Showing 198001 words to 201000 words out of 245996 words

Chapter 67 - AJALIN SO BOOK COMPLETE BY SURAYYA.txt

07 Aug 2025

6593

times in tana jikin shi gani take kawai yaudara ne.

Da shike hjy mahnoor ta dan ja baya da shi,Shikan sa baisan nimrah inta fita kasar waje tana zuwa
Mata ba..a haka xata yi ta koke koke tana zuga hjy mahnoor,

Ita kuwa dama ta dan huce Har tana tunanin ganin jikar ta wajen Banafsha But da nimrah ta Xo ta yanko wani manakisar sai taji ta haura.

Tace mum kisa baki su hjy sudena sa mohan yana nuna rashin adalci tsakanin mu,. Ni ban san menayi musu ba,.
Dikan su Sun tsane ni...
Sai ta fashe da kuka.."mumy,nayi hakuri ina kula da Banafsha,nasan dai akoi xafi da kishi ,but she's just a girl ga ciki,duk rashin jin ta haka nake fama da dawainiyar ta,mohan ba zama yake alwys ba,amma sai kiga Wata rana dn aci min fuska Sai su aiko Wai ya kai musu ita cahn gidan su tayi hutu..

"Nifa ranar hjy mamah ce min tayi mena sani game da kula da mai ciki bayan ni nikasa yi...abun ya dame ni mum

Shikuma bansan meke damun sa Ba kwata kwata mohan ya sauya halayen sa,baijin maganan kowa sai na hjy...

Sai ta fadi hakan
Sai ta durkufe kai kasa kaFar hjya mahnoor tana sheshesheka,.
tana cewa
Kiyi hakuri in nafadi wani abu marar dadi,i know mohan dan ki ne..but i also consider you my mother bani da wanda zan gaya ma damuwar gida na in bake ba.

I do not want to tell my family lady Z xata ga laifin miji na,kuma bana son haka ..ba laifin shi bane nasan ba halyyar sa bane

Nimrah inta na hakan sosai take sa hjy mahnoor cikin wani hali,

Sai taji tana mugun tausaya mata har cikin ranta,

Many times takan gaya mata Ni zan dauki mataki sosai akan mohan,tunda su hjy suna ganin sunfi karfina,this time tsakanina da dana ne duk sai sunji ajikin su

Taso ta kira mohan taji kan maganan amma Nimrah tayi babakere wajen juya mata tunani, hade da itama hjy mahnoor bata son alhaji ya sa baki sai tayi burus ta xuba musu mugun ido..Dadin karawa,lokacin cikin Banafsha na 6months sai laulayi ya juya salo,most of the time bata cin abinci agida ko yaje hjya tayi ta bashi ya kawo,ki a aiko su mufida da shi
Duk abunda ke faruwa nusaiba na fada mata,musammn ranar da daya fitar da su shan ice-cream,.toh ita nusaiba bata je ba da mufida da ahmd ne sai Banafshan.

Hakan yasa ta gaya ma hjy mahnoor yanzu yayah mohan baya dauka Ta sister shi su mufida kawai yake so don kawayen Banafsha ne Sai tace duk ya tsane ni sabida ita,
Itama da guntun munafurci haka zata rika juya hjya mhnoor tunani,lokaci guda suka cika mata kirji da maganganu masu kama da Gaskiya amma ba gaskiyan bane.

,anan kuma bagaren mohan Nimrah was normal to him shikan sa ya fara respecting din ta dayaga tun fada da hayaniyar da suka yi a azumin basu sake aikata wani ba.

Sai ta nuna masa ta huce,bazata taba Banafsha ba kuma bazata sake shiga harkan ta ba,for the first Time eva thinking matured sai yaga kamar Nimrah tayi abun kai tayi hankali sosai.

A bangaren sa Dai dai gwargwado yake adalci tsakanin su,wani bin ma yana shan mamaki yadda ta furta cewa ai abun shi nata ne,so she's gonna accept his baby,but din karya gane ta sai ta nuna masa still ita bata yin Banafsha kishin nan na nan,jinin shi dake jikin ta kawai take so

He was ok with that, a tunanin sa ko soyayyar sa yayi rinjaye ne aranta shiyasa ta sauya halayen ta

ko kadan bai san agaban sa kawai bane Agaban Banafsha nunawa ma take ya share ta,baya mata adalci,sannan ba abunda yake jira wajen Banafsha sai babyn shi.

