Showing 72001 words to 75000 words out of 245996 words
yake.
Su biyu ne suka dosu shi cikin shigar su na atampa super holland in matching colour alaman ankon su kenan...
Gyara zama Yayi ya tabe baki yana duban su har suka iso suka zauna a dogin kujera ayayin da ya dan rusuna ya gaida su kamar ba shi ba..
Mamaki sosai yake bada hjy mamah cikin ranta ta kasa gane wani irin jinsi ne dan jikan nata ya fito...
Ko alaman wasa ko murmushi babu tattare da fuskan sa shiyasa ma basu samu daman jan magana yayi tsayi da shi ba..
Sunyi masa nasiha tare da jan kunne akan matar nasa musamman ma banfshan da suje gargadi da kuma masa tunin cewa ita marainiyace gaba da baya..
Sarai yaji abunda suje fada amma sai Yayi shiru yana binsu da ido.. mamaki suke basa musamman hjya mamh dake faman kurin cewa baifi karfin duka awajen ta ba...
Bayan kamar minti 30 sukayi sallama inda hjyn birni ta shiga dauko masa matar sa domin su tafi..
Gashi" kije ki same shi yana jiran ki..hjyn birni ta fada tana mika mata handbag dinta tana kuma gyara mata lullubi
this time around fuskan ta kawai ta bar mata a bude inda colourn kayan ya dada haska alluarance din beautyn ta..
Kirjin ta ne ke bugu A shagwabe Tace hjy kunce zaku zo toh yaushe ne zaku xo din...
Ta kure ta da ido gwanin tausayi
Sai yanzu hjyn birnin ta lura da cikowar da idanun ta sukayi da hawaye...
Duk rawa jikin take yi ammma kafin ta amsa hjy mamah ne ta shigo da akwatuna biyu babba da karami da wani..
Cike da dauriya da karfin hali tace ke zaki fara kenan ko?
Ki zo ki wuce ku tafi babu inda zamuzo..
Tana fada tana mika ma mai aaiki kayan suna kaiwa waje inda motar mohan yake..
Tuni ta sake hawayen ta
Ta dan sunkuyar da kai alaman bata ji dadi ba..
Hjyn birni tace ya zakice bazamu zo ba gashi duk kinsa ta kuka..
Yoh ai sai tayi ta kukan tunda na hana ta taki ji me kuma zamuzo mu mata..
Tana shiru ta shiga share hawayen ..dukan su su biyun suka taho gefe da ita...suka ce"ki kwantar da hankalin ki auta .. kin daiji abunda na fada miki ko?..idan kukan zakiyi kuma ba sake ganin mu zakiyi ba.
Tace "toh nannah. Bazanyi kukan ba..Ta dada share hawayen ta gwanin tausayi
"mu Je toh ki same shi..cike da so da kauna
Hjyn birni ta shafa mata fuska gently ta riko ta suka fito tare..
Inda hjy mamah ta sulale akan gefen gado ta kasa binsu don har cikin ranta tana jin zafin rabuwar nasu..
Ruwa ya kai bakin sa amma sabon sauyin yanayin atmosphere dakin yasa ya dan sauke kasa kadan yana duban su..
Dama shikam ya fada shes a "maysun"beautiful face and body.
Altho bai yi tunanin zata kara girma haka..
Ba abunda ya fado masa sai To meyasa mum take ganin kankantar ta aransa sai ya soma tunanin mata nawa yagani wanda suka kasa ta a gidajen miji?
Har hjy ta xaunar da ita a kujeran dake kallon sa bai ce uffan ba.
Tace toh gata nan kadaiji abun da muka fada maka .
Batayi tsammani ba taji Yace naji hjya sai da safe kuma ko..
Murmushi tayi cike da mamaki ta gyada kai ta shiga ciki tana kukkuni..
Wani irin dukan uku uku kirjin ta yake qamshin mixed turaren ta na damun ta amma bai kai yadda take shako wanda dake jikin sa ba..
He's faultless in looks and personality...maybe shiyasa yanzun kirjin ta ya tabbatar mata da cewa bazata iya dena jin tsoron sa ba.
