Showing 45001 words to 48000 words out of 245996 words
kula ba da shike basu magana kwana biyun..
Duk tana lura da abun dayaje yi da gefen idon ta amma bai sani ba..
Sai wajen past 3 baccin asali ya dauke ta shikuma sallahn tahajjud yayi mai tsayi har aka idar da fajr sannan ya koma ya kwanta baccin dole ne yayi awon gaba da shi...
Ko da ta tashi sallah taga yadda yake bacci tasna akwai gajiya sosai ajikin sa wani irin murmushin keta tayi ta zo ta zauna gaban system din nasa ta bude file din daya gama hadawa.
Bata tsaya kallo ba a ranta tace yau zaka san ba wasa nake dakai ba...
U think ure the only one that knows how to joke with ppls life ko mmm..
Nan ta samu waje ta zauna ta juyo cameran system din gaban ta ta shiga daukar wasu anoying pics,ko ta turo baki ko ta wage shi ta zaro harshe waje gashi dama
Long sleeve baby panda sleeping dress mai kauri da troser tasa dogo har kasa complete pink sune
Ajikin ta..
Tana gamawa tayi saving akan files din wajen taga an rubuta my heart..
Tayi saurin rufewa ta koma bathrum ta dauro alwala
Kicin kicin dn ta yasa ya tashi, its early so bai duba komai ba ya fita ya wuce masallaci domin yin sallah.
Haka ta zauna cike da fargaba da neman masifa,
Gashi taje dakin hjy mamah a kulle wato yau nakai kaina hjy mamah shine zata rufe min kofa
Yasan supervisors din nasa basu da dama is a matter of professionalism shikansa yasan ba wasa a cikin harkan
Yana kan sauri yau kam ma sawa yayi faisal ya zaba masa kayan sawa.
Shine mai aikin gidan daya saba da shi..musamman wajen ladabin sa da sanin abunda ya dace.
Nan ma yaga zai bata lokaci nearest towel he can get ya daura a kugun sa ya shiga bayi da wuri yana wanka.
Haka ta shigo ta zauna hijabin ta ta cire ta zauna durus gashi bata so tayi lattin schl
Taga agogo alredy shida ya wuce ana neman to 7.
Da bata ga kayan sawar sa awaje ba sai Ta dauka ma bai shigo ba,
Dan haka ta yanke hukuncin yin wankan yau anan..
Sai dai ta nemi towel din data saba sawan ne bata gani ba,
Ko dan ta dade batayi wanka anan ba yayi disposing"tsame baki tayi irin
Tasan sa da rigima dama...tana kaiwa bakin kofar bathrum suka ci kato saura kadan tafada kirjin sa.
Wani sanyin qamshi ne ya bige hancin ta a duk da tayi saurin kau da kanta gefe bata lura da Hannun ta daua rabe support akan jikakken kirjin sa ba..
Yana kallom tender hands din nata cikin wani yanayi Yayi tsaki cike da fuskan ko in kula yace can you excuse me....
A girguje Ta mike tana boye hannun nata abayan rigar ta..
Nan ya kare ma kayan kallo shes prety in evrything dama shi ya fada "she's a maysoon' amma taurin kanta ne sam baiya so..
Duk ta birkice ta rasa meke mata dadi sai Binsa da ido take yi ta dawo ta sauna tana bambami kasa kasa..
Aransa ba abunda yake kallo shine maybe tana da aljanun safiya ne yau kuma sun tashi...
Da kyar kafin ya fahince cewa ai towel din ta ne ajikin sa yasa take kukkunii...shikadan sa yayi smirking nan aka knocking a hakan ya wuce ta ya karbo kayan sa tana ji ya rufe kifar ya dawo..
Ba kunya ba fargaba yana ajiye kayan akan gado ya zare towel din gaba daya ajikin sa...
Tana ta shirmen ta har ya iso ta gaban ta,
Sai ji tayi yace take..da zaice sorry sai ya fasa.
