Showing 132001 words to 135000 words out of 245996 words
'data ji dadin abun sai tana lumshhe ido,har ya dago ta saman sa ya zura abun sa ciki ya fara gogar ta..
Wani zautaccen nishi su keyi atare ,bari ma ita her breathing become shallow as her nerves g9t crazy with intense exicitement.
Wani yanayi ta tsincin kanta mai birkitarwa
Musamman da take jin energyn sa da force din dake hade mazaunan ta akan cinyar sa tana bouncing.
Bai wani dade sosai ba yayi releasing,gefen wuyar ta ya dawo da bakin shi ya shiga kissing din ta slighty he spend a moment there har sai da yaji dumin ta ya maye shi, tayi lumui ta kafe akan kirjin sa
'..sautin kukan ne ya fito.. a hankali ta shiga sauke ajiyan zuciya mai sanyin gajiya da zufan jin dadi.
'Wani kukan da bata san daga ina ya fito ba ta sake...'cikin sanyin murya da jin baki yace ko na bari aciki kar cire...'cikin kukan shagwaba da gajiyan ta dan harare sa tace ni ka maida ni gida..i don't want Here any..any any..mo..re..
a hankalce yayi saurin buge lips din ya kuma shafe da yatsan sa seducively yace sabida me?we have to stay..turo baki tayi ta dan janye kadan alaman zata juya masa baya.. bin kunne ta yayi da wani irin gajiyayyen kiss kuka ta sake mashi mai sanyi wanda ya sa shi rungumo ta tsam ajikin sa mikewa su kayi zuwa kan gadon nan suka zube tare..
Zazzafan hawayen ta ke diga a kirjin sa hannun sa ya sa ya share mata
sannan ya dago ta
da kyar ta iya gyara zama a dofane sabida nauyin da wajen ke yi yana mata zugi..,
wani yarrr take ji musamman data ga idanun sa na browsing akan fresh and arching flesh din ta.'yace zauna da kyau mana..ta girgiza kai alaman bata iyawa
wani hawayen ke shirin fitowa ya dada fizgota gently yana girgiza mata kai..yace meye na kuka kuma'..tace ai kaine kake min'..and im soo scared..i don't wa....yace shhhhh
I won't do it idan baki so ok?...dont be scared.. i promised ..nayi miki alkwari "ya dago ta yana jaddada mata'
Sulalewa tayi ajikin sa a hankali batace komai ba,sai shima ya biyo ta hugging dinta yayi ta bayaa yace 'wannan karon da gaske nake ...i won't force you sai kina so zan miki...idanun ta a lumshe a hankali ta firta ok' tana turo baki,sai ya sake ta tare da sake murmushi...shafe gefen fiskan ta yayo ya daura mata wani lafiyayen kiss a goshi,"get in and fix ur self...u wanna go for shoping ? ta dan kalle sa irin wha?...u owe me a shopping trip once we get to south Africa gobe...'ya lakaci hancin ta
makale wuya tayi cikin shagwaba da jin dadi aranta ta dan gyada kai tare da cewa ok..,towel din ta dauka ta daura ta shiga bathrum ta barsa nan yana kintsa wajen da suka bata,
Washe gari da safe Flight din 10.55am ya sauke su a baban airpot dake cikin babban birnin johannersbug a south africa.
Follow #surayyahms.
*🌺🍒AJALIN SO🌺🍒*
_Xpilicit romance_
_WATTPAD SURAYYAHMS_
33
_trip to S.A part2_ .
Suna isowa cikin birnin johannesburg basu nufi wanii waje mai nisa ba
a Cikin the aviator wanda ke kusa da airpot na kempton park suka sauka,
anan kuma basu fi wani 30 minutes ba don kayan sa kawai ya sauya zuwa normal Giorgio armani collection of suits suka dauki hanyar constitution hill.
Anan ya shiga meeting ita kuma bacci ne mai nauyi ya dauke ta a dakin shakatawa daya kama masu.
