Showing 177001 words to 180000 words out of 245996 words

Chapter 60 - AJALIN SO BOOK COMPLETE BY SURAYYA.txt

07 Aug 2025

8871

ma ta fannin sa.....

Shiru Banafsha tayi tana jin ta sosai...

Nimrah data Samo hanyar rage fushin nata Cikin son ta kular da ita tace kekam ai rokan sa kikayi,yo
Wani jin dadi M zakuyi? He dosnt love you and he won't,ke dai baiwace har yanzu.

"rayin Banafsha ya baci amma ta yi kokarin saka shi acikin ranta
Tace anty,why are you telling me all this ..

Da wuri ta katse ta tace
"sabida ki kama kanki,kina da cikin mohan ne amma baki da mohan a rayuwar ki...baki gani ba 6yrs muna tare he's just enjoying my flowing juice, basai kuma nayi ciki dan na same kansa ba,kinsan ni ba sarar ki bace ko And i will neva be...

Banafsha tace hmmm'....indai haka ne zancen naki toh ashe ma nafiki awajen sa..anty nifa ba baiwar kow MA bane and i will Neva be

Just the way he made love to you nima hakan yake yi min...
Itama rufe idanun ta tayi ta bushe ido tayi mata describing yadda suke juya juna..

.nata da shike na dauke da yarinta sai ya kasance kalmomin tan ya kazanta har kalar zufan da mohan yake yi sai da ta bayyana mata"

Idanun Nimrah saida suka taro ruwa cikim ranta sai sa ta tambaye kanta meya kaita buga wannan game din? A Tunanin yadda taaan Banafsha as weak and vulnerable in ta gaya mata maganganu haka zata cusa mata ra'ayi da bakin cikin daukar cikin datayi,

Amma yau sai taga kamar ba Banafshan ta iskance fiye da yadda take zato
...she neva tot that yarinyar zata iya amsa magana akan cikin dake jikin ta bare sex din da sukeyi da mohan

Ita kawai tayi hakan ne domin ta harhado karyan da zai bata daman kau da cikin Banafsha ta cikin wani sigar makirci da lumana da kuma hassasa mummanan gaba a tsakanin su akan haka.
But Whith the way Banafsha reacted yau wani karin bakin cikin tajiyo ma ranta cikin ranta tace ","wai Dama mohan hakan yake yi ajikin yarinyar nan? Ko karya ta yanko min kamar yadda na yanko mata nima..
"Oh my God im dead,ko dai nima zanyi cikin nan ne,anya yarinyar na bata bude idon yati over ba?...ohh lord. What will i do now,mezan gaya mata taji haushi ta cire cikin nan da hanun ta...i have to think of something... i have to thinnnnk tafada cikim zaucewa maganan har ya fito fili bata sani..

Wani sabon salon Tsakin cikin wuya Banafsha tayi zata wuce tace

"Ke !!!? Ta dago cikin wani tsawa tana kallon ta..

Sallamar sa ya katse su dukan su sai sukayii shiru,....

Wani mugun kallo nimrah take binshi da shi Kamar wacce zata kashe shi
...abubuwa dayawa tana tunowa amma tsaban kishi abunda Banafsha tace mata yanzun take kallon sa da shi...harji take numfashin ta na tafiya sama sama..

Ya kalle su duka baice komai ba sai sa cikin Ransa yace what's going on here...

Babu Wani jira Banafshan ta kwaryo kwana zuwa inda yake daga tsaye zata tare sa da welcome shagwaban nata da ta saba Masa

..tana daga kafa sau biyu
A hatsale Nimrah tace ke!!!come back here bangama da ke ba..

Banafsha ko Bata tsaya ba saida ta isa jikin sa a lokacin shima ya hade rai yana tambayar nimran meya faru take ihu a gidan..

Wani larnewa Banafshan tayi akan kirjin sa ta kankamo sa...
,kawai sai sukaji sautin kuka...

Abun ya fara fin karfin dauriyar nimrah a lokacin wani karfi take ji Don a shirye take ta yi musu wani mummunan action

Shi kansa baisan
Sanda ya shiga halin zautuwa ba ayayin da yake shishigewa cikin face dinta yana tambayar ta Meya same ta

Asalin ita ba ma kukan take ba danko hawayen ta da ta taro dazun ganin sa ya sa ta komar dasu,burin ta bai wuCe ta nuna ma Nimrah ita ma mace ce agabn sa ba,

Dada boye fuskan take Arms dinsa,da shike kukan makirci ne kuwa sai yafi fitar da zakin sautin sa Sosai...dada kankame Sa take tana shigewa jikin sa...cikin sHeshekr karya Ta make kafada cikin salo tace yaya wai da gaske ciki na cikin shege ne?

