Showing 114001 words to 117000 words out of 245996 words

Chapter 39 - AJALIN SO BOOK COMPLETE BY SURAYYA.txt

07 Aug 2025

8877

amma wannan karon its starting on the very first day of the last 10 days of ramadan..

All i want from you guys is a sincere remembrance in your tahajjud prayers
...I love yhu all bye.


Follow and vote at wattpad surayyahms.
Ramadan mubark.

*🌺🍒JANNAH IS MY DREAM🍒🌺*


_written by SURAYYAHMS_
_Writer: ajalin so🍒🌺_

_Assalamu alaikum friends fans and sisters,its me mrs surayyahms,pretty kitten or official catty.funy!i wish to congratulate all of us for seeing this beautiful month of ramadan,may Allah lets us see throuhg to the end ameen..in this month now,so many blessed scholars and leaners have shared alots of beneficial thought and i will also like to share little of mine with you. i wud had love to write all in one language but for some reason ama have to mixed both hausa and inglis._

_what is a leaking bucket?ko ace Misalin wanda ya cika ruwan sa a bukiti sai yayi sake ta bule kuma yana tafiya ruwan yana zuba bai sani ba.toh acikin mu ma sune👇🏿_


*1- kana/kina sallah complete a rana a zagawan shekaru amma babu nitsuwa cikinta my friend Ure a leaking bucket.*

*2-zaki fita kin saka abaya ko hijabi har kasa amma sai kika sa turare mai shegen dadi da karfi da qamshi my sister you are a leaking bucket.*

*3 -a waje bainar jama'a ko a wani wuri na daban kullum ke me kirki ce,mai tausayi,mai hankali mai taushin kalamai mai sanyin hali da yawan taimako amma a gidan ki ure very harsh and alwys angry,baki saasautawa kowa koda kuwa da murmushi ne bakiyi.. my sister ure a leaking bucket*


*4-kana namiji mai rike sunnah har ajiye gemun sunnahn nan kayi amma mace zata wuce gaban ka idonka nakanta kana kare mata kallo har ta mule be it matar wani ko budurwa...my brother ure a leaking bucket. haka ma kina mace kina langwasa da karairaya wajen wani wanda ba muharramin ki ba my sis ure a leaking bucket*

*5-azumi ya zo kin bada sadaka ko zakkah ma marasa karfi da galihu sannan agaban idanun su ko daga baya kika zage su ko kika jefe su da maganan banza wanda kinsan zai bata musu rai ko yayi humiliating dinsu. my sister ure a leaking bucket*

*6-A kullum kana tashi sallahr tahajjud kana ciko su da imani da taqwa amma ka zamto mai raba zumunci da dangin ka,ko yan uwan ka, ko abokan ka my friend ure a leaking bucket*

*7-idan kika yi baki ko bakuwa kina karban su cikin tsananin girmamawa da kyautatwa amma daga suna fita sai ki fara tadin munanan halayen su ko ma kiyi gulman su ko ki zage su" chai,my sister ure a leaking bucket*

*8- kuna tare a group ko makaranta wata tayi posting ko ta fadi abu ba dai dai ba,maimakon ki gyara mata cikin taushin kalamai da nitsuwa sai kika zage ta kika kaskantar da ita,har ma kika cire ta a grop ko tana fita kuka cigaba da hirar ta my friends ure a leaking bucket*

*9-DA azumi abakin ki amma kina gunduma zagi.kina ta yawan rantsuwa koda kuwa akan gaskiyar ki ne, kina wace tace kaza wace tace kaza,ko wacce kam Allah ya kyauta.. kina fada a gida,a kasuwa ko a media grops ana hanaki kina fandarewa kina ta maganganu,ana maki da'awa kan abunda bayi dacewa kina cewa kowa da yadda yake ibadan sa my sister ure a leaking bucket*

*10- kina da isasshen abinci da ruwan sha har ma kinci kin koshi kin ajiye saura amma kina sane da makwabcin ki na fama da yunwa ko na kaiwa bakin salati baidashi ko yana dashi amma a hannu hannu yake mulmukawa wani bin ko koshi bayayi amma sai kikayi burus da shi , my sister ure a leaking bucket*


