Showing 15001 words to 18000 words out of 245996 words

Chapter 6 - AJALIN SO BOOK COMPLETE BY SURAYYA.txt

07 Aug 2025

8828

da fara'a hakan ne ma ya sa suka shirya da mohan tun farko lokaci guda take sabawa da mutum..

Tunda taga banafsha take ta zumudin afili da boye duk sai ta gaya mata sun dace sosai da yayan ta mohan

Yau ne kunnen banafsha ya soma jin labarai kala kala akansa wasu very funy wasu very annoying wato haka ma yake da bakin hali? Ita bata dauke namiji mai miskilnci abun burgewa ba.

Su suka dauke mata hankali cikin daren har sai da hjy mamah ta kora su sukaje bacci..

Kwanciyar ta ke da wuya
Ta fara mafarke mafarke duk tasa rai gobe zaace ta tare gida daya da wanda yayi sanadiyar mutuwar iyayen ta akan kudin sa..

Hakan yasa zazzabin ya dawo unctrolabble sai nishi take yi tana kyarma ita kadai anan cikin tsohon dare.

Kafin nan bayan tafiyr nusaiba bacci nimrah ta shiga tunanin yadda sabuwar rayuwarta zai kasance ga anisa burak zata dawo rayuwar ta"

Tayi tunanin zuwa dakin sa ta same sa amma fargaban a wani bangaren zuciyan ta ya hana ta she really wants to buckle up bata so tayi sanyi akan wannan harkan ko kadan.

Da sasaafe mohan ya bar gidan ya nufi asibitin sa din ya kaurace ma hayaniyan mutanen biki

Baiko damu da yaga ya kalar amaryan nasa take ba duk dama jiya mufida ta fara gaya masa kamamnin ta altho bai damu ba


mufida ce ta bada alarm ma hjy mamah da anty rawiya cewa banafsha is terribly sick ko motsawa bazata iyayi ba

Duk da hakan sai da su sadik suka tsokane ta cewar su tana tsoron shigowa gidan dan uwan su ne tasan in tazo ba fita...

Karfe 10 na safe saiga anissah ta diro murna da jin dadi a fuskan nimrah kamar bata jin zafin kishin dake cin ta rai

Sai suka hade kansu su uku nusaiba ce informat din su wajen akwo rohutu game da duk abunda ke faruwa afcous anisah tana bayan lover ta dama qaddara yasa suka rabu a london

Ammyn ta nemi mohan yazo ko ya duba jikin banafshan amma ba a same sa ba har sai wajen 11 na rana sai hjy mamah ta sa aka jira dr aliyu ya zo yayi mata allurah

shiya sanar da su cewa wani abu ne ya rike mohan amma suna tahowa tare dukan su anjima

Anisa da nimrah tunda suka ga banafsha ido da ido hankalin su ya tashi amma sai suke danne sa da borin kishin

acewar anisah ai mace idan ba fara soll bace she's not atrrctive ba shakka kuma nimrah ta kere banafsha a hasken fata.

Haka sukayi ta gulma suna feeding kansu da false hope gashi
Nussy ta gaya musu cewa banafsha babban makira ce kuma munafuka...

Banafsha Bacci ta rinka yi abun ta dama yau al'adan ta ya soma zuwa don haka bayan wanka ba abunda yake daga Ta
Sunyi sunyi tayi kwalliyar wuni amma jikin ya ki ya sake ta

Haka ka karaci wunin har yamma ya fara yi adaddafe tayi sallama da su mufida da shike sukam yau zasu tafi abun su wanda already haka kawai taji sun burge ta har xchangin phone numbers sai da sukayi dukan su da su sadik

Bayan ko ina ya rage da surutu yan hidima an watse an sake kimtsa gidan tsaf kowa yaje part dinsa ya sake fetso wankan sa Anyi calm
ana jiran dawowar alhj da su mohan..

Nusaiba ta hana anisa da nimrah samun daman discusing komai amma daga ganin yadda suke kallon juna kasan akwai makarkashiya ..

