Showing 51001 words to 54000 words out of 245996 words

Chapter 18 - AJALIN SO BOOK COMPLETE BY SURAYYA.txt

07 Aug 2025

8859

zaka sake shan wani..
But men "im loosing my patience..sai yayi shiru bai sake cewa komai ba.
Don idan yana magana akan damuwar sa ko hade ido da su baiya iyayi
Dr umar ya dawo kusa da shi yace"haba mohan,.
Wllhy kana kokari kar kace haka"dr aliyu yace
Drawing ur pics and writing devil on ita shine har zaka damu kank Akai
..i know is not right but
Wannan ai ba komai ba ne ko"i dont need to tel you that yarinyar tana bukatan ta fiye da yadda kake tsammani just ne patient,.ai ba haka zaku zauna ba yanzu ne take adjusting she wll stop all this..
Yayi karamin tsaki agajiye yace after when she ruined me ko...baki na na shigowa na wajen what of wani na daban ne ya zo ya kalle wannan haukar, i know she's not there yet amma gaskiya i dont wanna do something stupid ku kanku kunsan bana son wannan fannin....i cant gaskiya bansan me zan mata ba..

With the seriuones in his voice yasa Suka yi shiru
He won't say in details amma sunsan akwai abubuwa dayawa wanda yake damun sa akan yarintar banafshan..

Cikin nitsuwa dr umar ya dan dafa sa. Yace comn mohan...kai ka daga hankalin ka over nothing, yace bana son raini umar..."i know amma zakayi denying din ta right din ta ne ,yanzu take girma fa..kaima kayi hakan if u dont knw .

Bazaka gane bane yafada uana turo hannun dr umar,
Wanna auren shi ya bata komai. Ya ma zaayi ace na lura da girman yarinyar dake jin kanta mata ce. .ai abun da wahaka kawai dan baku taba ba bazaku ji ya ake ji ba..

Fr aliyu yace haja ne,.ai bacew akayi da sauki ba,
All we are saying now is ka kwantar da hankalin ka..pls dont force her to be matured overnight .u have to act like both parents and husband at same time .
yayi scoof jikin ransa yace banda dai husband..
Dr umr yace yeah..it wll be wise idan ka dena yawan ture ta ajikin ka
Kai kanka kasan zataji tsoron ka mana kai kuma bak son kula mitum sai kace bakason raini hakan yasa take taurin kai",u see wata rana zata maka abunda bazaka ji dadi ba..just use another way to make her respectful basai ka tsorata ta da oders ko ka nuna mata kai baka damu da komai ba...zaiyi magana dr aliyu yace
Pls mohan".
Just think about it...ni dai wllhy ina son ka da yarinyar she's quiet nice.
Ya dago ya dan gallaa masa harara
Yace wai toh nayi shiru..a kunne dr umar yace kishi.
Yana jin su sai yayi murmushi
Suka fashe da dariya yace to na gaji da ku muje ko?

Suka taso cike da fara'a a fuskan su suka fita waje.

Ita kam gaba daya jikin ta ya kasa zama waje daya sai firgita take yi ita kadai, .hajy mamah ta tambaye ta har ta gaji amma sai tace babu komai..

Sallama suka zago zasu ma hjy mamah tana jin
Muryan su tayi saurin hayewa gado ta boye face din ta..
Har suka fice bata dago ba..
Tashi ki shirya kuje bacci tunda sune bazaki gaishar ba...
Tayi motsi asacei tana jin hjy mamah na kan masifa.

Bata ce komai ba ta mike Gaban mirror tana shirin cire jewries din kunnen ta da hannun ta sabida tayii wanka ta sauya zuwa nity...
Dan kunnen kamar manne me Ta cire daya sai bata ji dayan ba,
Sikinini ta ajiye tana fakon idon hjy mamah sabida tasan idan ta lura da ta yar again zata mata surutu..
Simple Gold earing ne mai shegen kyau na dubu 30 sau biyu kenan tana kawo mata haka ta yar da dayan a makarnta.
Toh ga wannan ba bata ga ni ba amma tana da yaqinin yana nan acikin gida tunda da yamma ta sa.
Da fargaban hakan ya sa tayi wanka ta kimtsa tsaf ta nufi dakin sa...

