Showing 147001 words to 150000 words out of 186303 words
daf da kasancewa ita, ta zamto shi ta hanyar karantar adu'ar saduwa da iyali
Dukan abinda yake gabatarwa cike da tausayi ne da so, da bi a laluma da kuma kulawa da lamarin lafiyar jikinta, ama du da a haka a lokacin da ya ainahin zamo dayan da ita lisafinsa sai ya kunce
A lokacin da take tunanin zafin ciwon azabar da take ji ya ragu dan ya samu ya shiga hajar da yake ta kokowar sai ya shiga sai ta ji wani fitinanen tashin hankalin dan bai yi mata da wasa ba, tun tana tunanin zai daga mata kafa har ta fara kukan a bayane mai haษe da magiya da neman kubutar rai
Sai dai kash, shima gogan nasa ran yake son kwata karfi da yaji dan ya shiga ba zai fito da dadin rai ba
Wasa wasa ya dauki lokaci mai tsayi yana ibada, har sai da ta fara daukewar numfashi sannan ya saki abinda ya rike ya samu lafiya , lafiyar dake daskare a jikinsa
A hankali yake shafa kanta bayan ya janyota jikinsa, hannayensa kuwa sun fi zuwa ainahin sittin saba'in sunna kara girgizawa dan da ace zai samu burinsa kuma muradinsa a kasan zuciyarsa a yanzun shine ya sake maidata ruwa
"Khausar?" Ya furta a hankali yana sake shafa bayanta
Idan uwanta ta kara tankewa sosai zuciyarta na dokawa, ita kadai ta san azabar da take ji a jikinta, baban burinta ta samu ta kula da jikinta ba tare da kowa na kusa da ita ba
Ajiyar zuciya ya sauke kasa kasa sosai yake iya jin zafin da jikinta ya dauka ga kuma irin ajiyar zuciyar da take saukewa, shi dai ya san bai karata ba, dan a hankali ya bi gudun karanta , ama kuma da zata bashi dama ya dubata da ya ji dadi ko dan hankalinsa ya kwonta, a sanyaye ya sake furta" i'm so sorry wife, zaki yarda in dauko gan in duba ki?"
Khausar ta lumshe ido na godiyar Allah dan ta samu hanyar da zai fita ya bata waje ta kula da kanta
A hankali ta gyada kanta dan ta tabatar masa yana iya daukowar sannan ta samu ta juya tana jan abin rufar da kyar tana jin jikinta nema yake ya dume da zafi haka kuma matsananciyar kunya na neman hannata sukuni
Murmushi ya yi bayan ya daura tawul dinta sabo sannan ya fita hankali kwonce ya nufi dakinsa yana jin wani irin sukuni da kwonciyar hankali a zuciyarsa da jikinsa baki daya
Da kyar ta iya mikewa da dafewar bango ta karasa ta rufe dakin nata da ky sannan ta nufi bayi direct ta kunna ruwa masu zafi ta samu ta shige ta zauna bayan ta yi tsarki ta lumshe idannuwanta
A hankali ta dafe wajen kirjinta tana jin wasu irin hawaye Masu dumi da daraja na zubowa daga gefen idannuwanta
'ya Allah, ya arahaman' ta ayana a cen kasan zuciyarta
A hankali ta sake lumshe idannuwanta tana jin wani irin emotion mai girman gaske
'ashe dama kana so na?, Ashe kai ne mijina nake lalube? Ashe har kana iya maidani iyalinka cikin ruwan sanyi? Me yasa kana kallona ka kyaleni kana rakani a kulun ina kuka *DA CIWO A ZUCIYATA?*, shin tarin rashin hankalina ya hannaka sanar min ko kuwa gani kake yi Ni din ba cikakkiyar budurwar da za'a nemi soyayarta bane TAUFEEK?,' a hankali ta sake lumshe idannuwanta, dan abu biyu ne suka taru suka hade mata lokaci daya
A gaskiya tana cikin farin ciki mai girman gaske na samun kanta a cikin wannan hali dan ta san wanda ya amshi budurcinta koda ba so zai zama bango a gareta dan ta san waye shi gashi kuma kafin hakan ya wakana ya furta mata kalma mai girman gaske da ya sake kwontar mata da hankali, watau dai gannin wannan rana da ta jima da sakawa ranta cewa ba zata ganta ba a gidan duniya sai kuma dayar maganar da ta tsaye mata a rai wace take tuhumar kanta da tunanin ta yiwu itace da kanta ta janyowa kanta wannan damuwa sakamakon wasu abubuwan da take yi wa'inda ta yiwu sunne suka saka TAUFEEK kasa tunkararta yake kallonta har sai da haka ta kasance da su? Lalle kuwa zata yi iya yinta dan gannin ta yaki ainahin nutsuwarsa da dukkan wani tunaninsa
