Showing 57001 words to 60000 words out of 245996 words
yanzu a rayuwa..
Amma kuma ji take duk wani gwairin gwiwa da barazanan fushi datake ji duk ya washe..
Nany ta dan mike tsayae tace tunda na samu hanyar ganin ki ayau...nasan zan nemi duk hanyar da zai sada ni da asalin letter mahaifiyar ki sabida amanan ki ce..
Ta mike itama ta gyada kai nan nany ta riko hannun ta tace u most go now banafsha...
.alkwarin mahaifiyar ki ne na nesanta dake har sai kin samu cikakken tsaro ma rayuwar ki..
.kiyi ta mana addua kinji kar ki yi tunanin bana tare dake..today ive taken such a big risk to see you..nabi hanyar wasu thugs ne sabida na samu shigowa ta nan nagan ki i have to gi"remundo"..tun da naji labarin kina nan hankali na ya kasa kwanciya.
Don't forget banafsha
No hay,mal que por bien no venga.
(duk nisan duhu gari zai waye)
ita kam jikin ya riga yayi sanyi tama rasa me zata ce
Nan nany ta Ta jawo ta jikin ta Tana taoping bayan ta a hankali ta fashe da kuka..
Cikin shesshaka tace
Dersearia que estuvieras aqui conmigo nany.
(I wish u were her with me nanny...)
Dauriya kawai nany take sai ta cigaba da rarrashin ta tana cewa
Ojos que no vien,corazon que no siente..
(Out of sight is not out of mind.)
Wani irin tashin hankli ken damun ta tasan kuma dole yanzu su rabu..
Ta dan dago ta tace kije banafsha zan sake zuwa amma ba yanzu ba..just dont allow anyone to fool you again...tunda sun rike amanan iyayen kiyi musu biyayya..
Ta dan ja tana girgiza kai cike da rashin jin dadin rabuwar su tace
solo puedo pensar enti nanny
(Ke kadai zan rika tunani nanny...)
Nany ta dan share tears din tatyi murmushi ta dago ta da kyau tana share nata hawayen ta itama..
Tace
voy a sona contigo amadia ..pienso en ti siempre..
(I will be dreaming of you
Beloveth)..kullum zan dinga tunanin ki..
Ta dada fashewa da kuka tace"
Por favor nany..vamos..
Nany Please lets go together...
Ta dada sauke murmushi mai ciwo tace banafsha"
U have to be strong.....
Ta dan daga murya cikin birkitaccen kuka tace 'porque noy..'por favor vamos..
(Nikam Ah'ah..Dan Allah mu tafi)
Nany Bata ita cewa komai ba ta jawo ta jikin ta tana rarrashin ta..
Kukan data keyi ya soma jawo hanklin wayanda already suma suna wajen aboye abayan wani bishiya..
Da kyar wanda ya rako nanny ya taho ya raba su tare da alakwarin bazata fada ma kowa abunda ya faru anan ba...
Duk da nanyn ta hana ta kuka amma hawaye bai dena sauko akan fuskan ta ba har ta dena kallon su..
Sosai jikin ta ya mutu sam bata jin dadin rayuwar ta..
Jii take kamar tayi ihu komai ya dawo mata normal.
Suna barin wajen kwata kwata ta juyo tana shirin tahowa itama don ta koma cikin makaranta..
Yanzu kam tasan Ta kusa cinye awa daya anan ko da ta daga agogon ta is almost 2.30
Da sauri ta isa bakin kofar data fito amma kuma sai taga an kulle ta ciiki da manyan padlocks.
Ta dan dafe kanta cike da damuwa tasan duk yadda akayi ana ta neman ta musamman ma su maryam da kuma driver ta..
Shikuwa mohan da shike dama ya yanke hukunci dawowa yau da wurin sai kawai ya bar office tun lokacin tashi don ya dauke ta su tafi gidan tare..
Ko da ya zo ya same su fazila tare da jakar ta ya tanbaye su suka ce masa sum jiran ta suke yi a haka ya jona su suna dan jan sa da surutu,iya nema yasa anyi ba aganta ba...yaki ya nuna tashin hankalin sa
Sai da su fazila suka fara nasu..he has no choice that ya kwantar musu da hankali dan dole ya sa suka tafi gidan tare da basu assurance din shi zai same ta.
