Showing 36001 words to 39000 words out of 231718 words

Chapter 13 - Dare da Duhu Book Complete By Nimcyluv. Zeey Kumurya.txt

28 Feb 2025

14812

ya fara buɗe Motar ya fita, ya zagaya ya buɗewa Abra Motar wadda da zuciyarta ke bugawa da sauri da sauri, cikin matuƙar sanyin jiki ta fito, ledar fruits ɗin da suka siyo Salman ya ɗauka, ba tare da ɗayansu ya yi magana ba suka nufi cikin gidan.





LITTAFIN DARE DA DUHU, ₦300 NE KACAL, ZA KU TURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN
0116886423 Sulaiman Na'ima s union Bank.
KU TUNTUƁI WANNAN LAMBAR DAN TURA KATIN WAYA NA NAIRA 500 TA WANNAN 09047871750
DOMIN NEMAN ƘARIN BAYANI, KU TUNTUƁE MU AKAN WANNAN LAMBAR 07063065780\09047871750
MUN GODE.
[9/30, 8:55 PM] Abk: *✷ DARE DA DUHU ✷*

Brigh pens✍🏾
Nimcyluv
Ayushercool
Zee kumurya


*P 10.......*
Elegant Online writer's

Akwai complete littatafanmu a Arewabooks, da wanda kuka karanta da wanda baku karanta ba, kuyi following wannan Acct ɗin domin sabbin littafai kamar *MIJIN MALAMA* da *RUƊIN ƘURUCIYA*

https://arewabooks.com/u/nimcyluv👇🏾

https://arewabooks.com/chapter?id=6316f4af434cfeb9e7fe2949.

_Littafin DARE DA DUHU na kuɗi ne akan ₦300 kacal, zaku tura kuɗin ta wannan acct ɗin 0116886423 Sulaiman Na'ima s union Bank. Ko kuma ku tuntuɓi wannan Numbers ɗin 09047871750.. idan katin waya zaka tura ₦500 ne. Transfer ne ₦300. Kuyi Mgn whatsapp kai tsaye 07063065780/09047871750. Bright pens na gdy😊_




Marairaice fuska Abra tayi, lokacin da suka isa ƙofar da zata kaisu zuwa parlourn gidan kakarsu wacce ta haifi Na'ima.

Salman ya kalli yayar ta sa kafin a hankali yace "Mene Yaya?" Muryar ta na rawa tace "Faris tsoro na keji"
Salam ya buɗe ido sai kuma ya yi dry yana faɗin "Yaya ba gani ba, ki daina tsoro idan ina tare dake"
Shiru tayi masa, gane cewa da gaske tsoran ta keji yasa Salman kama hannunta suka shiga cikin parlourn bakinsu ɗauke da Sallama.

Muryar Salman ita ta danne siririyar muryar Abra, hakan yasa Mama dake zaune, ta ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya zaton iya shi kaɗai ne yazo.
Cikin farin ciki ta ɗaga Idanunta tana faɗin.
"Maraba, lale da Mai gidana"

Salman ya yi Murmushi yace.
"Ƴar Tsohuwa"
"Wace Tsohuwar Salmanun Faris? Kabar ganina a haka auren naka sai nayi niy....," Maganar Mama ta tsaya lokacin da Idanunta ya sauka akan Abra, wacce take ɓoyewa bayan Salman sai ka rantse shine gaba da ita.
Mama ta haɗe fuska, tare da ɗauke kanta gefe guda, sam bata ƙaunar ganin Abra da jikan nata Salman, tsoro da fargaba da tunanin wani abu, yana kawowa Zuciyarta farmaki.

Anuty Suwaiba tunda suka shigo take bin Abra da wani irin kallo, musamman ganin yadda lokaci guda Abra ta zama cikakkiyar budurwa kamar ita ta yi kanta sbd tsananin kyau, zubi, diri, na tsarin da Ubangiji ya yi wa jikin na ta.

