Showing 201001 words to 204000 words out of 245996 words

Chapter 68 - AJALIN SO BOOK COMPLETE BY SURAYYA.txt

07 Aug 2025

6583

ba.

"Da kyar alhj yayi rarrashin hjy mahnoor ko dan yaji Meke faruwa Abakin ta dan shi baisan kan magana ba,tex kawai yagani Na hjya mamah cewa matar dansa ta haihu..

amma sam Sai taki amincewa ta sauko akan Ma itace marar gaskiyan,shes very upset
Sai cewa take anxage mahaifiyar ta,bata fito fili tace masa ga abunda tayi ma mohan ba,

Wani karamin zazzabi ne ya rufe mohan,hjya na famar kula da bbyn,wanda tun nonon da aka bata na farin haihuwa babu komai acikin ta,

Anan hjy tayi ma babyn wanka ta shirya ta cikin tsaddaden baby pink sets masu laushi sosai Da dauke ido,..kaga babyn xaka ce ba mutum bane ya haifa,cos she's extraordinary pretty And special"


Daga chan gidan sa kuma,hjyn birni mufida da anty rawiya sune akan Banafsha

..kowa na mata xumudi da dawainiya cikin nuna mata gata san barka.

amma Ita tunda taga har sun bar asibiti bata ganshi ba sai Taji hankalin ta ya nufi wani wajen.

Juyi take tana murkususu "Babu mohan babu abunda ta haifa tun safe har wajen sallar magrib
Gashi hjya mamah ta kwabe mohan Cewa kar ya bari Banafsha tasan abunda hjy mahnoor Keyi akan su.

Ganin ta hakan xai kare ma mahaifiyar sa daraja,koda wasa bata so wani abu ya shiga tsakanin ta da Banafsha tsabanin girmamawa da biyayya.

...,Hakan kuwa kowa yamata shiru game da maganan babyn ta da mohan..,

daga nan Itama Sai ta fara bada shedan kofa yana ziga ta akan abunda nimrah ta gaya mata Maybe true.

Anan kuma da alhj ya shigo site din hjy Mamah ganin jikar sa

,a lokacin ne ta masa fata fata har sai da yaje Atake ya tuso hjy mahnoor akayi magana dallah dallah

,dan dolen ta itama ta sauko dan da kyar aka sasanta ta Tsakanin ta sa mohan.. duk sai yayi sanyi baya iya cewa komai.

a gaban kowa sai tace ta yafe ma masa
...har ta karbi jariyar Ta rike tana kallon ta,

Sai dai kana kalon ta ksan na ciki na ciki,
Sam bata so tayi disobeying nata mahaifiyar Ta kowani fanni....

"duk Hakan yasa mohan ba su dawo da jajririyar Gida ba sai cahn dare Wajen karfe 9..


Banafsha Na kwance Ga ciwon ciki dake damun ta tayi ta kuka A boye har ta gaji

,gashi dama an kirashi Lokacin yana bacci sai taji ance bai daga ba,komai sai ya Hadu ya dame ta .

maganganun nimrah nekw dawo mata na cewa ai da da ne da shi zai kula da ita ba wasu ba.."
Sai tayi ta tuno lokacin datake da cikin sa
..
Ko da ya dawo
Sabida Taron mutanen dake dakin sai bai samu daman kebewa da ita kamar yadda ya so ba..

Haka ta gana da babyn ta"..Zuciyar ta cike da tunani

...Daga nan most times xaizo ya duba ta da safe Da yamma

Takan bada babyn nono Akai akai,amma sam bata samun full attention dinsa Shi,inyaxo data gama xai fita da babyn

domin kuwa Wannan yanayi na rikici dake tafiya a tsakanain familyn sa yasa jaririyar ke yawo tsakanin Fitinan hjy mamah da hjy mahnoor,dokan da hjy mahnoor ta dora masa Akan Kawo musu Jariryar, ya jawo hjy mamah ma ta sa baki.


Rikicin sun ya dada sa shi Cikin rashin samun kyakkwan lokacin kulawa da Kansa bare Banafsha,

After 5 days Ko da ya dan samu lokaci..,ita kuma Banafsha ta riga ta Hau dokin xuciya sai ta kulla abubuwa aranta sosai haushin sa ta fara ji,Haka kawai taji tana so ta hana sa babyn ta kwata kwata,Cos tagaji da yadda ake yawo da babyn..

