Showing 135001 words to 138000 words out of 245996 words

Chapter 46 - AJALIN SO BOOK COMPLETE BY SURAYYA.txt

07 Aug 2025

6594

breathtaking adventures.
Bataki kullum suna fita tana ganin ko ina ba.

Isar su ke dawuya aka taho aka bude musu wata fankacecen gate,

Babban empire ne mai dauke da rumfar ranges gudu da hudu,babban filin polo wanda kusa da shi akwai Katon Pub mai dauke da baberque point,a bakin wani artificial deep blue beach

Bayan ta gama kare ko ina kallo ta juyo ta dube sa irin is this our home? For real.?'yayi smirking yace lets go..ko saina dauke ki...tace ohh'.. nooo.. ta sauka tana murmushi

Kama hannun ta yayi suna tahowa ayayin da aka kai musu kayan su ciki.

dakin yana da girma sosai amma ba uostairs bane sai dai design din is a spectacular oval shape.

Gaba dayan sashin range din anyishi ne da high volume thatched roof mai dauke da indoor swimming pool.

Jinta take kamar bata duniyar,don kuwa ta kashe kwarkwatan idanun ta wajen kallo babu laifi

Anan Tun da suka shigo Sai Chan da yamma ya fito zagawa da ita yana nuna mata wajen da kyau.."tin da suka iso nan ta fahimci kamar ma yafi son nan din fiye da ko ina da suka je acikin kwanakin nan

,three quater sa ya saka light grey over a black warming vest ya riko hannun ta zuwa inda yake ajiye dokonan wasan sa..dan shiru tayi tana binsa kamar wance aka latsa"...

Dokona Sun koshi sunyi kyau gwanin sha'awa har taji tana sha'awar ganin sa akan horse din

"ko da ta fada mashi sai yaki sam yace in ba tare zasu hau ba, in 4 days zasuyi game da friends din sa ta tsaya zata gani.

Suna cikin haka taji an bangaje ta da karfin bala'i an fada jikin sa..
Ana cewa hey mr raider
(comando)....

Wani irin sautin fara'a ya saka ya dauke ta chak daga kasa yayi mata juyi..yana cewa hey mrs cutie..

Yarinyar da bata fi shekaru shida bane gaban su fara sol da ita sai dariya take alaman tayi farin cikin ganin sa sosai.

Rungume sa tayi sosai tana cewa i misss u ..i missed you soo much..

Ya lakace hancin ta playfully ya girgiza mata kai yace i don't believ youuuu.

Dan ture sa tayi cikin rigima Ta sa hannu a kunkumi tayi rau rau da ido tace ohhh you?..did u miss me ta washe cute set of white teeth din ta cike da yanga..

Yace yyyyesses"take ta girgiza kai irin nashi ..tace i don't belive yoouu.

Dariya sukayi a lokaci guda ta riko hannun sa kamar bata san da kowa anan ba 'tana cewa lets go home...c'mn.

Muryan ta har wani karyewa yake tsaban dadi ga bakin suman kanta na bin ta har kasa da kafadun ta.

Doom banafshan tayi tana bin su da ido yarinyar ko daga ido Ta kalle ta batayi ba,

sai yace mata muje mana ..lets go..

Nan ta shiga binsu a nitse har bakin katon pub din dake cikin wajen.

Wajen ta kare ma kallo ko da ba ace ba tasan ana shakatawar badala anan sosai.

duk da busawar sanyin ruwan beach din bai hana hancin ta shako wani munafikin qamshin girki ba,

Suna gaba tana bin su,yarinyar na sane da ita shiyasa ta kama hannun sa sosai ko tambayar waye itan batayi ba haka suke kuusa kai.

Baya kadan suka zaga inda wani 3 bedroom flat ya bayyana an rubuta da rervese print" MM" da zanen logon dokona ajiki kamar yadda tagani a sauran wajajen.

