Showing 234001 words to 237000 words out of 245996 words
yayi kasa Agidan sabida kowa yakan yi lakari da jikin hjy Ne Gashi tana kwance ne kawai amma bata magana Ga kuma condition din hjyn birni aduk sanda ya tashi kawo wata magana.
Altho hjy mahnoor ne kawai abubuwa ke tafiya mata dai dai akan rayuwar ta da jikar ta maysam itama ba wanda ya sani
Cewa slowly abubuwan da suke faruwa suna taba imanin ta.
Musamman kwana biyun da su nusaiba da su mufida suka dawo daga niger idan taga sun taru wajen hjy ko sun kebe suna jimami
Sai taga kamar ita kadai ce take da farinciki agidan
Gashi Allah sai dada bankada mata kofofin albarkan sa yake,
abubuwan da batayi tsammani Ba Game da Rayuwa suna ta shigowa sanadiyar maysam she got calls from top hollywood dirctors har da marvel of her dream domin suna so su saka fiskan maysam a daya daga baby arts technolgy programs din su
...tun abun na dara ta har ya fara damun ta..
Ana washe gari xata je london signing wani abun Sai taji duk abun duniya ya dame ta takasa sAmun sukuni
Things dont feel right anymore
Ko dan ta mohan data tafi ta barshi na neman yafiyar ta taga yanzu ko magana bai cika tsawaitawa da ita ba
Ga shi yanzu taa sauko imani ya shige ta arziki duniya daukaka suna sun zO mata far daya
ko sau daya tana so ta ja banafsha ajiki ta sa mata albarkan wannnan daukaka da uban arzikiN daaysam din ta jawo ammma sai taga kamar itama banafsha tana nokewa kamar tana jin tsoron ta
and nusaiba has totallly changed again badan abunda ya faru ba da maganan auren ta za'a sa agaba
Hjy mahnoor Sai ta rasa wa xata kama guda daya tayi sharing woes din ta,tasan da kamar wuya ta jawo nimrah cikin wannan hurumi
Tana tsoron nimrah tace cin fuska sabida ita bata haifa ba,amma duk wannan basu dame ta kamar nadaman ta ba
Sai Chan dare bayan waje yayi shiru Batare da ta nemi shawaran kowa ba ta dauko maysam din suka nufi part din alhj
Ta same shi ne yana shimfide agadon sa yana waya alaman akan maganan jikin hjy birni ne
Daya gama take tambaya yake ce mata tana raye, kuma gobe xata fara undergoing skin therapy in less than 3month zata iya dawo musu.
Hamdala tayi suka gode ma Allah,budan bakin ta sai tace ma alhj ita tafasa zuwa london din zata xauna agida kawai acikin su
Yace meyasa
Nan ya sha mamakin amsoshin bakin ta domin kuwa saida ta nitsu kafin ta fara jero fatawar ta
A cewar ta tayi nadaman yadda ta dauki rayuwar ta cikin azizita shi da bashi muhimmanci fiye da abunda suka fishi soyuwa a zuciyar ta which is her family.
Tace badon naga duniyar tazo min a saukake ba da bazan san bata da dadi ba,maysam yrinyar wata 10 has got me fame and popularyt da nake ta nema atsufana
Na tsaurara ra'ayi na akan rayuwar ku banyi lakaari da kune kadai min farinciki ba.
Tace janaam
I know mohan is not hapy with me sabida ban taba kawo mishi wani kwakwaran farin ciki a rayuwar sa ba,and im so shamless kaga yarsa dana wulkanta yanzu itace taxame min ido da kwalli a duniya
Wai shin yaya zan dubi yaya na nan gaba in ban rusuna ba, ban zame muku komai ba face fitina.
Today I honestly wish that hjy mamah tana iya magana nasan ita ka daice xata gaya mun gaskiya koda kuwa bana son jin ta,amma
Da na sani keya ce i want to change...im deeply confuse abt myself i cant find my inner peace now..
Murmushi kawai alhj yayi yace yes u can,ai kin dauko hanya ma
Janam Kinyi girman da basai an gaya miki me xakayi ba..
Sau dayawa na kanso na tsawatar miki ko na saka miki doka inkinyi wani abun amma bazan iya ba sabida hjy a kullum takance ba halinki bane (halin turawa kika aro)wata rana xaki gane dakanki ki daina.
