Showing 156001 words to 159000 words out of 245996 words

Chapter 53 - AJALIN SO BOOK COMPLETE BY SURAYYA.txt

07 Aug 2025

6599

kowa ya nitsu banda Nimrah dake kada kafafun ta tana yatsine" fitowar Banafsha take jira amma sai shiru kake ji..she can't believe that mohan ya jibga su waje ya mulle a daki da karamar yarinya"...

Karshe sulalewa tayi suka bar falon da zimman zata raka jamila..

Bangaren Banafsha kuwa tana bude kofar idanun ta suka tsinkayo sa yayi ruff da cikin sa bare back dinsa ne kadai a fili..

Sallama tayi bai amsa ba ta karaso bakin gadon ta zauna Tana kallon bayan sa

...yana jin ta amma sai yaji nauyin jikin sa ya hana shi juyowa.

"mm Ya..yah Mohan......ta Kira Sunan kamar mai jin tsoron yin masa magana...

A hankali yayi motsi,zai juyo cikin rawan murya tace kace nazo? ..im here...

Shiru ya sakeyi Yana mai cusa kansa Jikin pillow har sanda ta shafa kansa da hannun ta sannan ya juyo ya dube ta...
,wani kasallalen murmushi ya sakar mata suna kallon juna kowa da abunda yake sakawa aransa..

Shagwabewa tayi Ta tsura masa Burning eyeballs dinta anashi Hot Flame din...Nan tayi shiru tana jin yadda ya shiga murza hanun ta slowly and calmly

"Daga ganin idanun ta yasan tayi ta kuka Sosai
"...im sorry about today...kinyi ta kuka ko?...

wani yanayi taji ya ziyarce ta a lokacin Da sanyin muryan shin ya ratsa ta.

Why is he apologising To me bacin shine baida lpyar

Hawayen da suka makale a idanun ta sake masa, her heart is silently arching Ita Kanta bata san dalili ba.

"still murmushin yayi.. Hannun shi yakai ya share mata su Ya sake tambaya, kinyi bacci ma kuwa..? Ya Kalle ta sounding so sweet...!

Ita kam lumshe idanu take tana budewa tana kallon sa da hawaye taf taf....Yace
Baki gaida ni ba"

Im sorry.."how are you feeling?
...ta fada cikin wani shgwabben shesshekan da bata san da shi ba..
Bai amsa Ta ba
Hannun shi Kawai ya mika mata alaman ta zo jikin sa

..Ba musu kanta akasa ta taho..habarta ya dago slightly yace baby..look at me... yaushe xaki dena kukan nan naki ne ko sai na bar miki duniyan..

wani hawayen ta sake saukewa tare da kara kuka mai dan sauti,dan kadan ya mike Bayan sa yana kallon yanayin ta

Taji zafi cikin ranta daya fadi hakan"its obvious that yarinyar nan bata san meye so ba..."Nikam Allah ma ya sani nakamu da sonta
...she's my happiness And i won't let go"

Meyasa kike kuka?Cikin kula Ya tanbaye ta.. ko baki san banda lpya bane,dan na Kira ki shine Xaki cika min kunne ko...ya sa serious tune yana dan bubbuga bayan ta Amicably

...dan kadan ta toshe bakin ta cikin kakarin numfashin neman control Ma tears din ta.

tace ai dazun ma ki kayi ka sauko daga kan dokin

"yace ni Kuma yaushe Naki?

..Cikin kukan Ta gyada kai tace daxu"its hurts you,...Gashi yanzu kaine kake gayamin xaka bar duniya..ai ni bana so..Kasa ke xan hada ka da nannah..Wanu hawayen kuruciyar ta Sauke Kan Hannun shi,slowly ta furta
..pls stop it..."Kallon Ta yake a nitse.

Har cikin ransa ta bashi Dariya,amma bazaka fahimci hakan Daga fuskn sa ba, With double smirks Dan karamin tsakin neman magana yayi yace Wai toh ina ruwan ki,..Kema u don't want to keep ur promise Da na miki alkwarin bazan sake Hakan ba...

Jikin ta janye slowly ta dube sa ..Da guntun hawayen a face dinta Tace:
Yaya wani promise ne?ai ba wanda ya san inada cikin ko wanne kake fada?...

yace wannan shegen kukan naki nake so ki daina Yi min'...ya shafo fuskan ta Yayi Wara dakakkiyar murmushi.

