Showing 30001 words to 33000 words out of 245996 words

Chapter 11 - AJALIN SO BOOK COMPLETE BY SURAYYA.txt

07 Aug 2025

8906

ya jawo ta ya maida ta kasan shi ya shiga kissing din ta roughly for a while ..
Yana dawowa gefen neck nible din ta ta sake nishi mai kara
Gaba daya taji ta dauke fire,..ta lumshe ido bata bude ba sai data ji ya dan sassauta kisses din...

Leaning on her, Rigar sa ya soma cirewa ya bar bare chest din sa awaje...
Nan Ta bude lumshahuun idanun ta tare da daura a hannu akai ji take kamar ta sake lumshe su tsaban dadin da laushin tabawan data keji"
Ta dan marairace tana bashi wani irin close look cike da kisisina tace ce have u forgiven me? Ko yunwa ta kake ji ne....

Yayi kamar xaiyi murmushi amma sai baiyi ba" yace banyafe ba tukun but after today i don want you to repeat dat...

Murmushi ne ya kufce mata sai ta gyada kai softly kamar dagaske...

Sai tayi lumi Tana jin yadda yake kwabe kayan jikin ta gaba daya yana yawo da hannun sa ajikin ta..
Hannun ta ta nitsar akan sa itama tana shafo suman kansa anan ya sake karamin nishi ya lafe dai dai saitin heavy boobs din ta yana numfashi...

Sometime gani take kamar bukatan sa yake so ya biya kawai not for the sake of making her feel beautifl in his arms

Amma tana so ta kama shi yau sosai don haka ta zage ta daura sa kan hanya ko baiya daura hannun sa waje sai ta sa shi yayi dan dole...

Shikansa baijin dai dai sabida gaba daya ya zuki turaren nata wanda ba abunda ya sa masa sai wani strange bugun zuciya dake taso masa..

Haka suka dauki daren suna biya ma juna bukatun su,she just thank her god taht anisa ta rage mata wutar sha'awar ta sosai kafin yau da abubuwan sun chabe mata dan shikam yau taga yunwar abun ajikin sa..

Bayan sun gama Bacci yayi mai nauyi,har bashi da tashi ba sai wajen 6 saura yau har anyi sallah asubahi bai sani ba

Yana bude idanun su kuwa sukayi arba da ita,
Badon yana da niyya ma yayi karamin murmushin tsokana ya miko hannu zai shafo ta..
Lokaci guda ta dan matsa baua ta harde rai"
A kasale yace babe wai yaushe zaki dena wannan haukar naki"
Kema fa mai laifi ne awaje na but seee ?Allah yasa na yafe miki..

Ta dan harare sa tace oho dai inji dai yau zan bar maka nan gidan din? Ai ban dawo maka sex machine wallhy nasan darajar kai na

Shikan sa baisan meyasa yayi mata shiru ba sai yaji kawai baya son ya daga mata murya ko suyo hayaniya...

Shes right,a yadda yasan ta yasha mamakin yadda take playing cool a gidan nasu akan auren nasa

Yana da tabbacin da a gidan sa ne da ba a isa akawo maganan nan ba akwana lpya ba shikadai yasan haukar nimrah.

Duk dama yaji me tace"Amma sai ya dake...
Yace mekike nufi kenan nimrah?
Kinsan abunda kike fada ai ba zaiyuwa ba sabida ke da bakin ki kince karama ce ,so u most have to bear with me pls kinga gobe in 2days zata ma fitar min a daki na na huta..

Bata bari ya gama Ba Tayi wani irin shakikiyar dariya ta dada kallon sa...

Ta bata rai tace 'Mohan Read my lips nace"
Bazan iya daukar nauyin ka ba tunda kana da wata matar ka raba 50 50
"idan ba haka ba toh nikam No sex sai naga dama...wani shedanin irin murmushin da sake
Amma haka ta cije a dole tana masifa.
Nifa Inka ga bazaKa iya ba kuma ka nema ta wani wajen ..simple

Ya tabe baki Baice uffan ba ya mike ya zauna ya dube ta tana kan kukkuni mai kama da borin kishi stiil baice komai ba hakan na matukar kona mata rai

Ai tunda ka yarda kayi auren nan u most be ready to take full responsblity for it.....ko ce maka akayi ni jaka ce da zamu na shariing time dinka da wata sannann kazo tana hoofing ajiki na kullum Dont even decive urself ooo don kowa yasan kishiya bata karama Taja tsaki ta mike zata fice....yana kiran sunan Ta ma ko kulasa batayi ba abun ta ta fita..