Tun tana masa cikin hali harta fara Hada fuskan idan yazo xai dauko babyn,

Ranar Ma Sai da anty rawiya tayi mata fadan cewa kar ta sake cewa abata babyn Ta muddin yana hannun su hjy ne..Cewar anty Hakan ya sa bama al'adan su
Na fulani.

Ana Ranar gobe suna da ya zo duba lpyar ta Ko yaji me take bukata Na sunan... tana jinshi amma ta noke tayi kamar tana bacci Har ya hakura yafice

Nit withstanding Kayan alatu da makudan kudin ya kashe wajen siya mata Kayan suna,hatta Mota sabuwa Ya siya mata Cikin kayan Tarar jego,

But A fannin ta duk kishi da damuwar abubuwan dake gudana sai ya hanata daga idon ta akai

bata sani ba ya dinka musu kaya iri daya su uku,

Nimrah data saje Acikin hidima Tana lura da komai,A dakin Banafsha da aka bada baya kadan sai ta Bude wardrbe ta fito da kayan Fitan Sunan ta lalata Da bleach agent Ta ajiye A nesa Ba agani ba Sai ranar suna...

..,
Haka akayi cuku cuku aka maida Shi gefe Banafsha bata samu sawa ba..
,
Mohan da nimrah Ne suka sa Ranar suna,wani nuna kai da mannewa ta musamman Nimrah ke masa,don kawai Banafsha ta gansu A hakan taji haushi,a hannun shi babyn ke xagaye Kowa yagansa yasan he is happy With it.


Kin fitowa Banafsha tayi tun da taga hakan Sai ta Nitsu Waje guda
"..For whatever reason Banafsha batayi tsammanin 'abunda ke cikin ta yafi ta muhimmanci wajen shi ba

Washe gari ma hakane daya zo,sai ta share shi kamar Wata mai jinnu Haka ya karaci maganan sa ya fita

If something hurts her Realy badly bata iya furta shi,most time game da feelings Dinta tana da xurfin ciki
Sosai.

,shiko tausaya mata yake har cikin kokon ransa..don haka Inyaga tana misbehaving baya son taku Rawa

Yau ma daya shigo sai yaga ta juya kamar tana barci,babyn sa yasa hannu ya dauka ya fita Tanaji bata ko kula sa ba
Aiko yana rufe kofa

,.da sauri ta Diro don taga ina zai kai Mata taje ta dauke abunta

...aikuwa tana fitowa tagan sa tare da nimrah Akan corridor sai zuba masa munafurci da kissina take sun rike babyn tare gwanin sha'awa farin ciki wanze a fuskan sa..

"wanu abu ne Taji ya toshe Mata kirji, Gani take kamar ya mance da ita da duk moment din da sukayi sharing a lokacin da ya mata cikin

Haushi da bakin kishi ya sata komawa dakin ta sulale kasa ta fashe da Wano irin matsanan cin kuka.

Tun daga nan ta daura makanta mumunan fushi Dashi,.koya kula ta sai bata gani

,abubuwa kuwa sai faruwa sukeyi wanda ke dada zalamar da ita,

Anty rawiyace kawai ta so ta gane Mata,amma haka fir ta danne komai a ranta sai aga kamar jegon ne.

"Bayan suna Dama yarinya taci sunan ta "maysam"
Nan aka shirya Banafsha bayan kwana biyu aka kaita gaban su hjy mamah Wanka..,

A Gidan alhj muamar suka tare

Anan ma mohan zaizo kusan kowani lokaci amma Banafsha bata sani ba sabida baya son ya kuma bata ma maman sa rai sai ya rage shigowa Site din su hjy mamahn,

Anan idan yazo suka gaisa da ita ya duba lpyar ta
babyn zai dauka ya kai ma mahaifiyar sa Kamar yadda ta gindaya masa

gashi ita ma Hjy mahnoor din bata barin sa ya fita sai zai bar gidan mai gaba daya,

Wani bin A gurguje idan yaxo su gaisa privately shi da ita don yasan damuwar ta da matsalolin ta sai arika samun akasi

tun tana nokewa tana ignoring har ta dena son kulasa baki daya.

Gani take kawai bata da wani muhimmcin a rayuwar sa yanzu time dinsa da kulawar sa nakan babyn sa ne da matar sa nimrah Agida ba ita ba.

