Showing 3001 words to 6000 words out of 245996 words
of living anan Ko ina shiru ne sai tarin kyarman tsuntsaye da sanyin rairayin bishiyoyi da furannin zamani da suka kawata ko ina.
Daga wajen gidan ya nuna alaman sashi uku ne sai dai tagaban yafi gefe da gefen girma its a huge designated tringular shape mansion rabi an tsime sa da deep blck bricks wasu site din kuma paints.
Gidan ya tsaru iya tsaruwa kalar shigar security da sauran makaikatan dake jeka ka dawo ma kawai ya isa ya sanar da maka da ana tsananin girmama mutanen cikin ta.
Well dressed in uniforms wanda mafi akasari deep blue ne da brown kowa kalar sa ke banbance aikin sa sai daidaikon security armed forces da basu fi shida ba.
Surutu ne ke tashii Daga ciki a wani katafaren palour na barazana yan mata ne guda hudu zaune suna hira wanda basufi shekaru 13 zuwa 14 ba..
Nusaiba ce ta soma tashi sabida dama black dyes ake sakaya ma farcun hannun ta cijim kaudi ta juyo eye balls din ta tace.."hala ladies"Kunga yadda yamman nan ya rufa ya kamata Kuzo muje bakin pool mu wala
Mmm"Yep..daya siriiriyar cikin su tace sigar rigima da kaudi itama..sauran ma suka ce to muje..
Nan suka mike tsaye Sai da suka fara takawa sannan daya daga cikn su ta ja musu birki"
Nussy ,..hope akwai chilled strawberry juice a wajen,i need to relax my windpipe u know...
Dariya duka sukayi sabida maganan take a langwashe cike da rigima kamar wacce take addresing wasu top fashion models ..
"Naaa..but kar ki damu i will get some..ee" bata karasa maganan ba ta tsaya don taga wulgawar banafsha zuwa site din kitchen
Kuje ina zuwa... tafada musu da sauri ta biyo bayan ta..
Itako banafsha a Lokacin har ta dauke bottle water zata rufe fridge ta dauko glass cup..
Kallon kallo suka watsa ma juna As usual babu wanda ya tanka sabida ko sallama nusaibah batayi ba itama ta zo gaban fridge din
Its been a year data zo gidan nan amma ba karamin wulakanci da cin zarafi nusaiba take mata ba
Nusaibah Sam bata son a dinga dai dai ta su duk dama itama ba asalin yar cikin su bane amma bata kaunar a daidaita banafsha da ita.
Yanzu haushin ta baifi da hjy mamah ke dakatar da ita akan banafshan ba don ko makarantar da suke zuwa tare yanzu ma sam baso take yi ba aganin ta ai itace yar gida so she shud be above anyone else
A takaice ta shiga jero drinks ta hade four walah cups na chilled drink tayi musu yadda suke so..
Banafsha na tsaye tana kan shan ruwan ta bata ko kalle ta ba..
Itama tana gama hadawa ta bari anan ta fice..tabe baki kawai banafsha tayi tayi zugum tana tunanin rayuwar ta...
Ta tabbata in ba don darajar hjy mamah ba da tuni ta gudu ta shiga uwa duniya..don nusaiba ba karamin kai ta makura take ba yanzu haka ba abunda yafi damun ta kamar gorin iyaye da take mata gashi ta ruga ta zubda mata mutuncin ta a makaranta da fade faden banza kawai don ace ita ba yar gidan su bane.
Cikin wannan tunani taji ana sake turo kofar"
Nannnah?....ta fada tana kallon Hjy mamah da ta shigo nusaiba ce a bayan ta ta makale hannu tana yamutsa fuska
Wato ke banafsha bazaki ji magana na bako?ke kin fi son kullum sai na mike wuya ina masifa
To yanzun Meyasa bazaki taimaka mata ba bana hana ku cece kuce ba?
Baki a wangale banafsha tace nannah"me nayi kuma wani taimako akace nayi banyi ba.