Bayan ya dawo ko wani hutawa basuyi ba suka kama hanyar durban city,the city with the safest and high standard of living' A kasar tamkar abuja ce a nigeria..
Dr mohan Yana da resort mai shegen kyau anan dan haka kai tsaye suka shige inda suka sauka a 3rd floor na private apartment dinsa
Wani babban Ruwan blue beach ne a kasa mai dauke da Jacuzzi of different size da relaxing chairs.
The whole view is amazing ko ina ya cika da mutane ana hulda wasu na fita wasu suna shigowa
badon masu aikin wajen sunsa ta fahimci wajen nashi bane da bazata kawo hakan aranta har ta sake jikin ta sosai ba.
Bayan isar su da awa 5 a Gefen gado ta zauna daure da towel ta kasa tabuka komai sai tayi tagumi.
A hakan ma magana ta wayar da sukayi da mufida da su ahmad ne ya sata tayi cheering don tun da sukayi sallah suka ci abinci ya fita bai dawo ba.
Ganin bazai shigo ba ya sa ta kashe tvn dake magana shika dai ,
jakar gifts din da sukayo a amani spa ta bude ta fitar da kayan kwalliyar ta zuba su akan mirror ta dauki Moroccan rasul bath din dake ciki ta nufi bayi abun ta..
'hanging towel tayi acikin cliff hangers immidietly ta sake warm shower mai dadi ma sassan jikin ta lumshe ido tayi tana tare ruwan da hannayen ta..,bata hankara ba taji hannu mai sanyi yayi tapping butts din ta gently da wani irin naugthy slap,
Gaban ta ne yayi mummunan faduwa ta juyo a dan razane suka hade ido da shi,..wani kunya ne ya rufe ta kamar zata nitse babu riga ajikin sa amma akwai dogon wando har kasa,
Baice koma ba ta mtsa gefe kadan kan shower ya kama ya maida shi kan sa yana zubowa kan faffadan kirjin sa yana kallon reaction din ta,.
kan tace zata sauke idanun ta kasa ya dage mata gira yace"wanka zakiyi shine bazaki jira ni ba?
A takure tace ai baka dawo bane..kuma ni ina jin bacci..
Matsowa kusa da ita yayi ta koma da baya tana sauke numfashi'tace yaya..i tot u said ...ya rufe mata bakin ta da cewa i know..
Ai bance ban da wanka ba ko nafada?ta kafe sa da ido kamar zatayi kuka....oya bath ur own and i will use the water on my self too kowa yayi na shi..wanin hadiyan yawo tayi kafin tace ok cikin sanyin jiki.
Gaba daya sai taji ta razana da structurn sa dake gaban ta,saura kiris ya rage ya jike shataf inda komai nashi dake boye a trousers din sa zai nuna.
Ganin ya lumshe ido yana wasa da ruwan gaban ta ya sa itama ta cije ta jawo bath din ta mulmula a hannun ta
Gel bath din ta goga ma ilahin jikin ta gaba daya,wani tsafataccen kumfa mai qamshin dadi ne ya maye ta wanda yaja hankalin sa..
nice ..ya fada yana lakatowa shima,shafewa yayi akan kirjin sa ,tayi kifi kifi tana kallon ikon Allah..
Cire wandon sa ya fara yi tayi saurin juya masa baya,sai jinshi tayi kusa da ita bai rungume ta ba ya shiga shafe bayan ta dake dauke da tsantsin gel din kamar mai yi mata massage.
Wani zutt zutt take ji har kwakwalwar ta,turn around...ya fada mata a kunne cikin nishi mai rikitarwa..
Sauyayyun idanun ta Ne suka fara juyi ayayin da taga abinda yake shirin yi,"kissing lips in ta yayi first sannan ya matse ruwan gel din a hannun sa ya shafe kan nonuwar ta da shi ya shiga mulumlawa..'..like this?ya tambaye ta cikin rada..,nishi mai sauti ta sake tana turo kirjin ta gaba involuntarily tana matse labban ta..
hannun ta dake shaking take nemawa mafaka a jikin bangon amma ya kasa tsayawa sabida tsantsin gel din dake bin jikin su duka
Sai da yaga jikin ta yayi lukwi sannan ya koma kasa ya shafa kumfar akan cikin ta yana zaga cibiyar fa da lower abdomen,
daga sama har kasa ya ke shafawa har ya kai hannun sa kasan ta,dam ta riko hannun sa tana gigirza kai from left to right alaman bata so..