Shiru ne ya ratsaa wajen yana kare ma hallitar ta kallo da gafen ido yana yabawa..
Kafin ya hankara yaji sautin prety crack voice din ta mai cike da dauriya tace"ina wuni ...sannu da dawowa ..tayi shiru..chan ta sauke boyayyen nunfashi a hankali ta furta"yah mohan..
Murmushi ne ya so ya kufce masa haka kawai amma ba halin sa bane sai ya dake ya dan kau da kansa...
"yace Thanks..toh Ya kike..."sai yau kika san na dawo ko?bai bari Ta amsa ba yace ok get up lets go...yana wasa da wayar sa slowly kamar ba shi ya furta ba don ko motsawa baiyi ba
Tayi shiru ta sunkuyar da kai feeling her Broken eye lashes idanun ta har suna mai mai..Ta naji yadda ko inan ta ya amsa jin sassanyar muryan dayasa ya furta hakan..
zatayi magana amma ta kasa sabida hawayen dake so ya fetso kuma bata san na miye bane
Yana lura sai ya dago da kyau don su hade ido..hakan na faruwa kuwa ta sake hawayen suka gangaro zirrr
Yayi karamar smirking irin"Wow...anfara sana'a ..i ques crying is her hoby now..
A zuciyan sa ya firta ya na dada kure ta da wani irin piercing looks ita ma ba abunda take sai bulbulo da hawayen..
Ya tabe baki haka kawai don yaji dadi aransa..
Yace me akayi miki kike kuka ko kin raina ne ni zaki min?
Ta dan girgiza kai..
Sai ya matso kusa da ita kadan gently yace uhmm toh Meyasa baki zo kin gaishe ni jiya ba?
Tace yaya.. ai bani da
lpya ne..
Kamar zai tambaye ta meke damun ta sai yayi shiru yace "lie"
Kuna shirin aure ko? So u really wanna come with me?Kin yarda kina so na kenan..
Zaki zauna da ni da matata?
Lokaci guda ta yanke hawayen Tayi shiru tare da bata ranta
Ya dada sake sirrin murmushi yace i hate silence..
Abun na cin mata rai wato shi baya ko sauyawa..it feels like yadda suka rabu haka ya yadawo mata.
cikin kalar shagwaban da bata san tayi ba tace ni bance ina so ai...ai...bani da lpya ne
Ta dan murkuda baki kasa kasa.
"ok ciwon ke saki min kuka..?inche ni na saka miki ciwon?
Ta dan girgiiza kai..yayi murmushi adan bayyane yace ok tashi muje..
Atleast 2years is enouhg for you to make ur decisions dama na fada miki ya mike ..ya tattara wayar sa zuwa aljihu ayangace yace"idan kin gama sai ki fito ko?
Ni zan kai inda kika zaba makanki zama.
Ta dada sake hawayen ya sauko mata yana fita ta mike tana duban bakin dakin su hjy ko ina shiru sai taji ta dada karaya a sukwane ta zare jiki ta biyo bayan sa..
Wanda ya shirya kayan ta a booth din shi ya bude mata kofar mota ta zauna..
Baice ufffan ba haka yayi driving dinsu har har anguwan dake only 25minutes ya raba su da nan .
Simple mansion mai kyau 2 storey building amma yadda aka tsara super structures din shi ya hadu sosai.
Babu abunda bata gani ba..cars ..pools ...garages points kaka kala masu fauke hankali
Lokacin ana neman karfe 9.30pm Yana tafe tana boyo sa sai dai yayi mata jisa kadan sakamakon kalle kallen da ta ke danyi..
Ita dai tanajin labarin gidan sa amma bata taba zuwa nan din ba sai yau
Suna shawa step dai dai corridor ya tsaya ya hude wata kofar yana kallon ta tana tahowa "
This is your room ya furta ...tana shiga
Ya sake mata kofar yayi gaba..
Kayan ta da aka shigo da shi ne kawai anan tsakiyar dakin
Ba abunda baiyi mata kyau ba she felt so blessed that dan damuwar da ta shigo da shi aranta duka suka dan washe..
But still waje ta samu ta zauna akan couch ta tare da nade kafafun ta .. rungume kanta tayi ta lunshe ido ta sauke wani irin ajiyan zuciya..