Bata lura ba Ta mika hannu zata krbe da sauri ta sake ta sake kara ta koma kan gadon da gudi ta dikunkne hannun ta akan fuskan ta
Wani irin bugu kirjin ta yayi
Bata taba tunanin zai tsaya gaban ta naked ba.
How shameless takawo
Aranta tana rawan jiki fargaba da bugun zuciya..
Amma ko ajikin sa..
Ido ya sa mata ma sosai yana sa kayan sa a tsanake yana duba yagani ko zata bude idon ta sake kallon sa..
Sai dada matse kanta take ta rufe idon sosai hatta duvet din sai da ya cukuikuyo da jikin ta.
Har ya kammala sa kanyan sa bata dago ba ya dauke laptop din sa ya fice adakin ..
Sai after 5 mints da jin karar closed door din sannan ta bude ido wani shegen ajiyan zuciya ta sauke tana hana kanta sake tuno abunda ta gani dazun..
Shikuwa yau Lpya lpya suka rabu da hjy mamah tayi masa fatan alheri ya fice ya nufi office din sa.
He s confident don duka abokan sa suna nan
Dama tun bayan auren sa dr aliyu yaje canada amma yau yana tare da su a wajen programe din..
By 10 aka gama hada komai itako banafsha har ta dena fargaban abunda tayi masan
Da shi da umar da aliyu sai nurse sectaryin sa mai suna samantha.
Sune a hall din..
Isowar bakin ya sa su mikewa taaye in absolute respect
A german Dr damien blair.
da kuma indian american heart surgeon dr mrs mahira mathur.
Dukan su kasan tsiffin hannu ne rikakkun dattijai masu daraja
Ko shi mohan yana jin fargaban tsayawa gaban su atho hakan bazai taba nunawa face din sa ba
Gashi he was busy coodintng his workers moves kar su bashi kunya ko samun time din bi takan presantation din dayayi bai yi ba
All he tots was ai ya bata kusan duka lokacin sa akai so he shud just relax
For a moment..
Haka aka taro neatly dressed in grey Suit and black cover shoes komai na designer sa yau ta prada ce inline with his matching neck tie na plain caravat,
Sosai yayi kyau looking so formal and official mrs mahira mathur bata iya shiru ba sai da ta yaba qamshin turarar no 1 imperial majesty na clive christain dake tashi ajikin sa da suka gaisa.
He was nervous sai da ya zo gaban su sannan ya soma jin faduwan gaba..
Rimi rimi yayi bayanan sa masu dauke hankali as usual kowa yasan he's fond of that..
Babu abun gushewa har hankalin sa ya kwanta sai da yayi yunkurin nuna musu practical works dinsa kafin yaga tashin hankali..
A rayuwar aikin sa bai taba ganin abunda ya bata masa rai kamar
Yau ba.he was sure of himself so lokaci guda ya haska very funy and weird hotunan banafsha a majigin
At first da bai dago kansa ba sai kallon kallo mr damien da mrs mathur suke bada juna
Tace excuse me dr mohan whats all this?its a girls nite pic"
Mr damien yayi dan murmushi yace i gues she's his heart so we have to keep looking..tho basu fada yadda zai ji haushi ko fargaba ba amma abun ya dame sa sosai....
sai ya shiga neman yadda zai sauya ya sa asalin na shi amma tsaban baciin rai sai yaga sun masa nisa fuk hotunan ta ya cika masa agaba gaba
Shikam aliyu mamaki ne ke cinsa dr umar yayi tsuru tsuru ai yasan fuskan sarai.
Sai kallon sa ake wajen 7a dauke shiru....ga hotunan sai wuce wa suke .wasu abun dariya..daya daga cikin dalilin daya sa suka shagaka suna jefan sa da silly tambayoyin kenan..