Nan ya shiga gogawa kamar mai wasan tseren mota...
Hannun ta dake ture nasa ya rike,ya dada sawa anashi yana amfani da shi wajen kara kaimin wasan
Gaba daya sai taji ta rikice wani karamin sautin kuka take yi masa tana turo baki cikin zaucewa da jin dadin abunda suke yi
'..ga idanun ta sun yi ja sun cike amma hawayen yaka sa sauka
suna wasa da tsantsin wajen tare amma hankalin ta na Allah Allah wajen kar yayi fingering din ta
don a lokacin ita kadai tasan irin wage masa bakin da zatayi'..The feeling is always beyond her. .
Haka suka gama wankan daya birkita mata lissafi da shi, amma batare da ya mata komai ba suka fito.
Ko tsame kanta bata tsaya yi ba ta fada kan gado tana maida numfashi..biyo ta shima yayi zai rungumo ta ta baya a sakalce Tace,yah mohan yau..she za..muje gida?
Sai Ya danyi shiru kafin yace anytime soon,..har kin gaji da nan,wato baki so...tace ah'a..im just missing..'bai bari ta karasa ba ya katse ta
Da rikitattun idanun sa'
"..dagota jikin sa yayi hannun shi ya dora gefen kunnen ta ya shiga shafewa slowly wani shh ashhh wasshhh ta sake a lalace...bai kula ta ba yace sabida munyi wanka tare and then in the night...
bai kara sa ba ta rife idanun ta da dan yatsan ta daya gwanin ban dariya,..
yace ko ba haka bane? a sakalce ta dan turo bakin Zatayi magana' yace baki fada min ba,isit still hurting you?i want to see it ..tace noo..im just feeling somehow,.ai na dena jin zafin,
Ya cigaba da kure ta da ido wanda ita kadai tasan ma'anar sa
make kafada tayi cikin saibi tana cewa dagaske nake fa yayh mohan
...ciki ciki ta karasa maganan tana bin sa da hararar so ..danko shi dake kusa da ita baiji me tace ba.
Dan Murmushi yayi kawaj ya tabe baki ya jawo ta ya maido ta kan cinyar sa
Yace'..look 'idan ba don kin aure ni ba i wont even dare touch u'..ta dago ta kalle sa..yace yes
kuma fa ba laifi na bane...'ya kuma dage kafadun sa yana sake wasu rikitatunn lazy scoofs .. i have my own wife kema kika zo kika nace min to what do u want me to do?... Nayi ta kallon ki kenan?..ya dan ja hancin ta cikin neman tsokana amma hakan bai nun sosai a face nashi ba..
Cikin jin haushin abunda yace ta daga gira alaman iyee lallai ma nice na auro ka? Ta tabe baki a boye....yarfa hannun ta tayi ta kunbura fuska tare hade rai tana neman sauka daga jikin sa
'hey,"ina zakije..ya taro ta tayi saurin fixgewa ajikin san,tana maimaita u have ur own wife? ta koma kan pillow ta kwanta abun ta"
Dariya yayi yace marar son gaskiya kawai
U like me don't you?..a hatsale ta girgiza kai alaman a'a ta kankame pillow.
Ya dada yin murmushi ya matso ta sai ya ja cheek din ta tare da goga lips din sa akan nata kadan wanin irin kukan shagwaba ta fashe masa da shi har tana wurga kafa
..yace ohhh... hmm ai gaskiya ma zai fito..ance ba a so na kuma an auro ni hmmm
..,a dan fusace tace ni fa ban aure ka ba ai hjy ce tace sai na aure ka ta karashe muryan ta na rawa....
