Showing 213001 words to 216000 words out of 245996 words

Chapter 72 - AJALIN SO BOOK COMPLETE BY SURAYYA.txt

07 Aug 2025

6564

lalubar ta akirjin sa kamar yadda yake yi ma Banafsha,amma Duk ina haka Nan take fama da kanta komai ita take yi makanta Ko mai aiki tayi



Kwana biyu kacal yayi a kano amma haka yake ganin miscals daga Wajen Banafsha da Nimrah wanda ko Daya baiya dagawa

..itako Banafsha tun data ga haka Sai ta kwallafa rai Akan Nimrah ce taja Hankalin sa yake kin daga wayar ta..

Gashi dama tunda taxo gida ta samu maysam na yawo tsakanin hjy mahnoor da su hjya Mamah sai Zama free ta kulla Tunanin mijin ta aranta..
..
A kwanan Sa na biyun Cikin dare sai taji ta kasa bacci tana ta juye juye,Ta rubuta ta goge chan kawai Sai ta tura Masa text Din"pls i want to talk to You"...

Yana gani yayi murmushi,dan shima baya iya runtsawa bata fado aranshi ba,duk da haka Sai da yaja aji after like 30minutes sai ya kira

,Ita kuwa tsaban rudani tunda ta tsaya rigiman tuno abunda zatace wayar ya yanke bai sake kira ba..
....
Da hawayen fushin hakan tayi bacci,da safe tana tashi tayi sallah Ko wanka batayi ba Ta Dura ma kanta yellow flagyll gadon hjy mamah ta dale tafashe da Wani sassaynr kukan makirci saida hankalin su ya tashi suka rufu kanta suna tambayr ta.

Baki Jin dadi ne tace Musu eh
Kuma lallai Yaya mohan ne xai duba ta Harda cewa ai magani Na wajen shi.

Tsoffin kam Haka Suka biye Mata,tunanin su ko dan tana cikin Inuwar jego har yanzu Bayason wani ya sa hannu akanta.
Tunda ta haihu sun san shikadai yake kula da lapyar ta


Don haka Kira akan kira,Banafsha Kuwa Sai ta haukace Musu Ta Zautar musu da tunani juya idanu Take acinyar hajy sai mashak mashak takeyi kamar mai Sabon laulayin ciki,Cikin ranta Kalau take jin kanta,"
sai tace wallhy sai kadawo Min Yau din nan, in har kana so na yau zan sani...


Haka su hjy Suka azizata magana saida hankalin shi ya tashi Ya kasa tabuka komai dake gaban sa....Gashi yana cikin mutane ne kasa kasa Ma yake maganan Na kusa da shi ma bai yaji

Yace Hjy nifa babu magani waje na',...hjya tace toh inma babu ai sai Ka dawo ka duba ta
Yarinya tun safe jikin ta Ke ciwo kamar zata mutu Baga ganta ba abun tausayi,ko nabaka ita ne kaji da kunnen ka, Yace Ok bani ita.

Banafsha tunda taji haka Sai ta yi Boyayyen gyaran murya

Hjy na miko mata ta rufe kanta cikin bargo Dashi 2Sconds ya dauka yana jin wani munafukin numfashin ta a kunnen sa Jikin shi sai ya fara picturing masa Yanayin yadda Take a yanzun
,...Bayabo ba fallasa Yace what's wrong?Kince baki da lpya meke damun ki!?...Wani lumshe Ido mai ma'ana tayi Tana jin Shocking din Da muryan nasa Ya jona mata,

,"Itama Wani murya mai Shiga rai Ta Dasa mashi a kunne Wanda dadin sautin sa Ya sa shi mikewa tsaye Baisani ba
Cikin sanyi Da janjanin kalma Tace Yaya nah katashi lpya?Tace..uhm dama zazzabi nake ji,Kuma ina rufe ido na sai Wani mafarki Yaxo min im so scared
..Tsoro nake ji Sosai Ko akwai maganin shi??

Jin yayi shiruu bai amsa ba Sai taji fargaban ko baiya ma jin ta ne Yayi shiru Din..

Bata san sigar datayi maganan bane ya girgiza zuciyan sa yabi ya razana gangan jikin Sa da shaukin kewar ta Ba"

"Bai iya Ko tsayawa acikin mutane ba Sai ya fita gefe jingine da bango ya lunshe idanun sa Yana sake boyayyan nishi..

