Showing 231001 words to 234000 words out of 245996 words

Chapter 78 - AJALIN SO BOOK COMPLETE BY SURAYYA.txt

07 Aug 2025

8873

sake futowa aliyu yace masa har yazu ba lavarin alhj sai ya mika masa wayar ya shiga neman layin hjy mahnoori itama duka shiru
Banafsha sunyi suma har sun rusuna.

Dawowar sa daga sallahr azahar dayaga security tight a site din su sai suke highlihting dinsa yA ke jin abunda ya faru da farida
Gashi dr javeed ya riga ya laka mata cewa ita tayi ma su hjy mamah injection last
So That ko sun mutu ai xaace itace sanadiyar mutuwar su

Mohan Sosai yaji abun axuciyan shi,da kamar xaice afitar da ita
Waje tare da su hjy but sai ya dakatar yace ayi masa preserving shi xaiyi treating din ta anan da hannun shi

Yanzu damuwar shi baifi labarin dad dinshi daga jirgi ba gar yanzu ba ace masa komai ba kuma duk yinshi bamai fada mishi gaskiyan lamarin

Anan security ya sanar msa ana gama shirya su hjy za'a fito dasu daga dakin su zuwa ambulance.

Dashi da banafsha ne kawai anan sai suka kama hanya tare zasu shiga
Dakin sugan su for the last time

Ai kuwa yana bude kofar dakin idanunshi suka sauka akan Wasu kananun explosive kamar yanzin nan aka gunguro ahi kasan gadon hjyn birni bai isa na hjy mamah ba ya tsaya A raxane ya koma da baya suna kallo

tana faman electric crash alaman xai fashe da sauri ya jawo banafshan jikin shi suka koma baya ya kwala kiran security . ..

Wajen na kacamewa da hayaki da hayaniyan jamiai banafsha ta Sume ajikin shi
Da kyar da fitina aka fitar da hjy mamah aka shiga tsare ta da polisawa..

Hjyn birnin kam sai acikin wutan daya kama aka ciro ta direct akayi waje da ita. Babu wanda yasan tana raye ko Allah ya karbe abun shi.

Tuni cids da agents suka baxo aka fara streaming hospital cameras din ana duba mafarin al'marin

Nimrah da javeed na gefen duk wani sabon fuska dan kuwa hankalin su akwance yake,

Duk dama da hnnun su suke aikata mugun tar ammma Suna da agents dinsu sosai acikin asbitin har da jamian tsaron dan hka abubuwan su suke tfiya musu yaddda suka tara Tun farko

Kafin magrb Wani mummunam jiri ne ya kwantar da mohan dan gaba daya kanshi yakasa daukar komai sai da aka mashi alluran bacci Ya samu nitsuwa

Ga su banafsha agefe are being terrified babu wani call daga wajen mahaifiyar shi ga kuma abubuwan da suka kan faruwa.


Itama banafshan farfadowa tayi tagan su a wani daki ita da hjy mamah ga security ko ina ana aiki akanta.

Godiyan Allah da bata fi wani mintu 10ba anty rwiya taxo tana bata karfin gwiwa suna tsananta adduoi"

A report din jamian tsoro har labari ya fara kawo alakar mutuwar hanifa da wanda yake neman rayuwar su hjy mamah.

Abun sai ya Fara kawo mumumman daurewan tunani Da naxari tsakanin manazar ta dan iya bincike

sunyi iya bincike basuga wani alakar su hjy mamah da hanifa ba.

And besides cameras basu nuna kowa ba banda lokacin da farida take yi musu allura

dan haka Ayanzun farida ce kawai primary suspect Na duka crime din
#Surayyahms

*🍒🌺AJALIN SO🌺🍒*



*WATTPAD SURAYYAHMS*
Brilliant writers asso


To lallai fa this kain coments All for one person🤔 This page goes to all yesteday's comenters in grops and fans pages.I read numereous wasu bangani bama thy follow up to pc,atlas kunsa chatS dina yayi crashing abi😣Ok long chapy for that!


