Showing 93001 words to 96000 words out of 245996 words
so yafi ma daga mata hankali ba sai tsinannen kayan dake jikin ta kusan komin ta na nunuwwa sai bin jikin sa take tana kananun magana mai dauke da kazamin kirsa..
Har ta zo ta wuce ta kai dining yana binta da kallon gefen ido amma sai yayi kamar ba itan yake duba ba,..
Tace baby ka gani ko? Sai tayi kamar bata ganin mutane ...don yasa ta tashi masa ajikin sa da sauri yace tashi muje kici abinci toh?
Atake ta mike tace abinci? god forbid baby kasan nikam na wuce nan ..ni ko zan mutu kar kabani
Hmm yace yay dan karamin dariya
Yana mikewa yaga banafshan har ta ajiye zata tashi wani daring looks din da ya watsa mata yasa ta dawo tace ma nimrahn ina kwana anty.
Ta dan yatsina tace lpya
tana biye da shi kamar jela..shikuwa cike da jan aji ya zauna kan dinning din ganin dama zata haura da nata plate din sama yasa ya watsa mata kallo irin dawo ki zauna anan.
Tana yi tana turo baki a boye amma hakan ta zauna agefe da shi
..,sosai ta daure fuskan haka kawai yau take jin ta tsane ganin nimrahn,
musamman ma a wannan yanayin da take rabin jikin ta duk awaje.
pasta pepperoni da french fries na plantain chips ne,shikansa Allah Allah yake yakai bakin sa sabida ko iya ido ka kalla kasan zaiyi dadi ga wani uban tantalising aroma dake dokan hancin su
Cikin nimrah yayi kuru ranta ya kuma biya amma haka ta dake tana tsaye tana kallon sa yana ci cikin sarauta...
Tsaban yadda nimrahn ke jefa mata maganan banza akan bazata taba cin abincin ta ba taga bazata iya daurewa ba,sai ta bar musu wajen da excuse din cewa zata shirya zuwa islamiya
yace ki yi da jikin ki ki fito irin shi zai kaitan nan
Gashi tsabn baya son ya yarfa kansa da yawa badon yaso ba ya hakura ya bar sauran abinci kadan a plate
Anan nimrah ta shiga masifa sai take kawo masa kisisina tana so ta kawo cewa ai banafshan ma bata karatu sai yawan kallo da chating da kawayen banza,ba amfanin islamiyan
Burin ta ko da yace zai hana ta muamala har da su fazila don har yau bata yafe dariyar da suka mata ba duk dama bata fasa fada masa ba.
Ta dauka ma ko islmiyan suna tare ne dama ita maryam kawai ta sani bata san fazilan ba.
Itako banafsha Haka kawai taji ba dadi aranta,
tana shirin aranta ba abunda take sai complain gashi bata wani jin dadin jikin ta sosai
Yau ma light pitch chappete ta goga ma lips dinta mai kamshin banana flavour ko powder bata goga ba tayi wiping fuskan ta
Tayi fresh sosai domin kuwa hijabin har kasa yake kaimata ko kayan jikin ta ba agani..
Tana saukowa daga step
Nimrahn ne ta fara ganin ta yadda ta watsa mata wasu tsinannun harara yasa shi lura shima,tace tab di baby ka gani ko...wai ke yaushe zaki yi hankali ne wannan uban kwalliya haka kuma da shi zaakije islamiya?
banafsha Ta daure fuskan ta abun ta
Bata ko amsa ba ta sulale ta yi waje ta barsu
Shikam tuni ya duba,amma dai baiga wani kwalliya baa,yarinyar dai tana da kyau ne sosai..amma tuni nimrah ta zage tana surutu,
Surutun nata duk ya ishe sa yace babe please ya isa haka banace i wll drop her off ba? ai yanzun zata goge ki barni da ita kawai
Tace wani drop her off kuma?nifa ban yarda da wannan ba
i na shi driver da ya saba kaita,
Sai kai ka dawo driver ta ko me?
