Showing 54001 words to 57000 words out of 245996 words

Chapter 19 - AJALIN SO BOOK COMPLETE BY SURAYYA.txt

07 Aug 2025

8872

ba fallasa tace shigo'.lokacin banfsha ta fito daga wanka ma kenan...
Ya dan rusuna yace ina kwana hajiya..ta dan yi shiru cike da jan aji ta amsa da lpya...shima ko ya kula sai ya dage ido ya dubi banafshan yace ya jiki?itama kamar bazata amsa ba ta dan turo baki tace lpya.
Yace toh yakamata kije makaranta yau ..tunda zan wice ni zan ajiye ki...dan haka kiyi da jikin ki
Ya tashi abun sa yayi waje.
Hjy mamah dake binsa da kallo tace tabbb agaba na .lallai mohan baida kunya "ji ya wani dage yana bada yar yarinya oder kamar shi ya haife ta ,kaji min nuna isah sa mallka"
Ita kam Tariga ta gama sacewa tana neman kawo bori..hjyn tace kiyi ki shirya kije ai nace miki zan rama miki ke dai ki je makrantar ki kawai...
Ta dan goge karamin tears din sakalci tana turo baki tace toh..
Nan ta shiga shirin ta tsaf in less than 15 minutes suka gana komai don sai da hjy ta sa ta dole ta yi breakfast.

Sai wano yauqi take tana yatsine fuska gaba daya takaici take basa..
Haka suka isa har kofar gate din makantar ba wanda ya tanka acikin su...cikin ransa cewa yake ba laifin ta bane dum hjy mamah ne ke nuna hanyar masa mata wayannan dabiun..
Yana tsayawa ta shiga turo kofar gently xata sauka taji dam dam alaman is locked and sealed ..
Bata juyo ta dibe sa ba ta yi shiru..cahn dataga shima ba magana zaiyi ba sai tace nifa nayi latti ka bude min...

Ya dago kai ya dan kalle ta hannu ya sa abayan seat ya dauko wani leda ya warware dan karamin hijabi fari kat..
Gently Yace ke!!kalle ni

A dan tsorace ta dago ta dube san sabida yanayin yadda yayi maganan..
Hannun ya sa ya cire berret din ya sakaya mata hijabin"tsaf
Kafin na ya damka mata abun ta a hannun...
Cike da dauriya tace menene wannan?ni bana so...Ka cire min ..baiyi mata tsawa ba amma sai yace hey quiet
Daga yanzu shi zaki rika sawa ive alrady speak with ur scl authority dik randa baki sa ba zaki gamu dani..

Ta dan turo baki idon ta cike da ruwa mai tafe da shagwaba'tace akan me zan sa hijabin to..ni ko kyau baiyi ba..cikin kukkuni da bambami tace duk mutum yayi muni..

Ya dan galla mata harara irin da ke din wani Kyau kike da shi"
Yace gyara zaman sa da kyau mu friend
Ta dan dube sa chlidishly tace"oh dio miios,Que desodernado que eres"
(Ohh My god ...ure so disoganised)..tanayi tana kauce ma idanun sa tana hararar sa ciki ciki tana maganan..

Yace,em em dont play that game with me,what nonsense language is that? jiya kinyi kinga nayi miki shuru ko..ni dai kar ki sake min min maganan da bana gane sa..i hope we are clear....
Ta dan dago cike da taurin kai tace ai ni shi kadai na iya....

Yace ok speak it to ur self only..ki kuma fita min a mota ta ..na fada miki bazaki cire hijabin nan ba..

Ta dan murkuda baki tana boye fuskan ta don kar ya gani....cikin ranta tace mummuna kawai,aljani mai katon baki...
Bata ko lura ba taga saukar sa yana isowa bakin door ya bude yace oya fito...dai dai nan taga ana ajiye fazila da maryam yay ameer ne kuma ya kawo su..

Its seems like suma yau sun danyi latti so tun saukowar ta ta shiga waving din su..

Tsaban Mamakin da ta basa sai ya tsaya kallon ta,
Sukuwa ganin mohan yasa suka shige ciki kawai suna mata alaman sai ta shigo...

