Showing 168001 words to 171000 words out of 245996 words
Ma ta dinka anko .
Anisa tayi murmushi lets wait and see ko dai na wata amaryan ne,.
Haka suka karaci yabawan su sannan aka fito,
Su Banafsha sun iso amma ba wanda ya san me suke yi a car din
Almost 30 minutes basu fito ba,har sai da amare suka shiga akayi settle down
Kowa na kallon dressing din kowa ana pics,wanda suka fito sosai sai kaga har bazata ake daukar su.
Banafsha Abaya take biyosa don kuwa bayan bugun da kirjin ta keyi har wani tashin zuciya take ji.
Daf zasu shiga hall ya juya baiji ta agfen sa ba..'Baby ya dai? Ya kama hannun ta
he perfectly understood that tana jin kunya da fargaban shiga taron duba da yadda wajen ya cika da jigajigan classic and rich mutane na kasa.
,..
Yace kar ki damu
Am here ya riko hannun ta suna shigowa ko ajikin sa....batace komai ba,sai yace ko akwai matsala ne?
Dai dai nan hasken entrance ya hau kansu,
Wani damm kirjin ta ya buga,idon jama'a sai yuiii akan su har an sinkayo wannan gown din ajikin ta masu dauka sun fara dauka shikam bai ma lura Ba ya kai kunnen sa Kasa slightly yana so yaji complain dinta.
Couple of the year Ake tagging dinsu,yanayin su sosai ya nuna soyayya da haduwa
.. Hasken camera sai yayi yawa akan su
Ita ko Banafsha Kamar zatayi kuka
.su hajy sai murmushi suke
Hjya mahnoor ma cikin ranta taji dadi da ya kasance,mohan da banafsha ne show stoppers,talk of the night ba wanda bai tofa ba
Dariya haseenah ta fashe da shi har tana kulewa ganin nimrah ta gudu ta koma makeup room tana ta jeka ka dawo cikin tsananin tashin sense,..
Har wani zufa ke keto mata,who knew that Banafsha ce mai kayan nan?
..uban wa ya siya mata
Amma dai ba mohan dina ba..
Cikin dariyar ban haushi Hasiinah tace ohhh dama kishiyar taki tana Da kudi ne?,kudi ai sai ke hjy nimrah
..ita kam miji dole yayi mata
Dan Allah kiyi min shiru shegiya abunyi zaki nemo min..ji fa kamar ke ba yar uwata ba sai dariya kike min...ta harare ta rai a bace.
Itama hasinah ramawa tayi tace hmmm nini kenan..kawai muje ki shiga taro ayi dake
Dan wallhy ko maida ki ciki za'ayi ki fito ba zaki kai wannan yar ba, ta hadu gaskiya acire hassada ta fashe da dariya..
Wani maka nimrahn ta sake mata a fusace tace,haasis ya isah haka ni da Allah toh muje mswws
Nan suka fito..
Hassis din ma tsaki tayi tace hmmm kinada aiki ai..ba namiji ba?..
Haka Nimrah ta danne ta fito,duk inda ya sa kafa tana binsa da ido,yasha tsokana amma ko ajikin sa bedsides shi so yake for the First time kowa yasan Banafsha matar sa ce Kuma yana son ta.
A gefe da shi take zaune duk dama bata so ba,da kyar ya barta taje ta gaida su hjy mamah..,anan ma hjy mahnoor bata ji dadi ba sam da bata zo wajen ta farko ba
Bayan ta bar su, tasa su mufida su rakata wajen hjy mhnoor kafun su kai kawai taji wani amai yana yunkurin fito mata cikin mutane,Duk da tana kokarin dannewa Sai tanajin shi yana hauwawan ta
,a hujajan tayi excusing dinsu,
Ta fita da sauri tana toshe baki,
Gaisawa yake da su uncle burak ganin wulgawar ta ko sallama baiyi musu ba yabi bayan ta
Uncle Bahrain ne ya bisu da ido,yasan dai ba lpya ba but da yaga ladies washroom mohan din ya bita sai shi ya tsaya daga waje..
Amai take kwazawa har jikin ta na rawa,tallafo ta yayi jikin sa cikin tausayawa yana mata sannu.