So by 10pm aka taru a falor hjy mamah ke sanar musu da cewa banafshan bazata samu fitowa ba sabida zazzabin ya tsananta su dr aliyu da umar dake waje tare da mohan tasa har an mata alluran bacci

Anty rawiya anisa da nimrah sai nusaiba kusa da ammyn mohan babu wanda bai tsokalo kyau ba tubarkallh


nan kuma mohan ya shigo shi kadai batare da freinds din nasa ba alamamn suma sun yi tafiyar su

Kallo duka suka bishi da shi ayayin da ya sake sallama da normal voice din sa qamshin mixed designer perfs din sa ya gama sa su a tension da yanayin burgewan nitsuwan sa ya taho da shi

Wani irin kallo mai dauke da mutsamutsan damuwa da kishi ne ya chahkke nimrah ko dage ido batayi akan sa ba har ya taho ya zauna gefe da dad dinsa

He's very captivating tun daga yadda ya ajiye hannun sa mai dauke da agogon luxury designer patek philipe and co

Sanye yake da dim milk colour jumfa mai dan sharara da wata kafurar hular rawayam milk mai fatsi fatsin chokolate brown sai sheki layin sajen sa yake

a yadda ya zauna sai wandon nasa ya dada bayyana idanun sawon sa na sunna so duk dama yayi cuping legs dinsa ..yet so sexy he lookz
...
Gashi dai very simple a shigar nasa amma haduwar sa yasa ba gane hakan..

Kallon sa hakan ma yasa nimrah jin kamar ta fashe masa da kuka don ko kallon ta baiyi ba

Batare da bata lokaci ba alhj ya shiga yi musu nasihan zaman lpya da girmama juna

Haka ma hjy mahnoor ta tsawatar musu cikin salo tare da kawo motion din ta cikin hikima akan abar banafsha anan gidan na dan wani time kafin ta samu sauki su tare gaba daya gidan su..

Hakan ya samu tasiri ne sabida jikin banafsha ita kanta hjy mamah so take banafsha ta warware kafin hankalin ta ya samu ya kwanta sosai.

Anan mohan ke dada bada da iyayen sa tabbacin kula da matan sa duka biyu cikin girmamawa da nitsuwa
Sai albarka suke saka masa

Sam nimrah bata cikin hankalin ta sai ji take kamar plan din ta da na mum din baxai wani ci ba
Meyasa mohan zai baxa assurance din zama da su
kishi gaban daya yasa taji haushin hakan dayace

Yanzu burin ta bai wuce tasan ko banafsha ta karanta letter ko bata karanta ba

Anisa ce ta karance ta tuni ta riko hannun ta a biye tana murzawa cikin rarraashi ba wanda ya lura dasu.

Haka aka watse anan
Cikin gamsuwa

Alhj ke bashi shawaran tunda anan zasu zauna na dan wani lokaci sai ya hade kan matar sa da kansa tinda banafsha bata samu halartan meeting din ayau ba.

As usual tsakanin sa da hjy mamahn sa suna ta fadan su cikin salo inda take gaya masa zaguwar ta na son ganin canji arayuwar sa ita kawai jika take so....

Bayan tafiyar alhj da hajy mamahn part din sa ya wuce shima inda hjy mahnoor ta biyo bayan sa

Ya sha mamakin ganin ta but bai damu ba shikan sa yasan mun dinsa tana mutuwar kaunar sa duk dama basu samun lokacin juna

Murmushi ya sake a boye yasa hannu aka Hular sa kawai ya cire ya ajiye akan dressing table ya jawo hannun ta suka zauna bakin gado ya bita da lallausan kallo yace lpya dai ko ammy?
Ko kinzo kiyi min naki ne?...yayi kissing hannun ta soflty yace my first and only love.!

Wani dadi taji na zaga ta sai Tayi murmushi mai shiga rai taja cheek dinsa soflty tana jin tausayin sa har cikin ranta...