Cikin sakin fuska, Salman ya ƙaraso cikin parlourn still holding her hands, Abra tayi saurin zame hannunta daga cikin na Salman, ta zauna ƙasan carpet muryarta na rawa tace.
"In...Ina...Inna...,"
Gaba ɗaya ta nemi gaisuwar ta rasa a cikin bakinta, Sbd Mama data murje mata yatsun hannunta da ƙafa.
Zafi da azaba yasa Abra sakin ajjiyar zcy, gomi na tsastsafo mata daga tsakiyar goshinta.

A fusace Mama ta juya inda Abra take zaune tace. "Kinga riƙe gaisuwar ki, munafukar yarinya mai mugun nufi a zuciya, ire-iren wannan baƙin halin naki yake sawa wani yayi zaton cutarki muke, ban taɓa yin jika mai mugun hali irin naki ba, KURMA kawai!"

"Wlh Mama mugun halin yarinyar nan yafi ƙarfin ta, na samu labarin ita take hana Salman zuwa gidan nan, Allah na tuba mene haɗin kashi da kiyashi ma? Shegiyar yarinya ke dai wlh Allah wadarai da halinki"

Anuty Suwaiba ta ƙarashe zan can tana Miƙewa tsaye, ita ta yadda ta tsani mutuwarta haka ta tsani ganin buɗe idanunta ta ga Abra a cikin gidan Na'ima, musamman yanzu yadda duniya ta lalace ka gama kiwata yarinya ka waye gari Uban riƙon ya aureta.

Abra tayi ƙasa da kanta, cikin damuwa Salman yace "haba Mama! haba Mama!! haba Mama!!!.. laluran nan fa Allah ne ya ɗorawa Yaya, babu wanda ya shige haka fa, kuma ni Anuty ki daina cewa yaya ta hanani zuwa gidan nan, ni yaro ne da za'a hanani abinda nai niyya? I don't want to go to your house since you don't like to see my sister"

Anuty Suwaiba ta saki baki kafin tace "your fifteenth year in the world, ban fa manta time ɗin da akai maka kaciya ba, yanzu nan kai har jinka kake wani babba?"

Wani irin baƙin ciki ya ziyarci zuciyar Salman, babu abinda ya tsaya masa a rai irin maganar kaciyar da Anuty Suwaiba ta yi, idanunsa har wani ruwu ruwa ya tara sbd zafin zuciya.

Mama ta riƙe baki tace.
"Salmanu! Akan wannan mowar kake faɗa mana Mgn? Kalli yadda ta gagara gaishe ni balle ta gaida Suwaiba? is this is what Na'ima train to you?"

Mama tayi mganar tana bugawa Abra tsawa, wacce ta sanya tayi saurin fashewa da kuka muryarta na rawa tace.
"Kiyi hqr Mama"
Miƙewa Mama tayi, domin idan taci gaba da zama a nan, zata iya lakaɗawa Abra dokan mutuwa!.

Salman yabi Grandma ɗin su da kallo, zuciyarsa nayi masa wani irin zafi baya ƙaunar duk abinda zai sanya yayarsa kuka, duk abinda ake wa Abra shine ya kejin zafin abin a zuciyarsa (Heartache) yana tsanin so da ƙaunar farin cikinta He is jealous of his sister, he sympathizes with her.

"Ki daina kuka Yaya"
Salman ya faɗi mganar a raunace, idanunsa ya kaɗa ya yi wani irin jaa na zafin zuciya, kallonsa kawai Abra take.

"Salman mene mowa? Ni na haifi kaina ko Mami ce ta haifan? Wanne laifi na aikata mai girma haka Faris? My mother's relatives do not love me at all, ina tsoran kada su rabani da kai Salman zan jure komai banda rabuwa dakai"

Kuka ta fashe da shi, jikinta na rawa da ɓari, gaba ɗaya tayi kan Salman sbd duhun da take gani a cikin idanunta.

