Showing 177001 words to 180000 words out of 186303 words
mazari
Sarauniyar gumba 3in1
Da sauran kalolin da bansamu fadi ba,
Kalolin gari
Garin mallaka
Garin hutar da malaminki
dakan jaraba
Dakan Amare
Dakan Ni'ima
Dakan kishiya in bakiyi bani waje
Garin sa buzu kuwa
Garin buje.sharkaf
Garin Dan la'asar
Yayan hadiya mai suna dan la'asar
Original Dan goshi
Original Dan goshi (sabon salo)
Original man damo
Original man ayu
Kitsen damo
Sirrin tafin kafa
Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata
Kwallin idonka idona
Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan surenki
Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d'a namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had'u pc
Kalolin tsumi
Tsumin mallaka
Tsumin jaraba
Tsumin madarar ni'ima
Tsumin tabaje
Tsumin Amare
Tsumin sabon budurci
Tsumin nono rakumi
Matan gaske
Ruwan jaraba,
Da sauran kalolin da ban fada ba
Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar
Matsin Dan mannau
Matsin mallaka
Dan la'asar
Sabon budurci
Mak'alemata
Mashahurin matsi
Ukku bala'i
Matsin uban budurwa
Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi
Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta,
Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake
*Kyallen al'ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al'ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu ,
KARKU manta da sunan maman zarah sokoto sayen nagari maida kudi gida
07034251528 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah
Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 07034251528
Maman zarah mabera SOKOTO
Ba tare da KHausar ta saka komai a ranta ba, ta haɗa allurar ɗinkin nan ta saka wata Safar ba ta yi kyankyaminta ba, bata yi komai ba ta sake zaunawa ta mika hannu da nufin janye rufar da mahaifiyarta ta yi mata tana share mata hawaye kanta a kirjinta ta yi mata mugun rikon da tabas sai ya tambayeta domin rikon MACEN dake kan gabar haihuwa ai riko ne na neman ceton rai
Maman Yumnar ne ta iya tare hannun KHausar tana kallonta ta ce" Me zaki yi mata kuma?"
KHausar ta dubi mahaifiyar Yumnah, sosai take gannin tashin hankali da abubuwa a fuskar matar, a sanyaye da kula sosai ta ce" Mama, ta karu ne, zan dinke mata ne"
Maman Yumnah ta mayar da rufar ta rufe jikin Yumnar ta ce" Ba sai kin yi ba wannanma an gode"
KHausar ta zuba mata ido, sai kuma ta juya bata ce komai ba ta mayar da kayan aikinta ta mike ta dauka ta nufi hanyar ficewa
HAJIA dake zaune ta yi kwafa tana gyada kai ta juya da nufin bin KHausar din, sai ta ji kuryar Akilah a sanyaye ta nufota tana kallonta ta shiga miko mata jaririyar dake cikin zani sai ihu take yi ta ce" HAJIA, baki amshi y'ar taki ba, HAJIA baki yiwa yar magidancinki Adu'a da Barka da zuwa duniya ba fa?"
HAJIA ta lumshe idannuwanta, du yadda ta so kar a ga kwalarta sai da aka gani, murya a sanyaye sosai tana kallon y'ar da ta ci buri da Adu'ar Allah ya nuna mata ta zo ko ya zo duniya, sai gata ta zo din ama a cikin wannan yanayi, ga dai mafarkinta da adu'arta kan Allah ya nuna mata jinninsa, ya haihun a cikin wannan yannayi
Murmushi ta yi tana share kwalar ta dubi Akilah dake hawaye a bayyane ta ce" Allah ya maki albarka jikata, ya kuma shiryi yar uwarki da mahaifiyarta, kin ga Akilah bana gaba da kowa Ni, ama yarinyar da bata ga darajar khadija ba, ai ba zata ga tawa ni Dije kakar TAUFEEK ba, Ni kuma kin ga ba tsohuwar da za'a wulakanta bace, koda yarona da jikana basu san zafina na zan gudu na adana kaina ne a wani waje, sai gashi sunna so na, ina son yarinyar nan kamar raina, ama ba zan tabata ba sai mahaifinta ya taba ta, ki kaima su nawarar su rike mata su mata soyyayar mu gani idan har ta Allah ce zata jima!"
