Showing 87001 words to 90000 words out of 245996 words
wata ba ya sauke mata dan karamin peg akan lips din ta yace" wannan na miye?ke baki gajiya da kuka ne
Ta dada sake masa hawayen tana neman kwace kanta,kunya ya hanata magana,kunne ta yabi da wani irin nishj sai da ta ja nunfshin fitar rai yace hey,im really hungry me zaki bani..
Da biyu ya fadi hakan itama da biyu ta fasaara,saurin kukan ta kara tana sangarcemasa cikin yanayin shagwaba mai kashe jiki wanda bata san tanayi yana affecting dinsa ba...da kyar ta bude baki tace ai,aii aii.. babu abincin ,...
Kunne sa ya kawo dff lip din ta yace banji ba da kamar bazata amsa ba ..sai ta tsugono daf tana dan leaning ya ajiye kanta akafardar sa yace oya enajin ki...tace dama abincin nayi kuma shine anty nimrah ta zubar wai ai bazaka cin ba.
Ya tabe baki..nan ya daga ta gaba daya yace toh ya kenan shikenan dan ta zubar sai na zauna da yunwa...
Wato kinsamu nace zanci shine zaki ja min rai ko?..jin yadda yake shafo ta ko ta ina yasa tayi saurin cewa toh zan sake maka wani...yanzu..
Ta makel kele wuya ,badon yaso ba ya sauke ta ta bude kofar ta fita..
Har wani haki take duk a jike take jin kanta ta ciki amma haka ta dair eta sake komawa kitchen din ta sarrafa masa cous jollof ,in not less than 15minute ta hado ta kawo masa
Tasha mamaki dataga har yanzu yana shiri wani roel din ne ma ajikin sa laman ya sake wanka..tace ga abincin yaya...ya bita da ido
Tana ajiye ta sabkue tayi waje itama don ta kinsa kanta.
Ko cin abincin baiyi ba donkuwa lokaci yadan ja ana neman biyar saura na yamma,..
Raspberry juice mai sanyi ya kwankwada ya sanya kayan sa ya fito very gentle
Akan gado ya same ta bata sauya kaya ba duk dama ta sauya inner wears din ta,daga bakin door yace ki same ni awaje yanzu..
Kafin ta jiya ta amsa har ya bar wajen dan haka ta mike wani light purple hijab ta dako ta sakaya dan dai dai tafito ta same sa.
Tsaddiyar Bentley ce baka mai kyau bata taba ganinsa da car din ba sai yau,..aciki suka fita tare tafiyar kusan minti 30 sannan suka sauko awani maiakatan na muslim women foundation,
anan akawai jajirtaccun malamai na addini mata da maza wanda uska karnta ta kowani bangaren kusan kowani state suna da makarantu dake koyar da yara da manya daki daki bisa shekarun su
Makarntar na zallan koyar da ilimin addinin musulunci ne sai dan dan kadan daga na zamanin baifi English maths da computer ba
Tare da ita suka shiga. Office din tanaji yayi bayanin sa ya siya foam din ya cikata mata,bai tsaya tanbayar ta ina take akaratu ba daga izun farko ya sa ta shikam ..
Sai da aka zo mata interview a wani aji malamin ya gane cewa tayi karatun kadan bata daiyi nisa sosai bane sannan haddan ta nanan intact alaman tana bita shi sai ya sa aka maida ta aji biyu akan washe gari zata na zuwa..
A shashin matan aure take kalar hijabin da zasu na sawa pink weeknds Morning 9 to 12
Sai sauran ranaku da yamma by 3 to 5.30pm
Aranta hakan ya mata amma taso ace ta shiga university itama ta fara karatun kamar yan uwan ta,amma da shike tasan hakan yayi niyya sai bata ce komai ba
Da kamar zai kaita gida wajen su hjy mamah su gaisa amma sai ya fasa..haka ma tana ji suka je dunes a maimtama ya siya mata duk abunda take so na ci da sha amma ko kofar gidan su basu leke ba suka bar wajen
Tun ahanya yaje gaya nata gobe zata fara zuwa islamiyar dan haka tayi adjusting time din ta har suka kai gida kow aya nufi site dinsa nimrah shiru bata dawo ba..
