Showing 171001 words to 174000 words out of 245996 words
ta amsa tayi gaba tabe baki tayi ta fito,
A falo ta tarar da hjy mahnnoor gaban babban wall screen tana kallon fashion news tasha wankn baby lace kalar purpl tsadadde wanda ya dada nuna kwarjinin ta,...
Ta rusuna tace ina wuni mumy
,ba yabo ba fallasa tace lpya mohan bai dawo ba ko?
Cikin sanyin ladabi Tace eh
Daga nan hjy mahnoor bata sake cewa komai ba ,har banafsha ta sudade ta nufi kitchen
Da sallamar ta ta shigo tana hango kan finish table ta ware ido
...Wayyyo Allah na wassh,abun da nafi tsana kenan..cikin ranta ta furta tana kallon tuwon semo miyan freah veggies akan table da hjy ta shirya..
cikin wani sakaltacen shagwabben ta shiga muske fuska tace gani nan nannah"kince naxo...
Hjy tace,..Yawwa dauki abincin nan kije kici,kuma ki cinye min shi tas dan make kawai na girka.
Zumburo karamin baki tayi cikin shagwaban za tayi complaining tace nifa na koshi ne...
Cikin harara hjy ta hade rai..zan sassaba miki ki kace sake cemin haka,kin dauka kin fice ko sai na zo na same ki?
Ba tace komai ba Ayangace ta daga plate din tayi waje da shi,
Tafiyan ta take Cikin sanyin jiki qamshin abincin na dada hawan ta,hade da tsanan data keyi ma abincin sai taji kamar zata hadiye ran ta ta mutu,Allah Allah take ta isa daki tasan nayi da shi.
Tana sa kafa kan step,hjy mamah tace wato bakiji ko Banafsha,?dawo da shi anan
Zakici agaba na.
Kamar wance kwai ya fashe mata ta juyo ta dawo cikin falon
masifa hjy mamah take mata har ta dawo ta zauna kan dinning tasa abincin agaban ta
hjya mahnoor najin su amma ko uffan batace ba bare ta daga ido ta kalle su
Hajiya mamah tace sai fa kin cinye,gani nan anan itama ta ja seat ta zauna ta tsura mata ido
Har hannun ta na rawa ta daga Spoon din takai abincin baki Wani siririn hawaye ne suka sauko mata
Haka kawai taji wani fitinannen tashin zuciya
,..aman bai tashi sako mata alama ba sanda ya gama hautsuna mata ciki Sosai"
"..tana kai spoon na biyu Ta fashe da kuka silently Tana toshe bakin ta a sakalce,
kasan makoshi take cewa Nannah nifa na koshi ne
,kinjji..nannah naje na ajiye?
Hjy Batace mata komai ba sai ma jan tsakin ganin hawayen dake bin idanun tan take tana girgiza kai".
Ganin yanayin tan "..,cikin ranta a rude take amma a fili bata rai tayi sosai.
Dada tura abincin tayi gaba ta tace "Kiyi hawayen jini in kina so amma bazan Dauki Shashan cin nan ba'..
kara sautin kukan shagwaban tayi tana yarfa hannu tana wayyoh..wayyoh wayyoh...
hjy mikewa tsaye tayi cikin masifa
Mai dauke da lallami
Banafsha Da girman ki Sai na saki agaba kafin kici abinci,toh shikenan maza share hawayen ki, kici abunki ko auta na?ko na baki abaki ne,?tana girgiza kai bata kula ta ba debowa tayi cikin lallami tana cewa tin safe bakici komai nasan haka zakice xaki kwanta...
Bubbuga kafar ta a kasa tayi tana Kau da Kai
Cikin saibi tana turewa cikin shesaheka mai dauke da danyen sakalci
Lokacin hjy mahnoor har ta tun zira zata tsawatar mata
Bazata Sukaji ta rusuna kasa giiif da gwiwar sai kawai ta damke cikin ta ta shiga kwaza musu amai akasa Kamar wacce taci Bashin mayu ...
Subhallah Banafsha!!!!! hjy ta kira sunan ta a rude tayo kanta,
Amai kawai ta keyi kamar hancin cikin ta zasu biyo baya
..da kyar take furta wayyoh Allah ciki na,nannnah ciki na kemin ciwo'
Hjy tana ta kokarin riko ta tana zarmewa
Cikin wani fitinanen kuka ta sulale kasa tana Kara kakari mai tada hankali.