Bai amsa ba ya Taba aljihun wandon sa luckly yaji keys dinsa aciki...
Yamike a yangace yace c'mon yanxu kika gama complain ta cika kwalliya,u see i have to make sure makarantar ma take wucewa, i don't really trust gurls u know..
Bata gane salon yaudarar sa ba don haka Da wuri tace yes haka ne kuwa,ure right baby..kar ka yarda da ita fa hmm...i told you ranar irin abunda take yi...ai nima bana yarda da dabiun yaran nan sam sam..don ma ba kaga banzayen yaran da takawo gidan nan bane ai kaji abun da suka min ko..
Yace don't wrry honey ai
Waccan ya wuce ko kinga sun sake zuwa nan ne ?
Ai tunda kina cika min alkwarin ki nima bazan barii kowa ya taka min ke ba..
ya dago chin din ta yana binta da shanyayyun idanu a take ta shagala da kyaun fiskan sa
Sai Ta girgiza kai tana bin deceiving smiles dinsa da ido,ta rasa gane gaskiyan sa amma haka kawai takejin dadi sosai aranta
Yace can i go now?ki shirya ki jiraa ni,coming for you yaa kashe mata ido cikin yanayin salon yaudaran da sai da tayi suman tsaye
Sai da zai fice ta dan jawo sa tayi masa quick kisses mai zafi..tace ce be back soon ok
Murmushin sa mai kashe ta ya sake yi,yace sure i will
Har wanii karya wuya take tana dubansa yana tafiya ita dai tasan Allah kadai ne yasan irin son datake ma mohan.
Har tara ya kauce da minti 10 sai gashi nan ya fito,hannu yayi ma driver data kira zai fita da ita sai ya ajiye ta shi ya karbe driving din suka fice.
Tun da suka shiga motar Batace uffan ba don kuwa ba abunda ta tuno sai lokacin dayake kaita schl ada chan..
Nanny lalah ce ta fado aranta sai tuni ta dulmuya duniyar tunanin ta.. har ya sauya ya hanya bata lura ba sai da taga suna Shirin shiga wani katafaren gida..
But ta mike tana Kallon kyakywaan tsarin sa da kyaun yanayin environment din sai ta shagala ta sake sosai tana kallon ko ina
Manyan gate bakake guda biyu da karamin round about aciki,gashi gidan yaji furanni da kayan shakaatawa na ban mamaki..
Yana sauka ya dube ta yace mun iso ai saiki sauka ko,
Tace mun iso ?ina ne nan din?yaya islamiyan fa?
Yayi murmushi yace yana ciki lets get in first ya sauka ya barta nan
Da taga ko juyi bazai yi ba ta fito itama ta shiga bin bayan sa tana dada kare ma ko ina kallo haf cikin ran take jin wajen yayi tsananin burge ta she wished nan ne gidan su..
Curved striated glass walls ne,an dake ko ina da wasu mahaukatn royal furnitures da structures ji take kamar tana fada a kasan larabawa
Ganin ta yaba yasa yaji dadi aransa nan Ya tsaya daga kofar main sitting room tana shiga yace ure highly welcome...To her house...
tace her?Wacece wannan..and where is she, yace ohh baki santa ba? she's My wife the love of my life
Ta ya nutsa fuskan ta kau da kai tace yaya nifa zanyi latti"
Bai jira ba Ya kamo hannun ta suka fara haurawa sama zuwa wata fankacecen bedroom wanda daga gado,mirror da wadrob babu komai aciki. Haka ma in banda kalar royal black cedar wood dake nunawa a fankacen wardrobe wall din komai white ne, musamman pluffy dubbed spring Italian matress na designer dake cike tufff tuff da foam gwanin sha'awa kamar gadon hurul ayn..
Ta juyo ta dube sa taga ma hankalin sa baya wajen sai faman dube duben sa kawai yake..
