Showing 186001 words to 189000 words out of 245996 words

Chapter 63 - AJALIN SO BOOK COMPLETE BY SURAYYA.txt

07 Aug 2025

6570

araina Ni kadai ure not welcome Pls...Ya hade rai Zai juya kansa

Itama Wani dauke kanta tayi tajuya masa baya
Takaici ke cin ta arai
Tun kafin ya gama dariyar nata aransa,sai yaji ta sake sautin kuka.

Janyota jikin sa yayi ya kure ta da mugun kallo....
Yace "banafsha?kin fara rashin hankalin naki ko?
Now tell me, what exactly is ur problem...

Wani sakaltacen pouts ta sake tana nuna shi,Cikin kukan tace
Ba kai bane"

Ni, Nayi miki mene?

..kulum sai ka cika min kunne da.. My wife.. My wife..ni wallhy na gaji da shi gaskiya, kuma bance maka na manta Ita matar ka bace kawai ka dena fadamin,ni bana so..

Gaba daya yadda take maganan cikIn zafin kishi
Abun sai ya bashi Dariya MaKura.
,.nan ya Sake dariyan Yayi mai isar sa har abun ya fara bata haushi.

Regreting firta masa hakan tayi sosai,haushin kanta takeji
.
tare da takicin dariyan da yakeyii sai ta fusata ta juya masa baya tayi kwnaciyr ta"
Shikuwa sanda yaji dai dai sannan ya dagota har lokacin yana murmushi...shiru tayi ta shiga kwace jikin ta anma yaki sake ta,fuskn ta ya tallafo duka biyu da hannun sa yana kallon yadda idanun ta suka fara cikowa..."yace toh ni yau duk yaushe nace my wife din
Zumboro masa bakin tayi murya har na rawa tace dazu...ai ko ynzu ma ka....bata karashe ba tayi shiru...tabe baki yayi ya sake ta,,"indai wannan ke saka ki Kuka bazan sake fada ba..but u have to stop Crying dan na sake ganin hawayen nan ranki zai baci.

Cikin saibi da jan aji Tace toh sorry.. nidai ka tashi ka tafi..

Ya waro ido yace what? Hey,ure totally changing frm wer u are ,kin koyo fada da rashin ji korata fa kikeyi?
...ta dan sadda kai ta masa shiru..
Toh bari kiji i can decide to stay here for centuries next time bakin ki ya furta min haka dakin nan zan dawo da zama ko ma na maida ki nawa

Dagowa tayi kalle sa,Jin ya fada in serious tune

Gefen kafadan ta ya goga da nashi ta Dan kalle sa Sai ya dage mata gira,da sauri ta sauke idanun nata kasa yace,i love Being with you Baby..,your warmth..your scent ...everything..dan rungumo ta yayi
cikin kunnen ta ya rada mata
Kefa?Did u want to be with me right now...kafin ta xugo nunfashi Ta amsa shi
Har ya Juyo ta


cikin Wani zautaccen yanayi ya hade bakin su waje guda..

Kissing din ta ya shiga yi,yana yi yana kwace kayan jikin ta dai bayan daya,.

Sai da ya luguwita ta sannan ya cire nashi shima ya rufe su da bargo.

He haven't stated yet amma sosai ta zage tana sake masa wasu zautattun nishi mai sauti da daga hankali Cikin kokawar kwato kan ta Sai dai abun ya wuce tunanin ta

Bata san sanda ta Mika hannu Kirjin sa take shafowa tana murza kan nipples din ta.

Shikuwa Tun da yaji ya kaita koluluwa sai ya zare fingers dinsa A Kasaan ta

Nan Ya dago albarkataccen length dinsa daya yi mikar 13cm ya Aje ya bari dai dai setin ramin dake yo-yon ruwa,...ji tayi nunfasin ta na sama sama kamar ta cire kunya da nauyi takamo ta cusa Shi cikin ta..

Shikuwa Da hannun sa daya ya rike ya shigo Shafo wajen yana sama da kasa kamar zai saka anma bAi sa din ba,gaba daya jijiyar tashi ta jike yayi lubricating ruwan jikin ta daya dodano dake kai har yana diga tsaban tsantsi dakanta take zamewa.

Sautin Kukan ta ta kara cikin wani fitinannan yanayi tana mika ajikin sa,...nishin ma da sauri take yinsa tana kame Da fatar sa kamar mi shirin sumewa..

