Showing 174001 words to 177000 words out of 245996 words

Chapter 59 - AJALIN SO BOOK COMPLETE BY SURAYYA.txt

07 Aug 2025

8878

Kekam,..
Nimrah is a wicked murderer jamila,You knew how she killed my friend aysha,dan
Mohan ya iya yafewa yana zama da ita matsayin matar sa nikam bazan yafe ba,i hate her
Gaskiyan lamarin kenan

"....Hah Dama nasani its alwys about ayshan A dead person,
cmon what's wrong with you ne hanifa.

Hanifa Hade rai tayi tace Nothing
...babu komai kije kiyi abunda ke gaban ki amma dai ni bazan taimaka miki da komai ba muddin akan wannan matar ce'.....
Kaiwa nan taja Pillown kujeran tayi Kwanciyar ta Basar...

Cikin haka sai ga mai aiki ta fito,.
..Jamila tace ya akayi?...taci abincin kuwa
Girgiza kai kawai mai aiki tayo,daga nan
Haurawa sama jamila tayi ta barsu anan...

Daga gidan alhj mu'amar tsaye Mohan yake A kofar dakin mahaifiyar shin yana wondering ina zata shiga da sassafen nan.

dankuwa ya duba ko ina agidan baiji ko motsin ta ba,

Where could mum be?agogon sa ya dada dubawa fuskan sa cike da fargaba da damuwa yaga its just 7am,...

Juyowar shi suka hade ido,hjy mamah ne tsaye alaman daga kitchen ta fito...

"Dan dauke kansa yayi daga nata Yace ina kwana,...?

Lpya ta amsa tana karasowa kusa dashi?.inche dai komai lpya yana ganka anan da sassafe.

Dan sosa kai yayi Yace dama mum nake nema ko kin ganta?Yadda yayi maganan jiki a muce sai ya Dan bata tausayi Cikin ranta

,.Tasan Baya jin dadi aransa, shikan sa in akace mahaifiyar sa zata nuna wani abu sabanin farin cikin Game da albarkan Da ubangiji ya azurta Dashi Da bazai yarda ba,.

Abun ya matukar damun sa Ko bacci baiyi ba

,...ajiyan ma Dan ya lura da yadda Banafshan ke kallon sa ne da suka tare gado zasuyi bacci Ya sausauta,... da alamun cewa
tasan yana cikin rashin walwalan
,amma da shike bata san meye ya faru bayan tafiyar ta ba sai ta biye masa akan babu komai din Da yace

"Hjya cikin son tayi sparking din Mood dinsa tace wai kuka kake yi ne Dan bakaga mahaifiyar kan ba?...Oh ni yau naga ikon Allah
Toh kwantar da hankalin ka Mahaifiyar ka yanzu fitar ta anan..,ai tazo da safen nan munyi magana Komai ya wuce,"

"batare da ya kalle ta ba ya Dan runtse idon sa ya Kuma budewa
...Wani kwalalan sanyi yaji aransa Na gudana bakinsa yana mai furta alhamdulillah Har cikin zuci..

"Yace to gashi dai na duba bata nan'
Kuma dad ma ya fita.
Hjy Batace masa komai ba don daga nan gefe akwai triangular couch Zama hjy tayi tukunna sannan tace'...
Its ok,maybe ta fita ne Zauna ina son magana da kai..

Zaman yayi babu musu

Kallo ta bishi da shi tana ganin yadda ya Sauke ajiyan zuciya may nauyi...

Tace a gaskiya Abun da ya faru jiya baiyi kyau ba sam,Mohan kar kaga nayi ma mahaifiyar ka hakan agaban ka Kaima dauka ko bana mutunta kimar ta awajen ka Ne.

"Nasan hankalin ka bazai kwanta ba,yanzun Ma ai biyo takayi ko?

Yayi Dan gyaran murya Yace,eh toh Hjy Ai bance kinyi laifin komai ba amma bana son wannan fushi nata Ne...,Ni dama hakuri nazo na bata ko dama bazata yafe ni akan lokaci ba dai bana son hakan ya shafe Banafsha...murya kasa kasa ya karashe last words dinsa.

"Sosai hjya taji dadin wannan kalamin nasa Itama acikin ranta bata so ace Banafsha tasan meya Faru Ajiyan.
Gashi dama Da safen har tayi ma hjy Mhnoor
Kashe di akan haka..

Tace to ai mahnoor tazo da safe ta bani hakuri....i think everything is alright now...
kasan mu mata abu kadan wani lokaci sai mu maida shi babba.