Everything is damn perfect around her,Jim kadan taji yayi sliding wardrobe din ya bude bari daya,kayan shi ne daki daki a bari daya sai saman wasu shegun jerin turaraka ne wanda bootle dinsu ma kawai abun kallo ne
Akan jakakunan ta idon ta ya soma cin karo sai ta karaso tace yaya dama anty tace akwai aika na anan can i check it now pls...
Yace of cous ya sa hannu ya tattare hijabin nata ya cire gaba daya yace asha iska mana idan kin gama sai ki kulle min ki ajiye ina zuwa..
Tana faman kare kirjin ta da shike riga mai v neck tasa tun Kafin ta gama amsa shi ya fice
Ita dama Allah Allah take ya ficee din tayi gulma da kyau,
Tana bin wajen da kallo Wani sanyi mai kwantar da hankali ne ya dauke ta anan
Ko dakin ta da aka kai ta na auren ta bata ji ya sata kwanciyar hankali kanar nan din ba
Nan ta shiga bude akwatunan yadda yake hakan nan ba abunda ya tabu,nan ta fitar da parcel din ta ciro aikan aciki
Sosai qamshin abun ya burge ta,a madara youghut ko zuma duk zata iya gwamusa shi ta sha..
Ajiye sa tayi akan mirror
Daga nan ta mike ta shiga tattatra kayan zata mayar ciki..
Ta kasa dauke idanun ta Hannu tasa tana shafa beautiful collection din suits dinsa,wasu har tana imaging yadda zasu zauna ajikin sa dan anan ko daya bata taba ganin sa da shi ba
Tun tana dar dar har ta sake Hannu tasa tasake sliding cover wood din ko ina ya budu,da shike shi ya cinye rabin wall din dakin akwai side din shoes,watches da glasses kala kala.
Ta rasa wani qamshin turare ne guda yake shiga jinin ta yana daga mata shawa'ar ta akwai
Sandal wood,jasmine cedar wood scent.. poutcholi da ylang ylang..lavender scent kuma babu irin essential masage oil na products din da babu including basil and pumpkin.
Abu daya take da shi wanda ta gani ana shi wato black licorise,dama bata bude taji ba sai ta dauka ta dan fetsa kadan a dakin da Agefen wuyan ta da kirjin ta ba shakka sinadarin qamshin da ban yake don kuwa yana dada daukar lokaci yana dulmuye ta da qamshi duk jikin ta sai da ya amsa.
Dan kwalin ta ta gyara ma zama Dama riga da skirt ta saka na lace din yorubawa mai manyan zane da holes kalar baby pink,
Kananan kura dake nan kan furnitures ta dan karde karde wasa wasa sai da ta sa wajen yayi fess fiye da yadda suka zo suka samu..
Haka ta zauna tayi zaman jiran sa shiru,ga sanyi mai dadi mai qamshi na mugun ratsa ta chan dai ta mike tsaye zuwa wajen white curtains din window dake tsaye ko zata gansa daga kasa..tana kuwa budewa da wani yanayin awwn ta gwalo ido sai da ta sa hannu tayaye duka sannan ta gane ashe ma bangaren wajen transparent glass wall ne Ba abunda bata gani daga waje,...ido tasa bata san da ta dafa da hannu bibbiyu ba,don kuwa wata shimfidadiyar pond ce aksan su sea blue and white da triangular mini gardens zagaye da ita babu abunda kake hangowa daga nan sai pure white swan suna shawagi akan ruwan gwanin sha'awa....
Take ta gwalo ido ta sake murmushin jin dadi,...
Ta dade anan tana kallon tsarin wajen ji take kamar ta sauko taje wajen tayi wasa da halittun ruwan amma fargaba ya hana ta yin hakan
Tana daga tsaye anan sai ga knocking,hankalin ta ne ya kwanta da taji sallamar sa, sai ya wani kashe mata ido alaman na dade ko?