Is not that too serious to them ai sun san baya sa wasa a harkokin sa amma to him he was chocked up baya so ma ya kalle si da kyu hidden his anger ya dago ayayin da mrs mahira mathur tagama karantar yanayin sa
Sai tace we understand ure not ready yet,hakan data fada kamar an tsaga zuciyan sa ,sai ya kashe system din gaba daya ya karaso gaban su nan suka mike..
Fuskan sa bai nuna alaman da za'ayi masa tuhuma ba sounding both embrassed and provocked Yace im so sorry for the mess i will definatly...mr damien ya katse sa dacewa its ok..
But this is ur last chance dr mohan..
You cannot be what you want if you keep making mistakes..
A heart surgeon does not take that risk... A ladabce yace yes sir..
Mrs mahira mathur dake irin dattijan nanne masu shegen son funy quotes tace" she'must be ur little one i gues..yayi shiru..tace kar ka damu haka suke
She made me laugh atleast ko dan kaga banyi dariya ba..dan dolen sa yayi slight murmushi ya dan kau da kansa
a woman is alwys the most understanding when it comes to men's emotions taga bacin rai sosai a idanun sa.
Tace we shal see you in 1 week days make sure ure ready...
Da sauri Ya dago kai cike da mamaki ya shiga musu godiya...
Baiyi tsammanin zasu bashi 2nd chance ba ya sha jin ana cewa basu accepting mistakes sabida dokan aikin.
But its seems like bazasu iya boye maitan su akan sa ba sun gane shine irin drs din da suke so stricy minded and intelligent
Gashi dai he's quiet young amma komai na asibitin nashi ya birge su
Dan haka ne ma suk shiga dube duben sa suna ganin marasa lpya
Dr umar aliyu,suke biye da su yama ki daga kai bare asake kawo wancan maganan still fuskan sa bai kawar da alaman bacin ran ba amma sabida bakin dai ya daure.
Bangaren su banafsha kuwa bayan an tashi, suka fito maryam yau da wuri aka zo daukar fazila dukan su sunsha mamaki yaya ameer ne,don shi yaki amincewa da bayanin da
Fazila tayi masa akan banfshan matar aure ce..yace shima zaizo yaji zancem dakansa.
Hakan yasa taki sam ta karasa inda suke ta kyale maryam taje...daga gefen titin makarantar ta makale fazila da maryam suna tsaye suna kallom drama duk inda yaya ameee yayi sai ta ki sam ta bashi atention.
Iya kokarin tayi wajen gyada masa daya tambaye ta tana da aure..but bai yarda ba yana so lallai ta bude baki ta basa gamshashe kuma cikakken amsa sabida sosai ya ko da son ta amma sam bata son ta amsa sunan matar mohan..
Haka ya gaji ya kyale ta da alkwarin bazai hakura ba sai ta bashi tabbacin tana da miji,ya juya kenan wani katoton mota ya taho da speed saura kadan ya bige ta
Amma bata lura ba duk ta rude ta zube a kasa sakamakom tire ta da yaji anyo
Maryam ne nasha nasha akasa akan titin tana rike da kafan ta duk security sun taro akansu..
Da wani irin razannenen idanu ta kalle ta da gudu tayo kanta tana jimantawa..
Meya same ki maryam are you hurt ,tasan dai ita motar ya dosa amma how come maryam ta shiga tsakani ko dai ita ta ture ta...
Tuni hawayen ta suka wanke mata fuska..
Nan security suka fara korin yara ana basu special attention...
Makarnta Sunyi sunyi
A basu maryam su duba a clinic amma haka ameer yaki sam yace su zasu kaita asibiti..
Tsaban tashin hankali bafsha tace ma driver ta zata bisu asibitin,shiya basu sunan mahnoor internationl hankalin ta ma baikai cewa asibitin mijin ta bane suka tafi su hudu,ita da su amotar yaya ameer driver ta na biyo ta abaya..
Duk dama maryam na iya taka kafar ta amma duk sun damu sun daga hankalin su..
Suna isowa Sectaryn sa ce ta soma dago fuskan banafsha sai abun ya dame ta sosai ta sa ido tana ta kallo is this the girl on the pics.