"suna kaiwa wani palour nan taga yarinyar Ta sake shi ta ruga cikin dakin su da gudu alaman tana kiran maman ta da harshen wani yare sounding very excited

Kallo ya bita da shi shima yana Allah Allah ya ga dawowar ta,..sake baki banafsha tayi tana duban smilling face din sa..sai ya dage mata gira ta dan kau da kai ta turo baki ....yace shhhhh

Ai kuwa yarinnyar tana fitowa tace Surprise?????

Mace ce wanda ba fara baa baka ba ta bayyana tare da yara uku agaban su,biyu mata masu kama da juna ta ko wani siga har ba maraba daya kuma na miji ne wanda ya dan girme su kadan Wanda bazai wuce 9years ba

Da gudu yaran suka haura jikin sa kowa da nashi kiriniyar matar kuwa sai murmushi take tana kallon sa,chan sannan Ta maida idon ta kan banafshan ta sake mata murmushi itama ta kara so

Come on my dear ta fada da fara'a tana gyara mata seat,wanda yaja hankalin dayan twin din tace"who is she mr raider??? ta juyo ido da gatse tana kallon banafshan sama da kasa.

'Shuuu ..sharon,keep quiet.
Maman ta tsawatar mata

Murmushi kawai banafshan tayi ta dan kalle yadda yaran suka manne masa kamar zasu shige jikin sa musamman ita mai masifan

cikin harshen turanci
Matar tace kiyi hakuri yarinya ce

Tace its ok maam

,yarinyar kuwa sai ta murguda mata baki ta juyo kansa'..sexy uncle ishe ur sister? Ta kunburo baki sai yayi yar dariya yace noo my princess she's not..ya manna mata slight kiss a gefen kuncin ta.


..nan ya taso tsaye in respect suka gaisa da matar ya tanbaye ta lapyar su baki daya
Sannan yayi gyaran murya yace, uhmmmm
Mrs megan met my wife,
"Banafsha...ya taho ya dan matso kusa da ita .

"ita kam sai zare ido waje take tana kauce ma kallon kurel da yaran ke mata"...musamman ita sharon din dake kumburo fuska....

Yadda matar take kallon ta da tsananin farin ciki ya sata dan sauke kai kasa ..,cikin harshen yaren ta tayi exclaiming
"tubarkallah ayayin da ta taso ta kamo hannun ta cike da jin dadi...

cikin harshen turan ci tace mata yaya kike? Fatan kinzo lpya.. ba yabo ba fallasa tace lpya lau ta karashe da thanks ma'am.. stiil holding her hands Ta dan dube sa cikin raha tace itace amaryan da ta boye mana kai ko?

Yayi murmushi baice komai ba tace comn guys come and say hello to ur aunt"
cameron da shantelle ne suka karaso

Cameron ya mika mata hannu yace hello aunt ,tayi murmushi ta shafa kansa tace hello

,..tsakin sharon ya sa suka juyo suka kalle ta ayayin da tayi fushi ta wuce daki a fusace nan shantelle ma tabi bayan ta

,kada kai matar tayi cikin jin nauyin banafshan tace ma cameron shima yaje kawai bata son fitina.

Anan suka zauna suna hira sama sama dukan su uku..
agabn su ta jere masu wani haddaden steam coffee,duk dama banafshan taki sam ta sake jikin ta sosai

Matar tana shiga kitchen nan ya shiga mata bayanin su a takaice"Yace mata sune only companions din sa acikin range din sa wanda ya basu damar zama na har abada da shi.

Acewar sa Mrs megan Ita ce matar wani amintaccen mai kula da harkokin sa mai suna fuad david musulmin kasar turkiya ne amma anan S.A Suka zauna

wanda abokan huldar mohan din masu so suga bayan sa na da chan suka far masa...

Mr fuad david ya mutu ne ba don komi ba sai wajen kare wa mohan mutuncin sa da amanar dukiyar sa

an kashe sa ne mummunan kisa ta hanyar fille masa kai a wulakance.

