Showing 18001 words to 21000 words out of 245996 words

Chapter 7 - AJALIN SO BOOK COMPLETE BY SURAYYA.txt

07 Aug 2025

6572

kawia baice uffan ba ...

Matsowa yayi ya sauke murya yace"Toh kiyi hakuri hjy mamah na kin amince naje nayi wanka na shirya shap shap sai nazo?...ya dafa kafadarta sigar lallashi

Tayi rau da idanu kamar irin saurayi da budurwan nan sai tace toh naji ...

A take ya sake ta ya ja baya ya maida hannun sa aljihu yana mata kallon irin... nayi miki wayon nan don shi sam baya daukar shirmen maganan ta serious if not ta rinka bashi haushi kenan.

Haka ya barsu anan tare da dad dinsa tana dada jaddawa akan cewa sam mohan ne zaiyi jinyar banafsha

Sai da ya tafi take gwada ma alhj muanar tana so su fara sanin junan su acewar ta tunda basu yi coutshio ba is good kar ana cika raba su..

Alhj Sosai ya amince xa shawaran ta don yana mutuwar son zaman banafsha ya samu kyakywan dace daga wajen sa.


Anty rawiya ce ta kintsa ko ina a dakin don bayan tayi sallah baccin ta sake komawa..

Shi kuwa yana shiga dakin sa Da wuri yayi wanka ya shiga shiryawa

Kafin kace wani abu Qamshin ralph lauren ke tashi ko ina ajikin sa,
hannun sa da ke sanye da verrizon wirelees watch ke gyara zaman nordstom necktie din sa ya fito rass Cikin cambridge grey suit sai brushing kansa yake dada yi....

Bai taba kawo tunanin ya yarinyar ma take ba yanzu ne dai daya ke shirin zuwa duba ta ya soma jin wani karamar fargaba a kasan ransa.

Cikin sauri sauri ya fito don baya so yaci karo da kowa its almost 8.30 sunday morning kowa na dakin sa har yanzu

Site din hjy mamah ya wuce straight bai ganta ba,ya shiga dube duben ko zaiga banafsha

Dakin dake gefe ya sa hannun yayi knocking
Duk dama dai gidan uban sa ne amma sam Shi bai cika zuwa tanan ba

And he's very sure nusaiba bata zama anan site din to eannen ne dakin da aka ajiye amaryan nasa

Tsuru tsuru yayi gaban door din thinking weda to enter or not

Har yayi furzan iska zai juya sai ga anty rawiya ta bude wani kofar ta fito

Ba halin sa bane murmushi dan haka ya tsaya gurum fairly enough tace ina masa ina kwana yaya mohan"

Sai da Yayi gyaran murya yace lpya ...emmm hjy mamah fa?....

Tasan ba tanbayar dayake so yayi bakenan amma sai tace"ta fita bai amsa ba...itama bata damu ba
Cike da nitsuwa ta zo ta bude masa door din daya kasa budewar tace bismillh
Anan ya sake slight smiles yace thanks.
Ita kam Kamar walkiya ta bace a site din

Nan ya kutso kan sa ciki Hmmm waht a Fairy land" ya furta kasan makoshi...ya kalle ko ina ataikace ya kafin dauke idanun sa

Har yanzu tana bacci sakamakon tsanantawar da zazzabin ta tayi bata samu tayi baccin dare ba sai yanzu..

Tun daga juyo war kallon sa akan gado ya sauke idanun sa akan ta
Don haka bai tsaya ba ya cigaba da tahowa kusa da ita yana kare mata kallo..

"She's arabian milk,but more of flawless caramel kalar black columbianas wanda suka ji hutu sosai,

Fatar jikin bana farar mace bane amma ko kadan babu hadin sa da baki don ba zama ace da shi chocolate colour ba ba she's both milk and honey.

Duk dama karama ce amma bai hana shi ganin streamlined hour glass shape din jikin ta ba

tana da dan tsayida long tender nails both hand and feet
jikin ta irin shape din jikin nan ne da hausawa ke ce masa karuwan jiki wata rana suyi manya wata rana kagan su moderate kuma duk suturar da zasu sa zai dauke su sosai kamar dan su akayi..