A mota ya ajiye jakar..
Ya shiga tambayar dai dakun student din da suka rage anan..
Securiyyn ma sunyi sun gaji har suna shirin kai alarm wajen hukumar makaranta amma mohan bai daga kai ba...da kyar wani mutum mai sai da irin ice cream din keke nan yace masa ai yaga wata tabi wajen parking
Kuma har yanzu bata fito ba..
Bai tuntube kowa ba ya wuce wajen shikam ma bai lura da karamar kofar ba, ga wajen is very quiet babban waje ne inda ba mutane anan kusa sosai.
Yana juyi yaji an daki kofar da karfi da sauri ya juyi wajen ya karraso da sauri..
Dama ta fara neman hanyar da zata zago ne ta dawo schl din amma tana tafiya ta yi gamo da wasu yan maza dyn babba murdadde dayan kuma dan dai dai dukan su suna shaye shaye...
Kana ganin su kaga mugayen kidnappers..
Dama suna nemn yara daga nan makarantar sun san duka yayan masu shi ne sai ga nama ta fito musu har gida .
Don haka ba bata lokaci suka hau guje guje da ta ana bayan wajen har ta iso bakin kofar..
Wani irin nunfashi ta ke saukewa bata ma gansa ba ya iso hankali atashe yace banafsha..me kike anan..ko karasa maganan baiyi ba yaga an cahkumo ta an wani shake mata baki...ana shirin kwace ta da karfi daga jikin kofar..
Wani irin fixgewa yayi ya murrda kofa yana kiran sunan ta..ita ma tana wutsil witsil arazane tana miko masa hannu..
Su kuwa gayun ko ajikin su ...sun san ko shine Hercules sarkin karfi bazai iya ture wayannan karfafunan ya shigo ba..
Security ya shiga kwala ma kira amma shiru..duk sai hankalin sa ya tashi
Sai da yaji ta dan kufce ta dannna ihu...tana cewa senioree mohan...
Kafin ya sake jiki yayi waje da gudu yana neman hanyar da zai zaga ya same su..
follow and vote surayyahms
🍒🌺AJALIN SO🌺🍒*
_XPLICIT ROMANCE_
*WHATPAD SURAYYAHMS*
Dedicated to umherny nersallah
18
A gurguje ya bi bayan wajen ko sauraran bin takan securityn baiyi ba
Yana isa suna kaiwa bakin wani hanya kan wani karamin tsaunin dutsi suka tsaya gaba daya wajen babu kyan gani bayan anguwan ne ga broken bottles da dattin kayan bola duk sun cike nan..kana gani kasan deen ne na yan shayaye..
Ya fito bai gansu ba amma su suna kallon sa da shike a samaa suke..sunn kuma toshe mata baki
Cewar karamin cikin su ka karo mana oga mana..dama yace bamu da amfani gashi yau mun samu masa arziki..
Kaga wancan garan yayi nuni da mohan..daga gani zamu karbe mai nauyi a hannun sa suka dan kwashe da dariya..
Bin keyar sa da mari babban yayi yace da Allah chan ware..kazami
Ba kiran ogan da zamuyi wannan namar dawan ta muce....mu zamu karbe fararshin ta mu yi dana shan mu ehhh..sukayi dan elen sun na cikakkun yan daba..
Cikin jin dadi Karamin Yace sai oga amma idan babban oga suka ji labari fa muna ruwa...yace da Allah cahn ware..wazai fada musu in ba kai ba..
Suka fefefdde ni kaima haka zan feffede uwar ka a lahira....
Yace tuba nake oga..
Duk suna ta surutun su ne basu san mohan yana bin sound din ba..
Gashi ya bar wayar sa a mota...sai ya rasa yadda zaiyi ya kira security baya son ya bar nan batare daya san ina suka yi da ita ba..
Ita kuwa Zuciyan ta cike da tsoro don haka Kuka take yi sosai tana kicin kicin ko da zasu su bar ta tasha iska..
Haka suka tsaya suna ta surutun banzan har ta dan kufce hannun sa ta danna ihu tana kiran sunan mohan..
