Showing 150001 words to 153000 words out of 186303 words
tafi gida, ba zata iya ba, da kuka ta kwana yanzu haka a kwonce take kanta tamkar zai rabe biyu, idan ta tuna hasashen ta kuwa sai ta ji kamar numfashinta zai dauke
Khausar kam ta samu barci, domin ta sha panadol ta kuma yi kokarin ajiye tunaninta waje daya, garin Allah na wayewa kuwa bayan ta sauka daga saman salayarta ta sake komawa ta gasa jikinta sosai har sai da ta ji tana iya hada tafiyarta , ama ba zata iya yin doguwar tafiya ba
Kimtsa kanta ta yi cikin riga da sket sannan ta dora hijab bayan ta daura dan kwali ta fito sai zuba kanshi take yi da kyar take tafiyar fa, ama bata jin zata iya zama hajia na cen ba lafiya, kuma tana so ta yi kiran gida yau kwananta nawa bata ji mama ba, su kuwa ko su nemeta irin sun yayetan nan ta tafi ko?
A nutse ta karasa bangaren Hajiar
Da salama a bakinta ta shiga bangaren na Hajia kanta a kasa tana kokarin kiyayewa idannuwansa, sai dai tana duban wajen hajia a lokacin da take kokarin dukawa idannuwansu suka sarke da junna
Gabanta ne ya yanke ya fadi, da sauri ta rike kujerar da Hajia ke zaune kan TAUFEEK a saman cinyarta sunna fira ko nace tana masa fira shi kuwa sai hade rai yake ko um baya bata amsa
Hajia da kula ta ce" Kula yar nan kar ki ruftu a kasa in gaza daga ki, tashi dauko tuwon cen ko zo ki ci , a frij din cen kuwa akoy maganin zahin nan dauko ki dankari isashe kin ji? Allah dai ya miki albarka cire hijabin mana kin ji yar albarka?"
Yau ba wani gardama ko nuna jin nauyin nan mai girma Khausar ta cire hijabinta ta ajiye nan ta nufi frij din da Hajia ke magana
Hankali kwonce ta dauko galan din ta dawo ta ajiye sannan ta dauko abincin ta zo ta ajiye ta kuma nufi kicin dan dauko plate
Da sauri Hajia ta yi wuf ta duko dubanta dan ta ga inda TAUFEEK yake kallo, da sauri ya rintse idonsa a ransa ya ayana' kai na shiga uku Ni TAUFEEK '
Hajia ta dago kanta tana tabe baki ta kama kansa dake saman cinyarta ta karkata hanyar da TAUFEEK ya yi ta ce" Kai dila Ni ban san gidan ubanda kake kallo ba bayan nan ta bi"
TAUFEEK ya rintse ido yana ji kamar ya fashe da kuka, shi ina zai saka ransa ne?, Sam Hajia bata son zaman lafiya
A hankali ya idasa bin Khausar da kallo bayan ta zauna ta zuba abincin hankali kwonce bata ce da shi ci kanka ba ta shiga ci
Baki ya tabe yana neman abinda zai sa ta mai magana, ita kuwa ta hare ta kuma ki kallonsa dan ba zata iya kallon nan nasa ba gaskiya, kunya na iya hannata rawar gaban hantsi bayan ta yi niyar da yardar Allah sai dai ta ci galaba a kan game din!
Tsumin dake cikin galan ta zuba ba tare da ita ta san ko menene ba, TAUFEEK kuwa yana gani ya gane menene dan a gabansa ma Hajia ta dafa
A hankali ya tsinci bakinsa da fadin " Baki cika kofin ba"
Hajia ta yi tsuru tana kallonsa
Baki ta tabe tana cire kai tana gunguni , so take yi ta yi magana ama ta ki yi dan yau tunda ya zo ta ji jikinsa zafi, bata so ransa ya bace a dole ta hadiyi maganarta
Cen ta ce" Ni wai yaushe Khausara zata koma bakin aikinta?"
Khausar ta dago da sauri tana sakin murmushi tana kallon Hajia, ta ki kallon TAUFEEK wanda ya dago kansa yana kallonta shima
TAUFEEK ya gyada kai ya ce" Ba inda zata je, ke kin ga Hajia ki fa kiyayeni na fada maki!"
