Showing 84001 words to 87000 words out of 245996 words
magana ya taso a fusace yace i said get out...
Wani bari bakin ta ya sake Tace nooo..babu inda zanje..bai jira ba sai tasssss taji saukan mari akan fuskan ta.
Bai bari ta dago ba ya haura mata da masifa irin wanda yayi mugun dadewa baiyi mata ba..
Yace ke din wacece da zan na binki a hankali kina min abunda kika ga dama?i told you to stay out of her way...damn it
Well, Yau shine rana na karshe da zan shiga tsakanin ki da yarinyar
idan raini kike so be it..
But don't you dare drag me along tunda ke dakikiyace,baki san ciwon kanki ba...sai kije cahn ki yi tayi and mind you duk abunda tayi miki ba zan taba questioning din ta bare nayi mata fada ..
Ure free now so deal with ur mentality
Amma ki sani..idan raina ne ya baci dake bazaki ji dadi ba nimrah....ranta akone tace mohan u slaped me?wato bazaka saurareni ba ..ya share ta ya jawo hannun ta ya tura ta waje yayi locking door dinsa bai ko jira ta motsa ba
Tana duban closed doors din Wasu mahaukatn hawaye ne suka sauko bata ma sani ba She just can't believe it kwana biyu kenan da zuwan yarinyar nan gidan nan amma tasha mari sau biyu a hannun sa
Wanda ada chan duk tsiwa da iskancin da zatayi masa zaiyi bori yayi fushi amma baya sa hannun sa akanta
har wani rawa jikin ta yake kamar wacce ke shirin zarewa da gudu tayi waje tana kuka har ta isa shagon kawar ta jamila bata iya daurewa ba
Don haka ne ma suka shiga motar suka nufi gidan ta tare tana lalashin ta.
Bangaren banafshan ma kwance tayi luf akan gado tana kuka har dan karamin bacci ya sace ta nan ya shigo yayi tsaye a tsakiyan dakin yana binta da kallo
Hannu ya sa ya yi tapping bed din ba tare ya furta komai ba ya dawo ya tsaya ya harde hannun sa fuskan sa ba alaman wasa.
A firgice ta dan farka ta sauke masa lumshasshun idanun da suka hauro tsaban kukan da tayi..
Sai Ta dan yi shiru don ta tabbata ta kulle kofar da key ta ciki sai gashi taga wanin key din ajikin handle din ta waje
Ya ce Baccin me kikeyi ?ina ta knocking kina ji kinmin shiru
Tace ai banji bane bacci fa nake yi
yace uhumm comn get up my friend dana fada miki bacci kika zo yi anan?
Zatayi magana yace u know me wel.. bazan dauki raini ba kar ki sake maimaita wannan banzan dabiar naki
..nimrah is not ur mate dana ce kar ki shiga harkan ta why dont you listen to me?
Tace ai itace take shiga damuwa ta meyasa bazaka ce ta dena ba..
Ni walllhy bazan zauna tana mari na ba ai ni ba yarta bace
She's silently panting Dagowa tayi ta dube sa ta bata rai idanun ta sun ciko tam da ruwa..
tun da ya dawo sai yau taga ya bata rai sosai
But why dont he wanna listen ai baisan meya faru ba
Yace hmm..nidai nafada miki yau ne rana ta karshe da zan ji kuma zan gani idan ba haka ba duk abunda ya same ki anan babu ruwa na u wil deal with ur issures ba abunda zance na gaya miki kenan..
Tayi pouting lips din ta daga kan gadon murya kasa kasa tace shikenan ai ai akwai hjy mamah wallhy kuma ta sake duka na sai ma fada mata...
Ya dawo daf da ita yace kikace me?
Tayi shiru tana taro hawaye yace say it out marar kunya kawai zaki fada ma hjy mamah..
I dare you naji maganan nan a wani waje zaki ga abunda zan miki...
Wanin karfin hali ke taso ma ta kasa kasa tace oho.. nidai bance ina son wani abu daga wajen ta ba.. kuma ai bana shiga hidimar ta toh haka kawai zata na shiga hidima na kuma ace nayi mata shiru idan ta kashe ni fa..
