Showing 159001 words to 162000 words out of 186303 words

Chapter 54 - DA CIWO A ZUCIYATA COMPLT BY SAJIDA.txt

09 Nov 2024

18769

zuciya tana jinsa kamar zai haukata mata jiki
A hankali ta sake furta" TAUFEEK ina so in ga Abana kuma"


TAUFEEK ya dago rinanun idannuwansa yana kallonta a hankali ya hade bakinsa da nata sannan ya koma daga barin da zai fi jin dadin sarrafa ta
Wato a jiya sharar fage zan ce ya yi mata? Ko kuwa dan ya ga har ta iya kula da kanta da kanta ne? A yau dai ainahin maza a yau Khausar ta ji maza, domin tun tana kokari irin nata sai da ta fara fita a hayacinta jikinta ya nemi saki , hawaye kuwa wani ke kokar wani


Tana ji tana gani ya kaita bayi , ko daga hannunta bata iya yi da kyau , idannuwanta kuwa har sun sundume dan azabar da ta sha
A yau ne ta samu ainahin gashi irin na yan mata domin sai da ya tara ruwan ya sakata sannan ya koma ya cenza shinfidar gadon dan ba zai kwontu ba, lalle jikawar ta jiku matar jikan Hajia


Da kyar ta iya rukunkume jikinta jin yana sake shafar hannayenta


A hankali ta rintse idannuwanta muryarta bata fita da kyau ta ce" Kasheni zaka yi? Ka karani fa"


Murmushi ya yi yana ta lumshe ido, shi kam da zai samu kari babu abinda zai hannashi sake wanke goma ya dangwala biyar


Sosai jikinta ya idasa rikicewa da zafi da kuma zafin ciwon haka da ta sha
Duk yadda ta so karfafa jikinta bayan fitarsa da safe ta mike gazawa ta yi domin ko sallah sai da ya taimaka mata ta yi kuma ya bata magani har sau biyu ama zafin zazzabin ya ki sauka


Kusan karfe takwas sai gashi dauke da ledar magani da kuma flask din abinci


Sai da ya matsa mata ta dan taba sannan ya jonna mata karin ruwa ya zauna yana dan shafa gashin kanta har ta yi barci sannan ya fita ya ja mata kofar ya sauka ya nufi bangaren abansa dake nemansa zuciyarsa cike da tausayinta, gaskiya ya mata zuwa ne na gaske baiwar Allah ashe zata iya raunata haka


Zama ya yi nesa da Hajia dan ba wani son surutu yake yi da safiyar nan ba


Mikewa ta yi ta dawo daf da shi ta zauna kasa kasa ta ce" Ina kwana magidanci?"


Kallonta ya yi ya mata shiru , Abansa kuwa ya sakar masa harara dan sarai ya ji Hajia ce ke gaishe shi ya ki amsawa


Murmushi ya yi yana sosa keya ya ce" lfy kalu"


Mama ta kalle shi a zabure, tana mamakin amsawa ne ya yi? Kai jama'a shin yaya zata yi da rikicin TAUFEEK da kakarsa?


Aba ya yi kwafa ya ce" Zaka yi bayani ne Elhaji karami, nace zaka yi bayani ne!"


Hajia ta kalli Aba ta ce" To fa, daga zuwansa me ya maka kuma?"


Mama ta kalli Hajia da mamaki ta ce" Hajia kece zaki gaishe shi ya wani amsa ko kunya baya ji?"


Hajia ta kama haba tana kallonsu, sai kuma ta maida kanta kan TAUFEEK ta ce" Shi yasa nake maka maganin baki, kai fa farin jinin ka mai kwanonina da matarsa sun saka maka ido, wato bakinmu ake kallo a ga me muka ce, ta Allah ba ta mutun ba jikana ya fi karfin yawan maganar yan uba!"


Daga maman har aba suka kalli junna, Mama ta soke kai Aba kuwa mai zai yi banda murmushi
Ya gyada kai yana al'ajabin mahaifiyarsa


A hankali ya ce" Uhum, Yaya maganar tafiyar ne?"


TAUFEEK ya dago ya kalli Aba, sai kuma ya kalli Hajia, kasa kasa ya ce" Ba nace maki ba zamu tafi ba wannan shekarar?"
Hajiarma kasa kasa ta ce" to in na mutu kafin badin fa?"