Anan ta zauna su hjy suna wanke ta suna gyara ta,duk dama ta haihu amma duk randa akace tashi muje wanka ta dinga nokewa kenan,

Cewar hjy ina kike lokacin da nake wanke ki gaba da baya?,to bari kiji ko jikoki ne dake ni zan miki wanka gwara ma ki wuce ..

Haka za taje tana turo baki Tsaban sakalci wata rana idan aka hado mata ruwan zafi da kayan tsume tsumen jego,sai kiga da hawaye sharbe sharbe take fitowa tana shesaheka..

Kunun kanwa,kunun daka, yaji da hade haden peper soups,kayan ciki,cowlegs etc nan ma ko ta ki Allah haka zasu sata taci dan dole.

"Cewar hjyn birni,ai tun bayan haihuwar ki kika dawo fresh kamar sabon fafa dan haka komai daga farko za asake yi miki
.
Anan Ma gida Maryam kawarta ce ke jigila tana dan debe mata kewa, dashike itama auren ta ya gabato hr an sake sa rana.

Fazilan ma exams ne ya rike ta harta ta haifi twins duka boys.
Mijin ta sai ya ninka kulawar aa akanta

Hakan ma ya dada zulmar da zuciyan Banafsha ta game da maganan Mohan,gashi dama nimrah na cewa Bata isa ba ne tinda ta haifo ya mace ba Da namiji ba..

Haka abubuwan suka cigaba da kasancewa har ta warke Ta cika fam ta dada yin kyau,da kyar da fitina ta yarda aka dawo Da ita gidan sa


To kafin nan sun sha yin hira da kawayen ta akan maza da yanayin yadda suke son sex,cos maryam ta kawo mata Wani tsumi da mahaifiyar ta Hada ta aiko ma Banafshan dashi.

Shikuwa mohan ba karamin missing dinta yayi ba dama Allahn shi yake ta dawo hannun sa ya sauke niyyar sa.

A takaice wata biyu kacal ta dauka agida daga haihuwar zuwa warkewan ta da komai da komai..

Nimrah kuwa tunda taga burin ta ya cika tafita clean sai ta xuba musu ido

"Ranar da ya shigo dakin Banafsha kwana ,da kyar da fitina ya kwaci hakkin sa sabida taki sam, cewar ta bata gama jini ba,da fada da bori Haka ya shiga kundun dadin ta wanda ya zamto masa da sabon yanayin begen ta,..

Tun abu na wasa Sai ta sa aranta cewa jikin ta kawai yake so kuma bazata basa ba,daga hakan tafara masa wasu launin Sassanyar rashin kunya
..koda zai sa hannu jikin ta sai ta bige Ta mike ta barshi..."duk wani wasa daya saba mata duk ta dena bashi fuska..

tun Yana ignoring har ya fara reacting, Gashi he's very obesessd da babyn sa sabida dream dinsa ne dama ya mallake ya mace,duk da haka Banafsha bata gani

Ita kuma gani take kamar dalilin sa daban ne,
Ita amfanin ta wajen sa sex ne kawai da haihuwa Nimrah ce matar sa.

Tunda ya sami kanta na biyu Ya wahalar da ita, shikenan ta dena basa hakkin sa.

Duk randa ya fita da babyn yana mata wasa kafin ya dawo zata kulle kanta a bayi da caps lock duk bala'in sa da masifa a haka bazata fito ba,
Sai da shi ya guje mata kwana abayan gida ya fice a dakin Sannan ta fito

Da safe haka zaiyi fushi bazai mata magana ba,
Itama ko ajikin ta..most time intaji kamar abunda take Masa ba daidai bane sai shaidan ya xugata cewa in har haka ne,to ya rika yin yadda yake mata ma nimrah mana.

A Haka ta sace spare key din sa ta boye Yanzu hankali kwance takeyin barcin ta da maysam agefe.

,Ranar kwanan ta haka zai buga kofa ya gaji ya koma
wani bin idan ya fita da maysam Bata damu ba sai ta kulle kofar, har babyn ma ta kance tunda abunda ya damu da shi kenan yaje da shi..