Hajia ta saka hannayenta ta dage kansa ta ture ta ce" To uban mai kwanoni wato marigayi mijina ko kuwa to uban dije, na kiyayeka ko ka kiyayeni, yarinya na aikinta ka wani zaunar da ita? To ba da Ni ba zata koma aikinta gobe goben nan"
TAUFEEK ya zarro ido cike da mamaki ya ce" To ka ji mai kwanoni na ce to sannu matar mai kwanoni, ke babu inda matata zata je!"
Hajia ta zabga masa harara ta ce" Matar auren dolen? Kai AMa baka da kunya, a nan fa kake min borin na maka auren dole?"
Ido ya zarro yanzun kamar zai summe a zaune, da sauri ya kalli Khausar wace ta zuba masa itama sannan ya sake kallon Hajia
Ji yake yi tamkar ya dagata ya yi juwa da ita ya saketa ta yi ta yawo a waje daya
Kai innalilahi
Rai bace ya mike yana gyara zaman yadin jikinsa ya ce" Babu inda matata zata je na fada in da wanda ta yiwa ciwo ya tanka in ji!"
Khausar ta yi kamar bata wajen ta ci gaba da shan maganinta ama a zuciyarta kamar ta tambayeshi auren dole? Sai dai ta maze dan ta yiwa kanta alkawarin dole ta bambanta abokantaka da aure, dole ta nuna salo irin na matar gida ba kawar da za'a ringa rikici irin na ฦawance da junna ba!
Du yadda ya so ta biye shi ya sauke abinda ke cikinsa ki ta yi, a dole ya yi tafiyarsa ya je ya shirya ya wuce office dan yana jin daf yake da fashewa
Da yama tilis Khausar ta bar bangaren Hajia da abincinsu wanda ta girka a nan Hajiar ta saka ta dauko kwanoninta aka zuba nasu
Jerewa ta yi saman table sannan ta shige dakinta
Sallah ta fara yi bayan ta yi wanka sannan ta sake shiga cikin ruwan zafi
Tana fitowa ta zauna ta shiga kimtsa kanta cikin nutsuwa
Bakin wando dogo mai kama da roba ta saka bayan ta saka pant sannan ta saka riga fara kal mai dogon hannu , ita rigar sakakiya ce sosai dan har boturanta a bale suke su uku
Turare ta shafa sosai tana tunanin a irgenta yau take fita a girki kamar yadda ake yi a al'adance
Dan baby hijab ta saka fari kal wanda bakinsa wuyanta sai yan abin jikinsa da suka dan sauka daga bayanta kadan sannan ta rufe dakinta ta shiga sauka domin ta daidaici lokacin nan shine na shigowar TAUFEEK
Tana saukowa ta nufi wajen zuba abinci, har ga Allah bata kula da Yumnah dake kwonce saman doguwar kujera ba, da ta gaisheta kamar yadda ta yi niyar du idan sun hadu zatana gaisheta ne da izinin ubangiji
Yumnah kam da ido ta bi bayanta tamkar zata fado daga saman kujerar nan,
A lokacin da take zuba abincinta cikin plate ya bude ya shi, sanye cikin sweet bakake sai farar riga tasss wace ta sake fitar da tsarin halitarsa da cikar izar da Allah ya bashi ya yi salama kasa kasa yana sauke hannunsa daga wajen kirjinsa da ya kai dan bale boturan rigar ta sama
A hankali Yumnah ta juyo gabanta na faduwa, sai kuma ta juya da karfi ta kalli wajen Khausar wace itama salamar tasa ta sakata juyowa cike da nutsuwa ta nufo inda yake kasa kasa ta ce"
๐๐๐๐โคโ๐ฉนโคโ๐ฉน๐๐๐๐
*DA CIWO A ZUCIYATA*
๐๐๐๐โคโ๐ฉนโคโ๐ฉน๐๐๐๐
_MALLAKIN_
*SAJIDA NIJAR*
*FREE BOOK NE* 5๏ธโฃ7๏ธโฃ
*GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA*
1: Duk karyar kada
2: Yar mahaukaciya
3: Neman na kaina
4: Bani da zabi
5: Bak'a ce
6: Kutkale
7: Makauniya ce
8: Mage
9: Duk nisan jifa
10: Idan ka raina inda kake
11: Dutse
12: Alkalamin kadarata
13: Bani da zabi
14: Dakika Biyar
15:Wata kokowar
16: Aure yakin mata
17: Ni zan ladabi
18: Daga tafia daukar soja
*Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar*
Now
*Da CIWO A ZUCIYATA*
*Tallah, tallah, tallah*
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicรฉ
Lait de nuit
Parfums dรฉsodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*Waษannan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata
Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai๐๐
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuษi wannan number 97 82 44 94
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata๐๐๐๐๐
Tallah 3
