Showing 147001 words to 150000 words out of 245996 words

Chapter 50 - AJALIN SO BOOK COMPLETE BY SURAYYA.txt

07 Aug 2025

6587

ta tsaf ta zauna ta kumburo fuska tayi tagumi
Sai gashi ya shigo
ganin ta tatra komai ya SA shi dariya a boye...

yayi gyaran murya yace good for you....Toh
kije kinyi baki a palour..

ni ban San kowa anan ba, ta yi pou t tana kukuni

"tabe baki yayi ya kamo hannun ta suka fito sai kiriniya tke masa.

ganin su mrs megan da yaran ta Yasa ta shiga kwace wa slowly zata koma ciki..

kamo ta yayi ta fada jikin sa...

if u let me do anything silly gabn yaran nan,i wll screw you.

zatayi magana yace keep quiet
..hakuri zasu baki Ya sake ta ya juya Abun sa

yadda dukn su suke kllom ta sai jikin ta ya mutu ta fara jin kunyr abun da tayi mata dazun

good morning maam ..with much nervousnes ta karaso
murmushi mrS megan ta mayar mata ta ansa tare da fara bata hakuri.

ta sha mamaki da taga su sharon sun ce mata sorry,duk Damuwar su kar ta raba su da shi

cewar da suke basu da kowa a duniya sai shi ya sa taji tausayin su aranta.

cikin kankanin lokaci suka samo fahimtar juna Dukan su

anan har ta nuna ma cameron zane data masa alkwari na estate masu kyau a afor paper

su sharon ke cewa suma sai ta zana musu beach coffe shop

kallon su yake yi yana daga tsaye cikin complete set na true blue suit Giorgio armani har cikin ransa yaji dadi sosai

nan ya sauko suka yi sallama sa yara so emotional har suka bar garin jikin ta a sanyaye.

Haka kawai sai taji bata son magana haKa sukaje shoping koda yazo kusa da ita sai ta daure fuskan ta

karshe tsaki ya ja yace mata duk kurin ta ya Kare yau zata je ta hdu da wancce ta fi karfin ta,sai ya dube ta yace ai ita bsu sharon bane kuma kin Sani

haushi take ji har suka shiga jirgi suka sauka aka kawo su gida tana kumbura fuskn ta"

worst part ana shigar da kyan su ciki sai ga Nimrah tA fito

kallon shiga ciki ya mata ta basar da shi tana kllon su

duk da dariyn munafurci da kisisina da nimrah tayi bai boye wani bakin cikin ganin su tare ba Aranta

jkin sa ta fada ya kwafi idanun Banafsha cikin Neman tsokana ya kankame ta"
Yaushe kika dawo
Tace babe yanzu na shigo Gidan nima kasan mum tace mu dawo gida da amarya'

hankalin sa ne ya Kwanta da y fahimci bata gane daga ina suke ba yanzu
yace ok gobe zaki koma gIdan kenan yanayi yana riko waist din ta don ya kular Da bafshan dake tsaye

ita kadai take tsaki cikin wuya

cikin langwabewa da kisisina tace not yet babe i miss you

takawo lips dinta kamr zai kauce sai ya cafko ya shiga kissing dim ta

Banafsha lumshe idanun ta tayo cikim Fushi ta hatsala ta haura sama

Whats wrong with this one Nimrah ta bita da kallon banza

Yana shiru kamar shima ba kallon ta yke ba

tana rufe door ya sauya fuskan sa Yace shi ya gji zai Je ya huta

Bai shigo dakin Banafsha ta ba sai da safe

Kwance take ta hakimce da system dinta aKan cikin ta tana latsawa

Coffe cup ne a hnnun sa suna hda ido Ya watsa mata Kallo

daMa da fushin satayi bcci anan Ba Yadda ta iya sai ta gaishe sakawai

Dan ya dada bata haushi da Kyar ya amsa...dama
Sunyi Waya mai tsayi da anty rawiya Kowa yace mata yana gida sai itama
Ta tambye Sa tafiyaa gida

Cikin idon ta yace ah'a Bazata je ba
Yace kin Ma sauko kin Ci abinci ko jira na kike na zo
Na dafo miki

