Showing 189001 words to 192000 words out of 245996 words

Chapter 64 - AJALIN SO BOOK COMPLETE BY SURAYYA.txt

07 Aug 2025

6598

ta fa kike yi?..cikin kunne ya rada mata da wani irin murya mai kashe jiki

Wani yar ta soma ji,hannun shi ya shiga yawo d shi a jikin nata bai sake ta ba har suka fuskance juna"

Wani lumshe ido
Tayi, tana jin nitsuwa.."controling her feelings,da kyar ta iya sauke ajiyan azuciya

a duniya in akwai abunda take matikar kauna toh mohan ne.

"But i have to teach you a lesson..,kayi kuskuren aikata abun da bazan yafe ka ba ,Dan haka ta janye jikin ta,..tana kallon sa"i won't go sai kin gaya min asalin meye damuwar ki,i hope you know that I care,kuma fa azumi zamu shiga lets change everything now.

Ita fa Ba wannan kalaman taso ji ba,she want promises of love,tana so taji ya furta cikin dayayi ma yarinyar nan mistake ce ko da karya ya mata taji sauki.
Tace thanks for the reminder ni bana bukatar Ka i can take care of myself.

Kace chan wajen baby mamahn ka inda ka saba sheke ayan ka.kowa yayi harkan gaban sa

Ba tare da bata lokaci ba yace ok"..ur wish ranki shi dade...duk dama ban so haka ba.

Gyara zaman suit dinsa ya dada yi zai fice ya juya ya kalle ta"
Ni zanje wajen aiki ..c'mon u need to think about it.
Sai Ya matso kadan ya dora mata kiss a gefen kunci ya fice abunsa

"a tsaye ta tsaya durus cikin rashin sanin me zatayi 'ya fita amma ya bar sauran qamshin turaren sa na Salvatore ferragamo daya jima bai shafa ba

Hakan data ke ji na dada sending chills ma jinin jikin ta"....ji tayi Kamar zata sulale kasa ta kurma ihu komai ya dawo mata kamar da Chan inda babu wata na daban a rayuwar su, A gurguje ya sauko ya nufi dakin Banafsha,
ganin yadda ta zube gwiwon ta a kasa ta kife kai da gado ya sa shi tahowa kanta da wuri,

"Kafin ya tallafo ta ta juyo,idanun ta sunyi luii ba sai an fada mishi ba yasan amai tayi.

...'what's wrong,tun yaushe kike aman?...ya tambaye ta hankali tashe,

Tana so ta lafe ajikin sa amma bata son qamshin wannan turaren dan kadan ta turo masa baki tace "..tun daxu.. Ka tashi lpya?..
Ta dago aching eyes mai tafe da sirrin trembling voice din ta...ta dan kalle shi.
Sun kai 3mint suna kallon juna

A Kullum yana mata kyau,kuma duk suturar daya sa da irin kwarjinin dake kara masa...

Sai Yace mata Lpya lau...ke din fa?...Ya shafo Gefen fuskan ta calmly,.. lumshe ido tayi kadan ya bita da Wani irin piecing looks
Ina tambayar ki ..
..lunsashun idanun nata ta bude
cikin jin nauyin shi ta aje kai kasa tace nifa i don't know..

Ba tayi tsammnin yaji ba kawai taji ya dora hannun sa akan shaffafen cikin nata yana amsawa da cewa
Cikin ne!?..is it paining you ko inkinyi aman shikenan...?

Ta girgiza kai tare da sake masa pouts tkamar mai ciwon baki tace
..ni fa ban sani ba."Wanka zanyi i will be fine,

Did you just pout?
Ya tambaya kamar wanda yake jira ta gama maganan Ya hade rai sai Ta kalle shi adan tsorace,habarta ya dago ya hade bakin su waje guda ya shiga kissing lips din ta passionately but slow, daya zare harshen sa bata san sanda hawayen suka zubo mata ba"wani harara ya balla mata ta shiga goge hawayen cikin saibi...
..if u pouts again sai na miki wanda ya fi wannan"...dan kau da kai tayi,..alaman bata jin dadin qamshin sa,Yana sane da hakan ya basar'

mikewa tayi ta koma saman gadon ta dan lafe, biyo ta shima yayi zuwa bakin gadon ya tabe baki, yace hmmm kuma a hakan zakiyi azumin?

