Showing 141001 words to 144000 words out of 245996 words
din ne ya kunce,sai suka tsaya daurawa ayayin da sharon da shantelle suka zo shan ruwa.
Ganin sa a tsaye ya sa zuciyan ta ya zuga ta taje ta same sa su tafi kawai
Tana mikewa sharon ta sha gaban ta da harara"
Share ta tayi zata wuce cikin rashin kunya tace
"ugly girls don't play,..
Irin acikin karin maganan nan"a dan fusace tace what? What do u mean.
Shantelle tace yeah yeahh...ptsssss they don't..
sukayi juyi da dan bomb short din su wanda ya kama kyakwan surar jikin su, suna mata kallon irin bata hadu ba da ta rufe jikin ta
Haka kawai sai ta kasa musu komai ruwa ke neman taruwa a idanun ta ta tsare tayi tsuka kasa kasa...
Suna kallon yadda expression din fuskn ta yayi sai suka yi dariya ciki ciki 'Sharon tayi gyaran murya musamman da suka ga kamar hankalin sa ya fara dawowa kan suyana so yaji me suke ce ma matar sa..
"Goan change if u wannna play,...ure welcome.
Da rigima suka nuna mata yan matan dake sakaye da sexy loungeries masu kyau gwanin sha'awa ajikin su
Girgiza kai kawai tayj alaman nooo..ta koma ta zauna kamar dama ba nan zataje din ba zuciyan ta ne ya shiga kuna.
Tana zama ta sauke ajiyan zuciya A dan sadade ta bi kanta da kallo irin har nice za'a ce min mummuna?...
Sukuwa anan ne ma suka kara kaimin wasan,..
Ganin bazata iya cigana da daure hawayen ta ta mike zata tafi...charaf cameron ya riko hannun ta,da kyar ta iya kallon sa yace
you are jealous?...
Tayi shiru,..come on dont be...ya fada da muryan rarrashi irin na yarinta.....hakan kuea sai ya sanyaya mata zuciya kadan sai ta dawo gefe da shi ta zauna.
Ruwan sa ya dauka ya bata tasha tana sauke ajiyan zuciya a boye
...uhm uhmm yayi gyaran murya yace
U seee,..
sharon and shantelle are very silly,but thy r my sisters can you really belive that?
Tayi scooof irin offcous nasan yan uwanka ne so what are u saying?
Yace ok...mr raidder is soo charming and hot tooo..he is the show stopper...ya fada da shauki.
Nan Tayi shiruu ,yace mmmm im i right?...ya kure ta da jirwayen green eyes dinsa sa
Da dan karamin yake Tace" yess he is..kamar bata son fada...ta dan kau da kai
dai dai setin kunnen ta yazo
Yace ok i wll tell u what girls are doing to him did u wanna hear?
Gaban ta ne yayi mummunan bugu tace ..no...noo can taga fa hankalin ta bazai kwanta ba in bata ji ba kawai sai tace yeesss tell me
"mikewa daga zaune yayi ya kalle ta cikin nitsuwa Yace u see ..most time this girls dress really bad and u know, yayi gyaran murya...i think thy just want to get ur mr raider...
Banafshan cikin mamaki ta takune fuska irin what ..
Tace excuse me?..ya dan waro idanun sa yace yeah,..yeah...yes.
But i have never seen him with any yet,did u know why?
ta girgiza kai da sauri alaman tana son jin kwakwaf
"look at them ya mata nuni da kyawawan matan dake wajen dan nesa da su sun ji ado da kwalliya da kaya mai kyau.....
he ignored them and kept himself busy with (shasha)sharon and shantelle "can you belive this bitches cannot disturb him anymore just bcos of sharon and shantelle?. ..nan ta dan hango alaman gaskiya azancen nasa cikin nazari tayi shiru tana jin sa...
these silly girls are so damn jealous about him...
u cannot imagine how thy alwys practically chase all this bitches around him"thy arw aooo annoying..and dats what thy are tryn to do to u ..end.
Are u happy now?...
Tayi dan dariya kadan tace what for? Thy r just kid and am his wife tafada da rangwadi
...shima dariyan yayi yace ure a nice aunt"...
