Showing 192001 words to 195000 words out of 245996 words
akan gadon suna fuskan tar juna,ritse ido tayi dan bata iya kallon shi a wannan yanayi...
Bude idanun ki"..yafada cikin wani muryan da har cikin ranta take jinshi...jin ya zare rigar jikin shi yasa ta sake rintse idon kamar abunda yace tayi kenan.
A hankali ya sunkuyo kiss ya dora ma closed eyes din nata'
Wani shocking taji har gadon bayan ta,..,wasu fitinannun wasannin daya fara yi da ita yasa bata san ma yaushe towel din dake kirjin ta ya warware ya xube ajikin ta ba,dulmuye ciki yanayi mai dadin gaske ya gamsar da su,numfashi kawai yake saukewa ayayin sa take sauke ajiyan zuciya a matukar gajiye,bayan kura ya lafa kankame ta yayi sosai ajikin sa dayan hannun shi acikin suman kanta yana wasa da shi aT same time kissing her neck,
Banafsha kam shiru tayi idanun ta a lunshe tanajin abinda yake wanda yake aika mata electric shock ko ina...gaba daya jikin ta yayi sanyi...a kunnen ta yake rada mata"ke ta daban ce,ure warm,tight ad sweet..cant get enough of you..sai ya daura mata kiss abakin ta,kin bude ido tayi as expected,kuma dama ya lura aduk sanda suka gama sex bata bari su hada ido da shi .
Abun ma dariya ya bashi,ya maida hannun sa kan cikin ta yana shafowa....
Ganin yadda take faman boye fuskanta akirjin sa yace,
Yanzu da muka gano sirrin abun chan,sai kuma agayamin amsar
Tambaya na daxo,
Tace wani tambaya...
Dagota yayi kadan yana bintada wani irin piercing looks yace.."..zaki iya azumin kuwa? Don't hide aything pls tell me..sautin sa mai kamala da nuna tausayawa akantan yayi mugun kafa tasiri yanzu azuciyar ta..uhm
Kawai tace:
Sai ya koma kan pillow ya dora kansa sannan yace"..ok,hjy mamah xata turo wata gobe(her name is laure)
,from now on she will help you with the house chaos sai ki zaba mata aikin da zata tayaki...and i don't. .bata bari ya karasa ba ta dago tana dada rufe kirjin ta da bargon fuskan ta dauke da godiya tace"all will be fine insha Allah.
Cahn ya tashi ya shiga bathroom dan daga jin yanayi yasan ankira magrib,.
....daga gefen gadon wayar sa ke kara da kamar
Bazata daga ba,sai kuma ta dauka...
Number ne dan haka bata gane waye aka layi ba
Tana dorawa akunnen ta da
Wani munafikin sautin murya taci karo,
Banafsha Tace salam'
...matar tana jin sautin mace bata tsaya ba tace wacece wannan? 'pls doc nake nema hand over pls"....
...."Wani ban barakwai abun ya mata jin matar ta karashe maganan da tsaki itama tsakin ta sake tace toh baya nan..
Kafin ta kara bude baki ba taji ya amshi wayar sa..."
Zama yayi yana goge jikin shi yana amsa wayar
So ya ma san wacece wannan din?haka kawai ranta ya baci..
Sai taji ta kasa sauka akan gadon haka tayi zaman gadin sa tana jin abunda yake fada,shikuwa lura da ta haura dokin kishi yasa yake
Juya hirar nashi,first daughter sarkin kano ce wanda ta kawo mIm dinta treatment din ciwon xuciya ta hannun sa,itama tun daga ta samu nunber Sa take damun sa da kira bai taba dagawa sai yau din da Banafsha ta daga masa.
Fita yayi dan kawai ya dada zulma ta sai da yagama kafin yadawo.
,yana gama aje wayar ka table ya juyo ya kalle ta,still on bed
Ta wani hade rai kamar wacce aka shake..
Dariya ma ta bashi,amma baiyi ba jallabiyar sa ya dago yana sawa zai tada sallah...' yace meye haka zaki samin ido?wato kika ce mata bana nan ko?..wai ina ruwan ki da calls dina
Ai ita taja min tsaki...daga kawai nace salam sai tace min wacece? Ai da jira zatayi nagaya mata kaje bayi kana wanka..karashe maganan a fusace tayi ta kau dakai bata ma san tayi ba
dariyar sa ya gintse yana shan mamakin ta,..
