Showing 24001 words to 27000 words out of 245996 words

Chapter 9 - AJALIN SO BOOK COMPLETE BY SURAYYA.txt

07 Aug 2025

6566

kika shigo ba to kuwa zaki ko san kin hada miji dani..
Ta mike kamar a fusace zata bar dakin muryan banafsha ta sinkayo yana rawa tace..

"anty, Rayuwar iyaye na yafi karfin abunda wani ya mallaka a duniya,ki sani mutuwar iyaye na qaddarar su ce mijin ki baida wannan ikon da har za a lika masa ni akai.

Cikin zuciyan ta tace "A Wani banzan mijin nakin?
Mai kama da Shedan din?Ni walhy ko akafata aka daura min shi yarwa zanyi mugu azzalumi
... me akayi aka yi sa banda kasa abun banza,toh ki dafa sa a tukunya ki shanye sa mana who bloody cares
Ke da shi baku gaba na..
Kwara ke ma but i hate him so much if u care to know..kece kk damu ai sai kuyi tayi Ta karasa da karamin hadiyan yawu ita kanta bata san meya shiga kanta tayi maganganun ba gashi sai taji tana mugun jin tsoron nimrah ita sam bata son hayaniyar ta..

But She just hates it musamman idan aka sa iyayen ta acikin maganan auren ta da mohan abun na mugun kona mata rai

Dadi kashe nimrah,yanzu kam ba tantama tasan komai akan layin ta yake tafiya kenan banafsha ta karanta letter lady"?

lokaci guda ta harde rai"tace nidai nagaya miki gidana ba wajen zaman ki bane"idan kunne yaji jiki ya tsira....kamar bata san komai ba taja tsaki ta fice

Tana rufe kofar ta sake wani murmushi tsaban murna da gudu ta koma dakin ta ta dialing nunber mahaifiyar ta
Ta shiga gaya mata labarin nata mai dadi"
Watoh Banafsha ta karanta letter su"
Yanzu burin ta bai wuce ta dasa mata tsoron ta aranta ba sannan tana so ta Tabbatar da tsana a tsakanin su.

Ita kam banafsha lumshe idanun dole tayi tsaka kanta bacci sabida bata son tama kawo wani tunani...
Tun 5 din nan ba ita da tashi ba sai na daf zaa kira ishai..

Hjy mahnoor ce ta hana a daga ta cewar ta ai sauki ne ya fara samuwa shiyasa take bacci abarta sai ta tashi kar tayi ciwon kai..

Zaune tayi kan gadon gani tayi har an zare canula dake hannun ta plaster ne kawai ya rage alaman ma ya shigo kennan...

A hankali ta tabe baki ta lafe jikin pillow wani irin zaazafan yunwa ke ratsa hanjin cikin ta..

Da kyar ta daure ta mike ta shiga bathrum fuskan ta kawai tayi nasaran wankewa daganan taji shigowar mutane
Da sauri ta warware kwalin kanta ta kife shi ta fito sum sum ta tsaye tayi nesa da su kusa daga bakin kofar bayin bata ce komai ba

Mai aiki ne da faranti abayan sa babu wanda ya iya furta komai

Da kyar ta dage ido ta dube sa

Sanye yake da shirt din ericdress wanda ta so ta matse jikin sa kalar wandon sa ne ajikin citizen watch dake manne da writst din sa

Daga yadda ya bata rai ya daure fuska tasan dan dole ya shigo nan din yanzun"
But who cares ita sam ma bata son ganin sa da zai dena zuwa dayafi mata"

Just in time yace ajiye mata abincin mana...
Maid tayi saurin ajiyewa da rawan jiki ta fice..

Wani kallo ta bisa tace "Mugu ji yadda kowa yake tsoron sa wallhy ni batsoron ka zanji ba cike da taurin kai zuciyan ta ya furta. .

Fuska ba yabo ba fallasa yace Ke!!..In kin gama tsayuwar sai kizo kici abincin and make sure kin cinye kafin na dawo...

