Showing 99001 words to 102000 words out of 245996 words

Chapter 34 - AJALIN SO BOOK COMPLETE BY SURAYYA.txt

07 Aug 2025

6584

ta yadda zata ji dama dama...jin ta dada shigewa jikin san tana sake boyayyun nishi ya sa ya fara tambayar ta ko taci abinci?
Girgiza kan datayi alaman bata ci ya sa ya bata ransa ya dago ta suna kallon juna? Yace dan kinga na barki banyi miki allura bako?wani hawayen ta sauke tace ah'a yaya dan Allah kar kayi min...yace to tashi kici..ko pancake zan yi miki ..ta dan turo baki
A shagwabe ta sake lafewa kan kirjin sa..

Yace c'mn tell me ure weak idan bakici komai ba,zan miki allura dayawa,i promise ...tace,ah'a ai ba anan zaka min pan cake din ba ko?Yayi karamin murmushi tare da sake mata karamin peg a lips din ta yace u wanna go there?ba bata lokaci Ta gyada kai,
Tallafo ta yayi yace dauko mayafin ki ki same ni a waje toh..

Tayi masa shiru ya jawo ta da karfi yace in ina miki magana kina min shiru, i will definatly slapp you mmmm...
Ta dan shagwabe tana hararar sa kasa kasa tace sorr.. sorry... zatayi pouting lips din yayi saurin capke wa ya tsosa..dam ta rike shirt dinsa kamar an jona shock ajikin ta haka tji wani yarrr.. dan dole ta sa idon ta ana shi suna bada juna wasu mahaukatan piercing looks..wani passionate kiss din ya sake mata ..yace come quick..
A hujajan ta ture sa sakamakon ganin nimrah abayan su,..har zaiyi magana sai ya lura da yadda ta sunkuyar da kai tana boye fuskan ta akasa..
sai da ya juyo kadan ya ga nimrahn, ta wani dake tana musu kallon irin me nake gani haka...
Muryan ta har na sarkafewa cikin bacin rai tace,baby me kake anan kuma?i mean.. ai kace bazaka dawo bako..whts all this kana biye mata tana nokewa akan dan kankanin ciwo..
Taja tsaki,wasu mahaukatan harara ta watsa ma banafshan dake shiru abun ta

Baice komai ba,kuma baya so ya juya ya fuskance ta don ya riga yaga tsarabn chappete din banafshan daya kwaso a lips dinsa,yau mai colourn berries din ta sa,so kalar ja na dan nunawa

Nimrahn kuwa na tsaye tana tafasa acikim ranta .Mummunan Sautin muryan ta ya riga ya bayyana bacin ranta na ganin su a hakan tare...

wani quick glance ya jefa ma banafshan akan yana jiran ta

Nan Ya taho yana matse lips dinsa yana gogewa kar ta gani ya dawo fitina yace,hey, magani na kawo mata.and im just leaving..shikenan?

Ta dan ja tsaki cikin bori tace toh nidai muje,..yayi saurin shiga gaba,juyawa tayi ta watsa ma banafshan wasu kallo irin zaki gamu dani ai..

Yaana sauka yayi waje,da sauri dan ma kar ta ishe sa da surutu..
Haka ya rude ta akan yanzu zai dawo zasuyi wata magana dama ranar yace mata yana son haihuwa amma bata amsa shi ba.

Indai akan wannan maganan ne ita sam Bata so ta fuskance shi
Sabida tasan doka ne mai tsanani daga wajen mahaifiyar ta cewa bap haihuwa agidan mohan

Don haka Yana tafiya ta sa key ta kulle dakin ta,she tot idan ya dawo yaji a kulle zai hakurap kawai..gashi Hoobe monday.

Tsoro ya hana ta motsawa sai da ya sake zuwa dakan sa suka fito tare After like 20minutes suka bar gidan..

Nan gidan nasa suka sake komawa,..
Da shike zazzabin yaana so ya fi karfin ta haka ta wuni ajikin sa yana mata massage..

Da kyar da fitina yasa taci abinci yayi mata allura,ganin dare yayi kawai sai sukayi bacci anan.

Washe gari da safe zazzabin ya ware sai dai bai damu ya tashe ta ba,ya shirya kansa tsaf cikin wata shegiyar cambrige grey suit na gucci..
Still wannan turaren mai bala'in kama mata zuciya ya fetsa,sam baisani ba amma haka kawai yake sata shiga wani yanayi har cikim jinin ta take jiwo qamshin. dan haka ne ma tashi tana kallon sa a sakalce sigar shagwaba..

Juyi kadan tayi ya fahimci ta tashi,towel ya jawo yace comn tashi ki shirya,na kaiki gida.. kin rike ma wata mijin ta anan har wani juyi kike.mmmm

Ita kadai ta turo bakin gaba,ciikin yauqi da kasa la ta tashi,suna hada ido gaban ta yayi mugun faduwa shima hakan ne amma sai ya sake wicked grin zai juya kansa
da wani irin rigima mai dauke da kadadi tace goodmrning..

Ya kyabe baki yana murmushin aransa Yace mmmmm.
Tuni ya dan daure fuska yace cmon quickly,kije kiyi wanka...idan fa kika bata min lokaci zakije ki gamu da ita..

Tayi saurin saka kafar ta a kasa tace ai sai kayi tayi...Bata bari yaji ba tayi saurin shiga bathrum,..

kallon kansa yake a mirror yana gyara hadden necktie dinsa na la dolce vitae,.
Tunanin sa idan suka shiga gidan suka tar da nimrah a falou me zaice yasan ba yadda za'ayi ya iya boye wani abun.

Ko dai ya ajiye ta awajene yayi tafiyar sa office? Yace noo nasan halin ta sarai yanzu zata dame ta da tanbayoyi da tsiwa inta razana tafa?,,ohhh god !! Ya dafe kai ya sauke ajiyan zuciya yana juyawa suka hade ido ta fito daga batrum din ko cire kaya batayi ba ta kwabe fuska kamar jaririya Mai shirin kuka..kashe idon sa daya yayi cikin rigima yace ke kuma meye?

Tace,nifa banga brush bane,ina so na wanke baki na...ta shagwabe.

Baice komai ba ya wuce ta ya shiga batrum ya nuna mata nashi daga nan yace come and use this, .

Ta dada ja da baya ta tsame baki irin tabb...bazata
Ya dan daka mata tswa yace zaki bata min lokaci ko?
Bana wa bane fa yaya..tafada a firgice..
Abun y bashi dariya da mamaki sai ya tsaya durus "i tot brush zaki yi? Ya tanbaya..da sauri ta gyada kai tana pouting a noke..jawo ta yayi da karfi jikin sa ya matso lips din ta batare da bata lokaci ba ya hade da nsa ya sake mata wani razanannen lock lip suck,

hankalin ta ne ya tashi.. kirjin ta ma ya buga da wani irin speed ta,nan take ta wani damke sa ta sake wasu mahaukatan makallun hawaye..kamar bazai sake ba yake jawo wet tongue din nata slow and erotic...shikan sa ya kasa daure zautaccen nunfashin ta dake sauka akan fuskan sa..tunowa da ya riga ya shirya kansa ya sa zare harshen sa,hannun sa akan waist din ta ta kasa bude ido ...dart din wetness din kisses dinsa suka sake bada bakin nata wani deliciius look..da kyar ya dage idon sa dan ma bata kallon sa ne..

Ya dan tapping chin din tana tsaye agaban sa kamar zombie yace u don't need a brush now mmmm?
Tayi masa shiru,zai cahfko tayi saurin matsawa gefe cike da sakalci da shagwaba tace yaya ni fa bana so.. Ka kyale ni,tanayi tana jan maganan kamar na yara..nan Ta bude ido kamar mai shirin ganin aljannah,makalallun tears na biyo ta ja sheshaka tace kuma sai na fada ka da nannah?

Bai san sanda dariya ta kusa kufce masa ba, yace sai kije ki fada ai,..ya dada jawo ta ya matso ta jikin sa daf kunne yace"
And don't forget to tell her yau din kwana kikayi kina min kisss....tace ahhh ta dan lacce shi da hannun ta playfully ta wani sake masa jiki a lalace tana narkewa..

Come on quick,shirya muje am out..ta guda kai a sulale ta zame daga jikin sa ta shige bathrum tayi wanka

Da shike jiyan da suke zuwa ya sayi pad da cotton pants bata sha wahalan shiryawa ba,kayan ta ta maida suka nufo hanyar gida.

Haka rayuwar su ta kwanakin suka kasance acikin days din kusan sau uku idan sun fita nimrah bata sake jin motsin su sai da yamma lisss ko ma washe gari..

Haka zai zo yayi ta rudin ta da karya da yaudara,wani bin banafshan sai taga kamar tsaban haukar nimrah, yasa mohan din ma kamar tsoron ta yake ji..
Idan yana lallabata sai taga har wani huci take tana fuzga kamar ita ta ajiye su agidan duka..

Ita ko banfshan tunda taga yana kare ta da wayo,sai bata damu ba kwata kwata bata shiga hidimar nimrahn da garaje

Nimrah Tun bata ganewa har ta fara fahimtar kamar wani abu na tafiya tsakanin su..,gashi ta fara lura a yanzu banafshan is getting much more close to him ba kamar da cahn ba..

sai ta fara saka musu ido musamman ma mijin ta..
Yana shiga dakin zata biyo sa ta tsaya akan su,duk masifan sa da bata rai bata barin wajen har sai tasa shi agaba sun fita.

A bangaren banafshn Dama Haka kawai period din ta ya yanke batare da ya kai yadda ta saba ba,kwana biyu tayi wanka
Gashi dai tana sallah amma sosai marar ta ke yawan ciwo,..

Cikin satin mufida da ahmed sun biyo mata sai sukaje gida tare,anan ma tunda hjyn birni ta kwaba mata wani abun ta sha shikenan ta kasa gane jikin ta..

Sai dai bata bari ya san halin datake ciki ba dama shi ya hanata karasa shann wannan packge din da anty rawiya ta bata sosai ya fahimce matsalar ta,she actually need a man..gaba daya system din jikin ta yana cikin yanayin da dole namiji ne zai iya warware mata shi.
Amma bai taba fada mata ba.

Wani bin kwana yake yana tunanin yadda zai fuskance abun,

Gashi Ko yau da su kayi meeting da mum dinsa sai da tayi masa nasiha akan alkwarin ta akan banafshan..
Sai tace,my son..ko wata uku fa batayi ba ..u can still talk to ur dad a dawo da ita gida na i promise ,ni da kaina zan rike musu ita.

Shikam shiru yake mata dan harga Allah gani yake kamar da sakel azancen nan nata.

Nimrah ba wani sake masa takeyi ba, gashi idan ya dawo yana so ya huta gajiyar sa ajikin mace but sometimes haka yake takura kansa yayi bacci

Daga gefe baisan nimrahn ita ke faman aikin famfa hjy mahnoor ba ,gaba daya ta bata sunan banafshan a zuciyar ta fiye da tunani

Cikin salo sai tace maata ai su hjy mamah sun riga sun lalata banafsha da lalaci da rashin kunya..
Ba abunda takeyi agidan sai shagwaba da kazanta ko rike kanta amtsayun yarinya bazata iya bare matar aure.

Duk wani labari da event sai ta juya yadda zaisa hjy mahnoor taji kawai auren nan ba alheri bane ayanzu wahala ne kawai...kuma rashin kaiwar yarinyar ya jawo hakan.

Ana cikin haka ranar monday ya fito zai wuce asibiti da safe, nan kasa ya tarar da saurtin muryan nimrah tana rusa masifa ..
Abubuwan dayaji ne suka tada masa hankali..

Ni kiyi ki mutu ma ki bar min gida na Mayya kawai ..munafuka..

Baiji sauran ba,amma kunnen ta taja abakin sink alaman amai tayi tana faman tare hawayen ta,tace idan cin arxiki kike so ke da iyayen kin ai kinci a gidan surakunan ku,meye ne na bin miji na ,jakar yarinya kawai.... ai idan ban kashe ki ba wannan tsinnanen ciwon laulayin da yaki ci yaki karewa shi zai kashe ki ..alhaki na ke bin ki..ta dungurar da kanta gefe.

Ita ko banafshan Tsaban haushi da kokari wajen danne zuciya Kasa ta sulale ta kife kanta da gwiwa gashi kasar marar ta na murdawa sosai.. ba bayanin da bata mata ba tun adaki amma haka ta sa ta sauko wai tayi wanke wanke..

Abun haushi ma ba cin abinci take yi ba amma komai sai ta sa ido har da na fitina

Da taga banafshan na kuka Da wani maganan zata fada Tana dagowa
Tagan sa abakin kofar ya harde hannu..

Sai ta waske cikin borin kunya,tace nifa bani nasaki aikin nan dole ba, babe kaga ni wai yanzun ma cikin ta ke mata ciwo...

Ya kalle banafshan baice komai ba ya jawo hannu nimrah suka fito,
Yace wai meye hakan zaki rika gaya mata maganan da kikaga dama bana ce bana son haka ba"? Are you insane..wai nan din gidan ki ne ko nawa

Zatayi magana adan tsawace ya tsayar mata da cewa "she's my wife for god sake..
Ba fa yarki bace..

Gwalo ido waje tayi kirjin ta har na bugu..Bakin ta na missin kalma Tace buuuuuh she's your wife fa kace?tabbb ...ta daura a hannu a kugu,wato dan ina kula da ita shine zaka gwada min matar ka ce, mani kake fada ma hakan mohan?to ai sai kaje ka fada ma ammy nna sabida ita tace na rika kulawa da jarabar yarinyar da kake cewa matar naka ce,ni kuma baiwar ka ce ko?..toh wallhy sai na fada ka da ammy in yaso ita ta raba gardaman.. kai ka rike matar ka da kanka ni zan rike kaina azafafe ta fada.

Duk Tunanin ta baije aka yaji me ya faru a kitchen yanzun ba

A duk sanda akace za a kai maganan wajen ammy yasan idan nimrah ce bajin nashi zatayi ba Wani irin control yayi ya wani lumshe idonsa ya bude cike da salon yaudara Yace,ok enough. look babe,ure my wife too ok.. and ..and.. i love you ..sai ya runtse ido kamar ya furta kalmar hell amma bata gane ba....yace .
i just can't stand it idan zan nafada miki kina kaucewa..ki bar maganan yarinya ce for now
she's respecting you and
U need to respect her too.

Duk wannan kalmar respect din daya fada yanzun baije mata ba kalamar i love youn ne ya ke mata zanen fure a zuciya,don Jin hakan da ya fada yasaTuni zuciyan ta yayi sanyi,..sai ta dan tsime tace to ai bani na daura mata ciwo ba amma har kake min gorin matar kace don na mata fada ta gyara...?
To me she's not your wife yet.. kuma ba abunda zai hana ni sakata a hanyar da ya dace

Banafshan na daga bakin kofar kitchen din tana kuma jin su,wani haushi ke takura ta, gaba daya sai taji wani yanayin haushin mijin nata fiye da yadda ta dade tana jin na nimrah

Yace ok magana ya kare zaki bata hakuri..yanayin sa ya nuna wani tunani yake sosai aransa

Tace tab di jam hakuri?...a mafarki kenan god forbid to ni menayi da zan bata hakuri ...ni kaga tafiya ta anan ta barsa tsaye..

Nimrahn ba barin wajen saiga ta ta fito a sadade tana goge hawayen ta,dama yau ko gaishe sa batay,ya juyo ya kalle ta suka hade ido...yana matsowa zaice meke damun ta tayi saurin dauke kanta ta share shi ta haura sama a fusace.

Ya gane fushi take yi kuma bai so hakan ba ,don bakaramin kokarin ta yake gani ba she's still a teenager amma bata saurin daukar abu da zafi kamar nimrah..

She's soft and serene tuno hakan yasa ya koma kan chair ya ajiye kansa a kasale yana sauke nunfashi...

Theres no daubt that banafsha is another god sent beautiful soul from his ayshahs body'...

He likes the girl...her nature...

Sweet.. innocent ..soft hearted ,easy forgiving and kind ...