Its hurts her badly,so so badly sabida tana kaunar sa Sosai amma bata sani ba
Sai rana daya daya turke ta da masifa Akan abun"ta kasa gaya Masa komai

Ita sam Bata iya fada da shi yanzu
Kuka ta durkushe gaban sa tana yi"

"yanzu dan yana kwana da ni yake wannan surutun?

Gani kawai take baida imani Ne indai abunda ya ajiye ta gidan sa tana masa kenan"

Nimrah najin su duka,wani sabon salon nishadi ke debarta a gidan,
Wholeheartedly zata karbi baby maysam tayi mata wasa"...

A idon Banafshan
Xata rika cakka magana banxa cikin salo tana dariyar mugun ta

worst part da mohan ya dan dena buga mata kofa inta kulle shi,nimrah still take that advantage ako yaushe xata saka erotic nite gowns ta fito tana mika Tana gyara Xaman nonowar ta,she will make sure ta gwada ma Banafsha tafara replacing din nights dinta da shi,duk dama karya ne

Hakan yafi daga ma Banafsha hankali sosai da dai tana iya jurewa but Still she wll be hurting and crying most times akan gadon ta..
kuma ko zai mutu yana tambayar ta yana mata magana bazata amsa shi ba,Gashi sonta yarike sa sosai He is Becoming weak About her Mood...

sannan Most idan xaI sa hannu Ya gyara babyn shi abakin nonon sai ta hau masifa, tana turo Masa baki..Gani yake kamar wulakanta babyn takeyi son Ranta.

Abun Har ya ishe sa,akan babyn shi sai ya mata fada sosai cewar sa idan har haka zata cigaba da yi tayi shi ba ruwan sa da ita, kar dai ta kashe masa yar sa.

hakan ya dada kona mata rai
"..for the first time "tace Ok dama ai Nasani Baby ce kawai damuwar Ka ba Ni ba"

Yace what? Baki ganin abunda kike yi ko?
"he was Even surprise data furta hakan
..."ohhh dama abunda tasa aranta kenan"?sai ya tambaye ta akan to ta gaya masa Asalin meke damun ta?

haka tayi masa shiru tana kukan ta abun haushi har ya tafi ya barta ta cigaba da kukan sosai

Ana cikin kakarin shiga watan ta na uku,Sabbin halayen nata ya dame sa yakai sa makura,ranar da kwana ya sake zuwa sai ya sa aransa duk tsiya zai rarrashe ta yaji damuwar ta..

She looks very hot tunda ta haihu kuma harga Allah idan ya ganta shawa'arta ke cinsa aransa..

Yau da yamma da shike kwanan ta ne Tunda ya dawo Sai ya wuce dakin sa,.
Daga nan Bai sake lekowa ba sai wajen 9pm na dare.

Tana kwance tunanin sa ya cika mata kirji,ga maysam tayi barci tasan kuma takulle Masa kofar dakin da key AS usual.....

Bata hankara ba taji ansa key ta waje an bude kofar ta budu,.

a raxane ta dubi handle din sai yanzu ta gane ashe har ya sauya keys ne bata sani bata sani ba

tahowa yayi gaban ta bayan ya maida kofar ya rufe, dan kau da kai tayi ta na pouting lips dinta cikin kukkuni
,shikam kallon ta yake Yana tunani don shi harga Allah yana tsananin son matar sa'...yana xama Kusa da ita kan gadon ta mike a fusace kamar xata bar Masa dakin,
hannun ta ya jawo bashiri ta fada jikin shi Yace "banafsha"...ya kira ta cikin wani irin rikitatten
yanayi A kunnen ta Sai da Wani electric shocking ya balbale jijiyan Ta..."Cikin rudani take mutsu mutsu tana Kokarin fizgewa
Dada chakamo ta yayi ya dasa masa sautin xautatcen nishin sa a kunnen ta sai da Ta lumshe ido take lips din ta suka Hau trembling dakan su
,Kuka zata fara Mishi,bai kula ba yayi kokarin juya ta Gaban sa,Suna hade ido ai baiyi wata wata ba ya hade bakin su waje guda ya shiga kissing dinta Furiously erotic.
#follow
#SURAYYAHMS