Shikuwa yana sama tare da bakin suna sshirin fitowa its already past 1.
zasu koma masaukin su kuma dama shi yake biyan komai daga conveniences din su na zama anan kasar domin project din sa...
Nan aka basu wajen zama a waiting area..
Dukan su sunyi shiru suna kallon beautiful site din asibiti da yadda komai ke gudana cike da kwarewa
Corridor ce mai kyau agaban su daga gani matakala ne a kasa karshen layi..
A hankali murya ya soma tunkarasu ita dai sectary tayo gulma aranta har ta gaji,
Chan sai ga dr damien da dr mahira,suna fitowa gefen su mohan ne,sai bayan sa dr aliyu da umar suka jeru..
Duk baigan ta ba amma darumar ya gano ta har yana ma dr aliyu signal irin ga fa amaryan mu,itama haka idanun ta nakan nurses din dake neman kimtsawa
Cikin ranta tace ikon Allah."
Har suka karaso fazila ta gansa sai ya dube banafshan silently taga hankalin ta baiya nan kafin yyi noticing din su sai da dr mrs mahira
Tace Hello girls,
da murmushi ta dago zata amsa sai suka hade ido da shi,
Wani irin shocking looks suka bada juna mai cike da sarkakkiya kowa saida ya kalle su..
Musamman yaya ameeer da bai san komai ba anan
Cike da mamaki dr damien yace this is the girl,ist she ..
Jokingly amused mrs mahira tace of cous,dr morhan she llok like the girl from ur hearrt,ya dada daure fuskan sa baice komai ba,tuni aliyu ya dago sabida dariyar da dr umar yake yi kasa kasa..itakam banafshan she was confused bakin ta har na dan missing kalma ta gaishe su.
mrs mahira tana murmushi tace come my dear ta jawo ta gaban su kusa daf da mohan..
tace baka ce komai ba.ya dauke kansa.. are you his sister?ta tanbaye banafasha
So inocent ta kalle sa ta gyada kai..
Kamar zai nitse nan don haushi kana kallon sa kasan da kyar yake daurewa...
Nan suka dan mata wasa
Har dr aliyu yake bata clue in yadda akayi suka gane face din ta,
Fazilah sai yake take ayayin da yaya ameer yake koakrin dagowa zancen nasu..ance yayan ta amma kuma sunam dage da rfering din ta as my heart"
Quiet confusing...sabida shiru shirun da mohan yake yi yasa suka hakura da maganan suka wuce..
Bayan su ta bi da ido adan tsorace cikin ranta tace na shiga uku...
Fazilah ta dafa ta tace rai yaga rai ko?to meye na wani tashin hankali sna kun hadu anan...if u want i cant explain to him tayi murmushi cikin wasa
Bata amsa ba yay ameer yace who is he?
Fazila tace ai shine mijjn ta are you satiisfied now..ai gata nan zata fada maka itama
Cike da mamaki ya dago yace is that true prety kitten?
A hankali ta gyada kai looking so disturbed..alaman bata son magana
Ita data san nan ne asibitin sa da bata zo ba...
Sai Yayi yake bai iya cewa komai ba shina don harga Allah yaji bakar kishin hakan but is his missed yasan ta wuce sa kenan.
Just in time mohan ya hauro sama tun awaje ya fara dan bakin sa suna tafiya ya shiga surutu ma driver akan meyasa ya barta ta zo nan..
Yaki ma ya saurare sauran bayanin sa ..su dr umar dake tare shi ma share su yayi"yace maza zai turo ta yakai ta gida shi baya son yawo..
Dr aliyu dake his very free yace umar mohan fa ya bata ransa da gaske ne..
Yace barshi nidai baNa barsa ya taba yarinyar nan ba..
I know he's not happy kum batayi dai dai ba amma i yarinya ce..kuma tun bayau ba nake fada masa haka
Tuni yayi gaba ya barsu Allah Allah yake ya iso inda take fuskan na a harde yadda ya wuce sai da kowa ya sha jinin jikin sa..