Rungumota yayi batare Da yasan yayi hakan ba yace kul na sake jin haka abakin ki?Are u insane..

Cikin wani
Dan iskan fitinnanan shagwaba ma dauke Da shauki Mai birkitarwa tace ai bani nace ba Kawai ni ka fada Min,..ta dan shiga bubbuga kafa akasa

Yace Toh Wayace miki gaya min naji
,
Batace Komai ba ,cikin yauqi da saibi Take matse idanun ta,..Dan zamewa tayi
Kadan Ajikin san ta yadda Nimrahn ce kawai xata ga real fake Cryng face din ta,
sannan ta ya mutsa fuska ta nuna mishi ita da hannu ta A sakalce tana dada sa sautin kukan karyan suna kallon juna da Nimrah..
Follow#SURAYYAHMS @surayyahms

*🌺🍒AJALIN SO🌺🍒*


WATTPAD SURAYYAHMS


_44-the unforseen_


Wani irin Kallon mamaki da takaici nimrah take Yi ma Banafshan ta rasa me ma za tayi musu dukan sun don ta huce..

Zuciyan ta ne kw mata zafi..tasan Inta tsaya nan gaba dayan su babu Wanda zaiji dadin abunda zai biyo baya

,gashi sam bata so ta fara bata rawan ta da tsalle agaban su duka.

Maganan zuci take,fuskan ta a murtuke kamar zata fashe

"I really want to deal with her,sai naga karshen numfashin ki A duniya."and
As for you mohan,ta galla masa harara

U will surely regret this...

A fusace ta juya kamar wacce aka danna Mata remote control Ta nufi Hanyar daki

..yana mata magana bata ma jin meya ke cewa
..
a Matukar Hatsale ta Banke door din ta shiga site din ta,daga nan ma tanajin kiransa amma bata ko ansa ba bare ta tsaya Wani tunani

Ganin bazata kula sa Din ba sai shima ya baSar

"juyowa yayi ya kalle banafshan
...,Dan ko lura da busashun idanun ta baiyi ba, ganin reactions din Nimrahn sai yake jin tausayin ta Aransa..

But i will not allow this'no one will hurt you"...ya fada cikin ransa of strict assurerity.

"Stay right here ko daki zaki je ne?..,ya tanbaye ta yana janye ta ajikin sa .ita kuwa gani take kamar zai bi bayan nimrahn ne

,...lumui tayi da idanu kamar wance bata jin dadi ta gyada masa kai tare da cewa dama kitchen zanje Kawai,
Ko zaka ci abinci?

Gefen fuskan ta ya shafa kadan yace Not now

Shiru tayi cikin wani sabon salon sanyin jiki da ta ara mai dauke da shagwaba.

OK go on,ya fada Mata sannan ya Fara haurawa Sama..

...,Kamar ta juya ta tafi amma Sai taji takasa Motsi,..
yi take kamar wacce bata da laka,nan ta dago ta kalle Bayan sa Yana Haurawan Baima juyo ba.

For the first taji wani abu daban azuciyan ta
"..ina ma ace yaya mohan miji na ne ni kadai...

Tsaki ne ya kufce mata haka kawai ta soma tuno da maganganun nimrah na dazun.

Karshe Fasa shiga kitchen din tayi ta koma dakin ta,..
daga bakin gadon ta ta Nema waje ta zauna cikin tunanin rayuwar auren ta da mohan

nothing reasonable came cikin kwakwalwar ta
, gaba daya sai ta ji ta kasa tabuka komai cos mind dinta is already distracted da bin nimrah sama dayayi

tunanin ta hala yanzun yana wajen Nimrahn ne yana rarrashin ta.

Wani hade fuska tayi ta kife kanta ajikin pillow bai mata ba ta hauro sama ta kwanta da baya idanun ta na kallon sama

..."She actually hate to think of that..
...,gani take ko wace mace zatayi masa irin shagwaba da kirsan da takeyi ajikin sa...