Ya juya har zai ya fice

Muryan na rawa Tace ni fa ba ke bace sunana "banafsha"

Ya juyo He was like woah"ya watsa mata harara kasn ido...tayi saurin dauke ido ta rama a hankali...

a yangace chan kasan makoshin ya furta naji kiyi abunda na fada miki kawai..

'still shaky...Tace wai dole ne,? Ni bance maka zanci abinci ba ni bana jin yunwa ta dada daure fuska ta hayo kan gadon ta kau da kai...zuciyan ta na bugu.

Har yanzu baya ganin abun da sigar wasa kawai ya dauka yarinta da sakarci take so ta fara masa dashi don taga aure ya hada su..so bai furta uffan ba ya yi waje abun sa.

Haushin hakan ya sa ta sake karamin hawaye...da kyar ta lallaba ta fito ta aika aka kira mata wanda ta kawo abincin ta sa ta mayar da shi kitchen

Yana zaune a site din yaga an wuce da shi" yace ma maid ina zaki kai abincin"
Tace" cewa tayi na fitar mata da shi ta koshi.

Bai amsa ba ya maida kansa kan macbook din sa girgiza kai yayi kawai ya cigaba da abunda yake yi..

After 30minutes ya sake dawowa ya same ta tana zaune bakin gado kamar bai san komai ba yace ina abincin da nace kici?

Ta mike adan kasale tace ai nace maka na koshi ni bazan ci ba..

Toh?...ya dan dube ta"Me kika ci da zaki ce min kin koshi arent you feeling hungry?
Ya sani sarai yasa mata maganin cin abinci.

Tayi shiru abun ta chan ta furta nidai ba yunwa nake ji ba,ka kyale ni

Ba yunwa kike ji ba? ..ya tambaya yana reading amsar ta

Yes banajin sa"kuma ni nace bana son abincin naka... ni kar asake kawo min bazan taba ci ba..cikin dauriya ta karashe

Wani dry hisss ya sake fuska ba yabo ba fallasa yace
Bazaki taba ci ba akan me?
Tace"bcos i said so"!can you pls leave me alone....tana jin tsoron sosai amma ta daure

Ya tabe baki irin tabbb lallai kam ....2 secnds look ya mata ya juya ya bar wajen abunsa

After like 2hrs ana neman wani karfe 10 saura Yunwa yabi ya dame ta

Gashi yunwar babu irin tunanin haushi da tsanan da bai sama mata ba tayi hawayen har tagaji sai tayi tagumi ta hade kai da gado..

Shikuwa na nan zaune duk wanda yaga zai wulga dakin nasa sai ya kora sa..haka ya hana kowa zuwa inda take

ba taurin kai ba? Yau za kiga aikin sa kuwa"thy said hunger breaks every pride"
I will see how far taurin kan naki zai iya rike miki cikin ki...
Yayi kwafa ya cigaba da abun da yake yi ..

Time to time yake zuwa ya duba ta gaba daya ta galabaita amma da yace zata ci abinci sai tace batajin yunwa..

Tun abun na basa haushi da mamaki sai ya soma thrilling din sa...
Shi dai ya kasa gane kan wannan yarinyar sai kace auren dole yasa akayi masa da ita shiya kmata yana mafa wannan taurin kai amma sai yaga itace ke neman kawo masa raini .
Shi duk yana ragar mata ne sabida ciwo da kuma albarkacin first finme da ta soma ganin sa kenan.

But he knows he cant tolerate shit...
Hakan kuwa ya barta da yunwa

Lokacin da sha dayan dare ya buga ko ina yayi shiru yana kai ruwa bakin sa suka hade ido da nimrah...

Wani kafarin nity ta sa tazauna kan chair din dake gaban sa ta harde rai bata ko masa sallama ba...

Wani irin kallon raini ya watso mata daga kasan cup din kamar wanda yake shan lemon haka yake lailaya ruwa daga bisani ya daure fuskan sa ya ajiye cup din zai tashi..

Mohan magana fa nake son yi dakai!!! Ta fada da dan dagon murya ta mike tsaye itama...

Ya juyo yace nimrah wai meye ne kam?Har Kin gama yawon naki shine zaki zo ni kina takura min?