_Toh mai yafi komai asaran ace kana aikin lada da dukkan jikin ka da zuciyar ka amma sabida wasu kananan halayen ka irin wayannan wanda baka dauke su komai ba sun jawo maka hasarar ayyukan ka.. a leaking bucket may be worst than an intentionally done sin. so my brothers and sisters just like the way our prophets odered us,mu guji riya,jiji da kai,kiyayya,hassada,da bakin ciki ,karya.sabida suna jawo mana bakin hali,muguji zunde da cece kuce marasa amfani, sune silar jefa mu gulma da zatoh..kar ku manta shi Imani tamkar misali ce ta wani shuka ne dake dashe a zuciyan matafiyi a zazzafan sahara wanda yake da bukatar ban ruwa sosai,abinci da kuma kulawa akan lokaci har sai ya isa ga inda zai tsaya watoh ranar karshen sa.shi rashin imani shike jawo mana kananan halayen banza wanda bamu dauke su komai ba amma bamu san hatsari bane babba akan mu,wasu sun sani wasu basu sani ba zan baku alamomin su._

1-haka kawai zaki ji kin gaji da sallah ko wace iri ce inkinyi ma sai kin huta ko ki ja lokaci har ya fita.

2-azumin nan ma aranki sai kiji kamar ya takura ki ayi ayi agama

3-baki son karatu ko ma kiji kira'ar qurani in ba dole ba,haka ma tafseer ko wa'azi.

4-yawan kasala da yawan son bacci,sam baki son kiyi abu da jikin ki sai na sabon Allah ko wanda bazai taba amfanar ki ba.

5-yawan fushi yawan fada da mutane,sannan ko ana miki magana ko kira akan abunda bai dace ba sai kiga har fushi kike yi ana bata miki rai.

6 gushewar tunani da tirsasa ra'ayin ki tsabanin abunda addini yazo da shi koda kuwa anbaki hujja sai kice baki yarda ba naki ne ya dace.

7-sabawa iyaye ko miji da yawan karya da karya alkwari.

Suna da yawa amma wayannan is common may Allah save us ameen.

*Hanyoyin da zaka daukaka imanin ka ,ka kara shi,ka wanke shi ka mikar da shi, ka kuma karfafa shi ya tsaya gam gam*

1-tsarkake zuciya wato
Akwai abunda ake kira jihadul nafsi,(wato yaki da zuciya)
Zaki iya cimma hakan kema. misali idan kin saba da gulma a group, rana guda sai ki sa makanki comission kiyi niyyar ragewa ko ma dena shiga grp din ko ma ki goge sa.
Ke kinsan Duk abunda kike Yi wanda bai dace ba,da duk wani triggers din dake saka ki aikata abunda bai dace din ba.. ki dauke idanun ki da ranki akai if u cant do it at once ki fara da dauke kafa koda da awa daya ne.

2-zikhir da ambaton ubangiji,my dear sisters and brothers zikiri kamar sabulu ko omo ne na wanke zuciya da karo imani.astaghfurullahi,
Subhanallah,walhamdullahi,la ilah illah,wallahu akbar,lahawla wala kuwwata illah billah.etc
Suna da yawa,call ur god call his beautiful names it shall serve you by his mercy.

3.karanta qur'ani,da jinsa ko zama a inda ake ambaton Allah.
Please Make it a habit to atleast read 1 surah from qur'an most espicially during fajr or magrib ko in between magrib da isha'i prayer.

4-kyautatar mu'amala da iyaye musamman mahaifiyar ki..kar kiyi zalunci ko cuta.Sannan ki kyautata ma na kasa dake ko da wasa kar ki shiga hakkin wani ko wata.

5.Last and most important..rike harshen ki.. ki fadi alheri ko kiyi shiru.
Yawan magana mummunan abu ne sabida yana kaika ga shagala,daga shagala sai zato,da ga zato sai gulma daga gulma sai karya daga karya sai munanan halaye karshe ma ya kaika ga aikata shirka.Allah ya kare mu baki daya.Ameen


*Dua after salam during witr prayer*
_Subhal malilki Quddosi rabbil malaa'ikatil warruhi_

*3times in the morning after fajr prayer*
_Subhanallahi wa bihamdihi,adada qhalqi,wa rida nafsi,wa zinata arshi wa midadaâ kalimatih_

*Dua Before salam during the last tahiyyat*
_Allahumma inni na'uuzubika min azaabi jahannam,wa na uuzubika min azaabil qabr,wana uuzu bika min fitnatil masiihildajjal wana uuzubika min fitnatil mahya wal mamat.
_
_Ko :Allahumma nas alukal jannah wana uuzubika minan-narr_ .

