Showing 243001 words to 245996 words out of 245996 words

Chapter 82 - AJALIN SO BOOK COMPLETE BY SURAYYA.txt

07 Aug 2025

6589

a juyde yake quiet and very dangerous

Chan yana bude buden rooms Sai yaci karo da nimrah a daure ta kife kai tana kuka tana wasu irin suicidal
Tots

More than anyone he was shocked,yaji mamaki matuka so he has to come in Bata masani ba taji ya dafa ta sai ta dago ta kalle shi.

Bakin ta na bari cikin jimami Tace mohan,..dama ashe ni mahaukaciya ce?

YaCe what?

Sai ta fashe da Wani irin sihiratecn kukan da sai da jikin shi yayi sanyi

Cikin kuka ta shiga bashi labarin kanta Da duk evil din data aikata with so much remosed And confuSion Gwanin Tausayi saida hawaye suka sauko idanun shi Shima bai sani ba

Bai taba jin axuciyanshi xai yarda da Furucin nimrah farat daya ba sai yau ayanayin ta ko makaho yasan babu alaman wasa aciki.

Xama yayi gefen gadon ya dafe kanshi yana jiman tawa cikin tsananin mamakin rayuwar duniya

so hanifa,farida su hjya mamas incident was all nimrah 's ill health effect.

Yasan that is evil beyond thinking but How he can he even judge her Now?
Wani irin adalci xaiyi mata ya ga laifin tane? Koko yaga sabanin shi?

,itakuwa da taga Har yaji tausayin ta abun sai ya bata mamaki sosai sai tayi shiru tana observing din silence dinshin

Chan tace masa nasan ciwon hauka ta xai iya juya min tunani akanka anytime sooon and right now if there is anything i wnt to do is to help you.

Tace Mohan Ka kunce ni,kayi tafiyar ka i assure you xan karasa maka sauran task din dake gaban ka
I will kill her...I wll kill tHat Monster

Yace nooo nimrah...i know u did wrong ...so many wrong but i wont let you face her..wannan muguwar matar ni kadai xan ga krshen ta

Ta cuce kanta ta ci amanar Da ubangiji Ya bata i wont spare her

..tace noo Mohan..baxaka iya ba mohan Kabarni kayi tafiyan ka

Nan musu ya fara kaurewa trying to convince him tace
Kayi tunanin banafsha ?

Shes gonna end up witout happiness ace matar data kashe iyayen Ta In cold blood ta kashe abun kaunarta uban yayan ta?
Haba mohan kaji tausayin Ta mana
I know i neva liked her but banafsha bata cancanci hakan ba,she is just a girl

Jin haka yasa shi runtse ido

Tace pls mohan,Nice bani da amfani a duniya kabari na fuskance ta ko ta kashe ni ma abanxa ne..

But You have A life mohan,u have ppl to protect i wont let you die ...dan nasan bata da imani xata kashe ka

Ko baka san meta shirya muku bane? A tunanin ka da gaske takeyi ne?
U think this is just it?..mayaudariya ce Fa

Anjima kana yin signing Da speech din nan xata kashe mahaifin ka

..baxata taba rike alkwarin ka ba shes planning oN killing oll of you
I SWEAR kaji na rantse
And she wIll send your mum and Your family to Abject slavery
...cikin
Wani razannann Kuma Rikitaccen kuka ta karashe Maganan ta fada jikin shi Ta cigaba da rokon Shi akan ya tafi Ya barta Anan xata kashe Musu lady..

Tsaban tausayin ta daya ji aranshi
Shima kuka ya shigayi ya dan rungomota jikin shi sunayi tare very emotional

Rintse idanun shi yayi yana xubar hawayen Cikin tunani Chan Yace i cant, i cant do this...i cant let you So this nimrah baxan barki kiyi hakan ba.

