Showing 159001 words to 162000 words out of 245996 words

Chapter 54 - AJALIN SO BOOK COMPLETE BY SURAYYA.txt

07 Aug 2025

8842

sai na fada ma mum Kana matse yarinya A daki..

Tura ta dakin yayi ya tura kofar sa..

A hatsale tace Sau nawa Kayi?Daman kana yi ko?Allah ya toni asirin ka.. marar gaskiya kawai just let me go Mana inba tsoro ba

Cikin bacin ran da bata san da shi ba....Ya Dake
A baxata ya
daka mata tsawa yace enough..

"Xa kije ki gaya mata ko shayi baki iya dafawa ba ne ko me?Of cous she will love to know that,da yunwa na kwana
Sabida baki iya Comon shayi ba.
And That i have to ask Banafsha to make something for me...

Maganan Nan yaci mata rai Har tana missing kalma
Tace ohhh yeah,Making something on your bed ko?. .when i saw you smooching Her..Ajikin ta ka ke tatsan Abincin?

Cikin wani yanayin salon yaudara Yace look ya isah Haka.

Tuni sai ya sauke tone din voice dinshi kasa kalar tausayi..Ya tsaya..

"It was just a mistake ok...wani abu ya shige mata ido at first
...and
I dint mean to Touch her that way"...nimrah...kwana nawa bamu tare?...you know i missed you Ai..look
Im..sorry..its not her fault..kinji!

Sai Tayi shiru.
Ta harde hannu

zama yayi bakin gadon kamar maijin zafi aransa Yace please Nimrah
"dan Allah ki rabu da yarinyar nan kar ki jefa ta a hurumin daba nata ba..im just here for her kinga nan gida ne
I have to act like her husband

Ni dai kar ki taba ta Ta ko wani hanya"...To nk wazance yamin abu In baki nan itama tana chan.

Yanzun duk laifi na Kike gani ko,
Wani bin sai naji kamar babu wanda ya damu Dani.....

Tuntini kallon sa take ya maraice ya sa emotional drama tone...

Tuni Nimrahn taji tayi wani lagwas"ita kanta tasan takai 2months rabon su suyi kwanciyar aure....jikin ta ne ya yi sanyi.

Cikin ranta sai ta bada kanta laifi,gaban sa ta xube A sanyaye

Hannun sa ta riko tace baby ka dena cewa haka im sorry ok?Ai nasan kuskure ne,...and u know i do care abt you

"Hmmmm.. kawai yace yadan daure fuska yana shan qamshi..

no,kije ki fada ma mum din Ma...kila Mum ta fahimci halin da nake ciki ,Ans then who knows ko zan samo wata new babe din ta wajen ta

Bata rai tayi,tace mohan maganan nan fa ya kare ni kaji nasake ce maka zanje wajen mum?

Ya mata shiru ya hade rai.

Da tana so da bata so lallashin sa ta rinka yi saida ya gaji sannan ta fice A dakin.
Follow@surayyahms
Coments.

*🌺🍒AJALIN SO🌺🍒*



_40.....Animosity_


Bayan fitar nimra daga dakin,shima sutur ta kansa yayo ya je filin motsa jiki shida uncle bahrain da abokin sa dr aliyu

Ita ko Banafsha ko ajikin ta,hasali ma yanzu ji take kamar bazata iya cigaba da kula haukar anty Nimrah ba

anan wanka tayi ta sauya kaya xuwa dinkin atampa riga da skirt fitted, nan ta shiga royal hall tana taya anty rawiya kimtsa wasu abubuwan.



Da daddare bayan komai ya lafa,wani kasaitaciyar dinner aka hada full table babu wanda ba'ayi girkin da shi ba.

Hjy mahnoor da kanta ta sa aka shirya shi..

dan haka 8pm nayi ta fara aikawa dan kowa ya fito

Anan daga cikin manyan gidan Kusan Kowa ya xauna a steady

Sabida gulma da son asan da su da wuri nimrah da anisa sukayi banka banka agefen hjy mahnoor ta hagu,

Mohan na dama dama kuma shi kadai ne bai cika saka baki a hirar da ake yi anan ba

sanye yake da red shirt akan black trousers pad dinshi yake latsawa kamar da gaske,yana jira yaga fitowar ta

Tare suke saukowa sukan su,so.. Abayan su nafian banafsha ce da mufida,

Nafia kuwa tun daga saukowar su take lura da shi,kujera daya dake tsakanin sa da uncl bahrain da matar sa take harin dasa duwawun ta.