Xumboro mai baki tayi kanta na kasa ta Shiga wasa da middle fingers Dinta.. kasan makoshi tace ai bazaka sake ba ko?...yayi murmushi ya gyada kai

...sauran tears din tasa hannu ta share tace ok na Toh dena Kukan....

Baice komai ba ya kure ta da ido..
Ita Kanta Tasan bai yarda ba tukum

Feeling very uncomfortable ta fara nokewa alaman xata tashi Daga jikin san

Hannun shi taji akan cikin ta...yace "baki fada min ba ya kuke?"Tace
Lpya... lau...ta dada sauke kanta kasa...

Hmm ki tashi ki hada min ruwan wanka...Toh kawai ta amsa mishi da shi ta sauka daga kan gadon,

Daga nan kallon motsawar kafafun ta yake thy look slimer and firmer...bathroom din ta shiga sai ya biyo bayan ta.

Data gansa bata wani damu ba cos dama babu riga ajikin sa..,towel ya jawo
Ya cire dogon wandon sa yayi cliping...toothpaste din data zuba masa a brush ta mika masa ya shiga goge bakin sa
itama Sai tafara hada mishi ruwan...
Bayan ya gama brush din
,zamewa tayi xata fita ta barsa yayi wankan sai ya sha gaban ta.

Baby cire kayan ki mana..
Ya fada wishing she won't say no..."tsura masa ido tayi tana kallon sa Yace yes cire shi.."
Ita Kam make kafada tayi ta noke kai..alaman taki..

Shima marairaice fuska yayi dauke da wani naughty looks yace
Bazaki yi min wankan ba?sweetgirl komai Naki fa nawa ne..

kawai ina daga miki kafa ne sabida bamu gidan mu kuma ga baby na bacci..So,can i see my properties now?...jikin jin kunya ta xumburo masa baki a kasale tana sadda kai.....

hmm to shikenan cire kayan ni zanyi miki wankan Toh.
...ido ta daga suka hade waje guda jin ya ambaci hakan"

Noo pls. ..yaya Ja manta kowa da kowa fa yana kasa',ai jiran ka sukeyi... sai aga kuma munyi wanka?..ni gaskiiya ina jin kunyar su ammy.. Dad ma yana nan Ai zai kalle ni..

Dariyar ta basa yadda ta ci serious a maganan nata...
sai ya matso dab tare da rufe mata baki da numfashin sa"...idon su cikin na juna tuni jikin ta ya fara Sluggish trembles..

Cikin kunne ya rada mata..i cant bath alone..jiki na namin ciwo nafsha ke xaki min Yau..ko nayi abu na Da ciwon?...ya hade rai looking remorseful

"Uhm uhm xanyi"..cikin sanyin jiki ta amsa tare da sauke ajiyan numfashi"
.
..yace ok,no one will notice this ok ..
toh cire kayan ki kar ya jike
sai ya fara daga mata rigar ta sama ya xare shi
Baki daya...

Tsayawa kallon kintsatsun boobs din ta yayi

Cikin kallo Mai shauki kamar Wanda his life depends on it,
Jawota jikin sa yayi yanajin yadda jikin ta ke rawa"Sannan ya juyo ta gaban sa.

"Baby kinsan me?Sai ta kalle sa?.

ina son wannan tsoron naki...ya dago habarta passionately yayi kissing dinta...

Idanunwan sa a lumshe Suke yana goga karan hancin sa agefen wuyar ta

Hannun sa taji kan marar ta yana shirin cusa hannun sa cikin pants da sauri ta rike wajen da hannu bibbiiyu jikin ta ne ya shiga rawa sosai...
'da wani irin speed kirjin ta ya buga'...gashi tayi mai alkawarin baxata nayin kuka ba..jin numfashin ta na sama sama yasa yace baby relax mana..ba abunda xanyi miki ya manne ta da jikin wall yana assuring din ta...

A hakan Sai da ya gama dama mata lissafi tsaf kamar ba shi bane dazu a kwance rai a hannun Allah

..ganin hawaye ya ciko mata ido sosai da bata sauke Su ba sai ya hukura...

yace cire min towel dina ko dashi xa'ayi min
Ta girgixa kai adan tsorace

,tsaye Yayi ta gabanta yana jira ta cire masa sauran kayan"

'hannun ta har rawa yake Tana jan towel din kuwa tayi gamo da shatin erection dinsa daga cikin boxers dake jikin sa...