.cikin dauriya ta dago kuka har majina nabin hancin ta tace meyasa? Baxaka bari na mutu ba fOr what?...Duk cutar da kai danayi... i killed aysha ni na fara maka AJALIN SO A duniyar ka mohan why wont you let me die Now..wani zazzafaN hawayen me sula dada saukowa

The feeling of miserability Ya gama daukar emotions dinta"
Wato haka rayuwa take ,all her life lady tana amfani da ita amma sai gashi wanda ta cutar da rayuWar shi farat daya yajI kanta"

Bakin shi har na rawa cikin tausayin ta ya kalle ta Yace idan na barki na butulce ma kaina ure still my wife nimrah . ure my wife...kuma mu musulmai ne nasan da hakkin ki akaina...

"The men are the maintainers and protectors of women"god himself said it in suratul baqara..
So i wont let you die Just like that...

Wani kukan ta fashe da shi cikin kwakwawarta tana jimami mai tsanani tace to shikenan as your wife ka kunce ni kayi tafiyar ka.

Bazan yi abunda Kace kar nayi ba i wont face lady ammma xan je na tayaka dauko maganin allura nasan inda yake so u have to go now and heal ur dad xamu san yadda xamuyi da ita..

Hakan ya amince ya kunce ta suka fito har lab da kyar da boye boye ta dauko masa antidote din ta kuma kubutar da shi ya kama hanyar gida.

tana dawowa kuwa taga ana wulgawa ana kus kus alaman angansu kuma tasan xa'a fada ma lady sai tayi sauri ta xame ta dinga binsu har ta samu Itama shiga secret rooom "tana so ta same makamin da xata rike lady"nan ta shiga safe din gidan ta tattaro duka file din lady xineta da mai amfani da mara Amfani all ta turo acikin ta sAi Dai fita ne ya xamto mata babban bala'i

Chan da Allah ya taimaka Sai ta tuno akwai irin vanishin oitment din nan na tsafin lady data ke ajiyewa a kusarwan dakin gidan ko dan ta kwana gashi dama bawanda ya sani sai ita nimrahn,da kyar tayi sanda ta shafa ajikin ta ta bace adakin ta fado baya.

Daga nan ta taso
Cikin sanda ta bi baya ta shiga dakin ta ta window ta dauko keys da trigers ko tsaya wa batayi ba ta cilla aguje tashiga nearest motar dake wajen da wani irin speed ta bar haraban gidan sai dai kassh har securty sun gano ta

Da shike ma Most aecurty Din wajen basu san akan metake guduwan akai ba
But ganin yanayin ta ba takalmi ba dan kwali ga uban files data fita dasu sai akayi alerting lady atake

Wani tashin hankalin nan ya fara Don kuwa farat daya jikin lady ya bata something is very wrong a mansion dinta

Tuni sai ta bada oder securyn check In seconds aka san komai daga abunda ya faru sai aka baxama tasa aka bi mata bayan nimrah

itama tana wajen karban pleasntries ne ana shirin dayan taron gashi dama ita taci primary election na campaing din da akayi akasa


Ai Tana gamawa Mota ta fixga itama tare da mabiyan ta suka bi sahun neman nimrah da files

Dan daga nan
ana musu descrbtion inda motar ta kebi
Nimrah Kuwa hanya kawai ta dauka bata san ina xataje ba


Mohan kuwa tuni
Yayi ma dad dinshi allura alhaj muamar sai ya mike tarwal kamar magic anata godiya ana hamadala,

Toh Saura a dauko banafsha daga gidan ameer sai mohan ya sa akayi doubling securty agidan su,ya fita shikadai xaije ya dauko ta


Nan ma is Too late cos lady ta sa araba mata kafa ta ko ina
An sa mata ido sosai

Ta sa anbi kan labarin komai Daya faru amansion duk cameraS angani har ta gano cewa nimrah ta bada mohan magani

so probably Tasan alhj muamar ya samu magani ya warke

Kawai sai ta sa monitiring goons din ta a kOfar gidan akan asa ido Na masu shige da fice agidan alhj muamar Tasan inda ya tashin nan baxai barta ba

Unfurtuntaley sAi da mohan ya fito aka fara binshi har gidan Ameeer wajen dauko banafsha