.Bta kula shi baTa zumburo baki cikin kukuni ta juya masaa baya

Wani Tsawa ya Daka mata ba shiri ta ajiye system Din ta yi kneeling Akn gdo

Are you mad..ya fada cikin masifa
Cikin saibi tace kayi hkuri yayh

Sory for ur self duK Snda na miki
MaGana kika juya mim baya sai na mare ki
Get up now kiyi abunda nace

Toh me ka cedin

Go get something to eat,neman aje gida ace ina barin ki sa yunwa ko

Tsaki ya yay ya rufe mata kofa

Kulle kofar ta tayi ta sa lock tana zumburo baki wanda yaji nude lipstick
Sanye da jumpsuit shima pitch colour mai dan laushi ajikin ta.

Zama tayi abakin gado ta sauke ajiyan zuciya Tuno da cewa hjy mamah tace kar ta yadda ta zo gidan batare da izinin sa ba yasa ta sake dan karamin tsaki,

She just wanna get out of here"yanzun haka kawai take jin komai a wuyan ta
Chan dare ta sauya zuwa wani bingel din riga pink iya idon sawon ta


Daukar wayan tayi ta kira maryam..hello tafada cikin sanyin murya,wani surutu ne ya doki kunnen ta tace" call me back babe ina kan hanya ne..tace ok ta kashe call din with small sight reliave ta dafe kanta

'Wani mummunan sha'awar mint tea ne ya sata Tana ajiye wayar ta saka simple sleepers ta sauko,kitchen ta nufa ta saka lipton a ruwa nan ta shiga grating fresh ginger ta hada da myrthrus(minanas) da mint leave ta tafasa ..

In fews minutes tayi sieving hadin nata ta hada shi a cup

Da shi a hannun ta ta fito,

Bata lura ba sai tafiyn ta take ayayin da nimrah ke tsaye daga step tana kallon ta cikin wani irin mayunwacin fushi


Wannan y'a amma anyi cikkakiyar karuwa ji yadda take min yawo tsirara a gida na.....ke!!!!

Ta daka mata tsawan da ya sata ta razana,kirjin ta bugawa yayi cikin rashin sanin tana wajen tun farko sai ta waigo a tsorace

suna hada ido taja tsaki kasan makoshi ra dauke kanta ta bude honey bottle tana zubawa a tea din ta.

"Wannan wani irin iskanci ne kike min yawo a hakan baki da kayan sawa ne ko neman tsiya.."are you mad.?

Tayi mata shiru...Dada kallon yadda kyawun surar ta dake yawo acikin kayan ya sa dada harzuka tana saukowa.

Badon ta iso kusa ba da bazata taba yadda cewa akwai panties jikin ta ba

Im talking to u ko kin kurmance ne,..ta dada hatsala

Still Bata amsa ta ba sai ga sallamar sa...
da sauri ta dauko shayin ta tayi gaba ta haura da ta ta barsu .

Faisal ne ke biye da shi dauke da brief case dinsa,da medical file na banafsha da dama yace akawo masa gida.

Ganin hakan ya ja hankalin ta"medical file? So take taga meye ne aciki...Cikin saibi da boye fushin ta Tace Welcome babe,da gefen idon sa yake kallon shigewar banafshn atakaice yace
Bakiyi bacci ba?

Tace uhmmmm...im
Just leaving now briefcase dinsa ya karba yace kaje kayi printing min wancan file din ka hado min da shi

Yace yess sir,ya juya da file din zai fita sai kallon shi take

Sai yace mata ok gudnite

tayi masa light peg ya wuce ta wuce bai san cewa labewa tayi tana jiran shi yayi nisa ba,

tanajin yayi banging door ta sauko da wuri agurguje tabi bayan faisal
tace faisal?...faisalllll ta dada sautin ta da sauri ya juyo yace yess maam

Whats this tayi masa nuni da file din yace mata its medical report maaam.