Tsaye mahnoor ta yi tana kallon su,kirjin tane ya shiga bugawa ta karaso kanta itama tana kallon ta..Banafsha na kuka hjy mamah gaba daya ta rude tana tambayar ta meke damun ta?
ganin abun yayi tsamari hjy mahnoor tace bari a aika doc ya zo ya dubata ko dai abincin ne yayi irritating din ta,?
Jin ance doc Banafsha sai ta farga"ai yayah mohan yace mata kar ta sha wani magani ko allura shikadai yaxe zai na duba ta, tuno da hakan yasa ta dagowa a
A wahale ta shiga
Girgiza kai wanda yayi dai dai da isowar hjyn birni daga step ga nimrah ta bakin main door,
Dukan su kallon wajen suke da alaman tambaya afuskn su,.
dama ita hjyn birni tafahinci wani abu,amma da shike tasan yadda su kansu suke shgwaba ta sai ta basar...
Cewar datayi kar a kira doc,yasa hjya mahnoor ta shiga yi mata fada,nidai bazan dauki wannan Sakalcin ba kikayi wasa har asibiti zasu kai ki .
Kukan ta na daga ma tsoffin hankali sam basu so sugan ta a wani hali,itako nimrah tsaki kawai takeja tana tsaye uffan batace musu ba,
Tashi ki zauna anan kafin doc ya iso. ke Nimrah kirawo masu aiki suzo su kimtsa nan wajen...
Hjy mahnoor ta bada oder.
Ita kan Banafsha kuka take yi a wahale tana nishi
Cike da zurfin nazari hjyn birni tace Ah ah,tsaya tukunna,zo nan Banafsha ta kwace ta a hannun su tana kare mata kallo,hawayen fuskan ta ta soma share mata
Cikim lallami tace auta?
Yaushe kika fara wannan aman ne,?sheshekan kukan bai sake ta ba haka ta daure tare da sauke ajiyan zciya tace Hjya,ai tun ranar Ne
,....abincin yana daga miki zuciya ko ?
slowly ta gyada kai..
Anan gaban kowa ya fara fahimtar ina hjyan birni ta dosa.
Automatically Nimrah taji not din kanta suna kuru zasu kunce
One time hjya mahnoor itama ta saka dukkan attention dinn ta kansu tana so taji karewar zancen
A nitse hjyn birni tace "To meyasa baza ki bari a duba ki ba,ko mohan ya sani ne?
Ta gyada kai, cikin shagwban kukan nata ta furta yaya yace fa kar nasha wani magani,ai shi yace in bani da lpya na gaya masa zaiyi min maganin da kansa.....
"Ok mohan yasan kina amai?kanta a kasa tace eh yasani
Wani shiru ne ya dauke wajen
,dukan su fuskan su dauke da wani intense feelings na suspense
To cut the suspense don kowa ya fita a zargi,.
hannu hjy mamah ta sa ta dago ta tsaye ta tsura mata ido tana Kare mata kallo "auta na
Gaya min gaskiya meke damun ki?
Shiru tayi jikin ta ya dau rawa sosai ta kasa hada ido da ita.
,...cikin wani yanayin tashin hankali mai zafi hjy mahnoor ta yunkura zata daka mata tsawa
,hjy mamah tace mata pls don't
..basai an haura mata ba A nitse zata fada mana komai
Nan Hjy mahnoor taja bakin ta tayi shiru
Banafsha nace meye ke damun ki, .. ive been noticing you ki kayi min karya yanzu zan sa doc ya duba ki..
Daurewa tayi ta runtse idanu,sai da taji hjyn birni ta dafa ta a hankali sannan ta bude ido wasu mahauktan tears ke saukowa
Ganin idon kowa na kanta sai ta dada rikicewa
,.murya na rawan
Tace nan..nah..nannah,uhmmm.....uhmm uhmm....dama yaya mohan ne,..
Yyah moh..an
"cikin wani irin salon tashin sense hjy mahnoor tace mohan din Yayi mike me?ana tambayr ki ciwo kina kawo maganan mohan will you stand straight my friend ?wai meye haka.
kuka ta fashe da shi dan tsoro"
,sukuwa tsoffi tuni suka gane kan zancen kallo kallon sukayi ma juna cikin ransu kamar su balle suyi guda dan farinciki..
Jawo ta jiki hjyn birni tayi cikin lallami tace yi Shiru abun ki..kinga dena kukan nan,baki da lpya kuma Shi yace miki kar ki fada ma kowa ko?
bata san sanda ta gyada kai ba
A birkice nimrah tace what?
