Showing 60001 words to 63000 words out of 245996 words
has no reason to do that..yanzu haka ma shi yake mata favour ba ita ba..
Yana mikewa ta dan riko hannun sa yace dan Allah kar kamin....wani irin kallo ya bita da shi tayi saurin sake hannun..
Batare daya lura ba Yace toh zauna ki ci abinci ko ba shi kike so ba?
Tace uhm uhmm zanci.
Ya koma ya bude condenser ya sako ruwa yana kallon ta tana ci yana harkokin sa a kan system dinsa.
Shiru ne ya tsawa wajen
Its seems kike ya hana kowa shigowa office din sa na xan lokavci
Kiran hajy mamah ne ya sake katse shi..
Ashe dazu ya ga misdcalls din ta lokacin yana dressing kafarar sa
Tasan ba tantama ta damu ne sosai..
Gashi baya so ya tambaye banafshan meya faru ta higa hannun wayannan gani yake hankalin ta baiya jikin ta har yanzu..kuma shi baya so ya tsorata ta
Sai ya danyi murmushin Gefen baki ya dauka..
Da masifan ta yaci karo
Wanda ya jaso hankalin banafshan kansa.
Ashe idan hjy mamah tana masa masifa dariyar ta kawai yake yi wani bin "amma zai taga idan agaban tane sai ma ya bata rai"....sai dai na yau din daban ne tun data ke bata taba ganin ya motsa bakinsa fiiye da yadda yayi yau ba
Gashi tunda ta gama ciye ciyen ta taji dan sauki sauki sosai ajikin ta cokolate din ne yayi saura ta kasa cinyewa tana rike da shi tana kan kwakmuma tana satan kallon sa.
Duk dama ba za ace dariya ba amma dai baza tace murnushi bane..
Yace kiyi hakuri mana hjy mamah.
Ba wani abi bane ya faru gata nan ina tare da ita a asibiti zamu zo gidan tare shes fine..
Jin hakan ya sa taji sauki amma bai hanata cigaba da masifan dashin daukra wayan dayayi ba
Ita a dole har yanzu haushin sa take ji..
Haka tasa ya bda banafshan wayar
Muryan ta Har na rawa zabida akan table din gaban ta ya dan dodana jikin sa yana jiran tagama ya karbe wayar sa.
Duk saita rude hjy tana tambaya ta tana rawan baki..
Kusan Abunda ya fada shi itama ta maimaita haka hjy ta katse wyar bata wanii gane musu ba...
Ta rike wayar a hnnun tana dan fargaban da gowa su hade ido shikuwa ya sake ya bita da kallo abu uwa dayawa suna dawowa ransa..
Yace bani mana...kanta akasa ta mika masa..bai karba ba yace dago ki kalle ni..
Bata son tayi masa hawaye sai ta dauri ta dan dago amma ta kasa sa idon ta na shi..
Duk wani uneseness din ta yana kallo
Gently Ya dan sa hannu akan goshin ta kamar yana jin zafin jikin ta da wuri ta lunshe ido nishi ma so ya kufce mata
Bugi kirjin ta ya shiga yi duk yana lura...baiko daga hannun sa ba sai da tayi calm dan dolen ta ta sauke ajiyan zuciya ta bude idanun..
She's very preetty yana kallon fuskan ta ya fada aransa yafi sau akirga..
Kamar mai jin bacii haka tayi agaban sa da idanun nata gently tana kallon sa yace are you ok now? Ko kina jin ciwo awani waje..
Ta yi saurin gigirza kai..
Yayi karamin smirk yace amsa ni zaki yi tace ai ni ba abunda ya same ni kaine kaji ciwo...
Shagwaban nata bai taba burge sa ba sai yanzu ..
Yace toh ina ruwan ki da wannan ai ke kika sani ko?
Looking very disturbed and sorry ta sunkuyar da kanta gwanin tausayi zaya soma masa kuka.
Ya tabe baki yace meysa baki fada ma hj mamahn ba..
Su waye suke binki Meya kaiki nan din?kin San su ne..
Ta dago cike da hawaye a face din ta har abun dariya zata gayda kai ta tuna da yace baiya son haka ..tace ni ban san su ba su suka fara biyo ni..
