Showing 216001 words to 219000 words out of 245996 words

Chapter 73 - AJALIN SO BOOK COMPLETE BY SURAYYA.txt

07 Aug 2025

6567

jikin tan Shima ya dada kamawa ya dago fuskn ta suka hade ido suna kllon eyeball din juna,"

Wani zazzafan kaunar sa ke ci da wuta akwayr idanun ta hakan Shima yake jin kirjin Sa na bufff buff Yanaji kamar ya hadiye ta ta koma cikin sa.

Wani shaukin kauna Ce ya debe su
Xai yi magani ta sa tender palms din ta Akan lips dinsa"

A sanyaye Tace "yayh mohan Im sorry, kayi hakkuri,wallhy ban mata komai ba
...i swear... pls believe me....I won't eva lie to you Nayi maka alkawari

Wani Ysashiyar kallo yabi fuskan nata dashi,tun daga bakin ta zuwa idanun ta dake kan taro kwalla,
Yace ohhh Wato
Damuwar ki kenen?Sai ta dada sautin kukan A hankali dada matso yayi jikin Sa yace u said u won't lie to me gashi kina yi min karya

Da hannun shi biyu ya tallafo fiskan ta Yace"banafsha
Meya sa karban haqqina wajen ki ya zamto miki rape?
Da sauri Ta kwace jikin ta Bai barta ba ya dada fincikota

Cikin masifa yace how dare you keep mute Now? answer me..ya dan girgiza As Arms din ta,kukan ta shiga masa da gaske Shiko bai fasa ba Sai ya damko hannayen ta Ya mtso ta jikin shi tana kauda kai bata so su hada ido dashi,

Did you know i waa hurting? Did you know u hurt me?..ya fada da Dan dagon murya

Sake ta yaiyi zai juya Bai hankara jiyota kawai yayi ta fado a gadon bayan sa Ta qanqame sa ..

Tare da Sake numfashi mai zautar wa tace kayi hakuri.

Im very sorry bana kara furta maka hakan,i was wrong,im confused,kayafe ni kaji?

...lumshe idanunshi yayi Kafin ya janye ta jikin sa ya koma bakin gadon ya zauna

...gaban shi ta taho Batare da bata lokaci ba ta xube ta sa gwiwan ta a kasa ta sauke mishi kai.."bazan sake ba..nasan nayi maka laifi..Amma ai kaine kaki kulani sai katafi ka barni a asibiti Bayan kasan In katafi bazan ji dadi ba,
Ai baka so na ne
Sai babyn ka Nikuma Shine naji haushi...

Dariya abun ya bashi Ma Yace iye?Lallai kinsha wuya Ya kada kansa, ya tabe baki

Wato kin gama da matata, yanzu ashe abun naki har da yata Ne?
Nan shagwaba ya bayyana a kan fuskn ta,

Dagota yayi zuwa kan cinyar sa ya dago habarta, tare da dasa mata hungry hazel eyes dinsa cikin saukin murya yace Kina bani mamaki, "hey,to meya kawo maganan rape din?Da kika share ni all this while Dont you want me?...ta dago ta kalle shi cikin ido Amsar daya gani Anan ya kara ruda shi Da farin ciki.
Zamewa ya dada cikin wuyar ta yana shakar ta Yace
"Answer me, cikin dasa mata dumin numfashin sa a gefen wuyan Ta, a take ta ji tayi nunfashin ta ya dauke mata Chak

Wani irin Qanqame sa tayi,a yayinda ta lumshe ido jikin tane ya hau rawa Sai tadan kau da kai Da kyar bakin ta yayi motsi tace"
i d..oo,i miss you So much..ta rufe idanu da tafin hannun ta tana neman zamewa daga jikin sa Gaba daya

,.murmushi kawai yake yana kallon ta hannun shi ya aje gadon bayan ta yana shafawa na dan wasu lokuta Cahn ya sake ta ya haura gadon yayi kwanciyar sa"

"Bayin shi tabi da kallo tayi rau rau da idanu,wani zuciyan ke gaya mata ta bishi Ta rarrashe shi

hakan Kuwa akayi har ta kwanta daf da shi tana fuskan tar bayan shi idanun ta adan lumshe,

"Are you still angry with me? Ta tambaye shi cikin sanyin muryan daya sashi sake boyayyen murmushi!. .

yace yes but its ok.. am glad
..ai laifin yata ne ya shafe ni.