Salon neman tsokana ya dada tabe baki kasan makoshi yace xaki ji da shi,
That girl is a Princess so u better not talk to her like that...yayi murmushi
Cikin ranta Tace what...?
Mikewa tayi ta sauko daga gadon cikin kukkuni tace ai kowa ma princess ne...
Yace yeah, amma banawa ba ko?
Hararar ma bata san ta ina ya bullo ba...kawai ta tafi ta barshi anan yana famar dariyar ta.
Sallah magrib tare da ishai yayi sannan ya fita yabar mata dakin,
Tuntuni kitsa maganan take aranta,ta tsani taji wata mace arayuwar sa but
Did he really mean ita matar princess dinsa ne?
Tsaki take taja ita kadai, har ya iso bata sani ba gaban ta ne ya shiga faduwa, daddan qamshin turaren daya fetsa ajikin shi ta shako,
dagowa tayi ta kalle sa yana tsaye abakin kofar hannun shi acikin aljihu da sauri ta kau da kai ta sa hannun xata saka hijabin ta yace drop it,must you wear it,ni dake acikin mota Ne
Bata san sanda ta zumburo masa baki tana pouting ba..
Shiru yayi ya kyale ta har ta taso da hijabin ahannu zata wuce ta bakiN door din wani fixgota yayi jikin shi"cikin rinannun idanun nata ya dasa nashi yace did you just pout?...tana sane xai iya aikata Komai dan haka ta soma matso masa hawaye,bai hakura ba ya jona lips dinsa danata sai da yayi mai isar sa sannan yasake ta ..cikin wani silly move ya juya labban sa ya lashe kamar sweet ya gama tsotsa,did i need to remind you again ?to ki cigaba da yimin pouting zaki gani wata rana zan cire lips din kema ki huta...
Hawayen ta na shagwaba ta sauke,hannun ta y kama suka sauko down stairs ya dauki makullin motar sa suka fito,shi ya bude mata motar ta shiga sannan shima ya zago ya shiga,
Sai da ya kunnaa motar kafin ya sake riko hannun ta yana driving yana murxawa cikin nashi har suka kai gida.
Bangaren su nimrah kuwa,sosai su jamila suka pumpa ta,sai dai hakan baiyi tasiri sosai ba sabida zaman hanifa a tsakanin su..
Da suka fito Ne ma suka samu kebewa da hasina inda take amfani da nazarin ta wajen nuna ma nimrahn ta kwaci yancin ta wajen mohan ta hanyar da baiyi tsammani ba,
Taji dadin shawaran kuwa,dan tasa aranta cewa mohan is taking advantage of her selfless love da kuma ita tace tana son shi.
So tun bayan nan nimrah ta yi deciding sauya halayen ta agidan Tun abun yana amusing din mohan har ya fara bashi mamaki,musamman da aka shigo watar azumin yaga ya mata magana tana shan masa qamshi still insisting on kowa yaci gashin kansa"
Tun ranar data tsige shi a idanun Banafsha cewar wato kwailar sa tayi ciki ya dauko mai aiki Bayan for 6years tana binshi yaki ya daga mata kafa ko da mai mata girki akawo..
Bayan nan bata sake taro wani magana ba, har sai ranar da ya kamata tana zaga bayan gida a dakin ta,daya bincika sai yaga tarin kwali pizza a dakin alamun bama azumin take ba,
Ranshi yayi mumuman baci amma da shike ta sauke kai ta karbi laifin ta sai ya saka mata doka akai.
Ita axumin ne bata iya shi,a rayuwa bandashi mohan data xo gidan sa babu wanda ya taba saka ta agba yace tayi axumi.
Yanzum da tasan ya gane bata yi she knew she can't easily deceive him kawai sai ta fara dora niyyar tanayi.
Ranar frko kamar xata wula,aiki ma ksa yin shi tayi ta kwanta nan ta tashi,
Gashi Banafsha tace mai aiki bazata mata girki Ba,
Ita kUma nimrrah kyamar ta take ji
Daga hantara sai tsawa
"...shiiko mohan hankalim sa akwance.. many times Nimrah xata gansu suna soyewar su,
cikin kwana biyun haka Banafsha zata dafa kayattaun girki suci tare ko yana bata abaki most of the time in yana nan har kitchen din yake shiga ya taya ta girkin
Daga haka shakuwa mai karfi ya fara dasuwa azuciyar Banafsha ta Ma mance su biyu ne
Yanxun she have his full attention.