Sai Tsirr hawayen suka zubo....
Yay karamanin tsaki kasan makoshi..yace ai shegen kukan ki yasa za rika binki ..oya goge wannan abun kar na saba miki..
Tayi saurin sa hannun ta shiga goge silently obeying him bata kara ce masa komai ba.
Da shike yaga damuwar sosai akan face din ta sai ya tashi daga gaban ta ya dawo kan kujera daya ke zaune da system dinsa..
Shiru ne ya ratsa wajen
Tana kan fahintar kanta..wani sabon yanayin fargaba da tsoron sa ne ma yake damun zuciyar ta yanzu..
Ko kadan batajin confidence din yin masa wani abu yanzu haka take ji.
Sai tayi shiru sai satan kallon sa take anan tana tuno da abubuwa da yawa gashi ba abunda taga yaci ko yasha sai wani rasberry juice kamar red wine ammaa yasha kusan rabin bottle din..
Har ta gaji ta kwantar dakanta kan tebur wani gajiyyan bacii ne ya soma daukar ta...
: Bata hankara ba taji ta ajikin mutum yana shirin cire mata hijabin
Wani irin juyi ta tayi tana so tayi borin kar ya cire mata amma ta kasa furtawa..
Kwantacce kuma yelwtaccen bakin gashin ta yake kallo shi ba dogo har gadon baya ba amma acike yake tuff tuff kamar natural hair kaya guda acikin babban sky blue ribbon din ta da ka amsa nadi uku.
Sai ya dan kauda expresion akan face dinsa kamar bai ji wani abu aransa ba
Ya ajiye hijabin agefe yace idan kin tashi daga bacci kar ki manta ki maida shi..
A hankali Tace toh...
Taga bai tashi gaban ta ba ta kalle sa yace chan zaki koma ya mata nuni da dan madaidaicin black leader cushion.
Ba yabo ba fallasa ta mike da gefen ido yake kare mata kallo..
Har ta je tadan lafe akai tana ta juye juye har bacci mai nauyi ya dauke ta..
Kafin ta tashi makarnatar su sun kira yafi sau goma akan case din.
Don maci nasarar gama sauran amma ba akama asalin Wayanda suka kama banfshan ba.
Ba irin hakuri da dadin bakin da authorities din makarantar basuyi masa ba amma haka ya daure fuska yace bazai daso da ita nan ba sai in itace tace tana so dan dole..
A haka suka kyke shi.
Shida kansa ya kira hjy mamah ya gaya mata zasu kai dare kar ta damu..
Ita kam ta sha mamaki sosai duk dama ya yi ta mata baynin babau komai amma..cikin ranta tana waswasin dole akwai abunda ya faru.
Bai daga ta tayi magrib ba,har sai da ya dawo.
Da shike atre da nirse din suak shigo bata tsaya rihima ba ta shike batrum din tayi alwala..
Bayan ta idar da sallahr magrib da ishai.
Nan ya sa aka hada mata tea mai kauri da crochetd cookies na madara.
Tsaban dadin abun har wano lumshe ido take so tayi amma da shike yana gaban ta sai ta fuske tana sha a hnkali kamar yadda shima yake sha..
Shi baiya cin cookie din tea din kawaii yake sha...
Basu da barin asibitin ba,
Sai wajen karfe goma saura.. Tana gaban sa yana biyo ta baya
Yana dan dingisa kafar sa don wani takalmn ne kafar sa half shoes mai dan laushi baki sosai ya haska fatar kafansa..
Haka suka shiga motar shima an goge tsaf kamar ba abunda ya taba shi..
Ba jira ya kunna ya soma driving dinsu har gida.
Wani irin sautin lullaby yasa gwanin haushi abun takaici yayi kyam abun sa ko kallon ta baiya ba..sai juye juye take jiki ta na kan mutuwa.
Jim kadan taji ta fara gyangyadi karshen ta agefe da jikin sa ta kife kanta har suka iso gida bata lura ba..
Yana kashe car din yayi ajiyan zuciya ya zago ya dauko ta a hannu gently suka shiga gidan.
