Showing 240001 words to 243000 words out of 245996 words

Chapter 81 - AJALIN SO BOOK COMPLETE BY SURAYYA.txt

07 Aug 2025

8843

mulki ta shigo musu tasha kwalliya kamar gunki gefen ta babban mataimakin ta ne sai sojoji biyu a baya

Kowa yasha mamakin ganin ta barin ma iyayen alhj muaMar Su hjy mamah da ke sane da wacece ita

Ahakan ma hjy mama ne ta tarbe ta

Zama tayi a babban kujera tanade kafafu nan takee akayi dismising din sojoji ya rage ita ne da mataimakin ta da familyn alhj muamar....

Cikin rashin fahimta Hjy mahnoor tace anya lpya kuwa.?

Tayi mugun murmushin Ta tace lpya...naji ance alhj babu lpya

Mohan yace stop!!
Meya kawo ki ?

Hjy mahnoor xata kwabe shi

lady tace barshi dama ni bada niyyar bata lokaci na nazo ba.
Tace
Mohan yau naxo ne natafi dakai
Ure going to live with me in my mansion tare da yata a matsayin matar ka.

Wasu files ta mika hannu ta karba daga waje asistant din ta ta aje gaban su.

Tace kafin kuce film kuke kallo ku tsaya kuji abunda xan fada muku

Nan ta shiga shero musu bayani akan abunda yake damun alhaj from A-Z which of cous ya razana su sosai cos ita ce tasa akayi creating ruwan alluran da poison din Ta a secret labortayn ta sannan ita kadai ce xata iya magance shi akan lokaci batare da an samu shnhayewar jiki ko wani permant paralysis ba


Wasu sun shiga rudanin son jin mnufar ta akan haka wasu kuma sai yanzu suke ganewa ashe planning akayi

Tace ma hjy mahnoor nasan kina son Mijin ki kuma kina takama da ilimin danki

Gashi nan world class heart sugeonn amma yau idan yayi kuskure daya
Daga cikin abunda zan sa shi baban shi xai mutu da mummunan ciwon zuciya ko ya rayu acikin nakaasshau

So mohan u have 18hrs to decide.
Ur dad or me?


Shi Mohan ko tunanin ita wacece ma baiyi ba ya daka mata tsawar da tun da aka haife ta bata girgixa kamar na lokacin ba

Yace are you mad?Toh Bazan je ko ina ba... sai akace miki ina tsoron ki?if u dare talk to me like that i wont hesitate to

Tuni ma taikmakin ta ya fito da bindiga yanuna shi cikin zafin rai yace mohan..Xaiyi shotin

Hjy mhnoor ta shiga tsakanin su
Tace ayi Hakuri

A lokacin da rudani da tashin hankali ya gama ruda wajen

Duk dama Lady is actually shocked ta dauka daga jin halin Da mahaifin shi yake zai bada kai Cikin sauki

But mohan is not emotional at alll
Sai taaga kamar taurin rai ta kara mishi

su hjy mamah duk zuciyan sU ya karaya sauran sun fara zubda hawaye

Amma Fa xaaxxafan muhawar ne ya kaure tsakanin MoHan da mahaifiyar shi da lady xineta

Yace sai dai taje tayi abunda zatayi bata isa taxo gidan uban shi ta raxana shi da power da karfin siyasa ba


Lady zineta ta da taga ya kangare ya kafe ga rashin kunya
Yaki ma yaji mahaifiyar shin data rude a tsakiyar su tana rokon alfamar lady

18hrs is still conting babu irin bakar kalamaI mAsu karya zuciya da lady bata fada musu

Amma haka firrrr mohan yace suyi fito na fito da ita
KawaI a sHirye yake

Wani abun yanace mata Muddin ta amince su kara da mohan ba zatayi nasara akanshi ba and she trust her instincts

Kawai sai ta juya maganan kan hjya mhnooor ta dawo kanta da gorin cewa muddin tasa mohan ya bi ta yayi abunda xata sakashi within this 16 hours din xata bada magani alhJ ya mike garau kamar ba ataba shi ba


Da kyar da fitina sai da kowa ya sa baki kafin ya rusuna ya bita ta tafi dashi Gidan ta .