Cikin bugun xuciya da rudewa ta lumshe ido a firgit xata mike

yana lura sai ya riko ta "What happen?..da wani kasallen murya mai shiga rai Ya tanbaya,sai ya lumshe ido yace "im cold babe baki tausaya min ne?..

'toh Me xan yi m..a.kah cikin tsananin rawan murya ta fada...:"take it off"Cire min...ba musu ta shiga sabule boxers din kasa...wani fat fat kirjin ta yake bugawa with each site of his erected lenght...

Sai faman sadda kai take kasa yana cirewa ta kumtsa a hannun ta ta juya da shi zata ajiye Amma sai ta kasa ..

Karba yayi ya juyo da ita suka hade ido'...ka shiga nayi maka...get in.. Tayi saurin cewa
Tana nuni da ruwan data hada masa,

ganin Ta birkita baiyu musu Ba ya shige ciki ya nitse lif daga kansa sai kirjin sa ke nunawa sosai"..wani naughty looks yake binta da shi
Har ta tsugona a bakin bath din

Wani shiru ne ya ratsa wajen...
wanke hannun ta ta fara yi...
Ruwan ta debo da tafin hannun ta a hankali ta zuba mashi aka..,wani nishi ya sauke ya lumshe ido...
Nan ta shiga xuba masa ruwan akai akai cahn ta saka gel a soso tafara goga masa throughly

Sai daddafe ta yake yana rikita ta da fitinannun nishin sa.. Haka dai ta daure.
Bayan ta dauraye sa na farko
...looking so wet and sexy Yace kar ta sa masa soso ta goga masa jikin sa da hannun ta

Batayi musu ba cos ita kadai tasan me takeji ajikin ta..tender hands dinta ke ywO ajikin sa ya lumse idanu itama haka cikin dadin tsumayin jikin san Har bata san sanda ta cafko length dinsa ba,"xata daga da sauri ya danne hannun ta akai...yace its urs ..U can play with it..ta girgixa kai A rude...nan hawaye sauka sauko...
yana kallon ta
...tare da hade rai
Yace now....kona tayaki?Sai Ta goge tears din Tayi masa shiru Ga jikin ta duk ya sake tana trembling gaban sa kamar mai shirin dauke numfashin ta..

jawo hannun ta yayi Da kyau yadaura akai Ya fara motsawa....
daga cikin ruwan ya fara thrusting back and forth Yana Zautattun nishi

..Jin abun yafara fin karfin ta wani fitinannen kukan shagwaban data sake mashi ya dada rikita shi ji yayo kamar yana jikin ta

Not less than 2
40minutes yai releasing kan nonowar ta ya Dora kansa jikin Sa na daga ruwan yana maida numfashi...

Thank you baby...ya fada mata Yana shafo kanta...

Dada lumshe ido tayi itama tanajin saukar ruwan gamsuwa dake fitowa akan pants din ta...

Wankan sallah kawai ta taya shi yi ya dauro alwala ya xo ya tada sallah.

Maida kayan ta ta shi gayi,yana idarwa ta dada gyara masa wajen kwanciya,

luff lufff yayi yana kallon ta cikin pure white armles shirt na donatella Versace da light brown trousers yayi fresh

"sosai yau yaga kokarin ta almost 2hrs kenan da shigowar ta basu fito ba
Tambayar sa tayi ko xai ci abinci. Yace mata ba yanzu ba

Sabida yanayin jikin ta Duk a matse take zata fita itama ta kimtsa kanta A gajiye yace.."yaushe xaki dawo nan....pls do come in the morning....ok?

Yadda yayi maganan so innocently yasa ta sauke blush ta gyada masa kai..

Tana rufe kofar ta jingine da baya tayi wani ajiyan xuciya... Wani sanyi taji aranta

Ayayin da shikuma ya lumshe ido yana tunanin da agidan su suke yau da shikadai yasan me zaiyi ma jikin ta.

A sadade ta sauko,tsarguwan yanzu sai ya fi na da,altho ba kowa da kowa bane,
Hannu tasa tana jan mayafin kata tana dada rufe idanun ta
Ko gama sau kowa tsakiyar su batayi ba

Hjy mahnoor ta mike. .ya jikin nashi...Cikin wani tune din da sai da kirjin ta ya buga adan rude tace da Sauk...ii..he's awake....