.matsowa tayi kamar zata shige jikin sa Ta dafa bare back dinsa kadan tafara shafawa Taba masa Ziriya Daga sama zuwa inda daurin towel dinshi ya dakata

Wani duniyar ta jefa shi Bata sani ba tana Yi ne yana aje asirttacen nishi,

Sai ta cigaba da cewa
Im sorry,kar kayi fushi, na gane kuskure na And i won't say that to you again
...bcos... bcos
Bata hankara ba Sai ya juyo Ya Fuskance ta Suka hade idozda sauri ta runtse idon nata sai ya fizgota jikin shi ta mannu da shi,

Yace kina so na yarda dake?cikin wani yanayi ta qanqame sa taba Mai gyada Mishi kai"Yace to kiyi min alkwari
..comn say it ina jin ki.."ya dada hankado ta saitin kunnen shi

,kamar Wata marar laka ta sanya lips din ta aramin kunnen nashi tayi dan shiru tukun chan da taji hannun shi ya fara neman hanya cikin rigar ta sai ta durkufe cikin kunnen sa tace "kayi hakuri nayi alkwari bazan sake fadan shi ba.

,"daya bude lumsashin idanun nasa wani
Munafukin kallo ya dago yana ma fuskan ta,are u sure?...ya tambaya Da Wani salon kallon iskncin Da yake bin idanun ta da shi

gaba daya sai Taji magana ya yanke mata A baki tana kallon shi shima..

Jin tayi shiru Sai ya zame hannun shi zai tura ta gefe murya na rawa tace Wait....,"

Did U want to show me?ya tsare ta da cewa

Hannun shi ya zago ya riko hips din ta Itama a hankali ta sauko ta fuskan shi kadan tayi kissing dinsa very slowly

..Ai tun kafin
Ta dawo cikin hankalin ta ya jawo ta azauce ya dora ta akan ruwan cikin shi,"

show me how much you misss me baby,...'batare da ta kalle shi ba ta zame transparent jacket din nityn y Ta xubar shi gefe


At the site of her well pack bra and shot Jin shi yayi a sama sama dan haka bai jira ta iso ba ya dago suka fara kissing juna a zauce.

Hannun shi ya sa ya fincike ragowar kayan jikin nata gaba daya,ya shiga azabtar da jikin ta da erotic romances,"Tun tana maida masa martani har abun yafi karfin ta karshe sakar masa da ragamar komai tayi..
Duk sun cukuikuye juna cikin bargon shi
Hka ma Kayan Jikin su Kowanne da inda aka yasar
Bayan kura ya lafa,hannun shi ya sa yana share
hawayen dake Kan fuskan ta Don kuwa har iyanzu karkrwa take yi ajikin shi.

Sake manno ta da kirjin shi yayi kamar karamin yaro ya aje kanshi akafadun ta,"Nonowar tada suka cike hannun shi yake Kan mulmulawa Yayi shiri kamar ba shi bane ya dinga zautattun Kalamai yana yaba albarkan da ya taba tunanin shi," ji yake a duniya babu abunda zai fi mishi ita dadi,a wannan dare da zaibi ma son ranshi da ko numfashin bazata iya ba..
.
Gaba daya idanun ta sunyi ja,bata taba sanin akwai situation din da namini zai kusance ta a lokaci guda sai hudu ba,wani bin zai gama kafin ya gama hutawa ajikin ta Bananar sai ta hauro ta tashi Tana neman kari,.Cikin tsakiyar daren Da kyar suka samo rintsawa...

Da safe bata tashi Farkawa ba sai da taji hannun shi na yawo ajikin sa,tana bude ido ta ganshi Ya dago ya Kafe ta
Idanun shi,...A Gajiye Tayi msa kallon lpya kuwa?wani murmushin ya sakar mata yace i can't sleep I keep dreaming about You,ur warthm,Sweet..you Are so tight And different my love .I LOVE YOU...ya fada tare da daura lips dinsa akan nata, slowly ta chabe yana ji Ta tura harshen ta ciki ta fara kissing dinshi saI da Ta tabbata ta sauya ma nunfashin sa salo....wani irin dago Naked bodyn ta yayi yayi ya azata saman ruwan cikin sa.."suman kanta ya shafo Yana neman su hade ido yace did you love me?..Sai
Ta dago cikin sanyin jiki ta gyada mishi Kai...