abincin daya siya mata da kayan kwamlashen ta dan ci kadan ta ajiye saura, yau kam ba batun shiga kitchen dama makanta take yi sai dai shi idan zai wahalar da ita yasa ta
Jin shirun yayi yawa ta kawo cewa ko ya fita ne dan zaman ta anan har an kira sallahr maghrib
Bayan tayi alwala tayi sallah sai ta sake sauya kaya zuwa three grtr gown burgendy mai short cut arms daf da sawon kafarta ..
Ganin kar sauran abinci ya fara guma waje yasa ta deba tayi waje da shi zata kaii kitchen ta ajiiye
Tana ajiyewa tana juyawa suka hade ido da nimrah d akawarta jamilah sun wani sha daurin gaba kamar hajyoyin ikko,da sauri ta kauda kai sabida bugun da kirjin ta yai mata..
Bata daka mata tsawa amma kana ganin ta kasan haushin abubuwa dayawa ke cin ta rai musamman yadda taga dazun sun lume a daki
Tace just look at her...suka mata kallo sam dakasaita da jamilan.. Tace toh annamimiya munafuka karuwan banza,mekika je kika fada masa akai na kuma?na hanaki dura masa barbade kin kai masa jikin ki ko?wai ke
me kika takama da shi ,
jamila tace fallin balaga mana ba dama suga da namiji duk sai su birkice.
Wani kakurarn tsaki ne ya kufce mata bazata tace nifa zan wuce daki..
Idan tamabya zakuyi ai sai ki je ki tambaye sa ni baruwa na.
Nimrahn Bata sha mamaki ba don ita Dama abunda take jira kenan ta amsa mata magana ta samu daman aiwata abunda ya kawo ta dan haka ta matso ta tare kofar ta hana ta ficewa,
Tana cewa kwantar da hankalin ki daga yau ai bazaki sake samun bakin maganan ba ma bare kafar zuwa karuwanci dakin miji na..yau duk karyan ki zai kare.
jamika na gefe ta nade ahanju akugu tana cewa yess
Nimrahn Hannu ta sa tana shirin zare wuka daga cutlery stand..
Nan Banafshan ta firgita zata forcing kanta wuce ta turo ta ta damko hannun ta suka shiga kokawa ,gaba daya jamila ta shiga taya nimrah tana kamo ta akan zasu yanka ta da wuka dake a hannun ta.. Ita dai bata yi ihu ko kuka ba amma ta firgita sosai ganin dagaske nimrah take zata fa iya zaro wukan ta chakka mata yasa ta manna mata cizon da sai da wajen ya shiga sosai ya lutso yaui ja jir.. bata iya daurewa ta ta fasa ihu ayayin da itama banafsha ta samu ta kufce ta sa gudu a firgice zata haura sama..hade da zafin cizon yasa nimrah haukacewa tace ma jamilan ta tsaya nan
jin shiru suke tunanin suka dai ne agidan
Wukar ta rarumo ta biyo ta dashi aguje,tayi saurin shiga dakin ta ta rufe karkatwa take har jikin ta na sanyi da kansa..
Aksa ta sulale cikin tsananim tsoro tana jiwo yadda nimrah ke zazago barazan kashe ta abakin door din idan ta ske ganin ta adakin mohan
duk tana hakan ne don ta razana ta sosai don tasan dagaske takeyi bazata taba barin ta ta zauna lpya agidan ba .ai kuma tasan karamar yarinya ce zata gaji ta gudu wata rana..har burin su ya cika
Ganin tana dada firgita yasa ta lallaba ta dauko wayar ta,bata taba dialing nunber sa ba sai ranar da shike aiki yake yi kusan ringing biyu yayi mi kyau sannan ya lura..