Mr raider is lucky to have you.....just now ure angry but look at you now...ya dan sake murmushi yana kallon ta
wasu kyawawan blush ne suka subuce mata tace "uhhhnn awn thanks cameron...
Yace nop ..ya tashi ya manna mata light peg a gefen kuncin ta.
Ya jiyo da nashi cikin jin dadi tayi masa shima.
Murmushi mrs megan tayi data ji hakan daga wajen cameron.
Atleast tasan yanzu banafsha zata fahimci cewa silar shakuwar mohan da yaran kenan don kawai ya basu kofar zuwa jikin sa sabida baya san yana kula wasu matan banzan ta ko wani hanya anan.
Sallahr magrib ya sa aka dakata da wasa,cameron ya rakota suka nufo shi kallon ta yake yana dan huci duk zufa ya rufe kirjin sa...batace komai ba ta karbe towel din dake hannun shantelle ta mika masa yana goge jikin sa ...
Cameroon ya jawo hannun su yace lets go..
Suka kama hanya zasu tafi
Sharon ta juya tace hey,i wll see you later...irin kallon da banafshan tayi masa ya sa shi kasa amswa akan lokaci sai yayi waving din su kawai
"nan suma suka nufi site dinsu..
Bayan sun iddar da sallah sunci abinci yace mata jeki hada min ruwan wanka da kayan qamshi ki barshi anan ina zuwa.....
Batayi musu ba ta tashi ta nufi dakin ta hada mashi,.ta fito bata gansa ba bata ji dadi aranta ba tunanin ta ko wajen su sharon yaje..
Me zanyi na janye sa daga wajen su,i want his full attention take ayyanawa aran ta..amma bata samu mafitan yin hakan ba tukun
"Zaman ta ke da wuya wayar ta yayi kara tana dagawa ta daka tsalle cikin jin dadi ta fada kan gado ruff da ciki ta ce fazzzz manyan mata"
Dariya ne ya biyo baya kafin tasa fuskan shagwabn ta tana cewa ai nayi fushi da ku...
Gwara ma maryam i know she's busy kefa?
Wato dama haka kawancen yake ko daga anji dadin gidan miji sai amanta da ni?
Fazila tayi dariya suka gaisa sannan ta shiga tanbayar ta kwana biyu.
Hirar su suke kwasa mai dadi,har take fada mata yau kusan kwanan su tara basu nigeria ,yanzu haka suna S.A..tsokanan ta ta shiga yi tana cewa gwara ma ki dawo mana da tsaraba muba ma anty hippo raino ko dawo schll din mu..
Dariya kawai tayi aranta bata san ko ta shirya haihuwa ko bata sgirya ba amma fado mata da su sharon sukayi sai ta furta ita bata son tayi wani ciki...
Fazila ke cewa ai dolen ki tunda ba a kasuwa zai samo muku yaya ba,ni sai kar ki bari wancan mama rabas din ta haifo ma'ana mumunana.
Still kishin rashin dawowar san na ranta sai ta daga ido ta kalle agogo its almost 10.30pm
Ajiyan zuciya tayi tace ke dai bari,ai idan ban barta ba wasu yaran na nan na gefen sa..
Cikin rashin fahimta fazilah tace yara kuma?daga ina ?
Nan banafshan ta dan tsakura ma ta kadan daga abun da ta tarar anan game da sharon da shantelle..
wani bin dariya fazilahn take yi tana tabe baki wani bin sai tayi shiruu..
Sai data gama complain din nata tace fazilah,.. i just dont know what to do...me zanyi nikam im soo confuse
....musamman ma da dazu mukayi maganan chaan da bro din su
Witout much seriousness fazilah tayi ajiyan zuciya tace shine nikuma zaki min kuka ko?
ki kace fa yaran yan 6yrs..