Sauke ajiyan zuciya yayi...haka kawai sai yaji wani irin yanayin fargaba da tayi masa hakan

Shi har yaushe zai biye ma wancen kayan rainin besides bata ma girman da zai hade wajen kwanciya da ita ba..an now nimrah tana cewa bazata iya ba..ya kenan zaiyi..

Anan yyi wankan tsarki Kayan sa ya sa ya dada shan ruwan Kofar shima ya bude yayi waje hanyar dakin sa..

Yana tafiyan ne kamar ana rage masa ciwon kayin dake damun sa sai yaji yana shiga senses din sa
Har ya isa dakin sa inda ya samu banfshan zaune kan prayer mat tana bita

Bayan ta amsa sallamar sa Kallo ta bisa dashi kasa kasa ayayin da yayi saurin shiga bathrum bI ko kula ta ba don ya taho yayi sallah da wuri...
Ga shi har ana neman shida da rabi saura.

Bayan ya idar ne nan yaji dama dama kansa yadan watseke sarai musamman da ya gama ciko azkar din sa..

Sai dai wani sabon salon fargabn ne ke kan cinsa ya kuma rasa kan miye ni kwaya daya..


Haka suka cigaba da rayuwar su kwana biyu kenan yana yi da nimrah amma ba irin borin da baiya gani wajen ta musamman ma yanzu da bata iya gane kansa sosai agaban ta,sosai ta gane bukatan sa...its nor easy for him anymore

Itako tunda ta lura da haka sai Kwata kwata ta soma hanasa karban hakkin sa cikin kwanciyar hankali,kullun acikin masa tsiwar yaje wajen baby wife dinsa ta basa take....
Iya zata bar gidan am haka zai lallabata a dadi a fada bai damu ba

Wani bin har yayi roko da magiya amma abanza Ita kanta tasan sai yana hannun ta ne kawai take juyaaa sa da wani abun.

The moment suka rabu shikenan ya dawo hankalin sa kenan kuma abu kadan tayi sai ya mata masifa muddin bata yi dai dai ba....

Ayau banafsha ta cike sati biyun ta chas a dakin sa
Shi murna ma yake aeansa yau zaI samu freedom din sa
Gshi yau don still zata Koma makaranta

Amma Da shike ta saba da yawan hutawaan ta kwana biyun agida yau bata tashi shiryawa da wuri ba har ya riga ta shiga wankan

Zaman jiran sa take yi ya fito ta shiga,...

Sai ga knock abakin door anisa ce tace"amarya har kin tashi to ina yaya na kuma,tanayi tana lekewa taga ko yana kusa,tasan shi sarai koda wasa ba a zuwa masa room sai ya bada oder

But shes willing to do anything for nimah ko da suka gama hade plan din su na yau sai kawai ta zo

"Yana wanka" banafsha tace

Wani sanyi taji aranta"tace ok,.. dama hjy mamah ce take kiran ii yanzu yanzu nake ga kamar bata da lpya ne sai surutu take

Jin hakan yasa ta jin wani iri tace Allah?meyasame ta.. Bata ko cire towel din ba ta dauro hijabin ta har kasA akai suka wuce tare..

Dama labe suke tare da Nimrah,tana ganin sun bada baya sai ta saurin shiga dakin ta dauke wayar sa dake ajiye kan table ta fito dai dai bakin couch din pilliiar ta kure ringing volume ta bari anan

Anisa kuwa Wasa da hankalin ta shiga yi tana tambayar ta silly question kamar irin tana so taji ko sun fara wani abun maaurata da mohan din ne..