Ta fauce cikin basarwa tana cewa isit for mohan?ta bude first page ta shiga dubawa

Yace maam ist stricly personal
Wani hararar sa tayi tace shut up baka magana a hankali ne,kira min shi zakiyi ko me munafuki kawai nan ta karance shafin farko inda ta fahimce banafsha is alergic to darkness

Sai dai ta kasa karasawa sabida tsoron kar mohan ya gansu

Cikin saukewar murya da bude ido ta saka shi aikata mata wani aiki,..
wanda har a ransa bai wani so ba haka ya fita a sadade yaje aikatawa

Ga yanayin garin ya fara sauyawa har lightening yana striking,ba laifi ya nufi inda gen house yake ya shiga aikata abunda tace mashi

Waya mohan ke yi dan Ko ajiye kayan sa bai gama yi ba,sai kyat wajen ya dauki wani irin mummunan duhu yace whats going on here ya mike ya fito...
Every where is pitch black
....cikin damuwa yace
Is anyone here?
Shiru,sai ya shiga kirar faisal...
Har ya laluma ya fito bakin kofar Shiru,

Cikin bacin rai da takaici yace wannan wani irin carelessness ne damn it thy cant even take care of this house...

Chan sai ga faisal, duk dama yasan oders daga nimrah ne amma fargaba da tsoro ya sa shi kasa hakuri sai ya amsa.

Yace whats wrong with the gen sounding already pissssed ..cikin barin jiki faisal ya misho karyan petrol ne yayi kasa.

Wani takurarren tsaki yayi aransa yana tunanin when has this eva happen...fix it ...ya fada cikin daka masa tsawa rai abace ya juyo zai Wuce ..

Just then ya tuno da banafsha..
Oh my God...ya furta da wani irin fargaba da sauri ya haura kan step ya nufi site din ta

Nimrah dake labe a duhu wani Murmushi tayi: I hope u die in alone in darkeness just the way u darkened my life.

Tsaki taja ta nufi dakin ta cikin
lalume bai ma sani ba

Banafsha..banaf..sha yake fada har ya kai bakin door.

Shiru yaji wanda ya dada tsorata shi,open the door,y buga kofar amma shiru,..wani irin tsoro ne ya rufe sa haka kawai jikin sa ya bashi ba lapya ba.

Chan ya sake juyo wa a dame ya murda lock din da karfi sai ga door din ya budu.
Banahfsha..ina kike am here Please Dont be scared..

Daga kwance take ta rungume kanta tana karkrwa iya bude idanun ta bata yi,nan ta jiyo muryan sa..

Ya sake cewa Banafsh ..nan yaji tsansi alaman an zub da ruwan shayin sai ya fhimci tana kusa..

Im here Pls come to me,vata cikin hankalin ta sosai amma haka ta mike cikin tsananin tsoro da rikita tana cewa yah mohan...
Where are you..muryan ta gwanin tausayi ta fashe Da kuka ...pls come " ter..e susto(im scared)

Hankalin sa duk ya tashi".....im here bby
Ya fara bin inda yajiyo muryan ta ji kawai yayi ta fada jikin sa da wani irin speed tyi cluching dinsa tight....dont leave me pls dont leave me...ya dda manne ta ajikin sa cikin lallami yke cewa i wont do that im sorrryyy girl u gonna be fine...
Dada clutching dinsa tayi cikin rudewa tana kuka sosai, hankalin sa tuni ya tashi
Ya shiga patting gdon bayan ta ya saa hanunn ta slowly yana calming dinta

Dago ta yayi cikin tausayi yana jiyo Karkwan da jikin ta keyi,
A hankali ya raba ta da kasa auma isa kan gado sai aka kawo wuta...

Kalon ta yake fuskn ta har yayi ja Idon ta a lumshe tace yaya ina katafi ka barni ...
Ya mtso Daf Fuskanta yace no where im just here ..only for you
A hankali ta shiga wasa Da hanun sa ayayin da ya tallafo ta kirjin sa ya hde bakin su waje guda

Sauke ajiyan zuciya ta shiga yi bai san sanda tayi bacci ahakan ba..

Kwantar sa ita yayi yai zaman aa anan yana gdin ta
Sai chan yaDawo dakin sa.