Yace haka ne Am glad an fahimci juna. But still zan bata hakurin dai
Nasan jiya da bacin rai na ta kwana.

Tace haka ne,kar ka kuma daga hankalin ka kaima Akan haka..

Kamar yadda kace,..toh babu ruwan Banafsha da jin wannan magana Allah Dai ya sauke ta lpya kawai,kaima Allah yayi maka albarka.

Ameen yace yana jin saukin nauyin dake zuciyar sa...
Mikewa yayi yana gyara zaman all black suit dinsa
Wansa yayu masa das das

...yace ni zan tafi..
Anan sukayi sallama ya fice.


fannin hjya mahnoor kuwa tunda ta bar site din su hjy mamah da safen ba inda ta nufa sai gidan mahaifiyar ta hjya zaynabah..

"agaban ta ta zauna,cikin jimami take cewa".....

Ummah Rabo na da naga bacin ran alhj irin na daren jiya yau akallah mun kai shekeru ashirin'.
Kenan ni bani da iko da gida na har da na ma ta kwace min tarbiyan sa?

Ummah am sure mohan baida laifi wallhh saka shi sukayi ya ma yarinyar Chan ciki dan kawaye na suyi min dariya.

"Hankali kwance hjy zainaba tayi murmushin manya"
...Tace toh menene mafita? Kinga zuwan ki gidan nan sam mahaifin ki baya so,kar ki manta wannan auren naki shine darajar mu a duniya baki daya.

Umma ni dai gaskiya nagaji da abunda take min..,shikenan sai na kyale ta tana controling kowa da komai
..Kinga bacin ran da miji na ya nuna min kuwa ni kaina bason raina na bata hakurin nan ba.'

"Hmmm mahnoor kenan,..har yanzu dai baki girma ba
Ni nan nasan wacece sadika Yoh ina ke ina fito na fito da ita,?ni bawai ina ce miki bana supporting dinki bane'
Amma na lura wayannan matan r just looking for a slightest way to replace you a rayuwan muamar,
so suke ya kara aure ko ma yasake ki suci arzikin suka dai...,

"..Tabbb ummah?Ai kuwa hakan bazaiyu ba....

Hjya zaynab tace....Zaiyu mana mahnoor ?uwar shi ce fa...da a son samu ace kece daya masa tamkar asiyan fir'auna a ma sarauta,sai dai hausawa sunce fadan da yafi karfin ka sai ka maida shi wasa.

Mahnoor,ki bar su ahakan ke ki ji da danki mohan,
Mohan dama baya jin magana.
bokon nan ya taurara masa rai

rayuwar turawan nan gareshi,yo kina uwar tasa zaki ce kar yayi kuma yayi har ya boye miki?shi gashi ya mallake gohon kansa ko?

",..yanzu dai ya rage naki ki koya masa hankali,so nake ki cire son uwa kima sa hukuncin da nan gaba bazai sake kuskure irin wannan ba'

ina laifin yayi ma yar ministan nan ciki kema ai xaki amfana muma kuma anan zamu amfana..lokacin campaign yayi ya kamata muma mu zamto daya daga cikin ahalin
Siyasan wannan kasa.

Amma wanga karamar yarinya ba yar kowa ba..'goguwar rabon cin arzikin alhj ya kawo ta...wannan jikar tako dake cikin tan mi xaki amfana da shi?..
Yanzu rayuwa ta canza daka yi rainon asara gwara ba ayi cikin ba

A matsayin ki?Ai Jikar ki ya kamata ace nan gaba shine abun alfaharin mu...

Amma wanga y'a da yayi wa ciki kenan dame zamuyi mata guda?mu zamu kai ko mu za akawo mana raddi.

Tagumi hjy mahnoor tayi tana jin wayannan bayanan Batce komai ba...

..hmmm uhum toh ba'a dai kin jini fa..ai xaki rike jikan naki ko?

..,amma naso Dai ace mohan yana da tunani mai zurfi...

Ummah ai gani yake Yana da shi din,shi sam baya hangen nesa.

"Haka ne kAm,ni kaina Nasan mohan yana da arziki amma idan siyasan nan ta shiga masa ai ma dada hutawa ko?..sai kiji wata rana ma ance jika na mohan ya zamto shugabann kasa
Amma shi so ya ke ya shashantar da auren na nasa da yar minister,ya nanike wajen bin ra'ayin sadika...
Allah dai ya kyauta

A take Hjy mahnoor ta dago tace ameen ummmah,
wannan ai duk ya wuce,..Nidai zan dauki mataki..dan gaskiya bazan yarda ba.

Hjy zaynaba da wuri ta tsare ta Tace toh,kar dai naji tsakanin ki da mijin ki an sami matsala..
Kibi su yadda suke suke so din,Allah ya sauke yarinyar lpya
Mohan dai shine miki abun duba
Maza Tashi kije gida kiyii nazari.

Nan Ta mike tace toh ummah su kayi sallama.


Bangaren Nimrah kuwa,zaune take tana kuka Daga bakin gadon jamila...

cikin tsananin damuwa jamila tace ..."Dan Allah ki fada min meya faru..i can't get everything Straight..wai shin
Kunyi fada da mohan din ne?

Bakin ta har na rawa....tace "ah'a
,bamuyi ba jamila mohan Dai ya cuce ni,.. Ya kuma tozarta ni...i won't eva forgive him'...he just lied and deceive me...cikin matsanancin kuka take fada.

"Karyan me ya miki?what Really happen.. .jamila tafada out of curiosity

Nimrah Kukan ta cigaba da yi bata ce komai ba sai da sukaji an bude kofa,

Gasu nan anan wajen hanifa ta fada
...ta ja gefe itama ta tsaya.

Hasena ce ta Shigo Kwas kwasa kamar sarauniya all on fleek sanye Da Wata matsatten office officials dress dark Red da baki,
"Zama hasinan tayi Daga gefen ta, ta dafe kafadar ta Cikin mamakin ganin yadda ta dawo Pale Alaman taci kuka Sosai, tace nini?...who deceived who?Naji kina cewa an cuce ki...meya faru ne

...Cije baki nimrah tayi wani hawayen na tahowa Tana tarewa Da hannu...,Komai ma ayanzu its actually paining her Don Har tana barin baki Tayi magana.

Tace can you Guys imagine.. mohan Ne fa wai yayi ma yarinyar nan ciki

And they were hiding it sai jiya asirin su ya tonu....i Just cudnt take it...sai Ta riko hannun jamila ta sake nishi mai zafi
.
A garin yaya?Out of tension hasina ta tambaya...

Cikin wata sabon kukan Nimrah Tace I dont know Ni bansan musu ba,mum Fa har ce masa tayi kar yana kwanciyar aure da ita and he kept fooling me all this while tht baya kula ta i tot tayi masa karama Ai...ohH mohan,He is bastard How cud he?"..i just don't know what to do ta cigaba da kukan Ranta a dagule

Galala dukan su suka tsaya suna binta da ido banda hanifa da already ta soma mata dariya Mi ban haushi Tana mamakin ta.

..yanzun kina nufin mohan wai yayi ma kishiyar ki ciki?...Wannan karamar yarinyar
Wani Shiru ne ya ratsa wajen

Kallon Kallon Jamila da hsinah suka yi ma juna zuciyoyin su cike da ajijiyan gurmi".

So,har Yayi mata ciki?Hmmm.
Nan Hasina Da jamila Suka fada atare Suka dan tafa Hannu Mockingly...

Wani kukan nimrah ta sake bata Ko amsa Su ba...

Jamila ce tayi saurin isowa gareta ta shiga rarrashin ta"Allah zai saka maki friend,gaskiya bai kyauta ba
. amma ko dai mohan bai cikin hankalin sa ne,.."kan kafadar jamila ta koma tana cewa Oho nasan DaI hankalin sa jamila wallhy dagske ne,

Nifa nasan da ban bar wajen ba ajiyan nan walllhy Da bazasu kwana lpya ba

Oh Zaki kashe su ko? Hanifa tayi mata tambayar cikin gatse.

..wani zazzafan harara ta Dago ta Bita da shi tace bazan dai kyale su ba mohan yayi kadan yaci amana Ta na barsa...
Ai yasani sarai darajan lady yakeci shida matar na sa Da Sai na....

Ke!!!nini pls stop there ...hasinah tafada cikin bacin rai mai tafe da annoyance

..wai yanzu akan wannan abun kike wannan haukar?tabb di jam..toh ina laifin sa guda anan..ThiS issue Is simple They are married and he got her pregnant... so what? Meye sabon abu aciki..

Itama hararan ta watsa mata cikin kuka tace'tun da baki ga komai aciki ba ni nan nagani kuma zan ci uban su duka
..tashi tayi kamar mahaukaciya zata fita jamila ta rirriko ta,tana cewa CaLm down

Daukw da siririm Harara Hanifa tace..."Battta Jamila
,batta taje mana...wargi ma ai waje ya samo
...ke dan ke dakikiyace sai mijin Naki ya tsaya jin wannan useless issure din?
I mean ure just just His wife ,ke din wacece da zaki gaya masa abunda xaiyi da kishiyar ki?

