Showing 102001 words to 105000 words out of 245996 words
ta da karfi,tana dada fixgewa yace banafsha!!!! Buga table din
mirror dayayi da karfi yasa ta birkice ta zube kasa sumammiya.
Wayar har ya shiga,hajya ta dauka bata gane meke faruwa anan din ba amma taji sautin muryan sa da ya daka mata tsawa.
Ganin ta gaban sa a rakube jikin wanna yanayin yasa shi venting anger sa a iska ...
He's furious and disturbed at same time.
Gashi bai iya tashin hankali ba ji yake kamar yayi magic ko mai ya wuce masa.
A hannu ya tattara ta bata ko motsawa suka fice,sanda suka hauro step sannan ta soma bude idanun ta ,kallon daya mata yasa ta gane ya matukar damu.
Amma ko ajikn ta hawayen ma ta cigaba tana nishi.
Ko rabon sitting room basu kai ba,nimrah ta hango su,
Baki a wangale tace kar dai akan dan wannnan ciwon ne tasa ya dauko ta to ina zai kaita..dama office za taje amma sai ga shi ta yarda da jakan akasa da wani uban gudu
Ta biyo bayansa tana baby baby bai ma ji ba sabida hankalinsa baiya jikin sa sosai
Itako banafshan tana ganin nimrahn agaban su, ta dada sangarce mas ata lumshe ido..
Har tana haki tace ina zaka je haka, ya haka baby bata da kafa ne zaka wani dauko..
Duk irim abumda ammy take fada kenan ,tayaya xatayi hanakli
Wani kakauran tsaki ya sace he's just not in the mood..ya banka mata hararar dayasa ta bashi hanya automatically..sai da ya ajiye banafshan a seat sannan ya daure ya dube ta yace she's very sick..asibiti zan kaita...
Yadda yayi maganan
Ya wuce fuskan sa a tamke yasa ta sha jinin jikin ta..
Koma yaya ne tasan ran gogar nata ba adai dai yake ba..
Tana tsaye har suka fice, kan ta juya saiga wata prado na shigowa motar jamila ce kawar ta..
Wani murmushi ta sake tana tahowa kamar ba ita ba..what a suprise ta furta,irin da safssafen nan haka.
Nan matar ta sauko.. Fara ce sosai kyakkwiya amma tana da jiki kuma bata da tsayi,yadda take yatsine kasan taji kudi kam ga shi tasha kwalliya uban su..
Zara zarar farcun ga attach din na har bangon duwawa wani irin rungumar juna sukayi suna shewa amma gulamn dake cintavya hanata karasa gaisawar.
Tace nini...kamar kishiyar ki ce da mijin ki a mota ,to where?..naga sai wani nokewa take
Nimrh da alredy ta ja tana tsime baki tace ke dai bari ,...kinga wannnan yarinyar so take ta zame mun kashin kifi a wuya
Ke thnk god ma baki gani ba
A hannu ya dauko ta suka fito wai zai kaita asibiti
Cikin salon razana jamila ta sake jakar ta akasa tace mmmmme? A hannu? Ta buga kirji ..tace akan me? ke kuma kika tsaya kina binsu da ido lpyar ki kuwa nimrah? Tabbb ta juya kai tana diri azafafe
Tuni nimrah sai taji abun ya shige ta,tace me zanyi kuwa, ai fadar da ya fi karfiin ka sai ka maiida shi wasa..
Kema kinsan mum ce ta kashe ni,.. ina ni ina zama da kishiya ..ta wani buga kirji idanun ta ne suka ciko tsaban zafin
rai.
Jamila ta tabe baki tace toh dai Kiyi hakuri ,zamu san yadda zamuyi kwanan nan ..
Ta dafa ta tana fada..
Jin yadda jamilan take symphatsing din lamarin yasa nimrah ta dada dago kishin aranta.
Nan ta fara bata labarim
cewa ai yanzu har kai ta islamiya yake,ita ta lura duk sanda suka fita n
basu dawowa musamman ma wkends wata rana har kwana suke yi, daga yace ya ajiye ta gida sai yace yaje offfice ko kuma yace shi baisani ba..
Jamilan ita kanta da taji labarin sai ta damu..