Daga haka HAJIA ta yi tafiyarta, ta bar Akilah kamar zata kifa, domin abin nan ita fa yana daga mata hankali fiye da tunani, shin yaya za'a yi ace haihuwar da ake yiwa rububi sunna ji sunna gani sunna neman dakilewa?
"Akilah, ki kirawo direba mu kaita asibiti, kin ji ta karu ai" Mamansu ta fada muryarta a sanyaye sosai, ta kasa tsayar da tunaninta matsaya daya, wai da gaske yarinyar da suka gama tsara sai dai ta ga Yumnah da yarta ce ta amshi haihuwarta?, Me mahaifiyarsa take nufi tana kallo sarakuwar a halin nakuda ama sai kace ba musulma ba ta kada kai ta tafiyarta? Maganar TAUFEEK kuwa ita ta fi komai tsaye mata a kirji
"Mama, yace idan aka fita da Ni a bakin aurena....." Yumnah ta fada muryarta a sanyaye tamkar wace take daf da summa, domin kana ganninta zaka fahimci bayan tashin hankalin rikici da firgicin haihuwa harda na furucin mijinta ke neman tabbata, du irin zumudi irin na uwa da son ganin abinda ta haifa ita kunnayenta na jiyo mata kukan yar da bata kashewa kowa ba bata birnewa kowa ba ta kasa amsarta ko ta dubeta, ji take yi kamar tana daf da barin duniyar baki daya
Bata taba tunani cewa wannan lamari zai juye mata haka ba, yau gata zaune kishiyar da take tunanin ko fatar Mamanta ba zata taba gani ba koda ta haihu ce ta amshi haihuwarta, karshe mijinta da take hangen wannan rana da tunanin irin farin cikin da zai yi na murnar gannin abinda ke cikinta ya juya ya fita bayan ya ji kukan shigowar abinda ta haifa duniya bai ko kali jaririyar ba ya yi tafiyarsa ? Innalilahi Wa inna ilaihi raj'une
"Yumnah, ki yi hakuri idan bamu je aka dinke ki ba wajen nan tsami zai yi sai kin wahala sosai koda awa daya ya dauka, an fi so da zafi zafin abin haihuwar nan a dinke , mu tafi" mahaifiyarta da ta kamata sosai ta rungumeta take takawa da ita a hankali
Murya na rawa Yumnah ta ce" Mama, TAUFEEK, TAUFEEK bai kalli babynsa ba, bai kalleta ba, Mama ban taba tunanin zai iya yin fushi irin wannan ba, Mama babu inda zan je koda kuwa rubewa zan yi, tunda ya fadi haka ba zan taka kofa ba, idan na mutu ai Shikenan, ko me na masa ai sai ya sasauta min haihuwa fa Mama wayo Allahna " ta karashe tana sake fashewa da wani kukan mai tsananin gaske
Akilah dake gaba da babyn nan ta dan dakata har suka tardota suka karasa bangaren na Yumnah sai aukin sannu suke yi mata, hankali tashe mahaifiyarta ta zauna tana cusa hannayenta bibiyu a cikin hijab dinta tana murza goshinta da gashinta tana ji kanta kamar zai buga da ciwo dan tashin hankali kaffafuwanta kuwa ji take yi du mujirya ke jansu kamar ba nasa ba
Ya Allah, wannan wace irin masifa ce, shin du tsanar ce ta haifar da haka tsakanin yarta da mijinta ko menene? Me aka yi da zafi da zai yi haka?
