Showing 42001 words to 45000 words out of 245996 words

Chapter 15 - AJALIN SO BOOK COMPLETE BY SURAYYA.txt

07 Aug 2025

8835

uncptable don haka bata wani dade agidan su fazila ba tace zata koma schll ta san driver na jiran ta.

Haka ameer yanace shi zai mayar da ita,iya ko ta ki amma haka suka nace samm suna tskann ta har ta amince zai maida ta schl wajen drivern ta

Tun da suka shiga motar yake satan kallon ta daga gani kasna he's jst 24,ya gama service dinsa kenan ya dawo gida..
Yace pretty kitten baki fada min number ki ba,
Tayo kamar bata ji shi, ba zai da yace hello?
Nan ta dago yayi mata murmhsi yace dake nake yi ko bakiji ba " tace ohh i to u said somthing else yace yes i said preety kitten..
tace "banafsha"nafi son shi..

Yayi yar dariya sosai take burge sa,
Ok,pretty kitten banafsha, tayi rau da idanun ta tace why that name ?yace
Kina da kyau sosai,da sauri ta sauke kanta kasa...abun ya masa dadi yace
So can i have ur number wata rana zamu gaisa gashi mun iso schl park..
Batace komai ba ta girgiza kai Ta sauka
Ido yake bin ta da shi ya kasa motsawa what a beautifl creature shikam gani yake yayi gamo da love at first site..

yadda take tafiya yadda uniform din ya karbe ta da yadda kwarjini ke bin inuwar ta yasa ya kafe ta da ido yana ji tana neman driver ta anan bata gansa ba karshe ma akace mata yazo ya tafi..
Taji tsoro amma sai ta fuske..haka ameer ya sake daukar daman hakan yace zai sauke ta a kofar gidan su..
But hankalin ta na gida yanzu baya samun magana daga bakin ta kamar da zun but he dint mind

Ana kuma Har mohan ya dawo,
Yana home office yana practicing presentatinon structures dinsa a projector tarin ilimi da fasahan sa ya baje anan shikan sa yasan farat daya zai iya samun aproval..
"My heart..yayi saving sunan file din a pcn sa komai yayi dai dai yadda yake so sai ya zago ta waje da coffe yana sha

Anan ne yake jiwo yadda driver sa ke complning sosai akan banafshan da duk abunda take yi masa shi tsoron sa ma dayaga bata dawo ba har yanzu sai kawai yake so ya sake komawa makarantar tun kafin su bata ma ogan sa mohan rai..

Hakuri kawai driver gidan yake bashi,duk da ma yayi babbar masa da cewala banafshan ba haka take ba amma rayin mohan ya riga ya baci..
How dare her...yayi tsaki ya ajiye cup din yazago ta ciki don ya sauko ya tuhume sa.

Just in time ameer ya sauke ta abakin mansion
Tana sauri sauri ta shige
Ya damu ta basa number tace masa "bata yi " ta shige gida..

Ya dade yana sosa kansa
Yana kallon lumewar ta
She's his type..yar gidan masu shi,..ga kyau ga jan aji duk ya dauka bazata bashi number bane don jan aji irin na kyawayan mata..

Da sauri ya shiga car dinsa ya koma dan ya samo fazilat ta bashi labarin wannan princess din da yadda zai same shiga wajen ta..

Mohan,yana lura data ke shigowa bata kila kowa ba,kunya take ji tasan definatly driven ta baiji dadi ba kuma sun hada ido amma sai taji nauyin ta basa hakuri ta wuce..

Da har zai sauko yayi mata fada,sai ya runo da rainin ta,baya son abunda zai dame sa ayanzu dayake daf da presntation dinsa.

Washe gari yana tashi ya sanar da driver akan ya dena zuwa dauko banafshan shi zaije dakan sa ya dauko ta starting from today..
Followw surayyahms and vote
*🍒🌺AJALIN SO🌺🍒*
_XPLICIT ROMANCE_

*WHATPAD SURAYYAHMS*
Dedicated to umherny nersallah


[PAGE15..