Shikan sa a rikice yake amma ya fiso suyi teasing juna yadda idan ya zake ma jikin Nata bazai bada cikin ta wahala ba Zasu gama..

Fingers dinsa ya mayar cikin hole din yana kwakwalo ta amma sai yaga bata nuna reaction kamar da ba,take yA yunkuro saman ta ya danno jikin sa anashi,fuskan ta ya shiga bi da kisses...

..runtSe idO tayi Tana jin sophiacating warthm dinsa afuskan ta ,
ga wutar dake ci agaban ta Na bukata

"cikin haka a..bazata ya tura mata jijiyar sa ciki,inda taji nunfashi ya yanke mata chak
Ta tsume

wani sautin gurnani suke tana
Dada dora shi akan hanya'...
Sai Yace da dadi?..
Bata amsawa sai gyada dai da cixa labba,dada sHigr ta yake tana bashi hadin kai..
Cikin fitinannen nishi sunan sa ke fita abakin ta amma bata san tana hakan ba

Karshe juyo ta yayi gefe,ya dunkufe ta, tare da hade cinyoyin ta,bai taba shigar ta hakan ba yau dayaga ta sakar mashi kuma itama Tana cikin bukatan abin sai ya sa himma,

Daya samu hanya Tuni ya bar duniya,rufe idon sa yayi yana Neman nitsewa
Wani firgita tayi ta dada sake masa Kukan shagwaban.
..
Kaurin sa Wall To wall Yake kaimata A zauce Ta shiga Karkwa Cikin shesheka mai kashe jiki tana furta..
..Mmm yayah moh,yayah moh
...the moment ya dada shiga hakan zata furta,sai ya kasa banbance moh na Sunan sa take kira koko more na neman kari.

Ya dauke sa lokaci kafin ya qamsar da su..
,don kuwa baya jin gajiya acikin dadin jikin ta.

Rungume dashi tayi bacci sai dai washe garin da sassafen ya shirya ya fita

Itama sama sama taji shi na cewa bzai dawo da wuri ba zashi lagos a jirgi.


Tun data yi sallah ta mike ta cigaba da baccin nata
bata tashi ba sanda wayar sa ya shigo wani yauqi da fitinannen shagwaba ta cika masa kunne da shi,"....ko da ya tambaye ta baccin take sai ta ce masa bata jin dadin jikin ta ne.

Lallaba ta yayi har ta samu taci abinci,chan da yamma wani wanka ta cancanda tana jiran dawowar sa a daki.

Bangaren Nimrah
Kuwa ta yi iya dauriyan amma tanaji kamar bazata iya ba,wani bin sai tace anya ba wauwata na tafka dana kyale su ba?

Tun safe bata gansa ba haka ma jiya da daddare,tun da bata ji motsin fitowar sa sallahr asuba tasan bai kwana a dakin sa ba

Da wannan bakin cikin take zama take tashi....
Duk sai ta daga masu jamila hankali...

Cahn Bayan la'asar ya dawo
..,tsaban shagwaban da Banafsha ke zuba masa bai iya saukowa cin abinci ba a dakin nasa sukaci tare..

Nan Yayi wanka ya gama kintse kintsen sa,da shike bata so su kuma rabar juna sai ta zame ta koma main falor ta zauna ta kunna kallo ita kadai

Kananan kaya ya saka rigar sa kalar dark pink da clay brown trousers,a gefen ta daf ya zauna sai ta dan jingine kanta akafadar sa tana shako qamshin data ke so din


'Death race 4,ake nunawa,sabida ta taba kallo sai bata bada hankalin ta wajen ba ta bada hankalin ta ajikin sa...shikam tuni ya soma jin shi on,Action film ne amma yawancin porn stars ne sukayi acting,so abubuwa dayawa ana nunawa hankalin sa na tashi.

