Showing 156001 words to 159000 words out of 186303 words

Chapter 53 - DA CIWO A ZUCIYATA COMPLT BY SAJIDA.txt

09 Nov 2024

18782

kuma zata so a so ta a kuma kyautata mata, Yumnah baki san irin tsakaninta da mijinku ba, ama har yanzu ban ji inda kika ce ta maki ba daidai ba, ko marin da mama ke fadawa dad cewar ta maki da aka bi sila a kanki fadan ya sauka dan kece kika yi abinda kika jama kanki haka, Yumnah ita rayuwa tun ana rakiyarka kar ka ja a dawo daga rakiyarka, ki sani mijinki mai adalci ne domin a irin yadda kike zuba masa abubuwa da wani ne da tuni an yi dayan biyu, ko karamar bazawara ko ya maisheki ba kowa ba a gabanki ya aikata abinda ya san zai iya dauke numfashinki, ki sani ba tsoronki zai sa a so ki ba, a'a sai dai biyayarki, idan takamarki kuwa kina dauke da cikinsa ki taka a sannu itama wace ya auro tana iya dauka, Haba Yumnah sai kace ba yar musulmai ba? Ina karatunki? Mama tace yace ya raba maku gida kin kiya, to me kike so ne a maki a rayuwa? Haba Yumnah kin san da ba so da ba zai daga maki kafa ba, mijinki baban mutun ne, ban kara jin ina shakarsa ba sai a asibiti, shikenan ke sai ki ringa wulakanta masa zuciya? Yaya zaki budi baki ki ce wai ya je dakin matarsa kuma ke da na tambayeki bai taba shiga naki dakin ba hankali kwonce kin shaida min yana shiga , shin ita ba mutun bace? Haba Yumnah ta yayama zaka sakawa namiji ido a kan shigarsa da fitarsa da matarsa? Idan ke aka sakawa yaya zaki ji ne?, Ya dace in kana abu ka ringa saka lisafi ka kuma ringa tuna mutuwa, dukka kaf abubuwan nan da kike yi zaki tsaya gaban Allah ne ki yi bayani Yumnah, dole zaki tsaya ki yi bayani, ki tuna fa Allah yana yafe laifin da ka yi masa ne idan ka nemi yafiya ama baya yafe laifin da ka yiwa bawansa sai idan shi bawan nasa ne ya yafe maka, Yumnah shin bakya gannin wannan laifin a baba ko? Ki sani baban laifi ne dake iya kaiki halaka, kina ji kina gannin son zuciyarki zai kaiki halaka idan baki tuba ba"


Akilah ta saurara har tana dubawa dan kar aje ita kadai ke zuba Yumnah ta kashe kiran , dan a yadda kanwar Tata ke nunawa ita abin har tsoro yake bata


A tausashe ta ce" Yumnah kina fahimtana kuwa?"