bata yi tunanin meyasa nimrah ma bata xauna anan ba Cikin zumudi da rawar kai ta karaso,

Yana lura da ita amma sai baiyi reacting ba sai da ya bari ta iso daf,xata zauna sai ya ajiye pad dinsa akai ya hade rai.."hmm ta furta aranta ta basar da cin fuska san,a hankali tace
Yya mohan,pls may i...bai ma bari ta karasa ba
Yace no,...pls.
Sai ta tsaya durus
gashi ko kallon ta baiyayi

Wani iri taji aranta da yayi hakan agaban mutane,wanda suka gane baya son ta zauna kusa da shi sai suka kau da kai,

a sadade ta juyo ta dawo gefen su anisa,sai ga su Banafsha sun karaso
Kallon kasan ido aka watsa ma juna,har nafia take jin haushin Banafsha"

Haushi irin kaga mutum ya mallake duk abunda kake muradi a rayuwa kai bakada shi.

kalar fatar jikin su kusan daya ne amma Banafsha ta dara ta a kyau da kamala nesa ba kusa ba"
Deep in her heart she wished da ma itace akamata auren baxatan nan da mohan

masu aiki ne kawai suke jigilar serving warmers da coolers da bowls akan su..

Mufida a gefen anty rawiya ta zauna alayin su hjy Wanda ita tayi ocupyng last seat a site din su,

dai dai lokacin
Nusaiba ta dan mike tana gyara zaman skirt,hjy mahnoor charaf tace nusaiba koma Chan kusa da bro dinki ke Banafsha xauna anan,
alaman nusaiba ta dawo site din ta ita kuma Banafsha ta zauna tare da su nafia,ita kam bai ma dameta

Nusaiba Zata daga kafa wani kallon barazana dayayi mata,take ta tsaya chak ba motsi...ta Kai 3mint tana kallon reaction,tariga tasan she's not welcome

Kallo hjy mahnoor ta bita dashi ",Go on mana kin barta a tsaye, .
Tace ah'a mum....tana so tace bazata iya zama kusa da shi ba amma tana tsoro a tambaye ta meyasa sai ta kasa maganan

".....Msww ke banafsha zauna a chan din toh,wai ma akwai empty sit sai an tsaya arranging.?....
Hjy fatima maman uncle Bahrain ta fada with stern tune...dama ita irin directors din nan she's not so friendly at all kowa na shayin ta...nan nusaiba ta zauna

Sadaf sadaf Banafsha ta wuce ta koma gefen sa

xata zauna sai ya daga mata pad din,kallon kallo nafia sukayi da nusaiba suka tabe baki,..

Dama Tunda suka xo gidan ita Banafsha sai bata cika son cin abinci ba.

inya matsa ne ta kwakwalo wani ta fada masa yayi mata oder amma muddin ita ne kam baifi ta yanka fruits,tayi couslow ko berry salad tasha ba.

Waje yayi tsit,Nan aka fara serving kowa na kara debar abunda yayi masa,..tuni sai taji daga
daga cikin abincin ba wanda xata iya ci,amma haka ta deba kadan a plate tana turawa xuciyan ta ne ke tashi..

Anan kuma kowa na iya kinibin sa,amma hankalin mohan baiya wajen su,lura da yadda take ci sai kirjin sa ya shiga bugawa kar tayi masa amai anan..

Ta kasan table taji,bare foots dinsa acikin nata,
Da kyar ta dan kalle sa da gefen ido,ta lura daga manyan gidan har yaran zun zuba musu ido...

"shikam gaba gadi yake cin abincin sa..Jin yana mata yawo da kafafun sa ta cikin skirt sai ta dan firgita ta klle sa,sun hada ido amma ba wanda ya lura..
dan kadan sai ta lumshe ido slowly ta bude
,cigaba da stealth massage yake yi mata yana gogawa smooth skin din ta da nashi..

..kadan kadan ya dago toes din ta xuwa kan nasa ya shiga motsawa back ans front.

wani sanyi take ji aranta,..abunda ke daga mata tashin zuciyan sai taji yadan sassauto..sai dai tun da ya fara yi mata hakan ta kasa cigaba da cin abincin,spoon din kawai take juyawa..

Chan bayan angama ci an watse daga nan
Wajen,
da wuri ya fita agidan ba tare da rakiyar kowa ba..

sai dai da ya dawo ne ya rasa yadda xai aika mata masar kwai da tace masa za taci daxun tru tex message.