A Lokacin da abun ya faru mrs megan tana dauke da cikin identical twin girls watoh sharon da shantelle...sai babban dan su mai suna cameron

Sai ya kasance Tun a lokacin Mohan ne ya zamto musu kamar uwa da uba da dangi da aboki,sabida ko da mijin ta ya mutun mrs megan bata da inda zata je dama a ophanage home fuad ya ciro ta ya aure ta amma kowa na addinin sa.

Ita kanta banafsha taga Respect mai girma tsakanin ta da mohan
,..she's just like his elder sis haka shima kuma yake treating din ta

Itake sa ido sosai wajen kula da komai idan baya nan

Ita Duk wani harkan dafe dafe da kayan sha na zafi dana sanyi na musamman a pub din nan itake kula da su.

Abinci mai Lafiyaa tayi serving din su suka ci tare,duk dama da kyar banafshan tayi rabin plate din ta...

washe gari da safe,shika dai ya leko su inda suke kan debar rikicin da sharon wacce take nuna tafi kowa kaunar sa acikin su...

She's so stubborn and over reactive tsaban jaraban ta da fuskan banafsha tayi bacci a ranta.

amma da shike da safen shika dai yazo sai ta yafe masa fushin suka gaisa.

...ita kam shantelle babu ruwan ta duk dama kusan halin su iri daya ne.

Anan farfajiyan range din ma'aikatan sa ne birjik anata shirye shiryen business game din da zasuyi in 4 days time.

Sai ya kasance shida matar sa basu zauna ba suka shirya tun
Safe suka fice yawo.


Ranar farko wani anguwa ya kaita mai suna cape malay ,inda suka fada cikin wata shahararren multicultural market din wajen mai suna the boo-kaap.

Komai awajen fresh and extremly natural!kama daga kan mutanen wajen har kayan ci da sha musamman da shike kayan na lambu ne kawai anan

"ajiye motar sa yayi daga waje dan Da kafa suke tafiya kamar normal mutanen wajen
dan haka ne ma suka samo daman shigan kasuwar ta ko ina,taji dadi sosai ta juya nan ta juyo nan sometimes har yana mata pics bata ma sani ba..


A rana na biyu ya sake kaita groot constatia,da robben island suka sha kallon su cikin nishadi

..basu shirya shirin dawowa ba sai cahn ana neman 2 hrs before sun set nan ma suka tsaya a table mountain,inda ta manne a jikin sa suka zauna tare a kan dutsen a chan koluwar sama suna kallon perfect view na cityn gaba daya da yadda rana yake setling akan ocean...

the view was amazing sai taji kamarsu zauna anan har abada.

Shikuwa Tun anan ya shiga kissing lips din ta,wuyan ta da duk inda bakin sa ya sauka yana nuna mata cewa she's very much close to his heart now,

Kwana biyu kenan daya zo and for the first time ya raba hankalin sa gida biyu.

Sharon ta kanzo neman sa kullum bata samun sa
Amma ba wanda ya lura da cewa takan makale ta jira har sai taga dawowar sa.

da shike bata ganin sa sosai yanzu haka kawai taji bata son banafshan dan ko maganan ta mahaifiyar tayi musamman ma ace tace banafsha tana tare da mohan to ranar bazata ci abinci ba

On the 3rd day basu fita da safe ba sai yaje musu tare da banafshan suka gaisa,kin kula sa sharon tayi.. Babu rokon da baiyi mata ta fito su gaisa da matar sa ba amma haka fir taki tana cewa yaje wajen wancan ita batayi da su.

Many times sai dai yayi dariya,amma ita da gaske take
Acikin yaran Cameron ne ma ya dan zo wajen ta suka dan yi hira ...
Amma har suka fice ranan Bata gane kan twins din ba.

Yau da zasu fita da yamma ne aoai dan haka wata beautiful white tite jeans ta saka akan material fish tail gown shima fari da flowers blue.

She looks stunning don ba karamin fita shape din ta yayi ba,

Nan sukaje waje na karshe wato kirstenboch garden'the most beautiful botanical garden in the world.