Ko Kadan Bata so ta sa kishin yadda take ji ajikin sa In suna tare..gani take kamar bazata iya Cigaba da daurewa ba.

Tunanin irin Hakan Sai ya jefa ta wani hali,a duk sanda ta tuno yanayin wargajijin jikin nimrah ga nonowa radada har sun zubo Kirjin ta Sun cika Matured and riped.

Sai ta kuma kalli nata dan dai dai wani fargaba Da kishi ne ke rufe ta,.
.
..,amma still yanzun ji take aranta kamar zata iya ragin ta da wani abu awajen sa

Kanta ta tsinta Dayin murmushi
..shafo cikinta ta shigayi,tana tuno da fuskan sa..

Cikin wani sassanyar lumshe ido ta shiga zugo qamshin sa
...The wonderful feeling of bliss
...,shaukin sa take ji har cikin ranta,tsumayin sa yanabi ta cikin jinin jikin ta
..She want to kiss him,deep,erotic,dirty..And passionately'..,hakan kawai take ji yanzun aranta.

Take ta fara imagining komai akan ta,she wished and wished That zai shigo,amma shiru sai juyi take from end to end tana dada xurfafa acikin yanayin

Jin yadda abun ya tada dukan hankalin ta yasa tayi juyi ta kankame pillow tare da matse sauyayyun idanun ta ciki a hankali....

...slowly take sauke numfashi
,..har bacci ya dauke ta.

Bangaren Nimrah kuwa,tajira taga ko zai biyo ta taji shiru,shikam ma ashe dakin sa ya shiga ya cigaba da abunda ke gabar sa.....she was not only angry but highly provocked,... yau na daya daga cikim ranakun da suka kafa tarihi a rayuwar ta,gani take kamar an buge ta ne kuma aka hana ta kuka.

controling her temper is one of her greatest weakness and challenge.

..yau tasan badon lady zineta ba da Banafsha ta tsufa a rami.

....she realy want to kill her don hakan ne kawai kwalwalta ke iya kayyadewa a matsayin hukunci ko samun sauki

Nimrah da kyar ta samo nitsuwa
,daga nan Wanka ta fada ta shirya kanta izuwa wata simple English wax wanda ya dauke ta ras
,dinkin A shape ce daya sha pattern designs
..wanda ya dada nuna alaman fadawan fuskan ta

Its after 12m na rana har yanzu mohan bai shigo ba. "hmmmm ta sake tare da kada kai...drawer ta ta jawo ta balle maganin ta..
,batasan hannun ta na rawa ba har sai da ta je dago bottle Water ya subuce ya fadi kasa.

A dungure ta daba duwawun ta akan gadon tana wani numfashi.
Lumshe ido tayi tana neman Makan ta sauki

Jefo maganin tayi abakin ta ta hade shi batare da ruwan ba,..

Ba abun da ya ke daga mata sense yanzu kamar yadda take ganin bazata iya zuwa wajen lady a wannan yanayin neman mafita ba

,tasan siyasa ya kunno kai lady bazata ma saurare ta akan maganan nan ba..

Banafsha tamkar wani babban gurbin alkwari ne tsakanin ta da alhj muma'ar...for any reason tasan bazata iya kashe ta ba anytime soon ba.

Rayo wayannan tots din yasa ta sulale kasa"..this girl is a Curse to my life..ko da shiike ba laifin ta bane mohan ne,shiya jawo min wannan tsiyar daya rabe jikin ta'how cud he?wai me guda daya na rasa ajiki na..maybe he just want to humiliate me..kuma bai isa ba

wani drawer ta bude a haukace ta fito da gazal,dan tsinken cikin tafitar ta kira sunan sa sau uku,sannan ta goga a idanun ta ta nufi dakin sa.


so unfurtnate ta buga kofar taji shiru,..

murdawan da zatayi sai taga ashe ma baya gidan, Damn it ta furta cikin inert disappointment

dakin ta ta koma ta cigaba da tunanin yadda zata shawo kan al'marin

shikuwa mohan ashe tunda secrtaryn hjy mahnoor ya gaya masa maman sa tana office,sai ya dada shiryawa kawai ya fito

Kafin ya fitan ma lekowa yayi yaga Banafshan na barci,

.bai shigo ciki ba amma sai da ya kulle ta da keys din shi ta waje
...,kafin ya kara da gaba.