Ga Shatin premature breast dinta pear shape dake ke tafe da flat tummy wanda ya shiga dai dai da wings din budadden hips din ta dake nuna alaman tasowar girman sa..

Nan ya zauna yana hana kansa shagala da kallon angel face din ta aduk dama bata da dogon hanci sosai amma size dinsa is more than perfect for her baby looking face shi bai cika dayawa ba shi ba siriri ba.

tana bacci ne amma sosai alaman sakalci da shagwaba ya bayyana akan musamman karamin bakin ta daya yi pitchy pink irin nasa sai dai ta cikin nata da shatin kwalliyar sa daya bada dark brown colour line zageye da shi

Haka ya sa small heart shape mai dauke idanu fitowa a take zuciyan sa ya bata suna "MAYSOON",meaning beautiful face and body"

Sai dai a Duk wannan yanayin da yake ciki bai sa ya sake fuskan sa ko yayi murmushi ba

Da yayi tunanin ya duba ta anan amma sanin hakin hjy mamah ya shafa makansa ruwa

Hannu ya mika Yana shirin aiywatar da abunda ya kawo sa ..

A take ta motsa tana shirin juyawa ayayin da karaman loose silk nite dress din nata ya dago sama kadan ya bayyana cinyoyin ta ...haka kawai ya ji ya tinzirah zuciyan sa na neman bugawa sai ya mike tsaye kawai cikin dauriya ya kamo hannun ta duka biyu zai mata dauka daya su fice..

Qamshin turaren sa da suffocating warthm din jikin sa yasa ta Lokacii guda ta firgita ta bude ido"ko da tayi masa kallo daya out of tension sai da ta sume sau ba adadi a tunanin ta "gani take kawai tayi gamo da kyakywan namijin aljani.

Butttt ta kifta ido sau daya taga basu dena kallon juna ba...
Hannun sa ya zageya ta shikan sa wani irin piercing looks yake bin ta da shi batare da ya hankara ba

"a hargitse tace leave me alone who are you?

Nan ya hankarao ya sake ta da sauri Ya dada dauree fuskan sa yace "Mohan,

Wani dammm kirjin ta ya buga A shakure kuma rude tace who is mohan? Kai din waye ne
Muryan ta yayi cracking tana shirin sake masa kuka

Ya dada shakure voice dinsa sigar rashin kulawa yace"mijin ki mana...kafin ta hankara ta budi baki yace "ok now just get up lets go.

Ya kawo hanni zai sake taba Wani irin gulluton mamaki da fargaba da haushi ya sa ta guntsulo" tana cewa miji fa kace?..
Dama kaine? ...yayi shuru ya tsame fusknsa irin what? Dama kin sanni ne...
Nan ta dan ture hannun sa ganin bai motsa ba tayi wani kyakkyawan yunkuri ta fetso masa amai ajikin sa ta karashe da tari mai shake da kukan takaici..

"a gagguce ya ja da baya Wani irin turirin haushi ne ya kama sa one time..
Cikim ransa ya furta oh god..
Dad why me..kamar zaiyi kuka ya juyo"yace are you insane? katuwa dake zaki min amai ajiki na msww ya ya tsaya daga gefe yana shirin barin wajen amma sai ya kasa

Ita kuwa ta dade da zulmawa cikin tunanin abubuwan da take ji akansa .

So this is the devil.. shiya dawo mata da rayuwarta haka don ya aureta
Away from her parents she hates him for that..

Kuka ta dada fashewa da shi mai dauke da sabon yanayin da bata san meye shi ba cikin kwana biyun nan tasan Ta tsane sa amma zai gashi yau zuciyan ta bai tsanan ta mata hakan ba a duk iya kokarin datake yi..

Ta dauka ko ganin ta na farko da shi bazata taba jin wani akan sa ba koda bata san sa ba tsana kawai zai shiga tsakanin su amma sai abun baizo haka ba,sai tagama she even nearlyfall for him the first time da suka hade idanu tkamar ya sace wani abu a zciyan ta

..duk wannan tunanin sai ya dada hatsala ta bata ma son ta ji meya ke cewa.