Sai dai yadda lady ta buga musu warning yasa dukan su suke tsoron daukar wani mummunan mataki..
Da shike auren yartan ba damuwar ta bane Kwana biyu Komai ta tsayar game da plan dinsu akan banafSha akan sai ta zo nigeria
..fitowa sukayi tare zasu fice oaiport dauko sister jamila,hanifa.. a motan sukema cigana da hirar..chan jamila tace kinsan ya za'ayi nini?
Tace ah'a ,tace ni dai abun kishiyar ki nan bai dena damu na ba,anya kuwa ba seducing dinsa take so tayi don tana kaisa wani waje ba?,.
Ke fa kikace har sexual arousing perf tana da su akayan ta,
A rude Nimrah ta gyara zama,tace me kike nifi ne jamila..wannan kwailar meye mohan zai tsina ajikin ta,wallhy duk sanda ya haura kanta mutuwa zatayi ..not that she wont be able to walk ooo wallhy bazata iya ba daukar lenght dinsa ba..i l knoow my man...
Jamila tace oyyyyyy yeahhh?,su nini masu jarumin miji..ke har wani yarda da namiji kikayi akan haka..wani mohan din da nasani da ko ke baigama damuwa da ba..toh kuma me zai hanasa shigar ramin wata macen idan ya samo dama..ba gashi nan ba,karamar yarinya ma kenan amma ke kanki baki gane komai agamee da su,da sannu dai kaza zata san hanyar rafi ..ke fa idan Kika sake musu hanya zakisha mamaki
Taushe kunne nimrah tayi, kanta har ciwo yake yana sarawa
Tace ya isa haakan to meye zanyi, gaya min jamila me zanyi.
Tayi murmushi tace calm down,
Is simple ai...kinga wannan fitar islamiya shi zaki fara hanawa..idan yaki kice kema zaki shiga , kinga ke kina aiki kawai sai ki sa ayi cancelling nata afara muku a gida tare..
Daga nan zaki gane in ma fita wani abun sukeyi
Nifa yanzun nan ma ban yarda bata da lapya ba,hmm tabb..nikam dama binsu mukayi mu duba..anya bazamu bisu ba nimrah?
Tayi shurui cahn tace noo barsu kawai...
Kedai Naji wannann shawarar,im going to find out first,ai kuwa na same ta guilty hmmm.....sukayi dariya suka tafa
#followsurayyahms
share
vote and follow surayyahms
*🌺🍒AJALIN SO🌺🍒*
XPLICIT ROMANCE
WATTPAD SURAYYAHMS
Dedicated to umherny nersallah
Page27
Bayan isar su airpot nimrah bata wani zauna da su ba ta wuce sabida ita jinin su hai hadu da hanifa kanwar jamila ba..
Anan ma da taji anyi ma nimrahn kishiya kuma karamar yarinya sweet16 dariya ta rinka mata kamar mahaukaciya,...
Tare sukayi makarantar secondry a sydney kuma tasan duk abunda ya faru akan mutuwar aysha game da mohan.
Tun kafin tasan wa mohan ya auro,tasa ranta insha Allahu itace zata dawo sakayyar aysha akan nimrah.
bayadda jamila batayi da ita akan ta dena musu mugun baki ba amma haka taki fir sai da tayi mai isar ta tayi shiru
A kofar gidan su kuma wata dalleliyar bakar AUDI fomatic jeep ce ta dosu,horn ta buga ta shigo gidan da kyar
nan ta bude kofar tana shirin saukowa sai ga faisal ya iso da mamakin sa ganin hajy mamah yayi dakan ta yau ba ko driver...yace ina kwana hjy?
Tace lpya..yawwa faisal shiga daga ciki ka kiramin mohan yanzun nan kuma kar ya bata min lokaci don ba shiga zanyi ba.
Yace hjya ai ya fita,tun dazu..tace to?
Ina sauran mutanen gidan kuma,jeka kirawo min banafsha to.. yace ai bakowa agidan hjya...sun fita da shi dazun.
Tace ohh, asibitin ?yace eh tace .. okk,toh shikenan da kyar ta lallaba ta juya, tukin na mata wuya amma haka ta kama hanya zuwa asibiti
Tasan bayadda za'ayi su fita asibiti tare kuma ace lpya...ko wani abu ya same banafshan ne ,atake ta fara daga hankalin ta da tunani.