Daga offishin hjy mahnoor
"yayi kusan awa guda a tsaye bata ce masa ya shigo ba an ajiye shi awaje abunda ba a taba masa ba

Gashi models da sauran zaratan matar dake aikin designs masu zagaya..,super fashionistas,ana ta kallon sa kowa da irin salon shiashigi da iyeyin da suke masa...

"...he got pissed..
Da a wani wajen ne wani ya aje shi hakan da zaice pure wulakanci ne...

Agogon sa ya dada dubawa yana wondering

shi sam Aransa bai kawo' purnishing dinsa take yi ba,

sai Chan da yaga zuwan wasu client da aka masa karyan dasu ne take meeting Din tun zuwar sa Kafin ya taso

rai abace ya wuce kai tsaye zai shiga offisin sectaryn yayu saurin shan gaban sa Yace"sir please..wait..hjya tace kar na bar ka Ka shigo sai ta bada izini...
Strict oder Sir ..

Wani hade rai mohan Yayi...irin nida offishin mahaifiya ta ace min na jira? baima jira ya karasa Maganan ba ya bangaje shi ya shiga.
Yana daga ido
"He cudnt believe his eyes yadda yagan ta zaune cikin nitsuwa sanye da wani kasaitaciyar shiga ta alfarma

fuskan ta cike da kwanciyar
Hankali yake tana rubuce rubucen ta tamkar wata first ladyn kasa,...

She's alone shine mum ta ajiye ni fiye da awa awaje harda samin restrictions?

Abun ya bashi mamaki matuka.

duk dama sectary ya biyo bayan sa da korafi amma
Ko daga ido takalle su batayi ba..

Just Get out
.. yafada ma sectaryn rai abace,

Shikuwa sec kallon ta yake yana Kuma jin shakkar idanun mohan Ya rasa yadda zaiyi.

yana Kuwa juyI zai fita cikin muryan ta na kasaita tace ahmad,wai meye na fada maka ne?...dint i ask you not to let anyone in?

Mohan Ya juyo yace MUM?Cikin mamaki yana kallon ta,amma wani hade rai tayi
kamar bata san dashi ba.

Nan Ta cigaba da azalzalan sectayn ta Da masifa marasa Kama Kai...

SHi Sai yanzu duK ya fahimce ta..Fushi Take Yi Da shi

Mohan Kansa ya sauke kasa zuciyan sa na hana shi yarda da manufan reaction din mum din san.

Jiki na rawa ahmd Yace "Sir...sir.. please can you,..pls wait outside..

Ya dago yace mum i just want to see you..pls let me explain Things...mumy pls..

Yadda ya fada in slow shock Da fuskan damuwa yasa taji wani iri aranta Sai ta dan kalle sa..

Sai dai Batace komai ba haka ta dada bata rai
kasan makoshi tace masa Kaje kawai im busy..'

Sai Ta maida kanta Ka rubutun dake gaba tan Cikin Rashin kulawa ta furta
...As you can see.

Mohan Bai iya cewa komai Ba Kallon ta yake duk jikin sa a muce

'..Mamakin yadda ta murtike fuska tayi Masa maganan yayi sannan ya fice a sadade,.."

Sai da yafita ta dago tace ma ahmad
Duba min shi ya tafi ko?...

Lekowa ahmad yayi ya gansa zaune akan waiting chair ya dan dafe kansa.

Ah'a hajya bai tafi ba,..

Taji dadin hakan amma sai ta rasa meyesa bazata iya hakuri ta yafe shi ba,she loves mohan so much Wuce sanin kowa..

Amma bata so ta yi wasa tarbiyan sa ya kufce mata hannu.

I just want him to know im his mother,nan gaba magana Na zaiji ba Na wasu ba.

Haka yaci zama ga tarin apoitnments agaban sa na ranar baki daya Amma baije ba,

After like 3hrs sai ga ta tafito,..sosai ta tausaya masa musamman yadda ya hade kai da rest wall din kujera yana kan jira, tasan baiya jin dadi aransa.

Is this how much he loves me?
Ko dai dan bai taba min laifi Nayi fushi da shi bane?

Wuce shi tazo zatayi cikin wannan tunani amma babu alaman ta ma sanda Shi awajen Akan fuskan ta

Shikuwa Kamar zai mata kuka ya mike ya taho
,yace mum pls we need to talk,
hankali na bazai kwanta ba muddin kina fushi dani.