Wani huci ta sake tace zaka saurare ni ne ko yaya?.. Sai ya ja ya dake..

U know im not ok with this,bazan zauna da kishiya ba Gwara ma tun kafin ayi nisa kace awarware likin da aka daura ma ka dan dai ba gida na zaka kawo ta ba ..

A yangace Ya mata kallon irin are you odering me?

Tace...mohan ..yace stop it nimrah kar ki bata min raina.. ke kanki kinsan ya akayi auren nan ,ba kince anfada miki ba...toh U wait lokacin da naga dama zan nemeki..

Tace kuttt sai lokacin da kaga dama are u insane mani zaka fada ma haka?ko dan kaga na kwantar da hankali na
Im just trying to respect this atmosphere amma idan bala'i kake so zaka samu.

Yasan halin ta sarai so A take ya basar yace"ke!!abunda ya faru ya riga ya faru..kema ai time din da kikayi niyya kinje yawon gashi kin dawo a lokacin da kike so, waya takura ki What more did u want ? Cant i have some peace of mind now?yayi blurting so Calm but yet insultive.

Zuciyan ta kamar zai fice idan yana mata hakan "Hawayen ta ne bata so
Ya gani taja tsaki ta bar sa wajen....da kallon irin zamu hade

Baiko dube bayan ta ya shige sama Juya idanun sa yayi yana tsame baki shikadai sam barazanar tan baiya burge sa
Ma ita banfshan kawai yake ji

Yana isa site dinsa Da sallama ya turo door din ganin ta akasa ta daura hannu aciki ta kananede tana musu musun yunwa yasa shi for the first time ya sake murmushin mugun ta...

Sai y Daure fuskan sa Wuce ta yazo yayi ya kama waje ya zauna ...

Ke!!..ya fada Ba yabo ba fallasa..amma Bata kula sa ba

Sai Ya dan tapping din ta yace ke ba dake nake magana ba ki tashi min nikam bana son acika kwanciya min kasan daki na idan kina son haka kijira naki dakin

A Take Ta dago cikin wata shesshekan bazata tace ni ba ke bace"i said my name is Banafsha..and
I will do what i want...
Ta sake hawayen da suke makele a idanun ta har jikin ta na rawa...

Yace,ohhh"wateva ..not when i said so kina daki na dole zaki bi abunda na fada miki so get uo.

Ta dan mike kadan daga kwancen Har tana missing kalma tace kai din kuma waye?

Yace what"Ke!!!?Bana son rashin kunya i will slap u right away... ya daka mata tsawa da sauri taja da baya ta dunkule ta tsala masa ihun bazata .

Sai Ya dan tsime har cikin ransa yakejin karan nata amma ya dake kamar bai ji komai ba...

Sai da yaga ta sake hannun ta tana bare bakin ya mike tsaye furiously kamar zai buge ta da sauri ta ja da baya ta dada dunkulewa tausayi ta bashi...Don yasan tayi laushi sosai kuma yunwa ke cin ta so yasan da effect din haka
Take misbehaving

Amma yasan kuma bazai dauki raini ba ,yana matsowa inda take ta ja bakin ta tayi shiru tana bipping a tsorace cikin shessheka kamar wanda aka kama da laifi..

Allah ya kiyaye tace masa yayi hakuri ji take she wll neva owe him dat...

Ya tsaya kanta cikin hade rai yace wai meyasa xaki na min ihu adaki lpyar ki kuwa?
Zatayi magana yace meke damun ki u better say it now ..ya dada ruda ta da tsawa kamar wani soja..

Ta tsorata sosai Kukan zata sake fashewa da shi yace"one more inch of tears kiga yadda zanyi kwallo dake..kinsan karfe nawa ne kike min ihu ?
Ko so kike ki tara min mutane..

Tayi shiru...you wll answer me when im talking to yhou ba kuka zaki yi ba... ya sa hannu daya ya finciko ta tsaye daf da shi har tana shako nunfashin sa..