Ita kam Bata ma san meya keyi ba
tuni ta dade da lumshe ido,dama rigar Ta mai sakakken wiya ne duk kafadan ta awaje suke

data masa dabaiyi shima sai ya zago da hannun shi akan waist din ta ya jawo ta jikin shi

nimrah zata wuce dakin sa kodan ma ta tsokane sa Yayi mata magana tadan samu sarari

Wani ihu taJi ana Kuma nishi A tvn
Daga saman ta hango irin film din sa suke kalla,

Kallon su zatayi taga me suke yi sai charaf idanun ta suka ci karo da hannun banafshan daya kamo yana dorawa akan erection dinsa yana motsawa itama tana biye mishi suna yi

Saura kiris ya rage ta kwala ihun kuncewar kai,

Ko barin wajen batayi Ba taga yana rada mata abu a kunne mikewa yayi ya fice itama ta bi bayan sa

Nimrah fadawa tayi gado ta fashe da wani fitinannen kuka,karar wayarta ne ya dame ta da har zata sa silent Sai taga hasinah

Tun da ta daga wayar take mata kuka tana maganganu,A yau duk da rashin kulawar hasina amma sai da tajiyo abin aranta

dan haka suna gama wa ta shirya tsaf ta nufi dakin mahaifiyar ta hjy adama don sanar da ita halin da yar uwarta ke ciki ko za'a samu mata mafita


Bayan shigowar hasinan dakin hjy adama neman wajen Zama tayi ta shiga rero ma mahaifiyar nata zancen abunda nimrah ke ciki

Tace"ammuh,..wallhy Nimrah na jin jiki a hannun gayen nan,gashi ta daura ma kanta fitinannen son sa,ammuh can you believe that mun kai 2hrs muna magana amma kuka take kanyi akan sa?

Ni agaskiya kusa baki idan har baza a taimaka mata ba to aja mata kunne ta rika kama ajin mana,soyayyar nan fa sa rai ne.
Sounding pissed and disturb ta karashe

Hjy adama dake jinta shiru, murmushi kawai tayi tukun kafin ta zauna da kyar

Tare da sauke ajiyan zuciya tace
Ohhh,Allah sarki nimrah..
Ashe haka kuma abun ya dawo?i wasn't expecting the girl yo get pregnant so sooon..its so unfortunate..

Mom whats so unfortunate awajen ba matar sa bane.?Nifa banga sabon abu anan ba

Hjy adama tace hasinah kenan
,aike baki san komai game da rayuwar nimrah ba,and iS better ki mance da wannan maganan kiyi abunda ke gaban ki..

Cike da mamaki hasinah tace akan me?ammu wallhy nimrah Tana cikin wani hali u need to...

Uhm uhm hasinah... Just stop there nace babu ruwan ki ko?

Ai Uwar ta ne silar jefa ta a koma miye ne,haven't you tot
Of Why Nimrah tayi shiru bata fada mata damuwar ta ba?

Jiki a sanyaye Hasina ta girgiza kai

"So why must you?
Ni dai ki bar wannan magnan haka kiyi facing abunda ke gaban ki kawai
Dan shiru ne ya ratsa wajen
Cikin nazari hasinah tace hakane ammu u have a Point,
But its way too much for nimrah
I realy want to help her...Kar kice namiki taurin kai that guy is not Even in love with her

Dariyar gefen baki hjy adama tayi tace hasinah,
Ke ka daice yata a duniya kiyi wa Allah ki fita daga tsabgar su.

Ammu? But why...pLs wht going on

Nan hjy adama ta gyara zama tace
"hasinah, ki saurare ni da kyau Kiji..Nimrah is A borned schizophrenic and she's madly obsessed with mohan"
A razane
Hasina tace what

Hjy ta cigaba,
and bari kiji my sister lady zineta is perfectly aware of that Sannan ta aura mata shi dan ta cika burin ta Na siyasa.

Mikewa tsaye hasina tayi in shock tace schizo...pre..nia
Ammuh? U dont mean it..wani zufa taji ya kwaryo mata..

With seriousnss Hjy adama tace
Yes!!nimrah tunda aka haife ta take fama da ciwon nan,she's' mentally retarded
So Kar ki sha mamakin halayen ta, da yadda tke daukar son mohan..

Ai Ciwon ne yake sa tayi hakan
,She's actually having difficulty in perceiving reality,

Kuma duk mai dauke da wannan ciwo fuska biyu gare shi'Kiyi hankali da nimrah she is a woman oF double personality yau ita mai kirki ne gobe Kuma muguwa ce

.,..kisan kai is one of their greatest talent sannan in sunyi ba lallai ki san su bane suka aikata.

Jin wayannan kalaman Gaba daya hasina rikicewa Taji tayi

tace Ammmuh pls wait,Ni ban yarda ba,this ia too bad
schizoprenia fa kikace?isnt it that psychiatric mental diagnosis?