Yumnah dake share hawaye a hankali ta gyada kanta tana amsawa da eh


"Mijinki yana son ki, yana son ki, kuma yannayin jikinki ba shine zai sa ya tsane ki ba dan ya auri wace ta fi ki yannayin jiki da wani abin da kike gannin zai iya zame maki cikas a zamantakewar ki da mijinki sai idan kin yarda , kema macece, komai yannayin jikinki kina da damar jan ragamarsa abinki, kin san waye mijinki, a tunanina zaki yi iya yinki ne dan gannin kin samu fuskar mijinki ta hanyar biyayya da tsaftatacen kishi ba banzan kishi ba, Haba Yumnah sai kace ba mace ba?" Akilah ta kuma fada a sanyaye sannan ta dora da fadin" Yumnah Mama bata da lafiya, bata da lafiya Yumnah, abinda ya hanna Ni juyawa kennan, ta saka damuwarki a ranta fiye da ke din, kima kwaso abu kina fada mata tana nisawa dan bata da yadda zata yi domin dad ya sharanda mata manyan sharudan da ba zata iya takawa ba, dan kuwa komai dadin gidansu ina mai tabbatar maki nan gidan mijinta nan ne kwonciyar hankalinta, kuma du irin abin nan dake faruwa Yumnah Mama zata fi kowa farin cikin ace kina dakinki a tsugunne irin kowace mace, kawai dai ita bata iya tankwasa zuciyarta a kanki ne, tana maki kallon yar jaririyarta ne, Yumnah a duk lokacin da kika yi kiranta kika fashe da kuka zata dafe kirji ne, tun tana boyewa har ya zamana bata iya yakin hakan dan kuwa jinninta hawa yake yi, kuma a abinda bata da maganinsa, Yumnah shin zaki so ace kece sanadiyar kamuwar mahaifiyarmu da mugun cuta a kan abinda fadan son kai ne kike yi ba na gaskiya ba?, Yau da ace mijinki na anfani da damarsa wajen wulakantaki ne , da ki sani Ni din nan sai na kwatar maki yancin ki, Yumnah da gatanki gaba da baya sai dai ki sani daga Abanmu har Ni yayarku ba zamu hau kan turbar karya ba dan jin dadinki, domin a duniya ake iya neman yafiya , a lahira sai dai a amshi sakamako gashi babu wanda ya san ranar mutuwarsa, kana biki budiri sai dai a wayi gari ka ji kanka a cikin kasa ba gaba ba baya!" Akilah ta karashe a tausashe tana share nata hawayen, dan bata san yaya zata yi da kanwar nata ba, bata son halin nan, tana yi mata uzuri ne dan har yanzu da yarinta a tare da Yumnah, sai dai zata so ta gane shi fa namiji zaka ji dadinsa ne idan kana kyautata masa, in kana wulakantashi komai son da yake maka komai kyanka komai takamarka tsaf zai watsar da kai kuma babu wanda ya isa ya dawo maka da shi sai Allah sai dai a ci da hakuri ko a rabu idan ba za'a iya ba, ita kuma bata yiwa kanwar Tata fatan zawarci , ta fita daga hannun TAUFEEK ta fada wani hannu? Da wahala ta auri saurayi mai mace daya, a halayanta ko mai mace dayan ta aura da wahala su jitu dan kuwa bata iya bambance duniyar mutane da ta ALJANU ba!


Yumnah, gaba daya jikinta ya yi wani irin sanyi, a jikin kofar da take zaune na dakinta a hankali ta jinginar da kanta a jikin kofar


Sosai maganar da suke tataunawa da yayarta yau ke neman yin mugun tasiri a zuciyarta


Bambancin yayarta da mahaifiyarta shine, ita Mamanta ko me ta nuna tana so zata dafa mata baya ne, har kwanan gobe, yayarta kuwa idan ta kawo rigimarta sai ta duba in abin yi ne a yi in ba na yi bane fakat take nuna kin amincewar ta, shi yasa suke da dan rashin jituwa a tsakaninsu, dan ita gani take yi bata sonta ne,


Ama a yau sai take ji kamar idan ta bi shawarar yayar Tata zata samu mafitar abinda yake damunta


"Yaya zan yi ne? Yaya zan yi na iya kauda kaina a kansa? Yaya zan yi ya so Ni fiye da kowace mace?, Ta yaya za'a yi ya iya min so daya tak da babu Mahadi?" Yumnah ta fada a sanyaye tana rike kanta dake sara mata, a daidai lokacin ne TAUFEEK ya sauke ajiyar zuciya a hankali ya juya ya nufi dakinsa zuciyarsa cike da tausayinta da kuma jin eh lalle ko dan yayarta zai ci gaba da Binta a hankali har ta gane su zauna lafiya
A hankali ya rintse idannuwansa sakamakon wani hasashe da ya yi a zuciyarsa
Ba komai bane sai tunani da ya yi , ace Khausar ce ta auri waninsa.....eh lalle da ciwo , dole zai yiwa Yumna uzuri ya kuma nuna mata so