Me zai faru dani?
Ya zama na zai kasance agidan nan...?wani in nanauyan yanayi ke so ya fizgeta amma
Sai ta yi saurin kaucewa ..
Lets pray first..ta furta
Ta mike tare da jawo kayan da aka shigo da su yanzun
Kananan kayan ta ne da sauran wanda su hjy mamah suka mata sabbi masu shegen tsada cewar su akwatin yar gata..
Sai dan karamin ciki wanda anty rawiya ta bata ne dama shine bata bude taga meye aciki ba.
Don haka ta yaye mayafin ta zauna ta jawo sa gaban ta ta zuge zip din..
Daga chan bangeren hagu sama kadan da inda yake gangarowa da view din step din dakin banafsha ..nimrah ce a ciki sanye da riga da skirt na atamfa ta chahhko daurin dankwali gaba tana famar jeka ka dawo....
Dazu da ta shigo ta shiga sarai ta ga dakin banafshan kirjin ta ne ke ci da wuta anya zata iya jurewa ta bar wata ta shaki numfashi a matsayin matar mohan bayan ita 'wato mutanen nan da gaske sukeyi " sai taji komai ya tsaya mata arai
"huci take tana tuno abubuwan da suka tattauna dazu da su jamila"tace
Yes...dole na dauki wannan salon basu isa su zauna lpya ba
Tayi wuf ta bude kofar dakin ta ta fito
Ita ko banafsha ta shagala tana famar duban abubuwan dake ciki don ta sha mamaki
Turare biyun dake ciki kawai ta iya ganewa duk sauran kayan a package suke
Tunani take ko ta bude ko karta bude sai ta dauki turaren kawai tana dubawa.
Labe da kofa nimrah har ta turo ta shigo bata sani ba yatsine take tana kallon ta tana maganaganun xuci sosai take ji kamar ta kama ta ta shake mata wiya ta mutu..
Ganin banafshan bata hankara ba Dan gyara tsayuwa tayi zata fara azalzalan ta da masifa sai charaf idanun ta suka sauka akan gwalaben turaren dake hannun ta
men sexual arousing perfumes
Wani irin shocking ne ya debata tayi wani irin firgitaccen nunfashi daya fargan da banafshan
Suka hade ido a dan tsorace ta mike tsaye...
ita kuma tuni ta tunziira ta iso ta fauce kwalaben turaren ta shiga karantawa da dan karfi."
The scent of doughnut and black licorise? Ta dago a haukace ta dube banafshan?Tace lily of the valley...
Tayi mata kallon sama da kasa in total disguist irin yar karama dake?
Huhhhn? ta sakewani wawan gurnani tayi watsi da su akan kujera "
baya banafsha ta ja ta kasa cewa komai amma ina sai tayi saurin jawo ta da karfi..tace toh karuwa Allah ya tono asirin ki ..zo nan ki yi waje"Allah ya tuno asirin ko yar iska karuwa..
Watsaistiya kaeai
Nan banafshan Tayi saurin kufce hannun ta tana shirin calming tsoro dake cin ta amma ko hawaye bata ji shaukin saukewa ba
Nimrahn ne ta dada kamo tace Ki fice min agidana nan ba gidan karuwai bane kije cahn kiyi isknci..ta hankoda ta bakin kofa da karfi..ta zaro mata furios an angry face din ta.. Tace bari kiji wllhy i wll neva allow you in herre..
gidan matsiya tan iyaye ki zaki koma su nema maki admission abayan gari..
Anan kuka ya subuce mata marar sauti ko uffan batace ba don sosai tsoro yake damun ta.
Nimrah kuwa kayan ta hado baki daya tanayi tana masifa,abu daya ne banafshan bata gane ba its seems like duk turaren yafi daga ma nimrah hankali
Wani iriin jefa tayi mata da akwatunan
Sannan ta dauko dan karamin shima ta wurga mata
Tuni ya sauko daga kan qado yana daukowa cikin sauri don tun yana sauyya kaya yake jin sautin hayaniyar
Ita dai banafshan shuru tayi tana hawaye tana jin yadda nimrah ke azalzala mata masifa tana hankade ta...