Bakaramin dadi Ade driver yaji ba duk dama bai isa ya nuna hakan a face din sa ba,shi dama baida matsala wajen kaita amma dawowa da ita ne abun ya fara fin karfin sa.

Haka ya ajiye ta a schl,
Ko daman zama suyi magana da su fazika batayi ba security suka zo suka dauke ta tun daga aji sai cikin motar mohan..
Taji haushi sosai toh meyasa zaizo ya dauke ta ita driver take si ba shi ba,..gashi ko magana bai mata ba straight ya ajiye ta agida kuma ya fice abun sa.

Tayi banbami hae ta gaji..gashi babu waya bare ta fada musu an dauke ta yai da wuri.
Haka tayi zaman kunci washe gari ganin driver ne ya ajiye ta sai bata damu ba..sai ta dauka hala maybe jiyan mistake aka samu.

yau kam ba irin tsokanan da su maryam basu mata akan ameer ba amma haka taki sam ta furta komai..
Ita dai cewa takeyi bazata yi soyayya ba..fazila tace kai banafsha akan dan uwana baiyi miki ba ne ko dai jan aji?hmmm yarinya kar fi naga kinzo kina fallen.. Don nasan bazaki ce bai hadu ba ko ni nan nasan yayi so wlcome to our family.. su kayi dariya..banafshan tace hey am seriius guys ki bashi hakuri i can't date him da gaske nake.
Maryam tace like seriously,?..habawa banafsha ko baki so muce miki sister inlaw ne..so young huh"kkk bazamu neme ki da tsokana ba shikenan? Kin yarda u shud see how crazy yaya ameerr is going abt you cewa fa yayi zai na zuwa dauko mu da fazila don kawai yana ganin face dinki..ita kanta sai da ta bisu tayi dariya..
Yana daya daga cikin tactis din su maganan serious ne amma acikin wasa suke yin sa.

Minti 5 kawai suka dauka Suna cikin haka da shike sun saba dadewan su anan basu damu ba
Cikin haka saiga security ya dosu so
Kirjin ta ya buga kam amma sai ta fuske sukam ma basu kura ba...yace mrs banafsha?
Tace yes.!!
Yace an zo daukar ki..
Juya kanta tayi ta schl park bata ji dadi ba Kafin tace wani abu ta hango motar mohan..
Hahhhh.. ta furta a gajiye da wani rin fuskan haushi..
Kamar zatayi kuka Tace kaje ina zuwa..ya juya abunsa.

Are you alright? Fazila ta fada da fuskan damuwa ganin yadda mood din banfshan ya sauya wani ri..
Maryam tace banafsha ko dai wani abu ya faru ne ranar mun saki kin dade awaje ko?.naga jiy ma da wuri kika tafi gida..tace nooo nooo ba abunda ya faru
Kawai bana son nabi wannan din ne.shegen takuri ne da shi

Tare da sauke ajiyan zuviya fazilat tace ok,
Ba driver bane sai ya jira ki ai ko..
Da kamr zata ce ah a ba driver bane, sai tayi tunanin me zatace musu to?mijin ta? Noo tasan bazata taba fadan haka bare ta dauke sa hakan
And she can't say yayan ta ne ko wani abun ta"
Kawai sai ta fuske ta amsa da driver ne suka cigaba da sha'anin su.


10 more minutes bata tashi ba,kuma tasan yana kallon ta tunda security yakai masa aikan tana zuwa..
Tsoro ne fall ranta mama ta daure..
Cahn Bata hankara ba sai taji wani irin mutsini a hannun ta fazila ce ta mike tsaye kamar zata sume in amusement...
Wani irin kallo take binsa da shi maryam ma haka shes calm amma nata amusement din yazo har da bugun zuciya..

Nan ne ta gan sa ya sauko ashe ma ya zago ta inda suke bata gansa ba.

Kamar zata sake hawayen dake cike a idanun ta ya sauko

Yana tahowa wajen mu..fazila tayi giggle
Maryam tadan jawo ta tana cewa zauna zauna..
Sake baki banafsha tayi tana kallon sa a dame.

