Showing 231001 words to 231718 words out of 231718 words
Chapter 78 - Dare da Duhu Book Complete By Nimcyluv. Zeey Kumurya.txt
da Adnan.
Akai taron suna lafiya kayan da Abra ta samu ɓata baki ne, rasa inda zata saka kanta tayi kukan farin ciki tayi babu adadi.
_3yrs ltr_
Abubuwa da yawa sun faru, Salman ya gama karatu lafiya lokacin yana da yarinya ɗaya mai suna Roumaisah kyakkyawa da ita, wacce kai tsaye yayi alƙawarin bawa Abdullah aurenta ko bayan babu ran shi. Burin Salman ya cika domin a rayuwa babu abin da ke birge shi kamar siyasa kamar wasa ya fara neman takara, kasancewar mahaifinsa yana da manyan mutane Adnan ma ya tsaya masa, sai ganshi yau Salman shi ne ke mulkar jama'a matsayin gwamnan garin. Gov Salman Khamal Khamis as governor of kano State.
Bulama hankali ya kwanta komai ya dawo daidai, baya taɓa ɗaukan wanda bai dace ba acikin asibitin sa. Salima ta haifawa Abbi kyakkyawar yarinya kai tsaye ya sanya mata suna Na'ima, Mami tai farin ciki soyayyar yarinyar ta shiga ranta sosai. Saudat na gidan yari har yanzu laifukan ta manya ne sosai, tunda har da laifin kisan P.a ɗin Ummi ne a kanta...
Kaduna airport.
A hankali suke tafiya hannu sarƙe cikin na juna, Adnan na riƙe da Aishatul-humaira wacce ta girma sosai kusan shekaru huɗu kenan, Abra kuma na ɗauke da Abdullah wanda yake kama da Adnan sak gashi da kuzarin shi sosai.
Ciki so da ƙaunar juna suke hawa kan steps ɗin jirgin wanda suka samu zama can cikin vip, Adnan ya faki Idanun Aishatul-humaira ya mannawa Abra kiss ya ce. "I love You, babu abinda zan cewa Ubangiji sai godiya" ta ɗora kanta a wuyan shi tana sakin murmushi ta ce.
"Kai ne garkuwata duk abin da na zama a rayuwa kai ne sila, burikanmu suna cika bisa saka hannun mazajanmu ko albarkarsu, kulawarka kaɗai ta isa ta zama bar gwatance, ina cewa nayiwa sauran mata zarrah, ina son ka mijina Loving you has been a beautiful dream I never want to wake from. You are a rare, beautiful soul. I love you so much"
Ya matseta a jikinsa farin ciki na ratsa zuciyarsa daidai kunnanta ya ce "My heart beats for you. Your love is a soft breeze, bending me gently, refreshing my soul. Allah ya yi miki Albarka, ya baki dukkan abin da kike so duniya da lahira nikam tuntuni na ɗaga miki ƙafar shiga aljanna"
Murmushi tayi tana jan gemunsa ta ce "Ina son ka, Ubangiji yaci gaba da kare mini kai ya baka arziƙi na halak ya baka ikon sauke hakƙin iyalanka da al'ummar da suke kan ka"
Ya saƙalo kanta yana kallon cikin idanunta ya ce. "I need your warm kiss once again" gaba ɗaya sun manta da batun Aishatul-humaira yarinya mai shegen wayo da kaifin tunani, wani irin Fitinan nan kisses Abra kewa Adnan, ganin zata gigita masa lissafi ya zame bakinsa yana kallon idanunta ya ce. "Uhm love"
Ta ɗaga masa gira tana faɗin. "I am the luckiest of all humans. When you look into my eyes, I see pure, beautiful love. My heart overflows with joy. I’m so blessed to be loved by you, handsome"
"Ina son ki matata" kafin su magana Aishatul-humaira ta shige tsakiyar su tana faɗin "Ina son ku Ammi, Abbi." Adnan ya haɗa da Abra da Aishatul-humaira da Abdullah ya rungome a jikinsa baki ɗaya ya ce.
“Allahamdulillah”
*ALLAHAMDULILLAH* muma Bright pens muka ce baki ɗaya, anan muka sauke wannan littafin na *DARE DA DUHU* Abin da mukai kuskure Allah ya yafe mana, wanda mukai daidai Allah ya bamu ladan shi, Ubangiji ya sanya littafin ya zama hujja garemu ba hujja a kanmu ba.
_Muna godiya da masoya wanda suka kasance damu, wasu Munyi musu kuskure wasu kuma munyi musu daidai, ko kalli labarin da idanun zuciyarku. Komai a tsari yake👌🏾 kasance damu a sabuwar shekara har Ila yau mu na dai *Na'ima sulaiman sarauta Nimcyluv, marubuciyar Tsintacciya, Idan ba ke❤🔥* tare da *Zainab Shehu kumurya marubuciyar Komai nisan dare, da Neehal* sai *A'isha Adam marubuciyar Gaba Da gabanta, Aƙidata*_ domin magana da Bright pens kai tsaye duba nan 09047871750.
Ga samu wanda zai maye gurbin DARE DA DUHU a zuƙatanku littafin IDAN BA KE wanda Nimcyluv take rubutawa cikin salo na musamman. Domin jin labarin YAA SHEIKH ALIYU HAYDAR ALIYU DA MATAYEN SHI BIYU, DA MUTUMIN DAKE SHIRIN RABA SHI DA ƳAR FILLON SHI zaku iya biyan 500 via 6850917335 Na'ima Shu'aibu Sulaiman fidelity bank shaidar biya 08119237616.
Bright pens
Nimcyluv
Ayushercool
Zee kumurya
❤🔥❤🔥❤🔥
Thu/Dec/ 8