Baice komai ba har ta jawo bag din ta yaya amerr ta gano daf da su ya sauke glass din motar sa,..wani irin kallo ya bi ta dashi its seems like hijabin data sa ya birge sa..ita ko fuska ba yabo ba fallasa tace ina kwana yaya ameer...
Bai amsa ba sabida yadda mohan yabisa da kallo..sai yayi parking ya sauko ya bashi hannu sukayi exchnging few glance..sai wani nokewa take gaban sa kamar taga saurayin ta abin sai ya daure masa kai...
Mohan wudnt smile fon haka ameer yayi suarin barin wajen..
Da simple faraar ta tayi masa sai anjima..tana juyowa ta sa kafa zata tafi yace ke".
Wannan kuma waye haka?
Kafin Ta amsa ya dada daure fuska yace
Ni ban saki anan kina kula wasu maza ba. .
Ur females frenddd are enough so bana son na sake gani kina magana da wani..let today be ur last..

Wani irin juyo tayi tace yay ameer ne fa..
Yace whateva" koma waye shi nidai nafada miki, idan kinsan samari zaki yi ba karatu ba is better kije kice asince miki auren da aka laka min akai sai kiyi...

Ko jiran ta budo baki baiyi ba ya juy ya shiga motar sa ya bar wajen itama ta bar wajen tana jin haushin sa..

Tinda ta shiga aji Tunani take,she wants a normal life..duk dama bata so ta tuno abubuwan da suka faru tsakanin jiya da yau amma wai a duk yadda auren nan ke cutar da ita shine har zai ce mata an laka masa ita?

Haka kawai taji tana son ta dauki mataki,mataki
Mai karfi wanda zai kawo karshen rayuwar auren nan nasu har abada...
Idan ma da wani abu da zata iya masa zatayi amma kawai yace ya sake ta..
Ai ga yaya ameer nan she can still give her self a chance with him inma soyayyar take so..
kuma tasan zata samu farin ciki
Amma she's fade up with mohan gaba daya tanajin ta gaji da rayuwa da shi ahakan.

Shikuwa abu biyu ne suka faru da shi yau
Yayi matukar farin ciki ganin sakamakon project dinsa
He's now officially admited for 2years speacial course a russia.

Sai dai kiran dad dinsa ya so yayi runing mood dinsa Don bakaramin masifa yayi masa ba.

Wannan karon Hjy mamah dagske take yi..don tuno ta kai jarar sa wajen mahaifin nasa akan maganan zaman su da banafsha
Ba bayanin da baiyi ba amma haka alhj muamar yaki sam ya rufe idanun sa yayi masa fada.
Cewar sa idan bazai rike masa yarinyar ba,zai nemi wani na daban ya aura masa inyaso idan aka kashe ta kamar yadda akashe iyayen ta sai hankalin sa ya kwanta..
Gaba daya maganganun sun dame sa..duk daMa yawancin sharrin hjy mamah ne.
Don haka ya yanke z
Shwaran yau zai koma gida da wuri sabida ya samu fahintar juna mai daurewa tsakanin sada hjy mamah..

"shifa bawai baya son auren bane..kawai raini da rashin kunyar ne baya so....
Amma aransa idan har aka nace za araba is also fine for him dama shi ba son ta yake yi ba..

Ana buga kararawan tashi suka fito as usual hiran su suke yi sua. Saukowa amma hnklin ta sam baya jikin ta..

Ita dai jin kanta take atakure bata da wani buri ilah ta kubuce ahannun mohan..

Suna tsaye sai ta laluma bata ga bag din ta bahar zaTa koma sama ta duba,sai ta hango
Shi jikin windown wani biulding daf da inda suke zama ta waje..

Amma yushe jaka ta takai cahn, cike da mamaki tace musu ina zuwa ta bar wajen ta iso tana jan jakar wani ldan karamin takarda ya fadi..

"da yare stil aka rubuta..
Ana mata alaman ta taho ta bayan makatantan su inda ake parking cars din malamai..

Ta sha mamaki ga bugun zuciya ,har waye ya iya yaren mahaifiyta,inba ita da nany lalah ba..
She was so curiois dan haka ta basu ajiyan bag din tace musu su jira ta anan tana zuwa..

