Showing 204001 words to 207000 words out of 245996 words

Chapter 69 - AJALIN SO BOOK COMPLETE BY SURAYYA.txt

07 Aug 2025

6603

Nagani na fada zai fito tamkar Wanda ba abinda ke damun sa"...
...Haka zai fito yana zuba qamshi Yana kasaitatacen taku fuskan sa na xuba Uwar sheki sai yayi mata kyau Da kwarjini sosai,sau dayawa in taga yana saukowa daga steps Kirjin ta ya dinga bugawa kenan Bata iya Tsayuwa su hade ido sai ta buya Wani gefen tana leko shi A sace...

Idan kwanan ta ne Kuma,Baya tashi shigo mata sai chan Cikin dare lokacin yasan zuciyan kowani mahaluki yayi sanyi..'

'...Hakan zai shigo ya zauna bakin gado ya jawo babyn sa ya runguma Har ya Aje kansa kan pillow da ita a arms dinshi Daga nan silently kissing and praying for her har yayi barci Shima..

most times Cikin dare haka Banafsha zata yi ta kallon su suna baccin..,ga yarinyar sai dada kyau take alaman nonon uwa ya matukar karbar ta,Shiyasa ma thy always look fit together da mahaifin Ta Duk wanda yagansu dole zaiji sha'awar yanayin Halittar su.

da safe ma duk sanda ya shirya kansa ya fito Fuskn sa Ba yabo ba fallasa Xaiyi wasa da babyn sa,nan ma Banafsha ko juyi bata iyayi ta kalle su"he's so cute da alamun jaririyr har ta fara kama qamshin sa... yana fita sai ta fara Tsala kuka..dauko ta take yi ta rungume ta da kyar tana furta shshhhh daddy will be back soon ok?'
..wani bin sai dai taji tears na bin kuncin ta Bat san na meye bane...,batayi tunanin xaiyi xuciya ya dena shiga harkan ta har haka ba"
He dosnt want to ask again ko? dama jira yake na shiga trap dinsa ya wulakanta ni..

ko abinci tayi zaici kam amma ba kamar yadda ya saba ba,
..Abunda yafi damun ta yanzin ko serving dinsa bai bari tayi Bare sauran dawainiyar sa Na private.. tana kawo hannu xaice a'ah.
,Yanzu dakan shi yake yin komai iyakaci in ta kawo Abinci ta aje yaci ya tashi ya barta anan.

'Idan abun ya ishe ta,tana kallon sa sai ta rika tuno da shi ada chan da basu saba ba...Daure fuska da mugun miskilancin ya ke fitowa da shi karara baiko daga mata kafa Bare ya dame sa.

Nimrah kuwa dadi take ji ,tuni ta soma dawowa hayyacin ta,yanzu agidan ita kadai ke walwala da nishadi rigima da tsegerancin Duk suka fara dawowa kanta tukurum 'daga mai aiki sai ita ke wulgawa a tsakar gidan...

Banafsha Na daki kullum sai dai tayi ta juyi'..Abun na cinta aranta Sosai gaba daya bata jin dadin komai A duniyar ta..

Ranar da ya lura da suna satan hade ido idan yazo da daddare tsaki yake ja mata ya hade rai..

inta ga haka sai taji kunya ta juya masa baya takasa budan baki tace masa komai...

Shiko yana ta jira ta bashi hakuri amma sai yaga bata yi hakan ba..

sai kawai ya yanke hukunci ya dena shiga dakin ta kwana
. .sai dai yazo da safe idan zai fita ko da yamma idan ya dawo daga aiki ya dauki babyn sa a hannu ya fice...

Ahaka Sun shafi kusan kwanaki 17 Cikin wannan period din hankalin ta ya tashi sosai,daga baya ita tafi shi damuwa dan har abinci bata iya ci ma cikin ta bare tayi bacci mai dadi.

Gashi Daga ta fara nuna damuwar ta a fili sai nimrah tafara sata a hot sit.

Ita Nimrah Tasan Banafsha zata yi wanka tayi kyau tafito da babyn Palour Tana jiran wucewar sa,toh idan Ta sammaci mohan zai fito sai tayi Saurin tsare Sa tun Daga corridor 'cikin salo kamar coincident sai tace su fita tare itama zata wuce office,..haka xasu sauko taren ta riko hannun shi tana narke mishi kamar bata san zasu tarda Banafsha a palon ba

A haka saida taci nasaran sanya Banafsha nuna mata hawayen ta Shi bai lura ba .