Itama kwance take tana juyin jiran kirar sa a waya..don kuwa yunwa ke damun ta,kuma masan kawai take muradin ci.

Da kyar da taimakon sadik ya bayar aka kai mata ciki..
Su hjy mama basu shigo ba,dan haka
"tare ta ajiye musu suna taya taci,da shike a koshe suke sai suna ta hira suna yi kamar ba zasu ci ba
ita kuwa xagewa tayi ta ci har tana xufa

Anan suke tsokanan ta har take gane cewa mufida taga album din ta na trip to South african da videos din da sukayi...

Cikim nishadi sa dariya...Ahmad ke cewa shine bawan da yaji ashe Banafsha honeymoon kika je da yaya?..

shikuwa sadik hakan ya matukar burge sa Yakasa cewa komai,sai dada kallo yake...

dariyar sakalci da shagwaban ta mufida take tace "ai dama na lura ke yar gaban goshi ne Banafsha...'wallhy yayah mohan yana shagwaba ki..cikin zumburo baki take cewa mufida nifa bana so"kawai ku bani phone dina zanyi...,ita Allah Allah ma take su ajiye mata wayar su fita kar su hjy mamah suzo suji zancen.

Haka sukayi tayi da kyar har suka rabu...

Washe gari da safe,.. Yau Ranar alhamis Ne kuma ta kasance ranar washe gariN kamun amarya anisa

dan haka shiri su mufida Ahmad suke za'aje last Minute wedding shopping da suka saba yi .

Da yamma ne za aje don haka Kowa ya sha kwalliyar sa kure adaka,ahmad da Sadik sun sa irin cavani jackets din nan da jeans ita kuma mufida ta saka doguwar riga ta kanti straight fitted mai tsagu gefe gefe Tayi rolling..,

Fitowar ta Site din hjy mahnoor saiga nafia, itama Cewa tayi za taje siyan kayan make up Su jira ta..

Anan Ta tala kwalliya itama wani half gown tasa akan jeans trousers ta dame dam,Duk suN fito rich and classy dukan su ba Na baya.

Banafsha juyi take,aranta tana So ta shiga cikin su amma tasan bazai barta ba..

Ko jiya Data ga su siyamah sun cahncare sun sha anko sunzo ma nusaiba program din mothers day
Sai taji kamar ta shiga cikin su..

Gashi tun jiya Da suka ga pics Din South africa,Har da safe ahmad ke mata dariya cikin wasa cewar sa yanzu kin Fa zamto matar aure Kenan,babu ke babu kara'i....
Haka zatayi ta xumburo masa baki
Inyaso ya kular da ita sai su hada baki da su Mufida suna ce mata anty Banafsha matar yayah.

Tun abun na wasa sai shaidan yafara kitsa mata cewa aure Fa ya kwace Mata kuruciyar ta,da Babu shi da a yanzu ne dai dai zamanin yan matancin ta"

Duk dama bata damu da harkan saurayi,ko social life ba,ita dai taji ta free kamar Yadda taga nusaiba Nayi,tayi shigar ta yadda ta so ta kuma Je ko ina yadda ta so.

Su hjy mamah na dakin,mufida ta gama Tattare komai xata dauko jaka ta kalle Banafshan dake juyi da teddyn ta a hannu Cikin tunani..cikin kunne tace mata yadai mata yayah

Kince xaki tambayo Shi ko bai barkin bane?

"Ta dan yi shiru Wani xuciyar ya xugata kawai ta tashi ta shirya suje,Har ta mike Xata fara shiri

sai maganan hjy mamah ya tsare su....
Auta na da kinyi zaman ki kinsan shi sarai bason yawo yake ba

..cikin tura baki tace nannah zuwa kasuwan shine yawo,pls toh kisa baki mana Sai ya barni...i realy want to go"kinji

Hjy tace ni?rufa min asiri kije dai ki same sa inya barki sai ki bisu..

Toh, kawai ta amsa ta Sauko kan gadon ta nifi wajen sa.

Zaune yake a babban falourn gidan shika dai ya sha black tux as usual looking breath taking

Jin motsin tafiya yasa Ya daga ido,

Sallama tayi ya amsa,Ganin yanayin Rigimar Dake kan Fuskan Tan sai Yasa Shi ya Dan Kau da kansa Ya tabe baki...

Bata fasa ba ta zauna Kan kujeran dake next to him...Tace yayah mohah..