Kallo daya tamasa ta dauke kanta Kamar bazata amsa ba Cahn tace ...

Bani da lokaci say it now ina jin ka.
Kudu da arewa ya duba yaga agaban mutane fa suke,..yace mum ko zamu koma office...

Wani mugun harara ta balla masa har Bai san sanda ya sauke kansa kasa ba

...cikin dakewa tace,idan bazaka fada anan ba,you can excuse me.

am going out..

Tsaban takaicin dake cin shi bai iya wani kwakwarn magana ba yace Matato shikenan mum adawo lpya...

Tana jira taga yayi zuciya ya fice Afusace amma sai yaja ya tsaya har sanda ta fita shima ya fito ya shiga motar sa.


Whats wrong with mum?
...yanzu akan wannan silly issure ne har ta fara wulakan tani'ko dai dana na mata wani laifi ne na daban.?.
Abubuwa dayawa ya raya aransa

Tukin yake kamar ba zaiyi ba don Gaba daya idanun sa suka kada sukayi ja.

A duniya ya tsani abunda zai taba mishi ita
..kuma bayajin zai iya hutawa inhar bata sauko ta yafe shi ba.

Consultant office dinsa ya nufa,daga nan kuma Gida ya koma inda ya tarar da bakowa a tsakar Master Falon gidan

dakin sa ya nufa yana sauke gajiyyun ajiyan zuciya..wanka ya fada inda ya dafe bango shower da ya sake tana Zubo ruwa tana dokan bayan sa.

Ya dade anan Bai dago ba sai da yaji dai dai aransa ...

towel blue mai laushi ne a hannun sa yana goge faffadn kirjin sa Izuwa kunnen Sa

Dan kadan ya murza hand and feet cream,sai wani firming face chap daya goga ma radiant face din sa mai sanyi da qamshi mai shiga jiki,

Duk dama baijin fitowa wajen ko wanne daga cikin matar nasa but Yasan dole ne ya dubo Banafsha yaga lpyar ta
dan haka turaren jasmine din Data ke so ya dauko ya goga ma wani exclusive shot and eric vest dinsa

wato irin guntun wandon nan ne mai kama da beach shot matured yellow eric vest din kuma baki tana da kauri sannan ta kama siffar jikin sa damas.

Baici komai ba,ganin time din ishai yasako kai sai ya sanya jallabiyar sa akai ya nufi masallaci

Anan ne ma daya dawo zai koma dakin sa yaga alaman kamar itama tafito don kuwa komai tsaf yake acikin gidan,..

Yana murda kofar dakin sa Wayar sa ne yayi Kara
...alhamdulillah. ya furta cikin ransa tare da lunshe ido ya kwanta ruf da ciki akan gadon sa sannan ya daga wayar,

Da sallama ya fara sannan yace kaga dama ka kira ni?
Uncle bahrain yace kaifa baka da hakuri mohan,i was soo busy yazun ko gida nima ban shiga ba yace..mohan
Lpya kuwa..?ai hankali na ya tashi ban taba ganin miscalds dinka Kamar haka ba.

Wani ajiyan zuciya mohan din yayi going straight foward yace
bahrain a gaskiya mum tana bani matsala
...i realy need help,ita fa fushi take yi dani sosai.

Uncle bahar yace kai mohan..relax mana,kaba ta lokaci she wll be alright..

Cikin damuwa mohn yace no"..bbu batun bata lokaci nan ya gaya masa dan kadan daga abunda ya faru da abunda yau tayi masa a ofiice

Shikan sa uncle bahrain bai yi tsammanin karamin issure haka zai dawo wani babban al'amari ba.

Hakuri kawai yake bada mohan Din Hade Da bashi karfin gwiwa

Shikuwa Mohan anan ya sake ransa ya fitar da abubwan aransa.
"ni gaskiya ina jin kunyar kai wannan maganan gaban dad . Yanzu haka bazan boye maka ba mum ta sa na farajin kamar wani abun kunya na aikata...

pls kai sai ka taimakamin,talk things with dad a cikin daren nan sabida gobe naje gida na same ta.

Naji ance zata ta kama 12pm flight to kuwait bana so ta bar kasan nan nida ita muna cikin wannan yanayi..

Nannauyan ajiyan zuciya uncle yayi cikin dogon tunani"...yace Allah ya kyauta dai.
Let

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login