Murmushi tayi tace Allah sarki hjy mamah the great philosopher
Allah dai ya bata lpya
Tunanin ne kawai muke kasa zurfafashi,nidai na gane ishara kawai Allah yake nuna min akan maysam
Idan abu hurumin shi ne so Who are We To decide?I tOt banafsha tayi ma mohan karama
Amma yau Allah ya nuna min albarkan rayuwar Mohan yana jikin banafsha ne.
Gashi na sake tofe bakin yawu na akan wanda ma bai fito ba Oh Allah forgive me,Allah ya sauke ta lpya
Alhj yayi dariya yace ah toh ko ki kasan ronaldo xa a haifa miki? Sai tayi dariya tace noo minshary rasheed Alfasy nake so
Cikin raha suka rufe A haka ya mata nasiha
Tana jinshi,itama tana dada shigar da nitsuwa cikin tunanin ta
Har ta yi masa alkwarin xa ta xamo uwa da uba ma banafsha Kuma duk salo da takon Da hjy mamah Tabi sai da ta fara nazari akai dan fanin ta inganta rayuwar ta Taga Familyn ta sun dawo dai dai
Tasan abu mai kamar wuya ne amma hakan ta gudira sosai aranta
Nan alhj ya bata shawara akan taje london din kafin ta dawo shi xai xauna da su daya bayan daya su yi magana domin ta samu hadin kansu a saukake.
Hakan kuwa ya faru Taje londin da maysam,tana gama signing huge deal akan maysam Din ta dawo nigeria inda ta fara iya bakin kokarin ta wajen dawo da martaban muamalan ta da kowa daga cikin su
Su mufida har suna shan mamakin yadda take basu kula da tausaya fiye da kowa agidan.
Haka ma tasa su mohan suka koma gidan su yawancin Sai wknd suke xuwa sai suyi anan din tare
Ita nimrah wannan tsari sam bai dara ta ba amma lokaci ta basu duka a tunanin ta sabida kudin maysam hjy mahnoor ta sauya halayen ta.
NinRah Tafi kowa farin cikin daya kaSance hjy mamah bata fara magana ba.altho shes keeping close contact tana so taji detaiLs akan jikin hjy birni Amma abu ya faskara.
Anan kuma Bayan wata ukun da aka debe ma jikin nata a Ranar mohan yazo da wani turkish doctor a computer shi yaga hjy mamah
Sai ya basu assurance in ya ganta xata iya warkewa so washe gari hjyah mahnoor ta jagoranci kai hjy mamahn har turkey wajen wannan doctor
Achan India kuma hjyn birni an yi sa'a sosai ta dawo da kamannin ta sai dai itama bata magana kamar hjy mamahn And shes not yet mobile waje gusa take zama
A wannan Ranar cikin daren da aka shigo da ita nigeria ba wanda yasani sai mohan da mahaifinshi
A tunanin shi kowa zaiyi zumudin ganin ta gobe idan suka musu suprise aka tara su a falo aka fito da ita
Early morning by 8 ya dago banafsha da nimrahn suka taho gida saida kowa ya taru a falo Aka sanar hjyn birni ta dawo.
Ai kuwa ana nuna musu ita su mufida su banafsha suka Yi yoo kanta Da ihu da murna da kuka sai chak aka bar nimrah a tsakiyan mohan da mahaifin shi
Tana sose soSen keya
Bai ma lura ba Yana Ta murnushin jin kuka da shirMen nasu Sai chan yace mata taje mana.
Tayi sadaf sadaf Ta matso aikuwa suna hada ido da hjyn birnin aka ga hjyn birni ta TSura Mata ido Tuni Sai ta fara birkicewa tana karkata baki kamar xatayi magana....farko ba wanda ya gane Komai sun dauka duk daga sune, har sai Da Hjyn birni ta dago hannun ta yana bari tana nuna nimrahn dashi cikin wani haukataccen furiosity kamar xata fincike harshe tayi magana Kowa saida ya raxana
.....mohan ne ya shiga calming din Hjyn amma bata fasa ba kowa Sai yayi jungum jungum
Tuni cikin niMrah ya dura ruwa dan kuwa tasan hjyn birni bata manta komai ba Kenan
Wooo Allah na shiga uku
Da taga rashin maganan yasa Hjyn birni sa ma mohan kuka sai tace musu Excuse me Tayi ciki
Ta kitchen store ta xille ta gudu ta bar gidan
to meya faru?meyasa hjy take nuna nimrah ?kowa haka yake tambaya amma babu wanda ya gane gskiyan
Anan kuma nimrah ta kira javeed bata ji shi ba,sai ta kira mahafiyar ta abirkice tana fadin hjyn birni ta warke kuma xata iya magana wata rana ta tona mata asiri.