Yace ai shikenan ai daayafi
Mutum sai shegen neman fitina da rashin ji..my wife loves me thats why she cant stand you
Gwara ita tana da dalili kefa?
Zatayi magana yace shhh i gave u a choice tunda kin zaba... zamaa dani yazama dole.. kinaji na?
hawayen ta ne kawai suka sauko tayi saurin sharewa tana kalllon sa tace naji
Haka kawai take burge sa as gentle as a pearl but shes a soft lion..
He just can deny it a duk sanda take hawaye wani irin sha'awar ta ke taso masa shiyasa aransa baya so yaga tana kuka
Jiki a nuce ya sabulle ya barta bata ma sani ba
Bangaren nimrah kuwa
Taki kwantar da hankalin ta har yakai ga ta kira lady zineta tafada mata abunda ya faru
Amma da mamakin ta taji tace taje tabada mohan hakuri kawai ta kuma ja banafshan ajiki
Kam balai,she just cant belive that tariga ta harzuka don haka shawaran jamila kawai ta dauka ta koma gidan
Vote and follow surayyahms
*🍒🌺AJALIN SO🌺🍒*
_XPLICIT ROMANCE_
*WHATPAD SURAYYAHMS*
Dedicated to umherny nersallah
_PAGE24_
A lokacin ana neman karfe 12 na rana don haka ko ina ya dauka da shiru musamman ma da mohan ya fice wajen aikin sa.
Nan Nimrah ta shigo a raunane ta kare ma gidan kallo ko ina tsaf alaman mayyar yarinyar har ta fito ta kimtsa inda suka bata
Tabe baki tayi tana yatsine ita damuwar kishin ne tukurum a gaban ta bata ma tunanin wani abu na rayuwan ta a yanzu
A hakan ta haura sama,da sake sake aranta wani bin sai tace ko tabi shawaran mum din ta ne kawai ta bi abun a hankali..
Amma noo ta sa abun sosai a brain din ta gani take har uwartan ma bata san zafin kishi bane. Ko ace akawo maka karamar yarinya kishiya ba shiyasa take fadan haka..
Tsaf ta gama shirya mugun tar ta taso tayi wanda zai sa banafshan ta rikice ta dena samun karrfin gwiwar magana kwata kwata agidan daga yau Sai dai kashh wani muhimmin meeting
Ya daga ta dan dole ta hakura ta fice.
Ita kuwa banafshan tana nan kwance tana latsa wayar ta,sama sama take chats inda su mufidah suke mata albishir din dawowan su akan zasu zo mata washe gari
Zuwan sun ma ya dada hana qudirin nimrah wanzuwa..
Ta tsani taga banafshan tana cikin annashuwa da kwanciyar hankali..
A duk dama jiyan mohan bai wani zauna ba amma sosai ranta ya harzuka ya dada baci musamman da taga sun ware ta sun dauki junan su kamar yan uwan jini na asali.
Babu irin labarin da basu bata ba,musamman mufidan dake kokarin bata shawarn yadda zata rage zaman kadaici kafin su bar gidan haujar nimrah saura kadan ya kunce don kuwa kulle kanta tayi a daki tana maganganu..
Don ranta ace kowa a duniya ya tsani mohan baya da relationshp da kuwa sai ita kadai amma abubuwa sai dada lalacewa suke.
Ba wanda kuma take bada laifin hakan akai sai banafsha..
Da wasa da wasa har banafsha tayi sati biyu tana neman na uku,
Akallah yau sunyi waya sau biyu da anty rawiyah
Itake sake tunatar mata da nauyin aure dake kanta sometimes ko da abu ya faru idan ta tuno da maganan ta sai taji karfin giwa ya rufe ta.
Don yanzu kwata kwata ta hana ta fitowa inda nimrah take bare su hadu..
Gashi mohan ya tafi kasar hawaiii medical assist awani babban asibitin kasar,yau satin sa guda amma bata taba bari sun goga da nimrah ba.