Tsoro yasa take neman janye jikin ta daga nashi don sosai ta firgita muryan ta har na dishewa tana sobbing"ya jawo ta da karfi ya matso ta tsammm ajikin sa ya dan rungume ta yace" baki jin dadi ne?,im a doc so tell me" ko nayi miki Alluran da zai tsiyar da hawayen ne...i have it u know

Har jijiyon ta take jin voice din nasa Tana shiru domin wani Sabon yanayin data tsinci kanta hade da Qamshin turarn jikin nasa suke dada hura mata yunwa acikin ta

Zai tayi shiru Hakan ya hanata sake kukan haushin sa dake wuyan ta sai rawa take ajikin sa tana kicin kicin

For the first time ever gently ya sassauto rikon daya mata yana cewa"cikin ki na kuru tea zaki sha kenan?...tayi masa shiru
Yace ok naman ta Allura,

A tsorace Ta dago da sauri tace ah'a bashi ba..yace tea?

Janye idanun ta tayi kasa Da kyar ta gyada kai..

Shikan sa baisan sanda yayi wata silent siririyar dariya ba...
Don ya dada rikita ta ya dada matse ta a kirjn sa suna daga tsaye ya shiga petting bayan ta slowly...da mamakin sa yaga ta lafe kadan tana jan shessheka ba tantama shes very hungry and weak

2scondz bai kara ba ya zare jikin sa yace zauna anan
And dont forget is eida tea ko allura...

Ya fice ya barta kofar ta bi da ido tana kukkuni ita kanta bata san me take fada ba,..

Kitchen ya nufa shi baima san ya ake dafa abinci ba amma haka ya gamutsa iya abunda hannun sa yahau kai

Not less dan 15minutes sai gashi da tea cup da french mosaic dan dai dai a faranti tun kafin ya matso kusa da ita qamshin soyayyen egg din da akayi da shi ya sata awani halin..

Sosai jikin ta yake murdawa gani ma take kamar wannan abincin yayi mata kadan amma taya zatayi ya fara karba hannun sa ne yake damun ta...

Agaban ta ya ajiye ya koma gefe ya daure fuskan sa normally...

Tayi shiru tana zare ido
Abun nata na mugun bashi kallo"wannan wata irin yarinya ce"yana ganin yadda take eyeying abincin amma sai take nokewa" yanzu haka taurin kai yasa bazata ma iya cewa thnks ba bare taci agaban idon na...ya tabe baki yayi zaman almst 5minutes yana kallon ta ..

Daga bisani ya mike ya shiga bathrumm kamar ta sa hannu ta dauka tafara ci amma tana kaiwa sai taga kamar shi zai shigo sai ta mayar...

Shiku wa shower ya sake makansa feeling the warmh haka kawai yake jin yana bukatar matar sa nimrah amma he definatly have to punish her tasan auren da tazaba yi da shi din ma bata isa ta dauke sa wasa ba.
Ya dau lokaci ko dan banafsha ta sa abincin abaki amma haka tayi ta gadin fitowar sa...

"Yana fitowa kuwa suka hade ido tayi daurin sunkuyarwa idanun ta har ya kada yayi ja abun dariya abun tausayi....

Har ga Allah Ya sha mamaki daya ga bata taba komai ba...

Sai ya share ya jawo jallabiyar sa chokolate brown ya daura bai shafe komai ba ya juyo gaban ta yaja drwer sabon syringe taga ya jawo zai fara hada"wani irin bugu zuciyan ta yayi hannun ta har na karkacewa wajen jawo cup din shayin agigice zata kai bakin ta . ....

ya tashi ya dube ta tare da hade rai yace Ah a,
Ai na dauka allurn kika zaba
Bata masa shi ba ta kafe cup din akanta tsuru tsuru tana shan shayi dama ya riga ya fara hucewa so ba gargada wajen hadiya

Ya tabe baki yace kai i just cant waste my syringe tunda kika sa na bude bari namiki kaawai..

A sulale ta sauke shayin daga bakin ta zata fashe masa da kuka...tuni ya sa yatsu ya mata shhhh quietttt. .

Yace Baki so ne? Ta gyada kai innoncntly ba don san ranta ba yace amsa ni zaki nayi ..tace kace idan nasha tea ba allura....