Dan karamin nishi nusaiba ta sake tace munafuka,kinga zata juya kan maganan ko hjya mamah? Tun tuni nace ta taimaka ta daukar min farantin zuwa waje amma taki kuma wallhy hannu na ne ke min zafi ....ta dada langwame hannun ta na yamutsa fuska.
"Ohhh tanann kuma ta bulllo?Banafsha ta raya a ranta don bata sha mamaki ba..
Ita dai tana ganin salo salo na munarfci wajen nusaiba...
Tabbas zai iya yuwa don hjy mamah na dakatar da ita yasa ta sauya sakon taka...amma ta haka zata fito?..hmmm bakomai duk nisan jifa wata rana dai kasa zai fado..
"instead tayi fushi sai ta sauke kanta cike da taushin murya tace"kiyi hakuri toh banji bane..ina kike so na kai miki..
Ajiyan zuciya hjy mamah tayi feeling impressed da reaction din ta ayayin da nusaiban taji haushin rashin defending kanta da tayi..taso ace idan ta fadi gaskiyar nan sai ta dada karyata har sai ta cimma burin ta na sa hjya mamah dena yarda da ita kwata kwata agidan...
Pool zaki kawo mana ta kumburo baki ...
Inda hjy mamah tace toh anji jeki...ni dai bana son hayaniya,banafsha
Zan fita ki kula min da daki sai na dawo
Da tray din a hannun ta Tayi murmushi tace ok nannah sai kin dawo...
Nusyyn ce ta soma barin su anan
Nan suma suka fice duka tana biyo nusssy da kayan lemon har bakin pool..
Yana da dan nisa da zageyan haraban gida
Pool din Makake ne mai shegen kyau da tsari
already,teemah da amina sun tsunduma kafar su suna wasa da ruwan
Siyama da rahma na zaune akan pool relaxing chair sun sake suna ta raha ana dariya
Ganin nussy na tahowa ga banafsha a bayan ta da tray yasa suja tuntisire da wata mahaukaciyar dariya teemah tana cewa here comes our beautiful servant..
Behaving like a typical spoilt rich kids suka tsame baki suna mata kallon raini..
" anya ma zan iya sha kuwa....jezzz i dont wanna get contaminated suka sake kwashewa da dariya ayayin da nusyy ke basu hannu suna eleee suna tafawa One by one
A lokacin Zuciyan banafsha kamar zai fashe amma haka ta daure ta ajiye tray din agaban su tayi saurin mikewa zata juya..
Ssssssss ke tsaya
...kawo mana nan amina tayi mata signl da yatsu tare da watsa mata Harara..
Shiru tayi tana neman amsar da zata basu don karyan da nussyn tayi ma hjya mamah don ta sa ta dauko mata tray din ba wai bai bata mata rai bane...
Kafin ta bude baki nusyy tace "wai bakiji ne? Akace ki kawo nan are u deaf?
Ko sai naje na samu hjy hajiy mamahn ne,dont wrry this time i wll make sure u get what u dersve munafuka kawai..
Hakan da tace ma ya dada kular da banafsha amma bataso tayi garaje
Wajen Daukar mataki tasan munafurci mummnan abu ne..
a yadda take fama da kanta bata so ace ta rasa yardan hjy mamah ta wani hanya...
Shiru tayi ta taho ta dauke 2 cups daga kann tray din ta raba masu teemah abakin pool.
Su siyama kam sun dauka tuntuni Suna sha suna dariya suna bin ta da maganan banza
Tana mika ma amina ta kargame hannun ta ta turo ta cikin pool din ta fanjama
hawaye ne suka sauko mata ba zata tana kicin kicin din fito da kanta waje din bata iya ruwa sosai ba .
Sai Suka mike tsaye baki dayan su suka dada kwashe wa da dariya har suna tafawa..
"Wai sai yaushe wannan bakauyiyar zata waye ne Kallo na fa take"
...aminan tafada mockngly suna dariya..
Cikin haka saiga sautin taku abayan su anty rawiya ce ke tahowa a 400hundred level cousin sis din mohan ta bangaren mahaifiyar sa amma ta dan manyan ta sosai..
Baka ce yar duma duma mai dauke da natural facial beauty da manyan manyan kayan duwawu da nono.