Tafiyan sa yake a nitse yana dosu su.. Cool enough ya dan sake fuskan sa tho ba sosai ba..
Sanye yake da plain t shirt wanda ya tafi da coperate look dinsa da cavani coat fari kat da matured jeans blue..
Ba karya he's an Alpha male,komin sa abun na burgewa ne.
Sun gama rikicewa kowacce tana jinkamr wajen ta zaioz banda banafshan dake cikin wani hali.
Yana isowa ya kare musu kallo in a quick glance..

Good evening sir..ssir..maryam tafada a ladabce she cundt help shaking ..
Fazila kam babu baki sai tayo shiru tana binsa da ido banafsha tuni ta kau da kai..
Yasan yara ne so he has to be calm..yace yaya kuke,,.nan wani shirun ne ya dauke sabida sauron voice dinsa daya sauke musu shocking a kunnen su
fazilat ta amsaa ce ta a rude tace lpya lau..how can we hel..pl.help you..
Ya kura da rudewar su kuma yasan bata son yanayin sai kawai yayi tunanin maybe this is the right time da zai koya mata hankali akan abunda tayi ma driver sa
Sai ya zauna daf da maryam
Yace discussing antynht important?
Suka girgiza kai a tare suka ce noo sir..
Yace ok im here for her..ya nuna ta ayayin da suka bita da ido sai yanzu suka lura da yadda ta ke sauke tears tana hi tana sharewa

Murmushin yake maryam tayi tace are you not her driver? Bakin ta na rawa rhinking he wll be offended..da mamakin ta sai suka ga yayi murmushi ..yace haka ta fada miki..

Abun ya bata mamaki mohan yayi murmushi ma maryam sai ta juyo ta kalle su duka..
Marym tace yes..i mean maybe bata san kai bane ko?.fazila tace yesss yess ai bata sani bane...
Yace wait ni wa tace muku ?im her..ya dan dube ta ....sai tayi saurin katse shi tace "driver" ..he's my driver...ta bata rai..
Sun sha mamakin yadda ta sauya lokaci guda

Shikuwa Ya dada sake boyayyen murmushi yasan yadda ya ajiye ta,
Nan ya mike tsaye ya dawo gefen ta sukam shiru sukayi suna kallon ikon Allah..ko amafatki akace musu wannan haddaden mutumin driver ne thy wont eva believe it..sun san dai akwai wani abu..

Yana tsayawa yace ok now its enough tashi muje...ta dan fashe da kuka tace ni bazan je ba...
Yace akan me? Idan baki tasho ba fa zan gaya musu no ba driver ki bane ta dago ta kalle sa dan tsorace yace oya get up...
Ta dan make kafada cike da taurin kai..bata san meyasa take jin haushin sa ba...yace na fada musu kenan"
Gaba daya ta wanke fuskan ta da hawayen shagwaba da sakalci Nan ta mike tanayi kamr bazatayi ba ji kawai tayo ya hade da ita da jakar ta ya daga su sama..

Wani irin fartttt kirjin ta ya buga Da sauri kuma A tsorace ta ce let me goo.
Ni ka sauke ni ai nace zan tafi..

Su maryam ma suka mike tsaye adan dame sai kukan shagwaba take jikin sa tana wutsila kafufiin ta bai kula ta ba yace relax girls ba sace ta zanyi ba...shes in save hands i promise..

But sir are you her brother fazilat ta daure ta tambaya..
Sai da ya kalle crying face dinta ya dauke wata devilish grin sannan ya dawo ya dube curious face dinsu yace noo"
Im her husband..she's my wife".matata ce.

Wani irin kuka ta fashe masa da shi gashi ya matso ta ajikin sa bata da makawa face ta boye fuskan ta a kirjin sa..

Abun ya basu mamaki suka ce husband? Ya gyada kai ba yabo ba fallassa..
Maryam tace banafsha dagaske yake..ta ksa amsawa ta biye fuskan akan kirjin sa yace tell them mana"kajita sai shegen son kuka..
Sosai abun nasu ya burge su...