Uhhm ..kawai tace,

That's not an answer"nace da hakan zakiyi azumi?. Jin ya fada in serious tune ta dago kamar mai shirin masa kuka tace in ka dawo zan fada maka,ni yanzu bana jin dadin...bata karashe ba..ya dada jawota jikin sa yace shikenan inna dawo zaki fadamin

Toh..tace tana kokarin tura shi..

Zamu bata kina tura ni baki san ba akin miji ba...barin tura shin tayi ta zumburo masa baki batace komai ba,
Im going now..sai nadawo...tace ok

Karfe 9 saura nimrah ta fita ita ma agidan ba ita da dawowa ba Sai 4 Ko da ta shigo gidan gani tayi Banafsha ta gama kimtsa ko ina as usual qamshi ya kama ko ina tubarkallah
,nimrah kada kai kawai tayi cikin ranta tana furta za ki shigo hannu na..muna nan xuwa

Daga nan bata sake fitowa ba

Itama Banafsha tunda ta gama komai bata leko ba,tana kuma sane da dawowar nimrahn,kwance take tana latsa system din ta sai wayar ta yayi kara...bata daga ba, don tsoron Nimrah har yanzu na ranta gani take hala itace Zata mata wani abu

Ita muddin mohan baya nan bata iya saukowa haka kawai in Nimrah na gidan

Ringing wayar ta cigaba da yayi ta dad dubawa..Who cud it be?..chan dai ta hakura ta dauko wayar cikin sanyin mura tace salam"


Wa alaikisalam Mrs Monafsha,the only matar doc..tana jin an fada hka ta sa kara ta mike cikin farin ciki.

Tace Fazzylah oh my god :im soo happy

Fazila tace ai yau nace ko doc ne ya rike Ki haka xan ta kira har sai kin daga min Waya

...o'o Ni walllhy nayi fushi dama haka kawancen yake?Cikin dariya ta karashe shagwban nata,

Hira mai dadi suka shiga yi don sosai fazilah tayi farin cikin jin labarin cikin Banafsha
Shawarwari suke juyawa tsakanin su inda fazila ke dada ce mata ta zage ta karbe darajan uwar gida da amarya a zuciyan sa tunda Nimrah ta nuna bata da hankali

Ita dai Banafsha amsawa take amma cikin ranta tana fama da fargaban abun..daga taga nimrah ta fara huci tana hargowa sai taji ruwan cikin ta ya kada
,
gashi bata kaunar abunda zai taba mata cikin ta yanzu
Duk da haka Fazilan ta karfafa mata gwiwa da shawarwari masu matukar tasiri a
wani fannin hatta yadda zata rika kulawa da danyen cikin nata batare da taimakon kowa ba, haka ma wajen tarairayar oga da abunda yake so da wanda yace kar ayi

Tace Idan bazaki iya da ita ba kiyi da shi kawai..

Ita ma kanta Banafsha ta san matsalar ta shine bata iya sake jiki da shi inba ya kaita kololuwar yanayi akan gadon sa ba

gani take badon cikin nan ba wasu abubuwan da ba haka bane tsakanin su.

"and That's one thing she loves about fazila,she's vibrant and free a kullum suka hadu sai ta bata karfin gwiwa akan ta rage kunya da jin nauyi mijin ta a fannin zaman takewar auren ta.

Banafsha tace toh Yaushe xaki dawo nija ko sai kin haihu?

Tace.. ah'a badon an daga auren yaya ameer da maryam ba ma ai da munzo tuntuni
miji na baiya zama do now. but once he's back xaki ganni a nigeria har gidan ki xanzo naganki da katon cikin ki
Dariya kawai Banafsha tayi
A Haka suka karace hirar su suka katse

Tun bayan nan Banafsha Juyi take tana juya maganan faxilah aranta...
Burge ta suke yi sosao in taji suna rayuwan su da confidence

"to..,meyasa kowacce mace daban take da ni a gidan miji?
It seems like yanzu duk su fazilah sun san me sukeyi ita kuma an bar ta abaya

"hmmm still lingering like a baby ..tafada ma kanta tana tina yadda take yawan kuka da sakalci....for the first time taji Abun ya mata wani iri,to ni yaushe xan girma na fara tunani da hikima irin na kowacce mace agidan ta

Juyi ta dada yi cikin Wani shaukin son taga ta dawo da kanta hakan,lokaci guda ta fada dogon tunani ta kama chan ta kama nan har ta harhada ideas akan yadda zata fara sake ma wasu abubuwan a Fannin mohan

Fannin nimrah kuwa har yanzi ta rasa ta ina zata fara..