Har dayan yana shirin wanka mata mari baban yace kyale ta,
Ta kirawo mana shi...ehhh ai sai da mai siya ake siyarwa..
Shikuwa yana jinkarar ta ya taho wajen da gudu
Bai da tsoro don haka ko diff gaban sa bai fadi a idanun su ba..
Suna hade ido ta miko hannu A birkice Tace senioree mohan..pls help me im scared...
Gaba daya ta bashi tausayi...Yace shhhhh kiyi shiru abunki im coming for you ok....bai jira ko second daya ba
Gaban sa gadi ya fara karasowa daf inda take
Babba yace lallai wannan gara ne..
Sai na faffede shi anan wllhy..
Karamin yace barshi zan gwada masa tashan shi..
Kwalaban dake wajen ya wawuso kusan guda uku ya gwara su da juna ya fasa suka tatwatse agaban ta sai da ta kuma sake tsala ihun tana rawan jiki..
Aciki kwalaben suka bar ta'gashi sun mata katanga gefe gefe tana tsukune a tsakiyan su sun san karya tace zata taka briken bottle din ta sauka wajen sa.
Shikuwa ko ajikin sa burin sa baifi yaga ya iso wajen ya dauko ta ba .
don wayannan thugs din ma damu ba su dame sa ba tukun
Yana daf da zai sa kafar sa ogan ya ce kai karamin dan iska ina zakaje ne wai..ehhh..ya zarovwata shakikiyar wuka cikin sabulallen wandon sa..
Sai ya tsaya idon sa na kanta duk ta raube tana jan shessheka..
Inya ganta hakan sai yaji zimman isowa gare ta yana motsi babban ua daka masa tsawa
Ka iso na zan fefffeda ka wllhy ..
Yace me tayi muku da zaka na tsorata haka ...
Suka kwashe da dariya.. Oga kaji
Wai tambaya yake dayan
Yace kashe ta zamuyi .
Sounding very pissed mohan yace baku isa ba ni zan karbe ta kuma na tafi da ita ..wawaye marasa aikin yi.
Toh Idan ka isa ka sai hana mu..ko kula su baiyi ba
Yace comn banafsha come kiyi tsalle kar ki taka wannan abun..comn get up zaki iya
Haka kawai taji muryan nasa ya bata karfin gwiwa amma tana mike wa sai taji tsoron taka gwalaben..
Yana ganin haka ya hauro not minding that wuka ne a gaban sa..kuma idan adoke ne yasan zasu iya mas a illah amma shi haka kawai yake ji baiya tsoron kowa..sukam mamakin sa suke sha..
Yana haurowa kuwa
Babban ya ciro gun...yayi firing da wani irin fargaba ta sake zubewa kasa ta fasa ihu...tana karakrwa
Sai ya tsaya gaba da gaba da su..idanun sa sun rine sunyi jajir..he's pissed off
Yace me zakuyi da ita ne ku bar ta haka nan..
Ko aiko akayi yaci ace kun sasauta mata hakan..
wani irin naushin bazata karamin ya sauke masa a hanci sai da jini ya fara fita..yana dago wa suka danna masa bingida a kai..babban yace
Kut ma kalli gayen nan wai shi shege..
Mohan bai daddara ba ya wani galla masa harara karamin kuwa da anbi nashi da tuni ya cahahhke mohan da wuka sun huta
Yace' sai na harbe ka na harbe ta naga uban da zai daga ku ya baku rai..
Yadda yayi maganan mohan yasan zasu iya aikatwa sai Yace ok'
Ku bani yarinyar ...bama za ayi tashin hankali ba.
Ogan yayi wata busasshiyar dariya yace tafiya daita zamuyi
Idan ka shirya sai kazo ka karbe ta ne
Yace akan me ni yanzu nake so..suka jiyo cikin xumudi babban yace
Anawa?
Yayi musu shiru yana kan lura da ita yanzu ko iya dago fuskanta bata yi jikin ta duk rawa yake.