Shikuwa mohan tun isar su ya barta a mota ya fito,nan kowa ya shiga kimtsawa amma don kar ya rarumota a hannu gulmace gulmace yayi yawa yasa ya shigo ya dauko wheel drive
Yan shisshigi da sectaryn sa da sauri sukayo kansa sun dauka ko wani patient ne,yace musu ah'a...
Tun da yace ma sectaryn sa ta gyara masa gado a office dinsa dr aliyu ya gane cewa na gida.
Zaune ya zo ya same ta kamar ba ita tagama masa tsinannen rashin kunya da bori ba,kallon yadda akayi expanding asibitin ma take,gaba daya ya sauya daga kammanin sa an fadada shi a girma da kayan alatu na zamani ko babban asibitin garin albarka.
Batare da yace uffan ba,ya ajiye agaban ta,mika mata hannu yayi ta sauko ta share sa,tana mikewa kuwa cikin ya murdota kadan ya rage tafadi akasa ta riko sa dam tace wasshhh..
Karamin tsaki yaja ,ya tankwara ta kan wheel din ta zauna..
Dama irin dubai jallabiya na matan nan ne ajikin ta sky blue mai kyau kafarta babu ko takalmi..
dan kwalin kanta ya warware ya rufa mata shi akanta inda baya bayyana fuskan ta sosai..
A tsanake ya tura kofar motar sa ya shiga turo ta suna shigowa ciki,
Kowa yana so yaga wacece wannan amma tsaban yadda ya hade rai yasa kai agaba yasa wasu ko iya juyawa su kalle sa dakyau sun kasa.
Sectaryn sa ce ta iso,still zata karba ya mata ido akan a'a..yace kinyi abunda na saka ki..
Tace yes sir..files din series of meetings da abubuwan dake jiran sa yau din ta ke famar basa higlight yana shiru sanda suka kai office dinn, ya jawo matar sa ya daura ta akan gadon sannan ya dube ta yace cancel everything for now im busy..
Asanyaye tace yes sir...
Zata fice suka ci karo da dr umar,..sauri yayi ya ja kasar jallabiyar nata ya dada rufewa don yadda ta kwanta kafafun ta suna nunawa kadan kadan..
Shiru tayi don kallon sa ma bai ishe ta
Yace, mohan lpya kuwa,? Ya dan kalle sa yace lapya lau zan duba ta ne..yace ok,ai aliyu ya daga min hankali wai kunzo a wheel drive i tot ko wani abu,.girgiza kai kai mohan yayi baice komi ba...cike da nitsuwa dr umar yace amarya ya jiki?
Boye fuskan ta take tsaban kunya da nauyi ko amsa shi batayi ba saiga dr aliyu ya shigo..
Anan dai dakyar ta sake suka gaisa,suka bashi waje. For sometime bai kula ta ba,musamman dayaga ta dawo hayyacin ta,daman yasan ta firgita ne amma yanzun ya zama masa dole ya duba wannan ciwon marar nata da kyau..
Yana gama wannan tunanin ya mike tsaye ya taho kanta,kallo ya bita da shi a hankali yace ina ne ke miki ciwo nuna min da kanki 'zan iya duba ki?
A kasale tayi pouting tana so ta sace idanun ta ta lunshe yace heyyy heyy..pls kar ki fara kinga nan akwai mutane..and i do not want to fight you ..ok?
Saukar da muryan daya yi duk sai ya kashe mata jiki...hannu ta daga tayi masa nuni da cikin ta zuwa kasan marar ta..
Ta dauka ko inya gama dube duben sa shikenan,kawai sai taga gogar ya yayumo rigar yana shirin dago sa sama..a hujajan ta mike tace ni bana so..ya tsaya kallon ta..tace i really want to go home...ta sauke hawaye kamar yar yarinya karama ...daura fuskan sa yayi
Yace naji ...idan kika tsaya na duba ki i will listen to you..lets not talk abt it here
Tayi shiru ta dan maida nishi alaman ta yarda
Yana kaiwa hannun sa again ta matse kafa ta shiga karkarwa yace comn babu wanda yake nan sai ni dake ..just relax ya dan shafo gefen fuskan ta gentky,
Tana ji yakai rigar har saman jikin ta, short din ta pink mai dauke da cotton pants ta ciki ne ya bayyana..