Wani bala'ein numfashi hjy mahnoor ta ja tace ai sai ki fada mana muji mumah wani irin ciwo kikeyi wanda anan gidan ni uwarsa ma bazan ji ba...ni na haife mohan,so bawani sirrin da zaiyi dake ya kasa fada min u better say it..
Hjy mamah ta riko hannun ta,dan sosai tsoro ya bayyana a fuskn ta
"...gyada mata kai tayi akan tafada kawai.. Da kyar ta taro confidence,... Tace kiyi hakuri nanna,dan Allah kakakkiyi fushi dani wallhy yaya ne yace min kar na fada ma kowa kuma nima bana sooo,ai shine yake yi min kullum
wani kukan ne ya sake kufce mata hjy tana bi tana gogewa cikin murmushin jin kunyar kalaman yarantan nata
.."ciki kike da shii ko Banafsha?
,kunya da nauyi ya sa ta Ta runtse ido ta kasa amsawa,..
Comn speak up autar hajya,yar gata ta,meye ne zaki boye min ne auta na?
ajiyan zuciya ta sauke cike da kuruciya ta shiga i,'i na a nitse tace hjy dama yaya mohan ne yace min wai ina da ciki.
"kina da ciki? Hjy mahnoor ta furta a firgice'
"Alhamdulillah!!!!
Tsoffin suka fada a tare Suna mika hannun su sama.
Wani luiii idanun nimrah suka dada yi,wuta ne ya kama ta cikin brain din ta yana ci bal bal..
Ji tayi kamar za tayi collapsing amma ganin yadda hjy mahnoor ta shiga shock din dayafi nata sai tayi maza ta taro karfin giwa ta koma jikin ta
..muryan ta na rawa ta dan rike ta tace mum lpya kuwa?...mum please relax.. Wannan ai abun farin..ci..ki ne ta karasa a shakure
Dagowa hjy mahnoor tayi da wani mugun harara zata warware musu masifan dake cin ta,sai charaf suka hade ido da mohan a gefen alhj muamar suma sun shigo..
Shikam Kallo daya yayi musu dukan su Jikin sa ya bashi labarin abunda ya afko..
So yake su hade ido da Banafshan amma taki ta kalle sa,su hjyn birni kuwa sai lallabata suke suna zuba mata dadadn kalaman albarka masu taushi da masu kwantar da hankali
,.take taji karfin gwiwa da sanyi a ranta ajiyan zuciya take yi slowly suna shafa kanta cike da shaukin nuna farincikin su
Hjy mamah nan tace ma hjyn birni kai ta ciki ta huta,abun datake so sai abata taci
Sannu kinji Allah ya raba ku lpya
"ba musu hjyn birni tace..toh ta riko hannun ta suka taho ta gaban mohan da mahaifin shi murmushi hajya tayi mai tafe da hawaye tace Allah yayi ma rayuwar ka aminci da albarka lamido na..im very proud of you today more than any other day
,Kasama mana farin ciki,ta juyo ta kalle Banafsha data sadda kai kasa a gaban su..
"sai ta dan shafa fuskan sa tace insha Allah kaima acikin ta zaka dawwama.
''Cikin sanyin jiki ya amsa da ameen ummah na gode.."murmushi tayi dan ita kanta tasan hardly yake kiran ta da wannan sunan,
..wani dadi ta keji in ya fadi hakan..
Kallon su yake har suka lume
Sai dai baya cikin hankalin sa duk hankalce yake da kallon da uwar sa take masa
Ko kadan bai damu da yadda jikin nimrah ke nuna karkawan sa a fili ba
Alhj da bai san komai ba,yayi gyaran murya yace mamah meyake faruwa ne?
da fara'a hjya mamah ta taso za tace ai mun samo kar...u..w
Hjy mahnoor ta sa ihu a hatsale tace ohhhh pls just don't say it,
"Mohan!! dagaske ne Banafsha tana da ciki?
Surprisingly Alhj ya kalle sa kallon "irin wow,masha Allah.
,..shikuwa fargaba ne a fuskan sa
...hjy mahnoor jikin ta har bari yake tace ka amsa ni mohan
Isit true banafsha nada cikin ka?