Duk uncle bahr najin su,har ta gama ya wanke mata baki suka fito
hannun shi cikin nata sai layi take kamar mai jin bacci
Whats wrong with her mohan? Lpya kuwa.
yace lpya ko zaka kaimu gida ?
yace ofcous bari to na fada. .bai bari ya karasa ba yace no need afada ma kowa Bahrain yanzun zaka dawo.
Yace ok Haka suka fice mota uncle bahrain yana gaba,Shi yaje hall din ya dauko wayar ta da jakar ta...
Anan ma wani kallon mamaki hjy mahnoor tayi masa tsaban hankalin sa baiya nan bai ganta ba ma
baya ya shiga ya jawo ta jikin sa,tsaban yadda take jin cikin ta na mata ruri kuka ta fashe masa da shi,ta langawame masa
.
hankalin uncle Bahrain yayi mummann tashi Da yaga hakan
Har sai da suka kai gida ya ajiye ta kan gado ya gwada cikin yaga komai lpya sannan ya lallabata tayi bacci ..
Sun fito Kenan yake tambayar sa meke damun ta
he had No choice,shikansa so yake ayita ta kare.. right moment din ne bai samu ba
,..bayan ajiyan zuciya mai sanyi yace ma Bahrain
"brother my wife is pregnant.
Im going to be a father yayi murmushi..
Wani karar murna Uncle Bahrain yayi In shock yace what!...da sauri suka rungume juna cikin tsananin murna yana cewaa FOr how long meyasa baka fada ma kowa ba...oh my god Alhamdulillah.
This called for a celebration..
Mohan yace noo bro...mum..Is...
Sai ya dan saka fuskan damuwa.
Cike da mamaki Uncle Bahrain Yace mum! what about her...?
Meyafaru,i know she wll be happy
Mohan Allah ya baka haihuwa..its a blessings.
Yace i know but but u know mum ta hanani kusantar ta wai nayi mata alkwari
Sai takai 18
...nikuma gaskiya...u know i won't bazan cutar da yar mutane ba"i care abt her..,i just dont know how to tell her now im soo scared.
Tsaan mamaki Uncle Bahrain sake baki yayi cikin rashin sanin abinda zaice"
mutum da matar sa ahana shi Kusantar ta?
Follow@ surayyahms
*🌺🍒AJALIN SO🌺🍒*
*WATTPAD*
*SURAYYAHMS*
A Book dedicated to umherny nersallh,yar uwata rabin jiki🌹.
_Leemancy amarya,where are the members of zinneh smart novel group?to this is for you,hjy Maman gidado,napessa,hajara,hjy maman zareen and co and co.thanks for the undiluted love aci sabon tuwo aci dumame m very grateful🌹,_
_42... BURSTED_
Wani irin Rhetorical laugh uncle Bahrain ya sake Cikin mamaki, shi dai wannan abu ya daure masa kai" yace mohan Ban fahimce ka ba,what sort of nonsense is that!Kar ka kusance ta? hahhaa this is 21st century Bro who does that?
Daga kafada mohan yayi ya tabe baki Baice Komai ba
Uncl Yace Lallai Hmmm, wannan ai maganan banza ne But mum din ce ta fadi haka?
Mohan yace ita din fa,nima hakan dai na dauke sa as maganan banza gaskiya,
amma kuma sai naga kamar har yanzu mum is damn serious abt it
,. ..Nifa shiyasa nake jin shakkar fitowa fili nafada musu Banafsha tana da ciki.
"uhm, Ah a kam... uncle bahrain yaja da baya yace akan me?..To Gaskiya nidai bazaiyu ba a
kawai ka fada ma kowa yaji,she's your wife fa ,a auren halal din?...Hmm da ba ason hakan sai kar ayi auren tun farko.this dosnt make any sense Jor.
Sauke ajiyan zuciya kawai mohan yayi,
hannun shi rike da wings din wall yace Zan fada musu...but Fada musu yanzu Is not a good idea bahrain inta nine shawo kan kowa agidan nan bazai dame ni ba,but what about her,?
Nasan gaba daya zasu sa mata tension yanzu
..."Banafsha yarinya ce fa...da kyar ma tayi accepting cikin nan bare azo ana nuna mata kasawar ta akai?
,Nasan she will be upset kuma gaskiya bana so abunda zai jawo mu rasa cikin dake jikin ta....