Wani sanyin dadi da nishadi ke debar su,ga views din hadadun flowers da grass ga daddar qamshin su da ya mamaye su..

Bayan sun gama zagayawa akan wani pink rose flower capert ya zauna,ya miko mata hannu ta kama ta fado kan cinyar sa ta zauna...
'
Irin kallon daya ke binta da shi bata san sanda ta rungume sa tana mai zagayar da hannayen ta ta wuyar sa da hannayen ta ba,sai ya hade kansu waje guda dogon hancin sa ya goga akan nata slowly sn maida numfashi a tare"are you happy? Ya tambaye ta kamar mai layin bacci,rikitattun idanun ta ta bude ta dada goga masa sassanyar fuskan ta akan nashi kafin ta gyada kai.

Hannun ta ya kama yayi kissing sannan ya dawo da hannun sa akan albarkatccen hips din dake rike da bountiful shape din ta yana shafo ta,

'kan kace kobo bakin su ya manne waje guda wani irin Kiss me sanyi da jan rai suke aika ma juna'
Musamman ita dake jin kanta da daban ayau,

Its really nice to have a feeling of being special.
Bata yi tunanin har zai iya bata lokacin sakanta yana yana fita wajen shakatawa da ita kawai ba.

Soyayyr su suke sha,sanda har waje ya rufa yayi duhu sannan suka dawo.

Bayan ta idar da isha'i ta sauya kaya nan ya fita karban wasu daga cikin bakin sa a dayan sashin dan nesa da su .

Bai dawo ba sai da shantalle a hanun sa wanda ke masa hirar fushin da sharon tayi da shi na rashin zaman sa da su kwana biyu kamar yadda suka saba"

Dariya yayi yanajin ta tana cewa ai yanzu ya share su tunda ya zo da wata babyn."

Itama mai saukin kai kenan da kyar yayi convincing din ta bare dayan.

Banafsha kam sai dai ta kalle su dan ko ci kanki basu ce mata,sai dai su tsura mata ido suna kallon ta.

'ana suna zaune su ukun knocking aka yi anan ta tashi ta bude kofar

..warm hug mrs megan ta tare ta da shi suka gaisa kafin ta shigo sharon ne a bayan ta ta daure fuska.

Sai Tace mata hy,"...nan tayi tsaki ta wuce gefen ta abun ta.

Ba bata lokaci Mrs megan tace its time up nazo na dauke ki ne muje gida'

Ya mike tare da shantelle din dake nokewa ajikin sa,nan ta sake shi ta taho wajen mrs megan

Tace Bye mr raider good nite"yayi mata smiling wave ta dan juyo a takaice tace ..bye" ma banafshan da alaman sabida kallon da maman ta tayi mata ne yasa ta fada.

Anan kuma Ko motsawa sharon batayi ba.

Shikam Kusa da matar sa ya koma ya jawo ta jikin sa kadan mrs megan ta kamo hannun shantelle tace comn sharon lets go.

"mum i dont want to go'

Ta fada a tsawace,da sauri ya kara sa wajen ta yace heyyy whats wrong with you'cikin fushi ta buge hannun sa tace i dont want to go.

Tsawa mr megan ta daka mata yace nooo plsss let her tell meke damun ta
Tun da nazo take bata rai dani my princess comn waya taba ki ne?

Wani shagwabben kuka ta fashe masa da shi ta rungume sa"cikin shessheka tace i miss you...I want to stay here with you i just don't wanna go.

Mrs megan zata sake magana yace shhhh its ok am here,i wont leave...ya juyo yace shantelle?ya tambaye ta ko itama zata zauna anan da shi amma sai ta girgiza kai alaman zata bi mum din su

Haka suka bar su su ukun da sharon cikin ran mrs megan bata ji dadi ba.

Ita ko banafshan ko damun ta abun bai fara yi ba tukun musamman da yarinyar take nuna boro boro bata san ta ajikin mohan.