Maysoon?..ya fada abayyane ya mike batare da ya daga wayr ba ya fito agurguje..saurin saukowar sa yasa nimrah tayi saurin saka wukar acikin ta ta koma gefe ta daure fuskan ta tam tana surutai tana harhada magana ..
baisha mamaki ba,dama shi yasan haka kawai bazaiga kira ba,baice komai ba ya buga kofar bata bude ba gashi key dinsa na daki,hakan yasake komawa da sauri don ya dauko
ita kuwa banafshan dataji shiru bai daga kiran ba, ta shiga tara kayan ta a dan jakar ta anan ta fashe da kuka sosai tana jin wani irin karyewar zuciya
Daama hijabin da tayi sallah ta jawo ta kwaba har yana rufe fuskan ta tsaban ta damu,yana bude kofar ya same ta a rakube agefe gwanin tausayi . .
Cikin wanin rin yanayi yace banafsha? Taji dadi aranta data ji sautin muryansa amma bazata iya jute taorn data ke ji ba,ai gidan nasa ba aljanna bace ita san tagaji don tamkar prison haka take zama da nimrah
the only time she had her peace was lokacin datake doje mata bata bari su hadu,yanzun kenan ita bata da freedom agidan mijin ta?
Duk yadda ta so ta daure ta kasa yana talalfo ta daga kasan ta fada kirjin sa ta sake wmasa wani fitinanne kuka...
haka kawai yaji ya razana da yanayin ta musamman ma dayaga yadda idanun ta suka kumburo sukayi ja...
Kafin ya sake tanbayar ta ta ce dan Allah ka kaini gida yaya...ai kashe ni zatayi ni bana so na mutu anan wajen...kaji dan Allah..ni gida nake so ta dada fashewa da kuka
ya riko hannun ta karkawa take yi sosai sai ya kasa cewa komai yana kokarin nitsr da kansa
Mutsine nimraah jamila tayi irin taje ta aiwata karyan da suka shirya zasu fada don kar ma ya saurare abunda banafshan zatace anan gaba..
Daurewa yayi bai tanbaye kowa ba daga cikin su ba,ya jawo hijabin data sa shi ajuye yace babu wanda zai kashe ki ...ya zare hijabin yace zaki kashe kanki ne? Jakan hannun ta ya watsar a kasa
Jawo ta yayi zasu fita tare nan nimrah ta sami karfin giwa bude baki tayi magana .
Mistake daya tayi data daura hannun ta zata jawo banafshan daga jikin sa..
don kuwa bai bata lokaci ba ya takarkare ya juyo ya daura mata wata lafiyayen mari sai da wajen ya yanke da silence...
Shi dama abunda yake gudun nata kenan amma yau ji yayi bazai iya hakura tana cigaba ma yarinyar haka ba
Yace ma banafshan ta bar wajen ta jira sa adakin sa. .da gudu ta haura ta firgita dan haka ta dunkule waje daya tayi shiru tana sheshka
Wani kallo daya jefo ma jamila sai da ta hadiye yawo a sukwane tabar masa gidan sa
Haka itama uwar gayyar bai kyale ta ba,
Ya budi baki yace ya sake ta ne kawai bai fada ba,amma yadda ya razana ta da kalaman sa yasa ta ta firgice fiye da yadda ta firgita banafshan da kafarta ta fice ta bar masa gidan sa
Da shike ransa ya bacoi sosai cahn sama ya je guest room ya kwanta ruff da ciki bai sake dawowa ba sai da ya tabbata tayi bacci
Washe gari dalillin dayasa bataje islamiya
Bake nan don siai kanta ya dinga ciwo da kyar da rarashi ya mata allura ya samu ya fita
Nimrah kuwa dama babbacgin tayi ma kwana tayi tana kukan takaicin rayuwar ta agidan jamila.
karshe Haka suka hakura a wannan lokaci ta shirya ba bata lokaci ta wuce offishin mahaifiyar ta.
Dama jiyan tazo maiduguri yau zata zo abuja daga nan kuma zata tafi japan
Don haka nimrah tayi zaman kashe wando full time a quest house tana jiran saukowar ta.
