Showing 183001 words to 186000 words out of 186303 words

Chapter 62 - DA CIWO A ZUCIYATA COMPLT BY SAJIDA.txt

09 Nov 2024

18746

godewa Allah da ya sa ta gane da wuri ta bada hakuri


Sai da dare ya yi sosai suka tafi shi da Khausar, Hajia dama tunda aka gama ษ—inkin ta tafi tana fadin zata je dan ta tashi da wuri a fitar da hatsi a yi gumbar kunnu ta mai jego da sauransu, sosai Akilah ta sake yi mata nasiha bayan an saka baby a nono tana fada mata ta yi ta adu'ar Allah ya sanyaya mata zafin kishin nan ta zauna lafiya da mijinta da danginsa da matarsa




Washe gari bayan ya fito daga wajen su Yumnah ya dauki Khausar a mota ya nufi asibiti da ita


Docter A'isha ce ta mata hoton cikin, ai kuwa ikon Allah sarautar Allah baby kwonce a mara gaba daya halitarsa an gama ama uwarsa bata san da shi ba bale mahaifinsa, ita da kanta docter aishar sai da ta yi godiya ga Ubangijin talikai da ya nuna mata haka, sun sani akoy irin haka ama basu gani ba, a waima suka dauka sai gashi ta gani, Khausar ta mike rasss ta mayar da hijab dinta tana kauce irin duban da TAUFEEK ke Binta da shi har docter A'isha ta gama ta fice a office din


A nutse ya janyota jikinsa yana kallonta hadi da shafa mararta
Kasa kasa ya ce" idan ina tune da kyau , ranar da na haye nan na bada ajiyar ko?"


Khausar ta zarro ido ta juyo tana kallonsa ta ce" na shiga uku, me ya samu bakinka yake magana haka?"......


Dariar yannayinta ya yi ya ce" zuma ya sha"


Ai kam yanzu sai ta yi gum dan kar a kuma fada mata wace zata saka ta wuni bata dago kanta ba dan kunya




Sannu a hankali take tafiyar da yannayinta, mahaifiyarta, mahaifinta, mijinta, Hajia sai mama suka san tana dauke da junna biyu har aka yi sunna aka gama aka ci gaba da wankan jego tana nan tana rainon cikin da ya shige watansa na tara har take tunanin wai fa tana iya haihuwa itama nan da satitika gashi cikin bai kumbura ba sosai irin na masu ciki, ya dai dan tasa ama ba wani tasawar a zo a gani ba, dan har ta gaji da lamarin Hajia da shan dariyarta ko zama ta zo yi sai Hajiar tace ta zauna a hankali kar aje kan d'an a duwawunta yake dan nan dinma sake budewa ya yi da cinyoyinta, sai taunawa da suke yi a kwanakin nan


Da rashin kuzari yauma ta nufi bangaren Hajia tana jin kamar ana sukanta a dukkan gaban jikinta, babu inda baya yi mata ciwo ga mararta kamar tana fama da zaki irin yadda ta daure mata take ciwo sosai


Tana zama ta samu kiran TAUFEEK, yana fada mata zai shigo da wuri fa yau a dole tace bari ta mike ta sama masa wani abin domin yau girkinta ne tuni yumanh ta zubda wanka ta koma girki kusan sati biyu kennan ,


Mikewar da ta zo yi ta ji gaba daya jikinta ya kwashi rawa,
A hankali ta shiga yin addu'a ko zata iya mikewa, ama kamar an saka wani ice an tokareta kuma an shiga nausa mata shi a gadon bayanta, wani irin ciwo mai wuyar fasara ya sakata sakon hailala tana zaro ido lokaci daya tana neman yadda zata yi ta zauna


Hajia dake tankade maganin zaki na khausar din ce ta yi shiru tana saurarawa sai kuma ta mike ta fito tana fadin" Kamar ana salati, Khausara miye ke lafiya?" Hajia ta fada tana nufota da sauri gannin ta gaza tsaye ta gaza zaune numfashinta na sama sama tamkar zata sume


"Hajia bayyana, marana, Hajia cikina wayo Allahna ciwo Hajia " Khausar ke fada tana rike hannun Hajia


Hajia ta zaro ta ware murya ta aniya fadin"
[8/18, 7:36 AM] Maman Aslam: ๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”โคโ€๐Ÿฉนโคโ€๐Ÿฉน๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”




*DA CIWO A ZUCIYATA*




๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”โคโ€๐Ÿฉนโคโ€๐Ÿฉน๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”