*🌺🍒AJALIN SO🌺🍒*



_WATTPAD SURAYYAHMS_
_Dedicated ummerhny nersallah_


Fatima tijjani wc of life Allah ya bada lpya🌹


_49..the pregnancy_


Dan siririn hawaye ta sake kan fuskan ta,cikin axama ta fincike harshen ta ta kau da kanta tana sake ajiyan zuciya,kallo ya bita da shi
"yace fushin mekike yi? Tayi masa shiru,sai Yayi kokarin jawo ta jikin sa da lallami, ita kuwa zuciyan yarintan ke aiki tukurum akanta ta tura sa tace ni bana so ne,..katafi..go away...ta daure fuska. murmushi yayi,ya dora hannun sa a kanta ya xame scarf din yana shafa gashin ta har yanzu fuskan sa dauke da murmushin"...i won't be able to go from here Banafsha har sai naji dalilin wayannan sabbin halayen naki,uve totally changed baby'ko nayi miki laifi ne?..a duk sanda yayi magana sai taji wani bugun zuciya....hannun sa ya dada cusawa cikin lallausan gashin ya barbaje yana wasa da shi ayayin da ta lumshe ido tana jiyo numfashin sa,babu abinda ranta ke ayyana mata sai"hmmm sai da dare ne zaice zai lallabani?he's just fooling me,bana sake amincewa da shi Halan duk yana haka ne don na bashi jikina daya gama kuma shikenan"

,dataga ya sauke kai yana lallaba ta sai ta shiga narkewa tana tutturesa,"sosai yake so yaji tace wani abu amma
shiru ,Da kyar ya samo yayi kissing dinta ya dan jawo ta karfi jikin shi zai cire mata kaya mai gaba daya,wani ihu ta tsala masa ta mike tsaye ta fashe da wani matsanancin kuka.. Nace maka
Ni bana so
..seriously shaking voice din ta ya fadi
Abun sai ya basa mamaki sai ya mike zaune cikin dagon murya yace baki da hankali ne Banafsha,Mijin ki kikecewa baki so,how many times did you want me to ask wai meke damun ki

Tace ai bana so ne,ka kyale ni mana..,ni bana son ka sake taba ni unless you want to keep raping me...i hate it...

A hujajan ya dago ya kalle ta
He was shocked?ya tsaya irin raped?Ya firta yana kallon ta

tace eh,

Hade labban sa na sama da kasa yayi cikin tsananin bacin rai ya shafa kansa hannun shi abakin shi...tsaye ya mike cikin 3minuts silence'he neva expected this words daga bakin ta...his love...his very own fantasy."
Kai sai yaji ya kasa amincewa da zancen...
raunannun idanun shi ya mayar kanta cikin damuwa yace
meyasa baki taba fada ba,banafsha am i raping you? Pls tok to me ko shine matsalan

Kirjin ta kamar xai fice,Cikin shesshaka Tace to me ake kiran abunda ba so akeyi ba amma sai ana maka dan dole...ni dai bana so'just go away from here..leave me alone...ya daka mata tsawa yace ya isa haka.

Tsaban ranshi ya baci,He wanted to say something but he cud'nt
rigar sa ya jawo ya fita a dakin rai abaci.
Wani runtse ido tayi tana hawaye ko inan ta na karkawa,awajen ta xuba ta cigaba da kukan...

Yana tura kofar dakin sa Bathrum dinshi ya nifa straight ya kunna kan sink...wani sauke ajiyan zuciya yayi struggling with his breath ya shiga wanke fuskan sa da ruwan dake tsiyaya daga sink din
I can't believe this.."ya furta...
Da kyar ya sauko yayi bacci ranan


"tun daga nan Shima sai yayi zuciya ya fara shan toka da ita,He cudnt find any reason to ask her meye matsalan Ta again Tsoron sa kar Yaje ta sake gaya masa Wani magana mai muni irin wannan Don koda wasa baya so wata rana ya sauke hannun sa akan Fuskan ta..,Sai Ya koma idan yazo dakin nata sai ya dauki babyn sa batare da ya kalle ta ba...ita kuwa tunda abin ya faru take jin wani nauyi a kirjin ta,tun yana amsa gaisuwar ta akasan wuya har ya dena amsawa ma kwata kwata.

Gashi zaiyi kwalliya irin wanda bata taba gani Kyaun sa ba
...most times xaisa breath taking tuxes da suits Da kananan Kaya na Raymond Marks/ Spencers, naked kashmirs Wasu from gucci,Dgs Giorgio,valentino,calvin klein donatella da sauran inevitable designer

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login