Itako sai nokewa take bata ma son ta amsa mata maganan

Anisa ta riga tasan hjy mamah ta haura chan sama site din alhj so bata damu ba ta ajiye ta nan akan su jira ta..

Shikuwa yana fitowa ya shiga shirin sa wando kawai yasa yana kokarin kimtsa fatar jikin sa da kyau...nan yaji wani irin karar ringtone dinsa daga waje

Abun ya mugun basa mamaki
Sai ya duba phone dinsa bai gani ba

Nimrah Tana labe tana ganin sa boyyyaen karamar wayace wayar ce a hannun ta tana kan tsala masa kira shiko yana bin inda karar yake

So Yana kaucewa nimrah ta zame ta shiga dakin da sauri ta nufi bathrum"

Nivea men na wanke kansa da shower gell na makari ta kwamusa tayi spliting shap shap akasan bathrum din ta bi ta dan jika da ruwa sama sama da sauri ta fice daga dakin

"lokacin har ya dauko wayar sa sai dai Kansa na kan wayan yana wondering ya akayi ya fito waje bayan yasan akan table ya bari sannan ringtone dinsa Is not loud har hakan waye ma ke kiran sa haka da unknow nunber.

Nimrahn Har ta zame daga ganin sa bai lura ba,
Haka ya koma ya cigaba da shirin sa a tsanake..


Ayayin Da hjy mamah ta zo..ko da banafsha ta tambye ta meke damun ta...ba kunya anisah tace ita dama wasa take mata tayo hakan ne kawai don ta zo nan ta duba hjy mamahn da safe

Ita kam bata wani damu b
Har hjY mamahn ne ma take cewa ai kuwa zata bata lokacin maza taje ta shirya makarnta,

Dama da kyar ta roki mohan ya amince zai kaita don shi sam dama yace bazai kaita ba
inshi ne zai kaita schl to kawai acire ta..
And he was very serious about it
Hakan ma ya kona mata rai,she just tot that duk abunda zai sata farin ciki ne kawai baiya so..

Makaranta ma kenan Yana neman ya ce baiya so sabida ra'ayiin sa na banza

Sam take ganin bazata taba yarda ba sai dai duk abunda zaiyi mata yayi mata..

Nan Ta shigo ta samu ya gama saka kayan sa har yana shirin daura jacket dinsa suit din sa zai fice..

Tasan bazai mata magana ba kuma yadda yagama shirin nan zaiyi wuya ya ce zai jira su na tsawon lokaci

Ba bata lokaci ta cire hijabin ta shiga bathrum din da sauri domin tayi wankan shp shp ta zo ta shirya ta same sa

Tana bude kofar kuwa ko ajiye idanun ta aciki batayi da kyau ba wani uban tsantsi mai yauqi ya debe ta anan ta zube kasa tare da tsala wata makahon ihu sai da ya sake agogon sa akan couch.....

A dan dame yayi hanzarin tahowa bakin dooor din yace lpya ko?
Whats happening in there...

Kamar bata ji ta cigaba da ihun tana kuka..

Baida niyyar ya shiga amma jin taki amsawa ko motswa ya sa ya tira kofar....

Innalihh,...ya furta cikin ransa yana kare mata kallo tayo nasha nash akasa shikansa ba sai an fada masa meyafaru ba,
Daga yadda ta kangwashe anan ya fahimci komai but how comes? Ya tsaya tambayar kansa
: *🌺🍒AJALIN SO🌺🍒* _XPLICIT ROMANCE_


*WATTPAD SURAYYAHMS*
Dedicated to herny nersallah

_this page For you hawa'u m.u real smasher_


PAGE 11.



Hannu yasa zai tallafo ta ta dada tsala masa ihu...
a lokacin ba abunda ta kawo aranta shine duk yayi hakan ne don baya son yakaita makaranta..

Aranta ba irin surutun da bata yi ba tana aibanta sa duk dama radadi ya hanata furtawa cikin kukan nata...
Ya tausaya mata amma Ko da yaga abun nata nayi ne yasan kuma ba amsa shi zata yi ba,gashi shi sam ya tsani wannan ihun nata....