Ko abinci yanzu a plates daya suke ci,har ta fara sabawa da after iftar and after sahoor kisses dinsa...
Ranar kwanan ta haka zata manne jikin shi,ranar da bana ta ba bata ganin sa ,wani bin koya fara barci haka zai tashi ya barta.
Ana cikin haka duniya na kai ma Banafsha.Har tanajin ita ce da miji agidan"
kwasam Nimrah ta fara fito da wani hali wanda ya fara dore mata kai
"so take ta dasa mata wani zargi aranta game da mohan" sai ta rika nunawa kamar mohan yana cutar ta da ita yana raya Ita Banafshan sabida cikin dake jikin ta"
Bacin Daga gefe nimrahn bata nuna masa Tana ganin komaii gamE dasu bare Ma ya dame ta..
.."But Just fews days to gama azumi,
Lokacin Soyayyar mohan ya Fara dauke ma Banafsha Hankali
Abubuwa ne suka Fara juya ma Nimrah Baya
A kullum Inta xauna takaicin su take ji Har cikin brain din ta"..Sai tace wannan wata irn dakikiyar yarinya ce,so ya fara rufe mata ido kamar Ma bata hawa kan layin danake dora ta.,Ga bakin cikin Mohan Ya Sa Mata ido Akan azumin,
Barin ma yanzu Da fannin abincin Banafshan yafi damun ta,.For
Over 3weeks sai dai taci pizza ko wani abun daban.
Sau dayawa Mohan yana mata tayi abinci,sau dari takance masa tafi karfin Abinci Banafsha.
Shikuwa tausaya Mata yake,Dan yafi kowa sanin da wuya ta iya dafa indomie baiyi ruwa tsulolo ba.
one fateful Saturday kowa na gida hatta mohan baije ko ina ba,
a sabon salon halayen nimrah wani saran bankama da ya tsine ta samo
Dama tsakanin ta da Banafsha babu sauki sai inta naso tajuya ta tunani Da wani abun.
A wannan rana Nimrah ce zaune agefen Kujeran da Mohan ya zauna yana kallon wani program...its almost time Nashan ruwa sai ga delivery man yakawo ledojin junks dinta as usual yau ma
da su zata sha ruwa
Tana jerowa a plates "
Kallon takaici kawai yake binta da shi,"dan yaji bakin ta yace babe, ..ta dago cikin kasaita ta masa Kallon what?
Let's say yanzu an sauya miki wannan abincin naki da favourite crispy chicken fried rice mmm.. xaki ci?
Ba jan layi Tace ofcous da gudu ma, just tired of it amma haka nake ci,
that's just what he want to hear from her,sai Yace
To zansa amana yau
tace wakenan xaiyi?ba yabo ba fallasa
yace Banafs
Ji tai kamar ta kwaba masa malmalan pizza a fuskan Sa
A masife tace God forbid naci kayan wata yarinya,... Tarin kaxanta da majinan?Amma lallai Ka raina min wayo yo ai Kaima kasan me Kake kaiwa cikin Ka
Xaiyi magana ta tsare sa da tsaki
Mswwww Dai dai saukowar Banafsha kenan sao yaja Bakin shi yayi shiru
Nimrah sai habaici take cikin kukukkuni harda cewa Qamshin Girkin banafsha Amai yake sata
Dama dauriya takeyi.
Ita ko Banafsha kitchen ta nifa kamar wacce bata da laka ta fara dora musu abincin iftar.
Fried patatoes da sauce,kawai tayo ta hada musu da wata garnished cous cous jollof wanda yaji hadin alfama.
Wato shi cus cus Dama in aka yi shi da Fresh Soyayyen
Kifi To fah bakaramin aika sakonnin dadi yake ba,..
Nimrah na zaune taga cika masa baki ga qamshin ya buso su,bata so ta bar wajen kar Mohan yaga kamar tayi karya
Haka Banafsha taxo ta sake wuce ta,bayan ta ajiye masa pallet din Dabino agaban sa sai ta haura sama domin sauya wanka da aiyawatar da sallahn magrib.
Shima ana kiran sallah yayi abunda xaiyi ya fice,Da shike dabino Ne inyaci biyu Toh ita Nimrah hudu take kaiwa baki
Haka takasa tashi sallah Kayan cime cimen ta ta sa a gaba tana dibgar su
Da ya dawo Yana kallon ta ko tayi bata masa ba Banda Ma hararar sa data keyi Sama sama tana jefa pizza abaki
Ayadda take ci Ko bisimillah babu gani take inya sa hannu Xai rage Mata Quentity.