Abubuwan lady iS So perfect da kyar ake iske musu dan haka
Yana shiga suma suka shigo gidan
Ameer DiN suka nuna musu bindiga akan muddin mohan bai basu banafsha sun tafi da ita ba ta xasu kashe ameer da maryam

Thy have no choice cos lady tasan taurin kanshi da kanta tayi masa magana a handsfree kuma tace masa tana bin nimran the moment she gets her xata kashe ta har lahira ta rike banafshan sai suyi fito na fiton dayace suyi

Hauka ne kawai mohan baiyi Dan koda abubuwa suke faruwa dashi a baya daya ga anajan banafsha da tsohon ciki xaa tafi sa ita,sai dayaji kamar mutuwar shi ne taxo in black and white screen

Su maryam da ameer duk sun raxana,da kyar yace Musu Kar su fito shi sai yabi bayan su banafshan

Bayan tafiyan shi Su ameer ne suka yi sauri suka kawo labarin gida wajen su alhj

Nan waje ya rikice,alhj ya shiga kiraye kiraye,all his deadly contacts na ex millitary cop a iraq da da chan yake fargaban kai karar lady xineta wajen su yau yacire xuciyan imanin shi ya ce su taya shi wajen dealing da ita ko da dukan arxikin shi ya yarda yau rasa

Haka al'amari ya kacame lady da dukan mugayen goons din ta suna bin nimrah dake rike da files

Mohan yana biyo bayan motar daya dauke banafsha duk hanya daya suke bi

Daga chan sama kuma tuni mutanen alhj muamar suka fara shige da fice ana tada protocol ana neman siririyar hanyar da xa tuno asirin lady xineta koda sharri su tike ta dashi.

Sai da aka isa wani katafaren gidan petrol chan bakin wani hanya kusan ouskirt of town aka samu tare motar nimrah sabida ta tsorata da dumbin mutanen lady dake biyo bayanta


Ba wanda yasan da me ta tanada sai taki fitowa a motar

Lady da tawagar ta tuni suka kewaye cikin haraban gidan man,da shike ma wajen gari ne sai babu mutane sosai.

Motar nimrah ne a tsakiya
Aka bude ma Lady mota ta fito cikin mutanen ta a matukar fusace

Waje ta nema ta tsaya cikin dakewa tace ma nimrahn tafito da files din kafin taxo ta same ta


Nimrrah kuka takeyi kukan axaba da rudani
Tasan abubuwan hannun ta sune kadai zasu kawo karsheen lady har abada but no one is here to get it
Kuma tasan itakam nata yakare...mutuwa xatayi yau

Sai Ta bude glass cikin ihu da firgita ta Ce ma lady a shirye take ta kona su baki daya acikin gidan man sabida haka tabi ta ahankali

Hakan kuwa lady tayi shiru tadan sarara dan tafi kowa sanin nimrah can be dangerous and selfless

Nimrah Ko daga kai batayi ba daga cikin glass taga an kawo banafsha,kawai sai tayi wining glass din motar ta kasa gaba daya,tana jira taga mexai faru


Hde da haushin ninrahn Wani wawan damka lady tayi ma hannun banafsha cikin fusata da haushi bata ko kula condition din ta bare kuma kukan da takeyi ba ta jawo ta gaban ta

Just in time saiga mohan ya iso tun kafin yayi parking

nimrah ta fito ta jingina da motar ta don babu sauran tunani aranta cikin murya kakkausa

tace ma lady xan baki dukan abun da kike so har da raina but you have to let her go
Tayi nuni da banafsha in avery seriious tune


Lady taC are you out of ur mind,?

Kafin ta furta wani kalma nimrah ta fito da wasu munafukan ligher trigers kamar nashan sigari amma tsadadde wanda sun san one blow gaba dayan su xasu kone kuRmus sai toka...