A yanzu ne zata yi anfani da baiwar da Allah ya yi mata dan gannin ta ainahin amshi tunaninsa, motsinsa, da dukkan wani abin da ya rage masa
Ya furta mata kalmar so a gadonsu, in sha Allah sai ta ji shi daga bakinsa a wajen da babu gadonsu
Ajiyar zuciya ta yi ta saukewa, ta yi namijin kokarin da ta kula da kanta sosai da sosai da kuma Allah ya taimaketa ta zamto likita ba sai an koya mata yadda zata kula da kanta ba
Ta jima a bayin nan sai da ta ji ta gamsu ta mike dan tsaftace jikinta ta hanyar yin wankan janaba
A daidai lokacin da take cikin bayi, a lokacin ne TAUFEEK ya dawo kofarta ya dakata ya murda da nufin budewa dan ya je ya taimaketa, domin shi da kansa ya san ya mata zuwan da bai yiwa Yumnah ba, ya kuma zauna ya more iya morewa, sai dai yana murdawar ya ji kofar a garkame
Dan dakatawa ya yi bayan ya buga kadan yana jira ta bude masa, a lokacin kuwa ita tuni tana bayi, sai dai shiru dai bata bude ba
Sake bugawa ya yi wannan karron bugawar da dan karfi ama kuma ba sosai din nan ba ya sake dakatawa yana sauraro dan baya tunanin zai iya juyawa ya barta a halin da ya mike ya barta
Karar bude kofar Yumnah ya saka shi juyawa bangaren da Yumnar ta bude ta fito tamkar an jefota
Dakatawa ta yi tana kallonsa tamkar wace ke son karantar wani abu a jikinsa tun daga kan tawul din dake kugunsa har zuwa abinda ke hannunsa wato akwatinsa ta asibiti
"Yayanmu me kake yi a nan?" Yumnah ta fada cikin rasa tambayar da ya dace ta masa kirjinta na dokawa tana sake nufo inda yake tsayen
Da mamaki yake kallonta jin tambayarta, sai kuma ya daure fuska dan ya san wacece ita yanzu zata yi kokarin zuba masa wata diramar cikin launukan diramominta
Fuskar tasa a haden nan ya ce"
[7/29, 9:22 PM] +234 806 191 8478: ๐๐๐๐โคโ๐ฉนโคโ๐ฉน๐๐๐๐
*DA CIWO A ZUCIYATA*
๐๐๐๐โคโ๐ฉนโคโ๐ฉน๐๐๐๐
_MALLAKIN_
*SAJIDA NIJAR*
*FREE BOOK NE* 5๏ธโฃ6๏ธโฃ
*GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA*
1: Duk karyar kada
2: Yar mahaukaciya
3: Neman na kaina
4: Bani da zabi
5: Bak'a ce
6: Kutkale
7: Makauniya ce
8: Mage
9: Duk nisan jifa
10: Idan ka raina inda kake
11: Dutse
12: Alkalamin kadarata
13: Bani da zabi
14: Dakika Biyar
15:Wata kokowar
16: Aure yakin mata
17: Ni zan ladabi
18: Daga tafia daukar soja
*Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar*
Now
*Da CIWO A ZUCIYATA*
*Tallah, tallah, tallah*
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_
Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicรฉ
Lait de nuit
Parfums dรฉsodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*Waษannan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes
*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata
Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai๐๐
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuษi wannan number 97 82 44 94
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata๐๐๐๐๐
Tallah 3
Hajiata, ke kin san rayuwar aure sai da anini, in babu jagab a babar eriya oga ya kama tofa yawu da neman yadda zai yi bawan Allah, idan kuma babar haja a bude ham ai ba labari oga sai dai ya shiga ya fito kamar ya shiga kofar ruwa๐, zo ki ji, a farashi mai rahusa zaki gwangwaje ki rike bakin Elhaji gudun tada yara, ama idan lamari ya yi lamari tsaf zaku karya gadoโน๏ธ๐ซฃ
๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ๐ฅ
*HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI 'DAUKA BA, INA MATA MASU BUK'ATAR 'DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK'ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU MAMAN ZARAH YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE AKANSU DAN FARIN CIKIN MA'AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN SAKKWATAWAN SHEHU MASU ABUN MAMAKI* 07034251528
kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji
Kad'an daga cikin abubuwan da muke dasu
Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had'u pc +234 703 425 1528
Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k'ara suyi dass abun sha'awar kowane namiji
Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan
Ingantacce Kuma sahihin maganin k'iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar , Rama batayi ba Sam Yar uwa
Sabulun wanka
Kalolin sabulun tsarki
Turaren tsugunno
Turaren al'ajab
Hatsabibin turare
Da sauransu 07034251528
Kalolin gumba
Gumbar Dabino
Gumbar gero
Gumbar madara
Gumbar matsi
Gumbar ukku bala'i
Gumbar tada zaune tsaye
Gumbar sabon budurci
Gumbar sa buzu kuwa
Gumbar aya da kwakwa
Gumbar ridi
Gumbar mazari
Sarauniyar gumba 3in1
Da sauran kalolin da bansamu fadi ba,
Kalolin gari
Garin mallaka
Garin hutar da malaminki
dakan jaraba
Dakan Amare
Dakan Ni'ima
Dakan kishiya in bakiyi bani waje
Garin sa buzu kuwa
Garin buje.sharkaf
Garin Dan la'asar
Yayan hadiya mai suna dan la'asar
Original Dan goshi
Original Dan goshi (sabon salo)
Original man damo
Original man ayu
Kitsen damo
Sirrin tafin kafa
Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata
Kwallin idonka idona
Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan surenki
Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d'a namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had'u pc
Kalolin tsumi
Tsumin mallaka
Tsumin jaraba
Tsumin madarar ni'ima
Tsumin tabaje
Tsumin Amare
Tsumin sabon budurci
Tsumin nono rakumi
Matan gaske
Ruwan jaraba,
Da sauran kalolin da ban fada ba
Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar
Matsin Dan mannau
Matsin mallaka
Dan la'asar
Sabon budurci
Mak'alemata
Mashahurin matsi
Ukku bala'i
Matsin uban budurwa
Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi
Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta,
Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake
*Kyallen al'ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al'ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu ,
KARKU manta da sunan maman zarah sokoto sayen nagari maida kudi gida
07034251528 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah
Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 07034251528
Maman zarah mabera SOKOTO
Fuskar tasa a haden nan ya ce" Ban fahimci me nake yi a nan ba?"
Yumnah ta sake binsa da kallo, hannunta har neman fara yin rawa yake yi, muryarta na hadewa ta ce" a'a, ganinka na yi kamar zaka shiga wanka, kuma sai na ganka a kofar dakin nan, ga kuma abin duba marar lafiya, ko waye ba lafiya?"
Kansa ya sake maidowa inda take tsaye, yana kallonta ya ce" Ba wanka zan shiga ba, nan din kuwa ko kin manta dakin Khausar ne? Ko bani da ikon zuwa inda matata take? Look Yumnah ki koma dakin ki bana son neman magana!"
Yumnah ta jinginu da jikin garu, a hankali ta dora hannayenta saman kanta tana kallonsa, niyarta ta fashe masa da ihu ne ko kuka? Allah masani,
Akwatin dake hannunsa ya ajiye ya karaso inda take tsaye ya sureta da ษaukan da ya saka ta zarro idannuwa tana kallonsa
Bai direta ko'ina ba sai saman kujera , rai bace yana dubanta ya ce" Kin rantse sai kin dagawa kanki hankali? Fine zaki samu abinda kike so, ki zauna a nan ki sake bude kunnenki da kyau zaki fi jiyowa jiyowa, tunda baki san cewa rarashinki da nake yi na tsoronki ya saka ba sai ki gyara zama, shirmen banza da wofi!" Rai bace ya fice ya bugo mata kofar da karfi ya sake komawa kofar dakin Khausar ya tsaya ya shiga bugawa wannan karron da karfi sannan ya bude bakinsa ya ce" Rufe dakin kika yi?"