Hakan wani
babban barazana ya xame musu ammma Lady bata wani damu
Ba Dan ita explosives kawai take bata
tace to yanzu abunda xa'ayi shine kidena xuwa inda take ki nisanta da su kafin nagano yadda xaayi
Anan gida kuma hAr sun aje maganan nimrahn agefe sun cigaba da abubuwan dake gaban su.
Bayan dawowar su hjy mahNoor Daga waje,doctor yace Nan da kwana biyu hjy mamah zata fara magana sai dai hjyn birni ne da sauran ta.
Dukan su YaNzu a wheel suke xama amma jikin su bai sauya sosai Daga kamannin sa ba
Haka rayuwar ta kasance a kullu yaumin inza zo gaisuwa Nimrah bata cikin tawagar
Tun abun Na Boye har ya fito haske Kowa ya gane ta DOmin kuwa Sai da hjy mahnoor ta tuhume mohan akan rashin nuna kulawar nimrahn.
Ita ko nimrah haden Haden ta take wajen neman yadda xata yi musu Kankat Kowa ya huta Toh Ko ta kona gidan ne? Sai kuma tace what if na kona Wasu Daban Su mutu
KuMa dai tasan kullum suna cikin kulawar mutane samun su waje daya abu ne mai matukar wahala
Sai ta bar wancan plan din ta dawo tunanin ko poisoning Medications dinsu Xatayi? But shima Yanzu abu ne mai wuya sabida mohan ne ke kulawa da su.
Dare da rana tunanin nimrah kenan yadda xata yi da su hjy Ga Dr javeed is nowhere to be found
Ranar Da Yamma lis tana kwance Ta gama amsa wayar ta kenan sai ga mohan akanta,mayafin ta ya wurgo mata
Yace Ure coming wIth me
Tace xuwa ina? Bai amsa taba ya fita sai ta biyo bayan sa.
Da shike bataga kowa Tare da shi a motar ba sai bata kawo tinanin Komai ba Ta Bishi ta shiga suka fice Bai tsaya ko ina ba sai agida.
Cixan yatsa take Kamar bazata sauko ba,duk iya korafi baice komai ba da alama Sunzo Da banafsha ne aka sa shi ya koma ya dauko ta.
Kamar zatayi kuka Tace Mohan Ai da kace Gida xamuzo..right now i can go in sabida ban shirya
Ba
Yace sai ki shiga kigaya musu da bakin ki daganan kyaje ki shirya ki dawo
Ba yadda ta iya haka ta sauko..
Yakai wani 30minute aciki tana waje tana waya kafin ta shigo.
tana xuwa wajen kowa ya bita da ido bata damu ba,sama sama ta gaida hjy mahnoor data dan rufe ta fada akan yanke kafar data yi awannan lokaci
tace jeki cikin daki Su hjy na chiki Ki gaishe su
Mohan ne kawai yana duba su
ba musu ta shige cos dama a tsorace take,
Tana bude labule ta rabe Ko sallama bata yi ba ta fara leko su
Da hjy mamah suka fara hade ido inda tasha mamakin yadda taga har jikin ta ya washe yana neman dawowa kamar nada
hyn maman tace nimrah ?to shigo mana kafin duka su juyo
tace ina..ina wuni hjy ya jiki?
Ai Wufff hjyn birni ta farga,yau batayi bori ba amma ta tsura mata kallon barazana mai raxanarwa..
mohan dake kAllon su duka Jira yake yaga ta gaishe da hjyn birni amma sai shiru sai yAce waI meye haka
Ko Ta dawo miki abin tsoro ne
Ta girgiza kai sai ta Shiga matsowa Kadan kadan Tana kaiwa gaban hjyn birni data Yi wuff ta cafke ta Gam,sai Ta fara motsi da baki tana so tayi Magana,. Haba mana idanun nimrah tuNi suKa fito Tana fincika
Daga Kaga yanayin su kasan akwai wani babban boyayyrn Almari,..