_MALLAKIN_


*SAJIDA NIJAR*


*FREE BOOK NE* 6๏ธโƒฃ6๏ธโƒฃ


*GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA*


1: Duk karyar kada


2: Yar mahaukaciya


3: Neman na kaina


4: Bani da zabi


5: Bak'a ce


6: Kutkale


7: Makauniya ce


8: Mage


9: Duk nisan jifa


10: Idan ka raina inda kake


11: Dutse


12: Alkalamin kadarata


13: Bani da zabi


14: Dakika Biyar


15:Wata kokowar


16: Aure yakin mata


17: Ni zan ladabi


18: Daga tafia daukar soja


*Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar*


Now


*Da CIWO A ZUCIYATA*






*Tallah, tallah, tallah*


*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*


_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_


Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicรฉ
Lait de nuit
Parfums dรฉsodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*Waษ—annan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes


*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata


Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuษ“i wannan number 97 82 44 94
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ


Tallah 3
Hajiata, ke kin san rayuwar aure sai da anini, in babu jagab a babar eriya oga ya kama tofa yawu da neman yadda zai yi bawan Allah, idan kuma babar haja a bude ham ai ba labari oga sai dai ya shiga ya fito kamar ya shiga kofar ruwa๐Ÿ˜”, zo ki ji, a farashi mai rahusa zaki gwangwaje ki rike bakin Elhaji gudun tada yara, ama idan lamari ya yi lamari tsaf zaku karya gadoโ˜น๏ธ๐Ÿซฃ
๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’ฅ
*HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI 'DAUKA BA, INA MATA MASU BUK'ATAR 'DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK'ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU MAMAN ZARAH YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE AKANSU DAN FARIN CIKIN MA'AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN SAKKWATAWAN SHEHU MASU ABUN MAMAKI* 07034251528




kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji


Kad'an daga cikin abubuwan da muke dasu


Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had'u pc +234 703 425 1528


Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k'ara suyi dass abun sha'awar kowane namiji


Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan


Ingantacce Kuma sahihin maganin k'iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar , Rama batayi ba Sam Yar uwa


Sabulun wanka
Kalolin sabulun tsarki
Turaren tsugunno
Turaren al'ajab
Hatsabibin turare
Da sauransu 07034251528




Kalolin gumba


Gumbar Dabino
Gumbar gero
Gumbar madara
Gumbar matsi
Gumbar ukku bala'i
Gumbar tada zaune tsaye
Gumbar sabon budurci
Gumbar sa buzu kuwa
Gumbar aya da kwakwa
Gumbar ridi
Gumbar mazari
Sarauniyar gumba 3in1
Da sauran kalolin da bansamu fadi ba,
Kalolin gari
Garin mallaka
Garin hutar da malaminki
dakan jaraba
Dakan Amare
Dakan Ni'ima
Dakan kishiya in bakiyi bani waje
Garin sa buzu kuwa
Garin buje.sharkaf
Garin Dan la'asar
Yayan hadiya mai suna dan la'asar
Original Dan goshi
Original Dan goshi (sabon salo)
Original man damo
Original man ayu
Kitsen damo
Sirrin tafin kafa
Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata
Kwallin idonka idona
Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan surenki
Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d'a namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had'u pc
Kalolin tsumi
Tsumin mallaka
Tsumin jaraba
Tsumin madarar ni'ima
Tsumin tabaje
Tsumin Amare
Tsumin sabon budurci
Tsumin nono rakumi
Matan gaske
Ruwan jaraba,
Da sauran kalolin da ban fada ba
Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar
Matsin Dan mannau
Matsin mallaka
Dan la'asar
Sabon budurci
Mak'alemata
Mashahurin matsi
Ukku bala'i
Matsin uban budurwa
Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi
Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta,
Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake
*Kyallen al'ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al'ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu ,
KARKU manta da sunan maman zarah sokoto sayen nagari maida kudi gida
07034251528 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah
Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 07034251528
Maman zarah mabera SOKOTO










Ke Hamdiya, kirawo min mamanku , Khausara haihuwar ce? La ha ila ha ilalahu Muhammadu rasululahi sallalahu alaihi Wasallam yau ga abu, yar nan dan mutun din zai fito yanzu? Wayo Ni rikeni da kyau rikeni" gaba daya sambatu Hajia ke yi tana fadin a riketa bayan hannunta kawai da Khausar ta riko sai tangal tangal take yi