"rai abace Nimrahn tace,but He lies...

"so what? Hanifan ta daga mata murya Kamar zata buge ta...,ke sau nawa kike masa karya?Ai kedin shasha Sha ce,mutum da matar Har sai kuyi tunanin bazai rabeta ba?..

Tabe baki hasinah tayi tace Ohoo gaya mata dai hanifa..ni wallhy da nasan haka ne da banzo ba.

Kallon su duka Nimrah tayi irin oh haka ma zakuce min

..Wani kakkauran Tsaki taja ta fauce kanta a jikin jamila...

"Ba dauka ta kuke mahaukaciya ba,i will show you what i can do Ta wani fixge Xata fita...

irin dariyar rainin wayon nan hanifa ta sake,ayyuriiiri tayi gudan ta mai ban haushi
Ai inda rabon shan duka Allah ya bada hakuri baya magani,
kadan kika fara gani wallhy ,kedin banza acikin matar ma ke cusa kan naki ya wuce misali Wlhy
....mohan dai yayi miki nisa, Kinyi kisan Kan ma Kuma yasani amma Har yau baki mallake sa

Wani hargowa Nimrah tayi ta jefe ta da jakar ta cikin tsananin bacin rai tace sai naci ubanki hanifa...walllhy sai na gurje miki baki anan wajen.

Mohan is mine kuma sai nayi ajalin son duk wata mai son sa a doron kasa"
Nafada miki kenan

Hanifa bata fasa ba tace Ahayye ai a da kenan,...kike tashen ajalin son mohan.. yanzu kam Da kan mage ya waye Wllhy baki isa ba,gashi nan dai angama cika mana baki akan Kishiya Sai ga ciki hahaha
..,yadda kike yaudarar mutane haka aka yaudare ki..our wife,aysha's successor is pregnant....Allah ya sauke ta lpya Ameen.Kedai Aje dai arungumi bakin ciki Mune dai first...Gyara kwalin kata tayi tayi tsaki

Da kamar zata hakura amma daga bisani"da wani irin fushi ta Fusato ta sauke ma hanifa mari itama tabi ta rama A take

Fada ne ya tshi kurewa tsakanin su Su hasinah ne suka taro su

Nimrah Huci take har tana kyarma Hannun ta ta fauce "pls let me go,jamila wannan sister kin neman kiris dama take ta zazzage ni..
To ta Allah bata ki ba.munafuka..

Dariya hanifa tayi tace kije aji da bakin ciki dan wallhy hakkin innocent aysha will forever follow you and kill you Into slow death, ...painful death..Apostate of hell kawai

"Ohhh gosh you two Ya isa haka,hanifa ya isa,..

Nimrah pls calm down ..a Matukar hrxuke tace "no am leaving,hasis mu tafi...nan tayi gaba hasinah na binta abaya....

Meyasa hakan ne
Hanifa
wai ma waye ya tsoma bakin ki cikin maganan nan Ne ma?
Gashi kin bata mata rai shikenan hankalin ki ya kwanta?

Hanifa tace Eh mana,taje cahn ta cigaba da haukar nata Allah ya sa ya sake ta ma kowa ya huta

"Hey enough,im being serious here hanifa dan Allah ki dena wannan abun naki da Nimrah,
iF i loose her Kinga ai all my business depends on her connections...ko so kike ki jawo min fitina da asarah Ne?


Look u have to apologize ooo dolE xaki bata hakuri

Dariya hanifa tayi tukum Sannan tace Uhum ok o..toh am sorry oo dan ita kam tasan ko na fada sai Dai na fatar baki...nidai bana kaunar ta kuma bazan so ta.

Anan kuma Cikin motar,.. hassina ce mai jansu tana kanunun magana itama ..
" Nimrah kina bani mamaki Kiga fa yadda kika kassara rayuwar ki akn namijin da baima sam kinayi ba

... its 9oclok in the morning kiduba ,wai shin ya ma san inda kika kwana bare yasan halin da kika shiga ciki Akansa?

Ai gaskiya hanifa tafadi...that ur mohan Is a beast..wai duk da ma sihirin naku da su mum Kenan amma dai banga alaman yana kaunar ki ba,...
A hatsale Nimrah tace
Thats none of ur business hasinah,
Naga kowa gaya min magana yake son ransa sabida bakusan ya nake ji ba ko?