_55..Revelations_


ita ma faridan jamian bincike da sauran doctors sun kasa gane meya faru har yakai ta tayi ma kanta wanann alluran,Wasu sunce shirin ta ne kawai na makircin mata sabida nimrah da Dr javeed sun bada polisawa testimonyn cewa farida tana son mohan kuma shi mohan baiya son ta and so that maybe her reason to destroy his peace Sai akayi recording

wasu kuma sunce ba ita bace tayi makanta Allurar Cos thy know farida Tsakani da Allah take son moHan Kuma da abun ya faru mohan was consious a lokacin Ba'aji ya zarge ta da yin hakan ba

Gaba daya case Din sai ya dawo wani babban controversy kowa na kawo nashi fahimtar akai

Kafin daren ranar ya rufa abubuwa marasa dadi sosai suka faru

Duk nauyin Jinya sai ya dawo kan dr umar shikadai cos dr aliyu ya bi emergency plane din daya fitar da hjyan birnin chan kasan india

Su banafsha kuwa ko idanun nimrah basu gani kusa dasu ba bare wani nata .

Daga baya ne ma hjy zaynab mahafiyar hjy mahnoor ta shigo
itake sanar musu cewa ai xai iya kaiwa gobe da safe kafin asamu hjy mahnoor a waya.

Duk da rashin saukin ta amma yadda yau taga banafsha ta galabaita ta motse ta dawo kalar tausayi agaban hjy mamah sai da taji hawaye sun sauko mata,don kuwa Da kaganta kasan maraicin ta ne ya bayyana afili

Tausayin ta sosai ya kama xuciyan hjy xaynab

,Duk iya dauriyar ta amma idanun ta sun nuna alaman she's traumatized

Hjy xaynab din sai kawai ta Yanke hukuncin ta tsaya akansu a matsayin ta na babba tana dan karfafa mata gwiwa

Time to time ana ganin nimrah da dr javeedd an dauka ba dare ba rana aiki suke yi akan abunda ya shafe lamarin su mohan da su hjya.

Basu san ayanzu nimrah damuwar ta yakoma ga hjyn birni Ba
so take tasani ta mutu ne ko tana raye

Don kuwa lokacin da suka je saka musu explosive Sun samu Hjyn birni ta farfado tana kiran yar uwarta Hjy mamah
kuma ta gan Nimrahn sarai lokacin da suka sa musu abun suka fita

Ashe dagan gan suka barshi a kasan nata gadon don ta mutu direct har ake ganin kamar gangaroshi akayi ya tsaya anan but nobody knows know kota rayu ko tamutu ammma kowa yasan cikin wutar aka fitar da ita.


Washe gari da safe,waje yayi shiru sai dai mohan bai iya tashi ba sabida tsananin ciwon kai da ko idanunshi baya iya budewa,

Komai banafsha ce takeyi masa adayan private room din Inda shima aka daura masa ruwa

ga security dam a kofar dakin hjy mmah dr umar ya koma aiki akanta tun asubahi,sun dukufa sosao lalllai suna son su ceto rayuwar ta,dan har raunukan da suka ji a hatsarin an bandaging dinsu sunyi kyan gani an gyara tatsaf fuskan ta ya fito sai dai kanta ne gaba daya arufe shima.


Daga bakin gate din asibiti kuma hasinah ce da nimrah suna ta kowa tsaban inda xaka san maganan munafurci ake basu kwatanta shiga motar su ba Suka tsaya afili


Hasinah was terrified har cikin ranta da abubuwan da nimrah ta gaya mata ta aikata tun daga kan hanifa zuwa farida da su hjy mamah ajiya xuwa yau.

Sai dai each time ta dago xata mata nasihan tayi a hankali sai tace mata ai komai ya wuce..

Tunda basu sona su mutu kawai
What are they living for?

Hasina tace mohan fa?did you think he's gonna be hppy after all this Komaim nisan jifa....

Sai Tace Hey ai ba iyayen shi na kashe ba Mexaiyi?

Nifa da mohan yayi farinciki da kar yayi daya ne nasan dama baya so na,so as long as he's mine then am ok.