Cikin saibi ta tabe baki tace ehmm,..yanzu haka fa baiya nan and am sure wajen su yaje..ta karaShe da wani tone marar dadi
dariya fazilah ta dada yi wanda ya sata hade rai cikin jin haushi tace kinsan bana so ko?wallhy zan hada ki da mum
Dariyan ta karayi tace hajiya mamah dai don ita ta hada ki da shi....zatayi magana tace heyy...hold on bana..wai yaya ne bazan miki dariya ba,lets get serious nafsha,
Kin wani hakimce a daki kin barshi ya fita kuma kina kunbura fuska kina jin haushin me?..if i may asked har kinje kin nemo sa ne?
A dan zafafe Tace akan me zanje neman sa...
tace yesss thats the point...mulki da sarauta ko?...hmmmmmm wai
ke ba zakiyi ba yara na yi kina jin haushi?to wallhu wata rana na ma yaran zasu dawo manya ai zamuga ya zakiyi..
Dan karamin tsaki tayi,tace to sai anjima..
Haka kawai muryan ta ya saiya kalar kuka...fazila ta dan sauke murya cikin lallami tace monah?haba monahn mu..yaushe kika ki gaskiya?
Cikin fushi tace mai dauke da sakalci tace daga na fada miki ai shikenan sai kuyi tayi dukan ki ..tace shuuuuu..c'mon nafsha yakike wani abu kamar yarinya.
Ure married fah...
Tace to sai me? zaki gaya min yadda zanyi ne ko na kashe waya ta,..murmushi fazilah tayi
Tasan duk kishin ke damun mutuniyar ta.
With much seriousness tace sake jikin ki zakiyi da shi kawai nafsha thats oll.
Tace kamar ya fa..wani sake jiki ne bayan wanda nayi masa...tsaban masifa bata ma san tace hakan ba
Fazilah tace is not enough nafsha Show him zaki iya duk abun da yaran suke masa make him forget anyone dan Allah....
Sai tayi shiru cahn tace Are you sure?
Tace yesss and more nafsha...tace but how,.kenan nima na rika saka kayan irin nasu da wasan banzan da suke yi masa
Tabe baki fazlia tayi tace cmon baby ke fa matar sa ce ba sharon ko shantelle ba..think romantic... think only abt yayah mohan shifa naki ne badon wancan mayyar ba da sai nace ke kadai ce..nan ta dan yi dariya tace zaki sani ai...
Look nafsha kinga yanzu miji na ya dawo zanje nikam..gwara ma ki fita ki kamo sa gam gam ki rike sa if not wasu kwailayen zasu cigaba da rike miki shi
Meye ma hausan kishiyar kin nan yawwa "kishiya bata karama"..
Dan karamin turo baki tayi tace"Gudnite fazila ya ishe ki hakan toh agaida min hubbby na..."tace noo wani hubbyn kk oya go tell that to mr doc.. dariya tayi .."tace ai bazann fada ba kuwa
"iyyeee..toh Allah sa kina zuwa ya sa ki haifa mana kyawawa irin irin sa guda biyar adaren yau....
cikin dariya da fara'a ta kashe wayar ta lumshe idanun ta akan gado tana maida nunfashi .
Ta dade a haka kwance cikin wani yanayi cahn sai ta mike dama ita kam tayi wankan ta dan haka,ta bude wardrobe ta dauko wani shegiyar figaggiyar sleeping dress set da suka saya a Durban, pure white set komai da komai dake ciki.
Nan ta sauya kayan jikin ta zuwa towel harta pants bata bari ba,,
Wani sassanyar iska ke huro curtain alaman haddari ne mai ji da lpya ke tashi asararin samaniya.
Wani zuciyan yace kiyi sauri kije ki nemo sa kar ki bari ya kwana awani waje.
Dan haka ne ta shiga gyara make up din ta sa kyau,ta goge lip din ta ta sake saka masa nude watery lips glows mai sheki..
Ta feshe ko ina da turaren jiki sannan ta dauko kayan ta tun daga kan pants din har bra din sai da ta feshe su suna fitar da sassanyaf qamshi mai dadi..
After 2min ta sanya ajikin ta,da kyar ma ta iya daura igiyan bra din nityn sabida is too thin and nety tamkr dai da babu shi.
Ga rigar ciki ya kame ta
Kuma guntu me sosai kasan duwawun gaba daya ya rufe bai kai rabin cinya ba
Sai jacket din da shima sharara ne shima rabin cinyar ta ne bai kai ko ina ba.