A gefe kuma haushin ya bata kayan sa ya sa ya shiga bath rum din wajen kawai don ya cire rigar jacket din suit din sa ya bar kansa da shirt na ciki revealing the curves of his very fresh and sexy abs..

Anan ya taho ya dake yana ganin ta tana share ko ina da ta bata da mopper tsaban zazzabi har jikin ta na rawa.

So she is even strong enoughy to clean up shine don sakarci zata min amai ajikina

Tana sane da ya fito amma ko kallon sa bata sake yi ba ita dai ta bata rai tana jin haushin kanta akan komai ma.

Bai damu ba ya zo gaban ta yace" i ques ure alright now...nazo na dauke ki ne ure going with me now...
Zan duba jikin ki

Bata ko kulasa ba Kuka ta fashe da shi na ban mamaki ta yarda mopper a kasa cikin fushi kamar zagin ta yayi..

Abun sai ya dada bashi takaici so ko damuwa da ya tambaye ta meya sa ta ke kukan baiyi ba don yasan bai da niyyar maimaita maganan sa...

sai ya ja karamar tsuka ya kauda kansa Tare da sauke boyayyen ajiyan zuciya

Haka duka yi tsayuwan mintina 10 nan tana kuka mai dauke da takaicin sa kawai haushin sa take ji...amma bata san ma me zatayi masa ayanzun ba

Shikuwa ya dake ya sake hannun sa a aljhu yana tsaye yana bin ta da ido babu alaman komai a face dinsa kamar dutse durus baiya murmushi

Sai da taga ji ta shige bathrum din ta kimtsa kafin ta fito yayi waje
Sai ta tattara diaryn ta da hijabin ta ta sauko kasa.

Bakowa nan sai masu aiki bata damu ba sabida dama an riga na sanar da ita hakan zai faru amma batayi tsammanin devil din ne dakansa zaizo ya dauke ta ba..

Tana isowa tsakar palour suka sake hade ido cikin sauri ta dauke kanta sai ta ja ta tsaya..

This time tsakin sa ya bayyana sosai sai ya daure dai daf da ita ya matso yace im up here in kin gama ki same ni
Nan ya wuce ya barta


Cikin office din sa ya wuce tuni ya riga ya soma kulewa da haushi dafe kansa yayi cikin bambami yace oh god pls come to my aid

4 years ago i have to deal with some devilish shit and this time i think mai rainon yara zan dawo"
Yayi karamin tsaki

Cikin wannan yanayin ta bude kofar ta shiga batace uffan ba ta kime a tsaye tare da daure fuska.

Yayi shiru Bai dago ya kalle ta ba gashi gaba daya shaking take yi tunda aka fara hidimna auren nata sai yau ta samo fitowa sarari.

Meke damun ki?...ya fada sounding normal..
As usual ransa a harde..

Shuru tayi masa saima sadda kanta kasa data dada yi tana taro ruwan hawayen ta..
Sosai zazzabin ke damun ta yanzu kam bata san ko ganin sa ya kara mata ba all she knows is bata jin dadi sosai yanzu..

Har ya taso ya ido gaban ta bata sani ba ,"meke damun ki nace"are u deaf...ya dan daga murya ko ajikin sa ...
So take ta biye Razanan datayi amma ina tana hade ido da shi tayii luuiiiii zata fada kasa sumammiya da sauri ya taro ta ya fada jikin sa.
#surayyahms

Vote
Share
Share ur views
Brilliant writers asso


*S.MOH
🍒🌺AJALIN SO🌺🍒*
_XPLICIT ROMANCE_


*WHATPAD SURAYYAHMS*
Dedicated to umherny nersallah



_: PAGE7.._



Yana riko ta ta sace gaba daya ajikin sa Ta gama jigata koda ta fado masan she was weak bata ma iya motsa ko ina acikin ta ba haka ma idanun ta suke lumshewa da kansu

Yace"ya salam...ke!!!
Emmmmm ya mance da sunan ta..ita kam sai nishi take kan kace kobo ta dena motsi gaba daya..