Sosai take ganin kamar sun takura rayuwar dan su,.. amma dai haka qaddara yazo da shi so dolee ta daure itama

Bata sake hannayn san ba Cike da kula ta dube sa tace" mohan son,ina fatan ba abunda yake damun ka ko?U really ok with this marriage i mean
Bazai takura ka ba ko?

Ya gyada kai yace i am kar ki damu..

And her age? Ta dube tsakar idanu sa tafada

Cikin Sauri ya dauke kai Yayi ajiyan zuciya baice uffan ba

mohan bazan boye maka ba am not ok with it,please kar kayi wannan barbaric life din let the girl be for now kar kace zaka hada ta da size din nimrah 'i hope u get me?

Kunya ya sa ya dan sadda kai amma baya so ta gane hakan sai ya dago yace"no no ..na fahimce ki ammmy pls kar ki damu da wannan baga ki nan ba? to me kike so nayi miki kuma

Tace "just dont have any relation with her yet kamin alkwarin zaka bari ta kara girma kafin ka dauke ta mata awajen ka"just think she's same as ur sis nusaiba aganin ka zaka bar nusaiba da namiji at this young age ne?ai abun baiyi ba tayi karama dayawa gaskiya
...pls mohan think about it kaji..

Ya gyada kai cike da mamaki yace i will mum
Pls kar ki damu kinji..tace promise?
Yace ehmmmm"

Nan Ta mike ta rungume sa cike da saka masa albarka sukayi ban kwana

Duk nimrah na labe na ji cos she cant take it kishin ba karamanin damun ta yake yi ba..

Da sauri ta zame ta koma dakin ta ta kwanta hankalin ta take namen saitawa jin mum ta fara nata part din but she cant wait to see how banafsha wll react with mohan anya ma ta karanta letter kuwa?

Dik tinani ya cikata tayi lumi kan gado tana kokarin calming rage din ta gashi dazun hankalin ta yayi mugun tashi da ta gansa she missed him so much..his scent his touches his warmth komai na damun ta ya gauraye ya mata baba kere da kishin dake cin ta

Dare na dada yi waje na dada yin shiru Wani banzan yanayi ke kan shigar ta na sha'awar mijin ta ..

Its..'1.30pm ko taje dakin sa ma yanzu tasan fada zasuyi.
Idanun ta a lumshe suke Sai ta shiga tusa hannun ta cikin farjin ta slowly tana shafa kasan maraar ta...

Hawaye ne suka sauko mata jin bata jin dadi ko kadan she wanted to with someone ko ta kira anissah ne?...but what if tana tare da nusaiba adakin ta...!

"Hakan dai ta cigaba da juye juye not less dan 10 minutes aka bude kofar lokacin tayi nisa wajen fingering kanta bata ma sani ba sai da taji an kunna wuta..

A tsorace ta mike tana rawan jiki suna hade ido anisa ta sakar mata murmushi cikin salo mai dauke hankali tayi mata twerking da hannu alaman ta cigaba da abun da take yi she want to watch her....
#surayyahms.

Vote
Share
Share ur views


*S MOH*
*🍒🌺AJALIN SO🌺🍒*
_XPLICIT ROMANCE_


*WHATPAD SURAYYAHMS*
Dedicated to umherny nersallah


_PAGE6_ ..

Wani irin yasashhen yanayi ke janta da taga anisa tsaye agaban ta don haka ba bata lokaci ta zare sauran nitien dake jikin ta ta yi tsuguno agabn ta tana bin directions din ta..

Sosai shaidan ya bude idanun sa akan ta yana zuga ta tana cusa hannayen ta ciki ciki fiye da yadda take yi ita kadai dazun

Anisan na tsaye sanye da multicolour futcia patches nite dress wanda ya zarce cinyan ta,hankalin ta sosai ya tashi ayayin da ta sa dukan mind din ta tana enyoying moaning and groaning da nimrah ke yi..