Cikin yauqi tace yayah? Kanaji na
Har zai bude baki yace eh Sai yaji ya kasa

Wani Fitinannan kukan shagwaba Mai sanyi ta sake mishi a kunne Mai cakki da kuma yakushi Ajinin jiki,wanda
shikan sa Baya jin motsa motsan Data ke furtawa aciki..

Yo hjy mamah dake kusa da ita Ma bata jin ko A daga abunda suke cewa

Dik sai ta ruda shi 'cikin ransa sai yaji bazai iya kara dakikai bai ganta ba Cikin ranshi yace"ohhh this girl want to kill me softly,zata jefa bawan Allah cikin wani hali

Karshen ta katse wayar yayi, A hujajan ya bar duk abunda yakeyin ta Jirgi Ma yabi ya diro garin abuja

Ita kuwa tinda taji baice komai ba ya kashe Wayar Sai ta ba hjy mamah abun ta Ta hade rai,Pillow ta matso kirjin ta ta bude Wani Sabon Shafin kuka,tun Shigar Mohan Jirgi bata dena ba sai da Taji muryan sa agidan

Gashi tsaban kukan datayi zazzabin gaske ne ya kama jikin ta Sosai ta hada dumi eye balls suka haura
Hawayen ta shiga sharewa tana murmushi,
Yayi sallamah tare da Su hjy Maman ya shigo
Hjyn birni tace gata nan ko abinci fa bata ci ba..."Dukn su biyun sunyi Tsuru Tsuru suna tsaye

Shima tsaban zumudin daya cicciyo sa Sai Ya Zauna abakin gadon,bargon ya Dan yaye Kadan Yana kallon wani Dan iskan Kwanciyar da tayi


Don kuwa wani farin skin tight ta saka A yadda bai da kauri Har Ya hango Cewa ko pants bata sa Ba, Shikan sa kasa daga ido yayi ya kalli kirjin ta, Dan dunkule wa tayi kadan sai hannun ta suka matso cikakkun nonowar tan waje
..a lokacin jitake zuciyan ta dif dif Kamar zai buga tsaban fargaba bata iya motsi ba

,Sassanyar hannun shi da taji akan fore head Din ta Yasa ta bude lumsashun Idanun ta akansa
Sunfi minti 5 a haka suna aika Ma juna wasu irin Wasu irin sakonni A tare yake ji haushin ta da kaunar ta a ransa..He just wonder why She changed"
What's wrong?Shikenan Hankalin ki ya kwanta kinsa nazo?sai yadan kamo ta Ta mike Kadan a Jikin sa,qamshin sa Ne ya dada bugar da ita Bata san sanda ta rungume shi ba,...
Shima He cudnt resist the Shock musamman da yaji kayan duniya sun goge shi Sun cike shi..
Dan kadan ya sa hannun shi A waist din ta ya kawo bakin sa setin Kunnen ta"Yace
"Hey, agaban mutane zaki cigaba da matse ni,?to Sake ni, ni ina jin kunyan su?

A kunyace ta sake shin kuwa Ta zame daga Jikin sa Slowly ta koma cikin bargo Ta dukunne,Ai kuwa sadaf sadaf Su hjy suka xame A kunyace kafin Mohan ya dago Har sun Bace.

Murmushi Yayi ya shafa keyan kansa,hannun shi ya Miko zai jawo ta, ta ansa Masa queryn sa.. wani heavy knock aka doka a kofar dakin sai ya dakatar da shi ya dago ido...
FOLLOW
#SURAYYAHMS

*🌺🍒AJALIN SO🍒🌺*


*WATTPAD@ SURAYYAHMS*


BRILLIANT WRITERS ASSO🖊dedicated to umherny nesarllah


_51 DRUNK IN LOVE_


Nusaiba ce ta shigo ganin shi yasa ta dan ja da baya tana sum sum tana sosan gefen kunne tace ina wuni yaya..

Wani miskilin yatsinannan kallon yayi mata upandan kafin yace "Lpya..dama kece kike buga kofa irin taku na mahaukata
Ko? Haushi yasa ta turo baki tayi kasa sa kanta
.....idon shi ya tsura mata daga bisani ya dauke kai.