Ammmu Wannan ciwon fa is a chronic and persistant mental disoder for god sake,uhhhhHhh..my god..No wonder 's a desperate human beign
Its already affecting her behavior,yanayin tunanin ta da emotions dinta.

Dole ne fa akai ta mental hospital
Amm'...aa ammu kince tun tana karama ta taso dashi toh meyasa aka barta hakan?

Hmmm i don't know,hjy adaman tace hasinah,bawai kuma ma fada miki bane din kike ki gaya mata ta kashe ki

Lady Ma bata taba gaya mata ba amma akwai maganin da ake bata tana sha as sedative bata sani ba...shi yake rage mata karfiN ciwon kuma uwarta tace tana sha idan wani abu ya daga mata hankali
Kin gani?
Everything is under control Ai

"Ohhhhhh,Ammmu,a hakan,nothing is under control toh meyasa aka aura mata mohan
Da wannan ciwon ne ma,ba gashi sai uban ta yake ci ba hope she won't kill him one day Oo

No,she won't ai rayuwar nimrah a hannun mahifiyar ta yake,yadda kika san remote.

Tasan babu wanda zai aure yar ta da wannan ciwo bare taje ta kashe shi,Sai shi mohan din
Ciwon ya riga ya dasa ma nimrah son shi

Lady kuma kinga Da cikar burin ta yazo ai ta samo mata miji Cikin sauki

"So now Nimrah is just an object? Ta dawo ma anty zineta ball din wasa Kenan? just bcos she's mentally off-set,?
Abun yaci ma hasinah rai sosai.

Hjy adama tace Nidai nace babu ruwan ki...ai kina sane da shirin sihirin dake rike da auren,komin shirmen nimrah mohan bazai taba sake ta ba,so ki mance da ita kawai inta gaji da haukar nata zata koma dai dai Allah ya kyauta

Durus hasinah ta zauna cikin tunani tace Toh ameen ammuh.

Hasinah da abun ta kwana arai,
seriuosly imagining how wicked and selfish lady zineta is...cikin nazari tace kai bazan var nimrah ba i must help her control her sickness ko ta halin kaka ne...
#SURAYYAHMS follow act if u enjoying it.
****Long feJii Hoping to see your long comments
#Surayyhms.

*🌺🍒AJALIN SO🌺🍒*



WATTPAD SURAYYAHMS


This page for ajalin so fans Groups acrosa Media


_46..._
_Hilarious_.



"..Bangaren su mohan kuwa tunda suka fita agidan suka kama hanyar maitama,tunanin ta ko zasu shiga gidan amma haka ya basar karshe a dunes suka karace cinye daren su.
,"Kayan cime cimen da take ta jin kwadayi sukayi oder,anan ana gama packaging ya bude mata motar ta shiga ya fara driving dinsu suka dawo gida.

......

'Da shigowar su su kaji ko ina shiru,..Babu motsin kowa alamun Nimrah bata sauko ba.

Nimrah Kwance take a dakin ta tana fama da takaicin su,'juyi take cikin kunci tayi tunanin amma har yanzu ta rasa ta ina xata bullo musu

Wayar ta ne yayi kara daga gefen ta..da kamar ba zata kula ba amma ganin haseenah ce sai ta dauka

Tace helo hasis..
Gaisawa sukayi

Sannan hasinah ta shiga cewa"Gobe da ni da jamila da kanwar ta zamu zo miki.fatan kina gida?

Tace eh...nan suka bude shafin hira hasinah na jan ta da wasa tana dauke mata kewa.

Nimrah tasha mamaki kwarai yadda hasinah tayi mata magana cikin lumana da nuna damuwar ta akan halin da take ciki.

Hakan ya taimaka mata sosai cos deep within her tasan rashin wanda zai fahimce ta ya kuma saurare damuwar ta..ya tausaya mata nayi mata illah azuci sosai.

Har cikin daki mohan ya raka Banafsha,..'yana daga zaune agefe ta ci abincin ta kimtsa,.sannan ya janyo ta jikin sa har tayi barci.

Shimfedeta yayi ya nufi dakin sa
Zuciyar Sa cike da nazarin irin yadda rayuwar su zata cigaba a hakan.,sam Baya gane ma feelings din sa akanta
,gani yake muddin tana jikin sa bazai iya samun nitsuwa ba, musamman ma daya kasance yanzun bata iya wani barci mai nauyi in bata ji shi a kusa ba.