Bai shigo ba dan haka tayi kwanciyar ta ta sa kanta baccin dole..

Shikuwa ko sake tunanim maganam da sukayi da su dr umar baiyi ba da safiyar Allah ya nufi lagos sabida wani muhimmin ganawa da zaiyi..
Companying alhj muamar me dake da tuammali da lady zineta
Ta nace sai sun karbe wani filin gona wanda ya kasance na wasu makiyaya ne kuma yin hakan zai shiga hakkin su...

A waya ya sanar da hjy mamah ya tafi chan amma zai dawo yau komin dare ko gibe da safe..

banafshan najin su amma ba damuwar ta bane wannan so hnkali kwance ta tafi makaranta..

Anan kuma lagos ansha gumurzu sa kyar ya samu kyakkywan fahimta daga wajen mutanen sabida sum dauka duk wanda yake hulda da laxy zineta aeayuwar sa bazai yi adalci ba.

Ga nimrah ta daga hankali tana ta kiran sa da masifan ta akan hakan,ta sani sarai mohan da lady zineta basu shiri sosai.
Dadin haushin daya Sa kenan kawai ya raba case din biyu ya basu hakkin su compnyn su kuma suka siya saura.

Cikin daren kuwa ya dawo,lokacin hjy mamah ta sa ta agaba akan taje ta nemo dik inda ta yar da dan kunnen,gaba daya ta rude ta tura baki tayi shagwaban amma haka ta tashi ta shiga duba ko ina nan..

Har ya shigo suka gaisa
Ya gaji sosai don haka ya nifi part din sa domin ya samu ya huta..
Yana kaiwa ta glass covers din ya soma harsashen akwai mutum a home office sin sa don haka ya karasa wajen..

Bata san ya shigo ba,gaba daya ta wargaza komai tana neman dan kunnen ta,duk dama da kyar ta daure ta sake shigowa nan din amma tasan dole ta duba zao iya yuwa anan ya fadi datake zane.

Yana gama kare mata kallo,ya ja kofar karar ya sa ta mike a rude tana so tayi magana amma ya dauke kansa kafin ta iso yasa security ya kulle ta aciki..
Cikin ransa yace"daga yau idan aka sake cewa Ta shigo masa nan bazata sake ba"

Ni ka bude min..ta dan yi tapping door din tana mutsuka fuska..
Gashi bata so ta taba kiran sunan sa...sai ta cigba da tpping door din amma shiru ..

Da haushin ta cigaba da neman earing din...after 15minutes ta gaji tana so ta fita,ganin babu mafita sai ta koma kan landline zata kira azo a bude ta tana daga wayar zata danna sai waje yayi dulum duhu ya gauraye..

She's alergic to darkness
"musamman ma irin duhun dulum din nan ne
Wani irin razanannen bugu kirjin ta yayi ta sauke phone din a rude ta fasa ihu...
Gaba daya jikin ya soma rawa yana kyarma..
Tsananim tsoron da ciwon abum yana kan taso mata..
Nan tayi sauri zubewa Kasa ta sakaya hannunwana ta akan kunnen ta tana panting..
Hawaye ne suka soma fetsowa ta shiga furta innalihhi, tana kiran maman ta..
Abu kadan ya taba ta sai ta dada firgicewa tana kuka..
Yanayin ta Har brain din ta yake shiga kafin kace wani abu ta fice a hayyacin ta.

Shikuwa mohan har ya sauya zuwa simple amour t shirt yana kwance akan gadon sa duka wutar gidan ne ya yanke sundeenly don haka ya bude idanun sa wondering why haka bao taba faruwa ba.
Just im time yaji ana buga door din sa

Evruwhee is dark,amma ya gano tashin hankali a fuskan ta sosai..bai bari tayi magana ba yace zaa duba wutan dai hjy mamah am sure suna wajen..muryan ta har na rawa tace,mohan, banafsha!
Tana wajen ka ne ko kagane min ita?