Sanda hanjin kowa ya kada kuma lady tasan dagaske nimrah take yanzu kam

Sai ta amince suyi yarjejeniya akan nimrah
Xata bada Banafsha tare da mataikmakin ta

Sai ta basu files
Ita kuma tabata banafsha

Nimrah tace ah a,
Ta rike banafsha


xata bada mohan
File,

Tana bashi banafsha sai ya mika mata

Lady bata so ba amma haka aka sa mohan a tsakiya ya zo wajen nimrah

Motar ta ta bude
Ta ciro files din bata iya ce mishi
Komai ba Sai hawayen datake saukewa tana murmushi....

Sai da ta bari ya isa har wajen lady sai ta dago wani recoder a hannun ta is not real hasali ma a motan ta same shi bata san na waye bane amma sai tace,ma lady
Kar ki dauka bansan ki ba

To mudin kika yi wani abu xan danna wannan direct to police all the evidences are here

kafin nan kowa yayi magana sai ga karan helicopters asama fiiii
Daga base din sojoji

Tuno lady ta fara rikicewa ga kura da iskan ...dole ne tasan domin ta aka zo sai dai batasan suwaye bane


Ai kura na lafawa sai Rututu sukaga bindigogo akansu


nimrah data fahimci in favour of mohan ne sojojin su kazo sai ta sabule ta shiga motar ta ta tunkaro su suka aguje kamar xata kade su don ta raxane su

A birkice mojan ya jawo banafsha suka fado kasa duka da files din ai kuwa Yana matsar da ita wani zazafan ciwon nakuda ya tashi mata ta fsa ihu tana salati a rikice ya dago ta suka kama hanyar motan sa
Xasu bar wajen

Nan lady tafara gudun tsira suna zagaye gidan man ga nimrah na biyota daf da daf da mota kamar xata take ta,

Bayan dukan a halin lady sunyi freezing

Alhj muamar da kanshii yasauko daga helicopter dashi da present comandas ya dauke files din

Sai dai wasan tsiran ran da nimrah keyi da lady zineta is beyond control

Domin kuwa Sun xaga haravan gidan nimrah saida ta tabbatar ta wulakanta lady xineta taga tsoro da fargaba da kaskanci a idanun ta kafin ta saurare sojoji ta tsaya har suka kama lady zineta.

Sai tayi lumui acikin motar ta tana ganin ana tattara kowa da kowa ana barin wajen

Tasan itace karshe kuma dole xasu tafi da ita itama

Wani iri takeji aranta domin kuwa ciwon haukar nata ya tashi mata sosai ji take kawai tayi kisa amma kuma ta kashe kanta


Kafin sojojin da suka rage suce wani abu amsai tayi reverse da speed ta xo ta gwara kan motar ta ajikin wani diesel pump

Tayi sauri ta koma baya ta wajen gidan man dai dai tsakiyar titi in seconds
Sai akaji bummmmm
Tayi exploding wuta ne ya cinye ta kurmus babu saura..

Su alhj tuni suka bankade asirin lady xineta a duniya,babu imani akayi kaca kaca da mutuncin ta da duk wani kaidin ta na sharri.

Banda laifin cin amanar da hainci na siyasa dana kashe kashen da aka tono sai Ga mummunan tarkon data shiga
A dalilin sharrin da ta hada tsakanin major ifiqham da alhj muamar domin kuwa milltary basu yafe ta ba

Sai suka yanke mata hukuncin su mai tsanani wanda farat daya ya janye duk wani arxikin ta da qaddarorin ta
Har Ta dawo matsiyaciya agidan duniya

gashi agidan tsaron ma bata samu sauki ba

Anan asibitin mohan banafsha ta shiga zazaffan na kuda yana kanta farida ma ta dawo ta na gefe tana taimaka masa


Banafsha Bata haihu ba sai after 4hours da zuwan su asibitin

inda ta haifo lafiyayyun yaran ta yan maxa guda uku da mace yar karama guda daya...

Like misery babu wani major problem kuma ko irin sumar da tayi a haihuwar maysam batayi ba ta mike abunta


Ranar ya kasance musu ranar farin ciki ranar samun yanci da ranar daya kafe babban tarihin arayuwar famlyn alhj muamar wanda bazasu taba mance da shi ba.