Yace good to dauko wannan din kici idan bahaka ba gaskiya zan yi miki alluran tunda na bude. .he sound serious da yake maganan don haka take jin tsoro sosai..

Lokaci guda ta daure ta cije ta shiga cin abincin agaban sa kamar ba ita ba yana lura har wani zufa ke fetsowa agoshin ta...

Bai bari ta gama ba ya tashi ya rage hasken dakin ya kwanta..

Yana ji tagama cii tayi kyam da cikin ta har da karamin kyatsa tayi daga bisani ta shiga bayi
Tsaban dadewar datayi har yayi bacci bata fito ba.
#surayyahms

Vote.
share
Share ur views

*S.MOH*
*🍒🌺AJALIN SO🌺🍒*
_XPLICIT ROMANCE_

*WHATPAD SURAYYAHMS*
Dedicated to umherny nersallah



PAGE9....



Fitowar ta ke da wuya ta tsaya tana duban dakin cikin wani yanayi,duk yadda akayi ta san karfe 1yayi in ma bai wuce ba
Yanzu kam ta najin kanta normal Sai dai fargaban abubuwa dayawa ke dawainiya da zuciyar ta.

Tana mugun son ta bar nan wajen,gani take idan tana kusa da shi bakin ciki zai iya kashe ta...gashi an yi limiting movemnts din ta kullum dakin sa ko wayar ta ma anki a kawo mata...
Gashi kowa na shakkar zuwa site din sa

Lokaci guda haushi ya fara tohowa aranta sai ta koma kan soft long couch dake wajen tayi kwanciyar ta...ta kai kusan minti arbain tana shiru wasu silent hawaye ne suka sauko tayi saurin tarewa..

Ita sam bata san ya ake tsana ba,Shyasa take ganin shan wahalan tankwara zuciyar ta datake kan yi ga tsoro duk ya dame ta..

Shin har zata iya maganin wannan mugu marar tausayin ne acikin sauki.. he took he happines away,ga kuma matar sa masifaffiya.. Tuno hakan ya sa ta sake tsaki mai rauni..

Surely, I will definatly find a way ..sai na nuna masa ba tsoron sa nake ji ba..
A hakan bacci mai nauyi ya dauke ta.

Bangaren nimrah kuwa yau ma tare da anisa suka kusan raba daren so bata damu ba

Shikam sai Cahn asubahi ya tashi,
Sallah ya fita bai dawo ba sai wajen karfe 6 saura.

Da shike bai ko daga ta ba wani Baccin mai dadi take"gashi tasa abubuwa da dama aranta so cikin baccin take kallon fuskan mahaifiyar ta dr arjumand cikin wani farin haske tana mata murmushi tana tafiiya,
Sai kiran take amma bata tsayawa sai da sukayi nisa sannan taga mahaifin ta ma ya fito sun kama hannu suna mata murmushi kan tace kobo suka bace mata bat...wani irin kara ta sake ta furta mamah..papa"

Ke!!!Taji an tapping din ta da karfi...shine a tsaye akanta ya dake sanye da jallabiyar sa
A hargitse ta mike tana mutsu mutsu ganin sa agaban ta yasa ta ji wani irin turirin bakin cikin mafarkin da ta yi yanzu..
Daba dan shi ba da yanzu tana tare da iyayen ta hakan kawai yasa ta fushi da fusata a fusace ta mike zata bar masa wajen..

Yace ke, wai baki da hankali ne zaki na mana ihu meke damun ki...
Cant you atleast behave urself.

Sosai mafarkin yasa take jin wani yanayi,
Bushe idanun tayi tace ni ka kyale ni,..ai bani nace ka zauna dani ba kai kaga daman haka..so dont distub me ta rabe zata wuce

Ya dawo da ita Abun ya basa mamaki..first time da karamar yarinya kamar ta ta budi baki tayi masa tsiwa kenan..

Yace iyeh...wai shin ance miki ni sarar ki ne..ko ce miki da aka lika min ke ne na dawo sa'ar ki.
Adan tsorace ta bude baki zatayi magana yace
Quiettt...
Ko da wasa bana son raini i wll slap you

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login