..Hankali tashe ya dago suka hada ido bai iya cewa komai ba
sosai kirjin sa ya buga musamman jin muryan ta na rawa cikin bacin rai...riko hannun ta zaiyi ta fauce a fusace
Yace....mum pls listen to me...pls don't over react,
dama zan miki bayani..
sai tassssssss ya ji saukan wani lafiyyyen mari a fuskan sa.
"shut up mohan.. Wani bayanin banza zakiyi min when uve already dishonour me?mohan are you mad,ina hankalin ka yake ne..ta fashe masa da kuka.
Abunda Nimrah take so ta gani kenan sai ta fice daga wajen a guje ta fashe da kuka..
Cikin daren ta fizgo motar tayi hanyar gidan jamila hauka ne kawai ya kunce mata muraran har cikin jinin ta cizon ta yake
Mahnooor What's all this wai meke faruwa ne,..?calm down mana relax
Alhj ya riko ta Yana fada
kuka take mai cin rai tana nuna su
..kasa controlling fushin ta tayi Musamman data ga hjy mamah ta jawo hannun mohan din tana duba fuskan sa hankali a tashe,...
Tace....."Alhj mohan fa ya raina ni,anjuya min kan da na yanzu sam bayajin magana ta,kasan daya zo gidan nan ma wani wajen daban yaje?..,duk sabida yanzun yana da wata uwar na daban data fini daraja a rayuwar sa...
Cikin dakewa hjy mamah ta juyo tace Ke mahnoor,ya ishekii haka,ki iye bakin ki,ai sai kifito fili kiga yamin meye akayi miki kike neman daga wa mutane hankali
daga cewa Banafsha na dauke da ciki shine zaki haura kan yaro da duka.
Meyayi miki?
Hawayen ta ta share a zafafe cikin basar da maganan hjy ta dube sa,..abun kunya ka riga da ka jawo min"ashe kenan zaka iya tsayawa kana kula yarinya as premature as ur little sis nusaiba?
Mohan Meye abun daukawa ajikin Banafsha har da zakayi mata wani ciki..
...toh in ni uwar ka ce yau zaka san yanda zakayi da cikin nan dan ba za'ayi pre-term birth agidan nan ba..
"Mahnooor!!!!!! Alhj ya daka mata tsawa a tsorace taja baya tayi shiru
,tuni mohan ya zube kan gwiwar sa yace Please,
Mum am sorry dan Allah kar kice hakan,nayi miki alkwari xan kula da ita,dan Allah ki fahimce ni
Wani tsawar zata daka masa alhj ya ce mata ya isah haka baki da hankali ne?
A ina aka taba yin haka...
Cike da tsiwa Tace ka ta tambaye ta man itace take karkatar min da tunanin dana, ai da chan mohan ba haka yake ba,da nace kar ya tsallaka kara bazai tsallaka ba..bur whats happening now.
Cikin tsananin mamaki alhj ya bude baki yana kallon ta'cikin ransa yana cewa anya mahnoor ne wannan?sosai Yaji ransa ya baci
"Zai yi magana hjy mamah ta daga masa hannu,wani irin daure fuska tayi wanda bata taba yin irin sa ba ta iso gaban su duka,..
Tace ehhh lallai kam mahnoor
,dama na dade ina jiran wannan ranar,ina dai kin fitar da abunda ke ranki?To bari ki karaji,dake da mijin naki da mohan din duk ina da cikakken iko da ku,da kin ki da kin so cikin Banafsha haifaffe Ne
"pre term or not zamu raya shi,To Ke Ina ruwan ki? dake ko babu ke ni saddika zan raine dan mohan ya girma kisha kunya.....
Ai ni bazaki bani mamaki ba sabida da chan ma bakin san zafin mohan ba ni da kike cewa na juya masa kai akan ki aje a haka na amince
,ai uwar da ta san darajar farin cikin danta murna take
Idan tayi jika..
Duba da yadda muke fama ma gidan nan mohan ma kadai auren sa kusan shekara shida ne da wata macen amma babu haihuwa"
Juyowa tayi ta riko hannun mohan wanda tsanainin tashin hankali ya byyana a fuskan sa
Dakewa hjy mamah ta sake yi ta kalle alhaji dake tsaye ranshi na kuna...
tace turaki
Nayi maka rantsuwa da Allah kwarzani ko tarin habaici ya taba cikin dake jikin surkuwar ka sai na ga karshen albarkan ku kai da matar ka...
Mohan ajikin dana ya fito,
haihuwar sa kawai kikayi in kin mance ma Na tuno miki,hannun ki ya sake taba shi akan maganan cikin nan Allah ya isa ban yafe miki ba.