Sai ta Tayi shiruu.,a sanyaye tace sorry,bansam kana ciki bane, dama mumy ne tace banafsh..oh
..sai ta kame baki tace umm...anty Banafsha wai taje ta karbo MM tana kuka,ko kallon ta baiyi ba..sai ta dan leko fuskn Banafshan tace....kinji ko?to mum na kiran ki

yace uhmm to anji mana.. just get lost,..nan ta sudade ta fita da wuri.

Idanun shi ya mayar kan Banafshan dake kokarin mikewa itama yace im leaving kije ki same ta din anjima zan duba jikin naki

..ta kalle shi"ba yabo ba fallasa tace toh,tana saukowa ta dauki hijab ta zura shikuma yay waje.

Tun da ya dawo gidan Bai fita yaje ko ina ba,Chan anjima bayan ya dan huta sai ya nufi site din mum dinsan suka sha hira,don lokacin da nimrah ta samu ciki adan cikin kwanakin hjy mahnoor ta sauko sosai ta fara masa kamar da chan.

To yau yake fada mata cikin ya samu matsala amma bai gaya mata zubar da shi akayi ba bare ya gaya mata meya faru.

Tayi bakinciki kam but never theless bai wani daga mata hankali ba,she tot ko irin complications na mata ne..,tunda shi likita ne tasan everything will be taking care of.

Hirar tafiyar da zasuyi gaba dayan take mishi,a cewar ta tana matikar kaunar wannan family function din sabida yana sata nishadi


Shi ana yin shi ne a kauye kauyen ma mai niima mai albarkatattun halittun Allah..

Tace "I want to relax my mind in natural environment with all the pure relaxing scents kaga daga mun dawo zanjini a dai dai sai na fuskanci upcoming show weeks dina

Murmushi mohan yayi yace mum kinsa abun nan aranki so whats so special?

Tace masa hollywood my dear,idan har da zan samu endorsement a nan wannan shekaran,

mohan"i will be the happiest creature in the whole world

Yace insha Allah zaki samu
I Wll keep praying for you,sai tayi murmushi
tace Ameen but is highly competitive my boy har tsoro nake ji,and i promise you a jigsaw puzzle in har na samu.

Dan ware ido yayi Yana murmushi Yace what?mum"
tare sukayi dariya yana cewa am still a little boy now ko...kin dawo dani yaro.

Shafa kanshin tayi tana murmushi Tace of cous

...mohan murmushin yake kanyi sai bai sake cewa komai ba don kuwa baya son hirar tayi nisa bare ya tuno da chan yadda intazo duba shi awajen hjya mama a sydney in yana kuka zai bita,sai taki tafiya da shi,toh da wannan jigsaw puzzle din take rudan shi kullum har ya saba da rashin ta arayuwar sa.

Mikewa yayi Yace zan iya tafiya?
Tace ok gudnite
..dan kadan ya dora mata light peg a gefen kuncin ta yayi waje.

A chan fannin Nimrah kuwa ta sake baki cewa mohan yana conference a kano kuma Banafsha ta bar mata gida.

dan haka ta saka mai aiki agaba da iko da mulki Jin kanta take kamar ta karkade kura,

hatta kayan da Banafsha ke yawan amfanin girkin ta dasu tasa an kawar gefe.

Mohan Bai kira ta ba kuma Bata fita ko ina ba,sai dai tasa mai aiki tayi ta bauta mata,tsaban jaraba ta dena wanke stained cloth haka zata aje mata da sunan tana kyankyami

jira take ranar da mohan zai dawo tasan me take ciki A rayuwar ta...

"..Bangaren Banafsha kuwa babu komai a mind din ta illah tunanin shi

zuwan shin da yayi sabida ita yau ba karamin karfafa mata zuciya yayi ba
sai ta sa aranta zata iya karban wajen ta a zuciyan shi

..dan haka ta qudira nemo shi koda shi din bai neme ta ba

Around past 10 ta sake langwabe fuska masu hjy mama ita dai hjyn birni ta fara dago ta tsaf" ta fahimci Banafsha yanzu mijin ta ne ya fara shiga jikin ta fiye da na da Cahn

maysam hjyn ta karba tana mata wankan dare tana ta surutu,"tace tunda kika ce ubanki zaki gado ai kina da aiki,"Kema saura ki girma kina sha min qamshi Kamar shi,ace mutum yana gidan nan amma sau daya ake ganin shi?
Banafsha kinje kin duba shi kuwa ko ya tafi ne ma bansani ba?

Itama tunanin hakan ne ya cika mata kirji,taga 10 yayi bai kira ta ba kuma baizo ba..
Tace bansani ba fa hjya cewa yayi zai dawo bai dawo ba...