Wani annoying smirk yayi yace kuma shine da baki so ki zama mata ta Kike zaune da ni ko..?..kybe baki yayi"silly girl" ya fada yana jan karamar tsaki..
shiru tayi hawayen takaicin sa nakan sauko mata tana gogewa a dan hatsale.
"'duk dama yasan abun dake damun ta duk yarinta ne amma Tausayi ma ta bashi,cahn daya gama suturta kan sa Dawowa kusa da ita tayi yace'..com'n get up..tana kin sa amma haka ya jawo ta ta zauna kusa da shi daf. ,yace,banafsha did u think i wll hurt you?..
Tambayar yasa ta dago suka hade ido da shi..
answer me ..yace ya daga chin din ta sama tana kallon sa idanun tane suka sake cika taff da hawaye
Wani irin sassanyar kallo mai cike da sirri suka watsa ma juna chan ta gyada kai 'tare da ce mashi ai in ka cigaba da min zan najin wani iri kawai ka dena to...sai zirrr hawayen suka sauko.
Dan Karamin Dariya yayi don yasan bazata Taba iya gaya masa komai ba..nan ya riko hannun ta duka biyu a nitse yace 'thats just what you think, amma ni bazan takura ki ba...wait "din't you use to cook for me?
Tace i do..to meyasa bazan miki wancan din ba isn't it my duty?....bata san sanda tace ai ni ba matar ka bace.
'kan shi ya mayar kan pillow yayi wata munafukar blush,
Maimakon taga yayi wani shock sai yayi murmushi mai sauti yace i know,ke ba mata ta bace,.amma ni mijin ki ne kuma ke kishiyar mata ta ce .. Yayi yar dariya kada kansa yayi yace Hmmmm...u better stop dreaming yarinya.
Hawayen takaicin shi ne suka zubo mata batace uffan ba ta sake gogewa
'tasowa yayi kadan yana kallon ta da wani irin nau'in piercing looks yace,"hey...I want you to be happy shiyasa na kawo ki nan Kin san da haka ko?
..tayi shiru ta dan sun kuyar da kai..hannun ta ya shiga murzawa cikin lallami har sai da tayi lamo ta fada jikin sa."bata sani ba,shafa ta yake yi kadan kadan
Kin san aure babu takura kai ko So why are u not happy now'..tace ni fa bance ba kawai kaine kake yi min abubuwa..
Yace its ok..na dena yi miki abin abubuwa but u have to promise me that u will be happy ,murya na rawa tace who will make me happy bayan ko waya ma baka so inayi sosai..
yace really,kice dama haushi na kike ji yayi smirking mai dauke da devilish blush.
To meye ne zaki yi waya bayan kina tare da mijin ki? I will make you happy..
A lafe Ta dan harare sa cikin salo tana turo baki.
Yace im serious..look here ya dago wani magazine mai dauke da tambarin national ministry of tourism na kasar ya mika mata have you been to this places i doubt u wont be sad anymore idan kika je.
Budewa tayi tana dubawa it din't look real to her duk dama tana ganin location din su.
Tace ai ba Taba zuwa nan zamuyi ba ko?yace waya fada miki..
Its on our way home baby all the way to cape town tomorow ..
juyi tayi tace yaya toh nan din fa?isnt it...yace yeah it ours but we can't stay here'akwai mutane a kasa zasu takura ki ...u remember i promise u shoping right? Ya dafa kafadar ta sai Ta dan gyada kai yace ok toh shi zamuyi anan gobe sai mu tafi inda zamuje finally.
Ki sake jikin ki and have fun take pictures eats gallons.. ko baki so ki nuna ma su mufida pics dinki ne?Ta dan yi slight blush mai tafe da sanyin kunya..no more tears ? Mmmm?
ta gyada kai a hankali bakin sa ya daura kan lips din ta lightly yyi mata kiss tare da cewa good nite..
Hankali kwance tayi bacci banda cikin dare data motsa taji ta rungume ajikin sa har ta farka bai mata komai ba lapya lapya suka tashi.