Ai ba zina yayi ya samo dan ba,ke kuma bazaki daura mana jahilci da ra'ayin yahudanci Ba,kinyi kadan kin kasa.
Sabida haka Wannan magana ma na kashe shi
"kai mohan yanzun kaje ka dauke matar ka ku shirya maza kuyi gidan ku inyaso kwa kwana acan
Mohan Jin wayannan maganganun yasa Jikin sa yayi matukar mutuwa
Hjy mama tace...nace ka wuce ka bani wuri ko?
Shasha sha saura naji kaima ka biye mata.
Alhj ne ya gyada masa kai alaman yayi hakan ba musu yayi sauri ya fice ya koma sama ya shiga hado musu kayan su suka bar gidan.
Ita kanta Banafsha bata san meyeke faruwa ba kuma bata ga alaman komai daga gare shi ba.
Hjy mahnoor zubewa tayi tana kuka wajen.
Alhj tsaban baiji dadin abun ba baiko kulata ba yabi bayan hjy mamah.
Itama haka ta bore mishi tana mai jaddada masa cewa
In har yana son kwanciyar hankali to yayi kokari ya dawo da mahnoor hankalin ta tun wuri kafin ta dau mummunan mataki akan su duka.......
@surayyahms#SURAYYAHMS
Things are tite ayi Hakuri Dani cikin kwanakin nan🙏🏻
*🍒🌺AJALIN SO🍒🌺*
_WATTPAD SURAYYAHMS_
_43.... the Hitch_
_Washe gari da safe A gidan jamila_
Zaune suke su uku akan Dinning table mijin ta na mata magana amma hankalin ta nakan wayar ta tana latsawa"
...A jiya cikin dare Tunda Nimrah tazo gidan Ya rasa gane kanta
,shima xaiyi nisan tafiya ne amma ahakan ma sama sama take amsa shi wani bin ma ba daga abunda yace ba.
'daya gaji tsaki ya ja ya fice bata lura ba sai da kanwar ta hanifa ta ture plate din abincin itama cikin rashin jin dadin halin nata zata bar wajen.
"tace Ke hanifa,..wai har kin koshi?bata amsa ba taja tsaki itama
Ajiye wayar tayi son Sai a yanzun ta fahimce ta Bayan ta dago kai babu mijin nata a wajen,
sai ta dafe kai tace Ohhh ashe har ya fita ne....,Toh hanifa why don't you stop him bai Ma kira min doc din ba Ai
"cikin rashin kulawa hanifa tace Ai yayi kyau"
Ba kin samu aikin da yafi miki auren ki ba? Uwar ki nimrah tana gidan nan ai babu wanda zaki kula ko..
"Hey hey stop there hanifa ya haka ne kam,. wai kina ganin condition din data zo last night and yet u complaining Ban kula miji ba?
Nimrah was hyperactive fa?sai da aka mata allura tayi bacci.
"CikiN rashin kulawa hanifa tace Ohooo hmmm Uhmmm wai nikam hauka take ne?Ai inaji tana wani hargowa tana miki fashe fashe kawai bazan iya bata time dina na fito domin ta bane...
So Why dont you call her husband ko bata da dangi ne sai ke?
"ajiyan zuciya jamila tayi Agajiye tace,i dnt know.. jiya da daren Dai I tried calling Mohan da hjy mahnoor" amma duka is off
,sannan na kira hasina ta kashe min waya i was soo angry.
Wani kallon tara saura hanifan ke mata bata ce uffan ba ...
Ta cigaba Da maganan ta ...
"Hanifa this is serious,... a gaskiya ina ga wani mummunan abu ya faru da nimra jiya bayan rabuwar mu."
"zama hanifa tayi tace 'Hmmm to Ni ina ruwa na,chan ta matse muku,ni ke nake jiwa jamila yanzu bagashi akan hidimar ta kin yi banza da mijin ki ba?,Nimrah ce fa yo me xai sameta kuwa dayafi karfin atrocities dake kanta?.ni Ko ajiki na dan bata bani tausayi.
Jinjina ki jamila tayi "tace Hmm Eh kam Ai kuna da aiki keda hasina...,to gwara ita ma hasina nasan halin ta ne rashin mutunci,
amma Ke sam bana gane tsanan da kika daura ma kanki akan nimrah"
"Hankali Kwance hanifa Tace "ai bazaki gane ba