Nimrah dake tasan bata aikta gaskiya ba sai ta wuce muamar's7 mansion Da safiyar Allah ko wanii gaisuwar kirik bta tsaya sunyi ba

Yana turo kofr ya hango ta kwance ta kankme kanta yadda ya barta jiya haka ya same ta
Cike Da kulawa ya nufo ta 3mint yana zaune a bakin gado amma bata san da shigowar Sa ba
Sanda ya daura hannun sa akn wuyar ta yana feeling tempreturen ta

Pretty hot ya shiga kokarin jawo ta jikin sa cikin wani irin kasala ta shiga bude idanun ta tana shige mishi nishin ta na fitowa da kyr

What's wrong y tambya adame kafin ta budi baki wani amai ne ya sata yunkura a gurguje ya rikota yana cewa lpya?
.
.toshe bakin ta tayi cikin wani mawuyacin hali tace i want to throw up..u...kfin ta gama karasa wa ta kwazo masa amai ajikin sa

Lumshe idanun sa yayi cikin tausayi har sai data gama tsaf sanann ya maido ta jikin sa da kyau ya bude drawer gefe da su ya zaro sabon syringe ya jawo jinin ta,


Kuka kawai take yi bai damu ba ya kira faisal yace yanzu yaje ya gwada masa

kan ta ya tallafo suka shiga bathrum ya tsaftace ta ya dauro mata alwala suka fito

after like 15minute ya share aman ya daura ta a kirjin sa yana tambayar ta y take ji..

Kwantr da ita yayi yace daga min cikin nagani,yana shafawa wayar sa tayi kara..jikin ta duk a muce amma
Kallon sa take har ya gama ya ajiye wayar

Wani yanayin da bata taba ganin sa da shi ba Tagani 'zatayi magana ya jawo ta cikin sa cikin wani rungumar da bata san da shi ba
Alhamdulillah ya furta cikin tsananin farin ciki ya dago ta yace congratulations baby girl ..ya shfo fuskan ta ya daura mata kiss yce
...sweetheart ure pregnant..

Wani dum taji a kunnen ta take taji ta warke Gwalo ido waje tyi murya na rawa tace what?yayah pregnancy?
Yace YES.
Follow@ surayyahms

*🌺🍒AJALIN SO🌺🍒*


_WATTPAD SURAYYAHMS_


36.


Kafin ya sake cewa wani abu ta tsare sa da wani irin kallo,...wani matsanancin kuka ta fashe mashi da shi..tace ah'a fa,Yaya mohan ni wallahy bana da ciki..ni ban son shi, haka kawai zaka laka min?ai Kaine kake da ciki bani ba" ..cikin bori ta zame daga jikin sa ta cigaba da kukan"

Kallon ta yake don Har cikin ransa yana jin kukan nata..daya ga abun nata bana karewa bane
runtse idon sa yayi ya janyota jikin sa ya rungume ta yana peting bayan ta cikin rarrashi

Kukan kawai take har tana girgiza kafar ta",cikin ranta take cewa ni bani da ciki...Ni dai bana so..Yana shiru haka yayi ta petting bayan ta har sanda yaji tayi shiru...

Sauke ajiyan zuciya ta shiga ayayin da ya dago ta suna kallon juna"yace Banafsha?kina da hankali kuwa,Wato
Ke abun kuka baiya miki kadan Ko? Ko dan kinga kinayi ina kyaleki Shine kullum sai kinyi

turo baki tayi cikin sheshheka tace ai kaine kake tsokana ta, . meye na maka da zaka ce min ina da ciki..

Nan Ya dago ta da kyau ta zauna bisa gadon"yace wa yace miki wasa nake miki..?

"toh ya akayi ka sani...ai yau ne kawai naji amai kullum lpyata lau banjin komai..

Banafsha anyi miki test its confirm...u are pregnant.

Cikin shessheka mai zafi Da rauni tace"Har yaushe ka iya test din?...
Karyan banza,..ai baka iya komai ba Dama,Muryan ta na rawa tace Ohhh baka sani ba ko?..test din ma karya ne"
Ni nasani..fake doctor kawai..Ta karashe cikin masifa mai dada bayyana sabon halin da take ciki..

Dariya ma ta bashi but he can't

Yace toh naji bn iya komai ba to muje wajen real doc su duba ki mana agani Ko ban jefa kwallo kin chabe ba

"Tsaban haushin sa hannu ta kai kan fuskan ta kamar karamar yarinya zatayi Masa wani sabon kuka tace ni bazan je din ba"...Ni bazan je ba..

Ya isa haka Banafsha ya fada da kkakauran murya Zai taba ta ta firgice ta mike tsaye'

..yace baby careful ciki ne dake can't u see..