Mikewa ya yi dan nufar bayi, a hankali ya yi murmushi yana tuna cewar wai tana tunanin ba zai iya dubanta ba dan Khausar ta fita sittin saba'in? Uhum mata kennan, zai so kwarai ta kwontar da hankalinta, kuma zai raba masu gida ne domin shi da kansa zai so kowace ta samu sakewa a gidanta, ama idan har Allah ya bashi ya'ya masu yawa zuwa gaba zai hade su ko ya haΙ—a zumunci mai karfi ta hanyar kawo ya'yan wannan wa wannan , shi kam baima san yaya zai dauki lamarin nan ba, zai fi bada karfi wajen fadawa ALLAH har ya samu daidaito a lamarin






A bangaren Yumnah kuwa yayarta ci gaba ta yi da kwontar mata da hankali, ta hanyar nuna mata idan har tana son kwonciyar hankali to ta ringa sowa yar uwarta abinda ta sowa kanta, ta kuma daina dagawa mahaifiyarta hankali a kan abin son zuciya, idan har da cutarwa ta fada mata itace zata tayata yaki ba kowa ba! ( Dan uwa kennan, mai dadi, Allah ya karra lafiya my second mumπŸ’“πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜)..








Bai tashi nufar dakin Khausar ba sai da dare ya tsala sosai, a lokacin yana kyautata zaton ta jima da yin barci ma dan da ya fito asibiti ya juya kiran gagawa sakamakon wani aiki da ya yi kuma mutumen bai farka ba har lokacin da ake tunanin zai farka din ya wuce sosai, shine ya koma ya duba shi ya sake daukan wasu awannin dan duba shi idan bai farka ba kuwa sai addu'a kawai!






A gajiye, zuciya cike da bege, da rauni mai karfin gaske ya karasa saman gadon da take kwonce idannuwanta lumshe tana barci hankalinta kwonce


A hankali ya kwonta gefenta yana kallon fuskarta, a zuciyarsa kuwa yana tunanin to ita dazu fushi ne ta yi ko mene?......
[8/2, 7:47 PM] +234 708 653 0343: πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”β€β€πŸ©Ήβ€β€πŸ©ΉπŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”




*DA CIWO A ZUCIYATA*




πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”β€β€πŸ©Ήβ€β€πŸ©ΉπŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”


_MALLAKIN_


*SAJIDA NIJAR*


*FREE BOOK NE* 5️⃣9️⃣


*GARABASA, GARABASA, PROMOTION, PROMOTION DIN LITATAFAN MARUBUCIYAR A KAN FARASHI MAI SAUKI 1K, YAN NIJAR KUWA 1000 FRANCS CEFA*


1: Duk karyar kada


2: Yar mahaukaciya


3: Neman na kaina


4: Bani da zabi


5: Bak'a ce


6: Kutkale


7: Makauniya ce


8: Mage


9: Duk nisan jifa


10: Idan ka raina inda kake


11: Dutse


12: Alkalamin kadarata


13: Bani da zabi


14: Dakika Biyar


15:Wata kokowar


16: Aure yakin mata


17: Ni zan ladabi


18: Daga tafia daukar soja


*Dukansu a kan farashi mai sauki, zaka saka dubu guda ne domin promotion ne nake yi, ka tuntubeni kan layina kamar haka +227 93 81 16 18, Sajida Nijar*


Now


*Da CIWO A ZUCIYATA*






*Tallah, tallah, tallah*


*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*


_Gidan Kamshi, Sirrin Manyan Mata, nesa tazo kusa,Amarya ,Uwar gida,Ango da mai gida Har ma da yan mata da samari shin kuna sane da cewa HAJIYA FUSAM ta shirya tsaf domin gwangwaje ku da turarakunta masu dankaran kamshi? Tare Kayan gyaram jiki na musamman ,wanda daga nesa kamshin ki kadai ya wadatar ya isar da sakon zuwanki waje,gidan ki kuwa sai ya zam abun kwatance wajen kamshi, kar na cika ku da surutu bara in fara zayyano su_