She's very simple and gentle duk dama unfotunate widow ce.
Mijin ta soja ne so ya rasu last 2years on 10thyear of her marriage itama auren wuri akayi mata tun tana 15 so she's just 27years now
Ganin banafsha acikin ruwa tana kicin kicin yasa ta fara magana cikin tsawatar wa tun kafin ta iso
Meye hakan? Ta dan ture nusaiba gefe a fusace ta miko hannun ma banafsha da ta soma kuka cos she's deeply annoyed
"Kawai daga cewa ta bada drink shine zata sake baki tana kallon mutane ai dole ne ta fadi
Nusaiban ta fada
"Ke da Allah yi ma mutane shiru,wawiya mai katon baki...meye hannun ki yake da bazaki bada drinks din dakanki ba. .
C'mon nafsha zo nan muje daki...anty rawiyar ta tallafo ta suka fito..
yatsine da harara su nusyy ke bin su da shi basu ce komai ba har suka fara tafiya
Bai hana su sake fashewa da dariya ba da sukaga yadda banafsha ta jike sosai har tana diga.
Haka sukaci duniyar su
Anan ba abunda suke sai zagin ta..
Ita ko anty rawiya Har daki ta kai banafsha" jeki shower ...tafada mata sofly ..
Da gefen idanun ta take bin jikin nata da kallo ita haka kawai take jin kaunar yarinyar aranta
Sosai take son su kulla alakar yan uwan taka amma ta lura banafsha isnt the easy type ..
Itama Last month ta zo ITn ta a abuja ta tare da su agidan..
Tayi ta kokarin taga ta jawo ta ajiki amma yaci tura
But now it seeems like tunda nusaiba ta bude mata hanya zata yi kokari ta ja hankalin banafsha wajen karbe mata yancin ta sosai..
Don Haka ta zauna har ta fito ta taya ta shiryawa tana yi tana rarrashin ta da kalamai masu dadi har ta sake ranta
Washe gari da safe da suka je makaranta still haka su nusaiba suka sake taso da maganan aka sake mata wani sabuwar tijaran sai dai bai dame ta ba
Nan kuma kafin su dawo anty rawiya ta samu hjy mamah ta gaya mata gaskiyan abun da ya faru jiya don haka yau ranta a bace yake matuka da nusaiba..
By 1.35 pm itace gaban seat banafsha na baya ana sauke su banafsha ta sauka ta wuce ciki .
ita kam nusaiba ta hakimce a dole sai anxo an bude mata kofa
Kafin ta sauko.
A falor ta tarda hjy mamahn" she looks very tired amma bata wuce ba ta dawo ta dan rusuna a sakalce tace Ina wuni nannnah?..
Tausayin ta da kaunar ta ya sa ta shafo kanta cike da kulawa tace"lpya lau banafsha
Har kun dawo ya makarantar ?
Ta amsa da lpya kalau..ayayin da nusyyy take shigowa kai tsaye zata wuce jikin shan qamshi da sakalci ta furta"sannu hjya mamah...im back
Bata amsa ba ta bita da ido.....itama bata damu ba sai data sa kafa daya akan step tukun taji muryan hjy inda take cewa"
"nusaibah Idan kuka kimtsa ku zo ina da magana da ku
tayi kamar bataji ba ta wuce..ayayin da banafsha ta amsa mata da cewa toh sannan ta mike itama ta shiga ciki.
Kallon ta kawai tayi ta koma ta sauke ajiyan zuciya...
Sai yanzu ta dada ganin hikima aciikin hukuncin da alhj muamar ya yanke dazu da sukayi waya
Gani take idan har aka daura auren banafsha da mohan tun yanzu abubuwa zasu fi sauki
Tasan yanzu kam ko nusaiban ma dole ta san limits din ta tadena jawo hayaniya tsakanin su
...don sam bata jin dadin abubuwan dake faruwa tsakanin sun duk dama wani bin ma sai daga baya take sani.
But she knew that banafsha bata jin dadin zaman gidan tunda suka zo and is all bcoz of nusaibah.