_Tunatarwa:wanda ke fama da cutar diabetes yana da kyau kofi kowa dagewa wajen bude baki da dabino sabida yana daidaita blood sugar_

Abinci masu rike ciki suna hana yawan kishir ruwa sune
Bread
Ayaba da
dabino.


*May Allah shower his endless mercies grace and favor upon us.*
I still wish my fans around media and all muslim ummah a very succesful ramadan.
Gaisuwa ta musamman ga members brilliant writers association, taskar surayyahms,surayyahms novels and surayyahms fans page Allah ya saka mu acikin yantattun bayin sa Ameeen.wassalam




*RAMADAN MUBARAk daga SURAYYAHMS: writer ajalin so🌺🍒*

*🅱RILLIANT WRITERS ASSO🖊*
_Pens of freedom,home of exceptional amd magnificent writers_



*🌺🍒AJALIN SO🍒🌺*
_XPLICIT ROMANCE_



*WATTPAD SURAYYAHMS*


_Dedicated to umherny nersallah_


30.


"dago kai tayi da niyyar tambayar san amma Suna hade ido ta sauke nata kasa domin kuwa wani kunyarshi takara ji

Baice komai ba ya zuba mata idanu,dada jawo ta yayi jikin shi ayayin da ta sake shigewa tare da lunshe idanu a hankali tana sauke ajiyan zuciya

Ba abunda ke dawo mata a idanun ta sai abunda ya faru tsakanin su ajiyan,wani irin bugun zuciya ke dawainiya da kirjin ta,tsoro na damun ta at same time she's feeling secured and protected tare da shi.

Shiru yayi yana lura Yana kuma shafa ta a hankali cahn ya furta get up..zakici abinci yanzu" .ta dan motsa batace komai ba ta girgiza kai alaman bazata ci ba,bai kula ta ba ya janye jikin sa ya jawo ledojin da ya shigo da shi gaban ta

"Yace tashi mana...tace uhm uhm yayh nakoshi ta share silent tears dake gangarowa a boye da hannayen ta...

hmmm,ya sake ajiyan zuciya yayi smirking kasan makoshin sa bai fasa ba ya matso kusa da ita baice komai ba ya dan kure ta da ido,..kanta ta shiga siddawa kasa tana boye hawayen da ke zuba mata silently kamar ruwa wanda bata san me dalilin sa ba yace Are u ok?,ko akwai matsala ne..ya riko hannun ta sofly ya murza "pls tell me idonsa yasa fixed akanta...

Sai ta dago a hankali a yanayin bazata ta dan kallesa sai ta kuma kau da kai gefe sanadiyar jin yadda ya firta hakan cikin lallami..da har tayi shiru amma sai ta numfasa a dan shagwabe tace yayah..bacci nake ji...

hannu ya miko zai taba ta tayi wani yangataccen juyi da idanu.. shirin tsala masa ihu take data ga ya yunkuro zai jawo ta jikin sa da karfi cikin shagwabben kuka ta furta yayaah mohan ni fa bacci zanyi tana harfa hannu alaman ya tafi ya kyale ta...bai kulata ba domin aransa yana so ya duba lpyarta amma ya rasa yadda zaiyi.

haka kawai yake jin nauyin tambayar ta aransa,ga wananna hawayen nata masu kashe masa jiki..he is just wondering how she's coping now, gata karamar yarinya ..shi sai yanzu yake ganin kamar bai kyauta mata ba.

Agogon hannun sa ya duba a takaice yaga to 10 ne na safiya
Yace ok u have to eat first,sai ayi baccin ko?

Ta turo baki tana dada sauke masa lalatattun pouts gwanin birgewa..