By 3.45 pm suka samu zama don kuwa tun da zun ta ishe ta da bayani a waya ..
ko da suka zauna step sis din lady wato hjy adama tace ma nirmah ta gaya mata asalin labarin meke faruwa agidan
Nan ta shiga rero musu abunda ya faru
Inda sukayi shiru suka hakimce Kallon ta kawai lady zineta take yi cikin ranta tace"lallai nimrah bata da lpya..'ta ayyanah da wani rin disguisting looks
Cahn hjy adama ta ce ranki shi dade..my dear sister.. ya kamata ki dauki tsassuran mataki akan yaron nan ban taba tunanin izigilin sa zai sa ya dinga daura hannun sa akan nimrah ba"
Thats unforgivable you know
Ba bata lokaci lady ta tabe baki tare da binsu da kallon basu san me suke yi ba..
Cahn Tace babu abunda zanyi masa nikam ma yayi min dai dai I wish dukan tsiya yayi mata..iskancin banza
Tayi tsaki ta mike zata bar wajen
A hargitse nimrah tace mum?
Tsawa lady ta buga tace kiyi min shiru nimrah...
Ashe baki da hankali meke damun kwakwalr ki ni kenan Kullum ina kullawa ke kina barazanan warware min
watoh duk abunda nake gaya miki akan yarinyar ba kiji ba,..shawarar kawarki kike bi da shike itace uwar ki ta bariki ko ..i told you many times babu wani kishin haukan na tsakanin ki da banafsha farasat.
What are you tryn to prove now..duk bayanin da na miki bakiji ba kO yarda dani ne bakiyi ba?ohh watoh
Har Kin fara tunxira shi yana marin ki agaban ta and then what next?me kike tsammani kuma dama.
Sunkuyar dakai nimrahn tayi
Lady ta cigaba tace
Hmmm my instinct were right dama.. ure so worthless amma sabida kin taka babban rawa wajen sarke mini alhaj muamar acikin harkoki na rayuwa sai na soma tunanin maybe kina da amfani.
Ni nan Nafi kowa sanin tun Lokacin da na haife ki baki da amfanin komai a duniya cos ure so dull nimrah
Gashi na yi miki auren ma na barki shine har kike tunanin warware min shiri na..
Kuka nimrah ta fashe da shi ta kuma mikewa a zuciye zata bar wajen batace komai ba
Tashin hankali ne ua gauraye wajen kowa da abunda yake ji na bacin rai
Hjy adama tace habawa"Zineta Wai meye hakan ne ..she's ur only doter fa matsalan auren ta ta kawo miki
Bai kamata ice haka ba...
Tace i dont care anymore Adama...kina tunanin nace ki taho tare da ni ne dan na saurare ta?meye ban mata ba?
Mari,..duka,tazo nayi mata ko kashe ta zanyi?
I got her life...na bata rayuwa mai shegen kyau da wadata.. mijin data ke gadara da shi din ma ni na bata shi...sabida bazata iya komai akansa da rayuwan ta ba this is 4years amma har yau bata taba samo kan namiji ba?
so all this favour abanza nakeyi kenan tunda magana ta kwalli daya ta kasa dauka
Sulalewa kasa nimrah tayi ta sake fashewa da kukan takaici da bacin rai
Lady tace Ohhhh Allah!! anya ba sauya nimrah akayi wajen haihuwa ba kinsan ba haka nake ba ko adama?wannan dakikan cin data keyi ba jini na bane tasan inda ta debo
Nan anty adaman ta mike
Tace pls calm down zineta Allah ya huci zuciiyar ki...nimrah bata kyauta ba amma ai hannun ka bazai rube ka cire ka jefar ba..
Can we please try and be a family for her na yau kawai..mmm
Kiyi hakuri ta sauke murya tana rarasshin ta.
Da kyar ta dago ta dube ta tace this is the last time da zan saurare ta.
Damuwa ta ba auren ta ba muamala na da alhaj nake dubawa.