" jinjina kai uncle yayi cikin nazari yace toh shikenan kuma sai kayi ta boye wa?untill when? Nidai kawai muje mu same mum din inta ki mu fada ma hjya mamah koma dad yayi mata magana. .simple
Nan Mohan ya juyo sa suka hade ido cikin wani yanayi mai nuna deep and honest sincererityn kalmomin sa Yace bahrain no...
cikin sirri mum ta nemi alfarman haka,i want to talk to her alone first.
.. ..kai kawai nafada wa.
Im just scared. Ina son yarinyar..i love her.. I love Banafsha with all of my heart..bro pls Kayi hakuri kar ka fada ma kuwa matata tana da ciki yanzu sai na shawo kan mum Din da kaina,..
I want them both to be ok with it. Pls bahrain u have to help me protect her now kaji?
Wani ajiyan zuciya Uncle Bahrain ya sauke...he is already getting emotional da yanayin da mohan yayi maganan cikin sanyin jiki
da sauri ya taho ya dan rungume sa,comfortably yace
"tun da aysha ta bar duniya ban sake jin ka furta wayannan kalaman ba mohan
..you're in love again...farin ciki nawa xaka samin yau?
Suka kalle juna...idanun uncle take suka ciko da ruwa
,murmushi kawai mohan yayi masa...Uncl b yace wawan yaro im here for you akoda yaushe..i will do anything
For you little bro,
Suka dada kankame juna"
Yana dago sa yace But Kayi min
Alkwarin zaka rike Banafsha ta amana,dont let any one hurt her
"i realy like her nature she's Every man's dream..
Murmushin ya dada yi yace bani da matsala da kowa mum ne kawai.. Kar kada mu mmm?
Juya idanu uncle b yayi ta cikin bakinsa ya sake gentle scoof" Ni da ka barni da ita,da yau din nan mom sai ta fada min a ina ne ake wannan primitive life din sai dai duk abunda zai faru ya faru.
But u have a point Banafsha comes first,... saura kar abani danin yaro inta haifo mana,kai nine fa uban ba kai ba..
Cikin wani yanayin sanyin jiki Mohan Yayi murmushi mai dauke da kwarjini yace duk abinda kake so, beside kafin nan Allah ya baka naka da izinin sa...nagode big bro..i really appreciate!
Su kayi murmushi dukan su,
Toh ya kamata ka koma ka duba ta nima gobe da safe zamu koma turkey abubuwa dayawa na tsayar.
Yace ok...in case in bamu hadu ba this our bye,nima da safe xan fita meetings waje har uku suna jira.
Sallama su kayi kowa ya watse
Cikin farin ciki
nan Mohan ya dawo dakin ya same tana kwance.
Dan kwalin kanta kawai ta cire tayi luff akan pillow tana maida ajiyan zuciya
Dama baccin fizgan ta kawai yake,amma sam bata jin dadin sa.
Juyi take tana murkusa hannun ta slightly a fuska kamar karamar yarinya.
Bayan dumin da jikin ta ya yi wani nishi take saukewa
Observing din ta yake har ya sa kataran sa Daga bakin gadon ya zauna... hanun sa akan ta ya dora kallon ta kawai yake yana jin karfin wani qwiwa na taro masa
....kwace kanta taje shirin yi alaman bata jin dadi sosai Cikin kula yace
Hey...hey. .hey,
Banafsha!!! Ya kira sunan ta Yana mai hura mata iska a fuska,
lunsashun idanun ta ta Dan bude ta kalle shi..ina ne ke miki ciwo..ya furta yana taba forehead din
...yunkurin jawo ta jikin sa zaiyi yaji ta yunkuro ta kwalalo masa wani aman ajiki...
Wani silent tears ne ya sako kai sai tayi kasakai ajikin sa ta riko sa,numfashin ta take ji na sama sama kamar zai dauke
Cikin kulawa ya riko ta,Tapping bayan ta ya shiga yi slowly har saida ta gama masa aman sannan ya shinfede ta akan pillow, nan ya sauya kayan jikin sa baki daya zuwa towel,ya sungumo ta suka shiga bathrum.