Shikam Hatta sallahr asuba daya saba fita yau bai je ba yayi abunsa a daki,..
Ita kam komawa kan Gadon tayi tayi Lumui cikin bargo kamar mai bacci tana kallon sa kifi kifi yana karatun qur'ani
Tun tana iya saurara har Muryan nasa ya kashe mata jiki da dadin sa anan wani irin bacci mai sanyin dadi ne ya tafi da ita.
Cahn wajen 9am Jinshi kawai tayi yana tapping gadon'yace hey its morning"
Ta bude lunshasshun idanun ta slowly ta dube sa
dishi dishi take gani amma bai hana ta kallon haduwar sa ba.
Simple marks and spencer ya saka ko inan shi na qamshin turaren Clive christain lavender scent.
Tashi mana we have to go"ya fada yana kallon ta nayabi ba fallasa
Tana kokarin tashin kenan wayar shi yayi kara,nimrah ya gani dan haka ya tashi ya fice ya bar ta.
"Tabe baki kawai tayi ta dan leka shi..don tasan baiya hakan kusan duka calls dinsa agaban ta yake amsawa to who os that ?ta tsaya tambayar zuciyar ta.
Nan dai ta shige wankan don ko tuno nimrah bata yi a duniyar ta yanzu
Agurguje ta kimtsa tayi Dan shafe shafen ta Tsaf tafito rass itama
Nan suka nufi wani babban shoping mall na cikin garin durban,
Inda ya kyale ta ta dauki duk abunda take so ma ranta..
Shikuwa nashi oder daban ne dan ya lura da ita she's not tooo much of a materialistic type.
Kwata kwata package biyu yayi amma ya ruba nata tsada sau 4.
Har sai da suka je gida take ganin Valentino package mai dauke da v ring small leather top handle,shoulder bag da VG Canvas/boots,leather tote bags, sai rockstud da cage pump higheels guda biyu.
Dayan kuma duk a chakude suke jeweries bombs shorts tanks tops very short and sexy nities sai sneakers da jacket.
Hakan ya sa ta tara kaya masu shegen kyau armashi da tsada a sabon trolley ta.
Wani material gown na kanti ta saka baki da fari ayayin da suka kama hanyar range dinsa dake capetown.
Tun a hanya ta fara bada idanun ta abinci,a duk kananan towns din da suke kan hanyar ba wanda ya bata sha'awa kamar kalk town
Just 30 minute drive da zai kaisu nasu masaukim su ya tsaya ya kaita wanin hadadden waje wanda ake kira muizenbeg..
gari ne dan karami wanda suka fi ce masa coastal town
abun nishadi da wajen shine akwai wani beach da suka je wanda babu wani kasa wanda kalar sa ba fari ba.
Dan haka Ko ina sai yayi fari kat,sannan gidajen dake wajen gaba dayan su a colour hudu kacal akayi su wato blue,yellow,green da red...dukan su kuma ajere waje guda ne bisa kan tsari
She was so excited abun ya matukar burge ta kamar kar su bar wajen
Amma hakan suka kama hanya.
Suna cikin car din Daga nesa bata ganin komai sai katoton bakin mountain mai dauke da babban ruwan teku a kasan sa...
Cike da mamaki tace yayah ina zamu je anan? Ta fara motsawa tana leke
Dariya yayi yace ai kashe ki zanyi..kinga wancan ruwan aciki zan tura ki.
Wani yangataccen juyi tayi ta dago kanta Nan Ta dada sauke windown kasa " wow...ta fada amusingly tana kallon shimfidaddiyar titin da sukema fara bi a tsakiyar fankaccen dutsen wanda kasar sa teku ne mai girma"..hmmm breathtaking..yace yeah this is our way to cape point just 10minutes to our home.
Murmushi tayi tace i just cant wait,
Shima ya maida mata,haka kawai taji farin ciki aranta its so lovely kaga abubuwan da baka tsammanin ganin su a duniya.
The town is full of nature and