Don kuwa yana Karban babyn nimrah zata fara fade fade'...some times harta ce Ya bata baby"MM"din da shike haka su mufida Da sauran familyn ke kiran babyn wato maysam Mohan
(mm)

Nimrah Inta dauke ta ta Fara kuka sai tace,Yi shiru abun ki ai kanin ki yana hanya Xai zo ya rarrashe ki wata rana"did you wanna play with magajin abba? Sai tayo dariya ta riko Da karfi Tana shafa hannun Mohan acikin ta Gaban Banafsha..

Mohan Baya cewa komai haka zasu fice su barta tana shiru,.haka Xatayi Ta tsaki Tana jin haushin su Ita kadai har tagaji ta fashe da kuka...

Haka kawai tafara jin she need someone to talk to zuciyan ta ya fara cunkushewa da tunani iri iri sai tace
...to me xatace,kuma ma waye xan fada?ince miji na ya dena kula ni tunda na haihu masa kenan?tunani take'..ai yayah mohan shiya fara nuna bani da muhimanci a rayuwar sa..ranar ina yaje da zai barni adakin haihuwa ina shan wahala.,bayan yamin alkwarin shi zai kula da ni Sosai..

Da haka ta shiga taro magana tana revising din abubuwan da suka wuce da duk abunda nimrah take fada mata,kwana biyu kacal ta dauka tana nazari har takai inda ta soma gane kuskuren ta yafi yawa aciki..

For whatever reason she shud have confronted him ba tayi concluding sannan tayi zuciya dashi ba.

Juyi take daga bango zuwa bango,"duk fuskan ta ya fada'kodai naje na same shi nafada masa banji dadi abunda yayi min bane?

Ohhh god!!!ta mike cikin hada kai da gwiwa"tace noo i think i can't,ai fushi yakeyi dani yanzun idan ya sauko zan gaya masa..sai ta koma ta kwanta

On the 20th day din..Ranar da abubuwan suka fara sanyi aranta, sai gashi ta fito palour da baby a hannun ta zasu wuce kitchen Da wayo suyi zaman jiran wucewar sa.

Aikuwa tana haurowa kan step nimrah ta fara gani sheme sheme kwance a kasa tana nishi..

Batayi kasa a gwiwa ba ta karaso kusa da ita,agefe ta aje baby maysam tace anty lpya kuwa?....
Wani nishin mai daga hankali Nimrah ta ke tana rike ciki...tace Banafsha pls help me to the toilet amai nake ji....sai tayi wuahhhhhhh takakalo aman a rude Banafsha ta riko ta tana rusunawa kuwa ta kwara mata aman ajiki...
Ayayin da Banafshan ke cikin zulumi da mumunam faduwam gaba
Wani runtse ido Nimrah tayi zuciyar ta fari kal don kuwa burin ta ya cika

Tun da safe yau nimrah ta gwada taga Allah ya bata juna biyu,bata fada ma mohan ba bata gaya ma kowa ba tuntuni she has been looking for A perfect way ta nuna ma Banafsha cewa itama tayi cikin shi

cikin saibi da janjanin magana tace am sorry,nayi miki amai ajiki i don't mean to,

Duk na kasa tashi ne,da alamun cikin nan zai bani wahala kema kinsan yanayin abun ko"

haba mana,wani durus Banafsha ta tsaya don kuwa chak numfashin ta yake kwacewa yana neman dauke kanshi dan bakin kishi da wani zazzafan yanayin takaici data tsinci kanta aciki" ...da kyar ta danne hawayen ta tace so..ryy anty..ai bansan kinada ciki ba...i...i..
Nimrah kamar xata wasTsake fuska ta fashe Mata dariyan abubwn datakw gani a reaction din nata... So thIs girl Har bata iYa danne kishin ta har haka...Sai Ta wani larne ta Cigaba da nIshi daddaya tace its ok ..,ai Baby Na, .Sai tayi nishi ta kuma cewa,..my baby,my mohan ma bai sani ba ne Bana fada masa ba,kije kawai ki goge jikin ki,i will wait for him here,

Aikuwa bata san sanda ta mike Tsayen ba,Don wani Matsanancin kuka ke Shirin Kwace mata,so anty Nimrah is pregnant?hmmmm,ita Gani Take duk kwanan ta da aka deba ba'a shigowa su suka hassasa aka samo cikin....