So hmmm so Banafsha is married dama hmmm..suka maida ma juna yake cike da unsaid things abakin su..

yace ok bye girls...suka masa waving
Tan hannun sa ya isa bakin mota bai ajiye ta ba saida ya bude motar ya daura ta akan seat..

Kife kai tayo ta hade da gwaiwa ta shiga rero kuka..ya ma zaayi ya mata haka..ua bata mata raywua agidan yanzu ya zo bata mata rayuwar a makaranta..
Meyasa zai sa kowa yasan ita matar aure ce...ita kam ta shiga uku shikenan yanzu kowa zaice tana da aure ya zata kalle su maryam..

Ko ajikin sa Shikam kamar ba shi ya sake yayi magana da kawayen ta yanzun ba sai ya daure fuska ko kallon ta bai sake yi ba
Har suka isa gida bata dena jan shessheka ba.

Yau kam ko gaishe da hjy mamah batayi ba ta wuce da gudu tayi daki tana kan jan kukan..

Hankali tashe ta mike tsaye zata bi bayan ta tace banafsha?
Sai gashi ya shigo ta juyi a dan dame tace kai da ita ne ko?
Naga ta shigo tana kuka meya faru mekayi mata..
Carelessly yayi pouting lips dinsa yace ba abunda nayi mata maybe don na dawo da ita gida ne..
Idan bata son haka sai ta dena wulaknta mi. Driver idan an tashe su ta shiga kota ta dawo gida..

Yadda yayi maganan da oder yasa hjy mamahn dakewa tace iyyye sannu uban ubana..ji dai wallhu ka den takura ma yarinya

Ya juya abunsa baice uffan ba ya bar mata palorn ya koma bakin aikin sa.

Akan gado ta same ta ko cire kayan bata yi tace Ke banafsha"
Wannan wani irin kuka ne da ba agamawa dan kawia ya dauko ki.? Kai kaji min iskanci..
Adan harstgite ta dago cikin sheeshka tace ni bana so,ni in haka ne bazan yi makarantar ba bana kara zuwa nanna..
She was soo angry tayi magana abun har ya dame hjy mamah..tace ke banafsha wai meye hakan ne...da ya dauko kin kashe ki yayi tace ah a nannah ni ya tajura min ne..to meyasa kike wulakanta driver sa yace baki son dawowa akan lokaci..me kike yi a makarntar haka wato kina biye ma kawaye ko
Aina kika samo su humrah ranar ko fada min bakiyi ba..
Jin hakan yasa ta sauko da fushin nata
A shagawabe Tace ai nafada miki kawaye na ne nake tare da su,
Wajen maryam na soya hmrah...ni kenan bazan yi abunda nake so ba nannnah
Meyasa zaice ni matar sa ce.yanzu zaayi ta min dariya ta dada fashewa da kuka har tana jan hanji..

Hjiy mamah tace ohhh kice dama abun kenan..to meye aciki dan ya fadi haka ke ba matar san bane ko me?
Kawayen naki kike boyewa ashe ba kawancen arxki zakuyi ba kenan

Haushi ya sa tayi shiru tana calming kanta..
Toh kiyi shiru,idan kika min akwarin zaki na dawo akan lokaci ni zan ce masa ya dena shiga damuwar makarantar ki.. Maza ko tashi ki kimtsa kanki ko sallah bakiyi ba ga abinci nan na jiran ki

Ta gyada kai a hankali ta zame ta sauka ta shiga kwabe kayan ta
Girgiza kai kawai hj mamah tayi tana murmushi har ta lume bathrum

Ranar gaba daya ta dauka tana zulumin yadda zata fuskance su maryam akan maganan
So now duk zasu na mata kallon matar aure.

She's feeeling like strngling him haushin sa take ji na yau din fiye da ko yaushe.

Haka tayi bacci cike da tunanin schl don ta na goben.

Washe gari Ko da ta tashi she has no choice than ta bada hjy mamah
Tabbacin zata na dawowa kan lokaci sabida tace mohan kar ya sake zuwa daukar ta.