Banafsha ce ta wuce kitchen Din bayan ta Kimtsa Kanta CiKin wani long gown baki Mai kyau marar Hannu Kanta perfectly parked acikin Turban cap
Tsaye tayi Tana kan shirya Abinda ta girka a plate kamar yadda ya sabar mata yanzu
Plate daya take saka musu suci tare.
Shigowar sa ya kare ma kitchen din kallo, da kamar bazaice komai ba sai yace iyakar girkim kenan..tace uhm..sa hannu yayi Ya karbe Ta da tray din yafito da shi Falo
Ba tantama zaman Nimrah anan ne ya daga mata hankali,tun da taje tayi serving dinshi sauran Kayan couslow Da drink taxame ta Barshi
Ta koma kitchen Tana goge goge
shikansa qamshi da view din abinci ya gama kashe shi,bare Nimrah da tuntuni take ji kamar inbata ci ba xata mutu
Amman daya shigo da shi cewa tayi aikin banza,gayyar raini"memakon in zaka fita ka siya ko ka aiki driver ya siyo maka..yace ko?nidai in xakici ki sauko kisa hannu muci
wani tsaki ta buga ta dau remote,shIkuMa cutlery ya daga
He Has no choice Than yafara ci shi kadai.
tana ji tana gani yana deba,tsaban kwadayin abincin har ji tayi kamar an washe wanda taci yanzun a bar mata hanjin ta.
Shikuwa cikin santi har lumshe ido yake bai sani ba,chan dayaji cikin sa ya dauka
tuno da wayar sa a daki tuntuni yasa ya dakata
Ya bar sauran abincin a plate.
Mutumiyar kamar an tsoma ta a aLjanna haka taji
Ai Yana bada baya ta rarumo fork ba Tare da ta sake Tunani ba Ta haura ma cous Cous Da ci..
Chaiiiiii Chan fa
Sai ga nimrah Ta aje spoon ta tsoma hannu,
DuK dama yaji mai yayi warwara amma wani matso su takeyi Tana Musu damkar dambu Kamar Mahaukaci yaga abinci,
Ashe dadin da mohan yake deba kenan?buJum bujum tana tauna da Iya karfin Hakwaran ta Tana kada kai bazata.
Couslow ta wawuso a spoon Ta kai baki,Shima tana taunawa ta lumhe ido cikin shauki tace uHm uhm uhum bura uban chan kai...
AJe spoon tayi Da wuri tasa KAi da bakin Bowl din tayo masa kurbin ci da aljanu...
Ko kadan bata tunanin Mohan ya Dawo Yaga sauyi a abincin Sa..
Jin Kakarin Saukowar sa Yasa tayi saurin aje wa ta gintse ta hade rai Ta dauki remote Tafara canja channel
This time Hararar data jefo msa na takaicin dawowar sa da Wuri yayi
Aiko yana daga abincin yaga sauyi,yace ah'a wayaci Min kuma Ko Banafsha ta FiTo ne..
A sheke nimrah ta kalle Sa tayi tsaki ta shiga kada Kafafu"
Kai dai neman magana ne dakai..wa ko xaici
Abinci Inba kai da aljanun da kakawo gidan nan ba
Like seriously abin ya bashi mamaki aljanun cin abinci agidan shi?,ganin Banafsha ta fito tana jin su yasa Ya basar da maganan,niMra sai insisting take aljanu ne suka shafi Abincin
Yace Ma Banafsha aren't you gonna eat?tace uhum naci a kitchen...Hararar ta yayi Duk dama yasan matsalan ta nimra Ce lura Yayi yau Kamar she's Moody
,Kamar bata jin dadi
Sai ya mata ido Akan su hadu adaki..aiko yana bin bayan Banafsha nimrah tace halleluya ta diro kan abinci,
Wani sabon hadirin tuwo gaji maren loma Ta bude sashi sashi ta taba nan ta shako nan,
Har ya rage saura Fried chips na patatoe,a hannu Ma Ta dauko Plate dinsa
Aikuwa tana saKa guda abakin ta Su kayi ido hudu da Banafsha Nimrah Sake pLate Din tayi a Kasa a daburce Ta dauki
Trow Pilow tana Dukan cushions Tana furta
" fadam dama alaihim rabbihim fasawwaha".