Ba kowa a palour,ya wuce dakin hjy mamahn strght..
Itama bata nan ajiye ta yayi akan gado zai zare hannun sa ta bude idanu..suna hde ido ta fara kare nata ido tana mustu mustu
Yace"sai ki tashi ki yi wanka kuma ko,.
Ya dan pouting lips din ta sakalce..
Ya tabe baki irin zaki ma dena turo min baki kwanan nan..tana so ta tambaye sa ya akayi ta iso nan amma bata da confidence sai ta fuske
Cike da dauriya ta ce ina hjy mamah?
Yace ke!! gobe bazaki je schl ba..
ta dan yamutsa fuska zata sake hawaye ..yace sai jibi..ki zauna ki jira ta nan kya fada mata abubuwan daya faru dake..ni ba ruwa na.
Tayi shiru ta fahince shi yana warning din ta ne akan kar ta fada amma meyasa bazata fadan ba..
Maybe bayason ace masa sannu sannu ya cece ranta yaji ciwo ko kuma maybe baya son du daga ma hajy mamah hankali..
Sai kawai tace toh ai zanje wanka ne..
Bai kula ta ba ya mike tsaye zai fice sai ga hjy mamah ta turo kofar..
Lokaci guda Ta kare musu kallo..zumbur banafsha ta mike ta sauko zuwa wajen ta..ya lafe ladan cikin shagwaba
Itama sai Ta dan riko ta tace inche lpya ko?.jibe ko har yanzu acikin uniforms wai me ya tsayar daku ne har dare?
Ta maida tambayar kan sa ko lura da kafar batayi ba..
Zaiyi magana banafshan tace asibiti mukaje nannah.
Kin gani baida lapya ne tayi nuni da kafar sa muryan ta har na rawa .
Yay karamin grin mai dauke da dan karamin haushi baiso hakan ba shi sam baya son rigimar hjy mamah.
Itama sai da ta yi hakan ta soma jin fargaba kar ya fada abun daya faru da ita...Allah kadai yasan ya hjy mamah zata dauka.
Tace subahallh meya same kafar ka mohan?
Tayi kamar zata taba ya kauda kansa ya matsa agefe
Kamar baison yayi magana yace minor accidents ne hjy kafin gobe ma zaki ga ya warke..
Zata sake magana yace ni fa bacci nake ji ma gaji
Ya bude kofar ya fita ya barsu anan.
A hankali tabi tana leken bayan sa
kafin hjy mamah ta dawo kanta da tambayar ta juya itama kuma haka taki fir tafadi gaskiyan abunda ya faru ayau din.
Haka tayi wanka ta kimtsa kanta ta dawo ta sanya light green nite gown da kyar bacci ya dauke ta tsaban yadda take jin ka ta daban Ayau
Shima hakan ne da yaki daya so haka ya rinka tuna fuskan ta musamman inda take neman taimakon sa dazuma haka kawai sai ya rika jin haushin abunda ya faru da ita yanzu
Haka bacci yayi awon gaba da shi.
Da safe wajen karfe 6 saura ya dan kwanta ruf ya lunshe idanun sa sakamakon dan zugin da kafar sa ke masa
Har ta shigo ta iso ta zauna daf da shi bai san ni ba.
Follow and vote surayyahms
*🍒🌺AJALIN SO🌺🍒*
_XPLICIT ROMANCE_
*WHATPAD SURAYYAHMS*
Dedicated to umherny nersallah
PAGE19...
Hannun ta ajiye daf da nasa zuciyan ta cike da fargaban dalilin da ya da ta kawo kan ta nan din
But she cant help it kwana tayi tana tunanin sa acikin mafarkin ta sai taga kamar wani abu mummana zai same sa
jin karamin nunfashin ta data kasa boyewa yasa shi bude idanun sa slowly ya kalle ta bata sani ba dan karamin murmushi ya sake ...