A sabuke tayi hanyar parking spce,bata ga kowa ba sai dan wani karamar kofar da zai iya fitar da ita gaba daya x
Daga makarntar

Akwai grsses kuma duk bayan gidajen mutane ne so its very scary..

Bata daddara ba ta sake jiki tan leke ko za taga waye ne
Tana dan bada rata kadan taji am damke hannun ta am jawo ta gefe

Kamar kirjin ta zai buga ta shiha numfashi atsorace zata kurma ihi sao suka hade ido Wata Mata ce agaban ta ta lullube fuskan ta da wani mayafi,"wani irin bugun zuciya ne ta ziyar ce su....lokaci guda jikin su ya soma rawa zuciyan su ya amshi presence in juna...'tabbas wannan jinin ta ne kuma ko nan da shekara dari ne aka raba su bazata mance da matar da ta dauke kamar yar cikin ta ta kuma kula da ita fiye da iyayen ta ba..

Daga yanayin yadda matar ta nutsar dakai ba san anfada maka ba domin kuwa tsananin kewa da rudanin cikan burin ta ne yake tsuma ta..
hawaye ne akan fuskan ta ta share ayayin da banafsha tayi calming shock din ta furta
Nanny lalah _Te?_
(Nany lalah kece?)
bakin ta yana rawa hawayen sun wanke mata fuska ya dan daga kadan..hannun su suke juyawa ana juna ayayin da nany lalah ta dago kanta fully suka hade ido cikin wani yanyayin tsaumayin kewa da radadin ji zafin abunda ya faru da su a shekaru takwas din nan da suka wuce ya dulmuye su..tssam suka rungume juna da wani irin shauki suka fashe da kuka,duk da tasan bata da dogon lokacin da zata bata anan amma wani irin yanayin da banafsha take kuka yasa ta fahimci tsananin kewar su da datayi sosai..how cruel is this world?yarinyar dake cike da kaunar iyayen ta gashi a rana daya ta zama ita kadai a duniya...yanzu haka babu abunda yafi mata zafi kamarr yadda rayuwa ya raba su duk da suna raye a kuma kasa daya..

Banafsha is like her own blood domin kuwa duk shakuwar ta da mahaifiyar ta bai kai wanda sukayi ba..

Don agidan su tun da aka haife ta ita ke rainon ta.. daki daya suke kwana su tashi ko shan nono sai dai azo abata anan.
....duk girman ta da wani dawainiya bayan haihuwan agaban ta tayi har ta ta kai shekaran da aka raba su.

Itama dake karama ce bata taba daukar ta a matsayin mai aikin su ba kamar yadda taga iyayen ta suna bata daraja da yarda da amana hakan ya sa itama ta taso cikin daraja ta..
in this minute of silence and grieve
Daurewa nany lalah tayi ta dago fuskan ta suka sake hade ido "tace "mi reina banafsha" amorre mio..Quedrida mio,ammada mio eres luna"
(my queen banafsha,my love ..my beloved moon)

Tana yi tana shafa fuskan ta murmushi mai tafe da hawaye take yi cike da shaukin kauna ta dan daga chin din ta tace" _ayyy.. pobrecito_ (hey..poor little thing)
Wont you say a word to me..ko baki gane ni bane..nanny ta dada riko ta

Tayi saurin girgiza kai ta sake fadawa jikin ta
Cikin sheshhka tace
Que susto nanny,?nanny,. te extrano..De donde eres?
("Wannan abun mamaki ne nanny,irin what a shock?..nayi kewar ki sosai...daga ina kike..?)