Akilah na shiga ruwa ta tara mai zafi sosai yadda zata iya saka babyn ta zauna ta wanketa sal , yarinyar sai tsala ihu take ta fito ta kimtsata sannan ta jona wani ruwan mai yawan gaske ta tara shi sosai yana ta tururi ta fito ta samu Yumnah kwonce saman shinfidar da Mamanta ta mata har yanzu ta ki ta cire zanin da ya yi kaca kaca da jinni , fuska daure ta ce" Tashi mu je na maki wanka"
Yumnah ta dago tana kallonta , da kyar ta budi baki a raunane ta ce" Aunty, ba zan iya wankan nan ba, dan Allah ki ba TAUFEEK hakuri"
Akilah ta daure fuska tana kallonta sosai ta ce" Idan kin kula da jikinki zaki bashi hakurin da kanki, in har ya ga zai iya yafe maki ki ci gaba da raina masa uwa tashi daya zai yafe, kin san ke kika san ciwon taki mahaifiyar shi bai sani ba!"
Da mamaki Mamansu dake jijiga babyn take duban Akilah, dan kuwa da wahala ka ga Akilah da magana da dacima bale har haka
Ita dinma murya a sanyayen ta ce" yaya zaki ce haka? Wani ya raina masa uwa ne?, haba Akilah hankali zaki daga min bayan kina gannin abinda yake faruwa?"
Akilah ta sauke ajiyar zuciya ta kama Yumnah suka nufi bayin
Ba sasautawa ta yi mata wankan nan sannan ta tara ruwan masu dumi sosai ta danata ciki, ita kuma ta ringa ihu dan kamar zanta zai fita take ji, sosai wajen ya fara yin tsami sosai da sosai
Sai da ta riketa suka fito daga dakin suka samu Mamansu na waya da babansu tana sanar masa ai a gidama ta haihu abinda ya sa bai gansu sun dawo ba bata jin dadi ne zasu shigo komai dare in sha Allah
Bude wajen da ta tanadi su audugar mata da pant ta yi ta ciro mata komai sannan ta miko mata ta koma ta zauna nesa da su kadan tana kallon mahaifiyarta ta ce" Yaya za'a ce ba'a wulakanta mahaifiyarsa ba bayan abin a bayyane yake ba a boye ba?, na sha fada mata cewar idan ta yarda TAUFEEK ya kula da wani lamari na rashin da'a da take wanzarwa tsakaninta da mahaifiyarsa baki daya darajar da take tunanin tana da ita a duniyarsa tana iya nema ta rasa, uwa wasa ce?, ta san ciwon nata mahaifiyar ama ta kasa girmama ta mijinta? Ban taba gannin banzan tunani irin naki ba Yumnah, ban taba haduwa da mai taurin kai irinki ba, shigowata kasar nan uku bayan aurenki saboda ke, ama a banza, to zan fada maki magana daya tak, duk wani wanda zai so ki kashe aurenki ki fito ba masoyinki bane, mahaifiyarmu ba zata taba fita daga bayanmu ba, haka Allah ya haliceta idan me muka zo mata da shi tana bayanmu ne, da yawa zasu yi anfani da wannan damar su wulakantaki idan har baki san ciwon kanki ba, wace soyayya ce abokiyar ZAMANTA zata maki wace ta zarce Tata? Kina kallo basa son mijinki wace ke da zasu so ki? Na so ace kin yi wayo kin koma gefe kin kalli fadan da bai shafe ki ba wanda kika tarar ana yi a ahalin mijinki, tsakaninsu, na yi iya yina dan ki gane, ama kika kiya kika rintse ido kike daukan hudubar banza kina yabawa kanki dan a rabaki da kishiya!, su su raba kansu da ita mana? Kin kasa ganewa kansu suke nemawa mafita ta kowace fuska, ga dai haihuwar da ta dace ace zuwa yanzu kina nan tamkar sarauniya an zagayeki yan uwa da aminan arziki ana nan nan da ke, ama cikin ikon Allah halayanki sun saka sai kunshe y'a muke daga mu sai mu kamar y'ar gaba da fatiha!, a yanzu bani da abin ce maki, idan kin yi niya ki nemi mafita tun kafin jikinki ya lalace, dan nama kike kayan banza yanzu zaki rube ki fara wari a Gaza haɗawa a dinke a yi biyu babu, babu kyan wannan waje ai kin san TAUFEEK ba zai zauna da ke ba koda kece autar matan duniya!" Tana gama fada da wani bacin ran ta je ta karbi babyn ta wuce ta dauki zamzam da dabino ta wuce ta sauka falon kasa da ita tana jijigata tana tauna mata dabinon da niyar ciyar da ita da shi da kuma ruwan zamzam ranta a mugun bacen da ta jima bata shiga irin halin damuwa saboda bacin rai irin haka ba