Haka ma da suka shiga mota da driver ta sauke nauyin baki ta bada driver ade hakuri tace kuma zata gyara tunanin ta ma maybe su fazila su dena kawancen da ita.

Don haka yau shiru shiri take sum sum bata ma so ta daga ido bare su kalle juna..
Yau friday ne so babu break sosai..sukam duk sun fahimce me take ciki sai suka dan kyale ta
Ana tashi ta sabuke zata je park ta jira driver nan fazila ta iso hannun ta kawai taji tajawo tana cewa ina zakije kuma?

Kirjin ta ke bugu don ta rasa me zata ce har sukayi gefe sukayi tsru tsuru suna kallon junan su ukun su yau kam ba su kai cool down din nasu ba

Wani irin shagwababben sorry face din data sa tana binsu da kallon sakalci
Yasa suka kasa boye dariyar su sosai suka zage sukayi har da na auren nata da tayi ta boye musu da yadda abun ya faru jiya..
Basu dena ba sai ta sauke hawaye slowly zata juya maryam ta riko ta"banafsha,
Tace adan dame..
Nan ta juyo tace no no pls keep loughing at me ..shiyasa bazan taba iya gaya muku damuwa ta ba..
Leave me alone pls
...gaba daya sai sukayi sanyi
Fazila tace,comn banafsha yanzu me muke ce anan ..
Sounding upset Tace ai dariya kuke min irin gani matar aure ko
Maryam tace noo.
kin san dariyar da muke yiis not to mock you banafsha..meye aciki don kina da aure meyasa baki fada mana ba..
Ure husband is soo dashing fazila takawar da yanayin su da murmushin ta..
Sonding seriosus Maryam tace yeah he's is..amma banafsha taki ta fada mana komai ai koda sau daya ne zata gaya mana suna sa ko? Niga komai nawa ina fada mata ko ba haka bane.
Fazlita tace ure right nima bama boye mata komai and rhats how friends shud be,we shud share our prblems and hpy times sabida muyi suppoting juna ba murika boye wa ba.
Ajiyan zuciya ta sauke tare da sauke Kanta kasa tayi rau rau da idanu tace im sorry guys,im really sorry,i wish i can just explain..

Wallhy Ba haka bane ni bana so ku dena kula ni kuma nasa za'a yi ta min dariya,
I just hope u can understand me.

A sanyaye Maryam ta riko hannun ta tace nooo ".akan me..dan kawai kina secndry kina da aure.what abt those in the vilkage at 12.13 sun kusa haihuwa..im actually wishing am you wllh nikam auren ma so nake ayimin...
Fazilat ta riko ta itama tace we are here ba wanda zaiji maganan nan idan ma bakiso ne,
Jus dont lie to us kinji..
Tare sake makalenn hawayen ta rungumo su duka tace am so happy Bazan kara boye muku komai ba u really are my diamonds sukayi dariya dukan su..maryam ke share mata hawaye tana ce mata kar ta damu zata kula da ita sosai...
Lokaci guda hankalin ta ya kwanta suna bata karfin gwiwa driver na zuwa suka rakata mota ta tafi gida cike da kewan su..
Yau ta soma jin wani sabon yarda da godiya ma Allah daya sa ta ma hadu da su .rhy understand her soo well ba kamr da chan dabata da wanda ma zai tsaya mata ba.

Haka ta rika samun karfin giwa sai ta sake sosai da su,..
A ranar da uku da faruwan haka mohan bai ko samu duwawun zama ba sabida gobe ne preantation din nasa.

A babban conference hall din mahnoor international hospital zaiyi presenting
Komai na jin dadin sa ya ajiye aranar yana kan hada bayanan sa cikin pcn sa for the last time..

Duk tana lura da shi don hajy mamah tayi complain har tagaji abincin ma baya nistuwa yaci in ma ta takura shi kenan..
So this is soo important to him huh? Ta tabe baki
A daren da zai gana hada komai he was so exhausted shikan sa ya sha mamakin yadda yau ta shigo dakin sa batare da an takura ta ba ta nemi waje tayi kwanciyar ta..
Shima bai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login