Salman ya yi mata masauki a ƙirjinsa, ya riƙeta Tsam-tsam yana shafa kanta tare da jijjigata a jikinsa yana faɗin.
"Kin gani ko yaya? Kinga abinda zaki jawa kanki sbd damuwa? Idan kinga na rabu dake yaya Kice Ubangiji ne ya ɗauki raina"

Muryarta na rawa tana riƙe Salman ta ce.
"Salman ka maye gurbin Mami don Allah,Ina jin zuciyata na yi min zafi Salman"
Kasa Mgn Salman ya yi, sun jima a haka kafin ta zame jikinta tana goge Hawayen idanunta zuwa Fuskarta. Shiru ya biyo baya babu wanda ya sake Mgn, Salman da ya tuna zan can kaciyar nan sai ransa ya ɓaci.

A hankali ya zauna gefenta cikin ƙasa da murya yace.
"Ina jin babu daɗi Angel.. bana son ganin Yayata cikin damuwa, please please ki daina Stop crying"

Ya faɗa yana sanya hannunsa saman Fuskarta, slowly ya shiga goge mata hawayen da yaƙi tsaya mata, yana jin yadda take sauke ajjiyar zuciya, da Idanu kawai yake binta sai kuma ya girgiza kai.

Gyara zamansa yyi very close to her yana ɗaukan remote ya ce "Yaya na tambayeki?" A hankali Abra tace "Uhm"

Kansa ya shafa sbd Mganar da ta yi masa nauyi, Abra ta haɗe fuska tace "All ears, kasan ban son haka ko?"
Juyawa ya yi suka haɗa idanu yana sakin Murmushi yace "I knw, Yayata nada tsari" idanunta akan T.v tace "Faɗi?"

Salman idanunsa gaba ɗaya akan Abra wacce ita kuma hankalinta yake kan T.v yace.
"The stomach ache you had a few days ago Yaya"
Shiru ya yi mata, ta juya tace. "To ina jinka ai, mene ya faru?"
Sumar kansa ya shafa, shifa tunda ya yi niyyar Mgn bai ga kuma abinda zai hanasa yin shiru ba, fisgewa ya yi yace.
"The blood, i mean shine al'adar da ake Mgn mata su nayi?"

Abra ta juyo da sauri tana buɗe daradaran Idanunta waje tace.
"Jini? Injiwa? Yaushe kuma?" Duk ta daburce da tambayar da ƙanin nata ya yi mata.

Murmushi ya yi ya ce
"Why are you answering my questions with a question Yaya..?"
Abra dai ta haɗe fuska tace "To ban gane ba ai"
Salman ya yi Murmushi kawai yana girgiza kai sai kuma yace.

"Our biology teacher told us" Attention ɗin Abra yana wajan Salman, amma idanunta na kan t.v, kamar ba zatai Mgn sai kuma tace.
"Ya ce muku me?"
Salman yace.
"Adolescent period mana Yaya, and you know what Hadda wannan blood ɗin acikin alamun fa" shiru kawai Abra tayi tana Mmkin yadda Salman baya jin kunyarta, ko dan su biyu suka taso a cikin gidan nasu?.

Bai damu da yin shirun nata ba yace.
"Kinga yace, idan maza suka balaga fa, muryarsu na zama ƙatuwa, Chest hair, armpit hair, and pubic hair suna fitowa maza sosai, da kuma gemu, Man's bottom is getting bigger....,"

"Faris...!!!"
Abra ta faɗa da ƙarfi tana rufe bakinta tare da zaro idanu waje, ita kanta Mgnar ƙanin nata Kunya yake bata.