Kwarai mahaifiyarta ta fi jin Yaren Akilah fiyema da ita, a tsaye take tana rarabawa kanta tunani da neman mafita a zuciyyarta, ga kuma mijinta ya ce da ita duk mutanen gidan nan basu isa duba mata y'a ba sai itace zata zauna? Ta koyi kara mana ta juyo gida ta barta koda da Akilah ne
Neman rasa madafa ya sakata fitowa bayan ta saka hijab dinta ta shiga neman Mai kwanoni a cikin gidansa
Da kyar ta ganshi bayan an mata iso ta duka tana sake sanar masa halin da ake ciki
Sosai ya ji zuciyarsa na neman shiga wani hali, subahanallah ta sauka? Ama babu wanda ya zo ya sanar masa? Bai jima da shigowa daga wajen datawan Anguwar ba sun je neman auren jikar malam, jin shiru ya zaci ana cen ana gumurzu, bale da bai ga TAUFEEK ba ya zaci yana ciki ana taimaka mata dan ta sauka,
Wayarsa ya dauka ya shiga kiran numbar TAUFEEK din
Kira na farko ya daga yana yin salama
Murya a hade Baba ya ce" kana ina?"
TAUFEEK ya kalli HAJIA dake jan carbi tana gyangyadi, tunda KHausar ta ishe shi da kukan sai ya je ya duba Yumnah ya baro bangaren nata ya dawo wajen HAJIA wace ta masa damu da ƙanƙara tace ya sha ya KWONTA ya kuma cire damuwar kowace Shegiya babu wace zata dagawa jikanta hankali shi kuma ya yi kwoncen burinsa ya je ya dauketa ya kaita a masa hoton cikinta, ama ya san ba zata yarda ba, hasalima ya ga ta nufi wajen Mama ya tabbata tana cen sunna kwasa
A tausashe ya ce" Aba ina wajen HAJIA"
HAJIA ta yi firgigit ta farka daga barcin ta miko hannu tana fadin" Bani shi nan, Allah na tuba masifa muna sume ma yi muke, mai kwanoni kana ji na? Wace tsiyar kake so da jikana ne Ni? Ka fa kiyayeni an jima da shiga duniyar yancin kai tsaf nake kai karar ka a mana tsakani, yau ga neman magana , yaro sai motsewa yake saboda kun tsane shi? To Ni ina so kuma ba zan amince a lalata min kwonciyar hankalin jika na, ka fadi maganarka wa Ni in ji daidai nake da kai"
Tunda ta fara fadan Baba ya sada kansa tamkar yana gabanta, a tausashe sosai ya ce" Ki yi hakuri HAJIA, ki yi hakuri dan Allah, Allah ya huci zuciyarki, babu wanda zai masa komai, dama so nake yi mu hadu da shi a cen bangaren iyalin nasa da KHausar da kuma mamansa dan a sasanta wannan rigimar domin ban ga anfaninta ba sam"
HAJIA ta tabe baki ya ja tsaki ta ce" Dama du Kai ka bada kofa aka raina mana wayo, ka ringa kwasarmu kana kai mu gabanta kamar uwarmu ana ja mana kunnen mu ringa yi mata biyayya, 5
To kai dan huwa rahamanu yau karya kake yi, ka daukota ku zo nan da kai da kowama idan mun gusa daga nan Ni da Magidanci ba dije ba Sarkin mahalba ya saka min da ya haifeni, kuma ita khadijar yau in ta je CEN din da Ni kake magana dan Allah Habu ka saka khadija ta je bangaren yarinyar nan Allah kuwa sai na saka ka a tashin hankali, aikin banza aikin wofi ku wani sako ya da danta a gaba, kaniyar du shegen da ya fasa daga ita uwar Tata , da uban n......"