Ba'a wani jima ba da tafiyar Hamdiya sai ga su Maman har sunna rige rige domin da ta shiga da gudu ta samu su Hajia a falo sunna fira suka tambayeta dalilin gudunta ta sanar masu Hajia ce tace a kirawo mama wai Khausar zata haihu, shine abin ya wani irin dakarsu Mamanta ta shiga yi mata fadan wani irin haihuwa sai kace abin wasa wace Khausar din ce zata haihu, ina cikin a jikinta? Bata son iya shege da karyar banza, ita kuma ta sanar mata ita dai haka Hajia tace, shine suka mike suka fara fitowa dan gannin me ake nufi kuma? Dama yanzun tsakaninsu da Yumnah idan ta shigo ta gansu ta gaishe su ta yi gaba, dama yarinyar sun san ba kunya ce da ita ba gwarama Khausar din a kanta dan kiri kiri yanzun take masu kallon raini da gani gani, gaisuwarma ta yiwu ta rainin ce ba ta mutuntasu ba


Karasowar Mama da akwatin Khausar din ne ya saka Hamdiya karba ita din kanta cike da mamakin haihuwa kuma? Gaba daya sunna bin Khausar din da kallo da Hajia dake mata sannu domin ya lafa mata tun dazu


Mama ta yi murmushi ta ce" Hajia ko sai juyi ne aka yiwa yar gidan naki? Na ga ta lafa ko?"


"Wai wani irin ciki, a ina cikin?" Hajia nawarah ta tambaya dan ta gaza yin shiru da bakinta, du kuwa yadda TAUFEEK ya gindaya masu sharuda tsakaninsu da matansa da mahaifiyarsa ba zasu iya ganni su kyale ba,


Mama ta mata banza bata bata amsa ba, ta dai zuba masu ido tana kallon yadda Hajia ke tausar Khausar din domin har yanzu kaffafuwanta rawa suke yi


Hajia ta dago tana duban su Hajia nawarah ta ce" Wai waye ya yi kiranku? Ni fa bana son rainin hankali ku fa kiyayeni yau ba zan dauki tsuguni tashinku ba, ku tashi ku bani waje ko na gwada maku naku rashin da'ar fatiha ce a kan nawa!"
Kunya ce ta rufe su, ba'a taba haka ba, du abinda zasu yi Hajia bata taษ“a dizgasu irin na yau ba, ba shiri suka mike suka wuce , kowace na ciki na ciki suka ga shigowar motar TAUFEEK da matsiyacin gudu


Mama ta dubi Hamdiya dake zaune tana jijiga Anmi ta ce" Hamdiya tashi ki kai takwarar Hajia wajen Mamanta ki ce da ita zamu kai yar uwarta asibiti ne kin ji?"


Hamdiya ta amsa ta kama hanyar fita wani ciwon ya sake tasowa Khausar mai zafin gaske , dan har numfashinta ke neman barin gangar jikinta irin Yadda take fuzga ya dagawa harta mama hankali , tana shirin sake buga masa waya ya shigo jikinsa da kayan aikinsa kuma ba shi daya bane harda docter biyu mata suka karaso ya duka yana rike da hannunta irin yadda take gumi a dole suka kamata suka nufi asibiti dan ko ba nakudar bace lalle akoy matsalar da ta haddasa wannan rikicewar tashi dayan ga numfashi na barazana


Ashe wasa farin girki ne, budewar taron ne ya zo da haka, a hankali ta fara fita a hayacinta, ya zamto su kansu wa'inda suka rakata hankalinsu ya fara fita daga jikinsu Bama kamar TAUFEEK wanda a yau sai da wa'inda ke karkashin sa suka tausaya masa dan kai kawo kawai yake yi daga cen office dinsa zuwa dakin da aka kwontar da ita ana aunata ana kuma bin nakudar Tata mai tafiyar wahainiya domin tun safe har dare cenjin ฦ™alilan ne , har ya fara maganar idan aiki za'a yi mata gwara a yi mata ta huta dan zuwa yanzu ko idannuwanta bata iya dagawa, hawayen kuwa sun dauke cak tunda tanda fara wahala mai sunna wahala, dan ko da mahaifiyarta ke mata addu'a jinta kawai take yi, Mamanta kanta tana wani hali dan ta san irin wahalar da take sha ne yar Tata zata sha wajen haihuwa, daukan ciki da rainonsa basa shan wahala sai haifo shi, ita din kanta an sha sadakarwa ba zata yi ba sai kuma Allah ya budi ido, dan haka ta dukufa da addu'a, mahaifinta kuwa ya kasa zama ya fito ya tafi ake zaman jiran da shi