Salman ya tura baki gaba cikin ko a jikinsa yace.
"Kefa Yaya matsala ce dake wani lokacin, ba gwara na faɗa maki ba tunda ke baki sani ba, ko kinfi so Kullum Dr sai yaga Sirrin ki?"
Tai masa banza yace.
"Nida dole na faɗa maki, I don't want anyone to hear your secret"

Kallonsa kawai Abra take tana ji yace.
"A woman's maturity is different from a man's, mace tana balaga za kiga tana ƙara kyau, muryarta daɗi Kullum kamar Algaita, ita mace bata da gashin ƙirji, sai armpit and public hair, sai Development of breast zai ta girma saɓanin shekarun baya, zasu fara Developing feelings towards opposite sex, komai na mace mai kyau ne, kyansu, Murya, diri, zasu iya attacking opposite sex ɗin su..."

Shiru ya yi yana kallon yayar ta sa sai kuma ya yi ƙasa da murya yace.
"Sai Menstruation or period, Duk wata wata mace keyi kuma shima yana cikin alamomin girma na mace, kuma shine abu mafi hatsari fa Yaya,
Ance a wannan gaɓar mace na iya samun ciki da wuri,
Shi Haila is normal vaginal bleeding that occurs as part of a woman's monthly cycle. Every month, your body prepares for pregnancy. If no pregnancy occurs, the uterus, or womb, sheds its lining. The menstrual blood is partly blood and partly tissue from inside the uterus,
Shi ya sa time ɗin da naga Dr na dubaki naji babu daɗi Yaya, kuma naga Mami bata faɗa maki shi ya sa ni kuma na ƙara research akan haka"

Shiru kawai Abra tayi, kafin tayi Mgn yace.
"Islamiyya tashi mu tafi, tunda babu wanda ya kulamu" tana ƙoƙarin tashi wani ƙanin Na'ima mai suna Faisal ya shigo idanunsa akan Abra kafin ya zauna saman Kujera yana kallon Salman.

Salman yace "Ina yi ni Uncle?"
Faisal yace "Lfy, ke jeki dafa min indomie yanzu"
Da sauri Salman yace.
"Uncle Islamiyya zamu koma gida mu tafi"
Faisal haɗe fuska sosai yace.
"You will go, until she finishes cooking indomie" A sanyaye Abra ta miƙe ta nufi kitchen, ƙilan ita bata da ranar hutawa a duniya, ɗan uwanta Shine farin cikinta, sai kuma Abbinta.
Miƙewa Salman ya yi zai bi bayanta, cikin sauri Faisal yace.
"Jeka mota akwai kaya na kwaso min" ya faɗa yana bashi key ɗin motar, amsa Salman ya yi tare da yin waje yana surutai.

Faisal na ganin Salman ya yi waje, ya miƙe da sauri yana sakin Murmushi kai tsaye kitchen ɗin ya nufa, Abra na tsaye tana yanka albasa, gaba ɗaya a firgice take, taji motsi a bayanta sai dai bata ɗauka na mutum bane.
Cikin sanɗa Faisal ya Ƙarasa inda take tsaye, wani irin kallo ya bita dashi, idan ba zai manta yanzu shekarar ta 18 Salman kuma 15, gaba ɗaya suna matakin secondary schl Ss 1, Salman Science class, Abra art class, amma girma da tunanin Salman haɗi da wayonsa yafi ƙarfi na ɗan Shekara 20 zuwa sama, domin babu abinda Abra zata nuna masa dan gane da wayo, dalilin hakan yasa ya korasa zuwa waje.

A hankali Faisal ya matsa dab da bayanta har yana sauke mata numfashi,
Saukar numfashi da taji yasa jikinta fara rawa wuƙar hannunta ta yanke ta, amma saɓar tsoro bata yankan take ba,
Tana ƙoƙarin kurma ihu yyi saurin rufe mata baki da hannunsa.

Ganin yanayin Faisal ba ƙaramin gigita Abra Khamal Khamis ya yi ba, cikin wani yanayi Faisal yace "Shhhhhh"
Ya faɗa yana bin jikin Abra da kallo, har lokacin hannunsa yana bakinta ya hanata yin ihun cikin rawar Murya yace.
"I want to talk to you,If you yell at me, I will surprise you".