Kitttt ya datse yana sada kai sosai domin Muryar HAJIA a bayyane yake ba a boye ba, ana jin amonta sosai fa, sai ya ji kunyar zagin da sirikan nasa suka sha , dan sarai maman Yumnah ta ji
Ita din kanta ji ta yi ta fara shayin zaman nan, ama kuma da wata masifar gwara wata, da ace harda mijinta a zaman gwara a yi da iya itan a samu masalaha ta koma gidanta tun kafin babansu ya biyota
A sanyaye ta mike tana fadin" Elhaji Bara mu je CEN din ai, Allah ya bada hakuri"
Baba mai kwanoni ya ce" A'a HAJIA zata iya ? "
Maman su Yumnah ta ce" Zata iya in sha Allah Elhaji Bara na je"
A bangaren HAJIA kuwa sai da ta idasa ashariyarta tsaf harda Mama a ciki ta ce" Ba kana ji na ba?, halo mai kwanoni? Habu ina sauraranka!"
Sai kuma ta dago wayar ta zubawa watsetsen screen din ido tana kankance idannu ta ce" Ka ga fuskar KHausar a saman wayar nan kamar faranti, kai Magidanci duba min idan Ya kashe bi min kiran, aikin banza yau in ban mike na kashe wamcen yaron da mari ba lalle sunnana ya koma solofiyo !"
Wayarsa ya karbe yana sakar mata harara ya ce" Yanzu sunnan ubana ne kika kama, kina daf da Ni kika zagar min uba da uwa kika kare da cewa fuskar matata uwa faranti ko? Ba damuwa nace ba damuwa ama kika yarda kika taba fuskar ubana nine maganinki kin ji na fada maki!"
HAJIA ta yi tsuru tana kallonsa, sai kuma ta mike tana jan tsaki ta ce" Na ce Habu, ai kai ya haifa ba Ni ba aikin banza Habu Habu habubuwa ambaliya dan dije, kai da fa tawayashi nake yi HAJIA ce tace kar ta kuma gani dan fari ina riritawa, aka shiga tsakanina da d'ana, to na ce Habu SUNNAN nawa uban ne da ba zan kama ba? In na mare shi zama aljani ka ringa firgitani in ka isa!"
Fadan sai ya dawo tsakaninsu ya zabga mata harara ta rama kowane ya daure fuska!
Aba kam ya jima a zaunen nan yana tunanin hanyar da zai bi ya shawo matsalar, kafin ya sauke ajiyar zuciya ya nufi bangaren su Mama ya haura ya same su Maman saman salaya KHausar kuwa tana zaune da littafi tana karatu
Kai ya gyada bayan ta amsa, KHausar ta mike da sauri zata fita ya ce" Dakata, ai ba inda zaki je sai ku wuce mu je"
Mama ta zuba masa ido, so take yi tace da shi shi. Yauma kaita zai yi ya tirsasata yiwa matar danta biyaya , to babu inda zata je! sai dai wanzuwar KHausar a wajen ya saka ta sada kai ta mike tana rike da carbinta ta fara yin gaba, dan ba zata taba barawa yarinyar muguwar tarbiyyar da bata ganni a gidansu ba na sa'in sa da miji!
[8/17, 11:05 PM] Maman Aslam: 💔💔💔💔❤🩹❤🩹💔💔💔💔
*DA CIWO A ZUCIYATA*
💔💔💔💔❤🩹❤🩹💔💔💔💔
_MALLAKIN_
*SAJIDA NIJAR*
*FREE BOOK NE* 6️⃣5️⃣
*GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI