Showing 183001 words to 186000 words out of 245996 words
ma bai fito bane yau,
Anan Babu wani bata lokaci ta shiga kimtsa gidan
'zaman Trow pillows Duk ta daidaita..
komai sai da ta dada gyara masa zama ko ina Ta Kade Sannan Tayi vacuing Medium
puffs Chinese carpet Din daKe kowani parlour.
Nan ta kunne Musu electric vent Ta zuba masa Asalin traditonal scent na turaren wuta mai sanyin qamshi da kama hanci sannan ta shiga kitchen ta barshi yanayi.
Cahn, Sai da ya guma ko ina sannan ta Dawo ta kashe ta Kuma bi kansa da home purifue Mai qamshin lavender
Irin pink din nan Ne mai tafiyar Da imani KO ina ya shiga ratsawa Yana bin kowani lungu da sako daga main sitting room zuwa master palour yayi dining,Rear washrooms Har cikin kitchen Qamshin abu daya ke tashi....
"Agaban kitchen table,Tunanin abunda zata dora musu take
Dan hankechiev din da ta toshe hancin ta da shi
Ta zame...,
Sanyin Ac ta soma ragewa sannan ta tsuguna ta bude drawer ta debo sieved flour adan measuring cup
tare da kayan hadin Sa ta xuba a transparent mixer ta motsa shi dai dai misali kafin ta ajiye ta dawo kasa,
...Irish patotoes ta fere dan dai dai shima,sannan ta hado kayan miyan ta ta jajjaga A blender Wanda dama daga onions sai fresh tattashe da attarugu,..already ta yi grating cabbage,cocumber,da carrot Da green Basils into tiny piles
Tana gama soya nikakken kaza aciki ta juye su tana motswa sama sama wanda tuni ya gauraye wajen da qamshin sindaran qamshi da garlic tantals .
Bayan ta sauke
Bai dauke ta wani 20minute tayi Rolling medium doughs a tsaye kamar shawarma Ba, wasu Kuma tayi su kamar fish rolls ,nan ta hade dafaffen dankalin cikin design flour da soyayyen miyan ta At room tempureture ta gasa su a oven,
Kafin ya zama ready, ta riga ta hadO oat meal Shima madara ta juye Mishi tana damawa har sanda yayi kauri.
"Ayayin datake serving Wani turirin qamshi ke binta har yana neman daga mata hankali,
Tsaf ta shirya su a cikin wasu kasaittun glass opener warmers
Jikin su fari murafen su colourles dan kallo daya zaka masa kaga duk abunda ke cikin shi.
A Dinning ta Fito ta jera,sannan ta haura sama zuwa site din sa.
Nimrah dake faman juye juye a daki,so take ta huta agida yau amma Qamshin abincin daya buso ta sai taji gaba daya hanjin cikin ta na kuka
Yau kwana biyu kenan rabon ta data ci wani kwakwaran abinci ga gjiyan hidiman biki,
worst part ma jiya data ji maganan ciki gaba daya banda ruwa ba abunda ta iya sawa a cikin ta..
"bangaren Banafsha kuwa da sallamar ta ta turo kofar dakin san,bata kara step ba sai da ta kare masa kllo tsaf,...kwance yayi ruf da ciki ya rungumo pillown sa innocently
akan plain black men's shirt wata clean white gucci write my paper trousers mai laushi kuma marar nauyi ne ajikin sa,
Ganin shi haka Ba sai anfada ba tasan ya riga yayi wanka ya kimtsa,
yau fitowa ya duba sun ne kawai baiyi niyyah ba
Jin ya amsa Sai ta shigo,ayayin da yake kokarin fito da kansa daga tuff din pillow,...
Dama tsayawa tayi,Da ya tsare ta da wasu rikitatun idanu a sadade ta zauna bakin gado,
Wani lafewa yake yana dada matse pillow cikin salon daya ke fallasa asirin kyawun sa..
Slowly ta lumshe ido ta bude,ganin ya tsura mata shanyayun idanun sa mai kama mata dana yaro karami Mai barbaran mahaifiyan sa,...
Baice komai ba dan Hannun sa ya miko zai tike nata ta yi saurin janye wa,wani silly face tasa masa kafin Tace 'Good mrning
"...break..fast is ready... Ko bazaka ci yanzu ba...
Mika yayi agajiye,Ya dan waro ido cikin mamaki ya furta break fast?Sai Ya duba agogo
,itS just to 8 kuma ya tuno dazu dad ya ce yace gida ya same sa suyi magana
Ke ki kayi?..tace uhmm
Dan kadan ya mike zaune daf da ita jikin sa na gogar nata dan har numfashin sa tana shakowa Ido ya Tsura mata.
Cikin wani sautin murya wanda yyi zirya cikin kwakwalwar ta yace" lpya ya samu kenan?,..ko yau babyn na bacci ne..,noke kai kawai tayi tana jin hannun sa na shafo shafaffen cikin na ta.
Salon zai tashi ya miko bakin shi kan wuyar ta Sai yabi da fuskan sa yana mai hura mata dumin numfashin Sa
,take taji ta dauke wuta kafafun ta suna neman yin rawa. .
A Firgit ta subuce daga jikin sa ta mike tsaye..
a dan birkice take turo baki tana cewa"
Yaya abincin fa zai yi sanyi..
Let's go.. ya fada yana dada kallon shagwaban nata.
Wayar sa kawai ya daga,tana gefe dashi kadan yana jagoran tar su kasa
Daddan Qanshin abincin ne ya soma masa welcome ya shiga mika wuya a sadade yana neman mafarin sa
...duk dama bai san Takamamen qamshin meye bane,amma a take yaji cikin sa yayi sparking appetite.
da suka kawo kan dinning din sai da ta ja masa ya zauna,kafin itama ta samu waje ta zauna gefe da shi,oat din tafara serving mishi kafin ta tambaye sa dai dai yadda yake son ci .
Cewa Yayi "Serve me anything" cos harga Allah,irin abunda take yi kenan daya sa yaje jin aranshi ita Din ta dabance
A Plate ta zuba masa garnish and aromatic chicken casserole din sannan ta zauna ta yi serving kanta,
Tsaban yadda Abincin yayi kyau Gashin oven din Yayi fresh Brown, yana fito da wasu qamsasun qamshin dadi
,Mohan sanda ya kai spoon guda bakin sa sannan ya tuno da bisimillah
A nitse suke cin abincin su suna satan kallon juna..,musamman ma shi da har yanzu bai son ya yarfa kansa agaban ta
..ba karya yasan yarinyar ta iya girki to his taste.
Yau Inda a wani wajen yake ci ko kadan ba zai bari a plate din ba amma da shike agaban ta ne sai yana yi yana dan jan aji,wani bin tattabawa yake normally da fork din sa yana kaiwa baki kamar wani sarki.
Ita ta fara gamawa,dan haka ta yi hamdala ta ture plate din ta gefe,sai dai al'adan ta ne inyana cin abinci agaban ta bata tashi har sai ya kammala shima...
Zama tayi tana jiran sa
Jim kadan shima ya ajiye spoon din,dan kadan ya rage a plate din nasa Wanda baifi loma daya....Food napkin ya daga yayi wiping bakin sa Cikin godiyan Allah...
**
Ayayin da wayar sa tayi kara,itama nan ta mike ta shiga kai used dishes din cikin kitchen
Bude kofar kitchen din ta ke wuya,sai ga Nimrah tsaye sanye da normal gown cikin Shirin ta tsaf na fita offis...
Tsayawa Banafsha tayi bata aje komai ba cikin ranta tana mamaki,
So all this while matan nan na kitchen a kulle? Toh me take yi,..
Nimrah hade rai tayi kamar dama girkin takeyi ta juya mata baya,
Babu wanda yace uffan.
A sink Banafsha zata aje dish carrier amma kuma Nimrahn tayi bankama ta tsaya, gashi
agaban ta ko cokali babu bare tukunya'..gode ma Allah take cikin ranta Da bata bude tukunyar ba,dama qamshin abinci ya jawo mata kwadayin,she cudnt help it sai da tazo sata sai kuma taji motsin su a falo.
She knew she can fool Banafsha amma bata so ko kadan mohan ya fahimci ta shigo kitchen din bare ya gano dalilin ta.
'itama Banafsha hade rai tayi tana ya mutsa fuska kasan makoshi tace pls excuse me,
Da wani irin guts nimrah ta juyo ta watso mata mugun idanun ta
tace "What? I shud excuse you, ke kuma asuwa?..
Banafsha Bata amsa taba cikin taurin kai da neman ayi nan ta cusa dish carrier din anyhow yabi ta gaba kamar zata goga mata ajiki
Ko kadan Bata damu da nimrahn dake wangale baki a hatsale tana binta da mummunan kallo ba
Nan ma Ko ajikin ta juya zata fice
Wait.. wait...are you mad?...
Ke!!! Inayii miki magana..Come back here
Slowly Banafsha Ta murguda mata baki ta kau da kanta gefe,taja ta tsaya
Baki wangale nimra tace iyeeee dan Kutuman uba--nki??? Ehhh lallai kam ..Kada kai tayi ajiyan zuciya..Hmm ba laifin ki bane anma muje zuwa...
hannun ta jawo baxata ta turo ta tace dawo nan ki daga min kazantar abincin ki agaba na
Kitchen din ai bana uban ki bane,na miji na ne..
Kallon tara saura Banafsha tayi mata ta Fauce hannun ta ta ja tsiririn tsaki..muryan ta kasa ta furta tabb"..Hmm
Carrier ta dan tura da hannun ta da gangan cup da cutleries suka fado Kasa.
'Kafin nimrah tace zata mata tsawa ,Banafsha karkacewa tayi ta fashe mata da kukan karya ta tsala mata ihu mai ban haushi wanda ita knta nimrahn bata san daga ina ya taho ba.
Dama shi Mohan ya bar dining ya shiga dakin sa
shap shap ya sauya kaya Yana saukowa ma yana gyara zaman agogon sa
...nan ya jiyo ta,A hujajan yayo kitchen din ya shigo ya same su tsaye jungum jungum Banafsha na famar toshe fuska tana kwalala
Yasha mamakin ganin nimrah amma sai ya dake yace what's going on here..
Nimrah Daga shock din data shiga na sabon halin banafshan
,wani Tsaki ta sake
Tace sai ka tambaye ta in kitchen din na gidan uban ta ne Take min iko.
Banafshan ce ta karbe 'cikin wani sanyin rashin kunya tace"Ohhh nidai ba uba na...ni wllhy ki dana zagi na bana so.
"just Stop it...ya tsare su cikin mugun daure fuska
Wani kada kai Nimrah tayi tana diirin bala'i aranta
Ita kuwa Banafsha bata ji ta bari ba, wani sabon qarnin shshekan ma ta saka tana rufe fuska kamar kukan take
'Kallon Banafsha yake kamar wanda zai mata wani abu ..cikin ransa kuma sam baya so yaga tana kukan ne musamman ma yanzun da yaga tana ragar mishi.
Ke Zo nan,meya faru kike kuka.,
Duk Dan ya kona ma Nimrahn rai yayi hakan,ai kuwa haushi taji da bai tambaye ta a farko kamar yadda ya saba ba
Zuwan Banafsha gefen sa kuwa sai ta wani larne tana motsa hannun ta akan fuskan ta,
Hannun shi ya sa ya kamo nata ya sauke su ayayin da ta sunkuyar da kanta kasa har tana wani kwakalo jan zuciyan karya.
"What happen? Ya tanvaye ta directly..Dan shiru tayi kafin tace
Yaya Itace take ta zagi na,kaga,tayi masa nuni da sink carrier dama akarkace ta ajiye,"itane wai bazan ajiye plates din ba,
Wai ai bana ubana bane,kuma fa wanke dishes zanyi,dana fara sai ta kwada min cup a hannu na
..anan real tears ta matso ta sake mashi..
Ta cigaba da jan hanci agaban sa
Shiru yayi baice komai ba tukun
Baki galala nimrah ta saki har takasa jin ta ina zata aje idanun ta..so haka yarinyar nan ta baci..?oh god meya kawo ni kitchen din Nan ne..
Ciza labban ta tayi Rai a matikar bace tace mata
Mani zaki kawowa kisisina da munafurci?
Zoki fada min Yaushe mukyi haka dake.. tana kawo hannu zata taba ta mohan yatsare ta da wani mugun kallo
"let her be,..ya fada da mean and stern voice
Tura Banafshan gefen sa yayi
Yace ma Nimrah"..
ya kamata tunda mutum yaja makan sa layi sai ya dena shiga damuwar wasu..
U don't want me to intefere i also
do not want you to intefer in my affairs either,
Bakin ta har na rawa ta hassaso Zatayi magana ya daga mata..
Ina fatan kin fahimce ni?ya bita da harara
Kallon shi taKe iirin Wato dan nace ya fita harkata shine zai samu daman wulkanta ni agaban yarinya?
Tsaki taja Bata amsa ba ta banke kofar kitchen din fuuuuuu ta haura sama ta barsu
Boye fuska Banafsha take Tana nokewa, Duk dama ya so ya gano duk wani noke noken Na ta,wani tunanin yayi Kawai ya fice,
Itama Share fuskan ta tayi ta biyo bayan sa,
Har waje yaja ta bai tsaya ba saida ya iso gaban motar sa.
Batare da ya kalle ta ba yace"in akwai abunda ke damun ki ki fada min .
Shirun ta dada masa ta kuma kau da kai Gefe
Im Talking to u my friend,bakin ki na ciwo ne?..
Ina miki magana Kina kau da Min kai ko?..i wll slap you right away ingaya miki.
'Jin ya mata tsawa sai Ta dago cikin saibin jiki tace"...ni zan bika...a gaskiya bazan zauna nika dai ba
..ai.. Ai anty nimrah tana nan,ni dai bazan zauna ba Kawai mutafi Tare.
Juyo wa yayi ya kalle ta da kyau,she looks serious..har Yaso yayi dariya amma Sai baiyi ba
Nadee hannun sa yayi Cikin pocket dinsa ya jingina baya,looking at her extensively
yace Hmmmm
"ohh ashe kina jin tsoron ta dama kika sake kike mata rashin kunya?
Zatayi korafi yace shut up My friend
..kar na sake jin kina amsa mata magana Anyhow.
Ina jin ki ai daxun kina amsawan ko?
If she's angry why don't u just keep quite...ko gani kike Ni xan rama miki? To ni babu ruwa na...is either ki bata hakuri ku zauna lpya ko kifita min a sha'anin mata ta,
Im i clear?
Kasa dagawo tayi ta kalle sa...Sosai idanun ta suka ciccciko ta kau da kai Cikin wuyar ta tace yes..
Go in ..sai na dawo.
Bata amsa ba ta fixge cikin sanyin fushin da bata san mafarin sa bata shiga gida.
Dariyar sa ya sake yayi,
"Silly girl ya furta
Makan sa ya biyo bayan ta.
A bakin door din dakin ta ya tsare ta tana shiirin kullewa...,da ya kalle ta sai tayi saurin goge hawayen ta ta soma ja zata koma gefe
Riko hannun ta yayi ya aje ta agaban sa tamkar Wanda zai bata query.
Kukan me kike yi?
Dada share hawayen ta tayi ta hade rai...tace masa babu komai"
Seriously nagging yace Yaya xakixe min babu komai.?
Tace zata miki wani abu ne.,?
A shagwabe ta giigiza masa kai,wani tears din ne ya sako kai tace nidai tsoro nake ji,
Yaya zan bika plssss
Kallon daya ke bita dashi yasa ta hadiye kukan
Wani miskilin murmushi ya saki,yace you can't".. ni bazanyi yawo dake ba
.don Bani nace kiyi mata rashin kunya ba,.
"muryan ta na rawa tace Banfa mata komai ba yayah ai tun bayau ba take jin haushi na..'ni walllhy...
"Ke wallhy me?toh meyasa bazata ji haushin naki ba,kin kwana mata da miji kinyi mata ciki a gida.
And To top it Sai kizo kina mata rashin kunya!
..hmmm
Ce maki akayi bata da kishin kayan ta?..my wife,..she loves me dearly
Ke kuma kanki kawai kike so,wai
ya za'ayi kiyi tempering da kayan mutum kice kuma kar yaji haushi. U for real? Ya hade rai ya harare ta
Kamar da gaske
...
Bacin dariyan ta yake a ransa din kuwa chataf hawayen haushin maganan nasa ya ciko mata fuska.
Kasa cewa komai tayi ta kau da kai tana regreting dago wannan maganan datayi..
Yace zaki zauna agida and thats final,
Jin haka yasa ta sake hwayen ta suka zubo
Basar da ita yayi ya juya abun sa, dai dai bakin door yayi pause "yace..kina da aiki ai kuma ni baruwa na..keep sheding that tears and my wife will teach you how to spell doom Today
...good luck. ya sa kansa yana dariyar ta
A fusace ta ture kofar tayi masa key,..Kan gado ta fada ta fashe da kuka mai dauke da tsananin kishin sa.
ShikuMa Gidan su ya nufa yana gama parking ya wuce site din mahaifin sa....
Sallama yayi ya shigo,wani irin bugu kirjin sa yayi daya gan su duka Biyu azaune.
Hjy mahnoor
Kallo daya ta masa ta kau da kai
Da alaman Ta Na gama shiri dad din ne ya tursasa ta tsaya Sujira mohan.
Rusunawa gaban su yayi yayo gaisuwa,cikin wuya ta amsa ta hade rai.
Duk alhj na lura da su
Ba tare da bata lokaci Alhj ya soma magana,da shike daga su sai su sai yadan bashi laifi...ya Kuma sashi ya bata hakuri
Shi dai bai damu so long as zata yi hakurin.
Nan ya shiga bata hakuri yana cewa bazai sake aikata irin hakan ba.
Ita dama tun jiya cikin dare sukayi Discusing Akan maganan da alhaji
Sosai ya lallabata
Ya kuma nuna mata abun da ya faru ya riga ya faru,..ita dai ta amsa shi ne kawai anma dai abunda ta qudira aranta shi tasa agaban ta yanzu
Gani take bazata yafe shi yanzun ba
Sam Bata so nan gaba mahaifiyar ta tace mata ta biye ma zakin bakin alhaji tabar mohan ya baci
Da shike taga idanun alhj sai ta amsa da Cewa komai ya wuce,
Sama sama ta mike tace musu tafasa jiran time ita jirgin 9.30 Zata bi
Mohan Yace ok mum,let me drop you
Bata amsa shi ba har yayi sallama da dad dinsa ya fice waje yana jiran ta,..
Tun da suka hau ka hanya take shan masa qamshi,maganan sa ma sama sama take amsa karshe har ya sha jinin jikin sa yayi shiru.
Haka yayi ta jiran ta har jirgin ta ya tashi zuwa kuwait
Duk dama hankalin sa yadan kwanta amma still Last word din ta ne bai ji dadin sa,
"ce masa tayi ta barshi da wayanda suka fita muhimman ci a rayuwar sa"
Not with standing
Tunda tace komai ya wuce a haka shiknan.
kada kan motar sa yayi ya wuce wajen Hidimomin sa bai dawo ba sai chan bayan isha'i.
Yana doka salam suka ci karo da Banafshan tsaye da alaman abinci taci zata koma daki,
Wani kallon Iyeyi ta jefo masa ya chabe fitinan nata da miskilin
murmushi,Tace
welcome...sannu da dawowa.
Yace thanks"bai kuma cewa komai ba..irin kallon daya ke mata yasa sai tayi sauri zata haura
Bayan ta yabi da kallo ya dauke kai,Dagan gan yace,"
Where is my wife?
Ta dawo kuwa..?
"Wani lumshe ido tayi,don ta fara tsanan wannan kalaman my wife din dayake fada ma Nimrah
...Chak ta tsaya amma bata juyo ba'..nima ban sani ba..ta furta ta dada kara sauri ta barsa anan.
Dariya yayi ya wuce site dinsa after like 30secnd ya dawo dakin nata.
turo door Din yyi ya Shigo ya maida kofar ya sa key,
kwance Ya hango ta kamar mara lpya ta kankame pllow tayi shiru Tana latsa wayar ta
Daga bakin gadon ya zauna yakai wani 3mints yana kallon ta amma ko sau daya bata juyo ta kallesa ba
Hannun sa ya sa ya karbe wayar ya ajiye gefe,..
Da shike akwai abunda kecin ta arai sai ta mike tace nifaka bani waya ta ai nace ban san inda take ba.Ai tun da kafice ta bi ka ,kaine xaka san inda take, nidai ban sani ba.
Murde murden bakin nata yabi da ido ,don kuwa acikiN kadadi tayi maganan da alaman ba shiri suke fitowa.
Yace wake nan?
Da harar gefen ido Tace
......Ur wife din..ta kau da kai fuskn ta kamar wacce ta tofa daci.
Yace my wife?
Ni Naga ikon Allah,yaushe na tambaye ki...
Ah'h..ke,Ya da saka min mata a rai?uhm uhm...no no a'ah Bana so,"duk Da nasan my wife tana da shiga rai but kibar ni na sa ta