I can deal with banafsha but i cant deal with alll the forces that are helping her get MY MOHAN.
Da xasu barni da ita abu mai sauki ne miyi kishin wanda ya iya ya dauke shi

BUT no Sun takuramin,Kinga Dole ne nayi hakan

jiyan ma Da sun mutu kaMar yadda hanifa tayi Cikin Sauki da abun bazai kai haka ba ko?Ihm Su suka ja makan su


Hasinah sai tayi shiru chan tace hmmmm to shikenan yanzu whats next?Wa xaki kashe kuma

Tace nothing But not no one,
Nina san yadda natsara rayuwata da mohan nan gaba kar ki damu

Hasinah tace its ok nima waje xanje im going to paris u most be careful... suka rungume juna kamar wacce take comforting din ta sabida Sun san ana kallon su da safiya sosai kuma an tsanan ta security a asibitin bana wasa ba"Hasinah tace nimra can i tell you something

Tace uhum

bakiyi ma jamila amana ba
Sai suka dan dago juna

..tace dan nakashe hanifa ko?mstw pls share ta hassis kudi na data gina rayuwar ta da shi
Fansar sa kenan,"

Hasina ta kyabe baki bata ce komai ba daga nan suka rabu

.....dai dai corridor shigar ta private buliding din taji an jawo ta wani lungu.

Oh lord koda ba afada ba tasan javeed ne dan haka ta tsame murya tace wai meye ne kake jana?

Yace cmon baby ive been here for you Working foR you ganin ki ma sai kin hantarene

Tsaki tayi tace lemme be
Ta dan leka ta dawo tace how far,?Yaushe xaka gama Da wancan Matar,kaji mata allurar
I want to Leave this place duk a takure na kwana

Jocklingly Yace ai ke kika ki kwana da ni i wud Have relive u a bit ya shafa wuyar yanamata zare da hannnun shi
.
A hatsale ta buge cikin xare ido tace mishi dont dare touch me Like that, baka da hankalali? ko yau ne baka san ina da auren ba?...kar kasake Ma fada min haka
So u doing it now or later,?Ta hade rai

BAi fsa ba saida ya shafa lips dinta kafin yace later Babe

Tsaki taja Pls take me to mohan ta bata rai ta fito ta barshi abaya Yana biyo ta

Tare suka iso kofar dakin da yaken sai suka tsaya daga gefen glass windows stylishly suna leko banafsha daga nan tana goge mishi kafa da ruwa tana tsaftace shi cikin tausayawa da kulawa hawayen taff fuskan ta.

Wani Tsaki mai sanyi nimrah tayi xata juya javeed ya tsare ta da ido alaman tayi control

Haka kawai taji kishi ya kamata suna shirin juyi saiga wata consultant ta iske su

Suka tambaye ta meye ne ?nan take sanar musu is an important call for mohan

Important call? Sai Yuuuuu suka biyo ta suka shigo dakin da cid agent Anma mohan bai karba ba

Nimrahn tayi tayi abata call din tinda mohan bai karban ba amma kuma ance strickly for him sai aka bada 20more minutes aga ko zai iya

Banafsha batace musu ufffan ba haka suma Suka share kashin ta

Duk damuwar su suna sO susan call din daga ina ne,? Kuma meke faruwa Dan haka
Kawai sai sukaji cikin su yadan duri ruwa
but Ganin jikin mohan is not cooperating Sai akayi hanging call din,inda suka takura ma banafsha har ta zame ta fice ta barsu ta koma dakin hjy mamah.

Gani tayi su anty rawiya duk Sun tashi zasu dan tafi,is like ita kadai za'a bari kafin suje gida su sake dawOwa kamar yadda suka ce

Dan haka su dr umar suna gama kimtsa aikin su Anan,sai tayi zugum gaban hjy mamah babu abunda take sai tunanin rayuwar ta in babu ita a duniya

Saukowar Wani hawayen ma sai yau tagane rahmane dan sosai zuciyan ta ke gwada mata muddin akace babu hjy a duniya toh ta shiiga uku rayuwar xai iya juya mata baya

..hakan yasa ta riko dan yatsun hjy ta sarkafe cikin nata wani kuka mai nauyi ta sake Kamar wacce Akayi mata wahayi..tace hjy ki rufa min asiri kece Min uwa da uba aduniya dan Allah ki bude ido ki dube ni ko zan samu wani saukin a rainah.