Khausar dake bakin madubi tana tsane kitsonta ta juyo da sauri tana hangen kofar tana kuma jin amon muryarsa kamar ya yi sama sosai
"Khausar da ke nake fa?" Ya sake fada ransa na neman bacewa
Khausar ta tabe baki ta ki zuwa ta bude din, juyawama ta yi ta ci gaba da kimtsa kanta ta karasa ta dauki ledar abincin da ta gani ajiye ta je ta zauna a hankali tana karkacewa ta bude ta shiga ci a hankali tana ta tsaraw kanta irin zaman da zata yi da su baki dayansu daga yau din nan
"Ama ai kin ga lokacin ko? Ina kike so na je na kwana ne?" Ya fada wannan karron a sanyaye yana duban kofar yana ji tamkar ya bace ya ganshi a cikin dakin dan zai so ya rungumeta kamar yadda ya mata alkawari abinnan a bakinsa har garin Allah 6a waye, gashi tuni karfe hudu ce ke neman yi dan bakin ciki sunna neman bata masa rai
Ya jima tsayen nan, da haushi haushi ya ce" Karma ki bude, Khausar nace karma ki bude dakin, aikin banza na tafi!"
Ya yi shiru yana sauraro ko zata bude, karshema sai ya ga Khausar ta kashe fitilar dakinta, wato shi ta bari a titi daure da zani? Lalle !
Da haushi haushi ya yi dakinsa ya je ya zauna ya shiga buga wayar Alhusain
Alhusain dake zaune a daidai lokacin su dare ne ama ba dare sosai ba yana shan shayinsa ya zubawa kiran ido dan ya san yanzu dai karfe hudu ce a kasan su TAUFEEK, dan haka da gagawa ya daga kiran yana fadin " Asalamu alaikum, freind lafiya? Waye ba lafiya?"
"Nine Khausar zata bari a kofar daki daure da tawul? Kuma nine Yumnah zata nemi rainawa wayo? In takamarta ciki tunaninta zata ringa neman shiga hakina bayan Ni ina yin iya yina dan gannin na fita hakinta na kiyaye dukkan damuwarta to karya ne, babu wanda ya isa ya hanna min rawar gaban hantsi a gidana !"
Alhusain ya zarro ido ya mike yana barin inda matarsa ke zaune ya fita filin gidansa ya dafe tsatso ya ce" anma isa, da gidanka a Barka ka kwana a waje?"
Taufeek ya ce" Gashinan ta koro Ni ta rufen daki!"
"To kai ban ce maka ka ringa ajiyar ky biyu ba ko komai sai na yi ta nanatawa zaka fahimta?" Alhusain ya fada cike da takaici
TAUFEEK ya masa shiru yana ta huci
Alhusain ya ce" To ka saurareni in fa ka ringa yi da sauki rikitaka zasu yi, ita dayar in ka yarda ta san ka haukace a kanta ka fa shiga uku,ita kuma karamar nan gaskiya ya dace ka sakata a tsarin da ya dace, domin babu kyau abinda take yi, ko dan lafiyarta da kwonciyar hankalinta ta kauda idonta a kanka da abokiyar ZAMANTA, ko daya kar ka daya damar yi maka irin haka, gidanka ne su matanka ne, kana da damar leka daya idan ka yi niya dan k ga lafiyarta , kana da ikon kwonci a dakin matarka in ranar girkinta ne, ka kula da freind kar su fi karfin ka su haษaka da ciwon kai!" Ya idasa fada yana watsa hannu dan gaskiya ba zai so a masu raini ba, ehe ba fa zasu dauki haka ba, kuma yana bayan boyewar da TAUFEEK ke yi na soyayar Khausar dan ba ita daya yake aure ba in har ta gane tana iya yiwa Yumnah wani neman fitina, dan mata komai tsufansu ba zaka raba su da halin yarinta ba, ita kuma Yumnah gaskiya abinda take yi bashi da wani anfani, dan shi tunda ya fada masa ta fadin nan ranar tarewar Khausar ya nuna masa ya fa yiwa tufkar hanci dan tsaf zata hanna shi zaman aure da Khausar dan ta ga tana dauke da ciki
Sosai ya sake saka TAUFEEK hawa ya yi zamansa a dakinsa yana jin sun cuce shi, rana irin wannan ce zasu masa irin wannan zasu kula masa wannan kulun? Lalle mata ana ce masa yana da aiki bai yarda ba sai yanzu,, ita Khausar ko tausayin kanta bata ji ko? Ya gode
Da wannan ya dan rintsa, gari na wayewa ya fito ya shirya tsaf ya fice bangaren Hajia
A bangaren Yumnah kuwa a halin da take ciki mahaifiyarta ce ta tabatar mata zata zo ta dauketa su