Tace to ko zaki duba shi?kema da sakaci kike keda kike neman lpya zaki zauna jiran shi Sai yazo miiki?kinsan shi Sarai,gani yake kamar asibitin shi yake So kowa sai ya bishi..

Murmushi Banafsha tayi, Wani dadi taji aranta,dama tana ta zagaye da tunanin yadda zata zwagale rashin kunya ta fita a dakin bayan kowa ya san wajen shi zata je..

Sai gashi hjy ta kawo mata hanya a saukake ta mike tana jan kafa kamar ba wani so take taje ba.
Hjyn birni murmushi take domin kuwa kallon Banafsha baya isanta..hannu tasa zata dauki hijabi

Hjyan birni tayi kaman bata san metake ba tace
Ke kiyi da jikin ki Ki tafi,ga wanka ma baki yi ba kar dai kice ahaka zaki je aduba kin?

Dan kadan ta kwabe fuska tace nifa nayi wanka..

Hjy tace a duk tsamin jikin? Da Allah wuce ki sake, kuma kisaka wannan turaren naki dakika zo dashi zaifi goge miki tsamin ma...

Wani dariya Banafsha ta fashe dashi tace ohooo hjya nice me miki tsamin ko

Hjy Murmushi tayi cikin jin dadi tace zo ayi yar shunshunel
,duka suka fashe da dariya tace to badan halin ki ba zan sake wanka daga nan ta shiga bathrum

Bathtube ta shiga sam bata damu da lokaci ba ta tsuma jikin ta sosai tana cikin ranta tana sanya albarka a rayuwar su hjya mamah,yau haka kawai take jin kaunar su aranta na ninkuwa,bayan ta yi tsarki da ruwan dumi tabi tayi wipping wajen da kyau ta goga mishi hadin miski mai qamshi da dadi da aka hado mata akaya tun bayan jego..

Shima Duk da karfin qamshin sa,sai da turaren wankan ya hana shi fitowa Sosai,

Sum sum ta fito inda suka hade ido da hjyan birni, irin murmushin data jefo mata yasa ta sauke ta knta kasa cikin jin kunya ta sabule zata zauna gaban mirror
Nan hjyan tace nace mutum yana tsami yaki yarda toh meya aje ki a bathrum almost 30minuts...hmmmm kin fiton ma duk nafi ki qamshi..

Banafsha da murmushi akan fuskan ta juyo tana wiping jikin ta sai tayi o da baki tace ohh wato har lokaci kirgawa kike yi ko?nan Ta shagawbe zata kawo musu sakalci...toh nima sai ki bani naki qamshin na shafa tunda har yanzu kinfini

Hjy mamah tace ah ah tsaya,ni bana son fitinan tsiya,ingo karbi wannan kiyi using
Itama saiki fita qamshin,.

A hujajan ta mike cikin jin dadi ta zo ta karba,turare ne Acikin glass bottle an killace jikin sa da arabian figures

wata shegiyar madaran humrah ce aciki mai sanyin qamshi da daga hankali.

Ko itama Allah Allah take ta shafa ajikin ta,
Da taga sun dauke ido akanta sai ta cigaba da abunda takeyi a tsanake
,..tsaban bata so suga me zata saka ajikin ta yau a closet ta shirya Designs din wengers dama wa masu jiki mai kyau ne

don haka Wata sexy nity daga nan ta dauko complete Set all black riga da wandon shi,wanda suke kamar bra tops da bomb shot

jacket din daya rufe shi kuma sharaShara ne mai masifan dauke ido...,

Hijabi ta xura akai,tafito sadaf sadaf kamar mayya,bata so ma ta daga ido bare aga simple breathtaking make up din.

Suma Sai suka basar hjy mamah harda rungumu maysaM akirji kamar wanda baccin mutuwa ne ya debe su,

Tana sane da nufin su tasan inta biye musu kunya zai dame ta,dan haka ta wuce kawai zata
Fice,Aikuwa har ta bude door taji sautin hjyan birni tace Toh sai da safe agaishe shi..

Da gudu tafita tana dariya,suma murmushin sukeyi,dan babu abunda yafi musu dadi sama da farin cikin Banafsha a doron duniya.