Itama ta nemi hanya har ta gaji,ko tazo da masifan dakin ta kullum a kulle take ji gam...gashi tana tsoron ta bunka mata wuta ta kona ta ko zata mutu ace ma gobara ne kamar yadda tasha kokarin yi amma ta kasa aikatawa..
Ita kuwa banafshan bata ma takan ta,tunda ya tafii sau biyu ya neme ta yanzun haushi ma take ji da ya kira ta na musamman don ya sata girkin tarban sa gobe da yake shirin dawowa
Wani bin idan yana magana kamar ba shi ba,yaushe ya saba cin abincin ta da zai sata aikin yi masa wannan karon..
Abun ya kan bata mamaki amma wa washe garin haka ta mike sai daf yana shirin dawowa ta fara hada masa simple african dish
Vegies da crispy cocunt rice wanda yaji bushahen kifi tayi ta hade da fresh pineaple and cocunut juice
Da shike ma akwai garin daka na mata mai kyau da aka hada mata take sha sai bata damu tayi tasting ba
Dama yace mata da misalin bayan la'asar zai iso Nimrah bata nan dan haka tana gamaawa ta wuce dakin ta ta dan watsa ruwa ta fito tana shiryawa.
Colourles chappette mai qamshin beries ta goga ma lips din ta sakaya
Flair gown Violet Bowel tsadadde wanda yaji adon zaren hannu da wuya yau kam bata fetsa turare ba kayan humrahn nata kawai ta gwamusa masu sanyin qamshi da dadi tayi ras akan kujeran dakin ta tana chats...
Cikin ta ne yake cramps alaman ta kusa ta fara period dama ita a 21 days yake zagowa,
Amma da shike bai zo din ba ana kiran sallahr laasar din ta dauro alwala ta tada sallah.
Tun daga sallamr ta na fari take jin fash fash kaamar ana yakin badar da sauri ta mike ta fito ko hijabin ma bata cire ba.
Ta nufi inda sautin ke tasowa,nimrah ce a falo sautin murfin warmer abinci dake zube akasa da kuma karar zube war da akeyi a dustbin taji..
Tun daga nan ta hango ta sai aikin zubawa take yi a kitchen dustbin tana tsame baki..tana cewa..
Allah ya tuni asirin ki,kwana biyu ana labe ana shirin munafurci inba tsoro ba ai da kin wukga agidan nan kiga ko bazaki kwashi gashin ki ahannu ba.
Watoh anji zai dawo har an nannaka masa kwaban kwale..tayi kamar zata guntsuro amai,alhalin qamshin abinci ke buga ta
Tace
Ai duk wanda yaci tuwo dani miya ma zaisha nafin karfin munafurci
Badai miji na yaci barbade ba,god forbid...
Shiru banfashn tayi ta harde rai tana kallon haukar nata harga Allah ranta ya baci duk wahalan da tayi ta dafa abincin shine zata sa mata shi a dustbin?
A zuciyar ta Tayi niyyar gasa mata magana mai zafi.. amma sai taga bai dacewa tayi magana acikin fushi ga shi dama anty rawiya ta hana ta shiga damuwar ta.
Tana juyi suka ci karo da shi,..ganin kallo daya bita da shi ya sata taji wani annurin sanyi aranta.. Lokaci guda hawaye suka taru a idanun ta gwanin tausayi...
Sai da tace sannu da dawowa ta wuce ta haura sama sannan nimrah ta hankara ta mike tsaye ta gansa...
Dan sosa kanta tayi Tace ohhh babe har kadawo...bataso da yaga tayi hakan ba
Yayi karamin tsaki bai kula ta ba ya biyo bayan banafshan..
Ita kuwa Haka kawai taji wani iri zafin ne ya dada karowa a kirjin ta data gansa...
Sai ta rafka uban tagumi tayi zugum har ya bude kofar ya shigo..
Bai sake handle din ba ya kure ta da ido yace wai meye faru ne,..tana shiru kanta ma ta juya ta dena kallon inda yake haka kawai taji tana fushin da bata san ta ina ya bullo ba..