Yace ah,ah ban ganta,..sai yanzu ya tuno da ya kulle ta a office da zu
Tace what? Innalihi ta firta cikin ranta a dame
Wani irin uneseness ya hango a fuskan ta,tace to ka kira mana ayi saurin kunna wutar nan duhun ai yayi yawa ko, ni zan neme ta dan Allah ka taya ni neman ta mohan

A rude Tayi hanyar daya bi office dinsa da sauri yace nooo Ki duba ta ta kitchen ni zan duba ta nan ..dasauri ta gyada kai sai ua kamo hanya zuwa inda take..

She was already terrified gaba daya bata senses din ta yanzu..
Dan karamin lamp ya kunna,amma bata motsa ba ta dunkule gefe daya ta kife kanta da gwiwa tana wani irin razzanenn gurnanin tsoro.

Abun ya basa mamaki,tsoro take ji ko haushin kulle ta nan ta zauna tana kuka..
But she looks strange kamar ba lpya ba..
Nan ya yi saurin isowa gaban ta ya dafa ta"
Yace ke tashi ,cmon get up..
Tayi saurin dago kai tashi daya kamar mai ciwon aljanu idanun ta a lunshe..
Yana sake kawo hannu zai taba ta ta daga masa wani irin tsawa tace" _dêjamé solò_
(Ni ka kyale ni)
Bai fahimce ta ba yayi shiru ya sake yinkuri dago ta,ta fincike jikin ta violently,..yace ke!!!
Ki nitsu...
Idanun ta a rufe Tasake spitting"callatéé..
(Kayi min shiru)
This time bai kula ta na ya kamo ta da karfi ya dago ta jikin sa...
Nan ta shiga fixgewa tana kokarin zamewa Daga jikin sa "wani rin kuka ta fashe da shi wanda ya soma wayar msa da kai cewa she's in shock..amma akan me?
Ko dai iskanci...yace ke ki tsaya waje daya im taking you out..hj mamah na neman ki...
Sai yanzu ta soma gane muryan sa,..wani haushin sa ne ya turnuke ta"
Meyasa zai sata acikin duhu..ta tsani duhu yana tsora ta..ko kashe ni zaiyi ne"?brain din ta ya furta
Hwani motsim ta sake yi afusace taji dam dam a hannun sa bata bata lokaci ba ta zage ta danna masa cizo a arm dinsa.
Cikin sauri yayi exclming da expression dinsa tare da sake ta ..
Baki da hankali ne,? Ya daka mata tsawa adan fusace
Jikin ta na rawa ta tsaya tana duban sa xcikin wani rin yanayin haushi tace _erès loca,_
Ure crazy...
Yace mene,...?
Tayi masa shiru ta cigaba da kukan duk sai abun ya fara damun sa.
Sosai ta firgita kuma abun ya daure masa kai.
Sai yayi tunanin ko zai lalabata kawai ta samu ta fita masa anan..
Ya sauke kai ya iso gaban ta batare da ya taba ta ya kalle ta sofly cikin sanyin murya yace
Whats wrong with you..tace
_Te ré sustô_
(im scared,inajin tsoro )..bayajin yaren ta amma yadda ta fadi maganan cikin fargaba da barin baki sai yaji ta bashi tausayi sosai..
Sai ya kawo hannu zai tallofo fuskar ta ya dan calming din ta..
Duk da bata bari ya taba face din ta amma yaji yadda take shaking..
Yace please takl to me,kinji tsoro ne..to taho zan kaiki wajen ta...

Ta sake fashewa a hankali"yana kawo hannun sa tana Turewa
Tana furta _"caaallate hoombre..por favor,_
Please man...just be quiet!!

Yace ohh Allah,ki budi baki kiyi magana bana gane mekike cewa

Ta balla masa harara cikin kukan Tace _'joder,,joder.. joder..joder_
(fuck you.. Fuck you fuck you fuck you)
Nan tayi yunkuri zata fice amma layi take kamar wacce tafito daga grave yard..abun nata ya daure masa kai sai ya matsa gefe tana kuwa kaiwa bakin door ta sake cin karo da duhun a firgice ta dan dawo zata rude ya riko ta jikin sa calmy bai taba tunanin zata tsorata haka ba...but for what"
Ya dai ajiye wannan agefe ya sauke kai yace please relax ki bari na kai ki i will help you get out
Sai ta dan ja tace _ayy¡noy më digas esò_
Ni kar ka fada min haka.