Ita bata ga amfanin sa ba ma don awajen ta babu amafanin kishi tsakanin su
Yana zuwa kuwa tana fincikota tace bazaki fice ba ko nan gidan uban ki ne?
Inda ta rike ya mata zafi sai tayi dan kara tare da kwace hannun ta da karfi tace ni ki kyale ni..i hate this pls leave me alone ki kyalee ni
Tace In kyale kii ki kawo kin karuwan ci da badala gidana?...
Hannu ta daura zata sake cahkumo ta tayi taurin kai ta fixge jikin ta..ta sauke mata harata da tsaki
Wanda ya dada hatsala nimrah har ta daga hannu zata sharara mata mari
Mohan ne ya shiga tsakani da wuri..ko ajikin ta don gaba daya idanun ta sun rife..
Yace meye hakan whats all this nimrah?me kukeyi anan ya dubi kayan dake waje anan.
Itako banafshan Gefe ta dan zame tana kallon yadda nimrah take haukar cewa sai dai yace ta bar mata gida..
Anata yarintar ta so ace ya tsawatar ma nimrah fada ko ya mata wani abu tunda tasan duk wanda ya xo wajen yasan ita aka ciwa mutunci"
Sai taga baice komai Ba hasali ma ko kallon ta baiyi ba Ya jawo hannun matar sa suka haura sama suka barta anan.
Follow and vote #surayyahms
*🍒🌺 AJALIN SO🍒🌺*
_XPLICIT ROMANCE_
*WATPAD SURAYYAHMS*
Dedicated to umhny nersallh
Just so how special u mean to me, for you I ll wll cross all bodears to rite a page my durling *FATIMAH TIJANI*
a very Big happy bufday tp you Allah ya albrkci ryuwanki jannah is my wish for you babe"'
belatedmywc'
PAGE22
Gaba daya jikin nimrahn yayi sanyi ya sauya kama daga an asalin mutum mai hankali sai hushi take tana gurnani..
She's deeply hurting fiye da yadda idanun kowa yake gani...
Tunani take aranta cewa how cud she even control her temper bare aje ga mummunan kishin abunda taga ni wajen banafshan yanzu
Shi kansa shiru yayi yana jin impulse din ta duk jikin ta yayi zafi sai tafasa take..
Sai yau ta tabbata da cewa darajar mahaifiyar ta ne kawai yayi ma banafsha katanga da mutuwa a daren yau don ji take
kamar bazata iya ba
Yana jefa ta agado ta kife Kuka ta sake takeyi baice uffan ba ya juya zai tafi tayi saurin tasowa ta kamo hannun sa...tace wai
Ina zakaje?Zaka ce mata ta fita min agida na ne? Idan ba hakan zakayi ba ni zanje da kaina...tayi fizga cikin masifa cikin kukan take cewa i cant take this.
Sosai ya gane lamarin ta don haka ya nitsu sosai Bazata ya jawo ta ya kuma harde ransa...
Sit down here and wait..ya zare mata ido da kakkausan murya yayi waje atake..
Bata iya yin komai ba Kallon kofar take da ido tana bambami deeply"
Regreting why she dint hurt banafsha badly aiko da fasa mata kai da tayi.
Wato gani yake kamar wasa nake masa ko?
Babu wanda zai xauna lapya agidan nan kuwa..
Yar iskan yarinya karuwa
Duk gidan nasu karuwai ne..yan bura uba...ai kuwa duk da Sexual arousing perfumes din da kuka kumtso mata sai na ci uban ta..karuwan banza tsoffin bariki Marasa imani..
Ta dada jan kuka ta kife kan gado kamar mahaukaciya..
Its been 5mints da suka shige daki amma banafsha tana tsaye anan tana share kwalla bata ma san me zatayi ba.
Shin ta tattara kayanta ta shiga ciki ne ko ta bar maata gidan ta kamar yadda tace
She just got more scared da mohan yayi shiru baice komai ba. .
While ita gani take kamar yaji duk abunda ya faru..