Yadda ta dada kwantar da gashin ta ta dan kitsa bakin,sai ya dada jan fuskan ta baya yayi shape ya fito da firmness din sa.
Daga window ta leka ita kanta tsoron tunanin tsayawaa agaban namiji take a hakan dan tasan ta gama fitowa a fitine...
Shikuwa Yana cahn range dinsa na kusa da gidan su sharon,sa shime haddarin yayi haddari sai ya kasance babu kowa sai shi kadai yana kokarin shigar da dokunan sa...
Dama wata custard yellow vneck shirt ne ajikin sa,sai wandon sa kalar kasa wanda ya daure saman ta da haddaden belt din gucci..
Tana ta zagaye a dakin thinking weda to go out like this ko ta rufe jikin ta"damuwar ta what if yayi nisa ne... She just cant go out like that har wani yagan ta
Da kyar dai ta jawo wani body cover ta lullube kanta,tare da dan karamin transparent veil din data sakaya ma kanta akan nityn sai tayi kyau sosai ta fito tamkar irin run away brides na Pakistani Movies.
Jin an fara drizzling ya sa ta saka simple flat shoes ta fito..
Tafiya take a hankali tana duba wa ko zata gansa.
She hate darkeness tasan bazata iya kaiwa da nisa ba ga haddarin ma kansa tsoro yake bata ga waje ya dada yin shiru iska na hurawa.
Taff taff ta daure tana kan motivating kanta,har ta kai bakin wani wajen da babu wuta sosai..
Wani irin walkiya ne ya haska tayi sauri zata juya taji charaf an kwace mayafin nata data rufu da shi an fizgota jikin sa.
"Jasmineee"...sunan haddaden turan sa da take mugun so kuma shi ta shako yanzun ajikin sa ..
'
Wannan turare Ba abunda yake tuna mata sai dadin jikin sa,its seems like baya sawa akan kaya sai a asalin gangan jikin sa
Musamman idan zai kusance ta.
"Jin yadda ya dada matso ta a kirjin sa cikin rairayin sanyin yasa ta sake jikin ta itama ta damke sa hannu biyu..
"wani dadi ke ratsa zuciyan sa dayaganfa anan dan Allah kadai yasan abunda yake ji ajikin sa kwana biyu daya zuba mata ido bai taba ta.
Wani walkiyan aka sake sai ya dago ta rike da kafadar ta,inda lightening ya haska masa suturan dake jikin ta tsaf ya kare mata kallo
Wani irin lumshe idanun sa yayi cikin ransa yana yaba ubangijin da ya halicce ta'
Cikin wani irin shu'umin ya shafe gefen fuskan ta yanayi mai sace zuciya ...hannun shi ya sa ya cire Rigar sa ya anr bare chest din sa a waje"
Ko za muje gida ne ...kinga za'ayi ruwa ko? ain't u scared..cikin kunne ya gaya mata yana matsowa kusa da ita..
A hankali ta dafa faffadan kirjin,tana kallon sa,jin karuwar bugun zuciyar sa yasa ya dago ya kalleta sai ta girgiza masa kai alaman a'a sannan 'tace me kake yi anan din"
Yayi dan karamin smirking ya maida hannun sa cikin wando ya mata nuni da horse dafa dan nesa "
Zan kaishi daki...makale wuyan ta tayi cikin shagwaba tace nima zan bika
Baice komai ba ya mika mata hannu tare da wani shuumin kallo...ba musu ta rike sa suka kama hanya zuwa gaban dokin.
Wanda ko gama kunce sa ba ayi ba suka ji saukar ruwa kamar sa bakin kwarya da gudu ta shige jikin sa ta kankame sa tana mai zub da wasu mahaukatan rikitattun nishi..
Wanda ya sa shi Tuni ya dauke wuta yana smooching din ta tana goga masa albarkatatun tsayyun nonuwar ta
Tsaban kyarman dadin da jikin sa ya ke ji yake kamar zasu zube anan a kasa don har kasa tsayawa yayi...