Batace komai ba ta sauke kai,har ya ajiye shoping bags din dake hannun sa ya karaso,tace yaya,wai ina ne nan din...this is so beautiful
ta juya tana duban wajen in perfect admiration...
yayi murmushi ya dan matso kusa daf qamshin jikin ta ya shaka ya lumshe idanun sa yace,ai nafada miki nan din ina ne.. bavkiji bane kawai...tace ai ni banga kowa bane..ya dan share bai amsa ba yace ya burge ki? Ta gyada kai slowly,sakaltaccen ajiyan numfashi yayi yace ok zo muje..ya jawo hannun ta ,dan kadan yasa force glass wall din ya rabu biyu tare da paviing musu enterance kuma daga wajen data tsaya ne dazun ko lura bata yi ba..
sai ta juya ta dan kalle sa irin wow amma bata furta ba sai ya mata jagora suka fito ta bayan sarari ,.
Da safe ne amma iska mai dadi da sanyi me ke wulgawa asaman,ashe ma zaka iya bude windown wajen yazamto tamkar babu shi
wani step ya taka tana biye da shi,suna kaiwa wani layi yace wait,kin iya swimming? Ta dan zaro ido waje tace noo,yace bakauyiya kawai..ta dan turo baki...yace ok look ya juyo da ita ta bayan sa inda ta cikaro da wata shegiyar upper roof pool shape din cocunut har interior decors na cikin ruwan tana ganin komai crystal clear...yace u wanna try?
Ta matso kusa da shi amma sai tayi shiru
Yace menene kuma? Ko shi baiyi miki ba ne..tace yaya baka amsa ni ba fa,me zamuyi anan din gashi duk kasa nayi lattin..
Ya kamo hannun ta yace "banfi miki inda zakije bane ..im tired ,hutawa zamuyi anan..
Come, .yace ya sake ta ya shiga gaba sai ta biyo sa baya.
Suna shiga dakin ya makale curtains din bai ja glass din ba iska ne ke hurawa kadan kadan..
A hankali take tahowa yace here zauna ki duba abunda zaki iya ci ya mata nuni da bags din da ya shigo da shi...
Baiyi wata wata ba ya tube rigar sa ya kuma sace belt din wandon sa,ya bar bare chest dinsa afili da sagging.
Ita dai bata gane komai ba tayi jugum tana binsa da ido,har ya jawo ledan ya fito da abubuwan dake ciki,fresh cowmilk na kwali da chokolate iceream manya guda biyu da tillamouk da manyan box din pun corn pringles
Akan stool din gadon ya ajiye kusa da mirror sannan ya haura saman gadon ya kwanta,kallo ya bita da shi tana shirin dauke ido ya mata hannu alaman ta taho,
Jiki asanyaye ta iso, jawo tayayi jikin sa yace lapya kuwa?Meke damun ki kike wani babbata rai ..ki sake jikin ki mana. .. yanzu fa karfe 11 ne na safe and ure gonna spend the day with me ko na maida ki gida ne?
Ta dago ta dan kalle sa a shagwabe tace'anan zamu zauna kenan? Ya maida kansa kan pillow a gajiye yace just for the main time... any problem with that?..ta sunkuyar da kanta yace have ur iceream ko nazo na baki?
Yadda ya sace murya yafada a gajiye ya sata jin kunya..
tace ni banshi zan sha ba
Mirginowa yayi ya daura kansa akan tender laps din ta,yace,me kike so toh?comn lets have it togther...
bata yi musu ba
Hannu ta sa ta dauko roban ice cream din sai ya karbe,dan dole ta dauko wani..
Shiru ne ya ratsa wajen don bakaramin bugu kirjiin ta yake yi ba,ya dan dago ya kalle ta ya budee robar ice cream din ya sa spoon ya kai mata baki ..da kamar bazata bude ba amma sai ta karba..sanyin ice din ya sata lumshe idanun ta kadan...
Sai ya mike zaune suna daf da juna ya cigaba da bata tana karba Kadan kadan dan kadan din daya zube a gefen bakin ta yakai tongue dinsa zai lashe tayi saurin rutse ido ta tsame jikin ta cikin salon tsoro tana nishi...murmushi kawai yayi ya gyada kai haka suka cigaba har ya ajiye ya fuskance yace
bakijin zafi? Comn cire kayan mana tace ah'a yaya...nafi son su ...yace i said take them off idan muka zo tafiya gida wazai baki wani wanda za kisa...