Yayi karamin boyayyen murmushi aransa sai yace " hey watch out ba turo baki zakiyi min ba cmon tashi, ya karaso ya riko hannun ta wanda ke rawa a hankali
Batayi musu ba ta mika masa hannun duka ya jawo ta kadan ta lafe kusa da shi

"Zanen kunshin hannun ta ya kalla kafin ya dago ya kalle ta,yace baki jin dadin jikin ki zaki sha magani?,ta girgiza kai a'ah..yace toh allura?...muryan na rawa tace ah'a fa yayah ai na warke,
Wani Kallon barazana yayi mata..take tafara kukkuni kasan wuyan ta tana cewa "bata so...
yace toh kici abincin dayawa nagani.

"Tace toh tare da mike wa kadan, Dan kar ya sake kawo maganan allura da maganin ya sa ta daure ta zauna da shirin cin abincin..

dakansa ya hada mata komai dai dai misali ya mika mata,nan yayi zaman diris yana lura da yadda take motsawa kadan tana kare jikin ta daga kallon dayake mata

Sam bata so ya hango cewa ko panties bata iya sakawa ma dan karamar rigar nata ba,gani take kamar ciwo yaji mata awajen idan ta saka wani abu zai mata zafi.

Har ya fita bata wani sake ba slowly take tura abincin kamar na dole.

A dakin sa riga ya cire ya bar kansa da bakin singlet na calvinklein wacce ta dan kama sa akan dogon bakin wandon sa.

Nan ya dada kimtsawa.

bedding din da jinin budurcin ta yayi staining ya tattara ya shiga toilet dinsa da shi,

Ruwa yasa akai ya shiga wankewa cikin yanayin tunanin da baiyi tsammanin zai tsinci kansa ba.Shi kadai yasan muhimmancin wannnan al'amari awajen sa.

Sai dai ta wani fannin Zuciyan sa nayi masa zafi,yana tunanin ina ma ace yadda yake jin ruhin aysha ajikin banafsha wata rana itama zata zame masa tamkar ayshan sa.Baiyi tunanin ajalin soyayyar sa zata farfado tayi rai a cikin rayayyu ba.

Ba shakka yasan banafsha tana bukatar abunda yafi rikon auren qaddara a zuciyan sa yanzu...shin kenan a duniyar sa har zuciyar sa zai shaku da wata mace bayan aysha?

Shiru kawai yayi cikin tunanin nasa yana cigaba da tsame bedding
Din after 4 minutes ya fito ya nufi dakin ta.

Gani yayi har ta koma gadon ta kwanta ga nan abincin ta taba kadan ta ajiye sauran

Da sanyin Kallo ya bii lumsashhun idanun ta,long matte eye lashes din ta dake rawa yasa yagane ba bacci take ba..

Baice komai ba Kawai ya kyale ta ya ja mata door din ya rufe ya koma falour ya cigaba da harkokin sa,Itama daga nan bacci ne mai nauyi ya sake dauke ta.

Bangaren nimrah kuwa tunda ta hadu da familyn ta wajen taron siyasan bata sake samun lokacin tunanin sa ba,a Kullum hudubar antyn ta hjy adama shine yadda zata tayi adding millions akan wadda ta riga ta ajiye domin nan gaba ta gaji uwarta a harkan siyasa...

Itama hjy adaman tana da yarta mai suna haseenah amma tafi saka rai cewa nimrah ce zata gaji mahaifiyar ta nan gaba

Yanzu tunanin ta yadda zata sa ta subi tawagar lady ne don daga kano gobe zasu suje katsina.

Shima bai neme ta ba sabida izuwa yanzu hankalin sa baiya jikin sa sosai,sam ya kasa gane komai agidan domin banafshan ta hana sa hannu ya duba ta dakan sa komai dakanta take yi.

Kuma yaga kamar da alaman yin fitsari na mata wahala amma taki ta furta masa bare ta barshi ya taimaka.

'a duk sanda ya yunkuro Daga ya kawo magani ko allura zata daure ta ware tayi abunda yace ba kiwuya,shi har mamakin dauriyar ta yakeyi duk dama a yau din bata yi aikin komai ba iya kaci daga sallah sai wanka sai kwanciya,ranar ba abunda suka takubaka agidan Gashi ba wani abincin kirki take ci ba



Da misalin karfe 10 na dare ya dada shigowa yadda yaga ta rigingine ta dan ware kafafun ta alaman bata so su hade..
yasa ya juya abunsa bai dawo ba saida ya gama shirin sa.