TAUFEEK ya harareta a fakaice dan ฦดaฦดanta na nan ai, a hankali ya ce" Na fada maki ai da saura mutuwar in sha Allah, kuma Khausar fa bata da lafiya yaya zan tafi nan da yan kwanaki in barta? "


Hajia ta washe baki tana zarro ido ta ce" Kai haba, shafa min fada min ya faru ne?"


TAUFEEK ya tsareta da duban mamaki, kasa kasan nan ya ce" Me ya faru?"


Hajia ta zabga masa harara ta ce" Bafa na son wulakanci ka ji na fada maka!"


Shima ya daure fuska ya ce" Ni dai ki rabani da su, ke da zamu je yawon gannin turawa da ke? Abinda ga umura na zuwa ba sai mu je ba? Haba tawan"


Hajia ta yi shiru tana nazari, sai kuma ta kalli su Aba dake kallonsu kowane na so sai ya ji me suke tataunawa ama basa ji dan magana ce kamar ta munafunci rada rada


Sai da ta wani ci magani ta ce" Ni mai kwanoni zuwana hajin nan nawa?"


Aba ta kalli Hajia, shi yaya zai yi ya iya irgawa abinda tun mahaifinsa da rai ake zuwa ?


Da ladabi ya ce" Hajia ai an jima ana zuwa alhamdulilah"


Hajia ta ce" Masha ALLAH, wani abinma ai sai ya zama kamar barna, kudin bana a ciyar da marayu badi ma je Ni da Magidanci dan ba zaka hadani da matanka su batar da Ni Ko su buden tagar jirgi na fado ba, bale ita wannan tana kallo sai su zane Ni bata da karfi ko kadan bale ta kwaceni!"


Aba ya kalli TAUFEEK da kallo irin mai tafe da gargadin nan


TAUFEEK ya sada kai yana kikifta ido


Aba ya sauke ajiyar zuciya ya ce" to Hajia shikenan Allah ya saka da alkhairi ya bada kadan niya"


Hajia ta ce" Amen"


TAUFEEK ya sauke ajiyar zuciya ya kalli mahaifinsa ya ce" Aba, dama ina so na maka maganar su Yumnah ne, ina son raba masu gida idan har ba damuwa in sha Allah"


Hajia ta yi turus tana kallonsa , ta kalli Aba tana kikifta ido , sosai ta so kamewa ta ki shiga ama ta kasa ta ce" Yo a kan wace masifa, Allah na tuba ubaanka ba su uku ne a jere ba! A kan me zaka raba masu muhalli?"


TAUFEEK ya zuba mata ido, kasa kasa ya ce" Tashi ki bar nan kin ga ba da ke nake ba"


Hajia ta ja tsaki tana mikewa ta koma daf da Mama ta ce" Aikin banza kai babu fa yar da ta isa ta juyan jika ina raye, a kan wani shegen dalili zaka wara iyalinka iyi? Ni kuma a kaini wani gidan to? Aikin banza kawai!"


Aba ya rasa ta inda zai fara, mama kam dama ba cika tofawa ta yi ba idan ana irin haka, sai ya zamana Hajia da TAUFEEK sunna kallon junna ne kowa da abinda ke ransa


TAUFEEK ya gyara zama a ladafce ya ce"
























Ku ji, kunna ji? Saura kiris๐Ÿค—๐Ÿ˜‚
๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”โคโ€๐Ÿฉนโคโ€๐Ÿฉน๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”




*DA CIWO A ZUCIYATA*




๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”โคโ€๐Ÿฉนโคโ€๐Ÿฉน๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”๐Ÿ’”


_MALLAKIN_


*SAJIDA NIJAR*


*FREE BOOK NE* 6๏ธโƒฃ0๏ธโƒฃ


*GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA*


1: Duk karyar kada


2: Yar mahaukaciya


3: Neman na kaina


4: Bani da zabi


5: Bak'a ce


6: Kutkale


7: Makauniya ce


8: Mage


9: Duk nisan jifa


10: Idan ka raina inda kake


11: Dutse


12: Alkalamin kadarata


13: Bani da zabi


14: Dakika Biyar


15:Wata kokowar


16: Aure yakin mata


17: Ni zan ladabi


18: Daga tafia daukar soja


*Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar*


Now


*Da CIWO A ZUCIYATA*






*Tallah, tallah, tallah*


*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*


_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_


Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicรฉ
Lait de nuit
Parfums dรฉsodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*Waษ—annan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes


*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata


Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwarai๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuษ“i wannan number 97 82 44 94
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ


Tallah 3
Hajiata, ke kin san rayuwar aure sai da anini, in babu jagab a babar eriya oga ya kama tofa yawu da neman yadda zai yi bawan Allah, idan kuma babar haja a bude ham ai ba labari oga sai dai ya shiga ya fito kamar ya shiga kofar ruwa๐Ÿ˜”, zo ki ji, a farashi mai rahusa zaki gwangwaje ki rike bakin Elhaji gudun tada yara, ama idan lamari ya yi lamari tsaf zaku karya gadoโ˜น๏ธ๐Ÿซฃ
๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’ฅ
*HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI 'DAUKA BA, INA MATA MASU BUK'ATAR 'DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK'ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU MAMAN ZARAH YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE AKANSU DAN FARIN CIKIN MA'AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN SAKKWATAWAN SHEHU MASU ABUN MAMAKI* 07034251528




kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji


Kad'an daga cikin abubuwan da muke dasu


Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had'u pc +234 703 425 1528


Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k'ara suyi dass abun sha'awar kowane namiji


Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan


Ingantacce Kuma sahihin maganin k'iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar , Rama batayi ba Sam Yar uwa


Sabulun wanka
Kalolin sabulun tsarki
Turaren tsugunno
Turaren al'ajab
Hatsabibin turare
Da sauransu 07034251528




Kalolin gumba


Gumbar Dabino
Gumbar gero
Gumbar madara
Gumbar matsi
Gumbar ukku bala'i
Gumbar tada zaune tsaye
Gumbar sabon budurci
Gumbar sa buzu kuwa
Gumbar aya da kwakwa
Gumbar ridi
Gumbar mazari
Sarauniyar gumba 3in1
Da sauran kalolin da bansamu fadi ba,
Kalolin gari
Garin mallaka
Garin hutar da malaminki
dakan jaraba
Dakan Amare
Dakan Ni'ima
Dakan kishiya in bakiyi bani waje
Garin sa buzu kuwa
Garin buje.sharkaf
Garin Dan la'asar
Yayan hadiya mai suna dan la'asar
Original Dan goshi
Original Dan goshi (sabon salo)
Original man damo
Original man ayu
Kitsen damo
Sirrin tafin kafa
Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata
Kwallin idonka idona
Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan surenki
Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d'a namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had'u pc
Kalolin tsumi
Tsumin mallaka
Tsumin jaraba
Tsumin madarar ni'ima
Tsumin tabaje
Tsumin Amare
Tsumin sabon budurci
Tsumin nono rakumi
Matan gaske
Ruwan jaraba,
Da sauran kalolin da ban fada ba
Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar
Matsin Dan mannau
Matsin mallaka
Dan la'asar
Sabon budurci
Mak'alemata
Mashahurin matsi
Ukku bala'i
Matsin uban budurwa
Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi
Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta,
Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake
*Kyallen al'ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al'ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu ,
KARKU manta da sunan maman zarah sokoto sayen nagari maida kudi gida
07034251528 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah
Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 07034251528
Maman zarah mabera SOKOTO








TAUFEEK ya gyara zama, a ladafce ya ce" Aba dama na kula akoy takura a zaman ne nake cewa ita Khausar din a kaita wancen gidan ma shigowar gari ita kuma Yumnah sai ta zauna a nan din idan har ba damuwa?"


Hajia ta zuba masa ido, sai kawai ta zauna daf da Mama ta shiga magana kwallah na taruwa a idannuwanta ta ce" yanzu daukanta zaka yi ka kaita nesa da Ni bayan na san in dai tana cen kana cen ne? Inma daukewar zaka yi ka ษ—auke ita yamar mana a bar min ita KHausarar? Haba magidanci ko laifi na maka ai sai ka sanar min in baka hakuri ko?, "


Dubansa ya maida kanta, kasa kasa ya ce" Na ce zan tafi in barki ne? Me yasa kike son rigima?"


Hajia ta kikifta ido tana share yar kwalarta ta ce" Ahyo sai ka yi bayani da Yaren da zan gane , sai kace zaka dauke Hajia da khausara ba wai Khausara kadai ba ko?"


Baba da mamaki ya gama kashe shi yana kallon Hajia da TAUFEEK ya ce" A'a, ya dauke ki fa Hajia? Ni fa?"