Kawai sai ya fice ya dauki phone dinsa yaje strght site din hjy mamah..

Tun daga tsayuwar sa suka gaisa yace mata" hjy ya kamata kixo fa yarinyar ta zame a bathrum tana cahn tana kuka...

A take Tayi masan kallon mene?
Wata yarinya?
Bai amsa ba sai ma Ya daure fuskan sa tam kamar zai fashe

Itama Bata tsaya dogon magana ba ta wuce gaba suka kai dakin nas tare
Da sauri ta wuce hanyar bathrum

Yana kaita bakin door din ya tsaya sabida yasha mamakin ganin har ta mike ta tashi tana kokarin ta fito a dingishe

Ohh thank god ya furta cikin ransa...Allah ya so ba karye wa tayi ba

Hjy ta riko ta tace sannu,garin yaya kika fadi,..
Shesskekr kukan ta danne Ta dan dafa hjy tace zamewa nayi...
Tana dagowa suka hade da shi 'da sauri kowa ya janye nashi..cikin ranta tace Allah ya isa min kuma duk abunda kake son bazai taba faruwa da ni ba...

Kan ta dago na biyu baya wajen...

Haka suka ci kasuwar su da hjy mamah baya son ace yaki cika alkwarin sa ne don yaga ta fadi so sai ya zauna kan dinning yana shan simple coffee.
Yasan a yadda ta fadin nan da wuya idan bata ji ciwo ba.
Jin kadan gani kawai sun fito tare surutu hjy mamah take "tana cewa ni naga taurin kai nace ki zauna aduba kafar nan ko?.ko makarantaf gufu zaiyi ne
Ta kumburo baki tace nidai zanje ai ba wani ciwo naji ba..
Sanye take cikin neatly pressed uniform din pinafor white and black wanda ya zarce giwar ta kadan
Sabida zafin da kafar yake mata ta sakaya stocking dan dai dai bata sa cover shos din ta ba tasa sandalz.

Kallon 1scnds bai gama ba ya dauke kan sa ya tabe baki..
Haka suka zo suka iske shi..
Duk iya surutun da hjy mamah take yi yana shiru don koda tace ya duba kafar cewa yayi ai tunda tace ba tajin komai da sauki kenan kawai abarta,
Don ta basa haushi Itama ta rake cewa bata jin komai..

Haka ya kaita har makarntar ba wanda ya iya tankawa a motar.

Da shike ma nuzaibah ta dena kulata sai itama ta dena shiga damuwa ta tamkar ba yan gida daua ba haka suke yanzu a schl
Zaman aji tayi kafar ba karamin zugi yake mata na gashi ba halin fita tayi yawo kamar da chan kowa yana mata kallon matar aure...

Duk bakin cikin hakan Ya dama ta ya ishe ta gashi sai yau xa ta zo makarntar ta dada gani cewa hanklin ta baya jikin ta
Bata minti biyar bata kawo tunanin zaman nata da shi ba.

Kafin atashi ranar tsaban zama haka kafar ya kumbura yayi sukutum bata iya motsawa ba sai sa ta cire stockings da takalman ta ga azaban radadi a dingishe ta shiga motar driver aka koma da ita gida yqre da nusaiba..

Ko da suka isa gidan ma abu sai gaba gaba yake. Wasa wasa abun yayi tsamari kafa sai zugi yake yana hawa ba abunda hjy mamah bata sa mata har ice block tasa amma bata jin saukin sa.

Gashi An kira mohan iya kira as usual bai daga ba
Sabida already dr umar ya fada masa hjy mamah ta kira office dinsu bata same su ba duka kuma akan kafar banafshan ne..
Shi dai baya cewa komai yanzu sai dai kuma bazai zo din bane..
Aransa ya gudira bazai iya jure taurin kai ba kuma idan har haka banafsha take to sai ya cire mata shi ta dawo dai dai...

Haka yaki sai da dr umar ya gama abunda yake yi ya taho gidan ya duba kafar nata..
Jijiyan ne ya bugu sosai sai ya kumbura
Sabida bata bari an dan matsa mata tun farko ba sai yayi tsami yake mata zafi..