Kirar sallahr la'asar yasa ta mike,sallah ta yi tana idarwa ta koma ta watsa ruwa ta zo ta bude wardrobe

Maida gown din dake jikin ta da chan tayi sai ta zaro wani arniyan atamfa dark blue da fari wanda aka mata dinkin da idon wani namiji na daban ba zai iya gani baiji komai ajikin sa ba.Tun da chan da mufida suka kai dinkin,Da kanta ta zabe ire iren sexy styles a wasu set din kayan ta aka mata amma kunya da fagaba yake hanata saka su,ta dai fi son normal wanda baiya takurawa.

Zama tayi gaban mirror ta dada gyaro yan shafe shafen ta,wani alluring make up ta kwaba ma fuskan ta soft and bright bata sa wani jan baki mai kala ba don kuwa pitch shiny lip gloss yana mugun kawata kyaun fuskan ta..

Agogon sama ta duba taga its getting to 4.30 xai iya yuwa ya dawo yana dakin sa, dan haka babu bata lokaci ta saka 16pieces fitted skit da rigar sa wanda ya kasance mai deep fallen neck ne da no braxier top ta gaba dama shi irn kayan nn ne na sawa batare da bra ba

Bayan sa anyi
masa deep cut a tsakiyan inda zai kai kugu akayi shaping aka makale mishi igiyoyi uku .

Tana gama dauro su ta kare ma knta kallo a mirror,wani dariya ta sake irin where on earth im going
Like this?

Haka dai ta taro karfin giwa ta fito ta nufi site dinsa,shika sa yasha mamakin ganin ta da yayi...

"I had a long...ya fada yana kallon ta duk takashe masa jiki da kwalliyar nata...
Da kyar tayi convincing dinsa ya bari ta kawo mishi abinci.

Ta lura So kawai yake yaji ta ajikin sa,gashi taki sam ta barshi ko kiss ya mata..duk yabi ya birkice cikin salo ,don har wani leko bayan ta yake da tafi ta.

"tsaban bata so tayi wani abun da zai bashi hanyar lalumar ta ayanzun,sa shi tayi ya zauna gaban ta abaki ta zauna ta bashi abincin daga nan ta sa ya taimaka mata suka fitar da dishes din,

"Ganin yana nuna maitar sa tana basarwa shima Tv ya Zo ya kunna yana kallon channel News da ita agefen sa.Duk da Baiji ya kyale ba Dan kuwa shafo Budadden Gadon bayan ta yake Kaf ya warware igiyoyIn rigan Rendering her speechless

,..cikin hiran da basu cika yi ba yace hmmm nidai rowan babyn nan ake min

., lafewa Ta dadayi tayi Lumui akan kafadar sa,kirjin ta ne ke bugu shikadan sa,..jin batace komai Sai ya dora hannun shi Akan marar ta daga nan ya cusa hannu cikin rigar ta,a firgit ta dago tace,...yaya ka bari...Kamar wanda ta Ingiza shi sai Zut ya ja zip din skirt,dan bubbuga kafafun ta tayi akasa tace dan Allah fa....yaya... wani dauke numfashi tayi chak jin inda hannun sa ya kai

Wetness dinta yayi feeling kafin ya dawo da hannun sa yana shafa saman marar ta.. Cikin wani birkitaccen yanayin xumburo baki tace Allah kabari,, xan fada.. Shi dadi ma abun yake masa sai dada shiga ciki yake'tamkar wanda xai cire mata panties
,Tace wayyoh Yayah now.. ni wllhy Sai na hada ka da hajya,.ta sa muryan shgabwab

Dariya yayi har yana kulewa yace
,
zakice mata me?
Lokacin da kike jin dadin ki kin tuna to? Ai banaji kina kiranta sai dai Inji ana "yayhh Mohhh"
a kunne ya fada mata