Hajiata, ke kin san rayuwar aure sai da anini, in babu jagab a babar eriya oga ya kama tofa yawu da neman yadda zai yi bawan Allah, idan kuma babar haja a bude ham ai ba labari oga sai dai ya shiga ya fito kamar ya shiga kofar ruwa๐, zo ki ji, a farashi mai rahusa zaki gwangwaje ki rike bakin Elhaji gudun tada yara, ama idan lamari ya yi lamari tsaf zaku karya gadoโน๏ธ๐ซฃ
๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ
*HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI 'DAUKA BA, INA MATA MASU BUK'ATAR 'DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK'ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU MAMAN ZARAH YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE AKANSU DAN FARIN CIKIN MA'AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN SAKKWATAWAN SHEHU MASU ABUN MAMAKI* 07034251528
kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji
Kad'an daga cikin abubuwan da muke dasu
Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had'u pc +234 703 425 1528
Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k'ara suyi dass abun sha'awar kowane namiji
Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan
Ingantacce Kuma sahihin maganin k'iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar , Rama batayi ba Sam Yar uwa
Sabulun wanka
Kalolin sabulun tsarki
Turaren tsugunno
Turaren al'ajab
Hatsabibin turare
Da sauransu 07034251528
Kalolin gumba
Gumbar Dabino
Gumbar gero
Gumbar madara
Gumbar matsi
Gumbar ukku bala'i
Gumbar tada zaune tsaye
Gumbar sabon budurci
Gumbar sa buzu kuwa
Gumbar aya da kwakwa
Gumbar ridi
Gumbar mazari
Sarauniyar gumba 3in1
Da sauran kalolin da bansamu fadi ba,
Kalolin gari
Garin mallaka
Garin hutar da malaminki
dakan jaraba
Dakan Amare
Dakan Ni'ima
Dakan kishiya in bakiyi bani waje
Garin sa buzu kuwa
Garin buje.sharkaf
Garin Dan la'asar
Yayan hadiya mai suna dan la'asar
Original Dan goshi
Original Dan goshi (sabon salo)
Original man damo
Original man ayu
Kitsen damo
Sirrin tafin kafa
Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata
Kwallin idonka idona
Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan surenki
Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d'a namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had'u pc
Kalolin tsumi
Tsumin mallaka
Tsumin jaraba
Tsumin madarar ni'ima
Tsumin tabaje
Tsumin Amare
Tsumin sabon budurci
Tsumin nono rakumi
Matan gaske
Ruwan jaraba,
Da sauran kalolin da ban fada ba
Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar
Matsin Dan mannau
Matsin mallaka
Dan la'asar
Sabon budurci
Mak'alemata
Mashahurin matsi
Ukku bala'i
Matsin uban budurwa
Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi
Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta,
Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake
*Kyallen al'ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al'ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu ,
KARKU manta da sunan maman zarah sokoto sayen nagari maida kudi gida
07034251528 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah
Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 07034251528
Maman zarah mabera SOKOTO
Kasa kasa Khausar ta ce" Wa'alaika Salam, yauwa please rike min in Bala boturan rigana".....a hankali, cikin rada rada ta yi maganar, sai dai idannuwanta na sauka kan Yumnah ta ja ta tsaya daga niyar karasawa inda yake tsaye yana kallonta da wani irin kallo mai wuyar fasara
Dan murmushi ta saki bayan ta dauke dubanta a kan Yumnah a juya ta nufi sam da plate din abincinta bata tsaya ta kara cewa komai ba, domin ba zata taba cin fuskar Yumnah ba, bata da wannan niyar, koda Yumnah na neman rainata ba zata bari su kona kawunansu a banza da wofi ba, idan har kishin ne zata fi so su yi mai tsafta ba irin wannan ba
Sai kuma ta lumshe idannuwanta tana jin banbarakwai wai namiji da sunnan Hajara, yau itace ke batun kishin Besty?