"ohh he is?Ok to me kikeyi tuntuni baki fito ba. .hjy mahnoor Din ta tanbaye ta not minding that ita ma matar sa ce

Mum ..dama sallah yake yi...ta fada a sanyaye ta kau da kai cikin sauri

Hjyn birni dake lura da uneaseness din ta tace
Toh jeki huta ,bari mu duba sa

Ko 1secnd basu kara ba su hjy mahnoor din suka dunguma

,banafshan kam dakin su ta nufa tafada toilet ta tsarkake kanta

Anan kuma Kowa na nuna kulawar sa akan shi.
..nimrah ce bata wajen anma basu lura ba ....sai daga baya ta shigo".
Kana ganin fuska ta kasan
She's highly pissed offf.

Haushin sa dana lady zineta ta rasa wanne yafi damun ta a yanzu.

Tun da ta ce ma sa sannu ta kau da kai...da shike ma hjt mahnoor tayi banga banga agaban sa ta hana kowa sakewa da shi..Itama a gefe
Ta tsaya

Su dad kam tuni suka gama suka fita,ganin sa garau kamar ba abunda ya same sa ya sa su jin dadi ..

Matan ne kawai
Kowa sa kalar kinibibin sa....hjy mahnoor tsaban taki jinin hjy mamah tayi masa wani abu Ayanzun,haka ta saka Nimrah hado masa shayi

Bata wani iya ba kuma bata ce kowa ya taimaka mata ba,ta kwaba ruwan tea din ta kawo.

Ganin komai a shirye akan royal tea set kamar abun arxiki yasa
Sai murmushi hjy mahnoor keyi tana saka mata albarka..

Ba yadda basuyi yasa abakin sa bahaka yaki..

Sai da suka watse suka barshi da ita thinking that zata kula da shi privately..

Daga gefen sa ta zauna a bakin gadon tana kallon sa..har cikin ranta she hate duk wani abunda zai taba mata shi..but shikam Wayar sa ma yake latsawa

Ga Hjy mahnoor tace mata ta tabbatr yaci wani abu ma cikin sa,anan ta zubo shayin ta miko masa..ba laifi ya amsa ya furta thnks but kallo mai kyau baiyi masa ba immediately ya ajiye aka stool..

Mohan....baka ci komai ba fa u need to take it..
Ta sake dauka ta kai Masa baki..

Rasa yadda xai gaya mata baya son wannan shayin nata yayi..mostly girki inba haj maman sa ba baya iya sakewa yaci..

Godiyan sa daya da shike ita ta raino masa banafshan sa..if not da baijin zaici wani abinci agidan sa har karshen rayuwar sa.

"Salam yaji abakin sa,gashi ta matsa sai ya sha...ita ko irin kayan qamshi na ko wani ganyen shayi mai armashi bata hada masa aciki ba,gashi sugar ya fito rau....hadin mai shayin rumfa kawai ta yi masa dan haka ya hade rai yaki sake karba.
U have to take it mohan...yace naji barshi anan ai xan sha..taso ta gane baiyi masa bane sai
Tace yaushe kenan?yayi mata shiru...

Cikin ranta sam bata jin dai dai,bare ta danne xuciyan ta ta lallabasa..

Da kyar ta hakura ta kyale sa tunanin ta anjima zai sha din kamar yadda yace

Sai Yace mata taje dakin su shi xai kwanta barci..

"yadda yake bata silent attitudes ko taji masifan sometimes inta gansa gallantly a haka sai taji duk tayi Sanyi
Danne xuciyar ta tayi tace ok ta mike...
Kiss ta daura masa a goshi ta gyara masa comfoter ta rufe masa kafafun sa ..

"sai yanzu ya daga kai da kyau ya kalle ta... ganin pissed mood din ta ya sashi dan sakewa With bright smile yace mata gudnite babe.

Nan tayi ajiyan zuciya ta riko hannun sa ta kalle sa batace komai ba... yace hey, are you alright!?...sai ta basar da shi..

,mohan pls take ur tea kaji?...ya gyada kai... shi yaga boyayyen damuwar da take boyewa aranta

..baice mata komai ba ta fita..


Washe gari da safe,ya fito garau aka yi gaisuwar safiya da shi duk dama yunwar tunjiya ya fara damun sa.

Da shike ma hjy mahnoor ta hanasa sam yayi site din su hjy mamahn sai da yaje dakin sa,ya rasa yadda zaiyi yunwa na damun sa... sai kawai ya tura mata text yace ta hado masa coffe.

Ba wanda ya lura ta saci jiki,ta shiga kitchen nan ta hado hot steamy coffe mai dauke da french toast adan plate takawo masa daki.