Itakam Dada shige masa tayi tana faffadan Murmushi tana boye fuskan ta a arms dinsa..
Shima murmushin yayi ya na mirxa hannun ta anashi
Let's go...ya fada mata a kunne Again

dagowa take shirin yi ta amsa suka ji sallaman mutane akan su gatsau,

Basu ko jira an amsa ba,Hasinah ce agaba ta fara kuso kai sannan jamila da hanifa abaya

'Adan sukwane Banafsha ta janye daga jikin sa tana kokarin tashi sai yayi kamar bai gansu ba ya janyo ta kadan kamar zata fado jikin sa..wani kunya ne ya rufe ta adabirce ta kalle sa tana mutsuka fuska"...
"yace meet me outside..ina jiran ki..bai jira response din ta ba ya sake ta ya mike..Dai dai fita hanifa tayi gyaran
Murya tace ina wuni doc"sorry mun shigo babu permission

Yayi mata murmushi yace its ok fatan kina lpya?..sannun ku
Bai jira yaji amsar bama ya wuce abunsa.

Tsakanin jamila da hasinah kua bin sa su kayi da ido suna mamakin yadda ya basar da su,kawai dan baice mushigo ba?
Hmmm kyale shi ba ya ci sa'a munyi sallamar ba?..tabe baki su kayi sannan suka juyo kan Banafsha kowa da irin nashi salon kallon

Ita kuwa igiyoyin rigar ta da mohan ya kunce ga xip din skirt din ta a xuge duk su suka hanata motsawa.

Murmushi kawai hanifa take yi don haka kawai take ma Banafsha kallon ayshan ta.

Hanifa tace Amarya,...

Ba yabo na fallasa Banafsha Tace ina wuni anty"..cikin fara'a hanifa tace lpya..congratulations dear im very hppy for you, ..Allah ya sauke ki lpya.
A kunyace Tace ameen
Karar sautin saukowar Nimrah ya dakatar da su hasinah daga tofawa.

Wani daure fuska Nimrah tayi don kuwa taji dik abunda ke gudana.."kallon Who invited you to my house tayi ma hanifa,"itama sai ta dake tana sauke mischievous smiles kamar mai kallon wani amusing movie

Ohh my sis... jamila ta taho suka huging,nan Banafsha ta sami daman haurawa

Ashe haka kike fama?. Suka fada dukan su Biu idon su nakanta.

Nimrah tace Me kuka gani?ai rashin kunya ne da ita bata gaishe ku ba Ko?

Hanifa tace Ah 'a nikam dai mun gaisa'..Sai dai ki dada bada mijin ki hakuri mun shigo musu gatsau babu ixini,

"Da Allah yimin shiru hasina ta katse ta,nini mijin kin nan dan rainin wayo ne,kawai dai yaji kunya sabida munga abunda suke yi

Wani bugun kirjin ninrah yy tace me sukeyi din.
itama hanifa nan ta tsoma baki duK dama bata gansu kamar yadda su jamila ta gni ba amma sai ta azzala maganan yadda yaci mata rai.

Ni wai dolle ne kizo gidana?
Jamila pls..

Kan jamila tayi magana hanifan tace no.. no sorry,look Nimrah ai ke kika tambya ko,and beside ni hakuri kawai nazo baki,..
badon kina da gaskiya ba, kawai don a xauna lpya

enough".. lets sit down we have alot to discuss
Jamila ta katse su..

Suna dasa duwawun su akan chair ko minti uku basuyi ba sai ga Banafsha ta fito rike da da hijabin ta a hannu zata bi bayan sa.

Wani kakkauran tsaki nimrah tayi,baki wangale hasina tabi bayan ta da ido looking at hr dressing,
She waa freaking out in disquist,

Nimrah dama haka kike fama?

Jamila tace bakiji me yace bane,wai ta same shi awaje..Fita zasuyi kenan ai hmmmm.

...shiru hanifa tayi don tasan inta tofa yanzu taro zai watse..

Gaba daya nimrah sai taji ta haura sosai bakin ciki da kishi ya tirke ta a zuci..munafuki har da zuwa min daki da safe,dama munafurcin sa ya kawo sa..


Ita kuwa Banafsha tana fita farfajiyan gida suka hade ido da shii,kau da kai tayi da sauri ta kwama hijabin ya bude mata kofa ta shigo suka fice...