Bayan sati biyu

Nimrah farkawa tayi taji labarin cewa cikin dare nakuda mai zafi ya turke Banafsha.

Mohan Bai taba sanin akwai abunda zai daga masa hankali ba sai wannan
,.hawaye kawai take mishi tana murkusu su tsaban fitinan baurin data keji ko sauti bata fitarwa,a asibiti suka kwana yana kanta a tsaye gashi yayi alkwari makansa cewa shikadai zai kula da ita privately.

Fiskan sa a cike take da damuwa Shi kansa sai da zufa ya keto masa ba abunda yake yi sai shafa ta yana tofa mata addua,nishi take yi kamar wacce bazata kai ba..da kyar Tana sauke nishi sannan ta yunkuro nakuda mai zafi bakin ta tafe da salati

Shi yaa karbi haihuwar diyar sa inda ta santalo masa kyakkyawar ya mace mai mugun kyau Da muhibba.

A kammanin sa ba abunda ta rage face siffar idanun sa..

Fara ce sol da dogon hanci
,cheeks din ta masha Allah dauke yake da irin lotswar dimples din mahaifin ta...kanta mai yelwataccen baqin qashi da kwantaciyar gira
shikan sa ya shagala wajen kallon jinjirar bai lura da sumewar da matar sa tayi ba..Godiya yake ma Allah Sosai domin kuwa a duniya yasa Ya mace aranshi gashi Yau Allah ya bashi

Sai sannan daya fita ya bada farida ta kimtsa babyn sannan ya dawo ya kula da matar sa cikin tsananin so godiya da Nuna kaunar sa

Sai dai Ita duk bata sani ba sabida dogon suma da tayi mai hade da gajiyan nishi da nakuda Datayi overnight
.
dama Ajiyan ya kira mum dinsa,amma ji datayi yace ya kira su hjya mamah First Sai Ta bata ranta.

Tunanin shi bata dawo ba, baisan ajiyan cikin dare ta iso ba.

anty rawiya ce ke jigila A asibitin don ta riga ta fada mashi su hjy mamah suna gida suna shirin tarban sabon bakuwa,Banafsha na Kan bacci bata farka ba..chan da waje ya lafa
,iAnty rawiya sai ta wuce gida dan ta sanar da hjy mahnoor In person Tasha mamakin data ji Shiru Daga fannin su

"anan tana shiga Site din ta tarar da mahaifiyar ta Wato kakar mohan hJy zaynab Itama taxo,
ko da tayi musu bayanin abunda ake ciki,kalaman hjy Zaynab sai ya dada sa hjy mahnoor taurin kai da izgilin cewa bazata lamunci wannnan juyin karan ba,ita a dole danta ya fifita wasu akanta ace har sai da matar sa ta haihu sannan zata sani? Ai dama fushi take da shi don haka taki sam ta taka kafarta zuwa asibitin,ita da hjy Zaynab haka suka tsigale anty rawiya Ta fita zuciyan ta babu dadi.

Mohan kuwa yana office Yana zumudin yarsa tare da abokan sa da su hjy mamah tun a waya.

BanafshaTunda ta fita a suman Datayi sai bata gane kata sosai,shima Jira yake Banafshan ta farka daga Dogon Barcin da take Ta yi sannan ya kai musu ita gida.

Suna cikin haka saiga Anty rawiya
Ta dawO,

Agefe suka ja take gaya masa mahaifiyar sa ta dawo Tun jiya kuma ga abunda take fada Akan sa..

Basosai ya daga hankalin sa ba don yana ganin muddin taga jinin aa aduniya xata saduda..dan haka babu bata lokaci ya Sa Anty rawiya ta rike masa babyn Suka nufi gida,suna fita Nimrah tana shigowa dakin haihuwar,
Me ta haifa? Ta tambaye farida Sai tace mata baby girl

not minding Her presence ta tuntsire da Wani mugun dariya
"favourite wife ta haifi na mace'?..Hmm

Hakan yasa Farida tayi Waje Tana kada kai, Sai dai kassh Banafsha Tana farkawa a idon nimrah."cikin layi take kiran sunan sa,a wahale alaman allurar Da yayi mata Bai gama sake ta ba

Inda kishi da Bakin ciki ya Cakke Nimrahn,

Tasowa tayi tsaye hannun ta daure a kugu tace Gwara ma Ki farka don ke kadai ce Anan nidin da kika raina nice anan,

Mohan Ya dauki babyn shi ya tafi..