Murmushiai kashe jiki yayi ya dago ya zauna tare da ita ajikin shi,kafafun ta ya ware A tsakanin Kafan sa Yace ure Mine baby,i won't leave you Har duniya ta nade,shafe gefem fuskansa tayi cikin jin kunya tace i won't too...I love you so much
Kamar wanda
yake jira ta karasa ya dago Sama da hips dinsa ya Fara shigar ta "wani irim sensation yake aikoa dukan jikin ta ya dawo mata Kamar Wani zautacce
...Ita kanta ta kasa Gane mishi dan bata taba jin gadon yayi kara ba sai yau...
Ko kafin ya gama taci kuka har taga ji
Manne da shi sukayi bathrum din,yadda yake daukar jikin ta one step at a time take tunanin ko ya mance daba suyi sallah bane,ta shagwabe masa iya shgwabewa,
Its Actually feel good musamman yau da suKa furta Suka kuma nuna Ma juna Abunda ke ransu.
Sai chan Bayan sun kimtsa,SHida kanshi ya hado mata breakfast
Ya xauna Ya bata baki itama tana bashi..

Haka ma Bai barta ta fito ba yaje ya dawo dauke da babyn a hannun shi,a gefe ya ajiye kusa da ita"suka shiga bata nonon tare tana sha yana kallon su..
A tsakiyar su suka aje babyn tana wulla kafa hannun shi dana ta sarKafe Da juna Yana dan murxawa cikin tsananin farin ciki..

Nimrah na gida Anisa ta kirawo ta akan maganan family function,.
Nan ta ayyana mata cewa yakamata taje,amma sai tayi biriS da cewa
Ita mohan take jira babu kauyen da zata je

Sukuwa anan ya hanata sakat,da za'a tafi Tare suka shirya Bayan ya gama kimtsa ta itama Ta shirya shi Tsaf kafin suka koma kan baby.

Sosai suKayi kyau,duk son hjya mamaah da Daukar maysam haka yaki sam,
For the first time yake jin matar sa da babyn shi a kUsa da Shi Cikin Kwanciyar hankali Yana driving Dinsu peacefully all the way to the village...
#SURAYYAHMS
Hey fans Sory abit,am having ciwon ciki wallhy jiyan ma bawai babu bane i cudnt even write well Shiyasa pls need ur prayers gskiya.

*🌺🍒AJALIN SO🍒🌺*



*WATTPAD@ SURAYYAHMS*


BRILLIANT WRITERS ASSO
dedicated to umherny nesarllah

*Masoya abun alfahari im giving this page to all fans who messge to pray,call and show concern for me.nagode muku na musamman!*

Maman mubeenah and nafisah Muhammad
🔐💌.


_52 LOVE SIGNATURE p1_


Inda suka je waje ne mai tsari irin tsari na ubangiji wanda bature ko dan adam bai isa ya kirkira miskala zarratin daga ciki ba,dan karamin kauye ne amma yaji niima da yalwatan tsirrai..

"ga yawan stratified canopy trees masu tsayi suna buso sanyin iska mai tsafta daga safiya har maraice..shimfide dasu kuma albarkan kasa ne mai fidda yayan itatuwa kama daga kan fruits har zagwalallun furanni....

Most of them fulani ne da jarawan dutse wanda suke taso tun daga yankin india,"Dagwood" sunan dan karamin yankin da alhaji muamar ya mallaka daga cikin kauyen kuma anan suma zasu sauka.

a bisa tarihin rayuwar su,hjy mamah tace ma alhj muamar anan kauyen aka haifi mahaifin sa sarkin Dagwood wato mai martaba alhj muhammad itfikam aalam shi ya mallakima sauratan da dangin ta a gaba dayan ta,wanda iyaye da kakanni suke gadin ta ayau...

Bisa layi motocin su bakake guda takwas suka shigo muhallin.

tsumamamen fankacecen ginin black bricks ne daya kafe tarihi don shi kadai ne gidan shudadden sarki mai shashe shashe har guda
A shirin da biyar agarin..

Idan aka cire Tsoffin security da Dai daikun bayi,Gaba daya Mutanen da suke gidan sarkin dagwood basu fi goma ba sha biyu
Ba Kuma duk jinin sa ne da yan uwan sa.