Wani ihu niMrah tasa tana cewa let go.. Ni Ki sake ni... ammma hjyn birnin ta ruko ta damm Itama tana Mur mur da harshe
Hjy mamah abun ya dame ta sai ta shiga kiran
MahNooor Mahnooor hj mamahN ke kira Arikice
Ga Mohan yayi ya kwace Nimrah Hannun hjyn birni amma ina Bata sake ba Da kyar Aka fincike ta Duk da haka sai da tura ta kasa ta buga kanta da flower verse Har yayi jini
Cirko ciriko Aka tsaya nimrah nakaN ihu ,hjyn birni Ajikin mohan har gasping take tana neman lalllai harshen ta ya sake ta gaya musU wacece Nimrah,
Sai nii nnnnn ninn take tana nuna ma mohan ita Kanshi gaba daya sai ya daure
yace Ma nimrahn
Go out of here
Ai da gudu Ta zame hannun hjy mahnoor ta zillah aguje ta bar gidan.
Nan kowa yayi zugum dan saida aka ma hjyn birni allura tayi bacci kafin tayi Shiru
Cikin nazarin abunda ya farun hjy mamah takE Cewa Yanzu ta gane dalilin dayasa nImrah bata zuwa duba su.
Ita kuma hjy mahnoor sai tace lallai akwai abunda ya shiga tSakanin nimrah da hjyn birni Kafin ciwo wanda iya tunanin su yanzi basu gano ba
Hakan yasa mohan ya yanke Hukun cin tuhumar nimrah akan maganan
Sun dawo gidan babu kowa yana sallama da dakin banafsha suka ci karo da nimrah da trolley din ta alaman xata bar gidan
Dariya ma ta bashi cos yasan Zatace Hjyn brini tana anfani da ciwon tana wulakanta ta,
Ya daure dai yace ina xaKije da kaya CIkin dare
.
Tace masa gidan su Zata tafi Ita lUra Famlyn shi akanta suka sauka kowa baya son ta An dauke ta kamar mayyah
Bai tsaya neman dogon bayani ba yace meya faru tsakanin ku?
Last i know wannan matar bata shiga damuwar ki why Is she behaving thaT waY with you now.
Tsoron wannan tambayar yasa taji ta hatsala Ta rude,tace bansani ba nikar ka dame ni..
Kawai ni xan bar maka gidan ka dama abunda KaKe so Kenan
Abarka Daga matar ka Sai familyn kA ni ban taba xamowa muhimmin abu arayuwar ka ba
I know.
Yace baxaki fada min bakenan ko!
Tayi masa shiru
Yace to babU inda xakije
Baisan duk araxane take ba Tace baka isa ba,anan ta rikice tana kawo magana duk wani laifin shi tana fitarwa musamman na xubar cikin Ta da ya da yaddda yabarta cikin jini ya bi banafsha kauye
Duk saida ta gama koke koken da surutu Saannan Shima ya zayyana Mata Abubuwan datayi wanda ya sani game da zubar da cikIn Datayi infact Har Da Sunan maganin Datayi amfani da shi with all her tactics Sai da taji Ya fada Mata daKi daki
Tsaban boriN kunya Ido take cirewa tana kuka Kamar xata bude kaSa ta shiga dan rudani
Yau ta soma sanin upon dik sihirin da takeyi akanshi auren biyayyan kawai yake Da ita,babu dandanin kaunar ta axuciyar shi
Yace tunda na zauna dake a hakan dole kema kizauna dani for better for worst
Tiil death do us apart...Dan haka bake ba fita agidan nan Final word.
Inma wani sirri kike boyewa dont worry muna tare i wll get to Find out
Ya kada kansa ya barta anan
Wani kallon na shiga uku tabi bayana shi da shi dashi,Tayi colapsing ne tayi yaya ne Sai taji kamar tayi deleting duniya ta sake down loading din wani
Its official Yau tasan Bata da Madafa,.its like Samun rayuwa da mohan a duniya Babban aiki xai zamto mata.