Zama yayi akan arm chair mai laushi,kananun aiyukan sa daya ke ignoring yake dubawa..
"lokaci na buga karfe 1 ya sauke concave gogles din a idanun shi, kashe tab dinsa yayi ya shiga bathrom

Wanka ya dora hade da alwala,babu wani bata lokaci ya kalli gabas ya tada sallahn nafila,
Raka'a biyu yayi kamilallu yana mai musu addua baki dayan su,...cikin haka yana zaune haka kawai yaji Nimrah ta fado mishi.

Wani bin ji yake kamar baya kyauta mata Shi dama halayen borin kishin mata baiya gaban sa
Amma Gani yake kamar wauta ne kawai ke damun ta, still a wani fanni cikin zuciyan shi yana tausayin ta.

"its just 2 days to Ramadan..saman gadon sa ya nufa bakin sa na furta Allahumma baligna ramadanah bil iman.."bai jima ba bcci yayi awon gaba da shi

Washe gari da safe da shike bai leka ko wacce acikin su ba,
bayan yadawo daga masjid kai tsaye ya shiga shirya kansa cikin wata fitted chakoal black tux na Giorgio armani,daga saman sa har kasa the same designer ne sabanin silver agogon phatek philip and co daya makale a wrist dinsa. breath taking as usual Ya fito dakin nimrah ya fara bi.

Da sallamar sa ya turo kofar,
hango ta yayi akwance alaman bata ma tashi ba.
Kyabe baki yayi ya karaso,agefen gadon ya nema makan sa wajen zama.

Kallon ta ya shiga yi yana sauke boyayyen ajiyan zuciya..

....she looks radiant fuskan ta cif cif da make up
Kamar wata matar sarki sai dai environment din dakin ne gaba daya ya jefa shi a halin takaici,.

Saman coffe chair din ta cike yake da used body towels alaman da tayi wanka jefa su kawai take anan ita babu ruwan ta da maida abu mazaunin sa...

Rockstud da bags din ma tun na biki sune ajibge a kasa wani yayi kudu wani yayi arewa..bai san sanda ya shiga tapping gefen gadon ba"babe,ki tashi kiyi salla lokaci yatafi...

Tana jin shi tayi kyam,bata motsa ba bare ma yasan tasan da shigowar nasa.

Wani dadi taji aranta da ta tabbatar da shi din ne ya biyo A take taJi wani nazarin shan qamshi da girman kai ya shige ta.

Nimrah?..ya sake furta sunan ta zai taba ta ta ja da baya a adan fusace
,..tsiririn tsaki ta sauke masa sannan tA bude idanun ta,lokaci guda ta hade rai "ni dai ki tashi...

Tace naji kuma sai ka fita min ko?bana shiga harkan mutum,so mutum kar ya ce zai shigo nawa.

"Basar da ita yayi still insisting yace 'Can we pls talk about this?

"tayi masa shiru....wani mamakin ne ya tokare ta,shin har mohan dake zumudin sabon cikin Banafshan ne ya biyo ta?
Hmmm wonders shall not end.

Zai matso kusa tayi saurin yaye bargon ta diro kasa ta hade rai tana mai dora hannu a kugu.

Wani naughty looks mai dauke da ajiyan numfashi ya sauke yana bin surar jikin ta da ya fallasa kansa a cikin wata arniyan red net nity,komai na jikin ta ya nuna barin ma bikini pants mai igiya daya suturta view din hqn ta gashi iya tsayin nityn gaba dayan sa bai rufe malala malan cinyoyin ta ba,

"wai meye na miki ne Nimrah
Ko dan....

Tace Ya isah".. Tayi saurin tsare sa a masife,ba sai ka tuna min kayi ma kwailar amaryan ka ciki ba am tired of hearing this..so get out..ni ka fice min.

Mikewa yayi fuskar sa har yanzu dauke yake da wani miskilin murmishi..

'ita kuwa tuni ta fada duniyar nazarin me zatayi nan gaba cos ba tayi tsammanin hakan zai faru ba ita Dai kawai acting take yi dOn kar ya dinga ganin kamar bata da aji.

'Ai da nasan mohan zai biyo bi da wuri da nayi plan dina na daban ba wancan ba"..what will i do now?....

Ji tayi an dafa ta,shi din ne ya matso kusa da ita bata lura ko ba,hannun shi ya dora kan waist din ta yana shirin juyowa da ita,
"...kora

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login