Sai da abin yayi nisa dukan su suka shiga hakin zazzzafan bikata kafin ta karasi kusa da ita batare da bata lokaci ba ta jawo long malaysian hair din ta tare da manna mata wani irin mahaukatan suffocating kissses..

mmmmmhhhm ..anisa ta sake numfashi wanda ya zo tare da nishi " ta shiga shafo fuskan nimrah camly tace'baby im here,kar ki damu bazan barki kiji kishin wata banza ba...i wll give u all u want kinji?

"Zan dauki hakan a matasayin alkwari...nimrah ta amsa mata
Batace komai ba tayi murmushi tare da gyda mata akai

...kwantar da kai nimrah tayi jikin ta tana jin sanyi a ranta

Lets have a showeer tafada cikin kunnen ta tana dan matsoo butts din ta...
Ba tantama suka tashi suka sauya zuwa couole white towels suka shige bathrum
Nimrah ta so ta hada musu tomantic jacuzzzi bath wanda zasu tabe taben su da kyau amma sai anisa ta ki.

Cewar ta she has a better idea don ta tabbatar da cewa nimrah tana cikin wani hali akan auren da mohan yayi dai dai kawai bazata nuna..

Don haka ta kunne musu shower double heads kowa sai da yayi weting jikin sa sosai sannan ta juyo da ninrahn suna kallon heavy boobs din su tace baby ki kalle ni duk abunda nake yi shi zakiyi"
Nimrah ta gyada kai stupidly tana bin jikin anisa da kallo wanda babu wani maraba da nata sai dai kana ganiin hasken fatar kasan anyi masa kari da man bleaching..

Nan ta shiga aikata banzayen wasannni da kanta ayayin da nimra take bin salon ta mimicking evry move set her soul on fire...
yanzu ne ta dada jin tarin sexual urge din da ta tara ma jikin away from mohan wata dayan nan datayi..

Its was fun bata taba ganin wannan salon ba,atlass sunci 3hrs a bathrum abun da ya dada thrilling din ta baifi yadda anisa ta koya mata yadda zatayi amfani da tsilllin ruwan shower head a vjayn ta har tayi releasing ba..so fantastic ....duk wani bakin ciki aranta sai daya yaye at that moment.

Haka suka dawo dakin god knows yaushe sukayi bacci so da asubahin fari anisa ta sace jiki ta koma room din ta don ta samu bacci mai kyau

nimrah kam she's already fast asleep bata ko motsi don haka yau kam ma sallahn ajiye ta akayi agefe...

Part din sa babban daki ne mai glass walls hade dan karamin home design office sabida haka yana da dan girma

At 6am morning bayan sallahn asubahi Kwance yake shiru akan shirgegen burgendy red colour italian bed wanda yaji kwalliyar bedsheets deep orange da layi baki baki..

Sanye yake da lalausan black napoliana shirts da wando burbery mai laushi Kana ganin yadda yayi cross acikin comfoter sa zaka dauka baccin yake amma idanun sa biyu babu abunda yake yi sai azkhar"astghfirillah,la ilah illahu wahdahu lasharika lah lahul mulku walakal hamdi wahuwa ala kulli shaiin qadir,subanallah walhamdullhi wa la ilaha illah wa Allahu akbar..wala haula wala kuwwata illah billah,rabbigrfirni...hasbiyayyallahu wa neemal wakeell da ayatul kursiyu

Duk dama constantly yana ciko su a sallah amma safe da maraice ya kan hade da kulakulai uku sau uku uku during the day kuma sai yayi su daddaya.

Haka rayuwar sa yake but babu wanda zai gane yana ma yin su..

Yayi nisa a wannan yanayi kawai sai yaji mutum akansa hannu ta sa ta janye duvet din gaba daya ta hade rai batace komi ba...he was suprise irin waye wannan marar hankalin da zao shiho masa gatsau

Duk da haka bai mike a firgice ba adan kasale ya bude idanun sa lokaci guda ya daure fuskan sa sosai da suka hade ido

Ohhhhh hjya mamah?meye hakan ne wai

Kamar wanda ransa ya baci sosai ya yi juyi da idanun sa ya kure ta..