Ya share ta ya dada kamo hannun ta yace to kiyi hakuri..ok?
Kamar wanda ya zage ta ta hantsako tace __veèënga_ irin (bullshit)..bata bari ya sake taba ta tace
_dejame..noy interestada dajame sola_
(ka barni...Im not intrested.. ka kyale ni kawai)..wani iri yake ji aransa and whats taking the light so long to on? Duk sai yaji ya damu gashi ko ina ya dada yin shiru
Gashi baya gane me take fada and he can tell thay she's terrified tausayin ta duk ya rufe sa.
Kawai sai ya yanke hukunci dauke ta zuwa kasa koda ma za akun. Wuta ai tana jikin sa..
Yana kuwa sa hannun sa jikin ta shiga firgici zata kwala masa ihu..
Ya dan rufe mata baki da yutsun sa a rude tace _oye¿que haces"irin hey what are you doing_ tana firgici a tsorace
Ya dan daga murya Yace ok relax please just shut up..bata kula sa ba ta shiga zamewa tana wuntsula kafa da akarfi..ya riko ta adan zafafe ya ce ke wai meke da munki ne haka?..ya dan mata tsawa..
Ko ajikin ta ta maida masa da cewa" _que tonteria¿dejame_
What nonsense,leave me...ta dan ja tsaki mai tafe da zazzafan shessheka..

Just in time tana kufecewa a hannun sa aka kawo wuta,kokwar kamo ta yake ta yanke aguje tare da fadawa jikin hjy mamah..
Ko ina ya kawo haske ta damko ta da kyau tana shafa bayan ta
A dan razane tace banfsha are you olright,
Ta dan sake fashewa da kukan mai nuna alaman dawowa cikin sensens dinta..dam dam ta rike ta amma hannun ta na nuni da shi in a very furious pose.
Irin ya bata mata rai sosai din nan..
Amma bazata iya magana ba..duk abunda zi fice a bakin ta bazai wuce tayi yaren ba.

Hankali atashe hjy ta kalle sa irin meke faruwa anan yaga ko ina ajiye duk papers din kan tbale din suna kasa all littered,
Yayi shiru tukun ..ita kuwa kallon sa fake tana yi tana shafo ta tana lallabata cikin damuwa..
Chan dai Yayi dan gyaran Yace hjya dama anan na same ta dazu..shine..
Bai son yayi karya sai yace na manta ne na rufe ta har aka dauke wuta...when u told me sai na tuna shine nazo dubawa ..and she's stil here
Ya dan sosa keya slowly

"Kallon sa kawai tayi a fusace kamar wacce zata wanka masa mari irin what?ka kulle ta anan ..sai ta kuma yi shuru bata ce komai ba..
Tajawo hannun banafsha tace zo muje ki kwanta
Tana daga fuskan ta taga ashe ta riga ta sume tuntuni.

Ganin haka ya sa hjy ta sauke boyayyen hawayen damuwar ta..sai Ya damu sosai ya dan yi yunkuri zai karbe ta ya duba ta..rai a bace ta daga masa hannu tace ya isa haka mohan.

Yace im sorry..bansan zata ji tsoro ba..
Tace uhmmm...ka kyauta ai.
She's not only scared mohan she's alergic to darkness...

Adan dame ya gwalo ido yace ayyah hjya bansani ba ne kiyi hakuri..
Ta share shi..da kyar take jan ta amma haka tahana sa zuwa kusa da su har suka isa part din ta.

Oh dama abunda yasa hjy ta damu da zu kenan to ni ya za'ayi na sani..
itake shige min harkoki na,why wud she enter my office wato don taga tana min iskanci ina mata shurui ko.?