Taci saa babu kowa afarfajiyan site site na gidan Da murmshi ta isa kofar dakinsa

Kamar zatayi knocking sai kuma tafasa
"wani bugu taji kirjin ta nayi dan haka ta lumshe idon ta sosai tana kiran sunan Allah tana kuma furta"hasbiyalllhu wa neemal wakeel"..

Duk abunda ta shirya aranta sai da ta jawo su,a takaice tayi calming kanta ta karo ma zuciyan ta nitsuwa da kamala.
Wani bin gani take Kamar in taje maSa zai wulakan tata,sai dai bata sa hakan aranta ba sai
Dada ma kanta Karfin gwiwa da tayi sannan ta bude kofar dakin Da
Salam alaikum...


Nan ta leko bata ganshi ba Sai ta kutso kai ciki tana kare ma dakin kallo.

Beddings dinsa all white ga wasu mahaukatan cartoon pillows na bedding din da suka dada kawata shi,hade da sassanyar qamshin jikin ta sanyin ac Sai ya dada saka dakin a cikin wani yanayi mai ratsa jini da jijiya.

Bed side Lamps ne duka biyu a kunne domin ya kashe asalin wutar dakin

Duk da hakan idanun ta Akan irin black diamond neckline dake wuyan maysam ya sauka sai ta sa hannu ta dauka

Kallo ta kare ma abun sannan ta bude ciki,Tana kllon bata sanda murmushi ya kufce mata ba,

Ganin Tayi ita kadai ce aciki sai maysam da mohan agefe Its very lovely,to the core that sai Yau take cewa ashe haka Mohan yayi kyau ranar suna?

Ba tantama tasan hoton sa da maysam din daga nan aka samo.

Bata hankara ba taji an bude kofa shine ya fito daga bathrum Kugun shi daure da towel wani dau hsken kirjin shi Ya hasko ta,suna hade ido
Bata san sanda abun ya Zame ya fadi a hannun ta ba

Tsugunawa gaban ta yayi ya dauke abunsa
kafin ya koma yay zaman sa abakin vanity table yana goge ruwan jikin sa

...yace
Wa yace ki taba min abu na?shegen tabe tabe kawai
... yaja karamin tsuka yadan hade rai

Narai narai tayi da ido ta Tsaya tayi shiru tana kallon sa,wani shiru ne ya ratsa wajen Cahn yace
Meya kawo ki?
Ko jikin ne? Wai meke damun ki ne ma?

Tayi shiru ta sun kuyar da kanta Sai after like 2scnds ta dago ta dubeshi Cikin sanyin murya tace yayah ina wuni!Ta karashe kalmasa fargaban ta a cikin sanyin numfashi

Sai Yadan yi shiru Bai amsa gaisuwar ba yace Banafsha,meke damunki? Tell me
Now, I want to know.
Tun kafin ta amsa shin
Wani Ajiyan zuciya ya sauke take ya maida Sautin sa cikin nitsuwa da nuna kulawa

Yace look,in bazaki fada min ba Toh ki fada ma wasu su gaya min,ko kina jin dadin jefa kanki awani hali ne?

Kai Ta girgiza mishi ta Sauke kanta kasa domin jikin ta yayi sanyi Sosai

,she tot bazai ma sake tambayar ta hakan ba,wasu makallun tears taji sun ciko mata idanun ta

Shikam tabe baki yayi ya bude tubular ya Jawo turaren shi na jasmine Ya mulka ajikin shi Ta murfin glss yake kallon ta bata sani ba

Lura da yadda take fighting confident din yi magana yasa yayi boyayyen murmurshi,

Da Kamar zai wuce Sai ya iso gaban ta ,bata hankara bataji ya jawo kirjin sa ya
fin cike hijabin baki daya Ua cire mata shi,"nidai ban taba limanci Dazaki zo waje na sai acire min wannan abun Kuma ko?

lumui tayi ta lafe Jikin shi ta sake Hawaye domin kuwa qamshin sa Data ke shakowa ya mugun dago mata mummunar kewar sa dayake boye Cikin ranta,

Shima duk da bai kalle ta sosai ba amma dressing din nata yaji ya daga masa hankali

Kanshi ya sauke
Kusa da fuskan ta yace"dama ba ciwo Kikeyi ba kika sa ni naxo dan mugun ta,?
girgiza mashi kai Tayi tana yarfe hawayen ta gefe
Yace to meye!...kina missing dina ne?

Sai Ta dada rungumoshi Ta manne shi,dumin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login