Wahala kam Khausar ta sha ta, har an fara shirin kaita dakin fashi nakudar ta tashi gadan gadan , nan likitocin nan biyu suka sake dukufa kanta Allah ya bada iko aka ciro baby boy mai girman gaske domin su da kansu sun yi mamakin girman yaron masha ALLAH aka saka shi dakin kula da yara sannan aka shiga kula da ita dan ta samu kari aka dinketa aka gyarata sannan aka maidata kujerar turawa aka turata dakin hutunta wanda ke hade da dakin haihuwar cen ciki aka kuma kai mata babynta aka ajiye gadonsa daf da nata sannan aka ba family dinta damar shiga


Aba na tsaye yana shi mata albarka Hajia na sake hailala da kuma buda yaro sai ta kalli jama'ar dakin ta ce" wa bilahilazi ka ga haihuwa , ษ—an nan ai zai yi kilo shida masha ALLAH"
Sai da TAUFEEK ya gaji da kara ya karbe babynsa ya rungume idannuwansa kuwa sun kasa bashi hadin kai dan dauke dubansa daga kan Khausar ko dan sirikai dake wajen, karshe dai dole suka wuce aka bar su da Hajia da shi da baby, Khausar na barcin gajiya har safia ya waye aka sallame su,




Sosai haihuwar Khausar ta ba mutane mamaki ciki harda Yumnah, dan du irin kamewarta a gaban Khausar sai gata zaune tana sake mamakin abin tana tambayar wai dan Allah da gaske haihuwa dai haihuwa? Su Aisha da Rukaya na yi mata daria domin yadda take nunawar irin abin kamar dai wasa? Wai a ina cikin? Har aka yi ma Khausar wanka sosai ta fito tana yi mata murmushi ta ce" Aunty Khausar wannan haihuwa mai sauki haka? Allah ya sa a gama ta lafiya"


Khausar ta zauna da zumbulelen hijab dinta tana murmushin itama ta ce" Aunty Yumnah ke dai a yi sha'ani kawai, ama an ji jiki ba laifi sai dai alhamdulilah ga d'anki nan mai rigima"


Yumnah ta yi yar dariya ta sake leka babyn dake shan barci ta ce" Ai ya sha rigimarsa khalifana, hafizi ne bi izinillah"


Haka dai haka ne firarsu, har kowa ya watse a bar mai jego da mai yi mata zama sai angon karni dake ta kai kawo dan bini bini zai shigo da kansa ne wai dan ya ji yaya jikinta ya kuma dauki Khalifa ya yi ta riritawa, ga Hajia gefe , barci ke maidata bangarenta, tana rike da Elhaji auta kamar yadda ta masa lakabi, dan tana cewa bai tashi zuwa ba sai da lokacin hajji ya zagayo Elhaji auta sunnansa




An ci sunna lafiya, Khausar da TAUFEEK sun tashi da sha tara ta arziki na yan uwa da abokan arziki, Khausar ta samu alkhairi harda na mamaki sanadiyar haihuwar nan , uwa uba ga soyayar mijinta da ta danginsa abin sai godiyar Allah


Bayan sati biyu ta nuna zata je wanka dan take takensa ya fara bata tsoro irin yadda ya fara yi mata wa'azin kwana arba'in al'ada ce ba adini ba sai ya nuna mata a'a ba wannan maganar bai bar yar uwarta ba idan ya barta bai yi adalci ba, a dole ta hakura sai dai ta tarki guduwa bangaren Hajia ko mama ta yi zamanta a duk lokacin da ta san yana iya ritsata, dan dinkinta ba wani gama warkewa ba ya yi, ita tana ji a jikinta idan injin TAUFEEK ya dawo wajen nan yanzu tana iya suma dan azaba shi yasa take tatala lafiyarta kar ya balata


Kwonci tashi saura kwana hudu su yi arba'in, yau ta je bangaren Hajia an yi mata kunshi ya bushe har ta wanke, Hajiar kuwa na goye da Khalifa tana jijiga dan ya yi barci , Khausar din kuwa tana tsaye tana gugar tv din falon Hajia Taufeek ya shigo da salama ciki ciki yana sauke dubansa a kan Hajia ya sakar mata harara itama ta rama

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login