Ta dan dago ta cike da dauriya tana share mata hawayen ta"calmy ta bita da kallon yarinya ta ta girma sosai,rabon ta da ganin ta tun tana shekara 6 zuwa 7..but shes now 14 har ta dawo teenager '
Nan ta dawo harshen hausa tace kar ki damu da wannan banafsha soy de aqui.(im from right here) ina nan tare dake..
..sai tayi dan murmushi ta riko hannun ta abubuwan dayawa na yawo ranta amma ta kasa furtawa"ganin wani nata a duniyan nan ma kawai yasa taji wannan yanayin its everthing to the world for her"

Nanny tana murmushi tace "Estas guapa banafsha"...
kinyi (kyau sosai banafsha..)

te necessito mucho mi amor..
nayi kewar ki sosai abar kauna ta

So how are you ta tanbaye ta curiosily cike da yanayin zakuwa.

nan banafshan Tayi murmushi ta dago a dan dame tace"
;me matrimonio"
(im Married") ...ta sunkuyar da kai tare da sauke numfashi

nannyy tace que matrimonio?tubarkallah.. My little girl is now already mariied? Kasan nunfashin ta ta furta "que susto?irin What a surprise' ..ta dan sauke hawayen ta gwalo ido cike da wani yanayin Dake dauke da farin ciki da damuwa
akan fuskan tan murmushi mai nauyi ne yake calming dinta..

Shiru banafshan tayi don yanzu ne take so tayi tambayoyin da suka daure mata kai game da auren nata..tace
Nanny?Na dauka bazan taba ganin ki ba ...since when u sent me that letter bangane komi ba...meya faru,papa,and mamah left me..kema baki tare dani"Que haces?

Cike da mamaki nanny tace letter?banafsha An baki letter ...?

Tayi saurin gyada kai tace yes nanny ance ke kika saka min a post mail....wanda kika turo min a dayan makarantar dana bari ko kin manta?.. its mamahs handwriting"ko nanny?

Lumshe idanu nany tayi wanda ganin sa kawai kasan yanayi mai ciwo ne yake shiganta..
Tace noy reina..i dint sent you dat letter..

Cike da mamaki banafsha ta gwalo ido
..nany tace
_now,Fijatte_
(Pay attetionn now)..ta kamo hannun ta suka dan zauna akasa karkashin bishiyan dake wajen wanda ya boye su..

Tace abubuwa da yawa sun faru banafsha. Amma yanzu ina so ki nitsu ki fada min waya baki letter me aka rubuta aciki..

Ajiyan zuciya tayi ta ta fara bayanin duk abunda ta karanta a leterr har tana kuka...
Ko kafin tagama taga mamaki da damuwa akan fuskar nanyn yafi a kirga .
Ita ko ta dan fashe da kuka,tana so lallai ta soma tanbayar meyasa iyayen ta suka yi hakan da rayuwar su meyasa basu yi tunanin halin da zata shiga ba..

Nany ta jawo ta jikin ta tace no my dear kar kiyi tambayan da ba zai barki akan komai ba sai dai ya ruda ki..
Tabbas wannan letter shi ya dada gaskata min tsoron iyayen ki kan abunda zai faru damu nan gaba.
Makiyan ki suna tare da ke har yanzu... wanda suka kashe iyayen ki suna tare dake...

Banafshan tayi shiru..ita aganin ta ai mohan ne wannan makiyin nata kuma idan tafi haka girma zata san yadda zatayi da shi....
Za tayi magana nany tace shhhh...ki saurare ni..
Bansan dayawa daga cikin harkokin iyayen ki ba amma Mahifiyar ki ta bani labarin wani mutum mai suna alhj muamar wanda yanzu kike zama da shi ko?

Tace ehmm nany nasan shi .. Tace shhhhh... to ki saurare ni

Mahaifiyar ki tace yana da kirki sosai ..kuma da ita da mahaifinki suna so su taimake sa akan wani babban al'mari a rayuwar sa..

aikin gaskiya ce da kauda zalunci kuma bai musu sauki ba"..tace mutumin ya so ya kare rayuwar su amma su suka nace sai sunyi abun daya dace sabida aikin su ne...and u know how ur papa is bai taba jin tsoron wani azzalumi ba.
Kuma Akan haka ne suka rasa rayuwan su duk da mahaifiyar ki..

Ba wannan da kika ji bane labarin banafsha daban ne my dear.

Ni Bansan komai da komai ba bazan iya fada miki komai ba amma wannan letter da aka kawo miki karya ce kuma ba mahaifiyar ki ta rubuta ba..

Lokacin da maman ki ta bani letter ta tace ni bazan iya kare ki ba..tace na gudu na buya a duniya sabida na samu daman kula dake wata rana kuma na baki ki karanta don kema ki san gaskiya ki kuma kare kanki.