It waa hell for them Sai Yau kowa ya san halin lady zineta daDin karawa da hjy mamah ta fito fiLi taGaya musu wacece ita dan kar ma daya daga cikin su yace xaiyi reporting maganan ta musu mai kankat.

Babu wanda ya lura ammma Banafsha duk tafi su shiga wani hali

So All this while tana zaune da yar wanda ta kashe iyayen ta ?

Sai Yau kowa yasan cikin irin rayuwar hatsarin da suke ciki.

Haka ma hjy mahnooor komai a sama yaxo mata gashi idanun tanakan agogo Tana jira taji daga gare su


Achan mansion dinta kuwa suna shigo da mohan ta aje masa papern yarjejiya
Ta xauna ta bashi labarin yaddda ta fara shiga rayuwar uban sa A-Z
Duk wani kaidin ta ta warware mishi,
Hatta maganin cutar tace tasan xai iya nemowa a wani waje amma kuma tayi shi ne ta hanyar da duk wanda xai creating sai yasha wahala dan haka bazai samu lokacin ba

Papern na dauke Na dauke da dokoki kamar haka

"Wani speech na Hainci mai dauke da manyan qaddarorin alhj data dawo dasu sunan ta,duk sai ta tsara tace xaiyi signing yasa stamp din alhj sannnan ta hada bikin taro gobe shi xai karanta kowa yaji cewa qaddarorin sun dawo nata A media
Nabiyu kuma"xai zauna da nimrah har karshen rayuwar shi amma agidan ta a matsayin purnishment dinsa a duniya na rashin kunya da rashin daaar da yake mata.

tace muddin yaki sign baxata bata lokaci ba xaiga sakamako

Ta kulle mishi duk wani ganyar da xaiyi tunanin

Mohan kuwa Yasan koda xai kwace kanshi awjen ta to bada garaje ba haka Dai yayi signing wannan paper tare da sawa aranshi akwai mafita Cos baiji kamar tayi defeating dinshi ba

Mafita Ya shiga nema wanda Yasan dole ya nemo shi kafin lokacin karanta wannan speech din Yayi gobe


Nan gida kuma banafsha ta kasa samun nitsuwa kowa naji da abunda ke damun sa

Babban rashin hankali bai xo mata ba sai dataji hjY mhnoor tana kuka Tana gaya musu abubuwan da mohan ya kira ya fada mata ayadda sukayi da lady.

Banafsha Ta kasa baccci dan haka ta sabule cikin tsohon dare ta koma gidan su batare da kowa ya sani ba...
SURAYYAHMS

*🍒🌺AJALIN SO🍒🌺*


#Xplicit
#Romance
#Death
#Obsession
#lifechanging
#end.

*WATTAPAD SURAYYAHMS*
Brilliant Writers Asso


WATTPAD This PAGE Is For you pipul..



_THE PRISON BREAK-57_




Shigowar Mohan gidan yasa Nimra tasha mamakin Sosai,musamman da lady zineta tace mata zasu sake maimata tarihin Mahaifin ta akan mohan

Dama chan haka itama ta auro uban ta ta kassara shi ta kwace arxikin sa kuma ya xauna da ita dolen sa har ya bar duniya.

Nimrahn taji dadi sosai duk dama tana fargaban haduwar su da mohan agidan

Shikuwa ko xama baiyi iya yi ba yayi nan yayi nan
Duk wanda yaxo kusa dashi he wll blurt them out,
Kowa sai da yasan mai zazzafan kai ya shigo mansion din su

Hasinah ce ma ta dan takule shi da maaganan banxa har tana mocking dinshi tana ce mishi ango.

Hjy adama kuma abun sam bai mata ba dan harga Allah tsoron mohan takeji

Gani take jinin shi is not the type that boil an cools easily

Tun tana danne harsashen ta har ta furta ma lady xineta cewa ita tana ganin mohan baxai rusuna Ba kawai ta maida shi gida inyaso ayi sara ta wani gaban

Lady xineta tace ai komin girman xaki yunwa na haukatar dashi dan haka itama baxata rusuna ba sai taga karshen taurin kan mohan

Wani abun mamakin shine Nanny lalah tana cikin su kuma tana jin su duka

Sabida ta dade da neman shiga aiki wannan gida,data ga shekarU yaja ba aneme ta ba sai ta shigo neman letter iyayen banafsha Domin cika alkawari,anan take aikin a matsayin ta na mai goge goge da xibar da kayan datti.