Cikin wani irin ajijiya da ciwon kai Banafsha ta Lunshe ido ta kuma budewa Ta kalli Nimrah"Tace
Karya kike Yi anty,yaya mohan baxai tafi ya barni ba..Wani mugun dariya nimrah ta fashe da shi,tace Ko?
#followAcct@
#SURAYYAHMS

*🌺🍒AJALIN SO🌺🍒*


_WATTPAD SURAYYAHMS_


_Shafin ta real Me dambu Ce_


48.
_the Rift_


Nimrah tace to bude idon ki da kyau yarinya mohan tuni ya dauki yarsa ya tafi

Shiru Banafsha tayi,dan jikin ta baida karfi sosai,
Musamman ma da ciwon ciki ke Dan damun ta..

Ba kunya ko tsoron Allah nimrah tayi xaman diris akan ta sai Fade fade take tana cusa mata ra'ayin cewa time din Ta ne ya kare Wajen mohan,dama duk abunda yakeyi na kulawa akanta don abunda ke cikin ta ne....

"Duk dama maganan bai dara Banafsha sosai ba amma taji tsoron yuwuwar hakan Aranta...

Koda hjyn birni da su mufida suka shigo Dakin already lokacin Banafshan ta sa kanta baccin dole",Ga nonuwar ta sun dan ciko da ruwa suna mata xugi sai ya sa mata ciwon kai,hade da maganganun nimrah sai ta qwammaci tayi ta baccin ta kawai don ko amsa ta bata iyayi.

Da kyar surutun su hjyn birni ya dagota...yet,ta bude ido ne with hope that Zata ga Mohan da abunda ta haifa agaban ta amma sai taga su hjyn ne kawai da nimrah agefe.

Murmushi kawai takeyi da kyar
,suna mata san barka Cikin tarairaya amma hankalin ta Sam baya nan,gashi irin abun kunya kunyar su na fulani yasa hajyn birni bata fito direct tace mata gashi inda mohan yaje da jariri ba.

"Agaban hjyn birnin Haka nimrahn ta sa fuska biyu,ta nuna farin cikin abunda aka haifa sabida ta cusa ma banafahsan wani abu aranta na musammman

Sai ta rika kawo magana cikin salo cikin kisisina musamman idan aka ce Allah ya baki kema" cikin fara'a sai tana cewa ita idan zata haifa magajin uba Xata Haifo Tunda Banafsha ta haifi Musu kishiya ita kuma ango zata haifo musu wato da namiji kenan.

"sai binta da Ido bana ke takeyi Cikin tunani tace" Ashe ma mace na haifa?Toh ina Yah Mohan yaje...Don't i have right to See my baby?Tun daga nan banafshan ta shiga wani halin damuwa Sosai take so tagan su,

Cikin wannan hali...da kyar hjy ta samu ta kimtsa ta,Anan ta sake mata wanka da Dik wani dawainiyar dafa jiki,farida ke kula da duk medicals dinta kamar yadda Mohan ya tsara

Shikuwa Mohan Zuciyar sa ta dade da sa shi a tunanin mahaifiyar sa zata sauko idan taji cewa banafshan ta haihu lpya kuma ta samu jika da ga wajen danta.

Amma sai aka samu akasin haka,Yana shiga yaji muryan zaynab Nacewa"wanga da naki baijin magana....Ba dole sadika su raina ni ba?Ki duba yadda Daxu Tayi min gaisuwar Yar tasha Wai tsaban tana xumudin sanar dake matar mohan ta haihu..

Hmmmm ummah ba dole ba?ai gani take Itace boss agidan nan bani ba'
Irin naji cewa mohan ya sanar da ita Kafin ni"
Ire iren hirar aun knan abun Sai ya daga masa hankali matuka

Da sallamar sa ya Shigo Kamar baisan mw suke tataunawa akai ba ya rusuna gaban su yayi gaisuwa,
A wuya suka amsa Shi, Sai
daya kai mata jaririn Kuma sai taki sam ta kula sa,Wani cold treatment din da suka hadu suke bashi Yasa jikin Shi ya mutu..'gaisuwar sa ma Yaga da harara suka amsa
Yace mum ashe kindawo?dama jiya cikin dare nakaita asibiti da safen nan ta haihu.
Ta tabe baki tace yayi kyau Allah ya sawwaka
:"Cewar ta ai ya faru ya kare Ko?, kayi abunda ranka yake so tare da yardan wanda suka fini muhimmanci a rayuwar ka."
Ni Yanzu mexan maka da jariri?ai tana chan site tana shirye shirye sai kaje Kasame ta Allah ya bada Sa'a,a raunane yadago ya kalle ta idanun shi kamar xasu yi ruwa,yace mum Me kike nufi?... yanzu Har akwai laifin da xan miki har ya kai kiki taba abunda na haifa?Its not fair mum Kiyi min adalci pls