Mohan yaso ko kar yaso ni ce matar sa kuma Dan dolen sa sai ya so ni

cikin tsananin takaici hasinah ta tabe baki Daga bakin gate tana danna horn,...Ta furta
Allah ya kyauta dai,..
but im advising you to get back to your Senses walllhy wannan haukr taki bata da aji..Kamar ba mace ba

Nimrah Tsaki tayi ta bude motar daga bakin gate Din ta sauko tun kafin ma hasinah ta shigo,..

Tafiya rai abace ko juyi batayi b bare tace sai anjima.

"dariya haseenh tayi tace toh!Hmmm lallai fa,ran mata ya baci ,hm Indai akan namiji ne,to zaki ko kashe kanki kuwa nonsense taja motar ta ta tafi,


Da wani irin daure fuska ta Shigo gidan, dai dai banafsha tana saukowa Kenan itama zata nufi kitchen.

Da suka hade ido Tsaban huci saida Nimrah ta rike zuciyar ta dake neman tunzira ta tayi mummunan abu..

Banafsha ko ajikin ta tazo zata wuce kasan makoshi tace
"Ina kwana anty

Bata ko bari ta karaso ba da Wani Irin cahkumi tayi ma rigar baccin dake jikin ta ta dawo da ita baya tana mata kallon deban Albarka.

Tsoro ne ya so ya zo mata amma sai ta cije,itama ta kalle ta,...

Ke!!!wato har kin san maza ko?..gaki mai cikin shege Kin fito xaki min yawo agida na ko?..

"Nidai ciki na ba shege bane da uban sa

..nimrah in shock ta kalle bakin Banafsha daya furta magana a tsananin rawan murya.

Saketa tayi ta hade hannu,irin wow?..wato an san namiji har an fara amsa min magana

"Cikin masifa tace ina magana kina amsa min toh wata rana sai na gurji bakin ki..

Banafsha Shiru tayi mata Ta yunkura again
,zata wice ta daka mata Tsawa a firgice Sai da ta Ja ta tsaya...

Cikin dakewa da rashin son nuna halin data ke ciki boro boro' tace ke kiji ki kara ji na wannan lambar karuwan cin da ke jikin ki,kike kuma yawo min da shi agida kwanan sa sai ya kare...

Cikin murguda baki Banafsha tace ..Ohhh Ai bake kika min cikin ba,kuma wallhy sai na haife sa
...ni wallhy ki kyale ni...i want to go.. nan Taja gefe xata wuce nimrahn ta tsare ta again
Ki kace banii nayi miki ciki ba ke baki jin kunyar kanki,karama dake kina fadan hakan?
What do you know about men bare kuma miji na mohan,"
...Which im sure ke kika kai masa kanki marar tarbiya kawai ta dungure ta.. for that sai naci ubanki agidan nan..so mean and angry ta fada

Wannan abu ya sosa ma Banafsha rai amma hakan ta ki ta sake hawayen dake cicciyo ta a ido,wani irin
Tsaki ne ya kufce mata...a harzuke nimrah ta dago hannu zata maka mata tayi sauri ta ture hannin nata ta koma gefe.

Hawayen daya kufce matan tayi saurin sharewa ta daure fuskan ta Sosai,

"mamaki nimrah tasha datayi hakan,amma still tace ai da kin tsaya na fasa bakin,..."

Bari kiji.. Don kinga kina da ciki dosnt mean that kin samu bakin da zaki raina ni Im not your mate Banafsha

besides,kinsan baki kai nayi kishin komai dake ba,da cahn dai ina tausaya miki amma tunda kin baude ma kanki kin saya fitina yau zan nuna miki matsayin ki..

Banafsha na shiru abun ta wanda gakan ke dada kona ma nimrah zuciyah.

"tace shin kinsan miji dai nawa ne ko?..kallon kasan ido banafsha ta bita da shi ta kau da kai

Ba sassauci tazo gaban Banafshan tana buga Kirji,..ai yanzu kinsan komai tunda jaraban ki ya sa kin samo abun da kike so..."are you not tired of being a slave? I bet duk randa kika gane jikin naki ma banza Ne awajen sa zaki raina kanki..

Nimrah Juyi tayi gaban ta ce wai Ina hadin waina da kashin shanu?

..mohan worships my body,..he begs to have sex with me,..cikin wani dan iskan gurnani tayi dariyah mai cin rai mai ban haushi...
Kamar bata cikin hankalin ta tayi describing yadda suke juya juna musamman

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login