Bata taba ganin mohan ba so ba tasan shi Waye ba Ne dan kuwa tagane yana cikin tashin hankali mai tsanani Daga nan sai ta shiga masa labe tana bibiyan kan labarin shi shima

Kafin ae bacci Sai da lady xineta tayi ma nimrah concrete warning cewa kar taje wajen mohan yau ta bari sai gobe in komai ya faru amma zumudi da tension ya kasa barin ta haka ta debi jiki Ta je dakin da aka aje shi a sace

Tsaban ma adame yake aKan kujera taganshi yana xaune ya dafe kai babu alaman bacci a idanun shi

Abunda ake ta gudun shi ya faru wannan tsanan da yake tsakanin su tun da chan shi ya fitar a furucin sa ya jefe ta dashi ...

She was terified dataga yayi fushi
Baiya ma tauna kalamansa

tayi kuka sosai Don kuwa sun yi musanyar kalmomi marasa dadi Tsakani abu daya ne Mohan bai mata ba acikin shika shikan rashin mutunci WhiCh is
Baice ya sake ta ba

Nimrah tsaban takaici A garin fita a haukace aka hango ta aka kai ma lady xineta gulma.

Taso tun adaren taje tamata hukunci amma jin ance tafita tana kuka tasan mohan ya bata what she derseve
Sai ta bari agobe

Ita kuwa nany lalaH tunda Ta labe taji duk abunda sukace cikin daren ta Ta gane cewa Mohan Ne dan alhaj muamar Kuma mijin banafshan ta

Ai TuNi ta sabile ta gudu agidan taje Neman gidan Dr mohan bata samu gidan Cikin sauki ba Har sai washe gari da safe

Nan ma Da kyar da fitina ta samu shiga inda aka kaita falo aka je ciki kiran banafsha.

Nimrah da bakar fushi ta kwana da tana jin tausayin mohan amma jiya da sukayi wancan fadan sai taji kawai komai ya fanjama fanjam

Da safiyar ko cire nite ba tayi ba takama hanya Akan xataje ta gaya ma lady xineta tana bayan ta dari bisa adari Akan Abunda zata Mishi, inda kari Ma ayi musu yanzu bata damu ba

Tana kaiwa bakin kofar Sai taji muryan lady cikin masifa
Da alaman da anty adama suke magana

Da kamar xata shiga sai kuma ta lafe,nan taji labarin ciwon dake damun ta Cos lady bata so sam tafadi abu ka karya mata doka,
DUk manyan dalilin dayasa lady xineta take abubuwan ta Akan nimrah saida ta maimaita su Cikin masifa

KunneN nimrah har ya kangare Wajen jiyo maganganun


sai yau ta soma sanin Wacece ita,kuma ita din ba komai bace arayuwar lady face object of use and dispose

So im schzoprenic?Wannan ba ya dame ta sosai

Ai arude ta koma daki ta kulle kanta a bayan gida tana gasping kamar wacce take neman dauke numfashin ta only god know what she did tsawon 1full hr chan anjima ta shirya kanta ta fito
bata tsaya ko ina ba sai dakin hasinah
Ba sallama ta banko kofar ta tsaya akanta

Kafin Hasina ta mike tayi magana Nimrah sai ta nuna ta da bindiga.... gashi babu Alaman digon imani akan fusknta Sam babu wasa

Tuni Hasina tayi Gwaraf ta sauko da gwiwa cikin kneeling tana cewa ni...nii..nnimrah meye hakan?whats up with a gun?meye haka nidai ki aje bindigan nan

Nimrah batace uffan ba sai kit kit tayi kucking kamar xata harba

hasina tasa ihu Da karfi cikin raxana Wani tsawa ta daka mata tace shut up bitch

Ai Ko kinyi ihun kun kira su badamuwa ta bane cos am gonna kill all of you TOday Now..