Bai amsa ba Wani sassanyar Kallo Kawai Ya bita Da shi..

Tace
,...Xanje kasuwa....tare da su muffida.

"kallon Irin What? yayi mata Ya tsime...Wayar sa ya Sake Laluma ya maida hankalin Sa a kai baki daya"Hmmm Sai kije Din ai... Kasan makoshin sa ya furta..Ya Hade rai

Shiru ne ya ratsa wajen'Kusan minti 15 Bai ko kalle ta ba ,itama Sai ta kasa tashi..

...gashi Duk sun fice Suna waje tasan ita kawai Mufida ke jira a daki

Har ta Gaji Ga shi sai kiran Su nusaiba ke shiga wayar ta ana mata horn..

Ku fara tafiya idan ya barta ta biyo ku...hjy mamah tace ma mufidan .

Bata so ba amma hakan ta sudade ta fita

Fitowar ta Suka Hada ido Murguda mata baki mufida tayi..Ta mata alaman she cannot longer wait Sukam Sun tafi kawai....

Kamar xatayi kuka Ta dan langwame mata wuya batare da tace komai ba..

Yah mohan na bisu?Baza mu dade ba i promise you..pls yah moh.
Ita kanta Bata san Sanda Ta Furta Hakn Cikin wani fitinannen shagwaba ba...

Har jikin sa saida yaji wani yarr "Nace ba inda xaki je tashi kije Daki,duk kin Wani
Fito Tsakar gidan ba mayafi oya get lost

Batace komai ba ta kumburo fuska...A noke ta ja jikin ta Ta tashi,su uncle bahrain ke shigowa falon Ko tsayawa bata Yi ba ta shiga daki,kan gado ta fada ta shiga sauke hawaye.

"kallo hjy tabita da shi tace Hmmmm ai dama nace kiyi xaman ki.. Kece bakiji
Ko gama rufe Baki batayi ba saiga,aika Anty xarah ce tace amarya Banafsha mohan yana kiran ki,dauko hijabin ki mu tafi.

Goge fuskan ta tayi ta dauko hijabin ta bi bayan ta aka bar hjy da Murmushi da kada kai

Jitayi uncle Bahrain nace masa ,ai baka isa kowa yaje ita kace ta xauna ba
Tunda Xamuje kawai kaima ka tashi..couples Out,...da zaiyi wani maganan Ne amma daya ganta sai yayi shiru

Nan suka fice ana hira sama sama a mota
Baya son cika shiga cikin jama'a dan haka Googles ya dora akan charming face dinsa Suna gaba Ita da anty xarah suna bayan sa...

Tun daga Kallon da Receptionist suke masa ANan kishii ya fara damun ta...Take ta fara shan Masa qamshi Sai ya kyale ta abunsa..

Shi Bai siya Komai ba Binsu yake har suka hadu da su nafia,...Sai cusa masa kai take yana basarwa,karshe koma wA Wajen siyan Medical text books taKe neman Kawai taSa shi magana da ita
Gashi ta Dame da jeans,wani bin ba kunya take rausaya Jiki don ya kalle ta

"Agaban ta sukayi mata dariyar Hijabin data sa Ita da nusaiba...
Abun yaci mata rai Sosai.

Karshe komawa tayi ta zauna kan chair Tare da uncle bahr Shikam sosai ya gane me take ciki... "

Shikan sa Uncle ya tsani yadda nafia ke yarfa kanta jikin Mohan..
har wani pics Dinsa take dauka Duk inda yayi tana nan A gefe Kamar mayya
,kuma ta na sane da Duk abunda take yi

Banafsha wani kuka takejin Kamar xai fito Mata,Gashi ta kasa rikewa.. A fixge tayi Waje Ba tace musu komai ba

"MOhan...ur wife...uncle ya fada masa Yana nuna ta adan dame

Itako Tana fita ta fashe da kuka...key din mota ya karba ya bi bayan ta!

Baice komai ba sanda ya bude Mata ta shigo"
Xai jawo ta jikin sa ta fixge"wai meye hakan xaki tara min mutane Ne,..

Tace nifa bana son hijabin,sai ayi ta min Kallon matar aure ni gaskiya ban so..Cikin Tsananin kishi ta fada

Shi Duk ya gano ta..Sai yayi murmuShi Ya basar..Da me kike So kisa in ba hijabin ba Banafsha? So kike Kowa yayi ta kallon ki,dnt you know iS Haram'..yana fada yana dada gyara mata xaman sa

Ni gaskiya Bana so Tunda ai kaima kanayi..
Sai kasa hijabin in Da dadi

Dariya kawai yayi yaja chics Dinta yace Are jealous of me?Ta boye fuskan ta Gefe Ta hade rai..