Farar Humura
Bakar Humura
Humura special,
humura de bain
Humura epicΓ©
Lait de nuit
Parfums dΓ©sodorisant
Parfums rideau et dras
Lait de nuit
Alkam
Kulakcam
*WaΙ—annan kadan ne daga bangaren turaran ruwa*
Gagab, sandal flex, Durot, durus, sandal fleur, tafarce, farce, sandal bangui, sandal, hypotonic sandal, al'ut, coktail creation VIP, Gajiji, Mankaji, turaran wutar labule da cafet, Aba malan, boulettes


*Munada bangaren gyaran jiki kamar haka:*
mai mai saka santsin jiki, mai mai kanshi, Kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi santsi da laushi, kayan gyaran jiki mai saka fata ta yi fari, Sabulu mai saka fata ta yi haske, sabulu mai saka fata ta yi santsi, sabulu mai goge yanayin fata, mai wanda baya saka fari mai gyara fata


Sayen na gari mai da kudi gida,sai an gwada akan san na kwaraiπŸ’ƒπŸ’ƒ
Hajiya Fusam na zaune a kasar Niger domin yin magana da ita kai tsaye tuntuΙ“i wannan number 97 82 44 94
*SECRET DE LA FEMME DU MANGA*
Gidan Kamshi, Sirrin Manyan MataπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ


Tallah 3
Hajiata, ke kin san rayuwar aure sai da anini, in babu jagab a babar eriya oga ya kama tofa yawu da neman yadda zai yi bawan Allah, idan kuma babar haja a bude ham ai ba labari oga sai dai ya shiga ya fito kamar ya shiga kofar ruwaπŸ˜”, zo ki ji, a farashi mai rahusa zaki gwangwaje ki rike bakin Elhaji gudun tada yara, ama idan lamari ya yi lamari tsaf zaku karya gado☹️🫣
πŸ”₯πŸ’₯πŸ”₯πŸ’₯πŸ”₯πŸ’₯πŸ”₯πŸ’₯πŸ”₯πŸ’₯πŸ”₯πŸ’₯πŸ”₯πŸ’₯
*HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI 'DAUKA BA, INA MATA MASU BUK'ATAR 'DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK'ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU MAMAN ZARAH YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE AKANSU DAN FARIN CIKIN MA'AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN SAKKWATAWAN SHEHU MASU ABUN MAMAKI* 07034251528




kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji


Kad'an daga cikin abubuwan da muke dasu


Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had'u pc +234 703 425 1528


Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k'ara suyi dass abun sha'awar kowane namiji


Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan


Ingantacce Kuma sahihin maganin k'iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar , Rama batayi ba Sam Yar uwa


Sabulun wanka
Kalolin sabulun tsarki
Turaren tsugunno
Turaren al'ajab
Hatsabibin turare
Da sauransu 07034251528




Kalolin gumba


Gumbar Dabino
Gumbar gero
Gumbar madara
Gumbar matsi
Gumbar ukku bala'i
Gumbar tada zaune tsaye
Gumbar sabon budurci
Gumbar sa buzu kuwa
Gumbar aya da kwakwa
Gumbar ridi
Gumbar mazari
Sarauniyar gumba 3in1
Da sauran kalolin da bansamu fadi ba,
Kalolin gari
Garin mallaka
Garin hutar da malaminki
dakan jaraba
Dakan Amare
Dakan Ni'ima
Dakan kishiya in bakiyi bani waje
Garin sa buzu kuwa
Garin buje.sharkaf
Garin Dan la'asar
Yayan hadiya mai suna dan la'asar
Original Dan goshi
Original Dan goshi (sabon salo)
Original man damo
Original man ayu
Kitsen damo
Sirrin tafin kafa
Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata
Kwallin idonka idona
Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan surenki
Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d'a namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had'u pc
Kalolin tsumi
Tsumin mallaka
Tsumin jaraba
Tsumin madarar ni'ima
Tsumin tabaje
Tsumin Amare
Tsumin sabon budurci
Tsumin nono rakumi
Matan gaske
Ruwan jaraba,
Da sauran kalolin da ban fada ba
Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar
Matsin Dan mannau
Matsin mallaka
Dan la'asar
Sabon budurci
Mak'alemata
Mashahurin matsi
Ukku bala'i
Matsin uban budurwa
Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi
Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta,
Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake
*Kyallen al'ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al'ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu ,
KARKU manta da sunan maman zarah sokoto sayen nagari maida kudi gida
07034251528 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah
Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 07034251528
Maman zarah mabera SOKOTO