But now its seem like komai ma laifi na..yayi furzan iska ya koma kan gado ya lumshe ido.." ya damu sosai hankalin sa ya tashi
Hjy mamah is disturbed amma nasan zata fahimce ni,.ba da son raina na tsora ta ba,no body knew that za'a dauke wutan gidan right? Ya dan ja tsaki a dame
Haka yayi ta juyi
Da kyar ya samu ya rintsa..follow and vote surayyahms
🍒🌺AJALIN SO🌺🍒*
_XPLICIT ROMANCE_

*WHATPAD SURAYYAHMS*
Dedicated to umherny nersallah


PAGE17


: Kamar kwai haka hjy mamah ke lallabata Da safen kuwa da zazzabi ta farka sai dai ta mance wasu abubuwan da suka faru,amma tana tune da kulle ta dayayi a office din sa..

Haka ya taho dakin duba su amma fir hjy mamah taki kula shi.yau gaisuwar ma a sama sama ta amsa kuma tace masa banafshan bazata je makaranta yau ba"
Duk dama ya daure dakn sa yayi yunkurin duba jikin nata amma haka hjiy mamah ta hana sa sam ya taba ta sai ma bin bayan ta take tana dada sakalcewa tana zuba shagwaba

Karshe Tabe baki yayi kamar bai damu ba ya fuce abunsa ya barsu..
He's just trying to be human tunda ba dagangan ya sata wannan halin ba,so bazai dauki nauyin binsu suna ja masa aji ba..

Anan kuma bayan tafiyr sa ta fashe da kuka ta saka hjy mamah ta
a gaba da surutu,
Tace ita sam bata son auren kawai a tsayar da shi
Ba yadda hajiy bata yi don taji asalin dalilin ba amma haka tayi shuru
Bata son tafada komai gani take kamar wan] abu zai faru odan ta fada..
Sai ta noke da cewa ita yana bata tsoro bazata iya zama da shi ba..

Haka hjy mamah tayi lallami har tagaji ta dawo bata laifi tana yi mata fada."
Acewar ta ni bansanki da rashin kunya ba amma sau dayawa ina gani kina masa magana yadda ranki yake so kinga i dole zai na tsora ta ki..

Baki gani ne agidan nan ko nusaiba bata daring din mohan amma wai ke banafsha kin kasa ajiye kanki ki bashi girma..

Toh barikiji gwara kijini a kanki kiyi masa biyayya don wata rana nima bana tare da ke..ke da shi ne

Tafiya zanyi gidana kema kuma zaki bishi ne cahn gidan sa ku zauna tare..

Idan ma dan ganin ido na yake sassauta miki kinga idan kika cigaba da masa hayaniya ke kadai ne baruwa na

Ba irin kukan da batayi ba amm ahak hjy mamah ta rika mata surutu musamman akan ta
Sauyin halayen nata akansa...
Hjy har da cewa ko dan kinji ance ke matar sa kike daga kafada zaki rainasa..
Bata iya cewa komai ba,banda complain din abu daya data keyi iya ai bata son shi ne kuma yana bata tsoro.
Tun hjy tana na masifaa har ta zo tayo rarashi,tare da bata tabbacin zata surfa shishima he wll ne good to her..idan har bai sauya ba zata dauke mata mataki

Kafin yamma ta samu ta warware sosai
Amma ko da ya dawo daga cikin su babu wanda tayi masa magana..gwara ma nusaiba ta dan kula sa daya shigo
Hakan yayi baccin sa bai ga fuskan su ba..
Washe gari da safe bayan sallahr asubahi yana zaune a masjid yana azhr wayat sa yayi kara.
Notification ne mai dauke da result din project dinsa dama sunce in four days zasu turo..

Wani irn fargaba ne ya lullube sa,musamman daya san bazai iya gani ba sai yaje kan table dinsa a office sabida da computr sa na chan yayi conecting...
Haka dai yayi zaman diris yana aduoin sa daga bisani ya shigo gidan..
After like 1hr 30minutes ya fito.
Yau bai saka suit ba simple kaftan half jumper baki kirin irin casuals din nan wanda baida wani design mai nauyi ya saka hula mai sheki itama baka kirin..
Haka ma takalmin sa da agogon blancpain ba abunda suka kara masa sai kwarjini..
Simple enough ya futo shi bai daure fuska sosai ba amma babu dai alaman wasa acikin ta

Har nusaiba ta gama brekfast zata fice...Baigan su akan table din ba..dan karamin scoof yayi ya mike kai tsaye zuwa dakin..
Yai sallama ba yabo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login