Mohan yayi jimamin mutuwar nimrah afili da kuma cikin zuciyar shi sai yake ganin duk wulkanci da aka shirya ma lady xineta da gaguminrin toxarci da zubewar kima da lady xata shiga ciki a fadin kasan da duniya bai biyashi ba.


Sai gashi Bayan wata guda sojojin boye na iraq sun mata wani kullin sharri mai radadin axaban da yasa ita dakanta ta kashe kanta Kawai acikin gidan prizon.

Kusan gaba takai kowa cos baya don a awa guda da mutuwar ta aka maye kujeran ta da wani and life goes on.


_After 6years_


Ba Labarin lady zineta ba har ma duk abunda ya shafe ta an yi banxa dashi a doron kasa...

Familyn alhj muamar sun bunkasa cikin walwalr arxiki daukaka,girma da muhibba, a idon duniya..


bayan auren kowa daga cikin sauran jikokin su hajya ya xauna sai su hjy mamah da hjyn birni suka koma sydney da zama baki daya

Nan Aka bar hjy mahnoor da duka
Jikokin ta guda biyar agabn ta tana lura da su cikin tsananin so
Gata da jin dadi

Maysam,aalam,
Aarif,aryan da maysun.

Bangaren Mr and mrs mohan Is a happily eva after soyayya ya ninku ya kazanta shakuwa ta wuce mata da miji an zama rai daya.

cos mohan da kanshi yayi sterile injection na tsayar da haihuwa sabida banafsha ta samu damar yin karatun ta a tsanake

She wanted to study law ko danta zame musu babbban garkuwa a familyn su Nan gaba

Yet ita da mijin ta sun tare ne A kasar QATAR with new life and neW home sai dai yara suzo musu hutu

here,Where she studies in the best of her profesionalisms har ta cimma burin ta Ta dawo Mai Dauke da inkiyar barister banafsha farasat Muhammad.



ALHAMDULLIHI
Karshen ajalin so kenan kuskuren dake ciki ya ubangiji na kayafe min🙏🏻,
wanda sukace akwai batsa aciki dama jira nake nagama sai na amsa Su toh pls forgive ur tots..this is just a way of a writer ko mu rubuta littafi Mai dauKe da action,thriller romance ko comedy Duk rubutun novel is our choice.

Nikuma surayyah a duk sanda nake son na rubuta romantic novel bana rubutawa dan na tada wani hankali ko sexual urge dinsa ...god forbid ..Tufia
kwa😸..u cant believ some sex scene dake littafi na ma sai naji anmun abu raina yabaci dan bani son nayi fushi nake xama na rubutashi to show u baiya ma cikin damuwata.. i don't even feel anything cos to me is just a story
And I do make standards for many things a rayuwata ba komai xaka bada fili yayi affecting dinka ba
...nevetheless if u feel cheated i still apologise


VERY BIG THANKS GOES TO MY FANS ina maganan duka grops dake bina da kaunar su
Kusani fa baxan taba mancewa fa adduon ku ba

Khaleesi gp akwai wasu members bansan ku ba but i saw how u guys loved this book and i aprciate SO much

Zinne smart novel members
su maman gidado Nafisa mumzaheen and co and co kunsan kanku my rigghtt hand mumys i realy a aprciate u guys na musamman..


da gayu yan mata da maxa da suka bude min fan groups a whatsp ana karanta ajalin so ana coments Fisabillahi...know that ur love is a burning flame in my hrt duk inajin labariN ku and i apreciate so much.

My friends among writers wanda bamu kungiya daya ma
Thanks alots for the support.

Bazan fadi sunan sabon novel ba but im gonna leave the thriller on my whatpad page so u can FOLLOW SURAYYAHMS A shafin wattpad to get all details.


Bye for good Allah sada mu da alherin rayuwa wish me luck👋🏿


#SURAYYAHMS
#PRETTY KITTEN
#OFFICIAL CATY.
AJALIN SO
end 28/6/2019/
1.11pmGmt.🐈


Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login