...yace kudi kuke so ?.idan shine zan baku
Amma na roke ki ku bani ita zan biya ku ko nawa ne
..nan ma suka kwashe da dariya yace kaji dan rainin hankali
Zaice mu turo acct number ko?lallai ma baka so ashe ka tafi da ita yace to me zan yi muku..
Ni bana barin nan idan baku bani ita ba.
Basu taba ganin mai tsauriin ido da tsegeranci irin nasa ba, ga bindiga ga wuka amma ko fargaban magana bayayai bare ya sauya ra'ayin..
sun san zasu sha fama da wannan idan suka ja gashi lokaciin shigowar manyan ogogin su ya kusa basu kuma so asan sun samu dami akale..
Sai sukayi kus kus a kunne
Daga baya babban Yace
Duk kudin dake jikin ka zaka cire su da shi zamu fara
Bai bata lokaci ba ya cire duk papers din dake makel aljihun sa its almost 55k duka duka..
Ya ajiye musu.. Suka kare masa kallo
Yace saura takalmi..
Baiyi musu ba ya cire ya ajiye musu
Yayi nuni Yace agogo
Nan ma ya zare ya ajiye.
Karamin nakan duban hanya yana tattawrwa
Karan sigari babbar ya fitar yana busawa..
Yadan kamo ta yace..
Wata rana zamu hadu ko yan mata...ta fashe da kuka a tsorace ya dadaa fizgewa
Suka danyi dariya suka tinkaro sa da bindiga sunayi suna sauka har suka dan ja
Suna hayewa ta baya
Ta mike a guje tana so ta hayo kansa yace tsaya kar ki taka ....
tana ji tana gani ya iso da sauri babu hanyar da zai yii ya iso gare ta ta sauki don haka bai ko damu da kwalaben ya taka ya fizgota jikin sa ya rungume ta tsam..
Ji take kamar a mafarki Wani irin shige masa tayi ta riko sa dam dam ta sake fashewa da wani sabon kuka gaba daya sai rawa jikin ta yake ko ina ya dau zafi..
Alokacin tausayin ta ya masa illah...ya rasa meyasa ya tsani yagan ta a wani hali...don Ko zafin kafar nasa baiya ji kamar zafin hawayen ta dake zuba agaban sa,gashi har jini ya soma tsiyaya ga tsakar rana na haskawa....
Ya rasa ta ina zai fara calming din ta sai ya dago ta nannade ajikin sa ya soma rabewa gefe gefe suna saukowa da ita,
Shiknsa bai taba jin azabn zafin dayake ji a kafar sa ba bootle din daya shige masa yana ciki..
Haka ya dinga bi a hankali yana wuce wajen ga rauni ka datiin dake kasar wajen..
Har sai da ya hauro kan titin arean da ita kafin har ya ji dama dama..
Sun shigo schl din dai daikun security ne ke dauke da alert din case din don haka suna ganin sa suka iso gare sa da tambayoyi,ko ya kula su yana tafiya yana musu bayani sama sama a take suka kira police aka bazama jejin bayan makatantar ko za a cimma musu
Shikam Ko da ya ajiye ta a mota saida ya sauke wani rin lalataccen nishi..
Wondering yaya zaiyi ya taka wheel din motar sa da zafin nan tafin kafarsa kamar wuta ake hurawa..
Kanta akife tana jan sheesheka jin shima ya bata shiru ya sa ta dago a hankali ta kalle sa. .. Sai Yadan kalle ta a sakalce yace are you alright?
Ta yi shuru tana lura da yanayin sa....chan ta gyada akai alaman aha a..
Haka dai ya daure ya jawo ta jikin sa ta lafe kan kirjin sa ya rungume ta a hankali ya shiga sassaita batare daya ce komai ba...kusan 10mints sannan ya kunna motar ya shiga jan su a hankali kamar bazasu kai ba.
Yau kam har bugun zuciyar sa tana ji..yadda ya nade ta da hannun sa daya yana tuki da dayan yasata samu damar sake ranta domin ta samu ta nitsu..
Abubuwa dayawa sun faru da ita ayau din wanda bazata taba iya mancewa ba.
Haka suka taho har bakin asibiti inda yake parking ta baya yabi da su sai da ya dan dago ta take ganin yadda jini ya dan wanke kasan inda ya sa kafar sa..
cike da tsoro ta kalle sa
Cikkin ruduwewa tace ure hurting...yace shhhhh lets go...