Cikin mummunan tsOro da bugun xuciya Hasinah tace Akan me? Me aKayi miki nimrah pls calm down what has come over you?
Pls meke damun ki niMrah Nice fa hassiss hassinan ki.

Cikin kuka mai cin rai da karya gabobin jiki nimrahn tace bansan ki Ba
And you better tell me whats wrong with me dan nasan uwarki tafada miki Komai akaina..

A mugun tsorace
Hasinah ta dago xubabben bakin ta cikin ranta tace oh my god shikenan nImrah tasan bata da lpya?

Wani tsawan da nimrah ta Daka mata yasa ta firgita xata mikE tsaye sai tau tau ta harba bindigan sama wanda ya jawo attention din kowa a mansion din

Ai kafin wani minti 5 cikakke su hjy adama da lady sum shigo dakin
Ganin hasina sukayi tana karkwara tana rokon nimrah a xauce cikin firgita da Tsananin tsoro

Hjy adama tayi saurin dawowa gefEn yarta tana cewa dan Allah kar ki kashe min ita shes my child nimrah pls ku bar wannan wasa.

Nimrah kuka ta keyi batace komai ba Duk tanajin su

Itama lady tunda ta tsawatar sau daya taga bata ji ta ba sai xuciyan ta ya bata cewa ba lpya ba

Wai meye ya hadaku ?kibata hakuri mana asasanta lady say somthing pls Mana pLs .stop her.. hjy adama duk ta birkice tsakanin su

Cikin tsananin tsoro hasina tace Mamahn ta ga tambayar da nimrah tayi mata
Kuma ita tana tsoron ansawa

charaf hjy adama tace ki fada kawai tunda ita ta tambaye ki
Inta kashe ki fa


Cikin rawam jikin Hasinah Tace toh,Tanaa budan baki XaTace P sai Lady tace stop!!!

Kar ki sake ki fada mata Komai kibarta tayi abun da xatayi Mugani


Nan nimrah ta juyo ta kalli lady irin really?sai ta yi murmushin bakisan ni ba

ai Tana juyowa bazata sai sukaji tau tau ta dauke hasinah akirjin tafada kasa mutacciya One time

Wani raxanannen ihu hjy adama ta sa ta fado jikin hasinah tana girgixa ta tace walllhy baku isa ba U cant kill my doter

Mahaukaciyan banxa,haihuwar asara ..pshycho Bitch.. uwarki Ma ba son ki take ba ure nothing but an object of mysery To her, mushe ya fiki daraja arayuar ta ...,Haa xaki mutu ahaukace babu waNda xai taba kaunar ki Nimrah

not ur dad, .ur mum and even the man marry ure a curse And bad omen Allah ya tsine miki Muguwa Bakar ashana

Nimrah sai ta sa hannu a kunne tana toshewa Tsaban arikice take ji kawai tayi an fincike bindigan a hannun ta Baxata

Hjy adama na kokarin bude baki zatayi magana sai tau lady xineta ta harbe ta akai a kangare ta fado Kasa mutacciya

Nimrah sai ya dago irin what ...Wani kangarren dariya ta fshE dashi tana kallon lady iirin na kashe ya kin kashe uwa Ko

Toh Saura mu kashe junan mu

Nimrah Tana budi baki xatayi magana lady ta daka mata tsawa tace stop or i wll shot you Na kashe ki nakashe banza.


Wani wulkantacen kallon Waya damu tayi ma Lady, Tana so ta mutun amma batace komai ba

Nan lady ta shiga bata labarin ciwon ta with earnest certainty babu tausayi babu sakayawa..

Tace i made you useless sabida nina haife ki da cutar Dake damun Ki,Tunda daga nan nice da iko akan yadda rayuwar ki xai fara kuma ya Kare....

And At this point i have decided im gonna take you to where you belong
Did you know that Place?