A harzuke tace wai komai nine xan nayi!?meyasa anty nimrah bata da ciki..ni ka karba ka bata kawai ni bana so"

Kallon ta yake tana sheshekan ta daure fuskan har tana jan hanci a dole Ita bata aminta da shi ba
"
Tsaye ya mike ya same ta ganin yadda ya sa fuskan serious yasa ta sauke kai kasa gwanin tausayi"hawaye ne masu sanyi mai tattare da fargabn kuruciya suka zubo

...hannun shi ya sa ya tallafo face din ta ya goge mata Su..."no more tears Pls.. kiyi hakuri kinji...
ure no longer a baby and if u keep cryng i will get sick worried..."

Shiru kawai tayi Don Yadda yake maganan cikin taushi da rarrashi ya sa taji nitsuwa yadan zo mata

Nan Ya kamo hannun ta cikin Dabara suka koma kan gadon yace ina ne ke miki ciwo?..tell me,ya kalli kwayar idanun ta Da suka cicciko

Sauke nata idan tayi A sanyaye Tayi nuni da marar ta Tana turo baki,hannun sa ya daura akai ya lumshe idanun sa'yayi wani kyakywan ajiyan zuciya...

Yace are u scared,?..ta dago kadan ta dube yadda ya maraice mata fuska...

Haka kawai taji fargaba ya rufe ta sai Da Dan tsillin tears ya sauko sannan ta gyada mishi kai

Hannun shi yA dora akan wuyar ta yana shafowa gently Tare suka lumshe ido..

With serious tune yace banafsha
...muddin zaki rike cikin nan babu abunda zai same ki...i won't let anything hurt you swthrt,i swear....ya bude idanun sa akan nata Wanda suka cicciko Da Rikitattun hawaye.

karamin ajiyan zuciya ta sauke Bata ce uffan ba

Yana dada shafa gefen wuyan tan Sulalewa tayi a hankali..
Jikin sa ta koma ta kwanta tayi shiru tana sauke Ajiyayyan numfashi..

Dada rungomo ta yayi Ajikin sa ya lafar mata da kai calmly..
...yace ki kwantar da hankalin ki kinji"...xaki ci abinci?..ko baki jin yunwa?...
Ita kam Turaren jikin sa ta shaka sai shiru yaji tayi
Babu amsa.

sai Da ya sake maimaitawa ya lura,dago ta da zaiyi yaga har bacci ya sure ta...

Murmushi yayi ya kwantar da ita ya gyara mata pillow Akan ta tare da manna mata kiss A goshi.

Gurfana yayi agaban ta gwiwan sa A kasa Kusa da saman Pillown Da fuskan ta ke kwance

kyakyawan fuskan nata yake kallo yayi Ya sauke numfashi yayi murmushin xuci"

shi mutum ne wanda bai iya boye so ko kiyayya ba sai ta zamto Masa dole.

cikin ransa yace
"ajalin soyayyar aysha ya maido mun ke Banafsha

..yau ko da zan rasa raina da shi zan kula dake,u have no idea how happy i am now.

Yana kallon ta ya dada shafo goshin ta" I can't wait to have little you in my arms..

dada daga rigar ta sama yayi ya shafa cikin ta
Ya lumshe ido..Allah ya sa ki haifa min ya mace Banafsha ta...'
Nan ya saki nannauyan numfashi muryan sa na rawa yace
"i love you.. so So much sweetbird
ure my only happines..yayi kissing hannun ta a bayyane ya furta insha Allah babu wanda zaiyi ajalin soyayyar mu.."sleep baby..ya jawo bargon rabi ya rufa mata ajiki

Daga nan Ja mata kofar yayi ya nufi dakin sa,for almost 5mnt yana tsaye Jingine da wall ba abunda ke damun sa yanzu kamar yadda xai fuskan ci al'amarin ..would mum eva accept this?..Don ko kadan nimrah bata cikin budget din sa...

wayar sa ne yayi kara ya daga mahaifin sa ne don haka"cikin ladabi ya fara magana..Yace mohan son...
"ya kamata ka taho fa, Kaga kawun ka Alhj Burak shima Har yazo... kasan kaine zaka jagorance su wajen deal din nan ko?..
...yace eh nasani dad...,cikin ransa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login