Ta dade a haka cikin jimami idanun ta sunyi ja babu abunda Ke tashi adakin sai sesshekar ta Don wani abun inta tuno sai taji kamar bazata samu saukin shi ba

Gashi sai yanzu agogo yake buga karfe 7 na safiya,tuN fitar su dr Umar banda security babu wayanda suke lekowa su duba ta..

Shiru tayi ta lafar da kanta agefen gadon,"Don da ta lumshe idanun ta mohan zata gani akwance da ta bude kUma hjyn ne agaban ta,silent tears sumki dena mata xiriya duk dama ta dena kukan.

Cikin haka taji Kamar anyi salllama kafin ta dago muryan Mai maganan sai suka hade ido dashi

Wani kallon tausayin daya mata yasa ta sake hswayen ta Batare data sani ba Sai Tayo lumui tana kokarin zata rusuna ta gaishe sa
yace ah'a
Taso kixo nan yata ina sauran suke suka barki anan kedai kina kuka?

..ita dai
Batace komai ba
Sai da alhj muamar ya xaunar da ita kafin ta yi masa bayanin cewa su anty rawiya sun tafi gida sannnan mohan is uncouncesss a dayan dakin

Hakuri yayi ta bata cikin lallashi yana mata bayanin abunda yasa bsu ganshi jiya ba

"yace yaje airpot
Xai shiga jirgi saiga wata muhimmin indoor meeting ya tsare shi wanda xa'ayi da shugaban kasa kuma his present is very important anan shiyasa ko sanin meke faruwa dasu baiyi ba sai da ya fito ake sanar dashi komi
Har da fitar hjyn birni komai yaji labari..

Sai dai baisan mohan baida lpy ba so Now he got why ba adaga kirar da yayi ta mishi tun safe ta cell din chief Securityn president

Daga nan alhj yasa aka kira mishi doct umar suka yi magana.

Yanxu ne tadanji dama dama da taga ya zo ya tsaya akan su duka.

Su nimra kuwa sunyi bankama suna jiran mai kirar mohan ya sake kira ko zasuji waye,

CHan Sai ga alhj ya bude kofar sun shigo tare da banafsha da dr umar

,Shi Ya gaya masa cewa tension ne yyi ma mohan yawa ba wani abu bane.

Nimrah Dama Akan cinyar ta taDaura kanshi Sai maxa ta sauke ta koma gefe ita da javeed suka gaishe da alhj.


Anan suka tsaya har saida mohan
Ya fara motsawa dawowar su anty rawiya yA tursasa banafsha tasa wani abu abakin ta.

Kafin adora wani awa uku mohan ya farfado har suna dan hiran binciken da akeyi game da al'amarin.

Hjy zaynab ke fada musu cewa taji labarin hjy mahnoor suna wata island babu ntwk Alhj yace kar a damu yanzu shi dai damuwar sa marasa lpyan su samu lpya duka su koma gida.

hakan baiyi ma nimrah dadi ba amma tunda tasan ita ta fara to tabbbas ita xata karashe.


Anan suka debe sati biyi rass a asibiti dan kusan anan suke duka rayuwar su
Wannan sati biyu baiyi ma nimrah dadi ba

ta buga ta buga mohan ya gaya mata ko da sunan asibitin da aka kai hjyn birni a india sam yaki kowa Ma yasani hartta banafsha ya mata katangar karfe danan


a asibitin daga shi sai dr umar sai dad suka san meke tafiya


Mohan kullum sai yace bai yarda da kowa ba kuma bakaramin xafafa bincike akayi ba banda Ma nimrah ta riga ta kalmashe game dinta ta wajen lady zineta da tuni asirin su ya tonu an wuce Wurin

dan adan kwanakin mohan har ya fara Amfani da iNteligent Dinsa wajen gano asalin waye javeed Musamman ta furucin bakin sa dayake bayarwa akan binciken da Ake yi akan farida.