She's absolutely clean amma yadda take hura cikin yasan bata jin dadi, a hankali ya dan shafa yana matsawa ,ita kanta daure numfashin ta tayi,
Nan ya shiga dannawa kadan yana neman ta yadda zai fara,..cahn ya sa hannu zai cire shots din tayi saurin cahko hannun sa tace yaya pls ..
Yace i have to,sample kawai zan gani,alaman yana so yaga dischage din dake fita daga kasar ta..
Da kyar ta kyale sa ya cire short din amma pants din ta ta rike shi dam dam ta hanasa sai aikin kuka datake masa karshe ma tace masa shes not clean,wajen yana mata ciwo..
Yayi yayi tafada masa me matsalar, da kyar ya gane cewa shaving cream din dake room dinta ne yake reacting da jikin ta yana mata bumps masu kaikayi,sai ta dena using kwana biyu gashi sam bata so ta tanbaya,yaji haushi kam amma ya san kunya kadai ma bazai barta ta fada masa hakan ba...sai yace can i help you now? Ta girgiza kai alaman ah'a..ita bata so
Allura ya shiga hadawa tuni tafara rokon sa tana magiya kamar ba ita ba,
bai kula ta ba ya dauko wani sabon sterilized shaving Clip, da kyar da rigima ya cire pants din, ahakan ma badon ya tsorata da cewa zaiyi mata allura ba da shaving din kwata kwata bazai yu ba tsaban yadda take karkawa tana rirrike hannun sa afigice,..
Sautin kuka har ya dena fita ,wani lokacin idan taja nishi sai ya dauka ko shidewa tayi..shikan sa baiya jin dai dai, a duk da ma wajen babu komai sosai,amma wani smooth freshness mai dauke da damshi damshi daya tarar yasa shi zaucewar tunani kafin ya gama tsaftace wajen dakyau ya gyara tsayuwar sa yafi sau a kirga.
Tallafo ta yayi suka shige bathrum,yana tsaye akanta tayi tsarki ta maida pants din ta..
Bata ma son ta kalle sa sai nrakewa takeyi ita kadai.. sai ya fita ya barta anan dan shima ya samu ya dawo cikin hayyacin sa da kyau.
Yana jan kujera zai zauna yaji muryan hjy mamah,ana gaisawa da ita, lumshe ido yayi atakaice ya karaso bakin door din yace kin gama fito mana..ta murda kofar a sanyaye ta same shi daff ,ya rasa ya zaiyi ya fara rokon ta tayi shiru da maganan komawar ta gidan sai sunje gida suyi selltling..yasan idan ta gane sa zata ce zata masa iskan ci shikuma sam baya son raini.
Haka dai ya daure ya
dube ta yace, zanje lab,bana son surutu.. i mean idan mun je gida zamuyi magana ko?
Kan ta amsa tajiyo sautin hjy mamah, sai ta dube sa ,ko magana basu sake ba sukaji an bude kofar,...
Ganin su a tsaye yasa ta kalle su duka tace sallam alaikum..kowa yayi tsuru tsuru yana ji da abunda ke damun sa
Shi ya amsa ,ita kuma ta wuce sum sum zuwa wajen hjyan tace nannah?..jin yanayin sautin muryan tasan tayi kuka sosai
Ta riko hannun ta cike da damuwa tace ya baki fada min baki da lpya ba?.meke damun ki. ..
Ta dan dago ta kalle sa. Ya juya kansa ya tsime..
Girgiza kai zatayi tace cikin ta na ciwo sai ta tuno da abunda nimrahn take mata hawayen ta ne suka zubo..cikin ransa
yace ya salam im dead..
Hankali tashe hjy ta jawo
hannun ta suka zauna
Tambaya akan tanbaya,tun tana cewa ciwo har tazo inda yake mata kaikayi amma ta kasa magana sai aukin kuka musamman idan ta dube sa yadda ya marairace fuska yana mata alaman kar tace komai.
Hjyn bata yarda ba, sai cahn da tayi wani tunani ta juya ta dube sa tace,
tunda taki fadamin ai sai ka fada min ko sai nasaka agaba kamar yaro karami ne kaima?