Kananun nishi take Tsaban tayi laushi bata san sanda ya cire mata kaya ba,tas tas ya wanke ta ya daura mata towel a kirji
sannan shima ya daureya kansa
Daga nan Babu abun da suka tabuka lafe akan kirjin sa suka haura saman gado rungume da juna..wani irin naunnayan ajiyan zuciya take saukewa palms din ta na rike da fatar sa slightly
yana calming din ta comforting kisses dinsa,
Jim kadan yaji tayi shiru,Daga jin karin nauyin ta ya san bacci tayi,fuskan ta ya tallafo da palms sinsa duka biyu zuwa nashi,kallon taya shiga yi cikin ransa yana tunanin meye ne asalin mafarin intense kaunar da zuciyar sa take mata
Lokaci guda yaji komai ya juya mishi,sunan ta kawai a kokon ransa,hasali ma yanzu gani yake yi kamar bazai iya taba rabuwa da ita..tare da bata slight lip peg,shimfideta yayi akan pillow
garin gyara mata kwanciya towel din ta ne ya tsince ya zube gaba daya ta gefe
.. wani lumshe ido yayi ya kara budewa da yaga nonuwar ta a fili duka biyu duk sun kumburo sun haura suna kallon sa,.
nipples din ta rounds ne masu fadi,sosai yaso yayi controling kansa amma ina,ji kawai yayi ya tsinci kansa da jin sha'awar kamo su zuwa bakin sa,nan ya shiga tsose wa yana shafawa
adan firgice tayi mika ta bude dizyy eyes din ta sai dai babu bakin magana,
"lumui tayi tana binsa da ido,shikiwa towel din ya kara sa cire mata baki daya, don haka kawai yaji shi a on sosai
..hannun shi ya kai kan vs ya kara vlm din ac ya janyo ta suka lume cikin bargo
Nan ya shiga juya ta yana bin jikin ta wasu da sassanyar sakonni,.itama ko kadan bata boye emotions din ta ba
hade da yanayin jikin ta sai ta zage tana dora shi akan hanya sumbatu da gurnanin dadi,tanayi masa nishi,
mimmikewa take yi ajikin sa tana bude mai kafa shima yana zauce mata..
Shikan sa bai san sau nawa yayi ba,a hakan saida wani gajiyayyan bacci ya kwace ta a hannun sa,,.
Da asubah bai tashe ta ba Sai ya zauna exploring din wajen da yatsun sa domin da radadin dadin jikin ta yayi bacci
..she's still tite,sai yau ya soma imagining yadda zasu kare da ita a labour room.
da shike she's very juicy ba laifi Sometimes idan ya birkice mata a wajen gogar ta da yake roughly Baya Cika nuna Illahn sa sosai.
Wankan sa yayi ya dora da alwala
,sosai yake so ta samu bacci sabida ta huta ma jikin ta by 6 ya gama shirin sa tsaf cikin wata Cambridge grey suit.."
alarm ya mata setting 6.30 da tex mesage cewa baxai dawo da wuri ba ta kula da kanta
Kiss ya dora mata a goshi
sannan ya fice.
Ko da ta tashi ta gani,kimtsa kanta tayi ta yi sallah,nan ta sake komawa bacci bata tashi ba sai wajen 12pm.
Lokacin gaba daya gidan yayi empty,familyn uncle burak duk sun tafi,haka itama nafia
...anan gida daga nimrah sai su hjy Mama Suma duka shiri suke akan da yamma kowa zai koma muhallin sa.
Bayan raka anisa aiport yau nimrah tun safe a wajen su jamila ta tsaya suna hiran biki da su haseenah.
"cikin hirar tasu Ko da aka sako maganan fitowar su Banafsha a jiyan,sai tace wallhy ba yin mohan bane ya kula yarinyar nan,
munafukan gidan ne wato(su hjy mamah)suke saka shi wai su a dole ita matar sa ce.
Haseena dake tsame fingers din ta awani manicure liquid,cikin rigima
..tace mata Toh ita hjy mahnoor din fa, i tot ranar kince ma lady ta hanashi kula yarinyar a matsayin mata..?
Nimrah Ta tabe baki tace ai baki san tsoffin nan bane,toh yanzu haka itama hjy mahnoor tana fuskantr same problem,jiya bakiji tana complaining yadda hajiya mamah take neman controling Mohan ba?"can you imagine hjy mahnoor ita kanta so suke su mayar da ita banza agidan sai abunda su kace...hmmm,thank God ta gano su.