Taci kuka har tayi zufa kowa na tausaya mata amma banda ninrah da anisa dake jefa mata maganganun a slightest chance din da suka samu Sun san karanar yarinya ce so duk abunda suka fada zaiyi tasiri a zuciyan ta
Dama gashi anisa tace zai karya ta shine tun kam aje ko ina ya fara aikata haka"
Shifa ya fito daga wanka kafin ta shiga amma don mugun ta shine zai sa mata tsantsi ta fadi

Ai ta taba sarai taji akan gel ta zame ba ba ruwa.
Abun sosai yake ci mata rai,to wa ma zata tuhuma idan bashi ba.
Gashi Tasan idan har ta budi baki tayi maganan hjy mamah zata ce ba haka bane..

Tana kwancen haka kawai tsanar mohan ya timbtasa a zuciyan ta,..mugu kawai, duk halin da nake ciki shine
Ita sam Bata taba jin zafi mai radadi kamar wannan ba..

Da sannu sannu da kyar ta samu tayi bacci..

Shikuwa yasan bai aikata dai dai ba daya share su amma bai damu ba,duk yaga sakon hjy mamahn kuma yasan bata ji dadi ba sam
Amma hakan bai hanasa sake kwana awaje ba.

Har su alhj muamar da hjy mahnoor suka tafi korea a ranar bai hadu da su ba.

Washe gari da safe an daure kafar ta da bandages amma sai gashi ta mike tana so ta shirya a dole zata je makaranta duk damuwar ta mohan kar yaci nasara akanta da muguntar sa.
Don Tsaban damuwa da shi ta kwana aranta..

Lokacin ana neman karfe 8 saura Ko da nusaiba ta ganta acikin uniform tana dangale kafar bakaramin dariya ta sake tayi mata ba....
Tace dama nokewa kikke don yaya ya duba ki gashi yaki zuwa..ai dole a dangele haka a je makaranta

Hakan ya sa hjy mamah ta daka mata tsawa tana cewa ke nusaiba kiyimin shiru"..
Da wuri ta maida dariyar nata ta mike ta haura sama ta barsu
Tun kafin banafshan ta zauna
Hjy mamah Tace banafsha me hakan ne wai ya na ganki da uniform Har kin warke kenan ko neman daga ciwon naki zakiyi ki jawo min tsiya"?

Adan sakalce tace" da sauki fa nannah ni kawai makarnta zanje ai tunda na sauko daga chan zan iya takaawa ko..

Tace yi min shiru,da nan da chan duk daya ne ko,maza tashi da Allah ki cire anjima ai mohan zai dawo zan sa asake duba ki

Tace ni bana son nashi ni in shi ne zai duba gaskiya na gwamci na tafi makarntar haka..

Hjya tace iyeeeee,
Wato har kin fara saka irin haukar nusaiba azuciyar ki ko bana ce ki toshe kunnuwan ki ba ..
Zaki tashi ki cire uniform din nan ko sai na wanka miki mari..

Sum sum ta dago tana nokewa cikin shagwaba zata yi magana tana dage ido suka hade waje daya da shi a dan firgice ta mike tare da daure fuska ta sunkuyr da kai..sai taji ta ksa motsawa

Hakan data yi ya sa hankalin hjy mamah juyo wa kansa..shigowar sa kenan daga bakin kofar basu sani ba sai yabzu yace salam

wani irin kallo ta bisa da shi tace'
Har Kagama ka dawo?
Toh sai ka zo ka duba kafar ta dama akai nake kiran ka tun jiya kaki dagawa...

Baiji dadin yadda tayi maganan ba sabida yau kam baiga alaman wasa aciki ba..

Sai ya fuske ya ajiye briefcase dinsa,akan table din dinning din batare daya kula ba yace ma banafsha zauna

Jikin ta duk ya muce tana binsa da ido Kamar zatayi kuka,ta koma ta zauna durus akan kujera..

Softly ya tsuguno gaban ta, zai kamo kafar tayi saurin faucewa,
Ya sake kai hannun zai kama ta dage batare da ya jira ba yayi wuf ya cafke

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login