Tayi puting lips adan sakalce tace idan na cire ma ai duk daya ne to ni me zan sa,yayi mata nuni da duvet din dake wajen alaman zata iya shigewa ciki ta rufe jikin ta...atake ta makale wuya ta juya masa baya alaman hakan baiyi mata ba,
bata hankara ba kuwa ya juya Duka karfin sa yasa ya dago ta zuwa saman gadon sai musu musu take da idanun ta tana turo baki,amma bai kula ba sai da ya zare zip din rigar gaba daya..baki na rawa tace pls yaya mohan ka tsaya,zanyi da kaina...yace dama iskanci ne kike min yauqi?daurewa tayi Tace nifa ba zan iya cirewa kana gani na ba kuma ai yunwa nake ji,ciki na na ciwo,haka ma kaina..a sakalce ta sake hawaye tana sake jikin ta cike da yanayi mai sanyi da ban sha'awa...
rikitatun idanun sa ya dube ta da shi Yayi murmushin ge ya dan harare ta yace to me za kici?
Tace abinci nake so,pan cake zaka min....sautin dariyar sa ya sake yace pan cake?kuma ni zanyi
?
ta lafe jikin gadon tayi masa shiru fuskan ta cike da bori
Sai ya koma ya kwanta ruff da ciki,wayar ta ya dauka ya duba site din abinci bai gane komai ba ,yace nifa ban iya ba kuma lallai sai ni zanyi,ciwon yayi tsanani ne bazaki iya ba
Cmn lemme oder it for you? Ya dan tsakure ta
takai kusan 10seconds bata juya ba sai aukin hawaye kamar dagaske
Tace ni bana so..ai ranar kai kace ka iya,cike da mamki yace ni kuma?tayi saurin gyada kai tana turo baki sak karamar yar da bata kai shekara 4 ba
Abun nata har fascinating dinsa yake yace ,ok tuna min,ya ma akeyi?
nan tayi masa bayani bai wani gane ba amma
mukewa yayi ya fice,daga kitchen ya kira ya aika aka kawo masa ingredients
Duk tana dakin tana kwance shiru abun ta bata sani ba,daga bisani
Pun corn pringles din take jefawa abakin ta,
Ya rasa yadda zaiyi a kitchen sai ya shigo dakin don ya duba ta ko zai samu gwarin gwiwar komawaa,shi ba don baya son wannan fitnannen hawayen nata ba da abunda zai sa shi.
Yace i wl get ur pancake done sai ki tashi ki cire kayan ni bana son taurin kai fa,ba musu ta sauka a hankali ta dube sa irin me zansa toh .
Mikewa yayi ya jawo tshirt din sa daya cire dama cool peper red ne mai strip baki,yace kisa wannan ya jefa mata ta chafke,nan ya fita ya kyale ta
Shirts din ya kai rabin cinyar ta amma a dakin ma kunyar sake wa take don haka ta bar skirt din jikin ta
After like 20minutes bataga ya shigo ba sai ta fara tunanin taje taga me yake yi, tun kan ta motsa saiga sakon sa na text akan ta kawo masa ice cream hakan kuwa akayi ta fito a sadede tana neman sa.
Pancake mixture all over his face da work tops din ayayin da ta shigo bai ma sani ba,
Kallo ta bishi da shi don tuni hasken fatar sa ya dauke mata ido,yana tsaye ne agaban work tops din rike da pan din yana juyawa ..his well defined abs and muscle cike da gwarjini hakan yasa taji gwiwar ta sun kwabe..
Sai fama yake daga gani kasan bai iya ba,murnushi ne ya dan kufce mata tayi karamin gyran murya suna hade ido,ta shagwabe ta dan rike ciki ,yayi smirk irin wannan yarinyar fa ta raina ni..tajiye ice cream din tayi tace yaya ""yace noo