A yanzu damuwar su da kulawar su yafi zuwa kan mohan,a nasu tunanin tunda alhj muamar yaki sarautan ko shi zai karbe mulkin yankin wata rana

Basu san shidin ma ta wannan fanni kamar uban sa yake ba a ransa yaki jinin sarauta Don shi sam wannan izza da dokokin dake jikin mulki baya daya daga cikin abunda yake muradi a rayuwar sa

An tarbe su kuma An karramasu in a grand way kamar yadda aka asaba

Dama Sun saba tarairayar hjy mahnoor sabida ta haifo musu mohan,amma a yau zuwan mohan da matar sa Banafsha sai ya jefa su cikin farin ciki mai tsanani. .

For the past 10years da basu zo ba,yau farin cikin su na daban ne musanman da suka ga abun alfaharin auren jinin su Mohan Da yarsa maysam.

da shike anyi auren shi da nimrah a lokaci Takurarre Sai su basu san shi da wata mace ba ,awajen su wannan daya kawo musun ita kadai ce matar sa.

Itama Banafsha tun tana kunya har ta sake ta karbe darajan da suka bata hannu biyu, sosai su hjy Mama da su alhj suka ji dadi don kuwa daga gani ba Tambaya kurwan Banafsha ya samo karbuwa a dangin ma sauratar Dagwood gwanin masha Allah

tun anan kowa aka kaishi masaukin sa waje sai yayi shiru.

Shiko mohan Tun a cikin mota yake kallon ta She looks unease,dan suna sauka site dinsu ta barshi da maysam a hannu ta nufi asalin cikin gidan tare da su mufida

Da yaga Haka shima sai ya fito ya wuce wajen hjy mahnoor da ahalin ta,sallama yayi,Kallon shi sukayi Duka sai suka amsa Mishi
A tare,don kuwa ya same tane a zaune kafar ta cikin ruwan madara ana wanke mata shi,

Hjy mahnoor da ahalin gidan babu abunda suke yi sai hira,Yawancin matan Dake wajen da fara 'a a fuskan su suna tsokana ta cewa ta tsofe yanzu tunda tayi jika.

Ganin shi yasa hirar tayi sanyi Dan kuwa har iyanzu tsoffin Gidan darajar Magajin sarki suke bashi

murmushi hjy mahnoor tayi Ta kalle cute maysam Tace bani twinkle dina ko wayannan zasu dena tsokana ta
....
Dariya take bashi in tana kiran maysam da twinkle,ba musu ya mika mata ta rike anan matan suka rufu akanta kowa na sake fadan albarkacin bakin sa

akwai jakadiyar gidan mai suna sabuwa,inta kalle maysam sai tace..."bazaku tafi da ita ba sai an cire idon makiya akanta.. wanann halitta ta yan aljanna ne a duk zuriya babu mai kyaun maysam
tace..inda da namiji ne yayi wannan fitinannen kyau da agidan nan zamu raine shi ko da baku so sai ya zamo mana sarki

Hjy mahnoor sai dai tayi murmushi wajen tuno da cikin dake jikin nimrah, sai ta kalli mohan tace ai da namiji yana hanya insha Allah xaku ganshi

Hmm ya sake kasan makoshi Ya gyada kai yayi yake,Tabe baki yayi ya mike cikin ranshi yana cewa tabb wani da namijin?ai yanzu kam babu shi...

Fadan hakan yasa ya Tuno da condition din ta nan ya zaro waya daga aljihun sa ya Wuce ya fita babban garden dake baya,dialing number Nimrahn ya shiga yi not minding yadda ransa yake bace Da abun da tayi masa,"cikin ranshi he still want to know how she's doing.

Wayar Yayi ringing sau uku bata daga ba yana juyi sai yaga wulgawar nafia abun ya bashi mamaki sosai.

so har suma sunzo?ya tabe baki wani zuciyan yace masa to ya je site din su hjya mamahn yaga wainar da ake toyawa.

haurowa yayi zuwa nan

waje ne dayafi ko ina girma agidan domin falon kam sai Dai akira shi da hall

wani sharbeben chinese mat ne a shimfide a tsakiya dukan su suna zaune akai surutu kamar zai daga wajen.

Daga bakin door ya karace kallon Sa,Mutane biyu Ne kawai bai gani ba wato mahaifin sa da Banafsha.