A sadade Cikin sanyin jiki ta kama hanya zata haura step ta wanke jikin ta sai gashi ya shigo Sun hada ido dashi ya dauke kansa,a maimakon ta dauke kai Itama tayi tafiyar ta,sai ta tsaya kallon su

What's wrong ya soma cewa sai ga Nimrah ta fashe da kukan munafurci,are you aright? Ya dafa kafadun ta yana fada Fuska ba yabo ba fallasa....Nimrah
Dagowa tayi ta kalle shi sannan ta dubi Banafsha Sai ta dauke kai Ta wani dora hannun ta akan face nashi Cikin shauki mai tafe da Munafukin murmushi tace baby,my love...Im pregnant.."finally, we gon have Our babies...
A hankali Ya Furta wow...
Dan kadan ya lumshe ido hannun tan dake fusKan sa Ya ruko ya dora bakin shi akai Yayi kissing Yayi murmushi Yace im happy'..

...ohhh lord Nimrah ji tayi kamar ta tsala ihun farin ciki Ta rungume sa..Ayayin da Banafsha take fighting wajen goge hawayen ta Da suka zubo.

Kirjin ta ke mata zafi,baby maysam ce tafara motsi zatayi kuka a hujajan ya sake hanun Nimrahn Ya yo kanta dai dai itama Banafshan ta taho tare suka kai hannu zasu taba babyn,ya dago ya wani galla mata miskilallen kallon

Sai ta dan ja gefe, Yana fadada murmushin sa ya dago babyn ya rungoma"...
Ji tayi andafa ta bazata sai ta juyo, nimrah tagani agefen su
Tace Ya bakije kin wanke aman ba,

baby ai xai kula da MM din ko?kanta ta sauke kasa tadan daure fuska..Murmushi nimrah tayi,Sai ya juyo referring to nimrahn yace Kinyi amai ne?tace yeah Tayi nuni da jikin Banafsha she was helping me kaga har na mata ajiki...


Hmmm Kawai Yace ya tabe baki Ya kalle Banafshan da gefen ido he perfectly feel her tears yasan kishina damun ta sosai,
Kyabe baki yayi unavoidably cikin ranshi yace xanyi
Maganin ki kuwa wait till i have ur time.


Nimrah tace Kije ki mana...Sai sannan Ta daure tace A'a anty ni Zan tafi da babyn ne I think u ain't well irin shi ya kula da ke ya bani kaya Na,a sakalce
Tace ...yaya mohan...batare Daya juya Ya kalle ta ba yace im taking her with me Kiyi tafiyar ki..

Ya wuce ya barsu anan duka biyu..
Itama Bata kara cewa uffan ba A hakan ta juya Ta nufi sama

Shewa Nimrah Tayo Ta xauna kan kujera tana sheke dariya mai tafe da sanyin mugun ta..Ive roll a nice dice,daMa na fada da kafanki zaki Shigo hannu na dan kinyi kadan kifi karfi na walhy...muje xuwa Ni xan rubuta ranar mutuwar ki agidan nan ...taja tsaki

Tunda Nimrah tafara kawo sabon salon rigimar cewa tana dauke da cikin sa Agidan Banafsha bata sake iya bacci ba,

Haka ta sake cuna mata bakarTakaici aranta cewa Yanzun itama turn din ta ne Kuma dole ta samu kulawar mohan fiye da kowa agidan....

Tun tanayi Banafsha na ita daurewa har ta fara na fushi Domin kuwa kishin mijin ta ne boro boro Yake dawainiya Da ita


Gashi baya Son kula ta,Ranar data fara zuwa dakin sa Dauko baby maysam da bakin hali ya kora Ta tayi waje Tana kuka.....

Sai da Har ya gama danne dannen sa ya Dauko babyn ya taho Da ita.. tsaban damuwa Tana zaune bakin gadon amma bata ma san ya shigo ba,a gefe da ita ya aje babyn ya juya xai fice.