Bayan sun kammala duk abunda suke yi wajen cin abinci hjy mamah ta tara su har da anty rawiya wacce ke jan banafsha da hira kadan kadan.
Gyaran murya hjy mamah tayi tace"yawwa dama nace zamuyi magana daku gashi Allah ya sa kowa na nan sai ku saurare ni da kyau kuji..
Gulma ya sa nusaiba ajiye spoon ta dago ido
Daure fuska hjy mamah tayi tace "toh zan fara dake nusaiba naji duk abubuwan da kikayi ma banafsha jiya kuma sam banji dadi ba
,..a iya zama na da ku da nake yi anan gidan bantaba banbace ku ba don haka banga dalilin da ke kike neman raba kawukan ku
"Ko so kike ke ki baude min dan kinga iyeyan ku sun barni da ku sun tafi wato ke kin raina ni ko..?
"huhhhh? Ta bude baki........Kai hjya mamah wani magulmaci ne ya fada miki haka.....ta furta a take tana sunkuyar da kanta alaman taji haushi
sam bata so ayi mata fada musamman idan agaban banafsha ce..
Kut!!!!Nice magulmaciyar ki ko nusaibah? Hjy mamah kinji ta ko?
Anty rawiya ta dan bata rai...
kyale ta kawai rawiya inaga zan soma bari kuna fasa mata baki sannan zata dawo da labban ta dai dai
Cikin fushi ta mike a fusace zata bar tebur din
"Come back here" ...hjy mamah ta daka mata tsawa take ta dawo ta zaune ta harde hannu tana kukuni..
"Kiyi hakuri nannah..insha Allahu bazamu sake ba..
A takaice banafsha ta furta gami da dan marairacewa ita sam bata son hayaniya musamman idan akanta ake yi
"Kar ki damu nafsha ai ba laifin ki bane..anty rawiyan ta dube ta tana fada cikin kulawa.
"Bata rai hjy mamah tayi tace"nusaiba wallhy gwara ki nitsu agidan nan idan ba haka ba zanyi maganin ki kuwa da kaina..
Kuma ki saurare ni da kyau wannan da kike gani ba abar rainin ki bane sabida kwananan nan Babban yayan ki zai auro ta ta zame miki matar wa aban girmamawan ki..
As off free advice maza ki sauke haukar dake dawainiya dake ki fara girmama ta tun yanzu kinji na fada miki....
ba zallan banafsha ba har anty rawiya da nusyyn shiru sukayi in shock suna bin bakin hajya mamah da ido
Aure?....banafsha ta furta a gigice har jikin ta rawa da kansa.
"Cike da nitsuwa hjy ta dawo da kallon ta kanta tace "yes my dear."..
Shiyasa dama na tara ku anan wajen yau
"the thing is Dama chan da alkawarin auren ki da mohan tsakanin iyayen ku tun kafin su rasu and its high time a cika shi tunda kinga girma yazo.
Dan takaitaccen murmushi anty rawiya tayi out of tension tace "tubarkallah masha Allah ....kai!!Allah ya sanya alheri banafsha..ta dafa kafadun ta lighty duk dama bata koyi motsi idanun ta ba duk sun ciko da ruwa ..
"hjy mamah yaushe za'ayi bikin kenan"
Ko sai yaya mohan din ya dawo?
Hjy tace" oho nima bansani ba rawiya dan jiya mahaifin sa yake sanar da ni suma nan da sati biyu zuwa uku zasu dawo baki daya..
A hankali banafsha ta zame daga kan table din zata wuce sama
"Ina zakije amaryan yaya? ...anty rawiya ta riko hannun ta tana mata murmushi again
Don Lokaci guda ta hade plans din ta a kwakwalwr ta na zamowa mai kula da ita ta wannan fannin
She was not wrong afterall kanta take gani a rayuwar banafshan sosai
Hawayen data ke danne su ne suka fetso tace daki zance anty...
Anty rawiya bata amsa ba don kuwa tayi nisa wajen tuno da lokacin da itama aka ce za'a aurar da ita a 15yrs..
slowly banafsha ta fauce hannun ta ta wuce daki da sauri.