Jamila tace,hmm yanzu kam ai magana takare angama biki kowa gidan sa zai koma,kema sai ki san nayi..
Tace of cous ai indai Banafsha ce ina dai dai da ita just wait and watch kofar dakin ta ma sai ya gagare ta fita
Dariya hasinah tayi tace shegiya nimrah..kina tsula tsiyar ki,sa nice da yarinya wallhy da tuni ta gane Allah daya ne..inta gansa ma guduwa zatayi.
Wani tsuma Nimrah take tana kada kafa Cikin iko,tana cewa yanzu aka fara ai ba za muje gidan yau ba?..nina san me zan fada ma hjy mahnoor yau bari dai Na koma gida.
Nan suka zauna suna dada hura mata karfin gwiwar jin yanzu zata fara nuna ma Banafsha matsayin ta Ita ma tana hawa kai..
Itako Banafsha bata fito a dakin sa ba sai da ta kimtsa masa tsaf ta share,ta karkade,tayi mopping ta sauya beddings ta sannan ta Bi ko ina da turare.
"koda ta shigo dakin su hjy tayi gaisuwa ba wanda ya lura da fadawar fuskan ta sai hjyn birni,
Ta danyi fayau idanun ta sun fada sosai amma ganin yadda take nokewa yasa hjyn bata samu daman mata magana ba,
Yau gashi su mufida basu nan
Bayan raka anty rawiya data yi Hakan tayi ta zaman ta ita kadai,gashi taki cin komai bare ta dan ji karfi sosai
...ga tsinannen bacci da yake takura mata akai akai
Tun tsoffin basu gane ba,har suka fara damin ta musammn ma akan taci wani abu ma cikin ta,tunanin su ko dan ita kadai aka bari agidan kowa ya fita shiyasa taki sakewa.
Hjy mahnoor kuwa ko lekowa bata yi ba,haka kawai take jin haushin komai yau,
Jiya awajen dinner sosai akayi feeding dinta da mummnan ra'ayin cewa surkuwan ta itake rulling din komai agidan..
Abunda yafi ci mata rai baifi wajen dinner yadda hjy bukky take complaining akan kusancin mohan da hjy mamah.
Tace mata mahnoor hajya sadika tasan me takeyi sarai She's just fooling you.
.kawai so take komai na gidan ki ya koma hannun ta.
Gashi Yanzu haka mohan ya fice tun safe amma bata sani ba sai abakin hjya mamah da safe wajen karyawa..
A tunanin ta ko shi ya je ya fada mata,bata san itama garin nema Banafsha bane taji labarin ya fita awajen masu aiki.
"Kenan yanzu itace uwar dakin sa?,bayan ta gama da alhj na mohan din ma baza abarmin ba,note pad ne a hannun ta amma daga yanayin yada take latsawa kasan babu sauki a zuciyan ta,
Wayar ta ne yayi kara ta sauke ajiyan zuciya ta daga fuskn ta dauke da damuwa tace..."hello janaam,lpya ta lau..kayi magana da Mohan ne?Tun tuni nake neman sa layin sa baiya shiga..
Alhj yace he is probably in a meeting lpya kuwa?
Cikin rashin jin dadi tace kalau. I just want to talk to him
In ka same shi pls tell him ta call.
Alhj yace ba damuwa suka katse wayar.
Chan ana neman 6 na yamma daga bacci Banafsha ta farka
cikin dauriya ta samu ta shiga batrum tayi wanka hade da dora alwala,nan ta sauya dresing din ta zuwa riga da skirt kalar yellowish brown na atamfa ta fito.
Wani nauyi cikin ta yake mata kadan kadan yana mata juyi..
Tana tahowa amma Wani fargaban fitowa falon take ji,Ga uban masifan da ta sha dazu a hannun hjy mamah akan rashin cin abincin ta don boyewa take yi tace musu taci in basu lura sai ta kai kitchen abun ta
har cikin ranta Allah Allah take ya dawo amma shiru.
Anan bata kowa ba ta wuce site dinsa
Sai chan Bayan tayi sallahn isha'i Turaren sa dan kadan ta mustuka ajikin ta Just in time nusaiba ta tsaya daga bakin kofa tace wai kizo inji hajy tana kitchen
Kafin ta dago