Yamma ya fara rufawa sosai ko ina is looking busy,ganin ya nitsu yana tukin yasa ta jingina kai cikin tunanin sa,..he's kind,tun daga ranar daya taimake ta a hannun kidnapers ta soma gane haka...."
Ko zan roke sa ne ya maida ni schl in na haihu"am realy tired of being in one place,..tayi nisa ahakan bata lura ba taji ana jan gate...
oh god ta runtse ido ganin dayan gidan nashi suka shigo..
Yaya yaushe zamuje gidan su hajiya?...kuma tace baka son ziyara..ko zamuje yanzu...

Wani kallon rainin hankali ya mata salon ta gane yasanme take nufi..tare da aje wani miskilin murmushi,yace kar kiyi ma hjy karya...da gidana sai ina xuwa gidan wasu..?To baxamuje ba

C'mon get down from the car my friend.. Im going in
tun kafin ya sauke kafar sa waje tayi Rau da ido kamar zata fashe"yaya toh Me zamuyi anan din?
Bai kula ta ba sanda ya zago gefen ta ya sunguce ta a hannu,...suna takowa ciki yace toh hakki na zaki bani."
no..wayyo nikam..ta shiga wulla kafar kamar da gasken bata so

Straight kan gado ya ajiye ta ayayin da fuskan su ya gogi juna suka hade ido Yace is there anything u want kin san nan gidan babu komai,.."

Tuno da akwatunan ta dake nan tayi dama akwai abunda anty rawiya ta fada mata kuma bata yi ba,sai ta gyda mishi kai yace menene wannan din
...tace cottage cheese"

Ok ya fada tare da mikewa don ya nufi inda zai samo....
Yana fita ta cire hijabin tayo gefe da shi,ita seemS like yau gidan tsaf take toh waya tsaftace ne bata sani ba,.

Hakan ya bata dama ta bude wardrobe din ta fito da jakan tan ta bude,Komai intact Suke,kullin hadin da antty ta batan ta dauka tana juywa thinking of yadda zata samu kasko koma abun da zatasa wuta,

Tunanin haka yasa ta sauko Kitchen,wani hard silver cover taci nasaran samu ta debo electric chacoal ta taho dasu agurguje tayi wankan ta dawo daure da towel

Bata shafe komai ajikin ta ba ta kunna wutar ta bada masa garin kullin tayi tsugunu akai kamar yadda anty tace..

At first kamar zata tashii akai don kuwa direct yake kutsa ramin ta yana shiga,har Wani mui mui take ji,amma daga baya dadi ta soma ji yadda taji lamar jijiyon wajen ake tausasawa ga wani ruwan niimar da abun ke hura mata"...

Tsaf ta gama ta tashi dashi ta kai kitchen zata kashe ta ajiye silver bata lura Da Shi abayan ta ba..

What's dat? Sai ta jiyo adan firgice,

Babu...tafada tana dada Jan Daurin towel din Ta sama,tuntini tana yawo babu pants Amma bataji Hardewan kafa ba sai yanzu
Data ga irin Naughty looks din daya kemata

Tunda bazaki fada min ba zo ki karbi abun ki ya Dago mata ledan cheese,tana karasowa Kusa da shi kawo hannun takeda Wuya taji ya Sunkuce ta Inda Basu tsaya ko ina na sai daki,

Akan cinyar sa ya dora ta
Yace ki gaya min meye kike yi da wancan abun?
Tace wani abu...?

Yace electric chakoal and silver plate,ai tun saukowar ki na ganki kece baki ganni ba.
....Shiru tayi bata amsa ba sai ma dada sukunyar da kai da take yi..tabe baki yayi cikin wata miskiliyan dariya

Hade da gyra mata zama saman cinyar sa Hannayen sa ya tura cikin towel din dake jikin ta..."nunfashin ta takeji yana neman daukewa jin har ya kai kan waist din ta..
Tayu rau rau da idanu kamar zata sak mashi kuka tace,yah mohan dagske bansani ba,dan Allah kayi hakuri ka barni

Dariya ta bashi sai ya sake janyota jikinshi ya daura bakin sa a kunnen ta cikin rada yace"ni na Sani o shud i show you?... girgiza kai ta shigayi tana mustuka fuska,bata hankara ba ji tayi ya juyo da ita

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login