Ohh Shirt ...yaja adan fusace ya tallafo ta a hannun sa suka sauko kasa a maimakon ya kaita site dinsa sai ya kamo hanya zai komar da ita dakin da ta fito
unfutonatly for him hjy mama ne da nusaibah a falo suna zaune..

Ganin su haka ya sa suka mike,tace mohan,tsaya tsaya ina zaka kaita meya same ta haka?kashe min yata zakayi...

Ba yabo ba fallasa Yace 'no, inaga suma kawai tayi zan ajiye ta ne sai nasan nayi...

tace toh ai ba anan zaka ajiye ta ba ka kaita chan wajen ka...
ya dago ya kalle ta sai tayi kyam
kamar bata damu da ganin banafshan a hakan ba ta fada tana kure sa da kallo..

Sharewa yayi don kuwa Taurin kai ya hana sa motsawa sai ma ya yana shirin ajiye ta akan cushion..

Nace maka ba anan ba ko ka dauke ta kuje chan ku karata,..zaiyii magana sai ga alhj ya fito cikin shirin sa alaman zai fita .

Yace subahanllh dama jikin nata ya tsanan ta har haka ne..

"Wani munafukin sautin kuka hjy mamh ta fashe da shi tace"wai shin haka mohan yake yi da patient dinsa asibitin sa ne ko akan yata ne zai fara...

Dad ya dan kalle sa baice komai ba amma yasan meya ke nufi dan haka ya tattara ta quitly ya haura site din sa da ita.

Tabe baki nusaiba tayi
Tana ganin hjy mamah na bin bayan sa sai tayi saurin zuwa dakin nimrah don ta sanar da ita rohoto..

Its locked ta ciki don haka ta tsaya jiran ko za'a bude gaba daya sai jeka ka dawo take gulman har wani cizon ta yake.

Haka ya shimfiide ta ya juyo cikin hanzari ya dauko abubuwan gwajin sa ya shiga duba ta,batare da ya furta komi ba ya shiga daura mata cannula zai sa mata ruwa...

Surutun hjy maman duk ya ishe sa don ba abunda take yi sai blaming dinsa cewar ta ai da tun dazu data kira sa ya zo da duk haka bai faru ba..

Sai da ya bata ransa sosai sannan ta hakura tayi shiru,cewar da yayi idan bata fice masa a daki ba zai fita ya barta da marar lpy yasa ta fice ta dawo palour.

Kallon ta yake daga nesa daga shi sai shirt din suit dinsa...
Zazzabi ke damun ta and he's sure akwai tension aciki...hmmm ya tabe baki Yace Allah dai ya kyauta..

Wayar sa ne yayi kara Yana fita baifi da minti 30 ba saiga kirar hjy mamah

Lokacin nusaiba har ta gaji da jiran budewar kofar nimrah ta koma site din hjy mahnoor itama tana wanka don haka tayi zaman jiran ta.

Da mamakin sa ya tarar da banafshan ta bude idanun ta sai nishi take yi sama sama tana hawaye.....

Yace,ina fatan dai taci wani abu zanyi mata allura..

Hjy tace ah'a ka jira ni dai yanzu zan hado mata ta dan taba koda shayi ne...ba bata lokaci ta fice ta shiga kitchen.

Uffan bata ce ba haka shima ya kau da kansa ko irin sannun nan bai shirya fada ba

"sai juyi take Kallon sa hakan ma haushi yake kara mata ba abunda ranta ke furtawa ayanzu illah na tsane shi...she can't diferentiate ko zafin ciwon ne ke sata jin duk wannan amma sam bata jin dadi ko kadan.

Hjy mamah kuwa da shike taji ance allura so tana kawo shayi tayi waje ta basu waje..