Da kyar yayi control ya dago fuskan ta zai ja dokin su tafi amma ina,sai yaji ya kasa daure erotic look din ta ,gashin kanta ya kwanta ruwan dake kan fuskan ta sun haskaka kyaun kwalliyar sai wani makallen bari da lips din ta keyi wanda ya tunzira shi ya sauke mata nashi lips din..
Cikin wani irin yanayin shauki da zazzafan sha'awa ya shiga kissing din ta....
#follow me@surayyahms
*🍒🌺AJALIN SO🍒🌺*
35
Bai sake taba ba sanda yaji ta fara krkacewa tana shirin zubewa kasa.
Da Hannun sa daya ya riko waist din ta dayn kuma ya riko kanta yana dada aika mata sakon kisses din sa.
"chilly breeze din dake hurawa akan su yasa su lumshe idanun su sosai ya manne ta jikin sa"lets go home"its raining.
...ya kalle trembling lips dinta ayayin da ya zare harshen sa slowly har yanzu bata bude idanun ta ba.
Hannun sa ya maida kan wuyar ta yana dada matsowa da ita kusa dashi sosai
lumshesun idanun ta bude ta sauke akan sa "shima nan ya fada wani salon yana kallon ta while admiring her beauty nan ya sake daura mata wani kiss din....
Ruwa ke sauka akn su amma basu ji tsayawa ba sai da yaji nishin ta ya fara sauya salo,
Slowly ya hade forehead din ta da nashi,strange feeling ke debr sa sai ya shiga brushing fingers din sa akan face din ta,
Jin numfashin ta y fara daukewa yasa ta dan juya gefe kadan cikin sauri ya taro fuskan ta ahnnun sa urging her to look at him amma sai taki..
"Did i need any permision to look at my wife ya fada cikin rada..hannun sa akan waist din ta
Kalmar my wife din nan ba karamin tasiri yake kara ma zuciyan ta ba
Wani makallalen blush ne ya kufce mata tuni ta fada arms dinsa tana shirin boye fuskan ta.
Rungumota ya dadayi yana cewa lets go ruwan na dada yawa Tace ok...dokin sa ya nufa ya haura ya miko mata hnnu...tsayawa tayi tan kallan sa yace comn dont be scared mace ce yar uwan ki duka sukayi dariya ta mika masa hnnu yajawo ta jikim sa tana cewa me sunan ta toh,leaning close to her ears yace blue...tayi smirking cikin karmin sautin murya tace nice name yce yeah
Daga nan,zaratan hannuwan sa ya mata kara da su ya sata a tsakiyan sa yce ready?
cikin fagaba ta gyada kai...slowly ya fara tafiyar da dokin dan ya san bata saba ba ....
Ruwan ke dada saukowa ga closseness din su dake jefata wani yanayi bata san sanda ta koma daf jikin sa ta lafe ba,...did we need to go fast ya tmbaye ta '!?...
Cikin saibi ta kalle sa tayi murmushi tana jin dadin shaking voice din sa
...here ya mika mata riders control guda ta gwalo ido irin what..
Ban iya ba fa...yace kedin?nasan baki bukatan wani horse riding back lessons I know ure an advanced horse ryder probably at some point nima haka...
Sai Tayi dariya wanda sautin sa ya kusa rikita sa,kafar sa ne ya dan zame daga cikin dokin..su ka fara tfiya adan karkace,tsoro tadn ji sai ta dda kankame sa ta sake nishi 'yace whoa blue...irin ba laifin Sa bane din nan..itako blue dago kanta da kunnen ta tayi ta,..kfin nan ya gyara zaman sa
Nan,ta karkada kai tana splashing ruwa banafsha ta dafa ta slowly tace easyy girl'
Kallon su yayi duka desperatly rhinking of what to say,sai akayi wani Walkiya wanda ya taho da tsawa mai karfi"bata san sanda ta sake shi ta rufe kunnuwan ta ba driya yayi yana kara gudun dokin yace hey that was too close yakamata mu bar nan wajen ....
Ta juyo kadn ta kankame sa tace emm suka cigaba da tafiya.
Nan Sai ya sake mata control din tare da hannun sa,ba laifi she rides prety well.
Wani runbles ne daga sama