Hajia ta zuba masa ido kafin ta dafe haba ta mike tsaf ta koma gefen TAUFEEK ta riko hannunsa tana kallon baba da mama shekeke ta ce" Haka kawai iyayen wane kakanin wane zaka ce wani kai fa, yo goyaka zan yi ko me zan maka fisabililahi, yaro zan bari shi kadai ya je nesa da zama duniya cike da makiyansa in saka ka a gaba nai maka wata tsiyar? Gaskiya ka cenza tunani dan wannan din sam ba tunanin mutanen kirki bane, Ni kam ka ga tafiyata bari in je in yiwa Khausarar dumame an ceba lafiya ta yiwu baiwar Allah ta jigatu, ga jiki irin na ya'yan hutu jikin nan na Khuausar ba wata wahala ya sani ba fa, ka daina ganninta haka kadan zai iya rikitata bale da yawa Allah dai ya sa magidanci bai yi aiki na son rai ba!"
Ta fada ne tana neman hijabinta ta zumbula ta yi gaba tamkar zai tadeta ta fadi


Kansa a kasa yake tunda ta fara bayanin ta, bai iya dagowa ba dan tsabar jin kunya da nauyin maganar kakarsa har ta bar wajen da kamar mintuna biyar shiru ne a wajen, dan kuwa ya gama tsarguwa da kansa ne , Hajia ta gama watsa shi a gaban iyayensa bayan bakinsa da nata basu yi maganar ya taba Khausar ba, wannan wani irin neman magana ne


"Kana ji?" Aba ya fada shima bayan ya yi yaki da nasa jin nauyin da kyar , dan kuwa a bayanin mahaifiyarsa ba boyewa cewar wani abu ya shiga tsakaninsu da matarsa ne, dan mama Hajiar na tafia ta yi ciki tana kaye kayen abubuwan da ba'a sakata ba


Da kyar ya dan iya dagowa


Baba ya ce" babu fa maganar ka ษ—auke min uwata gaskiya, kiri kiri ka kwacen uwa, kuma Allah ya hada jinninta da Khausar, so ka zaba ko ka tada wani ginnin daga cen wajen Khausar din ta koma, ko kuma ka maida Yumnah din wani gidan idan har hakan ya zama dole, dan gaskiya babu inda zaka kai min uwa tunda ba gidanka zan ringa zuwa ina zama ba ko?"


TAUFEEK ya gyada kai cike da jin kunya, Baba ya mike yana daukan hularsa ya ce" Bari in leka gidan malam Anas in yi zumunci"


TAUFEEK ya ce" A dawo lafiya"


Mama dake ciki ta fito da dan sauri tana miko masa wayarsa ta ce" Allah ya tsare"


Daga haka aka bar Mama da TAUFEEK a falon


TAUFEEK ya ja numfashi yana yin kwafa hadi da dane lebe ya ce" ina dalili mata ki matsa min, gaba daya Maman iyayen gidan nan bata jin magana!"


Mama ta sake bude ido tana kallonsa ta ce" TAUFEEK uwar tamu ce bata jin magana?"


TAUFEEK ya zubawa mama ido sai kumaa ya dan matso daf da ita ya ce" Yanzu dan Allah matar mai kwanoni kina ji kika kyale ta min ba dadi?"


Mama ta kawo hannunta ta zungureshi da karfi tana sakar masa harara ta ce" Ka fa kiyayeni fa, ka fa kiyayeni, Tom, tashi Ni ka bani waje kuma na fada maka kawata ta kawo yaronta wai aikin da za'a masa jaka dari uku, gaskiya ka yi wani abu ba zai yiwu ba ko ka biya ko ka saka a litafina na asibitin"


TAUFEEK ya yi murmushi ya ce" To in sha Allah an gama"


Har ya mike mama ta yi kiransa ya dawo ya zauna


A nutse mama ta ce" TAUFEEK, ina so in tunatar da kai, ko me kake yi ka kamanta adalci tsakanin iyalinka, ka ga a lokacin da ka zo min da maganar wai Khausar ta matsa maka ta dage sai ka auri Yumnah tunda tana sonka fisabililahi na yi maka tambayar au ita Khausar din ba soyaya ce kuke yi ba ka budi baki ka ce min a'a zumunci ne na fada maka cewar idan har da wani abu tsakaninka da Khausar ka yi gagawar tabattar da shi kar ka bari ta yiwa kanta gurbin wata a duniyar ka, ka nunan ba komai ai itacema ke son alakarka da Yumnah shi yasa zaka yi, to ka sani a yanzu babu maganar alfarmar wance , magana ce ta matanka, kowace nada haki a kanka, wanda idan ka tauye Allah zai kamaka da shi, ka kula ka rufawa kanka asiri ka fita hakinsu, nima na fi so ka raba din dan hadewar wani lokacin bata da wani fa'ida, sai a rayu a takure babu yadda za'a yi, ama in har da halin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login