Ya dan daure fuska yace nifa ki kyale ni hjya,bagashi ta gaya miki ba...cikin ta ke yawan ciwo.
Tace karya ne ba wani ciwo,akwai wani abu.. ai muna waya,meyasa banji ta gayaa min ba sai yanzu,
haka kawai zaka rinka yanko min karya a idanu na?,kai kaji min marar kunyar kawai,jibi dai yadda yarinyar nan ke kuka ,toh walllhy sai ka fada min me kake yi mata.
Yana dukan ki ko? Hjyn ta fada a masife tana duban ta
Hawayan ta shiga tarewa ta girgiza kai alaman ah'a sai ya daure yace nan fa wajen aiki na ne ba gida ba hjya kidena tara min jama'a"zan iya fita?Lab zanje ina da aiki..ya fada atakure
ta mike tsaye tace iyeeee kaji min iya shege to babu inda zaka je sai ka fada min...badon ya so ba ya dakata
Kallon banafsha yayi yace, ki fada mata meke damun ki pls,ni duba ki kawai nayi anan" ko ba haka bane?tana kallon sa,ya mata alaman tayi shiru..
Sai Ta dan gyada kai,anan ne hjy ta rusuna ta kyale sa ya fice.
Sai ta shiga lallabata tana so taji damuwar ta,tunda ta gaya mata ciwon mara take yi haka ta kasa fadan komai,sai cewa take tana so tazo gida ne kuma ya hana ta.
Fargaba ya rufe sa tam don yasan idan ya fita wani drama hajya mamah zata shirya, haka ya dawo bai aikata komai ba ya same su ,wani kallo ta bishi da shi tace ina dai jikin da saukki to
Yaci ace kabarta ta je gida ta huta,..yace me?
..
Kiyi tafiyar ki ni zan kaita gida..tace akan me ni bance maka gidan ka zataje ba, kana nan wa zai kula da ita..yarinya duk ta firgice ta kunbura
Yace akwai nimrah agidan ai.. ni gaskiya gida zamuje yanzu
Tace gidana ba,wata nimrah taka ? Taja tsaki..toh itama kafar ka ta biyo ba abunda ta iya sai yawo..ai naje gidan naka ba kowa,kai mallam
idan ka tashi aikin ka kazo ka dauke matar ka kawai.. Tace ke saka takalmi muje..
Ta dago ido adan tsorace ta dube sa, sauke ajiyan zuciya yayi ya dan harare ta aransa yace ai dama abunda kike so kenan,
Ta dauke kai.
Drawer sa ya bude ya ciro wani magani guda biyu transparent, ya taho warware wheel drive din yace zauna
Hjy da bata lura ba har zatayi magana yace bata da takalmi dama a mota mukazo...
Ta kalle banafshan tace hmmm to muje dai.
Haka suka fito tana bayan sa yana gaba yana tura ta ,ta hakimce abun ta ko ajikin ta suka fito..dr aliyu da dr umar ke taya hjy surutu sai so take kowa yasan matar sa ce wannan amma haka ya daure fuskan sa tam,duk da hakan yaso ya samo time yayi mata magana amma hakan bai faru ba,dan haka yana ajiye ta a mota yace bude baki,tana budewa ya saka mata drugs din ya bude gorar swan dake gefe ya bata ta hadiye bata san na miye bane.
Drivern asibitin ya sa ya tuka su
Hankalin sa akwance ya koma don ko rabin barin anguwan basuyii ba bacci mai nauyi yayi awon gaba da banafshan
: Ko da suka isa gida a hannu a hannu hjy ta shigo da ita tsaban layin bacci
Haka ta ci rabin ranar tana kwance, idan aka tashe ta sallah ma da tayi da ciwon kai take komawa wani baccin..
A gidan Har yamma yayi yazo ya dauke ta Basu gane kanta ba ..
Bayan kwana biyu,zaune yake a falou ita kuma banafshan tana kitchen tana hado masa coffe.
Tsaban iya yaudarar sa,sai da ya shawo kanta kwana biyun da salon sa har ta hakura ta ajiye maganan tafiyar ta gidan.
Sai dai yanzun yadda taga bai damu tayi aiki ko wani abu agidan ba saita fara jin sauki