A hankali ya shiga zagaye fuskarta da yar yatsarsa yana kallon reaction dinta


Murmushi ya yi gannin sai zumbura baki take yi, karshema ta bude idannuwan tana ganninsa ta idasa yin takwaf takwas da fuskarta ta fashe da kukan da sam bai zaci ganninsa daga idannuwanta ba


Tashi daya zuciyarsa ne ta shiga bugawa , ya Allah, kar dai duka wannan din bacin ran yace sai ta cike kwanakin da ta san sarai yana da saura tare da ita ne?
A hankali ya ji zuciyarsa na neman rufewa da wani rauni, shin shima zai kuma dasa wani sabon jinyar zuciya ne bayan ya jima yana ciki? Shin zai ringa wahalar son wace ba zata bashi kulawa ba? Ya Allah mene hakan kuma?


"Kukan bakya son ganina a gefenki ne Khausar?" Ya furta cen kasan makoshi yana jin zuciyarsa na dokawa da karfin gaske


A hankali Khausar ta juyo tana facing dinsa, what? Kukan bata son ganninsa yake magana? Lalle TAUFEEK, idan ta ki son ganninsa ta so gannin wa a duniyar ta?


A hankali ta kalli rikon da ya yiwa hannayenta a kwoncen da suke yana kallonta ya ce" Me yasa kike kuka? In tashi in tafi bakya so na zo?"


Khausar ta turo baki tana yin yannayin tamkar yar karamar yarinya


A hankali ta ce" Ni ba kukan wannan nake ba"


"To menene? Baki da lafiya ne?" Ya fada a dan gagauce


Khausar ta zubawa fuskarsa ido, a hankali ta ce" Taufeek, aikina fa? Ka cema Hajia wai ba inda zan je, kuma ka ga na jima ban je ba, dan Allah TAUFEEK kar ka rabani da aikina, "


A bayane ya sauke ajiyar zuciya, da gaya ya dan tsareta da ido ya ce" To ki yi zamanki mana ba sai in ringa maki albashinki kina gida ba?"


A hankali Khausar ta girgiza kai ta ce" TAUFEEK ka fa san ina son aikina, kai shaida ne na irin yadda na kashe kaina na yi karatu, kuma kai shaida ne ina son aikin nan ko?"


Kai ya gyada yana kallonta
Khausar ta jimke hannayensa a hankali ta ce" idan ka rabani da aikin nan yaya zan yi? Ina iya yin kuka daga safe har dare fa, kuma zan daina cin abinci kwata kwata"


Ido ya zarro a hankali ya ce" Kin tabata? Cikin nan zai iya jurewa?"


Khausar ta ture hannunsa tana turo baki ta ce" Sai a masa dole ai , kuma in hau cen karshen karfen cen in fado in fashe!"


TAUFEEK ya idasa zarro idannuwan yana sakin dariya ya sake kallon karfen ya kalleta a hankali ya janyota jikinsa ya rungume sosai kasa kasa ya ce" Idan kika fashe Ni kuma in shiga ina?"


Khausar ta lumshe idannuwanta tana jin hannunsa na kokarin yawo a cikin rigarta, a hankali ta bude idannuwanta suka yi ido hudu kasa kasa ta ce" TAUFEEK washhhhh "


Tsigar jikinsa ta tashi d sauri ya sake matse mata waje muryarsa a shake ya ce" Khausar Please, i nd U"


Idannuwan ta mayar ta rufe tsoro na riskar kirjinta ama kuma ta ki hannashi, a hankali ta ce" Aikin nawa fa?"


TAUFEEK da ya fara yin nisa da kyar ya iya cewa" Zaki koma "


Khausar ta sauke ajiyar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login