Wani shekakkiyar dariya Banafsha ta fashe dashi Har tana kilewa
Gaba daya Kunya ya tusa nimrah ta rasa Nayi ji tayi kamar Kasa ya budu mata ta nitse ,bakin ta duk mai mai
Ga makallen cHip data rike abaki tsaban da burcewa Maa bata tofar ba
Banafsha me xatayi Dariya Hr tana dafa cushion ,Aiko ganin fadam Dama Alaihim yaki karewa
Banafsha tace anty...anty.. aljanu sun saka miki patatoe abaki.
ChAk nimrah ta dago Kamar wacce aka fargar ta nufi Sink din kitchen da gudu
Tana yatsine yatsinen borin kunya,wanke hannu ta farayi sannan ta shiga kakalo amai tana wanke baki
Banafsha tace sannu anty ashe aljanun abinci Ne dake?aiko wani kakarin Aman nimra ta sake komawa sink tana yi,har kasa Banafsha ta Kai dan bata sanda Wani Mugun dariya ya subuce mata ba..cikin dariyar tace Anty
aljanar food
.
Wani Huci nimrah tayi Wanda ya sata tashi da gudu ta fita Nimrahn tana biyo ta Abaya
,saura kadan trow pillown dukan aljanu ya kadata
Ta wullo Ma Nimrah Cikin dariya tace Anty take Your" fadam Dama alaihim'And hit them hard
Nimrah ba bakin magana don kuwa kunya ya Riga ya kashe mata jiki
Adadai corridor mohan Banafsha ta tsaya,tana neman tare dariyar amma yaki,Dai dai nan mohan ya bude kofa ya shiga kallon ta da mamakin dariyar nata,kafin ya budi baki sai ga nimrah ta faso kamar Wacce xata tashi sama,saI aka bar sa da ya kalle Banafsha ya kalle nimrah,
Sorry anty Banafsha take nufin cewa amma inta tino Da wani abin wani dariyar Ne Yake cicciyota
A Fusace Nimrah ta hauro xata yo kanta,Ai chak dariyan ya yanke tayi saurin lafewa abayan sa a tsorace tana kiran nannah"
wai meye hakan ne yafada,yana duban su wani lumui banafsh tayi abayan sa
Nimrah kamar xatayo kuka Tace Mohan mani fa Yarinyar nan take Ma dariya kamar wata sa'arta?
Juyowa yayi yana kallon Banafsha yace kina da hankali kuwa?dariyar me kike Mata..
Tace nifa ba da ita nake ba..ta xumburo musu baki"
Fixgota yayi gaBan sa Yace ko ki fada Min ko na barki anan Kiyi mata bayani.
A hankali tace ah'a yaya kaga abincin da ka rage daxun shine na ganta tana ci,daga gani na sai tafara dukan aljanu da pillow wai fadam dama alaihim rabbhim fasawwaha',toh na tuna daxun tace maka aljanu ke cin abincin ka
nikuma danaga mai mai da chip bakin ta sai na gaya mata Aljnu sun Saka mata Chip abaki
,Mohan bai sanda wata muguwar dariyar ta kufce masa
Ita kuwa Banafsha bata fasa ba Tana dariyar takoma bayan shi Tsaf ta rero masa sauran
Abunda ya faru sink din kitchen
Wani kifkita ido Nimrah KeyI tana huci ai kuwa suna hade ido Dashi Ya gintse dariyar sa yace masha Allah lalle Babe an iya gumurxu da aljanu,toh Menene kuma Alfanun shi wannan ayah
Tsaban takaicin su Yasa ta tuno da fassaran Ayar"
Abu daya Kenan data riKe a waaxin mlm Wa'in Kaf,
MohaN yace ehem fadam dama alaihim rabbuhum fasawwaha
Tace "Sai muka damke su damka mai tsananii"
Basuyi dariyar ta ba sai da yace to Babe ke wakika damka daya.."
Cikin fusata tace ka tambaye matar ka Mana
Ya juyo Ya kalle Banafsha dukan su dariyar ne Kecin su
Nimra tace Munafuka kifada Masa Aiko charaf Saiga Banafsha ta leko daga Bayan san Tace Indai Akwai abunda kika damke shi damka mai tsanani inaga cous cous din nan ne Don kin manta baki rage Ko kadan ba
Wani dafa kai nimrah Tayi A daburce Tana rau rau da ido irin kassh