Yana zama ta firgita zata mike taji ta daf da shi ya sauke shanyayyun idon sa akan ta suna hade idon ta sauke nata tare da gaishe sa cikin sanyin murya,..bai amsa ba yasa hannu a gefen wuyan yana feeling tempureture..yace kinci abincin ..tayi masa shiru tana wasa da yatsun hannayen ta...
Karamin Tsaki yaja irin ina magana kina min shiru ko
Bai kula ba ya fito da already prepared pcm injection yana shirinn budewa,tana arba da su jikin ta ne ya hau rawa kan kace kobo hawaye sun cike idanun ta,

Ya juyo ya kalle ta fuskan sa adan daure,cikin ranta tace wayyoh Allahn ta ta hadiye wani mugun yawu....nan ya riko hannun ta, . wani takurarren kuka ta sake,kamar baiya gani
Yace meye kike bare min baki.
Bakin ce ...cikin kukan tayih saurin tsare sa da magiya tana cewa yaya dan Allah kar kamin
Ai Dama tea zansha kuma bacci ne ya dauke ni shiyasa ban sha ba kayi ha..kuri,hawayen na ziriya ta makale wuya tace ai zanje na sha yanzu ta fara yunkurin zamewa daga bed din.

Amma sai ta kasa,zafi take ji a tsakanin ta wanda bazata iya boyewa sosai ba
Karshe waje guda ta takure tana neman saka gwiwan ta akan gadon har yanzun bata iya matse tsakankanin cinyoyin ta waje guda

Abun nata na bashi mamki da takaici at same time,ya harare ta cikin salo yace iskanci kawai.'wato kin raina ni ko"ya kyabe baki nan Ya mike ya fita sharp sharp ya hado tea mai kauri sosai da almond cream cookies ya kawo mata

Da wuri ta karba ta fara ci har ya shanye,wani zufa ke fetsowa daga goshin ta yana zaune yana kallon ta,

Wayar sa ne tayi kara wanda tunda ya daga yake magana har ta jingine kanta kadan da jikin sa kusan minti 30 bai gama ba,

Ji yayi tana riko sa tana murza rigan sa cikin wani irin yanayi ko da ya dago kai zai duba wani takurarren amai ya sa ta mikewar bazata ta nufi bathrum"
A dan firgice ya mike tsaye yana tambayar ta yaya ne..ji kawai yayi tana furta i want to trow u..p...maganan bai gama ba ma ta shiga kwaza amai abakin sink

Kashe wayar yayi dan dole ya biyo bayan ta gaba daya ruwan tea din da cookies din ta fitar da shi,

Da Kamar zai mata masifa amma sai baiyi ba,hannu yasa uana tapping bayan ta gently yace sannu..sai ya shiga tambayar ta yadda take ji yana taimaka mata har tayi aman sosai.

Ya rasa meyasa taki sam ya kula da ita gashi dan zazzabin da bai taka kara ya karya ba ya shige mata jiki sosai.

Fitsarin dake kokarin matsata yasa ta sa masa Kuka,yana sane da hakan ya basar kamar baisan meye bane..ruwa ya debo yelwattce a palms dinsa ya wanke mata baki sannan yasa hannu zai tattaro rigar nata sama don ya duba.. a kunyace ta rike ta sakaya wuya tana hawaye..cikin rawan murya ta furta yay Mohan pls dont zan iya da kaina..

yace mene,just let me see it toh.tace Ah'a fa,ai ni bana so Ne..ya dan daure fuskan sa hannun nata ya ture gefe bai jira ba ya yaye kayan jikin baki daya ya barta daga sai ita..

Wani irin yarrr taji ajikin ta ta sunkuyar da kai kas sosai jikin ta ba abunda yake sai rawa"sai ma yanzu ta fara tunanin ina anty nimrah take ne ta raba ta da shi yau taga tuntuni a gidan daga ita sai shi ne ba wanda ya shigo .

Kuma rudanin sabon yanayin da ta ke jin ka ta aciki ya hana ta sanin me zatayi gaba daya ko kiran kowa batayi ba bare ta kunna datar wayar ta.

'Kankame jikin ta tayi da hannun ta tana kare normal size boobs din

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login