I need him musamman yanzu da na sa siyasa ta agaba
Anty Adama Tace haka ne kuma bazamuyi wasa da wannnan ba
Nimrah maza ki durkusa ki bada mahaifiyar ki hakuri
Tana cikin wani halin bakin cikin amma haka ta rusuna tace im sorry mumy dan Allah ki taimaka min...wallhy komai ya lakce mohan bana gane masa ko kadan i swear
Lady Tana shiru don ko kallon ta batayi ba
Fada anty adaman tayi ma nimrah akan kar ta sake haka ya sake faruwa...tana amasawa cikin ladabi idan kaga ganta sai kace baa ita bace
Nan suka zauna
Lady tace a baya namiki bayanin komai na tafiya dai dai ta wajen sihirin ki akan sa,fannin yarinyar kuma is all done tun ranan farko na fada miki ba yarda da shi zata yi a matsayin miji ba tunda ta rike akanshi iyayen ta suka mutu..komai akan akalar mu yake musamman da uwar mijin take da nata fannin kalubalen da zamu latsa to our own advantage
Shiysa Nace kar ki shiga damuwar yarinyar sabida na samu daman shiga da dabara na ta karshe wanda zai kawo karshen dukan matsalan nan
Da nace ki takura ta bance ki takura ta da hauka ba..
Son banza da wofi dakike masan ai ya dace mashi kadai zaki yii haukar inkinsan ke macece Shiyasa nace babu kishi
For god sake katuwa dake sai na fada miki yadda zaki takura karamar yarinya ta gudu a gidan ta?
Ko sake kashe ta zakiyi ki jawo min wani jafa'in?
I expected to use ur poweer and brain as a grown uo woman
Ni da kike gani na nan Mahaifin ki bai taba kaunata ba infact sharri nayi masa na karbe rayuwan sa daga hannun wata ya macen dayake ikirarin yana son ta tana son shi.
Duk taurin kai da izzan mohan ko kadan bai kamo na mahaifin ki ba,nasan yana da wacce yake so nima kuma ina son sa
Amma bansa hakan a gaba na ba
Na aure sa da karfin kwalwarta da iko na bada kishi da hauka ba
Haka kuma ya mutu kaskantace awaje na.
Ni ban masa sihiri ba sabida nasan na isah mace.
Muddin kina so ki dawo yata nayi alfahari dake Kema hakan nake so ki zamto.
Don wallhy nimrah kika sake wani fanni daga plan dina ya girgza wajen alhj muamar da hannun zan kashe ki
a firgice nirmah ta dago ta dube maman nata wanda bau ko shakku a zance nata
Tace Abu daya zakiyi yanzu
Ki koma ki ajiye kan haukar da kika fara
ki bashi hakuri..yarinyar zaki ja ajikinn ki
Play ur codes cikin salo har ki samu ki fitar daita agidan da bakin ciki wata rana and that day i shud persnaly plan her dath clean and natural
kinga ba wanda zaice kin kashe ta amma yanzu dakike haukr ki ko ciwon kai tayi mohan and his dad wll definatly hold you responsible and i wll not spare you too..
Da muryn barazana mai cike da shauki lady ta karasa maganan ta
A hankali ta dago tare da sauke ajiyan zuciya tace
I promise you mum daga yanzu i wont eva disapoint you wallhy nagane kuskure na
yadda tayi magana sai ta basu tausayi hjy adaman tace good girl maza tashi kike ba zama ai da zafi zafi ake bugan karfe
haka tayi msu sallama ta bar wajen
Sai dai bata iya komawa agidan ba sai da ta nitsar da kanta da maganin da alluran bacci sannan ta yanke hukuncin
Ita kuwa banafshan Yau kam tun da ta tashi taga sarai yana binta yana lallabata sai ta samu damar zuwa gidan hjy mamah don ta cinye wunin ranar anan
akan idan ya dawo daga aiki sai su taho tare ,
Taso ta fada ko da kadan daga abunda take fuskan ta amma yadda suka ishe ta da zumudi da kwainane irin na tsoffin yasa ta kasa maganan komai ba sai kawai ta bisu suna faman hidaman surutinn su islamiyna da yasata kawai ta fada ma hjyn mamah suka sa albarka
Dama yau kafin su fito yaya mohan dinta ya bata sabon laptop mai kyau na apple,sain