Da wani irin murya mai shiga rai ta juyo Zai murda kofa Tayi sauri tace yayah...yah mohan

Sai ya tsaya chak Bai juyo ba,dan har cikin Kokon ransa yake jin zafin abun da ke faruwa tsakanin su....Shi tunda Nimrah ta fada masa tana da cikin shi baiji kamar yadda yaji ranar da banafsha tayi nata ba, sai yaji Wani banbancin Feelings din dayake ma Banafshan sama kowa da kowace mace a fadin duniya

Sosai yake Jin wutar kaunar ta Aranshi,baisan Ma yaushe yyi nisa Da son ta har haka. .

Tace dama Inaso naje gida a gobe ne...Ko xan iya tafiya

Acikin ransa He was like what?Bama hakuri zata Bani ba maganan zuwa gida take? jiyowa yayi ya kalle ta sannan yace ban yarda ba..Ya juya ya barta anan tsaye

Cikin kwana biyun Babyn Sa dayake Zuwa dubawan ma Sai ya rage.Ya fara bada nimrah time dinsa sabida zagewar data keyi cikin kissa

Haka ta kona banafshn Da makirci kala kala wani bin Banafsha zatayi abinci amma nimrah zata sa mohan ya debo mata taci Tana fade fade.... wani abun Sun yana sane Sarai amma sai ya dauke kai Kamar baisan sunayi ba.

Ranar friday ya tafi dubai bai ko sanar da ita ba

xuwa wani special consultancy a german center bremen cardiologist center duka duka weekend Din sa anan yayi niyyar cinyewa...

Sai sannan data ga baya gidan Kuma Nimrah ta ware kafa da yawo Wani bin bata dawowa Gidan
Xaman ta shirun yasa taji nitsuwa ya fara shigo mata...But Ta rasa yadda zatayi Ta Kamo Bakin zaren har ta warware...

Yawan kukan data keyi Akansa yasa ta yarda dacewa tana son shi kuma kishin sa take ji.but what sHud i do? Sai ta tambaye kanta..many times xata rubuta sako Ta tura ma fazila ko Maryam Amma tun kafin su gani sai ta goge,gani take idan tafada ta fallasa sirrin auren ta....

Kunyar furta wasu abubuwan ya hanata ko wajen kawo tunanin fada ma hjy mamah Wani abun
...gashi Sun xage suna kokarin cika ta da kayan gyaran mata
Duk sha'awan shi Da kewar sa ajikin ta na cizon ta,komai suka samo Mai kyau da armashi Haka zataga an kawo mata Tayi using...
Har hjyan birni nacewa Ai dan nabar niger ne da ba haka ba.....



Bangaren nimrah kuwa bayan Ta gama Zaga kan kawaye da boasting,a yadda take fadan halin data jefa Banafsha aciki kwana biyu shi xai tabbatar data sane da duk Motsin ta agidan


Ana washe Gari Monday ranar sunday da safe Tasan mohan zai Iya dawowa the next day sai ta shirya taje gidan lady zineta.

Ita tunda safeenah tace mata ladY Z tana gida take shakkar ZUwa ta fada mata tana da ciki

Tasan halin ta sarai,kuma ayadda taga game din ta na Tafiya dai dai so take by all means ta haifo abun cikin ta..

Tunda taje gidan Suke hira da Hasinah,ita ta dada karfafa mata gwiwa sukaje suka fada ma Lady cewa tana da ciki"

Itaki lady z Kallon ta kawai tayi ta tabe baki,

"tace Allah ya raba lpya,so long as kinsan me kikeyi makanki ai bazai dameni ba..

Tace mum dama abunda yasa nazo kenan I want to talk to you about it mum ina so na haihu i want this baby".

'Wani Tsura mata ido Lady Tayi ta sake wata shegiyar irritating Smirk..
....Tace hmmm Nimrah kenan To waya rike Ki Ne,Hasina tell her to do what eva she feel with her life,kin ganni nan inada business dina ina da mukamai A duniya and morst importantly I have all What i want..Dan kin rasa mohan Kuma to menene...?Mswww.

Daga jin haka wani Kallon Kallon Su kayi exchanging ita da hasinah sai tamata ido
A hazarce Nimrahn ta rusuna gaban ta tace noo mum bazan rasa shi ba
Dan Allah Ki taimake ni Kisa goddess Ta barmin wannan cikin,..i promise daga shi shikenan baxan sake ba,Duk wanda nayi zata cigaba da dauka i swear.. mum pls dan Allah kisa baki abar Min wannan,kinji? cike da xakuwa da damuwa ta fada. While Lady ko kallon ta batayi ba..

hasinah zata sa baki lady ta daga hannu Tace ke tashi ki kalle ni..