Murmushi ta saki ta gyara zamanta ta hanyar kwatanta daura kafa daya kan daya
Ya fi a irga da take ษorawa tana saukewa dan bata saba ba, sai dai ta tirsasa kanta ta dora din ta kuma zaunar da kafar a haka cikin nutsuwa ta shiga cin abincinta tana jin kewar iyayenta da kannenta har kasan zuciyarta
A falon kasa kuwa da kyar Yumnah ta iya gaishe shi , domin tunda jinninta ya hau ta tsayar da dubanta a jikin Khausar ita da kanta ta ji ta sare hankalinta na neman idasa tashi
Silalewa ta yi ta haye sama, cike da tsoron juya bayanta dan haka kawai ta saka a ranta cewar mai wancen zai kalli nata kuwa?
A hankali TAUFEEK ya zauna yana ajiye wayarsa gefen kujera ya kai hannunsa daf da habarsa ya dan shafa yana murza sajen wajen tamkar wanda wajen ke masa kaikayi ko ciwo
Idannuwansa ya daga ya sauke saman wayarsa ya dauki wayar ya amsa kiran da ke masa
Dangane da aikinsa ne na makaranta da ya kwana biyu bai leka ba, nan ya gabatar da uzurinsa sannan ya ajiye wayar yana lumshe idannuwansa
Yana ji a ransa cewar har yanzu bai idasa zama cikakken magidanci ba tunda har zai tashi ya sauko du su watse su barshi a nan
Wata zuciya na rikirkirtashi idan ya yi tunanin rike mace biyun nan, anya kuwa wasan da zai iya ci gaba da bugawa ne?
Ajiyar zuciya ya sauke ya mike direct ya karasa dakin Khausar wace ke zaune bayan ta gama ci ta rufe idannuwanta a kan kofar shigowar ta kasa fita dan bata an ko Yumnah na tare da shi ba ita kuma niyarta daban da ta da, dan ko ba komai ai shekarunta sun isa su bata damar damawa rashin samun wajen yin ne dole ta noke
Da salama ya shigo yana sauke kaifafun idannuwansa a saman fuskarta
A hankali ta sauke kafar nata dake daya saman daya ta yi iya yinta ta zuba nata dubanta itama a cikin nasa tana amsa salamar a saman lebenta sannan ta zuba masa ido har ya karaso ya zauna daf da ita kafin yake kai bayansa gaba daya ya kwonta saman bed din
"Dan wajen kuwa ya kasance a bakina har garin Allah ya waye" amon muryarsa a jiya ya dawo dodon kunnenta a lokacin da take tunanin abinda ya dace ta fara gabatar masa
Da sauri ta mike tsigar jikinta na tashi ta shiga sauke numfashi tamkar ta yi gudun tsira sannan ta juya da dan sauri ta nufi hanyar frij dinta ta bude ta dauko tataciyar madarar wajen hajia dan ita kam tana jin dadinta sosai ta dauki kofin dake zice ta riko ta karaso daidai lokacin da ya dan mirgino ya zuba mata ido yana kallonta
Dakatawa ta yi dan daf da shi ta zuba hannunta na son kwasar rawa
Murmushi ya saki hadi da ajiyar zuciya a hankali ya mika hannunsa ya riko kofin sannan ya mike tsayen da take ya zamto ya kere tsayinta ainun ya taho da hannun nata da kofin daf da bakinsa a hankali ya shiga sha yana lumshe ido
Cikin rashin karfin jiki ta janye dubanta daga yadda yake lumshe idon cike da jin kunya ta dora duban nata a damtsen hannunsa dake mike daf da kugunta
Hannunta ta so janyewa da nufin juyawa, a hankali ya saka hannun nasa ya janyota jikinsa ta hanyar janyo kugunta har sai da jikinsu ya hadu da dan karfi sannan ya dan sasauta mata ya tsareta da duban dake daf da kasarata
Kasa kasa cen ta furta" Barka da saukowa , yaya gajiya?"
A hankali ya dago habarta da ta yi furucin cen cikin makoshinta tamkar ba Khausar dinsa dake ihu in yana waje ba abinda ya dameta ba
A hankali ya fitar da harshensa ya kawo daf da lebenta ya dan lasa yana kallon yannayinta
Cike da jin kunya ta rufe idannuwanta da hannayenta biyu da suke dauke da jan lalle sannan ta nemi shigewa cikin jikinsa cikin dabara ta sake boye fuskarta a kirjinsa
Ido ya zarro cike da mamaki yana kallonta lokaci daya zuciyarsa ta shiga dokawa
Cen kasa kasa ta furta" maimakun ka huta zaka fara neman magana ko?"
TAUFEEK ya lumshe ido yana jin kusoshin kansa na daf da kuncewa, gaba daya fushin