Sabida tunda jikin hjy mamah ya zama stable dr umar ya dauki ragamar Kula da ota

shikuma Moham yana kokarin dawowa da farida rayuwar ta

a kullum komi xaayi Mata a idanun sa dan haka ya gano cewa lallai akwai abunda ya faru a asibitin sa wanda bai sani ba

Ranar wata asabar acikin satin biyun su da safe ya shawo kan banafsha taje gida tayi musu girki ta kawo musu dan tunda abubuwa suka lafa yanzun su anty rawiya basu cika zama ba saidai suzo musu a bakun ta kowani rana su tafi...

Haka ma nimrah
A tana so da bata so takan fita aiki ta bar javeed da sa mata ido akan abubuwan dake gudana.

to wannan asabar din alhj burak da uncle bahrain sunzo dan haka dakin da suke become very lively anata hirar incident din

Uncle bahr har yana tsokanan mohan cewa ai hjy kukan shi kawai takejira taji taji ta farfado

suna cikin haka sai ga salllamar mata yuuu sun shigo Su hudu,

hjy zaynb ce da nafia da wata baturiya ta riko maysam ahannu sai hjy mahnoor agaba

wani sauke ajiyan zuciya mohan yayi daya ga mahaifiyat shi
Wanda ganin yadda hjya mamah ta Dawo yasa ta daskare daga bakin kofa cikin mamaki da rudani.

duk a labari taji komai abakin alhj muamar ajiyan da suka je germany signing amberSedoship din maysam.

Bata san abun yayi tsanani haka ba tuni sai jikin ta yayi sanyi har gaisuwan ma ita bata tsaya ta karba sosai ba Ta fashe da Kuka.

Daga gani ba fada tasan sunga tashin hankali,

Haka kawai sai taji kuma takasa gaya musu goodnews din data zo musu da shi din har sai da alhj burak yasata agaba da magana Da rarashi kafin kowa yasan da cewa tafiyar ta da maysam kasar waje aranar farko taci karo da babban sa'ar shi.

Don kuwa da sukaje ireland tana daukar wanka ma babyn sai ya kasance
Tana da farin jini da dAuke ido duk wanda ya ganta zaice xai mata hoto ko video,tun abun bai dara ta ba har sai data taga ta samo babban Contract endorsement a wata katafaren baby fashion industry na movies

sau daya aka sa penciled drawing din hoton maysam a tshirts Da caps aka tallata a Festive premier market amma sai gashi
Ya zamto the best selling shirts gaba daya a satin.


Sai Ya zamto sai congratulating din ta ake darajar fuskan jikar ta kuwa karuwa yake day by day har ila yau data zo sanar musu halin da ake ciki

Dan ita kam lokaci guda maysam ta dawo mata wani irin muhimmin qaddara har ya kaiga ansaka mata security sabida masu neman hotonan ta Domin sake buga pirated copies na irin baby materials Din ana siyarwa ana samun Kudi
..

Kowa yayi tubarkalllah da wannan babban cigaba ammma mohan abun baije mishi Har ranshi ba

Gani yake xasu Lalata ma yarinyar shi Rayuwa beside shi sam baida ra'ayin yarsa ta girma ko tayi rayuwan ta cikin turawa.

Shi dai Yana shiru sai dai yaji su hjy zaynb babu kunya anata azizita bururirrka akan fuskan maysam Har da cewa Xata mata register beauty peargent ta Domin ta dawo MUsu mrs World kamar ba ita ce suke zagin sa akan cikin da akayi ta ba

Yanzu banafsha ma da kyar suka barta ta rabe yarta cikin kwana biyun Komin maysam hjy mahnoor ce agaba Kamar ita ta haife ta

yadda yanzo ake handling din ta is like a baby with a networth of 200$
Kamar yadda suke hasashe Wanda kowa yasan kudi sosai bana wasa ba.


A ranar da hjy mamah ta fara farkawa aranar
Suka dawo gidan baki daya aka cigaba da treating din ta

kafin rayuwar ta dawo musu normal su banafsha sa anan suka tare Da zama

sai dai yanzu ba kamar da ba duk wani genuine farin ciki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login