Wayar sa ya ajiye akn mirror ya karaso daf Yana kallon ta,tayi masa kyau sosai duk dama bata son cika kwalliya amma komai tayi na burge sa....hannu yasa gently ya kamo nata cikin nashi
A Kullum hannun acikin jan kunshi yake ya dan murza kadan yana shafawa sai da taji tsigar jikin ta ya motsa.
Yace hey,magana nake miki kike juya min baya ko?
Sam bata so yayi mata tsawa sai ta daure ta juyo suna hade ido ta sake masa wani irin sasanyar kuka mai kashe jiki. .
Ya gaji sosai amma Bai san sanda ya jawo ta jikin sa ba ..yace toh yi hakuri ki fada min meya same ki? Kunyi rigimar taki da kuka saba ko? Banace ki fita harkan ta ba to meya kaiki adame yafada...Cikin sheshekar Tace ah'a fa babu komai...ya dada matso ta daga ji tasan baya jin dadin kukan nata sauke muryan sa yayi cike da ladabin lallashi yace to meye,..ta dan turi baki
Tace kawai nagaji ne,ai kace zaka kaini schl kuma ni kullum kenan a gida adaki ko hjy ma tace kar su mufida su sake zuwa min dayawa toh ni ya zanyi..ta dan sake makale hawayen tana boye asalin dalilin ta na jin haushi
Yace shine dalilin naki are sure ?
Lafewa tayi ajikin sa Tayi shiru abun ta
Shi duk ya fahimce ta amma mamakin yadda take kokarin nuna maturityn ta wajen boye magana yake duba.
Ai yasan tasan yaga abun daya faru yanzu kuma ya sake tambya..
Tabe baki yayi yace,kinga na gaji da shagwabn nan naki na dauka ma wani abun ne,.. yayi karamar furzan iska ya mike tsaye,..
Get up and come with me....ya fada yana kallon tsakar idanun ta
Yace zan fa barki anan tazo ta same ki ku cigaba.
Ba musu ta mike ta shiga bin bayan sa..
Nimrah dake jigilan jeka ka dawo anan har taje dakin sa taga baya nan faisal ne ya shigo da karamin trolleyn dinsa
Gashi bata so taje dakin banafshan tasan bata aikata dai dai ba daga coridorn ta ta tsaya tasan daga nan zata kalle kofar dakin hakan kuwa ta shagala da sake sake mai tatare d abakin kishi
Har suka wuce bata lura da kyau ba Wulgayar su tagani,
A hujajn ta biyo bayan su
Shikuwa yana shiga da ita ya sanya ma door din securyt doble tap lock,yadda ko an buga bazai ma ji ba.
Ita kam banafshan Zama tayi gefen gadon sa,
A yadda ya bar dakin haka yazo ya same sa,har sai da ta dan ji kunyar yanayin amma shi bai damu ba,
Wanka yayi kokarin fadawa bai takurata ba
Anan kuma nimrah ta gaji da kira da bugu har ta koma site din ta tana jeka ka dawo hankali atashe.
Yana zaayi yakai ta dakin sa..ai ance masa kar ya taba ta,ko zata kira ammy ne ta hada masa munafruci?
Wani zuciyan yace mata noo,sam bata so ayi scolding dinsa bare yaji haushi da ita shegiyar yarinyar zata kara
A hakan har tayi tunanin ko da sannun ta taki reacting data zubar mata da abinci don mohan yagani..
Kiran jamila ta dake yi ta pumpa ta ta cika dam
Ita kuwa banafshn ganin ya dada bai fito ba yasa ta dan fara kimtsa wajen tana ajiye masa komai a mazaunin sa.
Ta kintsa komai sai da ya rage da agogon da ya cire ne da wayar sa agefe
da shike irin nata ne sai ta dauka ta dan lume akan gadon nasa ta bude ta shiga latsawa..