Basu wajen ya sa ya wice offis din sa yayi aika
Lokacin angama dressing kafar maryam inda ta gorje,sai ga sectaryn sa ta shigo
Tace excuse me, dr mohan is calling...Tayi directing maganan ma banafsha..wani dum taji aranta tasan idan ta budo baki tace zatayi magana za'a gano tsoron dake dawainiya da ita..
Amma yaya ameer yana nan tasan yana kuma lura,
Sai ta daure tace musu maryam din pls wait for me kunji?yanzu zan dawo mutafi
Suka maida mata da murmushi harga Allah dariya take basu da shagwaban ta..
Tana fita yaya ameer yace i dont understand. ba kunce mijin ta bane ya naga tana tsora ta haka..
Maryam tace ohhm yaya ameer kenan ai dole ne taji haka.. baifa bata izinin zuwa nan ba kai ya zaga ji kaga matar ka kwasam awani waje ai dole taji fargaba ko..ya tabe baki irin hmmmm this is serious..
But Why marriage haka so early,? Shi haka kawai yake jin kamar an takura ta ne..
Yace ni dai ku tashi mi tafi please..we cant wait here ai kunce miijin ta ne ko ku kasan time din da zai barta..
Lets go..."nan suka tashi suka fice A hanya suka hade da su dr aliyu shikam ya gane su har tsaya tanbayar su meya faru su suka masa bayanin komai lpya lpya suka gaisa har suka bar wajen
sun iso sun hakimce akan seat din office din amma banafsha bata isa ba
"haka nan ma Suna masa magana amma haka yaki ma ya amsa.
tsoka ne irin wanda suka saba masa musamman idan suka ga ya bata rai akan abu dama hjya mamah ke masa irin wannan kwaban to yanzu ga banafsha ta fara.
Sectary tace she's here sir....ta juya duka suka bi bakin door din da ido ayayin da take shigowa a sadade kamar mai jin tausayin kanta da kasar datake takawa..
Wani irin faffadan murmushi dr aliyu yayi, she's more pretier in person ya fafa ma moham cikin rade bai damu da mood dimsa
Shiko dr umar tuno da hotunan da suka kalla a confernce hall ya sa shi fashewa da dan karamin dariya da kyar yayi gyaran murya yace
Amarya dakan ta..
Ure so very welcome ga seat ya mike wajen zaman sa ya mata alaman ta zauna..
A sanyaye ta dago ta kalle sa kafin tayi yunkuri zata zauna
Yace dont ,ure going home now...ya bata rai wanda saida dukan su suka yo shuru
dr aliyu yace akan me mi dai muna son ta zuna ko gaisawa bamuyi ba
Ko Dr Senoritta,?ko zaki koma gida kibar mu anan...
Ta dago Cike da bugun zuciya ta gyada kai.. duk sai innocence din ta ya basu tausayi..
Baice komai ba ya kai da kansa yasan so suke su shiga masa hanci su tunxira sa
Hakan kuwa yayi zaman kurma yana ji suna sata magana tana amsa su..
Quiet interesting baisan tana da sanyin hali har haka ba,ko dan taga abokan sa ne oho..
Abun sun duk ya ishe sa gashi baiso data zauna cikin su da uniform din ba,yaso ya fatateka ta tafi gida amma sunfi karfiin sa
Ya gane duk wai basu so ya ce xai mata fada akan abunda ya faru dazun ne
Daya gaji da shirun nasa yayi excusing din su yayi waje.
Anan dr aliyu yake dan bata cikkken clue dim abunda ya faru,cikin yaudara da hikima ya sata gane duk abunda tayi kuma yayi mata irin sigar ta bada mijin ta hakuri kuma kar ta sake hakan
Duk ta dago hirar nasa kuma ta fahince duk wano kwana sa sai tayi murmushi kawai..
Yana dawowa ta mike tsaye tana