Kai kawai ta ɗaga masa burinta ya saketa, sai a lokacin kuma maganar Salman ya faɗo mata na ɗaukan ciki.
He's still holding onto her ya ce. "Ina son muyi wani deal dake" shiru kawai tayi kanta a ƙasa zuciyar ta na harbawa, Faisal ya zame hannunsa daga bakinta yace.
"Zan baki kuɗi, ki bani wani abu" da sauri Abra ya kallesa ya ɗaga mata kai yace.
"Zan iya forcing naki akan abinda nake so, amma zan baki dama, ki saka a ranki duk abinda nayi Maki babu uban wanda ya isa ya yi taking action akai balle ki Tsammaci za'a kulleni, I want to sleep with you, I really want you,
Ina son yin wasanni dake i mean _“Romance”_ baki da gata baki da ƴan ci, ki tsaya na moreki na tara maki dukiya Abra!"

Jikinta ne ya fara rawa tama kasa cewa komai, Faisal ya ɗaga mata kai yace.
"Yes Abra, just like that"
Ya faɗa yana shafa ƙirjinta wanda ya Sanya Abra saurin runste idanunta, muryarta na rawa tace. "Uncle kai ƙanin mahaifiyata ne, babu kyau abinda kake haramun ne, bana son dukiya ka cika ni"
Faisal ya yi Murmushi yana ƙara shafar ƙirjinta dake mugun burgesa yace.
"And so what? Gaba ɗaya duniyar nawa take Abra, kawai muji daɗin mu, zan riritaki"

Abra could not understand what Faisal was saying to her.
gani take babu yadda za'ai ƙanin Maminta yace haka, daman ance yana shaye-shaye Maybe shiyasa yake abu kamar Mahaukaci.
Dagewa tayi ta kurma ihu! Iya ƙarfinta tare da faɗin.
"Salman!!!!!"
Jin hakan yasa Faisal saurin sakinta yana zame hannunsa daga jikinta, da sauri kuma ya juya ya fita, yana fita Salam daya shigo yanzu jikinsa na rawa ya dubi Uncle ɗin nasa,
Da sauri kuma ya yi kitchen ɗin yana faɗin.

"Yaya.. Yaya... Angel"
Cak ya tsaya yana kallon yadda jikinta ke rawa, ga bleeding ɗin da take a hannunta, muryarsa na rawa yace.
"Angel"

Da sauri ta ɗago kanta ganin Salman yasa ta nufi inda yake, gani take har lokacin Uncle Faisal na nan, tana zuwa ta faɗa jikinsa tana ƙanƙame sa, Her whole body is shaking, she was very scared.

Shiru Salman ya yi, domin yasan halin Yayar tasa, a duk lokacin data tsorata wajansa kawai take zuwa ta ɓoye, idan tsoro ya yi mata yawa numfashinta har ɗaukewa yake.
"Shhhhh, I'm here Yaya"
Ya faɗa a sanyaye yana ɗan bubbuga bayanta alamar rarrashi, sun jima a haka kafin ta fara sauke ajjiyar zuciya har lokacin yana rungome da ita.

Tunani fal cikin ransa, ita da wa? what is she afraid of? Sai ya tattara komai ya alaƙan tashi da Uncle Faisal.

Ɗago kanta tayi, suka haɗa Idanu da Salman daya kafeta da Idanu, wanda cikin few minutes suka sauya launi tace.
"Faris muje gida"
Ta faɗa tana zame jikinta, ganin yaƙi ce mata komai tace.
"Salman"
Idanu ya buɗe sai kuma yace. "Ke da wa Yaya? Uncle Faisal right?"
Ta girgiza kai tace.
"you misunderstood, I'm just saw a cat in the kitchen, naji tsoro"
Tana faɗin hakan tayi waje da idanu ya bita a fili yace "Liar"

Lokacin da Salman ya fito parlour Abra har tayi waje, Uncle Faisal da Mama ya samu zaune,
Mama tace "Mai gidana ba kaci abinci ba"
A fili yace "No thanks" sai kuma ya juya ya kalli Uncle Faisal ya yi ƙwafa kana ya yi waje.
A entrance na gidan ya samu Abra yana zuwa driver ya buɗe musu suka shiga kana suka nufi, Railway quarters.