A sadade ta mike kanta aKasa,tace nimrah Komai kina daukar sa Wasa sabida ke dakikiya ce ko?
Ke kanki kinsan babu aikin daya bada goddess dina Wahala kamar hada mutacciyar soyayyar Ki azuciyan yaron nan..sau nawa zata fada Miki cewa That guy is not even ur Natural destiny, SHine Zaki haifu dashi sabida bakida hankali..meye Goddess ta taba roka wajen ki Inba koyin dake mahaifan ki ba?ke mexakiyi da da nema?shine yanzun zaki toxarta mu?Ure insulting me fa... Am Just tired oF your Foolishness Rashin jin ki yafara isata nimrah

Wani lumui Nimrah fuskan ta ba alaman jin dadi"cikin ranta tqce ai sai da na fada da kyar mum ta Amince Na rike cikin nan.."

Tace to ya kenan mumy,kinga fa nagaya ma mohan ina da cikin sa

Tace oho ,tsoron shi kikeji ne? Just go and abort it Kawai,ko ki mance da auren ki naki. ke kanki kinsani kina haihuwa kun rabu kenan har abada Ba boka ko tsafin da xai iya Yadawo miki da shi...

Sabida haka Kije yau dinannan ki aikata karma yayi Kwari goddess ta bata rai dake
Im your mother,ni bana son Fushin ta ya sauka akanki,Ni zan baki kwaryan daxaji xuba jinin aciki,oya Ku fita ku bani waje ni zan huta..

Duka suka ce ok,sukayi waje daya nabin daya



..Tunda suka bar nan Hasinah tunani Take,ita har yau Bata gajiya da jinjina ma son kai da mugun hali irin na Lady zineta..
Tace nimrah yanzu kenan zaki zubar da cikin nan? Gaskiya bazan ji miki dadi ba..

Dariya nimrah tayi mai ban mamaki tace...relax hassis Kinsan ance idan anace ma mutum wawa
Wata rana Wawan yake Zamowa amma Ni ta dabance i just got an idea
Hasina tace whats that kenan"

Nimrah tace I wil Abort This baby..irin serial abortion Din nan inda bazai fita akan lokaci ba sai Na ingixa Shi da kaina...

Sake numfashin ta tayi ta mike tsayi tana murMushi"tace hassis lokaci yayi da zan jefo Tsuntsu Hudu da Dutse Guda.

Cikin nazari hasina ta mike tsaye itama Tace mekike nufi kenan?

Tace"xan zubda ciki amma ita zata Dauki alhakin sa,I Just want to blame her For this,xan mata Kullalen sharrin da sai mohan ya jefar ta Agidan sa waje Goben nan.
Hasinah tace hmm

"Kinsan zatace zatayi zuciya ko hasiss, kinga Daga nan zan gaya ma mum asan ya za'ayi da ita ko mohan baxai sake ganin ta a duniya ba,U see,i will have my mohan alone mum kuma zata yabe ni sosai..as simple as that sukayi dariya suka tafa da hasinah...

"...agida kuma Banafsha Na barci bayan Azahar Kawai sai Taji an taba ta bude idon da zatayi sai taga mahaifiyar ta Zaune kusa da ita a tsananin firgice ta mike tana cewa mamah?
Shiru tayi tana Mata murmushi Har sanda taga ta nitsu ta shigo hankalin ta,she knew she is just dreaming amma wani abu nagaya mata ta sake abunda ke ranta Ma kurwan mahaifiyar ta Ko zataji sauki....ai kuwa kamar an kunna Ta ta shiga bayanin yadda take ji Aranta har tana mata kuka.

Babu komai A kalaman nata sai tsananin son Datake ma mijin ta da yadda ta rasa samun mafita ma matsalolin ta,
Kurwan dr arjumand baya Ko motsawa Banda murmushi Babu komai kan fuskan ta...

Cahn ta kifta mata ido slowly and calmly kamar tana fada mata sako akan ta kwantar da hankalin ta Komai zai wuce
...tana bude ido sai bata karah gane kanta ba Daga nan taji ta fado kasa tim daga kan gado,tace inalillhi Wa inna ilahi rajiun..ga wani ihu Da baby maysam keyi kamar zata tsaga kanta

A tsorace Ta dago ta ta rungume ta sai wani yarrrr take

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login