Banafsha ta tsani Allura,domin kuwa ba abunda yake tuno mata ayanzu illah mahaifiyar ta,duk dama tana karama ne amma many times idan zata mata allura sai tayi ta lallaba ta sosai koma ta siya mata abu

Fair enough ya mika mata shayin baice komai ba amma tasan meyake nufi...take ta daure fuska ta kau da kai gefe "Yace dole kisha idan ba haka ba zaki sha wahala....

Bazan sha ba...shaking lips din ta ya furta

Nusaiba na zaune sai ga nimrah ta shigo part din ammyn itama tace anty ashe kin farka dama ? Ai Naje dakin ki dazu is locked...tayi murmushi tace maybe ina wanka ina ammy?
Tayi nuni da bathrum suna zama ta shiga bata labarin abunda ake ciki..

Banafshan ce a dakin mohan?Ta dai daure bata blurting komai daga bakin ta ba
Sai dai Kirjin ta ba karamin bugawa yayi ba tace toh muje mana nusy...nan suka fice a gaggauce suka nufisite din nasa

Bayan su kawai ammyn mohan ta gani...as she kept wondering

Anan kuma ba yadda baiyi ta sha ba sai kau da kai take tana masa taurin kai...

He's not the gentle guy dayaga zata bata masa lokaci kamo ta yayi ya kannade ta ajikin sa dauka daya ya matse ta ya danna mata ruwan alluran ..

"Dai dai isowan su nimrah suka jiyo ihun ta tana cursing din sa cikin zafin ciwo da mummuna rudewan zuciya da tsoro

Ta tsani allura so a hatsale tace masa mugu kawai ni ka sake ni i hates you..

Wani tulin numfashi mai dadi nimrah ta sauke a zuciyan ta jin sautin wannan kalman ..

Hakan ya sa ta dakatar da nusaiba suka tsaya daga nan bakin door suna jin su

Kuka banafshan keyi yana shiru abunsa kamar baiyi komai ba kuma Allah baisa bakin sa ya furta mata ko sannu ba har yanzu..

Abun duk yabi ya ishe sa a takure yake jin kansa kuma gani yake baida lokacin da zai ce zai takura ta ta sha shayin bare ma aje ga lalallshi
don haka Wayar sa dake daf kan pillow daya ajiye ta ya mika hannu zai dauka

Ta tsorota a hatsale ta sake daka Masa tsawan cikin kuka" tace ni kar ka taba ni i hate you..i hate you...tayi blurting azafafe duk tunanin ta zai sake mata alluran ne..

Kamar gunkii haka ya tsime Ido kawai yake bin ta da shi ko ajikin sa.

Nan har hjy mahnoor ta fito itama ita firgita su nusaiban da suka riga suka shagala suna jin case tace nimrah meke faruwa anan ne?

A dan hatgitse nimrah ta dago tace babu komai mum dama zamu wuce ne..
Lets go nussybah

Charaf sai ga hjy mamah

Shima anan yasa hannu zai bude kofar kenan aai yaji su,.nan suka ci karo da su...

Ya bisu da kallon lpya?..

Wani bakon cikine ya rufe ma nimrah idanun ta
So bazai kula ta bako
Ta tabe baki

tuni hjy mahnoor ta tsinkayo muryan kukan banafsha daga room din sa mamaki ya sa tace meke faruwa anan waye aciki yake kuka hakan..

Tun kafin ya amsa hjy mamah tace banafsha ce take ta suma shine nace ya zo ya daga ta yayi jinyar dakan sa

Hjy mahnoor ta dago ta dube sa tana neman karin bayani yace"ummm zazzabi ke damun ta na sa mata ruwa ne....

Ya dan rabe zai bar wajen hjy mamah ta ce taci abincin Kuwa"?

Yayi shrugng shoulder batare daya juya ba yace nifa bazan iya ba kije kigani dakan ki ya fice abunsa.

Surutu ta shiga yi tana cewa aiko kaki ko kaso haka zakayi abunka kai kadai marar kunya kawai..

Ita kam hjy mahnoor sam bataji dadi ba ita da take nisan ta danta da wannan aure a yanzu shine kuma za'a wani debo masa jinya?

Tare suka shige dakin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login