Duk dama ita karama ce amma sam tasan bazata iya jure munanan kalamai akan iyayen ta da wnda suka raine ta ba Musamman idan na zubda mutunci ne
Tun Kafin yayi gyaran murya qamshin sa ta soma shakowa a iska tayi saurin kau dakanta ..har ya iso gaban ta tana mutsu mutsu
yace"ohh jira na kike na zo na tattara miki
Me kike yi anan ?
Ta dan dago ta kalle sa..zatayi magana yace...
Pack ur things and take them in my freind bana da son lalaci..
Comn fast...ya dada hada rai da wuri ta shiga parking tana shiryawa tana kaiwa ciki
Haka kawai taji ta takura sai ta fara kuka
Dan kadan sautin kukan nata ke fitowa amma yana ji sai ya harde hannu yana duban ta har ta kammala shigarwa tass kamar ba ataba ba..
Aransa Haka kawai ta bashi tausayi..he knws that nimrah bazata fita sha'aniin ta ba sabida da kishin ta take kwana take tashi he knows that tun bayau ba,come to think of that she's just a girl me ta sani..idan ya bari hakan na faruwa yasan yaci amana"
Tana jiyowa suka ci karo da idanun juna atake ya sa hannu ya dan finciko ta jikin sa
Dauke kanta tayi yayin da take shirin juyi Ya dan nannande ta da hannun wansa tayi ruff gaba daya ajikin sa.
Ta najin ta a kirjinsa ta dada sake hawayen slowly ta lumshe idanun ta sosai.. yace kukan me kiye ne wai bake kika ce kinji kin gani ba?this is exctly what im telling you amma kinki ji kice zaki zauna dani da matata..yanzun sai yaya kuma?
Tayi shiru tana jin yadda yake dan matso ta sosai ajikin sa da kyar ta furta emm nidai bana so ..nifa gida zanje.. da ka kaini wajen nannah kawai ai zan zauna acahn ma'
Tsaki ya ja Ya share ta
Ya dubi akwatunan inda basu shiga ba yace sukan basu da mazauna ko?
Ta dago kadan tace uhmm ..nan Ta dan shiga kokarin zare jikin ta gently sai ya sake ta..
babban ta motsa gefe amma bata san inda zata ajiye sauran ba
Wayar sa ya ciro yayi kira in few min akayi knocking sai ga wani dan matashi sanye da uniform ruwan toka.
Ya juyo yace faisal pls park these things out ..
Ka kai inda na fada maka
Ta dago adan dame ta dube sa..amma bata iya cewa komai ba har mutumin Ya fice da kayan..
Shima hakan ya fice bai ce komai ba ya barta anan..
Ajiyan zuciya tayi ta kulle kofar ta dawota shiga bathrum tayi wanka tayi alwala anan inda tayi sallah da nafilfli tayi zugum ta fada duniyan tunanin ta
Nan wajen nimrah ya dawo,tanaji ya bude kofa tayi wata shakikyar ajiyan zuciya she's already been feeling tortured ji take kamar bazata iya daurewa har ga Allah son mohan kamar AJALIN Duk wani son wani da tausayi ne a ranta
Shi kawai take ji take gani ..gaba daya ji take da sunan mohan aka yi jiinin jikin ta soyayyar sa shine fuel din rayuwar ta..in babu shi babu ita
Nan Ya gama kare mata kallo sannan ya dawo kusa da ita...tun kafin ta dago yasa wani sassanyar murya mai kashe jiki yace baby?
kamar zata narke haka taji sanyi na rsta ta tayi saurin kumburo fuska ta taso alaman tana bori"dariya ta bashi a zuciyan sa...
Whats all these wai kishin ne haka ya tambaye kansa aransa yana bata wani irn kallo mai cike da nazarii..
zatayi magana yace shhhhhhhh ya taso ya zauna daf ya jawo ta jikin sa ya lafar da kanta agefen kafadar sa
Ajiyan zuCiya yayi yace toh its ok?
Kiyi hakuri komai ya faru ya kuma wuce.
.tayi saurin girgiza kai tace no mohan i cant take it ..
A gaskiya bazan iya ba.
Ya dan dago yace why not? Bafa yau aka daura auren nan ba..what came over you yarinyar ce yau ta dawo sa'ar ki?
What took you to her room Ya za'ayi kice mata ta fita a