Shiru hjy mahnoor tayi har cikin ranta takejin jimamin sa"

Ya kuma cewa Mum Please kar kiyi min haka,its a girl' U
see?,.look At her she's beautiful kamar ke"..mum u need to take this baby To ur arms kisaka mata albarkan ki..yana kokarin mika mata

Yaji ance dakata nan,....kayi mana shuru Anan shashasha Kawai
hjya zaynaba Ce ta fada Cikin masifa,

",....Ashe kasan da Albarkan uwarkan har haka Toh meyasa ka je wajen wasu ka laka musu hakkin Da dawainiyar Ta"..,ai inta gaskiya ne auran nan da tun da cahn kabiye ma mahaifiyar kan da ba'ayishhi ba..., Ai sanin kanka ne agidan nan bason uwarka ake ba
But bcos of you,everything is worst Now,we have to deal with embrasment Wajen uwar mahaifin ka,Ana ganin mu dattijan banza,sabida dan yaro kamar kai zamu fada masa Magana bazaiji ba..

Yace grand ma but this is different,
nayi kuskure ma mum Amma ai nabata hakuri

Banafsha is already my wife ni ya xanyi Miki..,yanzu meye dalilin Fadan ne?What's so difficult in accepting my married life da Banafshan Ko ita ba mutum bane?
Ai Duk abunda xai faru ya riga ya faru,grand ma meye nayi Kuma Kike fadan haka"

Shiru sukayi Duka Sai suka kura ido suna kallon sa...

Rungomo jaririyar yayi ahannun sa yayi shiru Shima,

Hjy mahnoor tace Mahaifiyata kake gayawa Banafsha matar ka ce Ko mohan?Xaiyi magana tace dakata min.."ka tashi ka fita min a daki na,Indai mahaifiya ta xata fada Ka fada agaba na,kaje ..ni dai bazan taba babyn kowa ba,ka kai inda kuka fara su karasa maka.

Maganan nan ya dame sa matuka hankalin sai ya tashi sosai,sai yaji yayi zuciya Cos baisan meye ma'anan hakan ba?..Its seems like Rift din dake tsakanin su Da hjy mamah ne Ya shafe shi,Ya lura babban damuwar su hajy Mamah
Bashi ko Banafsha ba"...

Mohan Mikewa yayi abunsa da niyyar xai fita Batare da yace musu komai ba..

Hjya zaynab ta kyabe baki tace ikon Allah ashe haka mohan yadawO?sa kansa yayi baiko kula ba Domin ransa Ya Gama baci,
worst Ma da hjy zaynab ta cigaba da balbale sa da masifan, tana cewa lalatacce,marar kunya kawai.
Nidai yata bata min rashin kunya ba kaji da shi kai kadan ka

"duk dama hjy mahnoor taji tausayin reaction din Fuskan sa amma haka ta jije takau da kai har ya sa kafa ya fita a dakin bata Ko dawo Dakanta ta kalle sa ba.

"Wani ajiyan zuci tayi A boye..,tace ummah amma babyn nan na kama da mohan sosai Ko?ta dan leko kadan to show her Natural Mortherly concern...

Tsaki hjy zaynab tayi tace Bansani ba,dama ke har kallon jaririn kike?dama nafada kece silar lalala ta Mohan gashi ya fandare,memakon ya xauna nan har sai an karbe,shine bari yaje inda yasaba Sheke ayan sa ko?

Hmmmm,toh muddin bai shiga hankalin sa yarabu da su sadika Ba,nidai ban yarda ki sassauta masa ba,jikar ki Allah zai raya miki


Hjy mahnoor Batace Komai ba Itama shiru tayi

Shikuwa mohan Dan kadan yake faman rarrashin babyn sa yana jijigata slowly a hannun shi yana tafiya,Da shike hjy mamahn sun sauka nan gidan daxu Sai baI bata lokaci ba
wajen hjy mamahn ya nufa tare da sallamar sa

Ganin sa yasa ta mike tsaye,hannu tasa cikin xumudi tana kallon halittar babyn cikin godiyan Allah
,..tace rawiya Ai tagaya min kunxo wajen mahaifiyar ka da jaririn lpya kuwa..?