Nimrah tayi ajiyan numfashi mai dauke da yanayin da ko shaidan yagani xai raxana

Sai ta matso tace so where is that? mental home ko?
Sai Tayi dariya ... so why dint you take me since Sai yau ?

ohhh na manta Yadda kike so haka kikeyi, ure tHe almighty lady zineta the goddes of infidelity and the queen mother of inhumanity

kina tunanin inkinyi hakan xance kin cuce ni ne?No,Ai kanki kika cuta and belive me i wont let you go freee

Lady tace Ko? ok lets seee,bindiga ta daga ta nuna mata da kyau Agoshi Babu imani tace ko numfashi Mai karfi kika sake

....Nan ta kira mataimakin ta nimrahN tana ji aka shirya mata mental treatment a cikin secret totures room a gidan

tace don ke yata ce Xanyi miki haka,id not da sai dai nasa a daure ki da chain ayi treating dinki kamar mahaukaciyar dakike Tunda chan

...but since ure my blood ki nitsu ki xauna su aje ki suna duba lpyar ki

Da kuka da ihu Da xagi da tsinuwa Da haukacewa da birkicewa aka fita da nimrah xuwa shashn aka daure ta a gado.. first dose injection na ciwon da aka mata sai datayi dogon sumewa Bata farfado ba
.
Kan kace kobo lady ta sa anyi clearing komai ta koma hidiman tA akan mohan.

Wanda ke famar neman layin matar sa Koda yaji ya take,sai ya lura tun jiya da yayi magana da su hjya Mhnoor kira bai shigo masa haka shima nashi yaki shiga

Its obvious matar nan tasa an datse min calls yace damn it ..

Yana juyowa suka hade ido da itan kuwa

Tace ina fatan ka shirya ?nan da 2 hrs xamuje Media Cos eveything is being arranged

Ko tsayawa taji me xaice batayi ba ta fita ta barshi.

Bangaren nanny lalah da banafsha
Kuwa sai suka ga kamar A mafarki

Inda bnafsha take bata labarin komai daya faru itama nanny ma take gaya ma banafsha cewa taga mohan jiya agidan lady in da taji conversation din su har tagane shine mijin ta.

Anan ta sanar ma banafsha cewa tsawon lokacin da take aiki tayi bincike tasan cewa har yau akwai Original letter Iyayen ta kuma akwai kuma files din alhj muamar tun Na farkon sharrin da lady tayi masa Da duk wanI evidence amma wajen babu mai shiga sai lady da kanta.

Sabida tsoro dukan su Tashi su kayi gaba daya suka koma gidan su hjya mahnoor


Shigowar su Gidan,Banafsha ta samu anyi cirko cirko Ana ta jimami, tsaban tashin hankali har hjyn birni ta fara magana garau yau Nan itama Banafshan tayi musu bayanin Wacece nany lalah da duk abunda tace ta gani na evidence agidan lady xineta

"Sai dai Kuma babu wani kwkwaran namiji da xaiyi musu komai akai banda su sadik su kuma babu abunda suka iya sai dai ma ajefa su cikin hatsari

Ga lokaci ya tafi baifi saura 4 hrs waadin alhj ya cika ba Wani tunani banafsha tayi sai ta shirya a sace bata fada ma kowa ba taje Gidan maryam wajen yaya ameer Bro din faxilah

He is a computer genious and great hacking skills tun tana schl tasan da haka

Dan haka tanemi taimakon shi ta hanyar yadda xai sada ta da mohan ta gaya mishi abunda ake ciki.

Is very risky and dangerous sabida ita kanta lady xineta da tsafi a Cikin lamuran ta shiga tsabgar ta a fito sai mai nisan kwana

But Not wthstanding ameer ya amince
Yayi..

But she have only 20seconds to talk to mohan ta inda ba wani mahalukin da xai san sunyi waya

Shikuwa Sai up and down yake shi kadai adaki agidan saiga kiran ya shiga.

Yana jin muryan ta sanda yaji wasu hawaye sun ciko idanun shi .

Ji yayi kamar ana tsaga mishi xuciya tsaban yadda yake jin takaicin abubuwan da suke faruwa

Very quick and brief tace masa babu lokaci ga kuma aububwan da suka samo yayi kokari yasan inda xai dauko evidencess din acikin gidan.

Sai yace mata ta xauna da su ameer din har nan da awa guda kar ta koma gida.

Hakan kuwa ya faru jinin shi har tafasa yake wajen neman hanyar da xai sada shi da wannn safe din

Today is an important day for lady gidan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login