Yasan rububin gaisuwan ya jiki za'ayi ta kawo masa ,tun kafin tazo ya shiga wanka

Dan haka bata gansa kan gado ba.

Ajiyewa tayi agefe,ta cire hijabin daya mata sutura da milky silk nityn ta
Wanda babu abunda ke tashi jiki sai qamshin sassanyar kasaitaccen turaren humran ta.

Gadon sa ta shiga kimtsawa tana jiki taji an fixgota an rungomota ta baya

Jin sanyin jikin sa anata sai ta dan fauce cikin shagwaba tace yaya mohan...let go...ga coffee din naka ni xanje daki...da sauri ta rarumo hijabin ta ya fauce ya watsar...

Fixgo ta jikin sa yai ya Dake"wato kin dena gaishe ni sabida na fara wasa dake....

Wani lumui tayi ajikin sa palms din ta akan jikaken kirjin sa.

"Im sorry...good mrning katashi lpya?...kamar xatayii kuka ta fada tana lafewa

Yace morning.!
Dama iskanci ne ko gaisuwa sai na roka...tace soryy...tsaki yaja xai sake ta tace yaya jiki.....
Ya tsare ta da ido irin kina so kisani?...

Wani cute infectious pout ta sake da bakin ta wanda ya kusa rikita shi...

Jikin sa ya dada manno ta,its like you need to kiss me first...dama banyi brush ba..ya fada jockingly,cikin wasa hakan yasa tayi murmushi..ta sake masa haban ta ya dago ya manne bakin su waje guda.

Sai da yayi mai isar sa,zata tafi ya marairace sai ta bashi shayin abaki taki sam haka ya ce to tasha kurbi daya...tsaban yadda yake binta da fitannun kallo tana kaiwa baki ya kona ta,dan karan shagwabr datayi yasa shi harama

Wani fixgota yayi suka fada kan gado,bakin sa cikin nata yana kissing yana hura mata Iska,gaba daya sun rikice sai matse juna suke da soft smooches

Haka sukayi roling ya rikita ta ta rikitashi daga nishin sa sai numfashin ta

..duk Sai ya kwaye niteing nata sama...

Tare da dago ta sama.... zaune yayi saman gadon da ita akan cinyar sa yana aika mata wasu salon erotic kisses...gaM ta kankame sa tana enjoying mood bakin su ajone....

hannun sa Yasa ya dago nityn saman cikin ta
Har ya fara cire towel dinsa

Sai Yaji an murda door handle,tun kan ya samo nitsuwa su gyara ya hade ido da nimrah ta shigo irun bazatan nan...

"data hango su Wani dishi dishi ta soma gani,a firgice Banafshan ta zame daga jikin sa ta koma bayan sa ta rufe jikin ta da bargo

Tuni idanun Nimrah ya rife baki bude tace what the heck is going on?
Sai shiru babu amsa
....,yau ta fara gane ma idon ta mohan ajikin wata mace...watan ma Banafsha.

Still in shock ta kare ma dakin kallo...
Nan taga duk abunda ke gudana har tea din ta da yayi ignoring jiya,ji take kamar inta budi baki yanzu kowa zai sanda xaman haukar ta A iLahirin gidan...

A guje ta fixge zata sauka Kasa,shi kuwa jikin sa yabashi me zatayi next...

Sai yayi saurin dirowa daga kn gadon ya riko ta

Hade rai yayi Cikin Wata mugun kallo Yace meye hakan?

A haukace ta fixge hannun ta cikin fushi tace melo,why don't you ask urself me kakeyi a dakin Nan...."numfashin
ta har na sama sama..Tana jansa sa kyar
Kuma Wallhy sai na hada ka da mum yanzun nan ai dama ta h..an...ya rufe mata baki da sauri Alaman sam baya so Banafsha taji..

Just shuttt uppp!!!ya xare
Mata ido

Cikin wani irin raxannanen huci idanun ta suka ciko da hawaye..

Baice komai ba ya riko arms din ta,

Ido yayi ma Banafsha dake famar lalubar hijabin ta akasa kamar marar gaskiya..Yace zoki fita

Cikin saibin jiki Sai Tazo bakin door din xata wuce,wani kada kan baraxana nimrahn tayi cikib kananun magana tace munafika Kawai sai na ci uban ki naci uban wanda ya san ki

Ko ta kula ta ta sauka a sadade ta barsu"

Cikin fixga tace Ka sake ni,wallhy

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login