Gallery ta shiga tana kallon pics mafi akasari hotunan da ya shafi wajen aikin sa ne,haka kawai taji dadi aranta da bataga hoton nimrah ba sai datakai kusan rabi ta tsamo pics dinsa yana zaune a office a chan russia sanye da light brown suit bakaramin kyau yayi ba,kallon sama sama tayi tayi scrolling sai ga pics din grduation dinsa da sauran mutane daga nan tafara cin karo da hotunan nimrah,
Ba shakka lokacinda take zuwa masa ne,most of them da nity akayi su,wasu ma babu kyan gani,..haka kawai ta tsinci kanta da jan tsaki Tana maimaitawa
A karshe ta ci karo da nashi shi kadai sanye da farar rigan armless na puma da three quater sa fara ..hannun sa yasa wata kafurar silver rolex yatchxii a idanun sa kuwa wata luxury designer ta sun glasses na Giorgio armani ya sa
yana tsaye abakin wata hadadiyar beach,haka ta rinka juya hoton
Ta kalla ta sake kalla,domin kuw aba krya yayi mugun kyau a hoton komi daga siffar sa na haddaen namiji awajen ya nuna ta yadda idanu bazasu iya kaucewa ba ..
Ta shagala don daki daki take binsa da kallo kamar wacce bata taba ganin sa ba,sanyin hannun sa akan fuskan ta yasa ta dan firgita zata juya taci karo da wet chest dinsa a daf fuskan ta yayi mata karamar rumfa da nauyin sa,.har ya fito bata sani ba shine ya karaso yaga me take kallewa awayar nasa....bata iya cewa komai ba tsaban bugun zuciya ayayin da ya karbe wayar ya kalla yace hmmm,tabb ashe wata zata sha kwano.. wato har ma hoto na kika sa agaba kina kallo ko?toh Bari ta kama ki kina fallen min zaki kuwa bar mata gidan ta yanzun nan..
Wani kunya ne ya takura ta sosai amma sai tayi kokarin danne sa tana kau kau da fuska,shikuwa kallon ta yake musamman dayaga yanyin ta yana neman sauyawa gaba daya ta rude da tairon ganin sa half naked a jikin ta..
Sai ya dada tankarowa da wayo a firgice ta dafa jikakken kirjin nasa dan ta hanasa sauka akanta
Gaba daya,...amma saukar lallausan hannun nata yasa ya wani lumshe idanun sa ya sake karamar nishi....itama ta kasa dage hannun tsaban yadda gwarjinin sa yake neman dama mata lissafi,juyi mai kyau yayi da ita tafado kansa a tsorace tace yaya..moh..an..yace shhh yana dada matso mazauna ta da dukan hannun sa daya zagaye ta dashi. Bata san ya zatayi ba idan ya ce zaiyi kissing din ta ayanzu sabida har ciikin kasan marar ta sai dayayi kuru yana karan kuuu kamar mai shirin zawo..
Wani irn sexy killer lloks yake bin karamin virgin lips dinnata da shi sliwly ya sake dayan hannun sa abck side dinta yakai kan face din ta yana shafawa a lalace yana lumshe idanu shiikansa yasan ya shiga wani yanayi amma tsoron dake kan fuskan ta ya hana sa karfin gwiwar aikata abunda yake ayyanawa aransa.. Hankalin sa ya fara tashi sai ya daure ya dago zaune tare da ita ajikin sa kanta ta sunkuyar thnk gudness tasan dai da kaya ajikin ta,sai dai bata lura da hannun ta dake wasa da kananun hair din da ruwan kirjin sa ya dago ba...qamshin shower gell din duk ya gauraye mata hanci
..shikuwa wani mumunan dadi abun yake masa da shike yatsun nata kanana ne sai abun yake mugun shigar sa hannun nata ya fara bi da kisses yana sake mata wasu mahaukatan zaafzn nunfashin shaawa akai mai rikitarwa,jikin ta duk sai ya dauki rawa slowly rikicewar nata itama ya soma bayyana ta soma kicin kicin zata sauka ..
Ko ajikin sa ya matso ta sosai yana dada shafa seducivly rough yasan towels ne da wuya ta ji kaurin full lenght din abun sa dakyau don kuwa ya tashi sosai yana neman hargowa.
Saukar hawayen ta a hannun sa ya sa ya dago fuskn ta baiyi wata