at same time ta mike kawai zata tafi taji ya riko hannun ta
wani irin bugu kirjin ta yayi ta sake nishi mai dauke da tsoro ta juya taga dai har yanzu bai jiya ba calmy yake a shimfede kamar yada ta same sa
Lpya dai ko ?..yafirta
sannan ya bude ido da kyau
Ya jawo ta kusa da shi a dan firgice ta zauna tana kauce ma idanun sa
Shanyayun idanun sa
Ya kure ta da shi zai sake magana tace ni xan tafi..bai kula ba
ya jawo ta da dan karfi ta fada jikin sa gaba daya
Yace noo.. Sai kin fada min kafin ki tafi meya kawo ki nan?ko sun sake biyo ki ne..ya dage mata gira so cute
Zatayi magana amma ta kasa sabida yadda taji ta gam ajikin sa har wani nade ta yayi da hannun sa kamar ya sami teddy bear
yana sane da hakan ya dada jawo ta ta hauro sama da kirjin sa lips dinsa dake saitin kunne ta yasa take shako zautatun numfashin sa
tuni ta lunshe ido ta lafe tana jin dumin jikin sa rigar sa ta kankame da hanun ta kirjin ta na bugu
shikansa baisan meyasa yaji yana bukatar hakan ba ba shhaka da ita ya kwana azuciyan sa
Yace Say somthing "comon ...banafsha?
Mafarki nayi..
Im just scared ...Da kyar ta furta muryan har na rawa kalar kuka
Yayi shiru chan yace look ure just scared.. Amma ba wanda zai sake damunki evrything is been taking care off sai ki cire aranki ko
Ta dan gyada kai Tayi shiru itama sai ya lumshe idanun sa..chan ta zame ajikin sa ta dan dube kafar nasa har yanzu daure da white bandage
Ganin bai bude idon ba ya sa ta karasa ta dan taba yace shhh ...dont touch it unless u wanna help me massage
...yadda yayi magana yasa taji kunya
ta dan sadda kanta kasa sai ta taho daf ta daura kafar nasa acinyar ta ta shiga shafawa slowly tana dannawa haka ta cigaba da massaging har sai da taji shiru ya koma bacci
Ajiyan zuciya tayi cike da rudanin zuci ta bar dakin ta wuce kan gadon ta koma bacci itama
tun bayar haka ta sake lumewa cikin blanket bata sake motsawa ba..
Ga lokaci nata tafiya Ba yadda hjy mamah bata yi da ita kan ta tashi ta tafi makaranta ba amma haka taki fir..
Sai ma ta nace da cewa ai mohan yace yau bazata je ba..
Dan dole Hjy ta dago ta tace mohan dinne yace bazaki makaranta ba..
Tace eh..tace akan me fa..shine principal dinku ko me? Dan ya saki makarantar sai akace shine me iko dake..tace a'a a nannnah ai bai da lpya ne..sai ta dan turoi baki ta kumayin shiru tana inda inda..
Hjy tabi da kallo tace ikon Allah...mohan baida lpya sai akace banafsha bazata je makrnta ba..?
Ke sauko nan anya lpyar ki kuwa..
Ta dan sauko har ta soma taro ruwa a idunun ta tace Allah nannah shi ya ce kar na je yau..
Ai zaki iya tambayar sa ko..
Kallon ta hyj mamah tayi tace wato kina boye min wani abu ko?...tayi saurin girgixa kai alaman bata gaskiya..hajy ta sake matsowa daf da ita tace meya same shi jiya to..meyasa kukaje asibiti kuka zauna har dare..kifada min..
Ta dan yi shiru ta sunkuyar da kai gaba daya sakalcin nata abun dariya..
Hjy tace watoh bazaki fada ba kenan ko banafshah..shi yace kar ki gaya min ko?
Dai dai nanya tsaya bakin kofar yana jin su..
Tace ba shi bane nannah..kawai fa yaji ciwo ne ai kema baka gani ba jini yayi ta zuba ..ta dan da fuksn damuwa..
Yana ji hjy tana neman kawo maganan garin yaya sai kawai ya juya ya bar wajen.
Haka suka ci zaman su anan banafsha tana juya ma hjy mamah zance gaba daya ta ksa gane me take cewa
Har sai da ta saa ta mata alkwarin xata bada zuma ma mohan sabida ciwon sa ya warke da wuri..
Duk tayi hakan ne sabida su tsaya da hirar akan ciwon kafar nasa bata zan hjy mamah dagaske take yi ba..