Ice cream din daya sa banafshan ta kawo mata ma taki karba sanda ya sa hannun sa yana bata abaki suna hirar su gwanin sha'awa

Chan wajen 10 ta nufi daki ta kyale su,inda bacci mai nauyi ya dauke ta,

To her surprise tana mirginawa da safen Allah zata sauko sai ta sauke idanun ta akan sharon A tsakiyar su akan gadon ta rungume kirjin sa gam ta mannu da shi sun juya mata baya.

Bata san meyasa ba amma haka kawai taji wani haushi ya kama ta.

Sai ta mika hannun ta itama kan bare back din sa a hankali ta furta yayah mohan ..

Yahh moh..

charaf sai yarinyar ta bude ido wani kallo ta watso mata alaman don't
you dare touch him

Itama ta mayar mata da silly looks din who are you to tell me that...ta share ta

Hannun ta sake kaiwa zata taba sa a hatsale yarinyar ta taso ta ture hannun ta tace 'stop it.. don't touch him, . ure not even his princess cos i am..ta nuna mata yatsa

"banafshan sake baki tayi tana kallon ta cike da mamaki...tama rasa me zata ce mata

Murguda baki tayi mata ta dada komawa jikin sa ta kwanta tayi banga banga tarwal da idon ta akan banfshan tana gadin sa cike da masifa..

...idanun sa a lumshe suke kamar mai barci amma a zahiri shiru kawai yayi yana jin su.

...Yana jin yadda banafshan ta banging kofar toilet ta shige ciki he can spot dat ranta ya fara baci...

Tabe baki yayi Cikin ransa ya yace hmmmm intresting.
Follow #surayyahms

_🅱RILLIANT WRITERS ASSO._
_Pen of freedom home od exceptional and magnificent writers_




*🍒🌺AJALIN SO🍒🌺*
_Xplicit romance_


_WATTPAD @SURAYYAHMS_



Dedicated to umherny nersallah

_this page is for u only my siyamah_


34.
_The Rainfall_



"Bata wani jima wajen wankan ba ta fito amma sai taga wayam babu kowa dakin.

Tabe baki tayi ta jawo prayer mat ta tada sallah

Hoping that kafin ta idar zai shigo amma har ta gama shafe shafen ta da duk abunda zatayi bata ji qamshin shigowar sa ba.

Agogon dake wall ne yayi kara ta daga kai sai taga 7.00am.

Straight up ta mike ta dada gyara zaman hadadden maroon top din ta wanda bai kai hips din ta fully ba

gashi ta sha kwalliya this time around har su eye liner mascara eye shadows ta saka tayi lining bakin ta da pepper red lipstick tayi kyau sosai...
Kalar mayafin ta irin kalar lallausan straight skirt din da ta sa dan haka flat shoes ta Sakaya shima maroon ta fara takowa a hankali sai qamshin dake bin ta.

Har ta kawo falon babu kowa gashi ta bar wayan ta a daki...
da kamar zata basar tayi zaman ta amma sai taki yin hakan

rounds wall dake bin bayan dakin su ta waje ta zaga tana leke a karo na farko Ta hango su cikin pool yana zaune a pool step yarinyar tana wasa da ruwa ta kan shi.

Karamin Sauke ajiyan zuciya tayi ta dan dafe kai cikin mamakin fitina irin na wannan yar yarinya....
haka kawai taji ta sauko wajen su itama ta same su.

'Sai dai tana isowa daff taji an wuce ta feeee daga idon da zatayi sai ga shantelle,

Good mrning raider ta fada tana dariya hannu ya mika mata yace morning my cutie.. hada ido sukayi da sis din ta alaman sun san me suke aikatawa

Lokaci guda suka shiga surutu kamar basu san da tahowar ta ba Suga shiga sa floating band a kugun su zasu fada cikin ruwa"wani ball din wasa sharon din ta dauka...u will be the catcher sexy uncle.."bai amsa ta ba cos hankalin sa da idanun sa na kan matar sa da tayi one step majestic walk a hankali tana kallon su"...

Kallon juna

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login