Banfshan dake cike da mamaki ta dago adan tsorace tace kina nufin duk karya aka rubuta min?so..soo ..the muamar's family is my parents friends?not our enemy?tana nifin tace mohan amma bazata iya fada direct ba

Nany ta gyada kai tana shafa bayan ta a hankali..tace sace letter akayi da kinga gaskiyan duk abunda ya hada su"..it was a burglary..ina bacci aka shigo min duk dama nasan dagangan aka dauka..na damu,.but bansan sabida a juya miki tunani akayi ba..so now tell me ya kike? Iyayen ki sunce wanda ya dauke ki ya musu alkwarin kulawa dake?
Whats happening now my child...are you ok...

Ta dan share hawayen ta tace yes maam..ni kaina ya daure sosai dana ga letter amma bansan me zanyi ba,i hate evryone dana ji ance iyaye na sun sun mutu ta wannan hanyar ..amma na kasa yin komai..sabida iya zama na da su sun bani rayuwa mai kyau ban taba rasa komai ba..nan ta dan tsakura ma nanny yadda ta shaku da hjy mamah da duk abubuwan da suka shiiga ciki tare a rayuwa..sai dai cikin labarin tan taki sam ta fadi sunan mohan bare taje kan labarin sa fully..duk inda ya shigo sai tayi kwana

She still cant belive that komai karya ne babu ma hannun sa akan hidiman rayuwar ta, mahaifin sa ne..,saita dan dago tace..
Kenan yanzu bazan san komai ba?,toh meyasa aka min auren sunce min da yardan iyaye na akayi alkwarin auren..?

Nany tana shiru cikiin wani tunani..tace yes my dear zan miki bayanin komai but first you wll tell me somthing..
ya mijin naki? Hows is he like...com'n speak to me ta dan shruging shulder ta don ta sa ta jin kunya..
It worked....sai ta sunkuyar dakai kasa tana dan wasa sa yatsun ta tace
_'Estas casados nanny_ ...
_Bonitos el mundo_ ....
(We are married nanny,)
he's got (the pretiest eyes in the world..)
Tayi saurin rufe idanun ta for the first time taji kunyar maganan auren nata

Nany tayi mumushi mai cike da jin dadi ta dan rungume tana yi mata addua da fatan alheri.tasan tabbas duk wanda ya aure banfsha yayi saa arayuwan sa..bata cire tsammanin yadda mahifiyar ta take da hankali da nagarta haka itama zata mike ba.
Sai ta kasa dagowa ta dan lafe kan kirjin ta.."

Cikin Sanyi murya nanny tace so did u like him? Tayi saurin girgiza kai alaman ah'a...da dan damuwa nanny tace meyasa?
Tace nany ai na dauka shi ya sa iyaye na suka mutu...so i tried my best to hate him...cos in that letter...
Nany tayi saurin rufe mata baki tace shhhhhhh..
Ur parents are fully aware of ur marriage Banafsha..mahaifiyarki tace wannaN auren naki tamkar kariya ce ga rayuwar ki..idan da shi akan ki ba mai iya taba rayuwar ki sai Allah...
Baga shi kema Kingani? Da shike bazasu iya kashe ki ba suke turo miki fake letter dan su saki rabu da wanda suka rike amanan iyayen ki..

Alhj muamar yayi amfani da dukiyar sa ya kare ki tun kin karama shiyasa ya bar ki a hannun wancen matar da kike magana akai..
Then sabida ya dada kare ki ya kawo maganan aura miki dan sa wajen iyayen ki kuma suka bashi izini...
Nidai ban sani ba but Banafsha naji ance wata mata ce take watandar zalunci arayuwan ku duka har dana inlws dinki"
U most be very careful with her.. kuma kiyi kokari ki zauna agidan mijin ki kinji?
Kar kiyi abunda zamu ji babu dadi..ya kamata ki sani dole ne yasa rayuwar ki ya dawo daban dana kowa....u most accept ur destiny..

Tayi shiru tana kallon nannyn with full attention tace ok nanny".....sai yanzu taji wani relive aranta komai ya dan sake mata tasan ina ta dosa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login