Karamin tsaki ne mai dauke da mummunan bakin cike nusaiba ta sauke da wani mummum murya tace :hjy mamah ina dai kin gama ni zanje daki na koshi..
Itakam Tayi nisa wajen tunanin yadda taga banafshan ta fara reacting yanzu amma dole ne ayi auren nan so sai ta cire maganan tausayi tasa aran ta zata rarrashe ta kawai ta shawo kanta amma aure kam dole ne ayi shi.
Jin hjy bata amsa ba yasa ta kama hanya ta haura sama a fusace
Kan gadon ta tafada ta sake Kuka mai ciwo ta tana surutai
wai har wannan shegiyar ce za'ace zata auri yaya mohan? Ita datake Allah Allah ta bar musu gidan su shine har da maganan aure. .Kawai Tasan laifin hjy mamah ne duk ta kwallafa yarinyar aranta
She just cant take it abun yayi mata zafi sosai
Sai ta sa ranta ba matar brother ba ko matar uba ne sai ta dawo mata da rayuwar ta leaving hell agidan nan she dont care .
Waye ma iyayen nata da za'a ce sai an hada zuriar da su ..
Cikin haka saiga anty rawiya ta shigo bata ma sani ba tana kan hade hade tace" nusaiba lpya kuwa kike kuka ko kina taya yar uwan ki ne?
" wot!!!!Allah ya kiyaye ta dawo yar uwata God forbid ta karashe furiously tana dagowa
Anty rawiya was shock ta tsaya kallon ta
Habawa anty Wai akan me za'a aura ma yaya mohan wannan kazamar for what...wai babu mata a duniya ce she's just 14 fa?
Ai wannan ma insult ne
Zama Anty rawiya tayi tare da tabe baki cikin mamaki....
Tace and you? Ai kema 14 din ne me kika sani game da abunda ya dace da wanda bai dace ba..and if i might ask auren yaya mohan da banafsha ne.. so, how does that affect you nusaibah?
Ko haushin rashi dai? Ji yadda kike wani tada jijiyan wuya kamar wake za'a aura mashi msww..
Maganan yayi mata zafi sosai amma ta shanye"But stiil,Yaya mohan is my bro i care about him sam bai dace da ita ba wallhy ya fi karfin ta....tafada adan hatsale
"hmmmm I know he's ur bro malama...amma yaci ace ki barsa yayi wannan borin bake ba,..ke kanki kinsan fa idan su hjy mama suka yanke hukunci ita da abba to magana ya kare..
Tace tabbbb wallhy bai kare ba dan wallhy sai na sata ta dakanta tace bazata aure yaya mohan ba..infact she wll leave this house soon
Cikin rashin kulawa Anty rawiya tayi tsaki....irin ke asuwa? Tace
Nusaiba ki fa sa ma kanki ruwan sanyi don wallhy naji hjy mamh tana cewa wai iyayen nafsha sun sadaukar da ransu ne sabida abban mohan kinga kuwa zama da ita daram daram..
Tace what???Maganan ya bata mamaki matuka sun sadaukar da ransu? But for what?
Ta tanbaya...
nima bansani ba gaskiya...but its like mahaifin ta jounalist ne maman ta kuma dr i just overhead it from the stairs dazu hajy mamah tana waya da anty mahnoor(mahaifiyar mohan...So maza ki kama kanki tun wuri ina fada miki
Cahbbbbb dijam "...nussy ta furta tana juya maganan aranta..
Haka suka karace zaman su anan har anty rawiya tagaji Mikewa tayi ta bar mata dakin gaba daya.
Fannin banafsha kuwa ba irin kukan da bata yi ba tunanin iyayen nata ne ya dawo mata sai taji gaba daya duniyar nan ta ishe ta..
How can she just get married to wanda ma bata taba ganin sa ba at her age ko gama secndry baza abari tayi ba..
Ko dan bata da gata ne?
Ai dama nusaiba tasha fada mata hakan..Sai yau ta dada gaskata cewa idan babu iyayen ka aduniya gatan ka da duk wani yancin rayuwar ka ya kare ..
she was just 8 rabuwar ta da iyayen ta a duniya amma yanzun its feel so fresh