Sai daI f batajin ta saduda koda kuwa xata Kashe kowa ne
Dan Haka ta ja jakar ta ta koma dakin ta For 3days yana jigila agidan bata bari sun hadu tsaban Borin kunya Dake cinta.
Onthe other hand ta gama hada gagarumin shiri mai KANKAT Wanda take ganin shine mata MAFITA DAYA na Karshe da zai cika mata dukkkan burin ta a kansa Har abada..
#follow
#SURAYYAHMS
*AJALIN SO🌺*
Brilliant Writers association
Wattpad surayyahms
*Wannan littafi AjaLin so baki dayanshi sadaukar wa ce ma Umherny neRSallah aminiyata yar uwata kawata Kuma marubuCiyar shaharruN lIttafan nan kamar*👇🏿
*-Mata uku gobara*
*-Yar tsintuwa*
*-Sanadin daukar Amarya*
*-Rayuwar Umhny*
*-Yar karya balance*
*-Dan adam butulu*
Da Kuma
*-Sharrin zuciya*
Jama'a Very few ne cikin wannaN books din wanda is not dedicated to Only me🤣
*SON SO* Nake miki ARADU..
_This page belong to my ZINNEH TA My Kawar cin Mushe, Ki kashe Kowa Ki kwana abayan lady zineta Abunki😸_
And these very important ppl
👇🏿
Nafisah Muhammad
Siyama ibrahim
Fatimah tijjani
Maman mubeenaah
And my
Hapsatu na.
BRILLIANT WRITERS GODIYA TA MUSAMMAN gare ku for all the supports.
*My leemancy i may not show it Alwys but i do pray Allah ya cigaba da ba maman ki lpya*
*Meelat Allah kara lpya Kema*
*Real Allah ya Sa aci naman suna dani lpya*
*My bestY of life asmeenat zeeyan son so nake miki Fisabillahi*.
TOAST:
Catty is no one
Bcos She know Herself better,if u envy me is like Ure shooting At ur self and hurtin Alone
..i care less about my enemies Cos My life Tagname Is "busy" U Can eida be my ride Or die💌🔐.
_56....The Black magic_ .
_One month leave_
Cikin kwanakin da suka Shude Nimrah bata iya ta buka Komai ba Kuma ba wanda yasan metake Shiryawa'
cikin banafsha ya shiga fiye da watan sa na biyar Har yau kuma ba a samo musababbin fitinan da suka shiga ba sannnan har yau din ba a dena bincike ba,
Yanzu jikin hjy mamah ya ware ta dena xaman wheel tana kama kafan ta kasa sai dai bata fita ko ina daga gidan.
Bangaren hjy mahnoor da alhj muamar da shike maysam na hannun su yanzu wannan karon tare sukaje urugauy domin attending wata oscar award show wanda sunan designer companyn baby fashion set na maysam yafito a shekaran dan haka suna chan tare ana shagali
Mohan ne ke kula da lpyar su hjyn mamahn anan duk dama yanzu kusan komai ya dawo normal babu wani matsala sosai
anan gidann sa
Tsakanin sa da nimrah kuwa kowa na abunda ya dame shi,shi dai baya takura ta musamman ma da yanzun dukan su kowa ya san zaman me yake yi..
Cikin wannan yanayi yau ta kama ranar da nimrah xata tarbi babbban bakon ta wanda tsawon wannan wata guda din shi take jira.
Wannan mutumi ba karamin yaro bane shi kullum ajikin farin kaya yake,yana da jikin dattako sannan mafi akasarin yan siyasa da uwayen gijiyan shi suna kiran sa da Sunan "ziko",
Tun daga aiport ya gama magana da lady zineta dan haka a wani filin shan iska suka Hadu da nimrah Inda suka shafi tsawon loKaci tana labarta masa damuwar ta,
Yace muddin xaki iya Yin komai ni ashirye nake mu fara ko yanxu Ne
Tace ai mohan baxai sake fita yau ba sai dare .
Ko xamu jira sai gobe...?
Dan shiru yayi cikin naxari kafin yace mata Ah'a,is risky Kidinga jan lokaci gashi nima bani da lokacin xama A ksar nan ina dai kinsan masu shige da fice agidan Naku
tace