Toh muKoma Gida mana ki ajiye ni a cikin naki hijabin Sai na san da gske kike..
Cmon muje kiyi shoping dinki Kin bi kin daga musu hankali kinzo kina Min kuka Anan..
Xumburo mai baki tayi tace nI nafasa baxanyi ba

Har da jeans din shima Bazamu siya ba..Ya kashe mata Ido alaman
Tasan yaSan kishin nafia take

Tsaban hushin kanta dataji Bude motar tayi tafita yana biyo ta Abaya Murmushi yake yi aransa..

duk Sunyi tsuru tSuru Auna jiran isowar su nafia Ko dadi taji aranta Ita da nusaiba

U ok? Meya faru kike kuka..Sadik Ya tanbaye ta.

Bata amsa ba Mohan ya riko hannun ta Gaban Su yayi kissing Slow and majestic Kamar Wata sarauniya

..yace Nifa bana son Gulma She'S ok Surutun ku yayi yawa,baby bata son surutu

Kamar ta nitse haka taji..

Dukan su Dariya sukayi Ita kuma tana boye fuskan ta "

Muje kisaya jeans din Naki..Ya fada mata a kunne

Kasa cewa komai tayi Sabida nauyin idanun Su
Kowa na murmushi banda su nafia.


Shiko ya riko hannun ta yana murxawa Cikin nasa...
Slowly tace Yay..Nikan lets go
YaJi Sarai Amma Hak yasa ta fada masa a kunne

"uncle bahr Yayi murmushi Yana gyaran murya,su mufida kam Yau sun sha Mamaki Sosai.

..uhm uHm...ANty xarah suka KaLle juna Da su Sadik tace Ohmm i like uR shaqwaba
Fa amarya..
Ni ma xan biyoku Siyan abun

Mohan Yayi dariya yace no stay ga mijin ki

Haka ya dinga treating din ta Sam shi baya jin kunyar Kowa anan Nan ma da suka Zo fita Urgent Shida uncle saida ya nemi izinin ta.

Nafia cud not Take it Fita tayi basu ko lura ba

Ita ko Banafsha Cikin farinciki ta dawo gida Ranar tasha tsokanA kam babu Dama.

Sai cahn dare karfe 8 Ya dawo
Shigowar su gida Dakin hjy ya leka Yaga bata nan.

Yana fitowa daga dakin Su hjyan wayar sa ya fitar daga aljihu zuciyan sa cike da shakkun rashin ganin ta da yayi anan..

Yayi ringing 2 sannan aka dauka da sanyin murya mai dauke da kwanciyar hankali tace salam,ya dan dafe kansa a hankali Saida ya sauke boyayyen ajiyan zuciya dayaji sautin muryan nata.,..ina kike?i want to see you now..ya fada yana hawa kan step.

Amsar da ta bashi ne ya sa shi tsayawa,nusaiba ya hango sanye da riga da wando tana famar rawan kai da waya a hannun ta bata lura da shi ba
Yace ke,get some fresh strawbery Bt and bring it to the pool site..a dan firgice tace yess...ta juya ta nufi kitchen din...

Shima juyowa yayi ya kamo hanyar pool inda take zaune akan sun Jacuzzi chair tana buga game da wayar ta ita kadai,
Dan karamin Murmushi tayi jin shi a kusa da ita,kallo ya bita da shi ta dan sunkuyar da kanta hannun ta ya kamo yace sannu..,ba abunda ke damun ki ko? Ta gyada kai a kunya ce,..toh meyasa baki ci abinci ba ya gyara zama yana fada alaman ya duba ya gani...tace na koshi ne kuma ai baka nan...Ta turo baki
yayi dan murmushi kusa da ita daf ya dawo yace dan bana nan shikenan ba cin abinci? Da kika tafi kika barni Daxun yaya ki keyi? Tace ai ina cin chewing gum dina..yace Hmmm...batace komai ba ta dan turo bakin a shagwabe..
hannun ta ya kamo duka biyu
Ya jawo ta jikin sa,sauke ajiyan zuciya tayi ayayin da ya fara mikar da kafafun ta yana motsawa...akan cinyar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login