Ya dan yi yunkuri ya bude motar maikacin da ya dan tunkato sa ya sa shi clearing motar cike da dauriya ya tatara phone di sa ya maida su aljihun kaftan din sa sannna ya zgo ya bude motar zai dago ta tace uhm unm zan iya...bai kula ba ya dago ta a hannun abun sa suka shige cike..
Sai kallon sa take yi amma yaki ya bata experssion..
She is just windering wani irin zafi yake ji kafar sa taga piece din botle din daya fita daga kafarsa a motar
Gashi ya dauko ta a hannu kamar bai damu ba
tasan gani yake kawai bata cikin hayyacin ta
Yana shiga office din sa ya ajiye ta akan kujerar sa kallo ya bita da shi gently ...yace stay here.. Sannan yayi saurin ficewa...
.
: Binsa tayi da ido har ya fice Gaba daya sai taji bata jin dadi..
Haka kawai taji wani yanayin guilty consience..ga tausayin sa na shigar ta amma hakka tayi kyam tana bude zuciyar ta bare ta ji da kyau...
Dan sirriin hawayen ta ta share ta dan maida kanta kan chair din tana jiyo sanyin acn offishin na ratsa ta,
Lokaci guda tayi ajiyan xuciya ta lunshe ido tana tuno da duk abun da nany lalah ta fada mata..
Hade da abun ya faru da ita da mohan yanzu sai taji gaba daya ta rude..
Bata hankara ba taji murdawan kofa ta dauka k< shi ne ma sai ta bude idanun ta da sauri..
Wannan nurse din data kira ta ranar itace ta shigo dauke da park din drink da biscuits da wasu cokolates.
ta dan dago tana so ta tambaye ta ina yake amma ta kasa sai Tace ina wuni...nurse din ta nayar mata da gaisuwar cike da murmushi..
Ta ajiye mata su agaban ta tace gashi..yace na kawo miki...a sanyaye ta ce toh..ummm ina yake toh .
Ni sallah zanyi"
So innocent sai tayi saurin kawar da
damuwar ta akan sa
Nurse Tace yana zuwa yana dan aiki ne
Ga bayi nan ki shiga zan kawo hijabi..
Ta gyada kai nurse ta fice..
Sai yanzu take jin tsamin da jikin ta yayi gaba daya bata jin dadin jikin nata Haka ta daure ta shiga bayin dake office din ya dauro alwala..
Babu abunda ke yawo aranta sai fuskan shi amma ta kasa fahimtar hakan..
Haka ta dawo ta samu nurse ta shimfiide mata sallaya ta ajiye mata doguwar hijabi har kasa over size.. nan ta da sallahh azahar
Tana zaune anan ga yunwa na mugun damun ta amma har cikin ranta tafi so ta gansa tukun taci wani abu har ka a kira la'asar tana zaune haka ta tashi ta daura.
To anan ne tun kafin ta idar da adduan ta ya shigo ya zauna akan chair...
Tana mikewa yayi mata alaman ta taho kusa dashi...ita kanta bata san ya akayi ta taso ba..
Fuska ba yabo ba fallasa yace ya baki ci abincin ba bakiji yunwa?come on eat ko nayi mii allurah..
Duk maganan na dayake ita hankalin ta nakan kafar sa da already ya gama dressing dinsa da pure white bandages..
Haka kawai taji tears na neman kubce mata,ya dan rikoo hannun ta a sanyaye yana lura da tausayin dake cike da zuciyan ta
dan turo kofar data ji ya sa ta dan fauce da wuri..ta shiga share hawayen
Nurse ce tana ganin su itama ta juya ta ce sorry zata fita yace tazo ta tattara masa kayan nan a office dinsa..
Ba tantama ta iso ta shiga kwashe sallayar da hijabin....tana sorry sir....
A hankali ta dawo da duban ta wajen sa wai shin kowa ne ke tsoron sa? Ita tama rasa ya akayi take iya zabga masa rashin da'a..
Amma yanzun sai take jin kamr bazata iya ba..
She