Da tunanin hakan ya mike don yaje yaji damuwar ta,ita kuwa tana shiga ta sa key ta kulle kofar ta ciki dan ko ganin sa bata so tayi..tana kwance wani bakar haushi ke turnuke ta,zuciyan ta ne yayi sanyi ...tafara jin kasala da gajiya da abubuwan da suke faruwa da ita.

Ta san tana mugun jin tsoron nimrah,amma kuma aranta tasan tana da yadda zata iya zama da ita..

Sai dai idan tayi hakan bazata ji dadi ba ne tana mugun jin kunyar ta saba tarbiyan ta da halayen ta.

Kuka ta fashe da shi,sabida wani zuciyan na zuga ta akan ta mike tsaye tayi fighting right din ta ..
But Akan namiji?namjin ma da bashi ni akayi for some reasons,.. ai bacewa yayi yana so na ba,
Im just a burden to him..ta raya aranta
Hakan ya sa taji gaba daya ta rude..

Kuka sosai take har idanun ta sun kumburo,ga ciwon mara sain ta rike wajen ta mirgana tana juyi a hankali..

Waya ta dauka zata kira hjy mama kawai tagaya mata wasu abubuwan ko zata samu mafita.

Shikuwa yazo ya tabar kofar yaji a kulle sai ya koma dauko keys yana budewa..tsoro yasa ta sake wayar ya sulale akan gadon,hawaye masu zafi ne suka dada bulbula.

Ta juya ta dubi kofar keys dinsa tagani ta waje,sai ta hade rai ta bashi baya ..

Ya dauki minti 2 yana kare mata kallo daga, bisani ya taho yace wai meke damun ki ne?

Tayi masa shiru irin wanda ya mugun tsana sanna ta bashi keya Ta mike tsaye bata ko kallon sa,cikin na damun ta amma haka tayi nesa da shi,

Bai hakura ba ya zago adan zafafe ya juyo da ita,yace ina miki magana u wll answer me..da sauuri ta buge hannun sa acikin bori ta ja karamin tsuka tana hawaye...
.tsawa ya daka mata yace ke!!bai kara ko one word ba
Ta fashe masa da kuka,tace ni fa ka kyale ..bana so...wani zuciya ke zugata tana dada harzuka..
Haka kawai ta furta "im leaving"

Da wani irin shock Maganan ya doke kunnen sa
Tin kan ya tanka yaga ta bude slide zata dauko jakar ta wani finciko ta yayi ..yace kina hauka ne? Me kike shirin yi..tace ni gida zanje i don't want to stay here..
Ka sake ni..ta daure ta cije tana ture sa da iya karfin ta..

Dago ta yayi tsaye da kyar,ya zare mata ido ..kuka takeyi amma ko tsoron idanun nasa bata ji,yace me kika sani da zaki ce min gida zaki je?Wayace ki je? Akwai wanda ya ajiye ki ne na daban...tell me or i wll slap you now..ransa ne ya fara baci don haka a tsawace ya fada

Gaba daya ta firgita bata san sanda ta mayar masa da tsawar ba Tace just leave me alone...tana finfincikewa

Ni bazan iya zama da kai bane,i know im just a girl..amma ai ni ba yarku bace...yadda kake zama dani a hakuri nima hakan nakeyi ..i neva said i want to stay here ...am tired of you and your wife i just want to go home now..

Wani rikitaccen kuka ta sake mai sauti ta zube kasa a zauce tana so tafara masa birgima.

Ko da acahn ma bai taba ganin ta daga hankali haka ba,gashi rikicin kuka nata yana mugun affecting dinsa ...har idanun sa suna neman kawo ruwa tsaban tashin hankalin daya shiga.

Sai ya share maganan da ta gama fada yanzun Tahowa yayi zai daga ta

Ta mike a aguje ta lalaumo wayar ta,zata danna kira ..har ya fara dialing yayi saurin faucewa ya watsar a kasa..

Kokawa suka shigayi da shi ita lallai sai ta dauki wayar takira hajya mamah..shi bai taba tsammanin zata birkice masa hakan ba

Takarkarewa yayi Ya daka mata tsawa "yana cewa ke baki da hankali ne,rufe idanun tatayi tana zuba masa zallan danyen yarintar taki sam ta saurare shi..ya jawo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login