Washegari ya kama Monday, cikin sauri Salman ya fito sanye da Uniform yana faɗin.
"Yaya we getting late, kiyi sauri ni ba zan breakfast ba" daidai nan Abbi ya fito yana gyara zaman I watch ɗin sa, Salman ya yi murmushi yace.
"Mrng Abbi"
"Mrng, how are you My son" Salman yace "I'm good Abbi"
Abbi ya duba time yace "Laa! Zaku makara where is she?" Salam yace "she's in her room"
Gaba ɗaya suka nufi bedroom ɗin Abra, a tsaye suka sameta tana ƙoƙarin saka baby hijab ɗin jikinta, Abbi ya yi Murmushi tare da ƙara sawa wajanta, ya amshi hijab ɗin ya saka mata yana faɗin.
"My dear san yin jikinki ya yi yawa"
Salman yace "Wlh Abbi, kamar mai shawara, And Yaya bata son cin abinci"
Kama hannunta Abbi ya yi yace "Mene yasa kuka makara yau" kafin Abra tayi Mgn Salman yace.
"Abbi ita tayi breakfast, tayi shara, wanke kwanuka, tayi mopping"
Abbi ya ware Idanu waje ya ce.
"Why My dear? As from today kada ki sake yin komai Tun da akwai shcl, amma weekend kina free sai islamiyya, zanwa Maminku magana a samo Maid ko?"
Waje sukai yana musu hira, da kansa ya kai su makarantar, time ɗin ana Assemble.

Bayan an gama Assemble aka kira Abra Khamal Khamis ta yi addu'a, daman ta saba kanta a ƙasa take karatu kafin ta ɗura da addu'a, tana gamawa kowa ya nufi class ɗin su.

5 Subjects sukai attending kafin a fita break, tana zaune tare da wasu class mate ɗin su, wata Khairy tace.
"Abra Khamal Khamis, U looking so worried what's up?" Murmushi tayi tace "Noting Khairy, kawai tunanin exam nake, kinga yanzu duk revision ake"
Khairy tace "you're right, Keep trying, I know you will pass the final exam"
Wata Jannat tace.
"Ai ko ba kiyi karatu ba, dole kici exam Abra, Duk team kece 1st position fa"
Khairy tace "Wlh idan nice Abra ba wani karatu da zan" Murmushi kawai Abra tayi har beauty point ɗin ta suka loma tace.
"Malam yace a cikin sira, wata rana a kogon hira, an saukarwa da Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama wahayi, cikin suratul Alaq, Sura ta 96 a cikin Alkur'ani, wacce take da ayoyi 19, surar data sauka a Makkiyya, kalma ta farko cikin Alkur'ani ita ce “IƘƘIRA” aka cewa Manzon Allah s.a.w kayi karatu, wannan kalma ita ce ta farko cikin Alkur'ani kafin cikakken bayani yazo a Suratul Alaq, kinga ke nan karatu wajibi ne, ya zama dole tunda har aka fara yiwa Manzon Allah Sallallahu alaihi wahayi dashi,
Yace shi ba mai karatu bane, amma Mala'ika Jibril ya matse sa yace IƘKIRA.. yace Laa ana bi ɗalik, kinga karatu ana nufin samunsa da wahala Khairy komai akwai wahala idan ka dage ya zama sauƙi a gareka.. do what is right not what is easy"

Khairy da Jannat Kallonta sukai, this is the first time that Abra spoke a lot in the class.
Khairy ta buɗe baki tace.
"Wow! So interesting, gsky Abra ki gode Allah, I have never seen someone as

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login