Shikuwa tun da ya fita bai sake dawowa ba sai chan bayan isha'i..
Komai ya shirya daga tafiyar sa don haka yayi bankwana da asibitin sa.
Sanye take da material mai kamar lace purple mai aikin silver stones an mata riga da skirt fitted sosai ya nuna kykywan shape din pre maturity din ta.
hjy mamah ne agefen ta suna kallon wani indian series "the cross road"
Yana sallamma suka maida kallon su kansa
Sanye yake da jumfar getzner royal blue da hular matching vine simple armani half shoes ya dakaya ma kafar sa wanda ba tantama sabida ciwon ne.. har ya zo ya zauna basu dena jin qamshin daddan turaren sa dake gauraye musu cikin..
Yana gaisawa da hjy mamahn ita kam ta kasa zama waje daya duk kunya da fargaban sa take ji
ko da ta kare masa kallo sai ta sabule zata mike tsaye ta bar wajen hjy tace baki gaisuwa ko..
Ya kauda kansa adan daburce ta rusuna tace sannu da dawowa...
Kamar bazai amsa ba yace sannu..kamar walkiya ta bace bat sai ji sukayi ta rufe kofa acahn sama..
hju ta dago y dube sa tace hankain ka yana kwance sai shinfide mulki kake kamar kasamu ajiyayyen bayi..
Ya dan juyo carelesly yace hjya shine zaki kai kara na har wajen sa meyey ne bazaki iya fada min ba..
Ya dan daure fuskan sa sounding serious.
Tace me kuwa zan maka ai ka fi karfi na mohan ka raina ni sabida bani na haifeka ba dana ne..
Ka duba kaga yadda yarinyar nan take tsorata ma inuwan ka wai sai yaushe zaka dawo mutum har afara rabarka....kai kenan kullum kamar dutse ni dai bazan zuba maka ido ba har ga Allah ka ishe ni..
Yayi mata shiru still fuskan sa daure yace kin gaji dani sai ki yadaa ni ai..
Ai nace miki ban sani bane.. dana san zata tsorata zan ajiye ta anan ne...?
Nafa baki hakuri wai meyasa hakan ne hjya.
yanzunvkinsan anyi min fada shikenan hankalin ki ya kwanta ko
Kasar makoshin sa yace
Dama za'ayi tamin abh amma ni idan nayi kuskure daya sai a haura min..
Ta sani sarai ba hakan yake so ya fada ba sai ta sa muryan kuka..
Toh Ka fito fili kace ka gaji da rike mana yarinya ba dai kana wulkanta ta ba..
Dama wa ya isa da kai..kowa yana binka..kuma kafi son har ni ma kana juya ni kamar masa"
ka cire iyayen ka daka ke ganin idan sun maka zai bika
Kenan ni bani da darajar da zan sa ka zauna da wata ka zauna da ita lpya?
Mohan meye na maka a duniya katsaneni ?gashi yau har yar marainiyan Allah ka sa'a gaba.
Yace plesse stop it hjya
Ni bana son kina fadan haka u know is not true.
Ke fa kinsan ina daurewa kawai baki so ki fada ne.
Meye kikace na rika mata wanda bana yi'
Har fa daki na nake bari bata zo..
Tace to sai me..ai matar ka ce ko dan yanzu bata da amfani wajen ka kake ganin takurawn ta..
Ni dai wllhy nasan matsayi na wajen ka...
shiysa daga yau kasake min bazan jira ba wajen uban ka dakake darajwa nan zan kai
bazan bari ka kashe yaarinya marainiya ba...marar tausayi kawai ta waysa masa harara.. auren nan kuma dole kayi xaman saa don baka isa ba.kai din banza ciki duk kashi?
Idan kuma har ka tunxira ni zaka ga abunda zan yi maka ..
Yayi shiru ya daure fuskan sosai kamar abun ya mugun damun sa amma ba hakan bane har wani sosai aransa...
Amma ai tafi kowa sani yana kokarin akan banafsha..sai yace ki gama sabida zanje nayi bacci..
Hakan daya gada ma ya dada kular da ita haka ta zauna yana matse idon munafurci tana