Yana yunkurowa Wayar sa tayi kara a lokacin da
YaKe shirin kiran nusaiba Ya aike ta

ganin nimrahn ce sai ya juya Ya fita ba yabo ba fallasa
yace salam
...tace hello Babe!!meye na sallame ni kamar dan kauye ko kaima ka bisun ne?sai tayi murmushi mai sauti,
Cikin shagwaba da azarbaba zance tace i miss you babe kadawo Mana conference sai kace natashin duniya?

mamaki ta bashi sai yaji ta kamar ba ita ya bari tana nokewa ba

...dan karamin tsaki yayi bai amsa ba yace yaya jikin naki?fatan kina shan maganin dana aje miki dai

tace yeah i Am,...Ciki dai anyi min asarar sa..Im not happy Kaima gashi ka aJe ni Ka kara da gaba kamar baka damu ba
I hate to think of that Babe, this feeling is touring me,i want you back to me..
Babe Kadawo ko xan samu wani cikin yan bakin ciki Na suji kunya.

Tunda ta Fara Maganan Kyat yayi da bakin shi
Wani Lumshe ido yayi yana tsine mata

Tun ranan yaje danne zuciyan shi Akanta,Sosai yake rarrashin kansa kar ya haura mata akan Zubda cikin ma datayi bare aje ga sharrin datayi ma Banafsha

Shi kansa yasan muddin ya sake sukayi hayaniya Da ita Nan gaba yin adalci tsakanin su da Banafshan zai masa wuya.

The more he live with nimrah the More Tana jefa zuciyan shi cikin sanin Cewa Bazai taba kaunar ta ba.And neva Did he want to disobey his dad

A masife Tace Babe?hello,ello mohan,im talking to you kawani basar da ni,!R u there?

baijin ta ma sabida Ya maida Hankalin sa wajen karar motoci dayake ji A kunnen sa

... Are you out? Ya tanbaye Ta,
tace yeah I am, infact im driving zan kiraka anjima kat ta kashe wayar ta Bata jira ba.

"Sexy eyes Eye balls dinsa yayi rolling ya jinjina kai Yayi tsaki bai tanka ba ya koma site dinsa direct


*******

cinkaro da Yayi da bayi har biyu suna fitowa yasa shi dakatawa Daga gefe

kansu a kasa suka gaishe shi suka bar wajen da wuri..

Sallama yayi'yana kutso kansa ya hango ta god knows when amma har tayi wanka ta sauya suturar ta zuwa riga da skirt red colour irin atamfar igbo na hi target Din nan.

Kasalallen murmushi ta sakar masa tace masa welcome back har ka dawo?Shima Yayi murmushi yana kallon ta tare da yaba ta azuciyan shi..

Yaga yanda dakin yake dazu ba haka ya dawo ya samu ba,har ta dada tsaftace shi tsaf ta zuba mashi qamshi mai dadi

"Jawo ta jikin shi ya farayi Itama sai ta mannU Dashi ta baya ya sa hannun shi ya zagaye ta Sai Ya aje kansa A Kafadan ta

A Nitse ta lunshe ido kirjin ta na neman bugawa sai sauke ajiyan zuciya Take.
Dan Shiru ne ya ratsa wajen
" kafin ya ce mata komai sai da ya sauke mata kiss agefen wuyan ta sannan ya dada kamo ta jikin sa sosai Ya dasa mata rikitatun idanun shi
yace"ina kikaje? daga sauka shine zaki gudu ki barni ko?
..Mayar da kanta tayi ta dada lafewa Ajikin shi cikin Dadin murya Mai Tafe sa sanyin kunya tace afuwan ya noori ayuuni
...wanka kawai nayi a
Wajen su hjy.

So Were where you?ta xame kadan ta juyo ta gaban sa tana kallon disashen idanun sa wanda suka tsinci kansu da rudewar sauyuwar halin Nata

Cikin ranshi Yace wow aleast she is not too shy of me anymore
....wani dadi yaji aransa,
Wani miskilin murmushi mai kayatarwa yayi escaping lips dinsa yasa hannu ya ja karan hancin ta"yace ni bazan fada ba sai kingaya min wayace kiyi wankan acahn bayan ni ba amun ba ?

Dan kadan ta janye Daga chest dinshi Wani sirrin kallon ta jefe shi dashi "
But

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login