Showing 186001 words to 186303 words out of 186303 words

Chapter 63 - DA CIWO A ZUCIYATA COMPLT BY SAJIDA.txt

09 Nov 2024

18744

tana tura baki gaba ta ce" Aikin banza , ko uban me aka zo min falo da ranar gari namiji sai bin mace duk inda ta yi, an dai ji kunya su magidanci"


TAUFEEK ya ja ya tsaya ya ce" Hajia ki fita a idona na rufe, an zo din ki yi gutsi gutsi da Ni,, Malama sai neman magana bi da matata har an isa a hannani zuwa inda take! Ke Khausar wuce mu je"


Khausar ta yi tsuru tana kallonsa, Hajia ta sakar mata harara ta ce" Sai ki bi shi ya kuma dura maki abin asahi ki zo kina juwa uwa wace ta sha maye , ki kiyayi magidanci da kike ganninsa a nan ya aifa ki du shekara ba zai dame shi ba sai dai cen ku ku rabaje ba ruwansa abinsa ya kyalo wata ya karra!"


"Hajia ki ji tsoron Allah, Ni din?" TAUFEEK ya fada yana zarro ido ya nufi wajen da Khausar ke tsaye ya ce" zo mu je ki ga kayan nan da aka kawo ki bar Hajia banda aikin mutanen yanzu saka ido babu abinda ta iya salon ta sa ki kwana Mala'iku na aikin da Allah ya umarce su saboda aikin ba daidai ba da kike yi, wuce mu je"


Khausar ta dauki hijabinta tana murmushi ta bi bayan mijinta hankali kwonce tana ji Hajia na fadin binsa zaki yi Khausara? Ta yi gaba dan idan ta zauna din Hajiar ce zata wanketa tass tace bata kokari ta kwaci soyayar miji gana nuku nuku, babu ranar banza sai ta mata dure duren kayan gyara, wani lokacin mararta ta daure taf ba mai dan taimakawa, kai gwara ta je ta samu ladan nan itama na wannan rana














Alhamdulilah






Alhamdulilah








Alhamdulilah






Sai mun hade a sabon labarina bi'izinilah mai taken *AZAL*

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login