"yayi shiru baice komai ba,waje ya nema makan sa ya xauna,ita dama a yadda taga ya shigo da jaririn a hannun sa a sadade tasan baiya cikin hankalin sa

..sai ya barta tana ta surutun ta
cikin raha da tsananin nuna kaunar baby girl din "wani bin Ko dan tasa shi magana duk abunda baby ta gado a jikin sa babu wanda bata kushewa,ita kanta taba kanta dariya amma sai taga damuwar Sa yafi karfin haka.

Har ta ajiye jaririyar ta dafa sa bai sani ba..cikin damuwa,tace mohan? Lpya kuwa?

jajayen idanun sa tagani ayayin da yake boye hawayen sa Jikin ta ne yayi sanyi,Sai ta zauna kusa dashi ta dafa shi cikin nitsuwa tana kallon sa Tukun Batace komai ba

hawaye ne suka gangaro daga idanun sa masu xafi da bala'in cin rai"tunanin sa har abun ya kaiga uwar sa taki taba abunda ya haifa? toh meyayi mai tsanani haka,?

Hjya mama sai ta dan jawo sa jikin ta tana rarrashin sa..dan kadan ya lafe yana mai lunshe idanun sa

Yaki sam ya furta komai amma tasan mahaifiyar sa ne,masifa ta shi gayi tana rarrashin sa dada lunshe ido yayi har baccin baxata ya dauke sa.

Yau kam tasan lallai ran mohan ya baci tunda har ya xubda mata hawayen sa,tasan baccin bana komai bane sai bacin rai da bakin ciki ...Akan pillow ta kwantar da shi ta rufe mishi kafa

A hujajan ta sabi jaririyar ta nufi part din hjy mahnoor da shi


Ko sallama bata yi ba ta tsaya musu tsakar daka,tace wai me kike ji da shine akanki mahnoor,?

Tsaye hjy zaynab tayi itama tace name fa?indai akan Mohan ne ai danta ne,so duk abunda tayanke akansa damuwar ta ne bana wani ba

Hjy mamah tace ah'a,ita tafada miiki hakan? Toh karya tayi miki
Baxan lamunci iskanci agidan dana ba"

Hjy Zaynav tace Gidan danki kuma gidan mahnoor ba

"dariya hjy mamah tayi tace "bansan ta ba,ke kuma sai ki jira idan kin haifi da namiji yayi aure sai ki saka ido ana miki hakan Ana shi gidan nikam Dai bata isa ba kuma tunda nafada agabanki kisan ako ina xan fada

A fusace hjy zaynaban ta dauki jakar ta tace ayi dai mugani nikam sai anjima,Don bazan tsaya ana min gorin haihuwa ba...hjy Manoor sabai sabai ta fara bata baki Tace ummah,pls wait.. ammah haka taki sam ta fice agidan.

ko ajikin hjy mamah,Wani shafin Masifan ma tayi mata cike da maganganun masu ratsa zuciya
"musamman data furta cewa ga dankin chan ya kwanta yana kuka kin kishi kin ki abunda ya haifa Na Farko A duniya,kin nuna masa iyakar sa da irin banzan son da kike masa Na uwa sabida ra'ayin ki nA banza da wofi.

a cewar hjy "ai ba kasawa nayi ba,idan har kin yarda ni na dauki danki mohan na rainesa A wani wajen,toh meyasa bazan dauki jikar kin ba?Tunda ban mutu ba kam bazaki to zarta min zuria ba ..

Suna cikin wannan magana saiga alhaji muamr ya shigo,

.agaban alhj hjya mamah ta tsefe ta don haka
Wayanan maganganun ya sa hjy mahnoor ta dada tumbatsa ta fashe da kuka awajen.

cewae ta hjy ta Xage mahaifiyar ta,ta kuma lalata mata danta ta rabata da shi gashi tana mata gorin ita ta raine shi Xata kwace mata jika

... Hjy ko akwalar rigar ta Da kamar xata aje musu jaririyar amma sai ta fasa...Batako amsa gaisuwan alhj ba bare ta masa bayanin Meke faruwa

Fita hjya mamahn tayi da jaririn a hannu cikin ranta tana cewa oho dai,badai ki cusa ma wani nawa kunci nabarki kema baki shiga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login