Tayi banza da shi tare da jan tsaki "Au bazaka ma gaishe ni ba kenan
Toh Ka tashi ka biyo ni nace maka ko na nuna maka nafika bacin rai..

Yayi shuru ya dube ta bai sake fuskan sa ba yace toh kije ina zuwa toh
sassafen nan kam bazan biki ko ina ba

Tace" baka isa ba zaka tashi and i want it now wasa da kai nake ne da zan shigo maka daki da safe oya katashi ne ko sai na taho wajen na same ka..

Bai son fitina sai ya sauko kawai kafin ya gama sa kafar sa a kasa har ta jawo under amour bedroom sleepers din sa ta ajiye masa.

Haka Ma ko gana sawa baiyi ba ta jawo hannun sa suka fito daga site..

Dai dai tsakiyan main palourr ya tsaya yaki ya motsawa "Wai ina zamuje ne hjy mamah? Nifa bazan je site dinki ba ki barni haka...Ya dan fauce hannun sa a tsime

Tace,to wama zai neme ka,ni kawai nagaji ne ban isa ba..
Ba zaiyuwa kura da shan gadi damisa da shan romo ba ka zo ka dauke matar ka kaje chan da ita ni bazan iya maka jinya ba...da na rike tan ma mekace min..

Jiya ko bacci banyi ba don haka nagaji..

Sounds very cunny to him
Wato hjy mamah bata rasa stupid xcusees da silly fights a rayuwar ta in har da shi ne..

Ya waro idanun sa waje yace bangane me kike nufi ba fa kin gaji dame? Da nasaki min wanii abu ne?..ni ki kyale ni zanje na huta pls

Ta tabe baki tace iyyyeee? Turaki...turaki sunan inkiyan da take kiran dad dinsa da shi..

Dada tsimewa mohan yayi ya kure ta da ido irin ko ajikin sa dai dai lokacin dad dinsa na fitowa daga kofar waje alaman daga masallaci ya fito..

Ganin su tsaye cirko cirko yasan wani rigimar aka taso da shi...
Yasan halin mum dinsa shikan don haka ya rusuna yace ina kwana mamah lpya kuwa ?

Ta dube sa har tana dirin karya tace"gashi nan ai,
Sai Ka tambaye danka Wai nikam nayi masa kama da likita ne agidan nan wayake aikin likita agidan nan in bashi ba...

Ya dube mohan daya daure fuska yace" meyafaru ne ..

Dad nima ban sani ba kawai taje ta dago ni tunda ga daki tana ta masifa

"Ehhmm tab di ai bazaka sani ba tunda kabarni da wahala kaje kana sharban gwarti kamar balamin kwado..

"Pouting din sexy lips sa yayi irin how disguisting nine zace ma kwado .. ya bata rai ya dada tsimewa..

Abban nasa ne ya shiga tsakani ya ce hjy mamah meye damuwan ne..

Nan ta dube sa tana masifa irin ita sam bazata dauka ba tunda anriga anyi auren mohan da banafsha kuma shi likita kawai yayi jinyar matar sa cewarta jiya ko bacci batayi ba...

"Yace what? Toh shine bazaki bari na fito anjima ma da sassafen nan me zanyi mata toh..

Tace "ban sani ba ni ka zo ma ka daga min ita a daki na ai ba nina aura te ba ...wallhy wallhy bana kara taya ka komai kai kadai zaka rike abun ka tunda ni ka rainani jibe shi ko gaishe ni baiyi ba..

Abun ya bashi dariya da takaici lokaci guda wai duk wannan gaban don nayi aure shekara biyu ban haihu ba?
This wowan is compltky funy ya raya aransa...

Chan kasan makoshi yace toh yi hakuri ina kwana hjy mamah na" ya sauke wata devilish grin a face nashi

Ita kanta yana mata kyau ko da yana misbehaving ne...sai ta tabe baki irin bata so ta yarfa kanta tace bana amsawa wani zaka sawa fuskan shedan...?toh dai nafi karfin ka

Anan ya sake dariyar sa tayi sauti dad din sa na tsakiyan su sai girgiza kai yayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login